Showing 6001 words to 9000 words out of 29438 words
yake shi bebisuba yana jiran magajiya taya za a fito da su ba a fito da ita ba ƙamata yayi yace
"Falmata buɗe idon ki nine kahun kine....,
ina bata san me yake faɗa ba sai kirjinta da yake kaiwa yana kawowa innalillahi badai ta mutu ba ya dubi jabir yana fadar haka
Kai jabir ya ɗauke yace
"Maza kirasa da ita can....,
kamata kahu yayi yace
"Ina zaku kai min ya'bayan kun gama illata min rayuwar ta gashin kanta ya tattare da ya rufe mata fuska yace "magajiya buɗe idon ki....dan Allah kar ki mutu ki barni....,
Kamata Monica tayi suka fita kahu yana share kwalla har office director da sauri surayya ta tashi tace
"Ke dakata bana son rashin m ina zaki kai wannan abin...,
tana nuna su kahu da magajiya
banza monica tayi mata domin rainin hankalin surayya kullum ƙara yawa yake
wato Ni zaki mayar yar iska ko ina magana kina ƙara gaba wallahi kike yaye ni kuna kokarin shiga aikina
ganin Monica ta zaro waya kamar reporting ɗinta za tayi taja baya murmushi monica tayi tace mara kunyar karya da sai inga wanda ya tsaya miki
banza surayya tayi mata tana ci gaba da cin cingum ɗin'ta......
Shiga sukai su dinana suna zaune sai zare ido suke ba bakin magana mamaki suke me ya kaho zarto nan gurin ko daman binciken su kazo yi ba me basu wannan amsar.....
kallo ɗaya yayi mata ya ɗauke kansa cikin mamaki yake duban Habib yace
"badai ba a basu abinci ba tsahon kwanakin nan....?,
Ƙasa dakai habib yayi yace
"Sorry sir baka ce abasu ba...,
sai nace abasu ku baku da tunanin basu tasowa yayi ya ɗaga kan magajiya a lokacin kuwa Allah ya bata ikon buɗe idonta zabura tayi ganinta a jikinsa da sauri ta ja gefe ganin kahu ta saka kuka me cin rai ta kwantar da kanta a jikinsa tafiya su Monica sukai komawa kujerarsa yayi ya zauna dan gyaran murya Asif yayi domin su bashi hankalin suyace
"Ina baku hakuri game da abin da ya faru munyi bincike mun ƙara tabbatar wa basu da hannu daman kamasu da mukai ko sun san inda shi kaska ɗin yake saidai kaf cikin su ba wanda ya sani sannan a yanzu kunga illa siyan tsohon Sim da illar siyan tsohuwar waya gwara mutum ya ɓare sabuwa wacce kana da tabbacin kai ka fara amfani da ita sannan kuyi kokari ku zama na gari domin duniya da iyayenku suyi alfahari da ku sau dadama muna samin irin wannan cases ɗin wani ya tabbata wani ba ya tabbata ba akwai lokacin da arar wayar wani akai akayi karbi kuɗin fansa da ita sai da bincike yayi bincike muka gano bashi akwai wanda kuɗin da akai kidnapping da su aka turo ta cikin account ɗinsa be sa hawa balle sauka aka kamashi watansa biyu sannan muka gano bashi bane ba duk wanda baku san saba yace aramin wayar ka zanyi kira gwara ko kati ne ka siya mai yayi da tasa duniya ta tallace yanzu ko wanda ka sani ne zai iya juyawa ya zama bana kwarai ba ku nemi sana'ar yiku dena zaman banza ke kuma kina.....
Mace kina tara masu alaifi a gida ki ki nutsu wata rana ke uwace za ki jidadi ya'yan ki su taso zuji abin da da kikai....?, wannan babbar naƙasu ne ga rayuwar ki wallahi ko wanine yazo binciken auranki ya ga abin da ake a gidan ki bazai so hada zuri'a da keba....
ya faɗa yana kafe falmata da ido takaicine ya kamata da wasu manyan idanuwansa masu kama da muciya yana kallonta harara ta zabga mai ta dauke kanta shima dauke kanyayi ya ci gaba da cewa
"A yau muka gama komai mun salla me ku kofa a buɗe take in kunji wani bayyanai ku kawo mana....,
Da sauri rabi ya tashi yana cewa godiya muke Allah ja daran ka
dariya Asif ya danne yace
"Yana ga kana sauri za ka bar mu ko irin alhinin nan bakai ba ba zaka zauna da mu ba..,
wani wallahi ko gadon ubana ne wannan gida na bar muku
dan murmushi Asif yayi na gefen baki sai ka lura za kaga yayi yace
"Dini kaifa zaka zauna damu....,
wane mutum inji mutuwa niii tab ai wannan gida wallahi Allah ko shi kaɗai ne arziki na da zan samu in na zauna bazan zauna ba wallahi
wato dai gudun mu kuke ya faɗa yana dan rubuce rubuce dinana yace
"Wa...mu ai ba gudun ku muke ba wannan gida abin tsore ne...,
Falmata kefa baza ki zauna da muba.....?,
in ta ɗago ta kallesa to bango zai iya kallonsa ji tayi tamkar ta shaƙe sa kowa ya huta kaf duniya ba halittar da ta tsana sama da wannan mutumin na gaban'ta duk kyahunsa zamarata yake kumurcin muciji wallahi ko a hanya bata fatan gamuwa da shi da yake yanzu a gaban iyayensu ne ai gashi yana yi musu wasa dan rainin hankali ita wallahi haushin ma su rabi taji da suka biye masa...,
Assalamu alaikum da sauri kahu ya amsa muzabfar ne cikin mamaki Asif yake kallon sa yace
"Saukar yaushe.....?,
wallahi yau na sauka sannun ku kallon magajiya ya ɗauke kansa kahu yace
"Yauwa dan saurayi....,
kallon su Asif yayi yace
"baba yanzu na sallame ku....,
To Allah ya ja da ranka godiya muke tashi magajiya tayi da kyar ko juyawa batayi ba ta fice tana Allah ya isa a zuciyar ta falmata kuɗin wayar taki ko kin bar mana Asif ya faɗa tsaki taja ta ƙasa fita tana cewa kai ne matsiyaci wallahi......✍️
*Fopa kodai ASIF yayi kamu ne*
*Mu haɗo a gobe kar kumanta kuyi following ɗina domin samin ci gaba da zarar na ɗora*
*GIDAB MAGAJIYA*
*EPISODE 27-28*
*BOOK 2*
Wallahi indai kudi daga hannun wannan azzalumin ya fito bazan iya cin su ba sauran kaɗan idona ya dena aiki Allah ya isa buge surayya tayi bata sani ba da sauri surayya taja rigar'ta tace
"Ke yar kidnapping wallahi duk tashan cikin nafi ki iyawa wallahi Ni zaki buge kina kaskantatciya wacce aka kamata da laifin satar mutane....,
Mata rufe bakin ta ba magajiya ta zabga Mata mari hagu da dama muci muci tayi da idonta alamun ba mutunci tace
"Ke dan uwar....ki nayi miki kama da wacce zaki gasawa wayan nan maganganun...? ke wallahi kalleni tun daga sama har ƙasa bani da mutunci ke a rashin mutunci na wannan ko sharar fage ba'a fara ba na iya akuyanci dan haka ki kiyaye bakin ki.....,
Cikin mamaki surayya take kallonta dafe da kunci tace
"Ke wacce irin dabba ce a cikin dabbobi....? Wani ubanki a Abuja yau zaki bayani....,
dabbar da uwarki tinkiya ta haifa magajiya ta bata amsa tana jijjiga jiki ya lafiyar kura balle ta girgiza jiki Allah yayi mata diri ba namijin da zai kalle'ta be sha'awar ta zama mallakin'sa ba su kahune suka fito kahu yace
"Magajiya anan kike tashin hankali ki rufan a siri na gama kuka kar a ƙara garƙame ki....,
da yake ba a hankali yake faɗa ba sai ga muzabfar da Asif sun fito hannun Asif ya sarƙe a kirji yana kallon ikon Allah kwata kwata yarinyar bata da tsoro maza ma suna tsoron wajan nan nasu amma ita har ta sami damar faɗa jikin surayya ne yayi sanyi tace
"kai hakuri sir wallahi ba a son rai na hakan ta faru ba ganin irin kallon da yake jifanta da shi be magana ba sai a lokacin magajiya ta lura da shi kama hanna tayi zata fita kamar daga sama taji yace
"Be dace ba ki fita a haka a matsayin ki namace...,
zuciyar'ta ce ta tunzura ta juyi tayi mai wani irin kallo ta daukan ta me cike da tsantsar tsana harta shi da ake wa ya gani hasbullahu wani'imal wakil haka ya ambata a cikin zuciyar sa ya juya ya shiga office zama yayi akan kujerar'sa ya zura hannayen'sa a cikin gashin kan'sa me isaka ya bari ƙaramar yarinya na neman mai da shi wani iri cije lips ɗin'sa yayi ya furzar da wata iska me huci saboda me duk ya aikata wannan abin har muzabfar ya shigo be sani ba kamar an tsikare shi ya tashi daukar waya yayi cikin bada order yace
"There are some people who will come out and stop them, don't let them come out and let someone buy a hijab and bring it to you....,
Magana ɗayan yayi ba tare da anji me yace ba sai wanda yake wa maganar
ASIF yace"okay ya kashe wayar....,
zama yayi yana murza goshinsa me isaka yaƙi barinta tafi haka ne tambayar da shi kansa bashi da amsa can ya nisa yace
"Muzabfar dole in faɗawa wa'yannan yaran inhar suka je kama mace to su bari ta suturta jikin'ta ai..,
kafin ya ida magana muzabfar ya tuntsure da dariya yace
"Continue Ai me.....?,
ai uwar....ka wallahi muzabfar bar gani ka manyanta yanzu duka zan maka
shafa gemunsa yayi yace
"ai dole in manyanta nafa ajiye mace har biyu kaga nan da wani lokaci aure zan mata ya faɗa yana ɗaga gira....,
banza Asif yayi masa dan ganin yau muzabfar dan sanyin da munar da ake ya taɓa mai kwanyar kansa ya ci gaba da aikin sa babban yaya yaushe za mu zance....?,
buɗurwa kayi ne ya tambaye shi ɗan shi kwatakwata be kawo falmata a cikin zancen nasu ba
kama haɓa yayi yace
"buɗurwar ka mana yar dambe kai wannan yarinya ita ce maganin A'isha wallahi.....,
shiru yayi mai ganin yayi shiru shima yayi amma wallahi in ya rantsai bazai kaffara ba abokinsa ya kamu da son wannan yarinyar saboda tsabar kishi da ya rufe mai ido har baya so ta fita a haka can wata dabara ta waɗo mai yace
"Uncle ɗin mufeeda wallahi kayi tunani da ka dakatar da yarinyar nan saboda kaga ga irin kirar da Allah yayi mata ni wallahi zan nemi yaranka su nanamin gidan su Allah tayi min sosai komai yaji fa baruwan ka faɗa da ƙashi kaga irin wa'yannan chocolate ɗin wallahi hmmm ba'a magana me gidana yadda suke a zahiri cikin su tafi haka kaga wa'yannan fararan tab lamarin sai addu'a musamman farar fata in mutum me ragaggen imani ne sai susa shi yabi mata amma irin wannan JININ BABGARA malam ina.....,
Wata uwar tsawa Asif ya bugawa muzabfar hatta files ɗin da suke kan table ɗin'sa sai da suka zobe jijiyoyin kansa sunyi raɗa raɗa idonsa yayi ja tsorata muzabfar yayi da wannan yanayi da ya canza lokaci ɗaya ajiyar zuciya ya sauke ya zauna yace
"Muzabfar daman kawali ka zama ban sani....? innalillahi tab...to wallahi zo ka fita ba zaka haɗani cikin zunubin kaba haka kurum kaga mace kai ta lissafi na zahiri da na ɓaɗini...amma kai wallahi nayi dan iska.....,
dariya muzabfar yayi yace
"Auranta fa zanyi....,
Wani abune ya tukarewa Asif maƙogaro dan haka yaja bakinsa sa ya tsuke zuciyarsa na harbawa yawa ba zuciyar namijin duniya ba wayar sa ce tayi ƙara da sauri ya ɗaga dan shiru yayi alamar sauraro sannan yace
"Taƙi karɓa kace mata baza ta fita ba in bata saka hijabi ba.....,
Cikin girmamawa yace
"Wallahi tace baza ta saka ba tsakanin ta da hijabi sallah.....,
What sai kuma ya saita kansa yace
"Saka Joseph ya kai su har gida kyaleta ya kashe wayar'sa cikin mamaki muzabfar yace
"Driver Ka ne zai ɗauke su kai nifa hakan ma yayi min gwara ya je gidan su gobe ya kai ni aiyi magana da gemu da gemu dan bazan tsaya bin takanta ba ta shigo ciki ta koyi sona dan wannan yar'darun wallahi aure ba'a gabanta yake ba kuma baza ta farasa samari ba dan mazan yanzu wallahi irin wannan suke nema.....,
File ya saka ya kwaɗewa muzabfar baki yace
"Wai kai yaushe kakoma haka.....?,
Kai kai shiga abin da ba ruwanka wallahi Asif Ka canza inda ne yarinyar nan ko tsirara zata fita ba abin da ya shafe ka da ita rayuwar ka ce amma ga yarda kake tada jijiyar huya sai ta rufe jikin'ta ko ita wannan ɗin ta daban ce a cikin mata ina cewa A'isha matar ka haka take yawo ba mayafi saboda boko ta sha mata kai.....
kai wallahi sai ka barnan haka kurum ka cika Ni da zance to wa'azi naji akan illar barin mata su fita ba kayan arziki
tashi muzabfar yayi yace''good amsata ta fito sauran ta gaba da kafar ka zaka zo guna neman yarda za ayi.....,
ayi uwar ka nace ka fita
dariya yayi ya fita yana cewa muna gayyatar ka cin abincin rana gauro.....
murmushi yayi ya jingina da kujera wayarsa ce ta fara ringing ganin sunan mahaifiyar A'isha yayi banza da kiran har sai da ta kira sau uku tukunnan ya ɗaga yana ɗagawa
ba ta saurari gaisuwar da yake mata ba ya rufe shi da faɗa tana cewa wannan wanne irin tsohon hulakanci ne ka marar min ya'ta duk zaman haƙurin da take da kai ba haihuwa to gaskiya fa Ni yanzu dole ka sake'ta ta dawo kenan ina so ya'ta ta aure me haihuwa ba irinka ba juya nemo mata mahaɗi zanyi wanda ya yi dai-dai da rayuwar'ta me sonta wallahi ka ban mamaki duk ka gama shanye wa ya'ta ma'adanan jiki yarinyar nan tun kirgar dangin'ta be tasa ba a aure'ta saboda tsabar jaraba irin'ta ka suka fito a satin farko yanzu su zama slippers bara ka sauya wata to gyara ba a binda ya bari......
ba ƙaramin mamaki maganar ta ta karshe tayi ba ko kunya bata jiba a lokacin da ya aure aysha shekarar ta ashirin da biyar da girman'ta amma saboda halin rayuwa ko primary batayi ba shi ya gina musu rayuwa da mahaifiyar'ta shine yanzu za suyi mai butulci ko daman zargin da yake gaskiya ne aysha tana soyayya da mazan waje tunani ya shiga kafin ya tafi China ta tafi tana wanka aka kira wayar ta har sau shidda be ɗaga ba ganin number ba suna sai wata zuciyar tace"mai ɗaga ringing din wayar nan ko ya barka kayi aikin ka....ɗagawa yayi kalmar farko da tadaki kunnan'sa hello baby za mu haɗu ne yau cikin mamaki yace mai wrong number mutumin yana ji ya kashe maganar mahaifiyar ta ce da ta kusan tsinka mai dodon kunne ta dawo dashi da ga dogon tunanin da ya tafi.....tace
"wato dan iskanci ina magana kayi shiru saboda baka san darajata ba
tana faɗar haka ta kashe wayar'ta
ajiyewa yayi ya kauda wannan tunani a ransa ya ci gaba da aikin'sa.......
******
Kahu ne ya dubi magajiya yace
"Billahillazi dole mu shiga motar nan ke wai wanne irin taurin kai kika ɗaɗo ne wallahi taurin kanki yafi na jinjirin jaki....,
kyale ta kahu shiga ba fashi wannan wane irin taurin zuciya ne da kafiya rabi ya faɗa maganar'sa sak ba wannan lanƙwashe lanƙwashen
Joseph ne ya zo ya daidaita parking din'sa shiga su kahu sukai da yake motar katuwace ta ɗauke su magajiya ta zauna a gaba tun da aka fara tafiya suke bada labari kahu na tausaya musu haka su malam hamisu magajiya kuwa tayi shiru zaro ido tayi sakamakon ganin banner ta Asif a jikin dan ƙaramin mudubin motar na ciki da sauri ta saka hannunta ta tsige ta kallon mamaki Joseph yayi mata yace
"You are safe and it's a photo, please take it off and I will tell you....,
ƙarasa yagawa tayi ta zubar ta gyara zamanta
takaicine ya ishi Joseph yace
"Dannn iska...,
ka bari sai ka iya faɗi tukunna ka fada ai yanzu mahaukaci baka iya ba
your name mahaukasiiiiii.....ya tambaye'ta bawai dan yasan me kalmar take nufi ba dariya abin ya bawa magajiya tace
"You You yout name mahaukaci..,
No,no my name is Joseph Samuel is my name not mahaukasi....
Banza tayi mai dan ta lura be san ma abin da ta faɗamai ba daman an faɗamai kano zai kasu sai da aka zo kano kahu yake nunamai inda zai je da yake wata ran suna zuwa kano da oganna sa a kofar gida ya sauke su da sauri magajiya ta buɗe ta fito haka su kahu tuni yan unguwa suka dinga leƙowa ana ganin ikon Allah ya dawo
Tsawa tayi tana kallon su tace
"To munafukai maƙiya Allah ba haka aka so ba ko sai gashi na dawo...adai gyara hali wallahi.....,
ta faɗa tana shigewa gida fitowa su manjagara sukai kowa ya kama gabansa kahu ya shiga gida bayan yayiwa Joseph godiya tare da jajjadamai yayiwa ubangidan'sa godiya......
tashi uwani tayi da sama'ila da gudu suka rungume'ta suna farin ciki ta dawo cikata uwani tayi tace
"Bara in ɗora miki ruwan wanka sannu magajiya....,
To tace ta shiga daki ta kwanta......
bayi kahu ya shiga bayab ya ajiye jakar'sa da gudu domin cikin'sa ya ɓaci uwani tace
"Anyi ciye-ciye ciki ya ɓaci.....,
ashe ya jiyo ta yace
"Wannne cije cije wani azzalumi muka haɗo dashi a mota ya dinga tusa ba kakkautawa....,
Dariya Sama'ila da uwani sukai.... zuciyarsu kallal ba sauran damuwa.....
*****N.N.D.C QUARTER'S*
da kata kawata kice kawai in fito yau akwai raƙashewa ai ni haka nake so wallahi ban fa haifa ba dole inyi abin na ga dama ita waccar shegiyar bafulatanar da yake ta haifa ai saita kanta take kuma wallahi fita a gidan nan bamma fara ba
Ai kuwa kina fita yau gi zarce gidan malam sunusi....
da sauri ta juyo ta zare wayar ta daga kunne jikin'ta yayi sanyi jin maganar Hajiya
wata uwar harara hajiya ta watsai mata tace
"Wai ke izzatu wacce irin macece yawa wata ma'aikaciya kullum ke kenan sai kin fita to wallahi bazan lamunta ba daga nan kina fita kar ki dawo min cikin gida.,
mayafin ta taci ɗamara dashi ta koma part ɗin'ta batare da tace komai ba laɓewa hajiya tayi da sanda domin tasan kafurar yarinyar nan ba hakura tayi ba gwara yau ta nuna mata tsohun kashi ta zauna ko na sati ɗaya ne....
sanɗa izzatu ta fito tanayi da mayafi a ɗaure a kugunta sai ta kalmi da ta riƙ a hannun'ta ji tayi saukar wani a bu a gadon bayan'ta ba zato ihu ta saka ta ɗurƙusa ƙasa.....✍️
*Tab Hajiya yau tayi aiiki....*
SANARWA BOOK 2 A 50 ZAI ƘARE BOOK 3 MU ƊORA A 51 har zuwa mu gama domin fara biya kamallaki naka ba tare da jiran gwar shanu ba ku fara payment ɗin ku insha Allahu zan yi kokari in bawa kowa document tunda bakwa son buɗe group kullum ayi muku page ɗaya ko biyu yan VIP 3
500 kacal
Account number 8141785374 Amina alhasan Muhammad opay a turo da shedar biya ta wannan