Showing 21001 words to 24000 words out of 29438 words
yarjeniya zai yi da ita ba in Hajiya taga yayi auran hankalin'ta ya kwanta nan da wani lokaci ya sake'ta tunda bisa dukkan alamu zata yarda da wannan agreement ɗin da haka yayi shiga toilet ya yi wanka ya dauro alwala canza kaya yayi ya saka pyjamas farare tas da su shinfiɗa daduma yayi ya tada sallah bayan ya idar ya ɗauki Alkur'ani me gir ya suma karantawa sai wajan karfe biyu ya ajiye ya kwanta....
Kiran sallar farko a kunnan magajiya dan haka da sauri ta tashi ta kunna fitila da yake a kwai huta zama tayi ta zuba wata uwar miƙa tashi tayi ta fito kiciɓis tayi da kawu ya fito zai tafi masallaci kallon'ta yayi ya shige ya fita alwala ta ɗauro bayan ta gama ta koma daki salla aka tada binsu tayi har aka idar tana idarwa ta fito ta soma haɗa kayan sana'arta ruwan wanka ta ɗora tana jiran yayi zafi ta dauka tayi wanka
kamar anjefo rabi ya shigo yana haƙi sai zare ido yake kallon sa tayi tace
"Lafiya...?,
Wallahi Allah magajiya ido huɗu muka haɗa da wannan na Abujan yanzu ya zoge glass ɗin motar sa shi da wani kardai dawowa sukai su kashe mu na shiga uku wayyo Allah baba
tashin hankali ba'a saka maka rana jar uban'can mun shiga uku da gudu ta shiga bayi zaman dirshin rabi yayi ya zuba ta gumi yana cewa nima da zanyi kashi da nafi kowa murna sai ringing yake a ciki na dinana ne ya shigo da M.P a hannunsa sai tashin ƙiɗa take yi kai kace kana club ɗin lagos ko kallon inda rabi yake beba ya sami guri ya ajiye MP sa yana tiƙarrawa yana cikin rawa....
yaji rabi yace "bazan hanaka rawar'ka ba wata kila wannan ce ta karshe da za kayi idona idon'su wallahi mu suke nema kashe ƙidan yayi yace
"Rabi me kake faɗa ne haka....?,
Kuka ya rushe da shi ya fyece majina da zanin dake jikin'sa yace "wallahi in kaci bashin wani kaje ka bashi haƙuri ya yafe maka bilahillazi idona idon shugaban DASS...
innalillahi ƙiyamar mu ta tsaya shikkenan kai Allah ka tsinewa KASKA banda asarar dubu biyun mu da mukai bamu da zaman lafiya ana yi mana bita da kulli ka duba fa ka gani wannan dubu biyu kudin abinci na kwana biyu kenan
Amma kai dinana anyi mara hankali wallahi muna ta rayukan mu da lafiyar mu kana ta dubu biyu to ai kasan hanya jeka ka karɓo
wallahi magajiya aini kinga na rasa bakin magana in banda tsabar rashin mutunci da rashin sanin ciwon kai muna ta lafiyar mu ina batun wasu kuɗi
KAWU ne ya fito daga daki yace
"Rabi'u deeni falmata lafiya kukai jigum jigum kamar wa'yanda a kaiwa mutuwa...?,
Wallahi Allah KAWU da wannan tashin hankali gwara in mutuwar ce ayi munsan mutum ya mutu in ma
Bata ƙarasa abinda tayi niya ba RABi ya goge hawayen'sa yace
"Wallahi gyara zancan ki wanne irin gwara mutuwa saidai in kece zaki mutu amma ni wallahi bayan zuba yaushe nazo duniyar da har zaki dinga batun mutuwa ana zaune kalau......,
Dan girman Allah rabi ka zauna kayi jiran duniya anya kuwa dinana ba ƙarya yazo ya faɗa mana ba muka hau kai muka zauna mutumin da har jiniya ake mai shi ya gani....?
gaskiya kam nima sai yanzu nayi tunanin haka kallon su kawu ya tsaya yi ya rasa gane baƙin zarar gashi kuma sunƙi faɗa mai......
yanxu dai makaryaci kuka ɗauke niii....
duk abin da zuciyar ka ta baka shi muka ɗauke ka ɗan rainin hankali botiki ta dauko ta juya ruwan ta tace wa dinana ya wanke mata tukunya ya zuba mata ruwa ya ɗora rabi kuma ya fara feraye doya
gama wankan tahi ta fito shiryawa tayi cikin doguwar riga ta atamfa ta chokalo dauri gaban goshi sai kamshi take zubawa fara haɗa kullin waina tayi wata uwar sallama suji anyi gaban rabine ya waɗi yace
"Shikkenan aikin gama ya riga ya gama innalillahi tun huri nace mu gudu kuka ƙi ai ga irin'ta nan....,
da hallacan yi mana shiru dinana liƙa kaga suwaye..?
Kafa na fiki ke mana ki leƙa kika suwaye
Ni kake faɗawa haka dinana kafin ta ida zancen ta tuni rabi yafara kokarin ɗanewa kan katanga da sauri dinana ya riƙo shi yace
"Wallahi ba'inda zaka kuka ya fashe dashi yana cewa MAGAJIYA duk shi ya saka mu a wannan tashin hankalin son zuciyarsa ne yayi yawa shi yasa ka har ya kai mu muka siyi sofaffin layi shine da wasu ƙafafuwan'sa yawa kwarashi za ka gudu ka bar mu ai ba kafa ya fi mu ba .....,
da sauri ta tashi ta ƙara riƙo ɗaya kafar ta rabi tace
"Zaka sauko ko sai na karya maka ƙafafuwa...?,
Ku dakata wannan abin fa ba dole nayi muku ba zaku cika ni kusai nayi muku rashin mutunci ya faɗa yana muci muci da ido alamun ba'arziki
Assalamu alaikum
wa'alaikas...kafin KAWU ya ƙarasa tuni sun cika RABI shima saukowa yayi suka rufe wa KAWU baki kasa ƙasa rabi yace
"Mun shiga uku kawu wa ya aike ka amsa wannan sallamar da ba aminci a tattare da ita....,
kallon su ya shiga yi yana tunanin anya kuwa lafiyar su ƙalau dinana ne ya gane haka yace
"Wallahi kawu duk kallon da za kai mana saidai kayi mana dan kuwa yau muna cikin rashin nutsuwa da tashin hankali rabi ne yace yaga shugaban mala'ikun duniya.....
asho ne ya shigo yana rangaɗa sallama da alama abuge yake nuna su yayi da danya tsa cikin maganar maye yace
"Amma ku anyi kafurai kuna jina ina sallama ba me amsawa saboda baku ga uwar motar da na tawo da ita ba..,
wata uwar ashar magajiya ta yi mai tana cewa amma kai anyi dan iska wallahi ashe daman kai kake wannan sallama ka saka mu a tashin hankali zo ka fita wallahi baza ka zauna min a gida ba yau tunda bada kuɗin ka nake haɗawa na biya haya ba
yau nake jin wani sabon isanci akai kafuri sama dakai wallahi Allah sai ka tashi kabar gidan nan dan kwal uba......
wallahi ko baki rantsai ba sai ya bar gidan nan dan durin uwa daukan sa zanyi aka na fitar dashi kai Allah ya tsinewa shaye shaye ga yarda ya saka mu a halin ha'ula'i cewar rabi
sosai kawu yake dariya sai yanzu ya fuskanci inda suka dosa ba wanda ya biya ta kan kawu sai uwar tujara suke zubawa asho zaman dirshan yayi yana cewa Wallahi bazan fita ba
Chak dinana ya dauke sa a kafaɗa gantsara masa cizooo yayi a huya ba shiri ya sauke sa yace
"rabi zo ka duba min ba allura ya caka mini ba a huya dan Allah zo ka duba mini...
Kai rabi kar ka kula shi zo ka ɗauke shi ka fita da shi
hannu kika fini kina gani dai abin da ya yiwa dinana ni kuma da yake gani mara hankali sai na kara ɗaukan sa kinga abin da yafi cizo zai mini yan shaye shaye ba'a raba su da makami haka kurum ki saka a kai ni lahira ban shirya ba
rufe min baki ina ka taɓa ji sai mutum ya shirya ake kai shi ƙabari kar kayi mamakin yau kawayi gari ka ganka a tsakanin tukwane
Haba uwani kina a matsayi na uwar mu kina cewa na mutu gaskiya hakan be dace ba
Rabi'u kenna ita fa mutuwa bata sallama ya kamata Ku nutsu ku san abin yi kaga shigar matan nan da kake Allah ya hana ya kuma tsinewa duk me yi
Allahu akbar uwani ashe kin iya tafsir ban sani ba anan dai baki da rabo tafi masallacin bola ko kya sami wanda zai iya ɗaukan wa'azin ki cewar ta masar da ya shigo rataye da haka a hammata da dankwali yana juya shi a hannu.....
Ku dai ku cigaba da yin payment ₦500 lokaci yana ƙaratowa sauran pages 4 na book2 gama
8141785374 Amina alhasan Muhammad opay
Ku turo da shedar biya ta wannan number
09061899481
Dan Allah in ba siye zaki ba karki min magana masu yi min magana ace ASLM dan Allah ku tafi kai tsaye game da abin da ya kawo ku
GIDAN MAGAJI YA
EPISODE 43-44
TA'MASAR UWANI kike fadawa haka zoka fita ko na karya maka kashin muƙamuƙi..
ɗamara yaci yace
"Billahillaziii ba inda zanfi'ta ita baki ga abin da take faɗa ba sai nawa zama daram yana me naƙuɗa.....,
tab gaskiya ya raina ki kina faɗa yana faɗa wallahi magajiya zan faɗa miki gaskiya ki koma magajiyar ki tada faɗan nan da kike yafi naɗa sannan dole na kai ki gurin malam me ishimawee ya duba miki ƙasa a ga ko akwai wanda yasa ka miki hannu domin wannan rainin da akai miki da walakin gora a miya ya faɗa yana buga cinya game da harfe hannu.....
tab sannu macuta ni za ku kai a cinyewa kuɗi a banza tsaya kuji wallahi duk macan da take kai kuɗi domin amallake mata miji to wallahi sunan kwakwalwar'ta dooosa haƙuri da iya magana da kyautatawa datarairaya da son yan'uwansa shine babban magani banda ka rainani ka mai dani kidahuma shine kake min zancen wani malami kai ka kiyayeni
Rabi tamasar kuzo mu ɗauke wannan mahaukacin dan wallahi tunda ya sani gudawa a wando saboda cizon da yayi min
Wallahi maza sun ƙare a duniya shine mu muna mata kake'so mu mu tayaka ɗaukan sa haram wallahi haram
da hallacan rufemin baki shegu kawai wa'yanda Ubangiji ya tsine musu.....
be ƙarasa ba suka rufe shi da duka ku daka'ta wallahi bazan laminci wannan iya shegen ba kawu zo ka raba su ga doya'ta tana kokarin dauhuwa kar su naɗa musu duka su kasa yi min aiki.....
wallahi ba zamu yadda ba kullum aibata mu yake kawu ba ruwanka ina ganin mutuncin ka a matsayin ka na uban mu na bariki
icce magajiya ta ɗauka tayo kansu ɗoɗanawa ta masar tayi a ɗuwawu ihu ya saki tuni suka fita a guje harda dinana da ya garzatsawa rabi cizoo sun zata kunama ce ta ciji tamasar ya saki wannan razanan nan niyar ƙarar da ya zunduma haɗe da ihuuuu binsa sukai har asho ashe iskancik nasa na karya ne....
dariya magajiya tayi tana cewa kawu anya kuwa suna da hankali
gyara zaman kur'anin dake hannunsa yayi ya ci gaba da karatu be kulata ba a zuciyarsa kuwa nema musu shiriya yake
kai ta gyaɗa ta koma kan kullin wainar'ta gefe kuma wutar da ta dora doya tana ta ci tun dare daman aka yo mata markaɗe.....
*****
haɗa kayan'sa ya cigaba dayi yau yake so ya koma Abuja gobe kuma ya koma baƙin aiki...
Asif daman ba hutu kazo ba kwana biyu kawai za kai ka tafi
zuge akwatin'sa yayi yace uhmmm sanin halin aminin'nasa amma dan haka ya ja baƙin'sa yayi shiru zama ya gyara yace
"baka tambaye ni ya hajiya tayi da me dalilin aure ba....?,
bani da business da'ita
hmmm haka kace da fa ban kuɓutar da kai ba ta hanyar kaika gidan magajiya da tuni dole ka zaɓa a cikin yan matan da Hajiya ta kawo maka
matsar da akwatin yayi ya riƙe mai huyan riga yace
"bana so in gwada training akan ka da tun a jiya na zubar maka da haƙora ce maka nayi ina son'ta da zaka haɗani da baban'ta kasan ina ganin ƙimar'sa bazan iyayi mai musu ba bazan kuma ina karyata ka a gabansa saba da girmana ina zaune kai zaka nemo min matar aure....,
cika shi yayi ya naushi iska yana cewa wallahi narasa dalilin da a lokacin ban tsayar da kai ba daga shirman da kake shirin aikata min
aikin gama ya gari ya gama da wallahi wannan maganar ɗazu hajiya take sanarwa da su abba kafin mu gama breakfast yanaji yana cewa ma zai neme ka ka faɗamai inda yarinyar take domin basa so a dade
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un shine abin da ya shiga maimaita wa ya ci gaba da cewa kasan kuwa yarinyar nan bazata taɓa yarda da aurena ba ka duba ranar da suka bar Abuja ta kwayar idanuwanta ina iya hango tsana'ta a cikin idonuwanta
tashi yayi yace
"to Allah in alkairine auran Ka da ita Allah ya haɗa sai kaga an sami rabo....,
banza yayi mai har ya gama shirinsa na tafiya Akram ne ya shigo ya dauki kayan nasa shi da ayman tare da zu huce gurin Hajiya ya fara shiga tana zaune tana lazimi macece me son ibada baka rabata da jan carbi sallama yayi amsawa tayi cikin sakin fuska tsugunawa yayi ya gaisheta yace "Hajiya zan koma....,
to nima fa binga zanyi domin tuni na saka a haɗamin kayana na gaji da zaman garin nan gwara na tafi yawon buɗe ido
da sauri ya ɗago salati ta saki tace"au bazan bika kake nufi ba ko yaya...? da kanka yana ƙasa yana wanda yayiwa sarki karya da yake kaji zan bika shine ka ɗago tafiya fa ba fashi nida yar jikalleta inga wanda ya haifeni a cikin ku ya hanani.....
Hajiya kiyi hakuri zan aiko a tafi dake amma yanzu bazan iya tafiya dake ba jirgi zan hau ba mota ba ba ai miki booking ba
kai muzabfar dauko min jakata na rataya ga akwatina can hansai ta faɗa maka inda ta ajiye min ita
bata jira me zai ce ba ta ci gaba da cewa hansai hantsai fitowa matashiyar buɗurwar tayi ta ɗurƙusa wayi tace
"Gani Hajiya.... Alhaji barka da zuwa....,
yauwa yace mata kamar dai ko da yaushe kinga ba gaisuwa na kiraki ki mai ba bana son tsohon kinibibi gaisar da uwar miji a kasuwa buɗe kunnan ki kijini bana son a sami problems kwanaki nasaki ki haɗamin kaya zani Abuja na fasa to shi zaki dauko min su
Hajiya kince na mai da su har abada ba zaki ƙara zuwa Abuja ba tunda annuna miki iyakar ki
Salati ta shiga yi tana goge kwalla da mayafin'ta tace "wallahi muzabfar karyar wannan yarinyar tana bani tsoro karfa wata ran ayi sama damu in Ubangiji ya gaji da halinta kasan me kan uwa da habi yake sai anje can a tantance yau she na faɗi haka da badan na dauko amanar'ta daga kauye ba wallahi yau ba'a binda zai hanani na maida ita yarinya sai shegiyar karya yau she na faɗi haka muzabfar ka duba min wannan zance...?
yanzu dai Hajiya kiyi hakuri mantawa tayi
bakin gyelanta tasaka ta goge idanuwanta tace
"ba dole nayi hakuri ba...,
ke hansai bata hakuri
Hajiya dan Allah kiyi hakuri
jeki Allah ya yafe mana baki ɗaya amin ya Allah ASIF ya faɗi haka
tashi tayi ta bar gurin ganin Hajiya ta manta da wannan zancan ya tashi yace
"Hajiya Allah ya ƙaddara saduwar mu....,
kai ta gyaɗa mai ba tare da tayi magana ba
binsa muzabfar yayi suka shiga yayiwa kowa sallama sannan ya shiga mota muzabfar ya ja su har airport badadewa jirginsu ya tashi.....
Abuja
tun da safe take cikin zullimi dan bata san tarbar da ASIF zai mata ba zai yi murnar dawowar'ta ko zai nuna mata halin ko in kula tun tana irga mintinan fitowar'sa har ta koma kirga awannin zuwa yanzu tabbatar baya garin ko kuma baya ƙasar domin in dai yana gari zai fito musamman ma da safe in ya dawo daga massalaci zai zauna yaji damuwar ma'aikatan gidan yau gashi har karfe 12:30 ba alamun'sa cikin sauri ta tashi part ɗin'sa ta nufa tana zuwa ta dafe kan'sa tunawa da tayi bata san password ɗin kofar tasa ba.... baku ma key a hannun'ta
sau tari saidai tayi knocking ya buɗe mata tsaki taja yafi cikin kwando tajuya kenna sukai kaciɓis dashi sam kunnanta be jiye mata jini'yar da ake mai ba ko bakowa ne yasan da tafiyar tasa ba ko ya tafi ne ba wani me tsaron'sa bata da me bata amsa hugging ɗin'sa za tayi ta faɗaɗa annurin fuskarta tace
"Your welcome back sweetheart....,
hannu ya ɗaga mata cikin i don't care yace
"Excuse me madam...,
saroro tayi tabbas ta aikata babban kuskure wanda sai tayi da gaske tukunna su koma irin zaman su nada cikin sanyin murya ta langwaɓar da kai tace
"Please...,
be bata damar ƙarasa abin da zata faɗi ba ya shige abinsa tare da rufo kofar'sa juyawa tayi jikin'ta a sanyaye ta koma ɓangaranta rasa inda zata saka kanta tayi taji dad'i.....
Shi kuwa bayan ya shiga ajiye akwatin hannunsa yayi da briefcase ɗin'sa akan gado sosai yayi mamakin dawowarta matar da take neman saki me kuma ya dawo da ita ba me bashi amsa dan haka ya kawar da tunaninta a ransa bashi da amfani cire takalmi yayi tare da safa ya rage kayan jikinsa ya shiga toilet ya dauki tsawon lokaci sannan ya fito ɗaure da towel a jikinsa lokacin ana kokarin kiran sallar azahar sauri yayi ya saka jallabiya maroon colour tare da hula feshe jikinsa yayi da turare sannan ya saka slippers ya rufo kofarsa ya fita cikin nutsuwa yake tafiya har ya isa masallaci lokacin har liman yana ƙoƙarin tada raka'ar farko sauri yayi ya shiga.....
bayan an idar sai da ya tsaya yayi addu'a tukunna ya fito da gudu wani yaro ya rungume shi yana uncle kaga ya Asad ko
Allah yayi mai kaunar yara dan hak ya rage tsayin'sa yace
"Waya ke shirin taɓa mini yaro na....,
mahaifin yaron ne ya ƙaraso da wani matashi yace
"Abdul wato baka ji ko....,
da sauri Asif ya ɗago rasa inda yasan wannan fuskar yaron yayi kamar yasan me kama da yaron amma ya manta yace
"Barka da rana....,
hannu mahaifin yaron ya miƙo mai suka gaisa yace
"Yauwa....,
hannu ya miƙowa abdul ƙin zuwa yayi dariya Asif yayi yace
"Kun mai laifi bazai zo gun ku ba...,
Uncle sai sun bani hakuri ko kuma na bika nima na zama soja
Good boy yaron akwai wayo haka ya raya a zuciyarsa afili sai kuma yace
"saboda me kake son zama soja...?,
Saboda kai ina ganin ka a TV
Murmushi ASIF yayi ya shafa mai kai yace Allah ya cika maka burin ka
Amin yace kallon ASIF mahaifin yaron yayi yace
"Indai surutun Abdul ne ka gaji dashi zo mu tafi...,
murmushi yayi yace"yaro