Showing 42001 words to 45000 words out of 60244 words
su Blus ganin hk suma suka fara nasu harbi
[1/18, 5:37 PM] Haleema Awwal 👌: dede nan police suka sha gaban su fakaki suka kamesu akayi asbiti da ita rai hannun Allah Blus yakira kamal har 2 mss cl be dagaba
dad ya kira yake gaya msa suna asbitin nasarawa
a kude me dad yake neman baba ya kira kamal sabo da kidima cen ya katse ya kuma kiran baba yake gaya masa
bayan sun baro asbitin suxo gida cikin tashin hankali da jin jina lamarin a falo suke maganar tattanawa suke kan maganar baba ne yace jikin idi yakeji harbin sa sukayi a hannu fa dede nn mom ta shigo cikin tashin hankali tace wa aka harba a tunanin ta kamal dad ne yace ki nutsu abin ma ai yaxo da sauki... ai bata bari ya karasa ba tayi dakin ta wayarta ta dauka ta kira kamal har sau 2 be daga ba dede nan dad ya shigo kinitsu mana mmn kamal anan yyi mata bayani kuka tasa muje asbintin nagano lafiyar yata ya jikin nata basu deyi mata ila bade ko
mama gani yusra ta kai yamma bata dawo ba hakalinta ya tashi gashi ta kira wayarta baya shiga kamal ta kira ko yana da masaniyar rashin dawo war tata takira be daga ba xata sake kira mom ta shigo agigce tana kuka take gayawa mama abin da ya faru itama mama kuka tasa hk suka tafi asbitin har iyya da samira kuka suke
ai hankalin su be tashi ba seda sukaga yusra kwance ko motsi batayi kamar gawa su dad ne masu rarrashi da ban baki amman suma hakalin su atashe yake
baba ne yacewa su mom karsu gayawa kamal dan yaxu yaji xetada ma kansa hankali
suna cikin asbintin kamal yake kiran su basu daga ba
lkc su baba d dad suna guri dr kabir yana yimusu bayanin kan cewar cocaine ( hudar iblis) sukayi amfani suka wajen sheka mata a hanci se karar bindinga itama ta rudata dad ne cikin tashin hankali yace to yanxu xata kai kamar kwana nawa bata tashi ba fuskarsa cike da damuwa
eh to Allah masani amman xan iya ce muku kwana shida xuwa sati daya 😳 har yaxata kai irin wnn lkc
bayani yyi musu sosae kan bbu wata matsala insha Allah
san nn yyi musu bayanin malam idi shima an cire harsha shin kuma ana bashi kulawa yadda ya kamata
kudi aka baiwa dr kabir saboda kula da marasa lafiya yadda ya kamata
su mom ne masu kula yusra duk sun taho asbiti sun tare suki komawa gida iyya ce da samira ke kawo musu abinci tsakani mom d mama ka rasa wadda tafi kula da yusra
sukin daukar wayan kamal dan sun sann seya tambaye su yusra cewarsu basu san me xasu gaya mai ba
^°=^°=^°=^°=^°=^°=
kamal kai ya dau chaji kusan yau kwana biyar baba ne kurum ke daukar wayarsa ina tambayi su mom se yace kowa lafiya ranan daya tambayi yusra cewa yyi tan nn kalau
abin fa yadame sa dan ko abincin kirki bayaci ga rashin bacci
yau kwana hudu ke nn duk ya rame ya hanawa kansa sukuni
kayan sa ya fara hadawa a jakarsa
washa gari se nigeriya bbu wanda ya gayawa bare a hanasa xuwa kuma da kudirin seya tafi da matarsa inkuwa ba hk ba vaxe komaba
yana sauka daga jirgi gabansa ya fadi ya shaki iskar kasar sa bare yaji ni'ima se wani xafi da barkono ya shaka inalillahi yake tayi
nasarawa hsptl aikin su mama kulum kuka bare in sukaga yusra kwance bbu motsi ga wasu na'orori ta hanci ta baki tann take ci take sha
iyya ma yau daker su baba suka lallamata tayi gida
turus su iyya sukayi ganin kamal a tsaye kofar gida
samirace ta balle murfin mitar ta fita da gudu se gun kamal ta baya ta rugume shi tana kuka me tada hankali da sauri ya jiyo ganin samira ce yyi saurin jiyowa tambaya yake mata a gigce ina yaya yusra? tana asbiti.....
[1/18, 9:53 PM] Haleema Awwal 👌: be bari ta karasa ba cikin dimuwa yace wanne asbitin ne iyya ta kece da kuka tana kara sowa iyya meyasa meta? tun yaushe ne take kwance a asbitin? tana magana? tana cin abinci ? bema san meyake cewa ba iyya abu 2 suka hade mata tausayin kamal sena yusra ganin iyya bata da niyar magana yasa yyi gun motar da su iyya saka sauka
kaini asbitin kaae yace gani yake kamar ba tafiya suke ba babban burin shi toxali da ita yaga halin da take yaji meke damunta
gani yake kamar basa gudu kuma sharara gudu drvr yake
dan Allah kara sauri kamal yacewa drvr aiko gudu yake ida nuwansa ya rufe jinshi yake wani hk hk
drvr ne yyi musu jagora har wld din da aka kwantar da ita su mom ya hango da sauri yyi gun mama ya durgushe a gabanta s dan tsorace ta dago idonta tabb kwallah ga wani jajaxur da idonta yyi tare gabansu ya fadi ita mmkin kamal da farga bar xuwan nashi take
tana ina? wani daki xan ganta hawayen da suka makale mata ne suka sauko
hannunsa ta kama kamal kayi hakuri baxa ka samu damar ganinta ba mikewa yyi kwata2 baya cikin haiyacin sa
bbu wanda xe hanani ganinta sena ganta se lkc mom taga kamal din a firgice taje gunsa yaushe kaxa? waya gaya maka? me kaxo yi? bema tsaya bata amsa ba kai bema san meta ce bare ya bata amsa
hankalin sa da tunaninsa duk yyi gaba wajen son sani wani hali take ciki
kallon daku nn yake yana kallon wadda take ciki yyi gun su mom suna kiransa ko waewayowa baiyi ba
a sukwane yyi kanta ganita kamar gaya
wanirin kuka yake meta da hankalin kowa
kasan sa ya daura kan cikinta hannunsa ya danke nata kamkam
surutae yake cikin xarewar hankali
_plss ki te maka ki tashi rawuta bbu ke shekakkiya ce_
_inbaki tashi xan fiki kwan ciya xaki rasani xan mutu dan rayuwata bata da wani amfani batukar bake a duniya ta_
_ki temaki mijinki kanin ki kuma *dalibinki* kamal_
dede gurin su mom suka shigo harda baba d dad
su dad cikin tausayi suke kallonsu kowa hawaye yake sun kasa karasawa gurin
wasu noses ne suka shigo tare da dr kabir cikin sauri
_ina sonki karki barni ki tausaya wa mijiki kaninki kuma *dalibinki* kamal_
sama2 taji ana cemata kamal xe tafi baxe sake dawowa ba
a firgice tace 🕯🕯DALIBINA🕯karka tafi ka barni ka dawo
da sauri kamal ya dago kai yana kallonta tabbas ita ce tayi maganar ga idonta bude sede wani irin numfashi take da sauri2
da sauri dr kabir da sauran nss suka yo kanta tana rike da hannun kamal gamm
hamdala su baba sukeyi cikin farin ciki da jinjina al'amari irin na Allah
*muna masu kundumo muku hakuri bissa rashin jin mu kwana biyu abubuwane suke xuwa baxata*
~amman isha Allah komai yyi nomal xakuna jinmu kulum ko bbu yawa xamu suburbudo muku~
_masu kiran waya da masu binmu ta prvt kota grp dan jin lafiyarmu muna godiya kwarai da kulawar ku Allah ya barmu tare_
FASAHA WRTRS 🖊🖊
4r cmment
08161594233
luv u ol
[1/29, 12:03 PM] ‪+234 803 225 4928‬: 🕯🕯 DALIBNA🕯
86 to 90
by
Anty rukie (mmn Abdljl)
&
Halima Auwal
hannunta kamal ya kuma kankamewa da daya hannun ya share hawayensa haka hanunsa cikin nata su dr kabir suka fara aikin su masha Allah dr kabir din yake fada ganin ta dawo nml bbu wata matsala
fita sukayi suka bar kamal ciki su baba yyi wa bayani kan jibi ma xa'a iya salamarta
ddi Sukaji sosae
kamal matsowa yyi kanta yake shafawa sonta d taussyin ta ys kamasa ji yake inama shine akwance ita kuma lafiyanta kalau
tisata yyi a gaba yana kallonta kamar ya hadiyeta hannunta wanda ya rike yyiwa kiss ya kuma kwantar da kansa kan ruwan cikinta tambayar kansa yake meyake damunta
? meyasa su mom suka kasa gaya masa
kuma duk da baya cikin nutsuwarsa daxu yaga police (yan sanda) a kofar shugowa har kofar dakinta.
BAYAN 3 DAYS
bayan kwana uku jiki yyi kyau se salama suke jira
kiri2 kamal ya kwace jinya ya dawo hannunsa dakin ma gagarar shiga yake dan kana shiga xaka sha kunya hakan ta tilas dolen su mama suka bar masa asbitin
agun su dad yaji lbrn komae har kama virus daman neman sa police suke dan bban dan fasa kauri ne abinda ya tayar da hakalin kamal jin bayanin da Hamxa virus yyi kan gudirin sa nayiwa matar tasa fyade hakalinsa yyi matukar tashi dajin wan nn lbrin su dad ne suka kwantar mae da hankali daya godewa Allah tunda ya tsare.
gado de irin na mara lafiya bashi da wata girma amman hk kamal xe raba su kanta duk ya dameta da jagwalgwalo yauma hk sukayi
ni kuwa jinya kaxo ko karawa mara lafiya jinya?
naxo karawa mara lafiya karfin jiki ne dan ma baki yarda ba aida tuni kinji karau...
ya karasa da kuma cusa hannunsa cikin rigarta
shuru tayi mai dan tasan inda ya nufa
numfashin nn nasa me sauke mata caji
yakeyi mata a kan wuyanta ya kuma matsota cikin wata muryar yace seda..sa..fe uhmm kawae tace masa ta lumshe ido
can yace wai yaushe xa'a sallame mu ne
na matsu mu koma gida bata kulasa ba tayi kamar tayi bacci
wuyanta yake lasa harya gangaro kan kumatun ta dan karamin tsaki yaja san nn ya mayar da kansa bayanta
numfashi yake fitarwa mae dumin gaske da dan karfi2
cen ya koma fitarwa a hankali bacci ya sacesa
washa gari se tsiya yake mata dan tayi wanka da asuba kafin tayi sallah shuru tayi masa ga kunya daji haushin kanta.
ranar aka sallame su dan kamal ya takura
kafin su tafi iyya ta kawo musu abbincin rana a cewarta tsautsayi ne ya kifta da ita dan kuwa tana shiga taga kamal yasa yusra kwana dan kuwa bakinsa cikin nata
da karfi iyya tace na shiga uku ni jarka mutum 9
kamalu asra wani iskaci ne wan nn ( kujifa mutum da matar sa 😂) yusra ce tayi saurin vaya ciko oga dabesan iyya a gurin ba neman sake wawurota yake
maganar iyya ce tasasa lura
oh ni yasu tsautsayi ne yasani xuwa gashi dan idon ma nema suke su rage masa karfi 😂😂😂 wan nn ai shi ake kira da mugun gani yusra de se raraba ido take banda kamal daketa dariya dan shi bega abinda xa'a bugun gani
ta dugurar da abincin tayi gaba.
yau kwana 2 da dawowar sa cikin dad ko su mom bbu wanda yyi masa maganar xuwansa bare tafiyar sa rabon daya ga yusra tun ranar da suka dawo daga asbiti
shifa yau yarasa inda xesa kansa dan yakai karshe wajen buka tuwa juyi yake kan gadon sa cikin sane ke juya mai ga wani shauki da yake dibarsa kewa dason kasan cewa kusa da ita ne ke adabar ruhinsa
idanun sa a lumshe shashin jikinta da diraran kirarta suke kara kwadae ta masa kusanci da ita
cikinsa ya sake rikewa ya mike wata hatsa bibiyar sha'awar matar tasace ke cukwukwuyar sa.
fita yyi cikin sauri kamar wadda xe tashi sama har baya ganin gabansa da kyau.
bangaran mom yyi a hankali ya tura dakin mom din aiko ya gano ta da alama wanka ta fiti dan mom tunda suka dawo ta hanata xuwa dakinta komae dakin mom takeyi dan rabin kayanta suna dakin.
dakin ya rufe da key tana ganin sa ta dabar barce jikinta yake kallo wani bushashan yawu ya hadiya me matukar kona makogaro
ganin yanayin sa yasata rufawa da gudu
xanin ya kama aiko xanin ya cire wani irin danka ya kai mata kan gadon yyi da ita....
dan Allah ki barni yau ba kamar kulum bane na yau daban baxan iya miki hakuri ba matseta yyi sosae turesa ta farayi ganin ba magiyarsa xataji ba ya hade hannayen ta a bayanta da hannu daya yake sarrafata kuma rudewa yyi magiya take masa baxata iyaba wan nn abin kunyar har ina adakin mom fa muke dan Allah kayi hakuri muje dakin ka
auwa nama tuna bamuyi sallah bafa ina da alwala katashi
ai ita kadae take shi yyi gaba dan bayajin kira
nice fa Antyn ka fyade xamin mugu kuka take tana cixo ya gushi adu'ar da taji yanayi ne yasata kara rudewa.....
*DA HANAU GARA MANNAU*
daga gidan albarka
FASAHA WRTRS 🖊🖊
08161594233
[1/29, 12:04 PM] ‪+234 803 225 4928‬: 🕯🕯DALIBI NA 🕯
91
by
Anty Rukie ( mmn Abdlj)