Showing 3001 words to 6000 words out of 60244 words

Chapter 2 - DALIBINA COMPLETE hausa novel

24 Aug 2024

21946

gaba dashi mom shuru tayi tana kallon sa da tausayi hawaye ne suka xubo mata snn tce ALLAH YANA TARE DAKAI. fallow ta sauko ta xauna jiki bbu kari ta raffka tagumi ko itama hk takeji ko shikadai ne gaskiya ma shika daine yakeyi ai da itama ta damu dashi da tuni taxo tun jiya.
Allah ka jadoranci al'aburanmu ya Allah kada ka barmu da wayonmu ko iyawarmu Allah ka iya mana da iyawarka sann tace amin (nima Amin)

^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°

*S.OS. COLLEGE*

6:49 am yau ta karaso amman taba shida cikiba daga grt ta tsa idanunta kamar su xaxxago dan duban hanya inkuwa motace harse taga ta wuce skul din take cire rai shine har 8:00 tana tsaye sede bbu alamarsa hankalinta ya kasa kwanciya tofa ta gasgata mafarkinta na jiya yaron nn bashi da lafya da gaske ta fada a fili tsaki taja toni yanxu yaxanyi naganshi kokuma abokann sa xata babbaya dan yau sunxo xucyarta tace a matsanyinki tawa malamarsa mana tabawa kanta amma cike da jin haushin shashin xuciyarta da tayi mata wnn silly question din snn ta karada ai ko bakomai shi *dalibi na*ne
Office ta wuce
^°=^°=^°=°°^=°^°=°^°=°^°

11:3am
sauri take xabgawa burinta kawae taje ga class nasu.
da tayi niya takirashi kuma se ta fasa tayi hk yafi sau shirin masaki amman se takasa ta hau onlin ba tun shekaran jiya rabonsa da hawa.
bayan ta sun gaisa ta basu umarni su xauna ta kalli class din snn tace yan class dinn kuna da wasa da karatu
wata yarinya ta tasa ke meyasa jiya baki xoba Anty jiya naxo ( 😃😃😃 ohh su anty xa'ayi dabara ) to xauna kai tashi yaron ya mike cike da ladabi meyasa jiya naga bencin nn mutum 1 bayan 1 in 2 kuke xama waye bexoba eh to gaskiya jiya kowa yaxo a bencin nn sede wancen benci kike fada ya nuna nasu Kamal.
wayyo dadi taji ganin dabararta ta tayi ( dama ya xatayi tabya kai tsaye 😷) u tacewa Abdul ina wadda kuke xama tare dashi yaje Ayya bashi da lafiya ne dasss!! girjinta yyi snn tace meke damunsa cikin halin ko inkula axahiri amman a badini ita tasan yadda taji xxxabi yace
ayya Allah ya kara sauki amin sukace
wace inguwa yake
hotoro ah ashe nnne bbu nisa.
ai gidansun ma ba boyayye bane inkice gidan Alhj na Allah harcikin gidan xa'a kaiki cewar wata yarinya sosar taji dadin addrs din amma secewa tayi tabayyarki akayi srry anty inji dalibar bata tankataba ta mayarda hankali kan aikinta.
^°=^°=^°=^°=^°=^°=°=^°=
duk da kasancewarta bakuwa hk besa tasha wa hala wajen samun gidan ba.
kai kai wae!!! lallai nera tayi kuka yayi gina wann gidan
baki ta sake tana ganin kmar ba'a 9ja take ba.
sann tafara tantama anya bagidan yan mafiya bane kada a tsuken jinina.
sau 3 tana sake tabbayar gidan Alhj na Allah
kuma aka tabbatar mata nn ne
da bismillah ta tura karamin grt din saura kadan tasume saboda wani jimgegen kato mutum da suka hada ido dashi kamar ta koma sekuma ta maze ciki tashiga hy!! taji wata katuwar murya tace........
MUNA KAISHE KU MASU KAUNARMU
4r cmet
08161594233
[1/29, 12:02 PM] ‪+234 812 621 1372‬: 🕯🕯** DALIBI NA*🕯
7
by
anty rukie
&
Halima Auwal


cak ta tsaya wani gumine ya karyomata tundaga saman goshinta har kan hancinta

katon mutumin yayo kanta wayyo Allah na take fade a hankali duk adu'ar data xo mata baki yi take
ena xaki kuma gunwa kika xo
in..ni..ni.. gun yaron gidan naxo wakenn wae.. seda tayi jimmm snn ta tuno sunn Kamal
kafin yasake mgn ta rigasa da nuna I.Dcrt dinta snn ta dora da cewa ni malamar makarantasu kuma naxo dubashine se wani kif2ta ido take I.Dcrt din yakarba yagama dubawa snn yabata.
karbatayi snn tace ta ina xan shiga muje yace da wnn big voice dinn nasa me sata karkarwa
aiko seda ta firgitan snn tamara masa baya

^°=°^°=^°=^°=^°=^°=^°=^
mom ta lekasa be tashiba sann ta sako fallow ta xauna tayi tagumi tana tuna inya tashi rikicin daxasu sha.
salama kafin ta ammasa har anshigo
cike da kunya ta karaso fallow wani sanyi da kamshine suka kaiwa bular hancin ta shawagi kai jama'a kudi na enda suka ji fallow kamar a gidan shugaban kasa kake.

mom ce ta katse mt yabon irin magudan miliyoyin da suka tafi wajen gyara wann bban fallow me kama da wata karamar unguwar tsabar girman fallon.
shigo mana taji muryar matar tana cewa cikin kunya ta karasa akan cft ta xauna snn ta gaida mom cikin ladabi ( tabbas yarinyar ta burge mom kuma taji tana sonta) mom ta amsa gaisuwar tare dayi mata tayin kujera ( kunyar mtar ne ya dada kamata sosae) a'a ki barshi ma nn yyi.
kowa yyi shuru mom na jiran tafara gabatar da kanta ita kuma batasan me xataceba.

mom ce tace yan mt daga ena ??
seda ta sake sunkuyar dakai snn tace ni malamar su Kamal ne shidin *dalibi na*ne ayya sannu da xuwa bari a kawo miki ruwa saurin cewa tayi ah'ah da kin barshi yanxun xan tafi daman hanya tace kuma shine nace bari nayi masa yajiki.
mom tace a'a yan mata ai baxa'ayi hk ba kiran sunn yar aikin take HALEMEE!! munyi bakuwa aiko nnda dann aka cika mata gabanta d su kayan ci dana sha amman bbu abinda ta iya tabawa se wani noke kai take kamar wace taje gidan surukanta.
bismillah mom tace to tace cikin kunya snn dakar ta iya shan ruwa shima kurba 1 tayi.
mikewa mom tayi bari na dubosa koya tashi daga bacci to tace
^°=^°=^°=^°=°^=^°=^°=°^
aiko mom na shugowa suka hada ido ka tashi tace
eh kawae yace shi ala dole fushi yake
kayi bakuwafa daga skul dinku mom kice bacci nake ya fada yana hade rai kallonsa tayi aikon baka isah ba ni bana karya kuma vaxan fara dan kai ba wuce muje mom jiki na fa bbu kwari to bari nace ta shigo bata jira mgnarsa ba tayi ficewar ta kwanciya ya gyara yana tunano antyn su a bayyane yace tunaninki yagama ilatani dan Allah kixo gareni ko kwanyata xata huta.
da murmushi mom ta sauko sann ta tako har gabanta tashi mushiga yata yatashi ah'ah ki barshi kawai
kin taba gani anxo dubiya kuma bakaga maralafiya ba tashi muje ki karasa ladanki batason yawan musu bare da manya dama gata da sanyin hali.

to kawai tace mom ta riko hannunta suka hau sa dakin da yake suka tura.
da sallamar su suka shiga itade kanta a kasa da sauri ya xabura jin muryarda meyi tsanmani ba.
hada ido sukayi da sauri tayi kasa dakai aifa ya hau sana'ar tashi (kallonta) cikin shauki da shiki ga mmkin da yake ashe xata xo dubasa nnda nn farin ciki ya mamaye sa
a dan kallon da tayi mai taga ramar da yyi Allah sarki tace aranta Allah ya vashi sauki
mom ta shigowa tace tunda ka tashi bari na kawoma abbinci ta fice.
shuru yyi itama hk kanta de na kasa sabanin shi da yake xuba mata idanun sa ji yake kamar.....

👌👌👌
MUNA KAUNARKU MUMA ALLAH YABARMU TARE
08161594233
[1/29, 12:05 PM] ‪+234 812 621 1372‬: [12/10, 8:51 AM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯
8 to 10
by
Anty rukie
&
Halima Auwal

ji yake kamar ya curo idanun ya manna jikinta koya samin sauki yadda ya ke ji.
lips tana yakai gani seda ya lumshe ido snn ya budesu ka fuskarta gaskiya yyi missng ma ganinta sosae ba kadan ba., amma mmkin sa shine beta tunni xata xo.

dagowa tayi aiko suka hada ido wnn wani irin *dalibi* Allah ya hadata dashi kallo kamar yasamu sabon abu karamin xaki tayi snn tace ya jikin naka wayyo ji yayi kamar ya sume dan yadda muryarta ta doki dodon kunnen sa.
wann karon ba ruwan kasane ya kone ba hata kwanyarsa tsotsuwa take
hankalisa dayake shirin xuwa shawagi ya damko snn ya samu bakin mgn.
Alhamdulillah yace to Allah kara sauki amin yace har yanxu idanunsa na kanta (wani irin kallo ne wnn 🙄🙄 mlm)sema gyara kwanciya dyyi Anty yace ciki wata murya me nunin da galaubaituwa, azamtuwa idanuta da dago wnn buskarde ita wato mara walwala girrrr... mom ta turo kofa yau Kamal ga abincin nn maxa jekayi brush tukun to yace
hira kadan suke tabawa da mom cikin hirar ne mom ta tabbayeta sunn ta hakan yasa ta gane wnn anyn sune haryaga cin abinci be saniba saboda sauraro hadaddun duk wata kalma da takecewa.
mikewa tayi cikin sanyinta xan wuce jiyayi kamar ya riketa yace bbu inda xata to harxaki wuce eh tace snn ta dubi kamal wadda tun xuwanta yaki yabama idonsa hutu. Allah kara sauki tace shima Amin yace. hannunta mom takama suka sauka kasa kamal dake biye dasu bayanta kawai yake kallo lada mom ta mika mt saida ta rusun tkarba na gode Allah kara arxiki.
hr sukayi mt rakiya se da ta juyo xata shiga gida taga kamal batayi mmki ba.
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
[12/10, 10:49 AM] Haleema Awwal 👌: da dan wakar sa yahau dnng mornn dad ah kamal lallai jiki yyi kwari wann waka ai semuje stdm a buka mana nasan ba karamin suna xamuyi ba dad yana fada yana kallon dan nasa dake ta murmushi hhhhhh sukaji dariya mom ai wlh kafin kufara wakar mutann gunma guduwa xasuyi dariya dukansu sukayi
kamal bade makaranta xaka ba eh mom cen na nufa harara ta antaya masa snn ta bbu inda xaka kamal kallon dad yake yaji mexe ce yawani shagwabe fuska
mmn kamal ki barshi yaje mn waima da dabaya son xuwa bake kike tada hankaliki kan seyaje ba shine yanxu kuma yana so ke xaki hanasa xuwa.
bbn kamal bafa hanasa nayiba baka ganin bashi da lafiya ne kuma befa gama warware wa ba
hakane to yanxu ka barshi xuwa gobe ko jibi base kajev duk da besoba amman ya daure da cewa to Allah ya kaimu mom da kali dad shima ya kalleta Kamal na basu mmki sabon halin da yake kwann Allah yasa ka daure da hk inji mom murmushi yyi dad kuma yace amin.
yana gama brkfs yyi dakinsa wayarsa yakunna kwannta biyu a kashe (maxa anji jiki wa yake ta waya 😀)
no din sexy anty xe kira yaji muryarta da kuma yataje gida jiya Allah yasa ta dauka yake fata
°=°^°=
tana office dinta axaune ta kasa komai ko yanxu ya jikin nasa ko ya samin sauki oh kai ko kiransa xatayi tsaki taja me sauti
wayarta ce tafara kuka tana neman agaji cikin gaggawa ganinta ta sauke kan wayar *DALIBI NA* tagani rubuce kan fuskar wayar seda takusa katsawa tukun ta daga
yanaji andaga yyi ajiyar xuciyar harda su gyara kwanciya ya jayo fillo ya daura kan cikinsa....
sallama tayi seda ya lumshe ido snn ya amsa mata ya jikin naka dasauki kinje gida lafiya lafiya kalau tace
shuru yayi yana yaki da kwayonin mutuwar jikin da muryarta tasa masa.
xanje class se anjima bata jira cewar komai nasaba ta katse wayar
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
*ya dora daga inda ya tsaya*
Alhamdulillah kamal jiki yyi sauki amman seda yyi sati tukun mom ta barshi ya fara fita skul yadda yasaba yajirata a bakin grt hk yakeyi taxo ya jero da ita inka gansu zakayi tunani tare suke xuwa bata kulasa daga gaisuwa shikenn waya kuwa tun ranar nn basu kumayi ba sede chrt shima iya kaci tace masa yajiki bata sake kulasa acewarta kar *dalibin na*ta ya rainata dan taga bata idone dashiba.
kamar yadda ya saba hk yyi buk dinsa ya dauka yyi fucewarsa daga clss kai tsaye yyi Office dinta yyi da alama yau yan iskane agaban goshinsa rigimar da ba'a taba ba kwana 2 yau ta motsa dan kuwa wandon nn an wani xxxogo dashi har rabin duwawu qawani katon eyegls dayasa amfa bakaramin kyau yyi masaba yawani sa hannun ya tattaro kasan wando ya rike se wani shegen tafiya yake.

yana shiga ofc din nata ya tura kallo daya tayi masa ta juyar dakai taci gaba da abunda takeyi ( yau sun waiwayo sa kenn tafada a ranta) saman benci inda take rubutu ya dare yadda yake wani ya mitsa fuska yasata murmushi da abin yyi masa kyau.
tasake kalkonsa ta kasa taga wando yawani xxxago.
me makon abin yabata haushi dariya ma yabata sosae take kyalkyala dariya baki yaske yana kallonta.....


ALLAH YASA YANA FARANTA RANKU

08161594233
[1/29, 12:06 PM] ‪+234 812 621 1372‬: [12/11, 9:05 AM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯
11 to 13
by
anty rukie
&
Halima Auwal



gaskiya ba karamin rama xxxabin nn yasa makaba ji wando ma yakasa xama jikin ka dariyarta take shide baki sake yake kallonta da sau daya yaga murmushinta ashe xega dariyar mlmartasa hk.
kujera ya koma xama yyi yana kallin ikon Allah dariyar bakaramin kyau ya kara mt ba.
dariyar ta tsayar snn ta dubesa toya rigar taka bata sauko ba ko ta kafada baka rameba seta duwawu..... bata karasaba tayi shuru.
ashe tana mgn hk mmki ne ya hanasa mgn.
Kamal yaji takira sunn sa sekace yau aka fara fadamasa sunn se yau yasan yyi dacen suna me dadi kai jiyayi sunn ya dawo masa sabo fill.
yama kasa amsata sede ido kawae itama bata damu ya amsaba ta marya da kanta ga abinda take ( tunkan takira sunn sa ta dena dariyar saboda mgn xasuyi me mahimmanbi) Kamal ta sake kiransa karo na 2 na..am yace cikin kasala kallonsa tayi sann ta mayar dakanta ta mmkin kome ya bikitashi hk oh me

magana xan gayamaka wadda na dade inason gaya mk amman bisa wani dalili xan gayamaka yau wlh koda ze xama sanadin barin aiki nane koda xakaji haushi ko xakiji dadi. burina nafada maka ko nauyin da yake xuciyata xata ragu dan kulum na maganar ta fadomin ji nake kamar an dauran wani abu me nauyi cikin xuciyata



har yaxu idonsa nakan lips nata sede maganar datake sosai suke shigarsa

barin abinda takiyi tayi ta rufe buk din gabanta ta ajiye biron snn ta daura dacewa ~kamal~
wlh bbu wani gata da xakama kanka wanda ya wuce karatu iduk duniyar nn gatanka ne inhar baka da ilimi to wadda bashi da kowa yafika gata.
wlh kamal duk wani wadda yake nuna yana sonka bakai yake soba kudin dad dinka yake kauna.
kayiwa kanka fada kamal gaka da baiwar ilimi,kyau gaka dan dangi uwa uba kudi
kaga sanda naxo makarantar nn wlh malamai da hanlika suka fara yimin gargadi wadda yanxun nasan wasu ba halika bane amman agaban idonka ko wani mlmi yabo kakesha agurin shin kasan dan me sukeyin hk. cikin mutuwar jiki da kalamanta sun sanyaya masa jiki duk da cikin mgnarta bbu sabo yasha gi gun mom dinsa amman shi atunaninsa kawai dan tanason yyi makarantar ne amman yanxu ya gasgata su kuma yanajin xai gyara

kai ya girgiza masa
tace to dan kudi sukeyi ba dan kai da dad ba
kasan ranar da xan fara aiki me PC da kansa yake cemin nn ma girgiza mata kayi yyi cewa yyi inguji baci ranka inyi abinda kake so dan dad dinka kudin yara 10 yake biya maka.

kasan dan me nake gaya mk hk saboda jinka nake kamar kanina shi yasa nakasa jurewa
[12/11, 9:23 AM] Haleema Awwal 👌: Allah sarki kamal inka kallesa seya baka tausayi sosae dan yanda maganar tata tagama sasa na dama sosai yyi dana sanin kin karatu da yyi baya sede wani fanni yana ganin alherine ya jinkintar dashi da beyi hkn ba daxasu haduba harta ankarar dashi kilama da cen dinma shirme xeyi tayi.
mikewa yyi jikinsa duk yyi lakwasss seda ya gyara wandonsa snn ya tako harxuwa gabanta ya durgusa yace nagode dakika gayamin abinda nakasa tunawa gaskiya nayi wawta na gode sosae kuma dan Allah kici gaba da daukana a matsayin kaninki duk wani abu da kikasan kaninki xaiyi ki hukuntashi nima kiyi min ada nakasance *dalibin*ki yanxun ki daukeni kani kuma *dalibin*ki nikuma xan xamemiki *dalibi* kuma kani wadda watarana xakiyi alfahari da hk
hakika kin same min tauraruwa cikin ( **) cikin malamaina kin xamemin kendir (🕯🕯🕯) uku rayuwata kendir na farko malama 2 yaya 3 kina da babban matsayi a rawuyawata wanda har yanxu bansan menene wnn matsayin ba
murmushi take bata taba tunani xe karbi maganar da muhimmanci hk ba bbu komai na karbeka a matsayin daka bukata kuma na gode dawann suna da mtsayi daka bamin naji dadi (🕯🕯🕯****) nagode Allah yabani ikon rekeka hakan
[12/11, 9:37 AM] Haleema Awwal 👌: Yaya Anty in muntashi xan kaiki gida ka barshi *dalibin na* kuma kanina
to amman ta katsesa da karmu fara musu bana son yawan musu muke daga durguson nn hannunsa takama tamikar dashi to tafi klass yau bbu lssn ( malama kuma yaya ta kashe kaninta) haduwar hannunsu yasa jin duniyar takife masa sama ta koma kasa kasa ta koma sama da sauri yyi ficewarsa
MUNJI KORAFINKU AKAN MUKARA YAWAN TYPIN INSHA ALLAH XAMUYI YADDA KUKISO INHAR DAMAN HK TASAMU SEDE WANI HAXARI BA GUDUBA DUKANMU DALIBAINE KULUM SE MUNJE SKUL.
amman muna mai sububuda muku tare da sambada mu hkuri.

na gaida fasaha wrtrs.


domin shigar da korafi 08161594233
[1/29, 12:08 PM] ‪+234 812 621 1372‬: [12/12, 8:56 AM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯** DALIBI NA*🕯

14
by
anty rukie
&
Halima Auwal



Seda ya fita tukun ta dauke idonta daga kallonsa ba karamin dadi tajiba yau, bata taba tunani xe girmama maganar ba bare har yakarbeta

ajihar xuciya tasaki wani sanyi ne kiratsata jitake kamar ta sauke wani bban dutsene a hrt dinta

komawa tayi ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login