Showing 57001 words to 60000 words out of 60244 words

Chapter 20 - DALIBINA COMPLETE hausa novel

24 Aug 2024

21944

ta karu sunata bada shawar wari shiyasa take son grp din baka shiga baka karuba...

mikewa tayi fruit ta wanke ta yayanka san nn tayi blandin dinsu duk yana sha warwarin da suka bayar ta kara nata akai wajen sa masa milk da honey frg tasa bayan ta idar da sallar axahar ne tasha abinta se xaman jiran ango

am bck hm!! tana daki takejin muryarsa

ddi itama ji sosae seda tayi dan tsale akan gado amman taki futowa yi masa wlcm

kitchen ya leka be ganta daki ya nufa kamar ya tashi sama

turus yyi dan ganin bata fakin toilet ya bude hankalinsa ya tashi da sauri ya ajiyr laptop din nasa a kan mirror

hankalinsa a tashe yyi hanyar waje yaji anyi hug dinsa ta baya kanshinta ya shaka ya juyo da sauri idonsa har sunyi jawur don tashin hankali

ajiyar zuciya yaketasaki san nn ya dagota karki karamin wasar buya bana so dan na kusa mutuwa kin tashi hankalina..

be karasa ba dan ta hade bakinsu be direta a ko ina ba se bed bakaci abinci bafa

kuma a gajiye kake nasani wuyanta ya shaka ganinki ma ya kosar dani kanshinki ya kore duk wata gajiya yaci gaba da gashi

kusan haukacewa kamal yyi surutai da albarka tasha shi

bayan sunyi wanka ne tana shiryasa suna hada ido ta kwashe da dariya harda rike ciki da kallo yake binta dan intana dariya ba karamin kyau takeyi ba

wai menene kinsani a gaba kinata dariya
wata dariar ta sake tukun tace bbu komai

aiko sekin gayamin baya tayi shima biyota yyi ganin riketa xeyi tayi fallo tana dariya bayanta yabi tsakiyar fallo ya sameta kinsan Allah ko kigayamin me kikewa dariya ko kisha mmki dan xan sake

dariyar da takema tsayawa tayi kasan meto sekin fada kaine daxu wai kace...

takasa control din dariyar
shima yanxu ta soma bashi dariya dariyar yyi ki gayamin seda ta kwanta a kan carpet

tukun tace alkawari kayimin na jirgi uku daxu takuma dariya kansa ya daura a kirjinta

hmm baxaki gane bane lkcin ko sunana ban iya gaya miki nifama yunwa nakeji..

haka rawuya take tafiyar musu cikin kwanciyar hankali so da kaunar juna kulawa da juna yau kusan watansu biyu da xuwa kamal ya

matsanta ya karawa kansa lkutan lacture da sau uku yake xuwa a sati yanxu kuws sau biyar hikimar hk shine rage masa wata 10 cikin shekaru uku steel degree result xa'a bashi

duka2 saura 7 mnths ya gama

a 9ja kuwa kowa ya kosa yaji albishir bare mom data kasa hakura seda ta tambayi kamal ko yusra nada juna biyu ya tabbatar mata bbu

to Allah ya kawo masu albarka amin yace amin yace

kulum se anyi rigima da lalllashi kafin yatafi scul inkuwa weekend ne suna tare ko su tafi xaga gari ayi drinking air πŸ˜„( shan iska lol)


bajewa tayi akan crpt ledar dasuka dawo da ita ta janyo chocolate tana sha ckin kwanciyar hankali harda lumshe ido yana daga xaune a kujera yake kallon ikon Allah matar da xaki be dameta ba

ga sanyin hali amman yanxu yana magana kota kirkice xata fara hawa kamar kuvubuwa kwata2 cikin sati biyun nn ta chanxa masa gashi bata son ya rabeta ko kadan

bakinta ya dan kalla yaushe rabon su gana
yanxu yyi magana tace ya fiya takura

kwantar da kansa yyi akan kujerar ya lumshe ido shi kadai yasan yadda yakeji ckin sati biyun nn

ya bude jan idonsa a kanta tattara kayanta tayi se daki da kallo ya bita hips din nn sekaduwa yake gani yyi kamar da gangan take ido yasake rufewa dan karamin bayan nata yake kallo a city of hrt din shi

shima mikewa yyi cikin kasala dakin ya nufa

dede tana saka kayan bacci ban daki ya shige
koda ya fito tayi bacci pillow ya dauka ta kafafun ta yasa nasa pillow

se juyi yake yau kam yakai makura a hankali yake kiranta

na'am tace cikin muryar bacci kin fara bacci ne ya tambayeta
eh tace cikin san komawa bacci

bayanta ya koma ya rugumota san nn yace toni na kasa bacci
sabida me tace

ruwa nakeson sha makogarona ya bushe ta gane meyake nufi shiya ta mike ta xauna

idonta harya ciko da hawaye dan Allah ka dinga barina ina hutawa kai ko gajiya bakayi ( maso dan tsuntsu shike binsa da jifa)

kamohannunta yyi ya kwantar da ita nayi miki wani abunne da kikeson hukunta ni ta hanya mai tsauri

ya karasa da muryar tausayi

tausayi ya bata rugomashi tayi kati hkri nima hk na tsinci kaina ina fatan baka fushi dani

gashinta ya cusa kai ya dawo wuyanta lips din da yyi mssn ya kama cikin maita yake komai...

yauma da safe dakyer aka gama shiri dukda dauriya take hk ta rabu dashi yyita bidirinsa

yatafi scul ta kwanta da xaxxabi ta tashi a daddafe tayi musu dinner tayi wanka ta caba ado tayi kyau sosai cikin kananan kaya ta hade

da sallamar sa yashugo danjinshi yake cikin nishadi kwance ya ganta tana bacci da mmki yyi gunta dan betaba dawowa yaganta tana bacci ba kumatunta ya taba

ya salm xxxabi kike kanta ya shafo ido ta bude cike da kasalla mijina ka dawo

bebin takan mgnar ba yace meke damunki yaushe kika fara me yasa baki gayamin ba cikin tashin hakali ya mikar da ita

yana tsareta da ido don son amsar tambayar sa

daxu ne tace masa meyasa baki gayamin ba xansha magini ai ba sosae bane be kuma binta kanta ba yyi daki haryana hadawa da gudu hijjab da xani ya mika mt

ina xamune tace masa kisa hospital xamu akan xxxabine semunje

bebari ta karasa yasa mata hijjab din ya daura mt zani duk ya wani tashi hankalinsa tana tsaye da kallo take bisa hannunta yaja suka fice

bayan ta gayawa doctor abinda yake damunta angama yyi wasu gwaje2 yace su jirasa nan da mitina biyu

sannun da kamal yake jero mata yafi a irga bbude inda yake miki ciwode ko kinajin wani abune bayan xxxabi har ta gaji da cewa ah'ah d bbu

doctor yana murmushi ya mikawa kamal hannu san nn yace.....





πŸ•―πŸ•― DALIBI NAπŸ•―


98


parts ne a gidan har guda uku manyan gaske biyu kusan bbu nisa tsaka ni se daya a can nesa dasu

kai tsaye prt din mom suka nufa masha Allah dan yafi wancen girma da kayan more rayuwa da gyale2

daga hannun hagun ka kitchen ne dayasha electronic din kayan girki dana sarrafa abubuwan xamani kusa dashi dan nesa wani dakine single room se toilet manne dashi wani dakin ne irin shi chan hannun hagunka up stairs ne me katon palow se bedroom da toilet

bedroom din tsakiya a ka kai yusra se tattalinta su mama suke xakici kaxa ko a dafa miki kaxa iyya ma hk bini2 ta shugo asra sannu koda samira ta dawo daga makaranta murna tayi sosae ta makale dakin yusra taki tafiya

se dare ta kiran kamal ya shigo yadda yyi mss nata yake gaya mt itama hk sosae su kasha hirar luv dinsu seda taga dare yyi sosae ta lallabi kamal sukayi sallama wae acewa bbyn sa yana kewarsa sosae

komai da komai na prt din mom shine a prt din mama sede iyya da aka cire nata prt din a jikin nasu mama itama falo ne da bedrum se toilet daya prt din kuma nasu kamal ne shi kam ya gaji da haduwa dan harda wajen wasan yara dade sauran su

cikin yusra nada wata tara su kamal suka fara fnl exam duk baya samun lkc se dare shima hira kadan suke tabawa saboda karatu duk ya kagu ya dawo gida dan yana kewar bbynsa da matar sa

ranar da xe dawo dan doki ko bacci beyi ba badan karya ta kura yusra ba da kwana xasuyi yanajin wan nn muryar tata me sanyin ta nan

5pm tayi masa a 9ja kamar ya tashi sama ya gansa jikinta hk yakeji se tsaki yake gani wae baya sauri beyi mmkin gidan da aka kawosa ba daman yusra ta gaya masa a waya bankaran mom aka kashi kusa da dakin yusra mom ta kai shi gida ya kaceme da murna kowa baki dauke da murmushi banda madugun ( uban tafiya) a daddafe yyi wanka ya fito falow se rarraba ido yake ko xe ganta ya kasa kunne ko xa a gaya masa inda take

wayarta tana shiga amman bata pkn abinci da mom ta basa ji yyi duk ya ishe shi yar murnar da yake ta koma ciki mom ina samira seda ta murmusa tukun tace me xakayi mata shuru yyi

ganin yayi da gaske su mom baxasu gaya masa inda matarsa take bane yasa mikewa gun iya ya nufa bata falo yasa shiga dakin yana ke tsohuwa ina kke.... mgnar ta tsaya saka makon hango yusra da yyi a tana kwance tana bacci hankalinta kwance cikin baci taji kamar ana shafa mata ciki
mikewa tayi cikin nutsuwa se kuma ta ware ido kanshi laah yaushe kaxo

fuskarta ya shafa tun daxu tu tsetsan cikinta yake kallo ta kara kiba da fari bakinsa yake neman kaiwa nata taja baya dakin iyya ne fa mikewa yyi beyi mata magana ba wardrobe dinta ya nufa kaya ya daukar mt da ido take binsa hannu ya mika mata alamar taxo

haka ta mike da katon cikinta ta basa tausayi sosae sede shima abin tausayin ne hannunta ya kama cikin nan se rinjayar ta yake ga kafar nn dakyar take dagayawa dab xasu fita iyya ta shigo ahh yaron kirki kamaluu ansha turai kaga yadda ka kara girma kaxama magidan ci kuwa

to asra ina xuwa hk keda kikace ciwon baya kike iyya nifa suna na yusra ba asra ba daxuma naji kince kamaluu

iyya daki tayi tana cewa ance kamaluu da asra din in mutu yagaji da gyarawa ya amsa

dariya yusra da kamal sukayi a falo ya xaunar da ita ya koma dikin ya mayar da kayan san nn ya dawo da nayi niyar mu gaisa da bby ne amman na fasa naji baki da lafiya

kwana biyu da xuwan kamal nakuda ya kama yusra 12pm hankalin su mom a tashe akayi hsptl da ita ai kuwa tasha wuya bbu wanda ya gayawa kamal su dad ma suna gurin ba ita ta haihu ba se 4am yara biyu kyawawa mace d namiji wayyo mom da dad mama d baba kamar suyi rawa dan murna karfe 4:30 aka sallamo su bayan an tabbatar me jego da yaranta suna cikin koshin lafiya

bayan sun dawo masalaci ne da asuba albishir ya karaso sa a sukwane yyi dakin su kamal harda kukan dfi yau shine da har yara biyu kuma duk daga Anty kuma yayar tasa

huduba yyi musu san nn ya tauna da bino ya basu ruwan

daker mom ta koresa..


by

FASAHA WRTRS πŸ–ŠπŸ–Š

08161594233




4rcmt

08161594233


4rcmt
08161594233



[2/5, 12:29 PM] Haleema Awwal πŸ‘Œ: πŸ•―πŸ•― DALIBI NA πŸ•―


99




by


Anty Rukie (maman Abduljalal)

&

Halima Auwal



yana fita yakira yusra a waya shifa kada wanda ya kama masa yarinya yace xe bula mata kunne to kawae tace masa


mutane suka cika yan uwa da abokan arxiki se xuwa barka akeyi macen yusra sak na mijin kuma kamal

bayan nutane sun watse da daddare yaje ya xauna se kallon yaransa d matarsa yake mamace ta mikawa mom dan kunne nn kamal na xaune duk da hararar da yake sha gurin mom ina ko ajikin sa

kamal bani yarinyar nan na bula mata kunne a xubure ya kali mom haba mom yaushe aka haifeta har xa a fara gana mata axaba bakin mom ta sake

to xakabani ko kuwa kara rike abarsa yyi gashi bata son ta kai gobe dan karta san dadin jikinta

shi kan nn Allah ya kaimu ta kirma amman jeka dakin babanka ka dauko musu wani magani su na mantashi a can jin ance na yarane ya mike da sauri ya ajiye ta

bbu abinda ya gani a dakin dad din yana shirin fitowa yaji kukan bbyn sa ta canyara da karfi har yana hadawa da gudu dan sauri

yasa mu har mom ta bula kunnen bbyn tasa shima kamar xeyi kuka yace wlh anci a manarmu nida yarinyar nn seda nace kar a setayi wayo hk ya karaci mitarsa ta futa

yau dad da baba suka kira kamal suka nuna masa jin ddinsu na sakama kon daya fito dashi kuma sukayi masa barkan karuwar da akayi masa ko kunya bbu ance Allah raya yace amin

wani suna kayi musu dashi macen safiya ( maman yusra) na mijin kuma abubakar ( suman dad)

sunji ddin sunan san nn baba ya daura da cewa dama tun lkcin da ka tafi karatu muka bude maka company nin seda kayan masa rufi tare da hadin gwiwar daga daga cikin masana antar mu kuma Alhamdulillah ansamu riba na muliyo yin kudi

yau ba gobe ba xaka karbi company ninka tunda ka dawo hkan akayi yau din yafara aiki a katon masana'
atarsa bewani sha wuya ba dan da business din shiya karanta se yamma ya dawo gida gun mom ya fara shiga kan tataya sa godiya gunsu baba san nn maganar

lefe ko dubai xasu mom tace wlh katin kwari ma yyi menene bbu a kwari ko bbu sekasa saro ai ( da arxiki a garin wadu gara a gidan ku )

washe gari hk mom da mama suka kwaso lefe san nn sukaje sabon gari siyo kanyan jarirai

sosae mom taga baikon masu kudin da suke fita waje siyayya dan ita bataga abin fita ba dan suyo sutura tunda suma daga can suke suyowa

ranar suna anyi warka jami da abinci nera tayi kuwa dan anyi rabon kayayyaki na kece raini

dangin yusra na kaduna suma sunxo ga yan uwan baba na cikin gari suma sunxo dan baba akwai temako yakan temaka wa danginsa dana maman su yusra

yara sukaci sunan safiya ( haneefah) namijin kuma Abubakar ( haneef)

ba karamin mmki yusra tasha ba ganin uwar akwati guda 24 ita da yaranta ita 12 sukuma kowa 6-6 kowane akwati shake yake da kaya ita da haneefa sunsha gold

bayan angama shagalin suna anga kaya masu cewa dama nasune da masu fatan alheri kowa ya tafi se yan kaduna da suma gobe xasu tafi

ta shirya tsaf d ita kamar bame jego ba dakin mijinta tayi

tana shiga ta gansa xe shiga wanka daga shi se towel hannunsa ya ware alamun ta karaso garesa cikin tafiyarta me sanyi ta fada girjinsa atare suka sauke ajiyar hrt se kuma ta rushe d kuka da sauri ya dagota shhh!! yace yana girgixa mata kai ( bana s0) kayan fa sunyi yawa kuma.. kuma.. be bari ta karasa ba ya xaunar da ita a bakin gadon baxan iya biyan ki ba kece kika nunan hanyar rayuwa duk wani matsayi daxan taka dasa hannunki kece kika nusar dani rawuya kika daurani a hanya kirki..

ya kuma rugumota yanajin kaunarta kamar xata ilata shi xatayi magana ya hanata bana son ki kuma yimin godiya

nagaji daman muje kiyimin wanka to tace kamar gaske tana mikewa tayi kofa seda takai bakin kofa tayi masa gwalo tayi waje da sauri ganin yana xuwa.


duk yadda kamal yakewa mom shige da fice akan ta bashi matarsa ta hana kuma ta kafa ta tsare se tayi arba'in tukun


bayan sunyi arba'in seda a kayi da gaske kamal ya barsu suka je kaduna suka xaga dangi da yan uwa kudi da kayan tsaraba kuwa ta rabawa dangin mamanta ansha kuka antuna marigayya ( mmn yusra)

bayan sun dawo sukayi cikin gari suma abin arxiki yusra tayi musu

suntare a pt dinsu kamal aiki yyi yawa ga service ( bautar kasa) din dayake a dama yaxo mai da sauki a kano akayi pstn dinshi

xama me ddi da soyya akeyi cikin gidan kowa na ganin mutunci kowa ga ganin girman juna

kamal yanxu aka bude babin luv da matar tasa yana dawowa daga aiki suna manne da juna ga yarasa kulum suna gurin mom ko mama samira an xasa yan mata

idi driver tun bayan salomashi daga asbiti dad ya bude masa katon stor ya bashi kyauta

su virus kam ana gidan yari anan xasu kare rawuyar su iyayen sa sunyi dasun sanin gatan banxan da sukayi masa

yara nada 10 mths aka yaye su sanadin cikin da take dashi gum mom suka koma da xama

bayan wata tara tasake xubo wasu biyun mata ranar suna suci sunan iyya da mom

kamal kudi ya xauna anxama magidanci

ya dawo a gajiye taje da gudu ta karbi jakar da kallo yake binta wan nan soyayyar tata da bayajin xata ragune ta kaimasa xuyara cikin city of hrt din shi

kugunta ya kama bakinta ya kalla ina sonki Anty kuma yaya ta mata ta nima ina kaunarka kani kuma *dalibina* mijina tare sukayi dariya
hannusa ta kama wanka tayi masa wajan sa kaya yana tayi mata rigima wae yau din nn xeyiw du bby kannai ako da kyar ta lallaba shi ya barta abinci take basa se wani kallo yake binta dashi na wanda zuciyar sa ta gama narkewa a luv

bayan ya gama cin abinci ne taje bayan sa a hankali tace *dalibi na* xe komata ta gudu seda taje tsakiyar falo cikin xolaya tace na fada din *dalibi na* shima mikewa yyi xagaye falon suka shiga yi suna dariya dakyar ya kamota suka xube a falon ido suka kurawa juna cikin kauna d son juna i luv u yace mata itama tace luv u 2 kiss ya kai mata a kumatu ta lumshe ido

ina kaunar ki matuka bansa yaxan gaya miki wani irin kauna nake miki ba kulum sonki yana karuwa a raina ki barni hk kar sonki ya kashe ni hakika kece hasken rawuyawa ( πŸ•―πŸ•―πŸ•―) nima ina kaunar ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login