Showing 48001 words to 51000 words out of 60244 words
kowa yake kallonsa
hakan ya bawa kowa damar ganin abinda yake nuni din
baba yyi saurin cewa to..to.. masha Allah ai hakan yyi yaushene tafiyar
da xumudi yace aini a shirye nake ko yau ma 😂😂
mom ce tace to ai bamuyi bikiba kuma bbu lefe xata tare mufa bamu shirya ba yaje inyaso daga baya ma rako ta ko nn dawata 2 ne
😳😳 tare da marairai cewa haba mom ai lefe nace nixan mata edan nafara aiki dan baana son ace komai yimin akayi
kuma ni biki nafasa yinsa baxan kuma bari tashiga taroba inde da maxa a gurin kina ganin abinda ya faru ( harin da viru ya so kaiwa yusra)
nide kawae a bani mata ta... tunawa yyi su baba na gurin yaja bakinsa
babayyi murmushi rukun yace to ai shike nn duk lokacin daxaka tafi se ku wuce tare
kunya ta kama kamal sede yaji ddin hk k
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=
mom ce ke lallaba kamal kan ya bari se nn da sati biyu se sutafi inkuma yanaga ganin xa'a wuceshi a karatu ya tafi ta kawo masa ita daga baya
emm shi kenan Allah ya kaimu sati biyu mom
tunda ga sudan mom tasa akawo mata me gyaran jiki jiki da waje ake gyara yusra.
a kwanaki biyar yusra ta canxa tayi jajir da ita fatan nn ya kuma laushi kyanta ya dada fitowa fatar nn ts murje tayi fresh da ita
ga wani cika datayi dirin nn me haukata kamal yasake baiyyana.
mamace ta shugo lkcin yusra nashan roman kan raugo da yasha haddin wasu
[1/23, 8:39 PM] Haleema Awwal 👌: kayan itatuwa na gyra jiki.
mama ta karaso cikin dakin lkcin mom tana waya da wata mata me make_up suna lissafin kayan kwaliyar da mom xata siya kuma a koyawa yusra kwaliyar sati daya
seda suka gama wayar tukun suka gaisa da mom din mama tayi murmushi cikin wasa tace irin wan nn haduwa hk ai seku haukatar min da yaro nifa ban gane yusra ba seda ta gaishe ni.
mom tace barni yaron naki ne nafahimta seda hk
yusra kunyace ta kamata dan matar me gyaran jiki ta fahimtar da ita magungunan menene.
dama gashi kwa nn nan wani irin nauyin mom takeji.
mama tayi dariya tode jiya ya kawo min karar ki kin boye masa mata kin hanashi ganinta wae har wayar ma kin ki bari ta rike yana kira ke kike dauka.
mom ta shere maganar da cewa ya jikin idi ( wadda su fakaki suka harba)
da sauki sosai
daga hk aka fara hirar duniya
^°=^°=^°=^
11 da wasu mintina na dare
yusra kwance kan gadonta yaukam son jin muryar kamal take dan tasan yanxu hk yana cikin rashin kwanciyar hankali kuma tana son suyita da wajewa kan wan nn sharadin da tace xatayi masa kafin aure din nn
wayarta da mom take kashewa inxata fita san nn ta rufota mata kofar ta waje ( jimin karfin hali)
kunna war tayi kira ta danwa kamal har yanxu wacen sunan ne *dalibina*
dede kamal yana kwance kansa ya tusa cikin filon yyi rufda ciki yana aikin kulum wato tuna ninta.
so yake yyi fushi dasu daga ita har mom yadena nemanta kuma ya dena tunaninta amman xuciyarsa taki basa hadin kai
kukan wayarsa yaji kin dauka yyi harta katse aka sake kira mikewa yyi yaje gaban mirror din inda ya ajiye wayar yyi tunani ko su bash ne fans dinsa na scul
😳 sexy anty yagani (shima de tsohon sunan nn ne)
cikin dauki da marmari ya dauki wayar salama tayi masa gaskiya yyi kewar muryar ba kadan ba seda yaje bakin gado ya sauna tukun ya amsa salamar tata
wani sanyi taji lkcin da muryarsa ya daki kunnenta
shuru sukayi se gaban kowannesu dake lugude
_kinyi shuru_ inji kamal dake lumshe da idonsa
_daman magana nake son muyi_ ta fada cikin sanyinta
seda gabansa ya fadi _uhhmm inajinki_
_ka tuna lkcin da nace xan aureka amman bisa sharadi_
mikewa yyi tsaye _eh ai ban mantaba ena sane_
_karkace naso kaina da yawa inde baka yarda da sharadi na ba sede nacewa su dad na fasa auran_
gumine ya karyo masa hankalinsa ya jagule tunaninsa ya tsaya cikin karfin hali yace:
_enajin ki menene sharadin naki_
kuka tasaka masa _nasan ba yarda xakayiba bayan ka gama cita ta_
cikin tsanani tashin hakali da kums yada kukan nata yake cixar masa xuciya yace:
_ki nutsu gaya min plss bana son kukan nn gayamin nayi miki_ _alkawarin xanyi inde be sabawa Allah_
_da dokokinsa ba_
seda ta sharce majina
_ba tsani inganka da mace bana son kowace mace ta rabeka matukar ba muharra marka bace_
_karka ga na girmeka kaje kayimin kishiya yarinya ko kace na tsufar maka_
_tunda kasan da sheksruna ka yarje ka aureni ka cuceni Allah seya sakamin_
ta kuma fashewa da kuka
tunda ta fara maganar ya sauke ajiyar xuciya shi bema dauka hk xata ce masa ba
yana daga tsayan ya fada kan bed dinshi cikin axabban farin ciki dankuwa kalamata xallarsu kishine ke nn tana son sa
_yanxu de dena kukan bana so_
kamar yana ganinta tagode hawayen
_kintaba jin nace inason wata macen bayan ke??_
kai ta girgixa
_to kwantar da hankalinki *dalibinki* na nakine malamar sa_
murmushi tayi mai sauti har yaji
_sede fa in ana nunami irin wan nn halin na ko inkula xanyi wata_
_to menayi yanxun kuma_
_oh ke baki sani ba kenn ko_
_yanxu fisabilillahi yaushe rabon mu hadu dake kuma konemana bakyayi_
_ta kayi hakuri nadena kuma xan kiyaye wajen kula da kai_
ddi kamal yaji jinshi yake kamar bashiba itama ta cenxa masa
hira suke sosae da juna ckin shauki da ishki
kamar tsofafin masoya suka koma
tunda ga ranarkulum suna cikin waya da kyar ta shawo kansa na barinta se ranar da mom ta yarda yaganta tukun
yau kwana goma rabon dasu hadu kuma mugun son ganin nata yake yyi iya dauriyar daxe iya
wayarsa ya dauka kiranta yyi
_bani da lafiya_
_nalillahi meke damunka_
ya wani kwantar da kai
_xxxabi ne da ciwon kai_
_ya salam kasha magini kuwa_
_nida ko abinci banci ba tun fa safe nake kwance_
_ayya to sannu bari na kawo maka abinci da magani_
kadan ya rage yyi ihun murna yade daure
_to amman karki gayawa mom fa_
to tace ta katse wayar
tashi yyi tsaye yana taka rawar shokin wae barka da xagawo war amarci kashi na biyu 😀
bude kofar tayi ta shiga da sallama.....
[1/29, 12:04 PM] ‪+234 803 225 4928‬: [1/27, 12:12 AM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯 DALIBNA🕯
93
by
Anty Rukie ( mmn Abdljll)
&
Halima Auwal
_mun kyautar da page din nn gareku ma'abota karanta *dalibina*_
kofar ta rufe akan gado ta hango shi lulube da bargo sede yyi mata guntu kamar ba mutum ba to kode sanyi yakeji ya nade
tana ajiye tiren hannunta taji anyi sama da ita
ta kuwa tsorata oyoyo
amarya ta taji muryar kamal ( wato filo ya jera ke nn)
kafin tayi wani yunkurin har ya kaita bed
tsayawa yyi yana kallonta kamar an canxata
itama kallonsa tayi ta hararesa daman ashe lafiyarka kalau tafada tare da son tashi sake riketa yyi hijjab din yakama xe cire itama ta rige ya shagwabe dan Allah ki barni naga abubuwa na
( lallai kamal shi wae mantawa yake da malamarsa yake)
hannunsa ta kama da wan nn hannun nata me uban santsi da laushi kara danke hannun yyi gamm! cikin shammata ya fige hijjab din a xabure ta mike xata gudu kuma rukota yyi......
bayan ya fito daga wanka ne dede kanta ya tsaya fuskarta yake kallo eyelashes dinta masu tsayi da wara2 amman yau duk sun hade sanadin kukan da tayi saman Idonta yyi ja abin tausayi.
kum (comb) ya dauko a drssn mirror sa
a dede fuskarta yake taje kan nasa haka ruwan dake fita a kan nasa yake disar mata afuska
a hankali ta gama bude idon ta kan kamal deke ta kyalin amarci na 2 😀😀 yake shekawa
murmushi yake mata cikin tsan2 farin ciki, shauki da ishki
rarra ta gallaka mai tukun ta juta kanta cen gefan
tsugunnowa yyi a kunneta yake yimata magana cikin son xolaya yace Anty me kuka kitashi kiyi wanka ankusa shiga msllaci
banxa tayi masa
sanin baxata kulasa bane yasasa tashi yyi shirin masalaci...
yana fita itama ta mike dakyar dan jikinta ciwo yake mata dan jiya ango bema amaryar tasa da wasaba
tana murda kofa tajita a rufe kamar tayi kuka hk ta shige toilet din nasa yakuwa hada mata ruwan wanka me dubi.
tana sallame sallah ya shugo
inda take ya nufa kai ta kawar kunya da haushinsa takeji hannunta ya kama _dan Allah kiyi hakuri bani da niyar takuramiki to amman sonkine yyimin yawa ki_ _rikamin uxiri bantaba so ba sedaga kanki_
_bantaba ganin wata mace naji wani avu game da itaba se ke_
_bansan me xance ba bakumani da abunda xan iyayi bbu wasu kalamai da xan nuna_ _miki tsantsar sallar farin cikina da jin ddi na dare biyun nn_
_daren daxan adana na ajiyeshi matsayin taurarin daren rayuta_
_ki rikeni amana karki gujeni karki horani ta hanyar sonki duk rada na rasaki arayuwa xan mutum rayuwaya takare_
_ina miki sonda baxan iya atsitsita miki yanayinsa ba_
tunda kamal ya fara magana take kallonsa wani irin tausayinsa takeji kanajin muryarsa kaga wanda luv ke gasawa aya ahannunsa
xamewa yyi ya kwata a ciyarta hawayen shauki yake xubarwa
hannunta tasa tana shafa gashin nn daya tara himili guda
ido ya lushe ya kuma kankame cinyarta
mikewa yyi yamiko mata hannu kafada ta makale (naki) dan fa yaron yafi yadda take tunani kila yace seya maimaita
dan Allah ka budemin kofa xan fota kada mom ta taxo taka bana nn
shima shagwabewayyi yana mata magiya kan cewarbbu abinda xeyi mata tukun ta yarda amman a dan tsorace tana kwanciya bacci ya debeta tashi yyi ya fuce..
iyya yasamu afallo ita da mama da alama mama dakinta xata shiga ganinta tsaye bayan sun gaisa mama tayi daki iyya a kace kamaluu au kamal 😂
yaushene xaku tafi kaida asra ohh iya menene wahala a yusrahh suna me ddi duk ki bata mata suna ji nawa wae kamaluu
ohh de ai inama kokari ita samira meyasa ban bata nata su nn ba saboda sunan kwanun da akemana jere ne da a daki
(hhhhh)
samira ta tura baki kamal kam dariya yake buaetyn mu da bake kike mana dariya ba.ashe gyara kowa a kanki seda yaga ta fara kukane fara lalaminta
san nn yakecewa iyya jibine insha Allah
Allah sarki iyya jikinta duk yyi sanyi kewar jikar tata ya kamata.
tare kamal da samira suka shiga dakin yusra suka debo mata kayan sawa harda na kwaliya
haryanxun baccinta take cikin jin ddin baccin kuma futa yyi gun mom.
ko gaesuwar bata amsa ba ta jeho masa tambaya ina yusra kai ya sosa tare da kasa da ido san nn yace tana bacci.
wato kamal anya xan baka yar mutane katafi da ita kuwa a raxane ya dago me nayi mom
kai ta kada san nn tayi gwafa xanyi maganinka ai jeka taso min ita
mom na dena dan Allah karki hanani...
ta katsesa da cewa ka kawomin ita nace ko
ya mararice san nn yace mom tana bacci
to tana tashi ka turomin da ita
to mom dan Allah kiyi hakuri
shuru tayi masa fallo ya fita yana jijina kahurin kwana 11 da yyi aman mom bata gani ai yaci a bashi labar yabo 😰
:
bata tashi farkawa ba se 9:8 am