Showing 54001 words to 57000 words out of 60244 words
komawa ko hirar scul baya yi mata duk yabi ya takurata ko leke bayayi ya kashe wayoyin sa kulum yana jikinta dokar juma'a ko anshafe babinta
luv dinsu suke sha kamar bbu anjima, kusan kulum se sun kona abinci..
waya da yan 9ja kuma farilla agaisa yauma da iyya suke waya da wayar mama dan iyya taki karbar waya
shikuma kansa na bisa cinya hannunta tasa tana shafa saman kan
Allah sarki asra ina kamaluuu daga kamal har yusra dariya sukayi dan wayar na h-free sunan sa kamal ba kamaluu ba salati iyya tasaka yanxu asra sunan mijin naki kike fada ko kunya bbu
suna dariya yusra ta kashe wayar
yamike xaune to kinji ba'a fadar sunan miji yanxu gayamin wani suna xaki samin
ummmh uncle kamal dariya ta bashi tabm ni banyar daba ki saken suna to..to kai xabi
mijina dakike cemin da lkcin da nake ango hhh tayi dariya to yanxu kai menene gauro toma ni mene barabata da gauro tun jiyafa
baki ta sake tana kallonsa jiyan shine wani gauro eh mana ya matso da ita lebansa yasa a wuyanta san nn yadan cixa kadan ouuch!!!! xafi fa to yi hakuri ya fafa yana shinshinata mijina cikin san yayar muryarta me dagoba sede yace ummhu
ina wayarka yacire bakinsa a wuyanta me xakiyi da ita picx dinmu da mukayi wajen dinner din nn xan gani se anjima yace yana dada kan kamota
turesa tayi alamar tayi fushi to yi hakuri bana son kunnata ne saboda me ?? kame2 yahau yi idonta ne yyi raurau alamun xatayi masa kuka gaskiya tunda xuwana xe hanaka karatu sena koma
hannunta ya kama kinga kiyi hkri abun bekai hkba kinga xomuje na dako miki
kinji hardaki sukaje yana rike da hannunta
inda ya boye wayar ya dauko ya kunna san nan ya mika mata yana kallonta kurr na alamar rashin gaskiya
nagaida gidajen Albarka FASAHA WRRTRS 🖊🖊
da kuma
FASAHA WRTRS 2
4rcmnt
08161594233
🕯🕯DALIBI NA 🕯
95
by
Anty Rukie ( mmn Abduljalal)
&
Halima Auwal
_mun gode sosae da jin2narku garemu_
*zaituna ( zeen twny)*
&
*zainab mande y'ar adua ( mmn naanah)*
_Allah yabar luv_
kamar jira ake a kunna wayar Abdul ta gani miko masa wayar tayi a diririce ya dau wayar ya akayine san nn yyi shuru cankuma yace kila gobe to..to xan kiraka anjima wayar ya miko mata yana murxa sumar daya tara
da ido ta kafeshi yaushe xaka scul saura kwana 3 ya kawarda kai kana kallon sa kasan bashi da gaskiya
wayarta ta dauka da sauri ya matso ya karbe wayar me xakiyi mom xan gayawa tunda ni yanxu kaiba *dalibina* bane mijina ne kai kake iko dani a karkashin ka nake
rugumeta yyi to gayamin xanji matata gobe kaje scul seda ya cije lebe tukun yace i can do insha Allay
kasan hrt dinsa tuna yadda xe yini batare dayaji duminta ba yake
itama hug dinsa tayi na gode tace san nn ta fara bashi kisses tofa ta tsokano gauron kwana 1😂
kuma matseta yyi duk ya rude jikinsa har rawa yake kamar wanda ya shekara beyiba dede kun nenta yake rada mt wasu kalamai tun tana sanin me yake fada harya koma shirme
kanshi ta shafa sosae ya bata tausayi baxata kara hanasa kanta ba Jiyan ma lallamasa tayi yyi bacci
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
washa gari
shirya shi take cikin white t_shirt nd blck jens
wasa yake da jikinta tana shiryashi harta gama se tsaki yake bini2 yace xanyi kewarki sosae
kitchen tayi yana biye da ita bayan nn nata ya xubawa ido hips din nn ya kallah dsauri yyi hugin dinta kiss ya sake mata awuya i luv u my wife
ina sonki sosae xan jure komai banda banda nisanta kaina dake
juyo da ita yyi suna kallon juna bakinsa yasa cikin nata kirjinta y shafa ya cire bakinsa cikin nata duk tayi wani haushi
seda ya girgixata tukun ta bude ido cikin santin ta a kansa
murmushi yyi mata dan ya fahimci tana karbar sako yada ya kamata
cikin jin kunya tayi gama shima ya mara mata baya ko wajen brkfs seda ya gama matseta hakade ta jure dan kamar da gayya yake na irin kin takurani nima xan takuraki
hk kurin fita ma dakyer ta lalllamasa ta raba jikinta da nasa seda ya fita harta kulle kofa ya dawo
me kuma yyi mata shuru kayi mantuwane hk yyi mata shuru yanata cona baki ya shagwabe fuska
kana bukatar wani abun ne kallon da yyi matane yasa tagane me yake nufi to jeka inka dawo xan baka
seda ya saka tura baki tukun yace kin dau alkawari kai ta daga masa (eh) kiss me kiss din tayi masa a kumatu kamota yyi seda ta turasa ta rife kofa tukun yatafi
ta gumi ta rafka bbu ddi takeji duk ta kosa ya dawo yasaba mata da jikinsa
wayyo ji tayi kamar ta jawo lkc daga tafiya harta fara kewarsa
aikin dole ta kirkira kayan kitchen tasake
ta dora abinci daki ta koma gyarawa take
bataga lkci yyi sauri ba se gurin karfe biyu yyi free kiranta yyi video call lkcin tana kwance a kan bed tunanisa take tun yana *dalibinta* har xuwa yanxu daya dawo mijinta wani tayi dariya ni kuma ta murmusa
tana dauka yace mata
_hy matata_
_helloo mijina me kikeyi, bbu komai_
tana ganin dalibai suna dan giftawa mata d maxa bbu wani suturar kirki a jikin matan
kishi ya kamata xuciyarta kamar ana antaya mata ruwan xafi a cikinta
_ka kular min da ganinka plss_
wani irin ddi yaji ko bbu komai tanuna kishi a kansa
_ai scul dinmu duk maxa ne bbu mata_
_wanda na gansu yanxu fa_
_ai a guna duk maxa nake kallonsu ko kinsa kece kawae macen da take birkita ni_
ddi taji sekuma kalmar karshe ta bata dariya tayi murmushi
_alkawarin mu yana nn ko_
_da wasa fa nake_
_to ni da gaske nake wallahi garama ki kasance cikin shiri dan ina dawowa kinsan sauran_
su Bash ya hango suna tahowa
_se anjima bye luv u & kiss me_
_muahh muahh_ tayi masa harda lumshe ido kamar wanda akayi mai da gaske
kashe wayar yyi
Su Bashi ne suka karaso uncle na antyn mu dariya yyi musu kawae
baka kyautawa tun yaushe ka dawo se yau xakaxo scul inji Abdul Bash ya karbe da ango nefa barshi kaji
haka suke tayi ta xolayarsa shide murmushi ne nasa kawae..
whasApp dinta tahau dan rake kewar mijin nata se FASAHA WRITERS
hira ta tarar sunayi itama akayi da ita topic tasamu wata tayi a kan iri matsalar ta da kamaluun ta sosae abin yyi mata ddi dan ta karu sunata bada shawar wari shiyasa take son grp din baka shiga baka karuba...
mikewa tayi fruit ta wanke ta yayanka san nn tayi blandin dinsu duk yana sha warwarin da suka bayar ta kara nata akai wajen sa masa milk da honey frg tasa bayan ta idar da sallar axahar ne tasha abinta se xaman jiran ango
am bck hm!! tana daki takejin muryarsa
ddi itama ji sosae seda tayi dan tsale akan gado amman taki futowa yi masa wlcm
kitchen ya leka be ganta daki ya nufa kamar ya tashi sama
turus yyi dan ganin bata fakin toilet ya bude hankalinsa ya tashi da sauri ya ajiyr laptop din nasa a kan mirror
hankalinsa a tashe yyi hanyar waje yaji anyi hug dinsa ta baya kanshinta ya shaka ya juyo da sauri idonsa har sunyi jawur don tashin hankali
ajiyar zuciya yaketasaki san nn ya dagota karki karamin wasar buya bana so dan na kusa mutuwa kin tashi hankalina..
be karasa ba dan ta hade bakinsu be direta a ko ina ba se bed bakaci abinci bafa
kuma a gajiye kake nasani wuyanta ya shaka ganinki ma ya kosar dani kanshinki ya kore duk wata gajiya yaci gaba da gashi
kusan haukacewa kamal yyi surutai da albarka tasha shi
bayan sunyi wanka ne tana shiryasa suna hada ido ta kwashe da dariya harda rike ciki da kallo yake binta dan intana dariya ba karamin kyau takeyi ba
wai menene kinsani a gaba kinata dariya
wata dariar ta sake tukun tace bbu komai
aiko sekin gayamin baya tayi shima biyota yyi ganin riketa xeyi tayi fallo tana dariya bayanta yabi tsakiyar fallo ya sameta kinsan Allah ko kigayamin me kikewa dariya ko kisha mmki dan xan sake
dariyar da takema tsayawa tayi kasan meto sekin fada kaine daxu wai kace...
takasa control din dariyar
shima yanxu ta soma bashi dariya dariyar yyi ki gayamin seda ta kwanta a kan carpet
tukun tace alkawari kayimin na jirgi uku daxu takuma dariya kansa ya daura a kirjinta
hmm baxaki gane bane lkcin ko sunana ban iya gaya miki nifama yunwa nakeji..
haka rawuya take tafiyar musu cikin kwanciyar hankali so da kaunar juna kulawa da juna yau kusan watansu biyu da xuwa kamal ya
matsanta ya karawa kansa lkutan lacture da sau uku yake xuwa a sati yanxu kuws sau biyar hikimar hk shine rage masa wata 10 cikin shekaru uku steel degree result xa'a bashi
duka2 saura 7 mnths ya gama
a 9ja kuwa kowa ya kosa yaji albishir bare mom data kasa hakura seda ta tambayi kamal ko yusra nada juna biyu ya tabbatar mata bbu
to Allah ya kawo masu albarka amin yace amin yace
kulum se anyi rigima da lalllashi kafin yatafi scul inkuwa weekend ne suna tare ko su tafi xaga gari ayi drinking air 😄( shan iska lol)
bajewa tayi akan crpt ledar dasuka dawo da ita ta janyo chocolate tana sha ckin kwanciyar hankali harda lumshe ido yana daga xaune a kujera yake kallon ikon Allah matar da xaki be dameta ba
ga sanyin hali amman yanxu yana magana kota kirkice xata fara hawa kamar kuvubuwa kwata2 cikin sati biyun nn ta chanxa masa gashi bata son ya rabeta ko kadan
bakinta ya dan kalla yaushe rabon su gana
yanxu yyi magana tace ya fiya takura
kwantar da kansa yyi akan kujerar ya lumshe ido shi kadai yasan yadda yakeji ckin sati biyun nn
ya bude jan idonsa a kanta tattara kayanta tayi se daki da kallo ya bita hips din nn sekaduwa yake gani yyi kamar da gangan take ido yasake rufewa dan karamin bayan nata yake kallo a city of hrt din shi
shima mikewa yyi cikin kasala dakin ya nufa
dede tana saka kayan bacci ban daki ya shige
koda ya fito tayi bacci pillow ya dauka ta kafafun ta yasa nasa pillow
se juyi yake yau kam yakai makura a hankali yake kiranta
na'am tace cikin muryar bacci kin fara bacci ne ya tambayeta
eh tace cikin san komawa bacci
bayanta ya koma ya rugumota san nn yace toni na kasa bacci
sabida me tace
ruwa nakeson sha makogarona ya bushe ta gane meyake nufi shiya ta mike ta xauna
idonta harya ciko da hawaye dan Allah ka dinga barina ina hutawa kai ko gajiya bakayi ( maso dan tsuntsu shike binsa da jifa)
kamohannunta yyi ya kwantar da ita nayi miki wani abunne da kikeson hukunta ni ta hanya mai tsauri
ya karasa da muryar tausayi
tausayi ya bata rugomashi tayi kati hkri nima hk na tsinci kaina ina fatan baka fushi dani
gashinta ya cusa kai ya dawo wuyanta lips din da yyi mssn ya kama cikin maita yake komai...
yauma da safe dakyer aka gama shiri dukda dauriya take hk ta rabu dashi yyita bidirinsa
yatafi scul ta kwanta da xaxxabi ta tashi a daddafe tayi musu dinner tayi wanka ta caba ado tayi kyau sosai cikin kananan kaya ta hade
da sallamar sa yashugo danjinshi yake cikin nishadi kwance ya ganta tana bacci da mmki yyi gunta dan betaba dawowa yaganta tana bacci ba kumatunta ya taba
ya salm xxxabi kike kanta ya shafo ido ta bude cike da kasalla mijina ka dawo
bebin takan mgnar ba yace meke damunki yaushe kika fara me yasa baki gayamin ba cikin tashin hakali ya mikar da ita
yana tsareta da ido don son amsar tambayar sa
daxu ne tace masa meyasa baki gayamin ba xansha magini ai ba sosae bane be kuma binta kanta ba yyi daki haryana hadawa da gudu hijjab da xani ya mika mt
ina xamune tace masa kisa hospital xamu akan xxxabine semunje
bebari ta karasa yasa mata hijjab din ya daura mt zani duk ya wani tashi hankalinsa tana tsaye da kallo take bisa hannunta yaja suka fice
bayan ta gayawa doctor abinda yake damunta angama yyi wasu gwaje2 yace su jirasa nan da mitina biyu
sannun da kamal yake jero mata yafi a irga bbude inda yake miki ciwode ko kinajin wani abune bayan xxxabi har ta gaji da cewa ah'ah d bbu
doctor yana murmushi ya mikawa kamal hannu san nn yace.....
🕯🕯DALIBI NA 🕯
94
by
Anty Rukie ( mmn Abduljalal)
&
Halima Auwal
_mun gode sosae da jin2narku garemu_
*zaituna ( zeen twny)*
&
*zainab mande y'ar adua ( mmn naanah)*
_Allah yabar luv_
kamar jira ake a kunna wayar Abdul ta gani miko masa wayar tayi a diririce ya dau wayar ya akayine san nn yyi shuru cankuma yace kila gobe to..to xan kiraka anjima wayar ya miko mata yana murxa sumar daya tara
da ido ta kafeshi yaushe xaka scul saura kwana 3 ya kawarda kai kana kallon sa kasan bashi da gaskiya
wayarta ta dauka da sauri ya matso ya karbe wayar me xakiyi mom xan gayawa tunda ni yanxu kaiba *dalibina* bane mijina ne kai kake iko dani a karkashin ka nake
rugumeta yyi to gayamin xanji matata gobe kaje scul seda ya cije lebe tukun yace anything for u dear.
kasan hrt dinsa tuna yadda xe yini batare dayaji duminta ba yake
itama hug dinsa tayi na gode tace san nn ta fara bashi kisses tofa ta tsokano gauron kwana 1😂
kuma matseta yyi duk ya rude jikinsa har rawa yake kamar wanda ya shekara beyiba dede kun nenta yake rada mt wasu kalamai tun tana sanin me yake fada harya koma shirme
kanshi ta shafa sosae ya bata tausayi baxata kara hanasa kanta ba Jiyan ma lallamasa tayi yyi bacci
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
washa gari
shirya shi take cikin white t_shirt nd blck jens
wasa yake da jikinta tana shiryashi harta gama se tsaki yake bini2 yace xanyi kewarki sosae
kitchen tayi yana biye da ita bayan nn nata ya xubawa ido hips din nn ya kallah dsauri yyi hugin dinta kiss ya sake mata awuya i luv u my wife
ina sonki sosae xan jure komai banda banda nisanta kaina dake
juyo da ita yyi suna kallon juna bakinsa yasa cikin nata kirjinta y shafa ya cire bakinsa cikin nata duk tayi wani haushi
seda ya girgixata tukun ta bude ido cikin santin ta a kansa
murmushi yyi mata dan ya fahimci tana karbar sako yada ya kamata
cikin jin kunya tayi gama shima ya mara mata baya ko wajen brkfs seda ya gama matseta hakade ta jure dan kamar da gayya yake na irin kin takurani nima xan takuraki
hk kurin fita ma dakyer ta lalllamasa ta raba jikinta da nasa seda ya fita harta kulle kofa ya dawo
me kuma yyi mata shuru kayi mantuwane hk yyi mata shuru yanata cona baki ya shagwabe fuska
kana bukatar wani abun ne kallon da yyi matane yasa tagane me yake nufi to jeka inka dawo xan baka
seda ya saka tura baki tukun yace kin dau alkawari kai ta daga masa (eh) kiss me kiss din tayi masa a kumatu kamota yyi seda ta turasa ta rife kofa tukun yatafi
ta gumi ta rafka bbu ddi takeji duk ta kosa ya dawo yasaba mata da jikinsa
wayyo ji tayi kamar ta jawo lkc daga tafiya harta fara kewarsa
aikin dole ta kirkira kayan kitchen tasake
ta dora abinci daki ta koma gyarawa take
bataga lkci yyi sauri ba se gurin karfe biyu yyi free kiranta yyi video call lkcin tana kwance a kan bed tunanisa take tun yana *dalibinta* har xuwa yanxu daya dawo mijinta wani tayi dariya ni kuma ta murmusa
tana dauka yace mata
_hy matata_
_helloo mijina me kikeyi, bbu komai_
tana ganin dalibai suna dan giftawa mata d maxa bbu wani suturar kirki a jikin matan
kishi ya kamata xuciyarta kamar ana antaya mata ruwan xafi a cikinta
_ka kular min da ganinka plss_
wani irin ddi yaji ko bbu komai tanuna kishi a kansa
_ai scul dinmu duk maxa ne bbu mata_
_wanda na gansu yanxu fa_
_ai a guna duk maxa nake kallonsu ko kinsa kece kawae macen da take birkita ni_
ddi taji sekuma kalmar karshe ta bata dariya tayi murmushi
_alkawarin mu yana nn ko_
_da wasa fa nake_
_to ni da gaske nake wallahi garama ki kasance cikin shiri dan ina dawowa kinsan sauran_
su Bash ya hango suna tahowa
_se anjima bye luv u & kiss me_
_muahh muahh_ tayi masa harda lumshe ido kamar wanda akayi mai da gaske
kashe wayar yyi
Su Bashi ne suka karaso uncle na antyn mu dariya yyi musu kawae
baka kyautawa tun yaushe ka dawo se yau xakaxo scul inji Abdul Bash ya karbe da ango nefa barshi kaji
haka suke tayi ta xolayarsa shide murmushi ne nasa kawae..
whasApp dinta tahau dan rake kewar mijin nata se FASAHA WRITERS
hira ta tarar sunayi itama akayi da ita topic tasamu wata tayi a kan iri matsalar ta da kamaluun ta sosae abin yyi mata ddi dan