Showing 51001 words to 54000 words out of 60244 words

Chapter 18 - DALIBINA COMPLETE hausa novel

24 Aug 2024

21951

akan kamal ta bude ido wanda ke gaban drsn mirror daga shi se towel yana hango sanda ta bude idonta ta mudubin kasan cewar yana kallon gadon ( shi mirror din)

yyinda kamal kuma yakan dago yana kallonta yadda take
baccinta ciki nishadi

cikin tsokana yyi kamar xe xare towel din da sauri ta mayarda kanta cikin bargo shima murmushi yyu yaci gaba da shirinsa
seda tajuma tukin ta leko da kanta lkcin ya gama shirinsa yana sanye cikin wani yadi medan duhu dan baka hango ta ciki ba
rigar iya gwiwarsa ya tsaya tayi masa ciff ( oh sumafa maxa yanxu damewa sukeyi hips dinsu ya fita 😜😀😀) wandon nn yadan matsu kadan daga kasa (pencil) gawani farin yadi dayasa daga ciki rigar kwallar ta leko se karshen hannun ma farin yadin nn ya leko buhari's dressn ( wankan buhari ai nasan duk wani matashi yasan wankan) kasan cewar rigar coffee colour akayi mata aki da milk din xare hula ya dauko milk ya daura tsakiyan gashin nn dayasha mai (masha Allah )
turaruka fesa san nn yaje gurin da yake ajiye ta kallaman sa shims milk & coffee (ruwan kasa da ruwan madara) da ido kawae take binsa dan yafi da ita ba kadan ba banda ranar daurin auransu bata taba ganinsa da manyan kaya ba

ta shagala gurin kallonsa sejin kanshinsa tayi kusa da ita na caxane kai ra dauke kanshinsa na dukan hancinta ki tashi ki shirya muyi brkst xamu fitane kinsan jibi xamu tafi insha Allah seda gabanta ya fadi shikuma daga hk ya fita dan inya kusa da ita jiyake kamar mayen karfene ke fuxgar karfe

^°=^°=^°=^°=^°=^°=

seda ya kare mata kallo atanface riga da sket pink & white se hijab pink ( ruwan hoda) bbu kwaliya a fuskar tata aman bakaramin madarar kyaune ke xuba a fuskar ba godiya yyi ga Allah tukun yace gaskiya kisa nikap bani dashi tace to ko baxa ki shiga gaban mota a hkaba kowa yyita kallemin ke
[1/27, 9:08 PM] Haleema Awwal 👌: iro ya kira yyi drng dinsu su kuma suna baya

kallonta yyi kulum yarinya kike komawa kwata2 shekarun ki basa kama dake gaki raguwa yafada cikin kasa2 da murya ko kallonsa batayi ba karkacewa yyi ya daura kansa a cinyarta kamal son jiki kamar mage.

ta fahimci yana jin ddin kwanciya a cinyarta.

yana kallon fuskarta ko xata tankashi jifa kwana kikayi kinamin kuka shuru ta kumayi shi kuma gamanar yakeson sata

yanxu ke ba abin kunya bane kina malama *dalibin ki* yasaki kuka

ya kaita karshe tureshi tayi ya kuma kangameta

cikin muryar hasala tace ai kaima kayi kukan nagade tare mukayi kuma niba malamar ka bace kaine malamin na barmaka

ta karashe da narka masa harara seta dawo masa kamar samira

ita bata yardaba ta mayarda martani

hhhhhhhh dariya kamal yake cikin dariya yace haba ashe nima nayi kuka wlh kinga bansani ba

eh kayi mana itafa seta kular dashi dole

shiko dariyarsa yake shekawa

kuma na fasa binka mom xan gayawa bbu inda xani tunda kai baka tausayi na idonta harya ciko da kwalla

aiko da sauri ya hadiye dariyar shakiyancin da yake mata muskar nan ta koma abin tausayi xama yyi ya kamo hannunta.

nadena wlh na dena ai kulum hk kake cewa tuban muxuru ne dakai
_kiyi hakuru ba lefina bane sonki ne ya gama ilatani wlh harmuna tare kasa hakuri nake dake inajin kamar xan mutune_

_dan Allah karki gujeni kisamin duk wani sharadi xan kiyaye dan Allah_

kamar ba kamal din daya yake sheka dariya daxuba

harya bata tausayi a xuciyarta tace matsala ta tausayin kamal yyimin mugun kamu..

ya katseta da ki yafemin dan Allah karki gujeni plsss

yana rike da hannunta gamm idonsa ta kalla yyi narai2

to naji gaskiya ni a sati saudaya kawae ranar juma'a inkuma ba hk ba inyi xamana ita kanta batasan sanda ta fadin hkan ba

gaskiya ta shamace shi da yawa amman yyi saurin boye raxanarsa da tashin hankalinsa

anything 4r u my sweetie
cikin dauriya da jarumta yace to amman se muntafi dokar xata fara aiki ko kai ta gyada mishi ( eh)

ddi takeji sosae ina xata iya irin wan nn fitinar

shiko jikinsa yyi sanyi sede ya boye dede nn suka karaso supermarket din iro yafita waje ki xauna bana son ki bini kalli yadda kkayi kyau kowa xe ta kallar min ke, ni kuwa xucyata xata buga.

kin yarda tayi hakan yasa cewa suje se muxurai yake kar a kallan masa mata hk suka gama siyayar ya kuwa jumgo mata kaya
suko sha yawo wajen cin iri2 sukaje harda suyo mata gasassun kaji da lemuka wai na amarcinta datake binshi bashi.

se wajen 5:00 sukayo hanyar gida

tundaga hanya taga taketaken sa se wani shigewa jikinta yake yana wani shinshinota

hannunta ya riko dakina xamu ko kinga se mu shirya
eh kawae tace masa
kwanciya yyi a cinyarta ya lumshe idonsa se kanshinta yake shaka.

suna shiga falo tayi dakin mom da sauri
da murmushi ya bita
be kuma nemanta ba sede a waya dan kar mom taga takurawarsa ga yusrar.

Ranar daxasu tafi iyya tasha kukan rabuwa da asra ta hk samira mom da mama se lalashin su suke dukda sudin ma dauriya suke.

kamal ne yaxo jikin mom xanyi mssn naki bbu wani se murna kake Allah mom da gaske hmm tace
taja hannunsa suka falo inda su iyya suke nasiha sosae akayi musu wanda yasa jikinsu sanyi yusra kuwa kasa daurewa tayi se kuka take kamal ji yake kamar yaje ya rugomata yyi mata lallashi na musamman

har mota yusra bata dena kuka ba hakuri kamal yake bata dan jin kukan yana cixonsa a xuciyar sa da hakuri da ban baki tayi shuru da xe iya seya fasa tafiyar dan baya kaunar kukan amman kashhh baxe iya hkn ba

tun a mota ya kira su Abdul d Bashi kan yanxu xasu taso insha Allah seda suka tsokane sa kan ya kula musu da malamarsu dariya shima yyi ya kali yusra dake jikinsa se ajiyar hrt take karku damu yanxu nine malamin tace ta barmin nine uncle kai ta daga tana kallonsa yaci gaba da hirarsa...


samira ta rige hannunsu tajasu alamar su tsugunna dede tsayinta tsugunawar sukayi idon nn yaji kuka harda majina yaya kamal yaya yusra ku rike juna amana yusra tasa kuka dan tana matukar son kanwar tata kamal ne yace to bueaty mu
haka yyita rarashinsu har sukayi shuru
jigirgin su kamal ya daga se *U.K* ( unatat kingdom) Egland


suna sauka Abdul yaxo daukar su har kasa dan shakiyanci yake gaishe da malamar tasa kunyar irin wan nn abun takeji

Bash yana daukarsu ya fara waya hy guys gamunan xuwa fa nan da kamar 13 mns xamu karaso
kamal dake baya ya xage se tausa yakewa matar tasa wae yasan ta gaji sosae

munxo inji Abdul yana ajiye wayar wata matashiya ta fara nokin kamal ne yago yakali inda suke bbu shaka hotel ne Abdul me xamuyi.... kyakyawar mudurwar nan ce ta bude kofa hannun yusra ta kamo lkcin Bash ya karaso shima hannun kamal ya kama suka nufi gurin

budurwar nan ce taja hannun yusra har wani katon shago be cike da dogayen riguna irin na amaren nn ( wedding gown)

wata farar riga me dogon hannu antsuke daga sama xuwa gwiyarta kasa kuwa sha budi se budurwar ta dako

yusra da bin matar kawae take kamar ragumi da akala taji rigar ta tafi da ita
ta mikawa yusra riga ciki harshenta tace
_u may enter this rum nd put on the cluth 2 see we xer it fits u_ tana mata nuni da dakin da yatsanta bbu musu tashiga seda ta tsorata da irin kyan da tayi se kallon kanta take

kwan kwasa kofa ne yasa ta fahimci ta dade _madam i can help u ??_ taji wan nn matar na fada bude kofar tayi
woww!! matar nn tafada tare da wasu su uku ai nn da nn suka fara mata make_up ita yusra mmki ne ya kamata to me xasuyi maya kuma ita ina take hk tagaji da tabayar kanta.

har gaban mirror suka jata gabanta ya fadi anya itace kuwa

kamal ma hk aka hadesa a wani black suit bakin takallimi kusada wuyansa aka manna masa bowtie gaskiya yyi kyau har ba'a magana tambayarsu yake ina xasu bash ne yace bikin fan dinmu ake to ina matata tana guri su glory xe kuma mgna suka ja hanunsa

da badan duk inda tashiga ba ko fata aka canxa mata xe iya ganeta ba da yace ba ita bace tawani rike flower gashin nn yasha gyara andaura mata net akanta

wayyo kamal sun haukata shi don yakasa dena kallonta gurin ba karamin tsaruwa yyi ba
( bash da Abdul ne suka hada masa wan nn surprised dinner din su shine nasu gudu mawayar )

anci ansha an gabatar mata da fans din mijinta sun gaigaisa dasu sede sam duk wanda ya miko mata hannu inde namijine sede ta daga masa hannu matako su gaisa anyi musu fatan alheri bayan anutsu suka yanka katon wedding kace dinsu give kuwa anata basu fans din kamal na scul ne.
cikin farin ciki taro ya watse sede ango da amarya angaji sosai suna xuwa gida wanka kawae sukayi
aka baje se baccin gajiya me cike da tsantsar farin ciki...

tun bayan sallar asubahi se 8: 30 tamike tana mika tare da hamm takarato adu'ar tashi daga bacci

dakin ta fara kallo komai white & blue gaskiya ya tsaru bbu kamal a inda ya kwanta mikewa tayi cikin kayan bacci pink iya gwiwarta ya tsaya kasa kunne tayi a toilet bbu motsi fitowa tayi turus ta tsaya dan ba wancen gidan bane yadda kalar falo yake yyi matukar burgeta sosai komai lemon green ne se dan ratsin white kadan kadan

motsi taji a wata kusurwa gurin ta nufa kamal ta gani yana soya kwai hardasa A4rm a jikinsa

motsinta yaji ya jiwo seda ya kare mata kallo tukun tukun ya murmusa kafin yyi magana yaji tace my student yes my Anty
mrnng tayi masa dede ya gama soya kwai din cure A4rm din yyi kamar xe wuce ya hadata da bango ya mastota AUUCH!! ka matsen ciki matsawa yyi wae shi xayiwa wayo

to dan kinga jiya na daga miki kafa shiyasa yau xakicemin *dalibinki* ko ya fada yana shafa mata gashin daya barbaje a bayanta

inayi sake nan gaba kande ko adama xaki fara kirana.....


_mun gode masu kira ko su bimu ta prvt da yan grp dinmu fasaha wrtrs da adu'ar ku Amin amin Allah yaji kansu da rama_

FASAHA WRTRS 🖊🖊

08161594233





🕯🕯DALIBNA🕯




94


by

Anty Rukie ( mmn Abduljalal)

&

Halima Auwal


_ohhh dan Allah inkunga kuskure kuna gyarawa kamar xa'a rubuta A asa B ko wajen da xa'ayi baki a rubuta wasali plssssssssssssss_
_don semun tura daga baya semu ga kurakura bason ramu bane sede xamu kula sosae_



kallon bakinta yake lips din nn dasuka sake laushi da santsi

a hankali xe kai bakinsa kan nata ta dan ja baya yau baka da lacture ne ?? kugunta ya sake rikowa dan har yanxu idonsa nakan lips dinta kara matso da ita yyi sosai jikinsa

ya hade saman haccinsu da goshin su ido yalumshe a hankali ya budesu a kan fuskarta ita shi take kallo idon nn harya fara canxa launi

cikin muryar da luv ta gama nakastawa yace se next week..

yaki bata yancin tofa albarkacin bakinta sanadin kame harshen nata da yyi barin shi tayi yyita bidirin sa

gani bashi da niyar barinta yasata fixge jikinta

da bangon kitchen din ya jingina yana mayar da numfashi idonsa a kanta itama shi take kallo yanda ya firgice lkc daya

xatayi mgn ya rigata mije kiyi brkfs yakuma gajiyar jiya yafada yana bin jikinta da kallo se lkcin ta kula da slpdrs ne a jikinta

ta dan hade rai meyasa baka tasheni ba nayi mana ba

kusa da ita ya karasa ya ruko hannunta ai naga kin gaji su Bash sun gajiyar min dake yanxun de xo muje mu karya

se nayi wanka bata jira cewar sa tayi gaba

koda ta fito saminsa tayi a kan 3str yana lumshe da ido a hankali taje kan cinyarsa ta xauna a hankali ya bude idonsa murmushi yyi mt tana sanye da doguwar riga roba2 daga sama ya kamata daga kasa kuma ya Bude (irin wan da yase mata a 9ja ne)

ganin irin kallon da yake mata ne yasata saurin tashi ta kama hannunsa sukaje dining...

bayan sun gama ta kwashe kayan ne ta dawo kan kujera ta xauna

aiko mayan karfen seda y dawo gefanta ya xauna shima sweitie ya kira ta seda tadan dara tukun tace yanxun kuma nabar sexy Anty ?? eh yace san nn ya daura d cewa waya gaya miki sunan nn a wayarka na gani oh bincike kike minko ya fada cikin xolaya to ai nima *dalibina* kka sa
ai ni da gaske nake da kai *dalibina* ne
yanxu fa yace mt kaine malamin 😀

to ai nima da gaske nake ke saxy anty ce ko kina musu na nuna miki ya fada tare da kai mata kiss a wuya eh nayarda tun ba yauba
yaushe ken nn kika yarda shuru tayi masa

kiss din wuyanta yake numfashin sa har ya fara canxawa cikinta ya shafa ya dago da niyar yi mt mgn idonta yagani a lumshe

kiss yyima kumatun ta a hankali ta bude ido cikin idonta ya kalla murmushi yasake ganin nata idon har yyi dan ja

hannunta ya murxa muje kiga gives dinki..

yinin ranar yinin ranar kamal yana manne da yusrar sa tun tana turesa harta hakura ko girki tare sukayi yana manne da ita sallah ce ke rabasu shima yana sallamewa kansa a cinyarta xasuyi prayer

tana shirin bacci ya lallabo ta bayanta rugumeta kansa ya cusa cikin gashinta yana shakar kamshi

kasan de yau ba juma'a mace ko ta fada tana shirin sa hula a kanta me kulataba yaja baya tasa hularta

yana tsaye harta kwanta shima ya kashe haske yabi bayanta

duhu ya mamaye dakin na lalubo hannun halima nace asuba ta gari sejin muryar yusra mukai tana cewa yaufa ba juma'a ba kabari mana
aiko jin muryar gogan bamayi se tashin numfashi.........

a hankali ta mike sake kankameta yyi cikin dabare tamike

ban daki ta shige tana tunani rigima irinta mijinta

^°=^°=^°=^°=^°=^°=

satinsu daya da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login