Showing 18001 words to 21000 words out of 37256 words

Chapter 7 - MATAR ABBANA COMPLETE HAUSA NOVEL

03 Sep 2025

2237

key din sa yamiqe cikin tsananin damuwa dakuma mugun ciwon kai, yafuto daga falon.

A compound yaci karo dasu Kaka,yasan cewa daga rakiyar wannan matar suke, yaji dadin hakan, saboda harga Allah bayason ganin Aunty Sadiya ko kad'an, gara dasuka tattara ta tatafi nata waje.

Kaka tana ganin yanayin sa tace"Hafeezu ina zakaje haka?"

Cikin damuwa ya kalleta yace" Kaka ina zuwa,zanje wajan Jamil ne"
Kaka tace"to saika dawo, Allah Yakiyaye hanya"

Cikin sauri ya jefawa Danladi driver key din, yashiga motar ya jingina kansa tareda lumshe ido,hannunsa na dama adore akan goshin sa.

Suna zuwa asbitin Danladi yabude masa mota yafuto, ya kalli Danladi yace"kajirani"

Cikin girmamawa Danladi yace"angama Yalla6ai"

Cikin damuwa dakuma takunsa na aji, yaqara so cikin asbitin, fuskarsa babu walwala kuma tahadu da ciwon kai irinna damuwa tasake cakuda masa fuskar tasa, kansa tsaye yanufi office din Dr. Jamil, saide yana zuwa yaga office din nasa arufe, hakan yasa ya juyo zai bar wajan, saide kuma juyowar da zaiyi idonsa ya sauka akanta, gabansa yayi wata mummunan faduwa har saida yasa hannunsa a saitin zuciyar sa.

Fadila ce a hannunta tana yiwa yarinyar wasa tana d'an jijjigata saboda yarinyar tagaji tafara alamun kuka, cikin murmushi Hafeeza ta daga Fadila sama sannan ta dora siririn lips dinta akan kumatun Fadila tasakar mata wani irin kiss, sannan taci gaba da jijjigata saboda kada tayi kuka.

Hafeez da hannunsa yake kan gefen zuciyar sa yasaki wani irin numfashi yana lumshe idonsa sakamakon ganin wannan kiss din datayi wa yarinyar.

Ahankali yafara takawa zai nufi wajanta, idonsa yana kanta gaba daya ya nemi ciwon kan nasa yarasa. (=?2?=?F? @&?=??)

Yakusa zuwa wajanta da nufin yimata magana saiya dakata, yaji ya nemi qwarin gwiwar tasa yarasa,ahankali ya juya.

Bayan yajuya din har yanzu de idonsa yana kanta, yaji yakasa samun nutsuwa akan rashin yimata maganar, hakan yasa yasake tunkararta akaro na biyu yana tunani aransa,mezai cemata?
sanin dayayi bashida abinda zai iya fada mata hakan yasa ya juyo.

Wata zuciyar ce tafara zigashi akan yaje ya tunkare ta, ko magana ce akan sana'ar datake suyi,hakan yasa ya nufeta da qwarin gwiwar sa, kansa tsaye ya tunkareta gadan-gadan, saide kafin ya qarasa likita yakira sunan Fadila, hakan yasa cikin nutsuwa Hafeeza tatashi tashiga cikin office din.

Hafeez ya runtse idonsa yanajin taqaicin kansa, adede wannan lokacin kuma Dr. Jamil yafuto daga cikin office din da Hafeeza tashiga, yana amsa waya, juya war da zaiyi saiya ga Hafeez awajan a tsaye, cikin sauri ya kashe wayar dayake cikin farinciki ya nufi wajan Hafeez cikin mamakin yanda yasake girma yasake zama babban mutum.

Yana qarasawa wajansa yace"Abokina ya kake tsaye awaje? zomu qarasa ciki, narufe office dinane nazo nan ina dan ganin abubuwan dasuke wakana"

Hafeez ya girgiza kansa cikin miskilanci batare dayace komai ba, yabi bayan Dr. Jamil suka shiga cikin office din da Hafeeza tashiga.

Suna qarasawa yabashi kujera ya zauna, saide Koda wasa bai kalli inda Hafeeza take ba, miskilancin sa dakuma ajinsa yasa bazaka taba ganewa cewa yamasan da halittar ta awajan ba.

Wata babbar likita tana tsaye tana kallon wata yarinya yar practical datake qoqarin yiwa Fadila allura amma yarinyar ta goce,haka tasake qoqarin hada wata allurar zata mata, Fadila kuwa tun sokawar farko tasaki wani uban kuka, duk ta cika office din da ihun kuka, Hafeeza tana qoqarin rarrashin ta amma Fadila kamar sake zigata akeyi.

Dr. Jamil ya kalli Hafeeza tunda tashigo yaji yarinyar ta dauki hankalin sa, amma ganin kamar matar aure ce tunda gashi takawo yarta asbiti hakan yasa ya maida kwadayinsa.
Cikin murmushi yace"ki lallashi Babyn naki mana"

Hafeez yadan kalli Hafeeza yaga ta gyada kanta alamun amsawa.

Dr. Jamil yatashi tsaye ya kalli Hafeez yace"Abokina ina zuwa, zanje in dauko file dinka"

Hafeez yagyada kansa har yanzu baice uffan ba.

Hafeeza ta miqe tsaye tana jijjiga Fadila tareda fadin''yi haquri Fadila,yi shiru baza'a sake miki allura ba"

Bayan Dr. Jamil yafita Wannan babbar matar likita datake tsaye, ta kalli yar practical din tace"jeki dauko wata allurar"

Tamaida kallonta wajan Hafeeza tace"ke wai wacce irin marar Imani cene? Yarinya tana kuka tun dazu ke baki sata tayi shiru ba, ke baki bata tasha ba"(=?2?=?F? @&?)

Gaban Hafeeza yafadi,mezata bata tasha?>??
Cikin sauri tace"a a dama..., dama...nifa ba ma..."

Bata qarasa cewa nifa ba mamanta bace, wannan likitar cikin masifa tace"ke haka aka raineki? yara ba abinda kuka iya sai soyaiya, kun haifa bazaku iya basu kulawa ba, ki zauna kibata nono tasha"

Cikin sauri Hafeeza ta zauna tana zare idonta, daga gani wannan likitar masifaffiya ce.
Data zauna dinma jijjiga Fadila taci gaba dayi muryar ta har rawa takeyi itama kamar zata fashe da kuka tace"Fadila kiyi shiru"

Hafeez kuwa yazuba wa sarautar Allah ido yanaso yaga yanda zasu qare, tunda shide a'iya saninsa batada aure.


Likitar ta kalleta tace"bazaki bata ba saikin kashe musu yarinya?"

Hafeeza ta diririce,tarasa yanda zatayi, gashi likitar ta tsaya akanta, haka shima Hafeez yazuba mata ido yana kallonta, saide batasan shi din yana kallonta ba.
Hakan yasa tasaka Fadila dake ihun kuka cikin hijabin ta, taqi bata nonon taci gaba da jijjigata,likitar tasake kallonta tace"ikon Allah kibata tasha mana"

Hafeeza datake shirin fashewa da kuka ta gyada kanta, ganin de babu wani wanda ya santa acikin office din, Hakan yasa tafuto da tsayaiyen nashanunta guda daya,ta sakawa Fadila abakinta.(=?F? @&?)

Cikin sauri Fadila takama Fata tanasha,saide kasancewar acikin Hijabi take hakan yasa hijabin yarufe mata fuska tafara hahata tana motsi kamar numfashinta zai fita,likitar datake tsaye ta kalli Hafeeza tace"idan kika kasheta shikkenan kinji dadi kin huta"

Tasaki tsaki tafice domin nemo yar practical din data tafi dauko musu allurai.
Ahankali Hafeeza ta fashe da kuka, ta yaye hijabin nata Fadila tafuto fili, cikin sauri tacire kan nonon ta daga bakin Fadila saboda yanda take shan nonon da qarfi.

Itama Fadila lokaci guda tasaki wani uban ihun kuka, domin kada wannan masifaffiyar likitan ta dawo, hakan yasa Hafeeza tasake maida mata nonon cikin bakinta, cikin sauri kuwa Fadila takama tana tsotsa.

Gaban Hafeez yayi wata irin bugawa lokacin da idonsa ya sauka akan cikakken nashanunta,a tsaye yake qem kokadan bai fara alamun kwanciya ba, kuma acike yake 6ul6ul fari tas dashi.(=?H?)
Ahankali yadago idonsa yana kallonta yaga tana share hawaye, lokaci daya yaji gumi yana wanke masa jiki saboda yanda yaga Fadila sai shan nonon take tayi shiru,tunda yake bai ta6a ganin nonon mace budurwa a zahiri haka ba, nan take yanayin sa yafara sauyawa, fuskarsa ta jiqe sharkaf da gumi....






Jama'ah nace ba?>??ta tabbata Kenan maganar Ta Rasulu Hafeeza saura zata kai? >??

Akawo agaji Hafeeza zata yiwa Hafeez illa @&? @&? @&? @&?



Complete document 1k


8621296018
Amina Muhammad
fcmb


kokuma Katin Mtn ta wannan number 08033300034, tareda shedar biya ta wannan number 08033300034








Amnah El Yaqoub
' [5/27, 3:11 PM] El Yaqoub: =ؘ?MATAR ABBANA=ؘ?
(Luv Story)



Writing By Amnah El Yaqoub

Kuyi following WhatsApp Channel dina domin samun sababbin update=?G? https://whatsapp.com/channel/0029VbBR7naJ93wTuOypQV45


8


Cikin tashin hankali Hafeez yasa hannu ya goge gumin daya tsatstsafo masa, yasa qafafunsa yasake hade cinyoyinsa waje daya sakamakon abunsa zai iya tona masa asiri a kowanne lokaci.

Hafeeza data gama goge hawayen idonta tadago ta kalleshi, lokaci daya idonsu ya sarqe cikin na juna,gabanta yayi wata irin faduwa ganin yanda Hafeez yazuba mata ido yana kallonta, anya besan taba?, yanayin yanda yake kallon nata kamar yasanta, gabanta yasake faduwa tafara zare idonta cikin tsananin tsoro, ahankali tasaka hannunta tazare nashanunta daga bakin Fadila, yanda ta zare nonon har wani sauti yake badawa d'as!.
Sai ga Fadila tayi shiru kamar da gaske ruwan nono tasha, cikin sauri tamaida abunta cikin riga.

Hafeez kuwa cikin wani irin tashin hankali yafice daga office din, daqyar ya'iya qarasawa wajan motarsa a tsaye, saboda idan ya kuskura ya miqe mutane dayawa zasu iya fahimtar halin dayake ciki.
Suna zuwa gida yayi hamdala aransa ganin su Kaka basa zaune afalo, cikin rufin asiri yashige dakinsa tareda rufowa, kayan jikinsa yayi sauri yacire yashige toilet yasakarwa kansa ruwa ko zai samu sassaucin abinda yakeji, idonsa a lumshe yake yayinda ruwan yake sauka tun daga kansa har zuwa jikinsa, ba komai yake gani a'idon zuciyar saba face Hafeeza,gaba daya yarinyar ta hargitsa masa lissafin sa, meyasa zata bawa yarinyar tasha? tabarta taita kuka inta gaji tayi shiru mana.(=?J?)

Yanzu shi Yaya takeso yayi da wannan masifar data kunno masa?, cikin damuwa yagama wankan yafuto babu wani canji, yanda yaga abun nasa babu sauqi shi kansa har shakkar kallon abun yake, hakan yasa ya nemi towel dinsa ya daura, yafara duba maganin daya ke dan sha ko zai samu saura, saida haka yagama dube-dubensa baisamu ba, yariga yaqare.

Ahankali ya kwanta akan gadon nasa tare da kifa cikinsa yana runtse ido, tsawon lokaci ya dauka ahaka kafin yasamu yayi releasing, saide azumin daya dauka kam babu shi kwata-kwata ya karye, sai yanzu ne yaji abunsa ya d'an kwanta.
Ahankali yasaki ajiyar zuciya yana tuna wasu tsawon shekaru na can baya, lokacin da likita yake cewa ciwon mararsa yanada alaqa da rashin aure, sai yayi aure sannan abun sa zaiyi sauqi.


Cikin mutuwar jiki yasake juyawa tareda rungume fillo guda daya,haqiqa yaga breast din mata da yawa kasancewar matan dasuke aiki a kamfanin su turawa ne bawata suturar arziqi suke sakawa ba, amma koda wasa baiji komai akan nasu ba, meyasa sai nata? meyasa daga ganin nata yashiga cikin wannan tashin hankalin?

Ahankali ya lumshe idonsa me cikeda gashin ido,jikinsa yayi mutu lis, wata iriyar kasala ta lullu6eshi,wani irin numfashi yake saki ahankali har wani irin bacci me nauyi ya daukeshi.

Washegari yashirya tsaf,cikin shigar manyan kaya, shadda yasaka milk color tareda babbar riga yayi bala'in yin kyau, idonsa akan madubin dakinsa yana kallon yanayin fuskarsa datake cikeda miskilanci dakuma rashin fara'ah,Agogo ya daura a hannunsa me cikeda gargasa sannan ya sake gyara zaman hularsa yafuto daga dakin, ko Kaka bai fadawa inda zaije ba, yade yimusu sallama yafita, yana zuwa compound Danladi driver ya daukeshi kai tsaye suka nufi Niger State, jihar data kasance asalin sa, sannan kuma tushensa.
sai wajan sha biyun rana suka qarasa,tunda suka shigo layin gidansu gabansa ya tsananta faduwa,kansa yafara sarawa, ko kad'an bayason kallon unguwar saboda tana tuno masa da abubuwa marasa dadi dasuka faru dashi shekarun baya,hakan yasa ya lumshe idonsa har saida yaji motarsu ta tsaya alamun sunzo inda ya kamata su tsaya.

Ajiyar zuciya ya sauke, yayinda ya bude idonsa akan wani madedecin gida me qatuwar rumfa wadda take cikeda Almajirai kowa da allo a hannunsa sunata faman karatu, daga can gefe guda akwai wani babban mutum a zaune kansa da nadin rawani irinna malamai yana karanta Alqur'ani, da alama shine Malamin wannan Almajiran.

Doguwar Rumfar dasuke zaune acikinta tana malale da lailayar siminti, saide kana ganin yanayin ginin gidan zaka tabbatar cewa gida ne irin na da can, babu abinda aka sauya na gidan saide yar kwaskwarima da'ake yiwa gidan akai-akai, sa6anin gidan da yake zaune akano shida kaka da 'yanbiyu bazaka ce ma gidan acikin Nigeria yake ba saboda tsabar tsaruwar gidan.

Danladi ne yayi sauri yazo ya budewa Hafeez motar, ahankali yazuro qafafunsa yafuto, gabansa banda fad'uwa babu abinda yake ta faman yi, yana futowa idon Almajiran dasuke karatu yakoma kansa, kowa ya bishi da kallo, har zuwa wannan lokacin wannan malamin dayake zaune agefe bai dago idonsa ya kalli motar data tsaya a qofar gidan saba,asalima hankalinsa yana kan paper datake hannunsa yana karantawa cikin kwanciyar hankali, adede lokacin daddadan qamshin turaren Hafeez yacika wajan, cikin nutsuwa yasamu waje gefen malamin ya zauna sannan ya sunkuyar da kansa qasa, malamin bai kalleshi ba har saida ya kammala karanta paper Alqur'anin datake hannunsa, yadago idonsa ya kalleshi, karaf idonsa ya sauka agefen wuyan Hafeez, inda ya hango zanen tattoo daga gefen wuyan nasa, ahankali ya girgiza kansa batare da yace uffan ba, Hafeez yadago idonsa shima ya kalli Malamin, har kullum fuskarsa tana nan yanda take cikeda haiba da kamala irinta malinta, idonsa ya sauke qasa sannan yace "Barka da wannan lokaci BABA"

Malamin da Hafeez yakira da Baba yayi ajiyar zuciya sannan yace"Kana lafiya?"

Ahankali Hafeez ya gyada kansa, sannan yace"Alhamdulillah"

Daga haka babu wanda yasake magana a cikinsu, ko baqo ne yazo wajan, nan take zaisan cewa ko kad'an babu jituwa,fahimtar juna,soyaiyar d'a da uba atsakanin su.

Awannna halin Danladi ya qaraso ya tsugunna awajan tareda kallon malamin wanda ya maida hankalinsa kan karatun dayake, yace"Malam ina wuni,mun sameku lafiya?"

Malam ya gyada kansa ba tareda ya amsa ba, saida yasake kammala paper hannunsa sannan ya amsa gaisuwar Danladi.

Hafeez ya qarewa Almajiran dasuke karatu kallo,yatuna shekarun baya lokacin da shima yake shiga cikinsu suyi karatu tare, cikin nutsuwa yadawo da kansa qasa yana tunanin ko Malam zai tambayeshi Hassana da Hussaina,saide har yayi yagama zamansa uffan malam bai sake cewa ba, bai tambayi Kaka ba, haka suma su Hassana dasuke tsatsonsa ko harafin H bai kamaba bare ya tambayi lafiyar yaran.
Ahankali Hafeez ya sauke ajiyar zuciya sannan yasaka hannunsa acikin aljihun Babbar rigar sa ya dauko kudi yan dubu-dubu dami uku,ya ajiye agaban malam sannan ya kalleshi yace"zan koma"

Malam baice dashi uffan ba, saide ya gyada masa kansa alamun amsawa,amma ko addu'ar Allah Yakiyaye hanya bata futo daga bakinsa ba,Shima Hafeez bai sake magana ba yamiqe yanufi motarsa ya tsaya yana jiran Danladi dayake jibge kayan abinci da su katan katan din taliya a qofar gidan, saida yagama jibge uban kayan abincin sannan yaciro kudi a aljihun sa dami daya na yan dubu daya yafara bin Almajiran yana raba musu, wanda hakan umarni ne daga Hafeez tun suna hanya yabashi kudin yace yaraba wa yaran sadaka.

Ahankali malam yadago kansa ya kalli Hafeez dayake tsaye can ajikin Mota, suka hada ido, saide kuma cikin sauri kowa ya janye idonsa, Hafeez yayi sauri yabude mota yashige ko kallon hanyar dazata kaishi cikin gidan beyi ba, daga 6angaren malam shima yana tunanin Hafeez din zai shiga cikin gidan su gaisa da mutanan ciki dakuma MAMA, amma saiya ga sa6anin haka, domin kuwa Hafeez kam yana shiga motar ya lumshe idonsa, hanyar cikin gidan ma baisan gani bare yakai kansa ciki har su had'u da MAMA.

Bayan Danladi yagama rabar da kudin ya qarasa yayiwa malam sallama sannan yashiga yaja motar suka bar qofar gidan.

Kai tsaye gidan Aunty suka nufa, yana qoqarin shiga gidan yana turawa abokinsa I.b saqo ta waya, gidan nata shiru alamun babu kowa yaran sun tafi makaranta, kansa tsaye yashige har cikin falo kamar yanda bashida shamaki da gidansa na kano,wata mata ce a tsaye afalon tana qoqarin ajiye magungunan akan wata loka, aqalla zatayi shekaru Arba'in, qamshin turaren da ta riga tasan na waye shita shaqa, cikin sauri ta juyo idonta ya sauka a cikin na Hafeez, lokaci daya fuskar ta ta washe bakinta yabude, cikin tsananin farinciki tace"Hafeez!"

Shima daga nasa 6angaren murmushin sa mai aji yasaki,tareda bude mata hannayen sa, cikin sauri ta qaraso ta shige qirjinsa, lokaci daya suka saki ajiyar zuciya, daga nata 6angar???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?en hawaye takeyi na farincikin ganinsa, yayinda shikuma ya lumshe idonsa yanajin kamar wata damuwar sa zata ragu sakamakon ganin Auntyn nasa, sun jima ahaka kafin su koma kan kujera su zauna, hannunsa cikin nata ya kalleta da kyau yace"idan zan koma wajan aiki ya kamata ki shirya mutafi, likita saiya dubaki acan"

Cikin jin dadi tace"haba Hafeez, likitocin nan ma suna iyaka kokarin su,kuma ina shan magani, yanzu ma abinda yasa jikin nawa yatashi, gurasa ce nagani tabani sha'awa sainaci, daga nan naji yanayin jikin nawa yana sauya wa"

Cikin sanyin jiki yace"Aunty nifa ciwon suger dinnan yana tsorata ni gaskiya, dan Allah kubar garin nan keda mijinki mu koma Kano zanfi kulawa dake yanda yakamata,yanzu kinga bansan bakyajin dadi ba, Shima kuma Ib ya 6oyemin,hankalina yatashi akan hakan,shiyasa yau nashigo"

Murmushin qarfin hali tayi sannan tace"naji sauqi Hafeez,ka kwantar da hankalin ka,cuta aiba mutuwa bace, kaje gida ne?"

Ahankali ya gyada mata kansa, daga haka bata sake yimasa tambaya akan yashiga cikin gidan ko be shiga ba, saboda tariga tasan cewa abu ne me mutuqar wahala Hafeez yasa qafarsa acikin gidan.

Cikin jin dadi ta tashi takawo masa fruit, sannan ta zauna tasake kama hannayen sa ta riqe, tace"Hafeez ina yanmata? kana zaune kaqi kayi aure ko?"

Ahankali ya zame yadora kansa akan cinyarta tareda lumshe idonsa, maganar yanmata datayi masa tasa ya tuno Hafeeza,yanaso yafada mata damuwar sa amma yakasa, yanaso yayi mata batun Hafeeza amma yarasa qwarin gwiwar hakan.



*** *** ***


Bayan an idar da sallar azahar Kawu Hamza yanufi gidansu Ma'aruf akaro na biyu, bayan megadi yayi masa sallama da Ma'aruf yabashi hannu suka gaisa,kunya ta kama Ma'aruf saboda bai yiwa Hafeez maganar da sukayi shida kawu Hamza ba, daga gefe guda kuma yana mamakin yanda kawu Hamzan yadawo, yana mamakin yanda uba zai dage yana nemawa yarsa miji kamar mazaje sun qare,saide a yanda yaga kawu Hamzan ya dage ya tabbatar da cewa lalle da gaske yakeson hadin.

Kawu Hamza ya kalli Ma'aruf yace"kaga nadawo ko?, dama zan tambayeka ne inji Yaya kukai kaida abokin naka? ya amince da maganar da nazo da'ita kuwa?"

Ma'aruf yayi murmushi yace" wallahi Baba nayi laifi,saboda har yanzu banyi masa maganar ba, ni a yanda nakeso inaso ne in sameshi fuska-da fuska muyi maganar, amma insha Allah yau zanyi masa maganar"

Kawu Hamza yayi murmushi yace"to ba laifi, ka sameshi kuyi maganar, saboda harga Allah ni hankali na ya kwanta da yaron,naga yanada nutsuwa sannan babu ruwansa da samari masu rawar kai, sannan nima nasan halin yata zatayi masa biyaiya yanda yakeso"

Ma'aruf yayi ajiyar zuciya yace" insha Allah zanyi masa maganar,duk yanda mukai zakaji"

Kawu Hamza yabashi hannu suka sake gaisawa sannan yayi masa sallama yatafi.


*** *** ***


Agidan Aunty suka wuni,shida kansa yashiga kitchen dinta yayi musu girki, yaranta suna dawowa daga makaranta gida ya kacame da hayaniyar su, shida yaran nata kana gani zakasan cewa ba qaramin sabo sukai dashi ba, tare sukaci abincin cikin jin dadi da walwala, rabon sa da yaji nutsuwa irinta yau harya manta, daga qarshe Danladi ya dauki yaran sukaje shopping kowa taza6i abinda takeso,bayan sallar azahar yayi sallama da Auntyn bayan yagama jiqata da kudad'e dakuma jan kunnanta akan ta kiyaye abubuwan da zata dinga ci, ta kuma dage akan shan magungunan ta.

Daga nan gidansu Ib sukaje, inda ya gaida mahaifin Ibrahim din, sannan yayi musu ihsani, yafuto, shida Ib suna zaune abayan motar, yayinda Danladi yake tuqi ahankali ganin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login