Showing 6001 words to 9000 words out of 37256 words

Chapter 3 - MATAR ABBANA COMPLETE HAUSA NOVEL

03 Sep 2025

2230

kikai musu,kuma naga man suyar tamu ma yaqare,ki biya ki siyo mana, ki auno wake, sannan kitahomin da irin naman nan dakika siyomin rannan, dan qafar nan tawa har yanzu jinta nake"(=??=?J?=?2?)

Lokaci d'aya farinciki ya kama Hafeeza, saboda bata ta6a zaton Inna zata bata kudin ba,shiyasa ma kai tsaye tawuce gidan Kawu Hamza tafada masa,tace"to Inna zan siyo insha Allah,bari nayi wanka"
Tafadi hakan bakinta a washe da tsantsar walwala dimples d'in nan nata kuwa sai lotsawa sukeyi.

Tana miqewa zata shiga bandaki Kawu Hamza yayi sallama yashigo gidan,hakan yasa ta fasa shiga wankan ta dawo ta Shimfida masa tabarma takawo masa ruwa a kofin silba, bayan sun gaisa yadubi Hafeeza yace"Hafeeza ya shirye shiryen saukar?"

Cikin farinciki tace"Alhamdulillah kawu"

Yayi ajiyar zuciya sannan yace"to masha Allah,Allah yatemaka, ubangiji Allah yayi miki Albarka"

Cikin nutsuwa tace"Amin Kawu"

Kawu Hamza yadubi Inna yace" Ta Rasulu Hafeeza taje gida tayi min maganar kud'in saukarsu, to nayi niyar zuwa tun ranar in kawo mata kudin dasuke hannu na to kuma sai wani uzurin yashigo, yanzu de ga dubu Hamsin d'in nan tasamu takai musu kafin muga abinda za'a yi kuma"

Inna ta washe bakinta tace" to madalla,Allah yasaka da Alkhairi"

Saikuma ta fashe da kuka tace"Allah yabar zumunci Hamza, Allah yajiqan Haladu,addu'ar Haladu a kullum itace yanda yasawa wannan yarinya suna Hafeeza Allah yasa sunan yabita, kuma gashinan Hafeeza ta tabbata Hafeeza saide baya raye,sun tafi sun barmu nida Hafeeza"

Kawu Hamza yace"Haba Ta Rasulu,menene abun kuka kuma,insha Allahu daga Yaya har Mahaifiyar Hafeeza suna Aljanna, Allah ya musu Rahma ni zan tafi"

Inna ta goge hawayen idonta tace"to Hamza mungode,agaida mutanan gida"

Bayan yafita Hafeeza tamiqe zata shiga wankan ta, Inna tace"ina zaki Hafeeza, zoki dauki kud'in mana"

Hafeeza ta dawo ta zauna tace"Inna ai kin riga kin bani,basai mu ajiye wannan dinba?"

Inna tace" A a, wancen dana baki dama ai kece me wahalar nemowa, wannan kuma kyauta yabaki, ki ware dubu ashirin ki siyo mana taliya da macaroni tunda munada sauran shinkafa, dubu talatin din kije dashi gidan Maman Fadila saiku tsara abubuwan da zakuyi na rabo, ranar saukar "

Hafeeza tace"to Inna baza'a sake siyo miki wani abun ba? kodan lemo haka?"

Inna Ta Rasulu ta yatsina fuska tace"barshi Hafeeza, karki siyo min lemon komai,banajin d'and'ano abakina Hamza yatuno min da mutuwar mijina data mahaifiyar ki,gaba daya naji komai yafita akaina,tsiren de damukai magana dake d'azu shi kawai zaki siyo min" (=?J?=??)

Hafeeza tayi murmushi tace"to Inna"

Bayan tafuto daga wanka kai tsaye gidan Maman Fadila ta wuce, tabata dubu talatin din tafada mata kayan rabo zasu siya dashi, maman Fadila tayi lissafi zasuyi cin-cin da meat pie da dublan, ragowar kudin kuma tace sai Hafeeza tasai kayan kwalliya dashi.

Bayan sungama tsara komai Maman Fadila ta dauko Alqur'anin ta dakuma littafin Akhdari Hafeeza tayi mata qarin karatun.
Sannan tayi mata sallama tatafi, kai tsaye tawuce ta siyo kayaiyakin da sukai lissafi itada Inna, bata fasa ba saida ta siyo mata lemon gora guda biyu samfirin Limca ,sannan tadawo gida.
Inna ta debi naman ta ragewa Hafeeza sannan taja nata gabanta tanaci tana korawa da lemo,Hafeeza sai mamaki take yanda Inna take lumshe ido idan tana shan lemon, amma qarfi da yaji tace batajin d'and'ano abakinta. (=??)


*** *** ***


Spain
(Barcelona)

Futowar sa daga wanka kenan, skin dinsa sai sheqi take najin dad'i dakuma hutu daya ratsa fatar,tun daga gefen wuyansa 6angaren hannun dama har zuwa hannayensa anyi masa zanen tattoo, ko d'ar baiji ba ya qaraso cikin dakin kasancewar babu komai a jikinsa ko towel bai daura ba, qa'idarsa baya ta6a daura towel inde yafuto daga wanka kasancewar yasan cewa shi kadai yake rayuwa acikin gidansa,yanda yafuto haka naked shine yasa murd'ad'd'an jikinsa yafuto fili,yawan motsa jiki dayake yasa hatta cikinsa yayi wani hawa-hawa kamar wanda yake dambe,balance din daya samu shine yabawa Abunsa damar tsayawa qyam. (=?H?)

Ingarman matashi me jini ajika,yanada kimanin shekaru ashirin da takwas wanda girman jikinsa ya6oye shekarun nasa,yanada sexy eye's kamar mejin bacci,jikinsa jikin girma ne,yanada faffad'an qirji, yanada skin me kyau kalar wankan tarwada wadda take shining najin dad'i dakuma hutu.
Wayarsa dake ajiye akan gado tafara ringing,ahankali yajuya manyan idanuwansa ya kalli wayar,idonsa ya sauka akan sunan me kira wato MAMA, duk da cewa fuskar sa batada walwala,lokaci d'aya fuskarsa tasake dinkewa zuwa baqin ciki sakamakon ganin kiran wayarta,ransa yayi baqiqqirin cikeda tsantsar baqin cikin ganin kiran nata,ahankali ya lumshe idonsa ya bude yanaso ya daidaita nutsuwar sa,yanajin yanda wayar take qara ahaka har wayar tayi tagama ringing bai dauka ba.
Cikin rashin fara'ah yake shiryawa cikin tsantsar aji dakuma qwalisa,atarihin rayuwar sa bai ta6a soyaiya ba,bai ta6a furtawa mace cewa yana sonta ba, asali ma shi tsoron matan yake.

yadauki tsawon lokaci yana shiryawa yagoge can ya gyara can,iya gyaran sumar kansa ma kadai saida ya 6ata lokaci,cikakken d'an qwalisa ne dakuma gayu,idan ya dauki wanka da gayu saika rantse ba d'an asalin qasar Nigeria bane,sosai qananun kayan jikinsa sukai masa kyau saide fuskarsa ce babu kyau domin kuwa a daure take babu walwala akanta, gefen kunnansa guda daya na dama ya sakala masa d'an kunne,yazuba hannayen sa cikin aljihun wandon sa yafuto daga dakin yana zuba wani uban qamshi na turaruka kala-kala, babu yanda za'ai ka Kalle shi kace shidin musulmi ne, kokadan yanayin shigar sa batayi kama data musulmai ba.


Cikin takunsa na jajirtacaccen namiji kuma Ingarma yafuto daga gidan nasa, driver yadaukeshi suka tafi wajan aikinsa.
Suna qarasawa kamfanin dayake aiki yayi sauri yafuto yabude masa mota,cikin sauri dakuma takunsa na qaqqarfan namiji yashiga cikin kamfanin, yanda mutane da dama suke rissinawa suna gaidashi da girmamawa hakan ne zaisa kasan cewa ba qaramin mutum bane acikin kamfanin.

Saida yasaka tafin hannunsa ajikin wata na'ura dake manne agaban office dinsa, kafin qofar office din ta bude yashiga, daddad'an qamshi dakuma sanyin esi yadaki hancinsa,cikin sauri wani ma'aikaci dake tsaye abayan sa yayi sauri yashigo cikin office din yakara wata na'ura akan kujerar da'aka tanada domin me office din, saida yagama caje jikin kujerar tas ya tabbatar babu abun cutarwa sannan yakoma gefe ya tsaya.

Ahankali mamallakin office din ya qarasa kan kujerar ya zauna yana fuskantar tangamemen enlargement din photonsu shida Kaka da kuma yanbiyu,sunyi bala'in kyau sosai a photon,har yanzu fuskarsa a daure take, zaka iya cewa wani abun aka masa saide bahaka bane tsantsar shegen miskilancine dayake damunsa, ma'aikacin dake tsaye agefe ya kalla cikin muryar sa mai cikeda aji yace"Coffee"

Cikin sauri Yajuya yaje yakawo masa coffee din,saide kafin ya ajiye masa saida yasaka na'ura yaduba ya tabbatar babu abin cutarwa acikin coffee din, sannan yabashi.

Hannunsa kawai ya kad'a masa alamun zai iya tafiya, cikin ladabi ma'aikacin yajuya yafice daga office din, shikuma yafara shan coffee din ahankali kamar bayaso, yayinda hannunsa na hagu yabude computer yana shafata cikin wani irin salo na qwarewa da tsantsar sanin makamar computer.

HAFEEZ M. BABA kenan,cikakken madatsin na'ura, ya qware sosai a Fannin datsar na'ura komai tsaronta kuwa, mu'amular dayake da mutane masu harkar shige-shigen waya da computer hakan yasa yakeda mutuqar wayo,yanada kaifin basira da zurfin tunani,wannan dalilin yasa ya kawowa kamfanin nasu cigaba, har suka sake bude wasu sassan a Nigeria,matashi me jini ajika, ma'abocin yawan motsa jiki, yanda yake yawan motsa jikinsa hakan yasa jikinsa ya murde ta yanda ko suit yasaka zaka hango yanda dantsan hannunsa da jikinsa yake a murd'e, inde bashida aiki to zaka sameshi a dakin motsa jikinsa yana dambe shi kadai yana faman daga qarfe me mutuqar nauyi.

Yayi nisa cikin aiki a Computer vedio call yashigo cikin computer tasa, muhinmancin masu kiran ne yasa yadauki kiran batare da 6ata lokaci ba, lokaci daya kyakykywar fuskar yanbiyu suka bayyana a screen din computer tasa,duk da yagansu cikin kwanciyar hankali kamar yanda yakeso hakan baisan fuskarsa ta washe tayi annuri ba.

Husna ce tafara magana tace"Good Morning Yaya...."

Bai bude baki yayi magana ba sai kansa daya gyada mata tareda daga mata hannu,Hassan tasaki murmushi tace" Yaya ansaka mana date din sauka a islamiya,kuma taro za'a yi sosai, za'a gayyaci manyan mutane, governor, sarki, masu Unguwa da Sauran baqi, sannan Yaya kowa YAYANSA da BABANSA da MAMA...."

Lokaci d'aya annurin fuskarsa ya 6ace 6at, ransa ya 6aci, saboda sunan MAMA data ambata,baisan jin sunan kwata-kwata.
lokaci daya Hassana da Husna suka fahimci sauyin yanayin nasa,sun Riga sun San cewa sunan MAMA dasuka Kira shine yasa fuskar tasa tasake dinkewa, cikin sauri Husna ta kawar da zancen cikin d'ari-d'ari da shakka tace" Yaya kaima da zakazo da zamuji dad'i...."

Cikin mamaki yake kallon qannan nasa,yanaso yace tunda ga Kaka nan meyasa dole sai yazo? tunda ga Kaka nan meyasa zasu kawo maganar MAMA da BABA? shin Hajiya Kaka dakuma shi basu wadatar dasu ba kenan? saide kafin yayi magana Hajiya Kaka dake zaune agefe tanajin duk abinda yake faruwa ta daga murya yanda zai iya jiyota tace" mezai hana yazo kuwa? ai shine ma zai rigamu zuwa wajan Saukar,Hafeezu ai dashi za'a bud'e taro da Addu'ah"(=??)




Complete document 1k



8621296018
Amina Muhammad
fcmb


Kokuma katin mtn ta wannan number 08033300034, tareda shedar biya ta wannan number 08033300034







Amnah El Yaqoub
' [5/23, 11:40 AM] El Yaqoub: =ؘ?MATAR ABBANA=ؘ?
(Luv Story)



Writing By Amnah El Yaqoub

Kuyi following WhatsApp Channel dina domin samun sababbin update=?G? https://whatsapp.com/channel/0029VbBR7naJ93wTuOypQV45


4


Shiru yayi yana sake kallon screen din computer ko zai hanqo Kaka domin yahada ido da'ita kafin ya tattara amsar dazai bata, saide ko second goma baiyi ba kira yashigo cikin wayarsa dake ajiye agefe, zuciyarsa daya ya kalli wayar, yanzun ma de Sunanta ne yake yawo akan screen din wayar tashi, ba kowa bace face MAMA.
Ahankali yasaka lallausan hannunsa yakashe vedio call din dasuke yi, sannan yamaida kansa jikin kujera ya lumshe idonsa yanajin yanda qaran wayarsa yake tashi ahankali amma ya gagara daukar wayar,mezata fada masa? Meyasa take kiransa?, lokacin daya ta6a daukan wayarta bisa kuskure yanajin muryarta ya birkice yashiga damuwa a ranar wuni yayi cikin baqin ciki.(=?F?)

Yana cikin wannan halin akai nocking, batare daya bude idonsa ba yabada umarnin shigowa cikin office din.
Babbar mace kamila a fuska,me kimanin shekaru arba'in dawani abu tashigo cikin office cikin shiga ta Alfarma dakuma takun iya duniyanci da salon daukar hankali,fara ce sosai, hamshaqin wuyanta wanda babu ko digon qashin wuya yacika da sarkar gold, haka yatsun hannunta cike suke da zoben gold saide hannun nata kana gani zaka tabbatar da cewa farin nata bana Allah da Annabi bane.

Cikin murmushi ta qarasa inda yake,ta zauna akan hannun kujerar dayake zaune, batare da tantama ba tadora hannunta akan kafadarsa ta hagu tana shafa murdaddan dantsan hannunsa cikin wani iri Salo tace"waye ya ta6a min Hafeez dina?"

Lokaci d'aya yaji muryarta,dama yana cikin damuwa gashi itama tazo zata sake sakashi acikin tata damuwar,kokadan bayason ta, yarasa Yaya zaiyi da'ita, tabi ta maqale masa, kai tsaye babu 6oye-6oye tafuto ta nuna masa cewa so take su dinga yin soyaiya a aikace, shikuma bazai iya hakan ba saboda yana Alfahri kasancewar sa Virgin ya zauna a saurayinsa harsai lokacin da zaiyi aure tukunna,yanayin jikinsa kadai mata suke kalla su liqe masa, yarasa meyasa.
Ganin yanda take matsa masa hannunsa cikin salon yaudara baice komai ba hakan yasa tasaka dayan hannunta tana shafo faffadan qirjinsa kasancewar baigama rufe botir din rigar jikinsa ba, tayi qasa da muryarta zuwa setin kunnansa cikin Salo irinna mata yan duniya tace"zaka bani dama domin in kawar ma da wannan damuwar ne Hafeezzzz....?"

Tafadi hakan tana Jan sunansa cikin salon tada sha'awa,wani irin abu yaji yana masa yawo acikin jikinsa, yaji numfashinsa yana neman sauyawa sakamakon nipples dinsa data riqe guda daya tana murza masa shi, kafin yayi magana wayarsa tasake daukan qara,ahankali takai dubanta zuwa wajan wayar tasa, lokaci daya taga Sunan MAMA yana yawo a fuskar wayar, asanin datayi dashi, tun lokacin datake bibiyar sa tana yawan ganin kiran wayar Mamansa amma batasan meyasa ba ko kad'an baya dauka, tasaki murmushi sannan ta kalleshi cikin kissa tace"meyake faruwa ne tsakanin ka da Maman ka?"

Lokaci d'aya annurin fuskarsa ya dauke 6at, yadawo hayyacinsa daga abinda take aikata masa, cikin zafin nama ya daga mata hannu alamun tadena yimasa abinda take, sannan tadena ambatar wannan sunan agabansa.

Kasancewar tariga tasan takan maza,ballantana shi datake ganinsa yaro qarami wanda ya kamata ace tana juyashi yanda takeso, hakan yasa cikin sigar lallashi tasaki wani irin murmushi tayi qasa da bakinta zuwa kan kunnansa,batare data janye hannunta daga kan nipples dinsa ba cikin wani irin Salon shagwaba tace"uhm...sorry,sorry nawan, nayi laifi ko? Baby tayi laifi ko?"
Bata jira amsar saba tadora harshanta akan kunnansa tana tsotsa cikin wani irin Salo, yayinda tatura hannunta na dama ta gefen cikinsa tadora hannun akan mararsa tana shafo masa wajan.(=?H?)

Lokaci d'aya yasaki wani irin numfashi,tunda yake, mace bata ta6a shafa masa abunsa ba sai yau,hakan yasa al'amarin yazo masa bagatatan,wani irin numfashi yake saukewa yanajin wani irin bala'in dadi hakan yasa ya gagara yimata musu.

Kallan fuskarsa tayi tasaki murmushin jin dadi,da alama yau ranar sa'ah ce awajan ta, yanda taga idonsa a lumshe yana sakin numfashi hakan yasa ta daina shafa masa abun,kai tsaye tafara matsa masa shi tana addu'ar Allah yasa ya amince da buqatar ta,inde tasamu nasarar samun wannan abun toda Hafeez yagama mata komai aduniya.
ahankali tadena tsotsar kunnansa tafara yimasa rada cikin wasu irin kalamai wanda dolen dolema hankalin namiji yatashi idan yajisu, lokacin daya kuwa qasan mararsa tafara tashi, cikin qarfin hali yasamu yadawo hayyacinsa, hannunsa daya yasaka ya doketa, bata zame ko'inaba sai kan kujerun da'aka tanada domin zaman baqi,cikin sauri tafara gyara daurin dankwalinta daya fadi gefe tana kallonsa cikin tashin hankali.
Hafeez kuwa kasa dagowa yayi,yana sunkuye yayinda hannayen sa suke kan table din dake gabansa,muddin yace zai miqe to gaban wandon sa zai iya tona masa asirin halin dayake ciki.

Ahankali tataso tadawo gabansa tace"meyake damunka?"

Cikin tsananin damuwa yace"leave me alone please!,ki fice daga office dina, ki fice daga cikin rayuwata!!!"

Cikin sauri ta kalleshi, tunda take dashi bata taba ganinsa cikin wannan yanayin na 6acin rai ba,haqiqa ransa a6ace yake ta yanda jijiyoyin kansa duk sun futo har zuwa kan goshin sa.
Wani irin hawaye yazubo daga idonta tace"Hafeez ni kake kora acikin rayuwarka? saboda kaga na damu dakai inason kasancewa dakai? wacce mace ce zata iya sadaukar ma da jikinta saboda soyaiyar datake ma? Amma ni nakawo kaina gareka shine kakemin abinda ranka yakeso,babu damuwa, dama zuwa nayi inyi ma sallama, nasamu canjin wajan aiki zuwa Germany,nayi tunanin zamuyi sallama cikin annushuwa da kewar juna,ashe bahaka bane,zanjiraka har zuwa lokacin da zaka amince da buqata ta...."

Tana fadin haka tajuya tafice daga office din, ahankali yasaki ajiyar zuciya sannan yakai hannunsa zuwa kan mararsa yaji abun yariqe babu alamun sauka,cikin tsananin damuwa ya runtse idonsa yana tunanin mafita, yariga yasan cewa tun kafin yakai shekarun balaga yake buqatar mace,amma bayajin akwai yarinyar da zatayi nasarar sace zuciyar sa saboda mata yawancin su halinsu daya ne,wani lokacin basu da Imani ko kad'an,yanajin dadin yanda suke tafiyar da rayuwar su cikin kwanciyar hankali iya su hudu, shi da Kaka dakuma qannan sa yanbiyu, bayason sanadin mace wannan walwalar data dawo cikin gidansu ta rushe irin wasu shekaru abaya wanda baya qaunar tunawa dasu.

Cikin sauri yabude wata locker yadauki wani magani yasha, sannan yasamu ya zauna yariqe kansa da hannunsa bibbiyu, ba'a ta6a masa wannan wajan bama kullum yana cikin sha'awa to inaga anzo an ta6o masa shi, ahankali yagama yanke wa kansa shawara gara ya tattara yabar qasar,taron saukar 'yanbiyu da yayi niyar qin zuwa gara yaje ko zai samu ya Kaucewa matan dasuke kawo masa Hari, idan baiyi da gaske ba dole watarana zasu maidashi dis virgin, wanda shi kuma bayason hakan,dalilin dayasa kenan duk sati yana cikin yin azumin litinin da alhamis.


*** *** ***


Ta Rasulu tasake karyar dubulan din dake hannunta sannan ta kalli Hafeeza tace"Abun naku yayi dadi kuwa,ga zaqi kamar sikarin"

Hafeeza tace"Maman Fadila ce tayi,kowa cewa yake yayi dad'i, nima tanayi ina ganin yanda takeyi yanzu harna koya"

Inna tace"dama mezai hana ki koya,aigara dakika zuba mata ido kikaga yanda takeyi, kinga idan Allah yasa kikai aure saiki dingayin na siyarwa akai miki shago, idan Allah yakawo kasuwa sai kiga kin samu sana'ah, wai saurayin naki kuna waya kuwa kwana biyun nan?"(>??)

Hafeeza ta girgiza kanta sannan tace"a a bamuyi waya ba"

Cikin mamaki Inna tace"A a, to besan zakiyi sauka bane ko Yaya?"

Hafeeza tasaki murmushi wanda yakawo lotsawar dimples dinta, tace" Yasani Inna, Nafada masa, kuma yacemin insha Allah zaije wajan sassafe,zaiyi min vedio a wayarsa idan ina karatun qur'ani"

Inna tasaki baki galala tana kallon Hafeeza sannan tace"narasa wacce irin yarinya ce ke Hafeeza, waishi haka ake soyaiya ne kwandalar sa bazatai ciwo a wajanki ba? kekuma sakarya wato za'a miki vedio har wani washe baki kike,Allah yaji qan ubanki Haladu kullum idan zaizo wajena zance da baqar Leda yake zuwa, yasan zakiyi saukar amma be baki ko taro ba?"

Hafeeza tace"Inna cemin yayi nayi haquri rannan yasamu dubu d'ari amma ya kyautar dasu atake"

Inna ta kalli Hafeeza tace"Yakyautar da dubu d'ari? Kud'i har dubu d'ari kuma duka ya kyautar dasu 'yarnan?"(>??)

Hafeeza tayi shiru takasa magana, Inna taci gaba da fadin" ke Hafeeza wannan saurayin naki maqaryaci ne"(=??)

Hafeeza tace"Inna ba qarya yake ba, nasan Gaddafi bazai min qarya ba"

Inna tace"Hafeeza zaki rufemin baki kokuwa saina doke miki bakin? tayaya ne zai dauki dubu d'ari kacokam yayi kyautar ta? awannan yanayin? Kuma kika yarda? dayayi kyautar meyasa ke ya manta dake bai baki ba amma yasan yazo yabaki labari?"

Hafeeza tace" Inna in zaka so mutum kasoshi dan Allah,kiyarda nasan bazai min qarya ba"

Inna tace"yo tayaya zan yarda Hafeeza? bama wani sashe na kudin ba ace dubu d'ari ka kyautar da'ita atake su waye iyayenka? Shiyasa kusan kullum yake miki qaryar yana Abuja, saide in da dubu darin daya samu yake zaryar kudin mota zuwa Abujan, shiyasa yanzu ya tsugunna tunda kud'in yaqare"(=??)

Hafeeza de tayi shiru batace komai ba,duk wannan fadan da Inna takeyi ko kad'an ba taga laifin Gaddafi ba, asali ma abun hannunsa baya birgeta, yanda ya'iya karatun Alqur'ani yafi komai daukar hankalin ta, shiyasa take mutuwar son sa ta gagara sauraron kowa.

Inna tace"ga kudi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login