Showing 81001 words to 84000 words out of 98666 words

Chapter 28 - BIRNIN GAYU COMPLETE HAUSA NOVEL

27 Dec 2024

8153

mu
da Alkhairi Allah/ Ya jikan Inna". . Nan ta Kara
kankame shi, ,ta faShe ’ da‘ kuka, tana hawaye,
' . "Ki yi kuka Deeda samu KO zaki samu sauKin '
zuciyar ki? k1" zubda hawayé Deeda, amma ihun
nan da surutan nan ki. ‘dainasu, wannan .ba sai
karawa ‘mamaci komai ba
. sai wahala..i_ Kar ki nemi yin jayayya da
ikon Allah". .Haka suka kasance yana'ta lallashi,
duk da shimé yana bUKatar mai lallashin sa, tana
hawaye .yana'hawaye'.‘
Lokaci ’gida Kauyen ya rude' ‘ 'da‘ matuwar Inna,
duk qauyenba wanda bai ji ’mutuwar ta ba’, su
kansu sun san sun yi rashi. babba, saboda Inna
tana daya daga dattijan . Kauyen, Su, masu
mutunci’ 'da’ suka jima a' qauyen'. Tana
taimakon su da yi. musu Kokari ta hanyoyi'
daban-' daban.
' Ibrahim ya yiwa Daddy waya, nan suka sa
janaizar Inna ’Karfe tara na safe.
" Nan ya aika aka kira masa mahaifin Deeda
Wanda . dawowar sa daga Saudi kenan, likkafa
ta ci 'gaba, ya tafi Umra shi da matar‘ sa, bai~
san wane hali 'yarsa ke ciki ’ba, bai’ san me ke
faruWa da ita ‘ba
rayuwar ta ba, shi, dai cin duniyarsa DA tsinke
kawai yake “
DR Sulaiman yayi masa fada sosai hade da
nasiha ya kara da ceWa, yayi hankali
_da_duniya,yaji tsoron_Allah,' sannan ya "fada
masa rasuwar Inna; Shi kansa sai daya
tuno.deéda,‘ da irin so da shaKuwar 'dake
tsakanin su' da‘ inna Ya tausaya mata, Nan
Alhaji yace ya Shirya...su- tafi jana'iza, sannan
ya bada mota da direb‘a ya ‘tafi da matar sa da
Tabawa. ' ' ‘ Haka k0 aka ‘yi,_ba; su bata lokaci-
ba suka kama hanyar Kauyé.
_ Deeda, .Farida tare da,_ Tabawa su suka hadu
sukaiwa ina Inna wanka, Deeda. na hawaye,
amma hakan‘ ta_ daure' saboda wannan ne
gatan da‘za tai mata
Karfe tara akai ,jana'izar Inna,aka
kaita gidan'ta na' gaskiya” ' ; Deeda dai tayi kuka
harta ji ba'dadi,
Tabawa mata yi KoKarin lallashinta bata DA bata
baki 'da' Kwarin._ gWiWar ceWar ita zata
zame mata Inna
Farida da Tabawan taré da 'matar ; mahaifinta
'da‘ wasu matan maKo‘tan su_ suka za’una
karBar gaisuwa,;a waje su kuwai " su DR
sulaiman ne‘ wato mahaifin Sabeerfi din, da
'mahaifin Deeda, dankuma sauran? "
,jama'a. ke amsar gaisuwa a wake
‘Abinci‘kuwa daga BIRNTN GAYU aka dinga
kaWo‘ musu har na tsawon
kwana uku ana karBar gaisuWa; '
’;,‘Gata da karamci dangin Sabeer sun nunaWa
Deewa, don har Momi da sauran'dangin' Sabeer,
‘qannen Daddy da yayun; ~ ‘ sa, da ’yan uwa sun
zo yiwa Deeda ta'aziyya tare_ da; yiwa Inna
'addu‘a da kalamai‘: masu kWantar da hankali.
daga karshe ' ta dau" dangana.
daga qarshe suka tattara sukai sallama da
kauyen, da niyyar zasu dinga‘, zuwa ziyara
da' ,kuma» 'Zuwa zagawa asIbiti da 'makaranta,
don. ganin yadda‘ ‘abubuwa ke tafiya. .
' Sabeer na rumgume da Deeda a bayan', ‘ ‘
mota; Ibrahim na tuKi, Farida na'gefen sa, _ suka
kama hanya sai BIRNIN GAYU
' Tun da Deeda ta kutsa-kai BIRNIN - GAYU
gabanta ke faduwa, tana tunanin ya rayuwa za ta
kasance mata? Haka nan , ’shigar ta gidan ya
tuno mata da rayuwar ' da‘ suka yi da Inna a
gidan. Ba ta‘san'" lokacin da’ ta fashe da kuka
ba. Wannan ’ - karon Sabeér bai yi kokarin hanar
ta 'kukan ba, gaboda ta samu ‘zuciyar. -ta cikin
kewane Bangaren su ya kai ta har daki,‘ ya
zaunar da ‘ita bisa gado, ya zauna gabanta yana
kallon ta, hawaye na .
zubo mata, yace. ‘ "Kar ki Boye kukan ki Deeda,
yi
kukan kan dazai ‘dauké nauyin dake zuciyar ki"«.
Nankuwa ta fada'jikinsa‘ta barke da‘kuka, har
tayi mai isar ta, bacCi ya soma fisgarta Nan ya
,gyara’~ .mata kwanciya, ,sannan-ya‘ tashi ya je
bayi ya shirya mata ruwan ‘wankan .da. 'duk
wani abu da za ta buKata, sannan ya; sauka ya
nifi babban kicin din cikin, gidan ya ba‘da. (Oder)
a shirya mata abinci, mai lafiya. Sannan ya
.dalwo yana' shafar ‘ fuskar ta? a. hankali da
hannunsa mai' .danshin: sanyin A C Cikin“ idanun
bacci ta; budei_ido a hankali ta rufesu tana
hango. kyakkyawar .‘ '- fuskar sa, mata .yana
mata mumushi, Nan 'ta soma kokarin miKeWa,ya
yi saurin-rike ta dantaimaka mata yace Tashi ki
yir 'Wanka kici .. wani abu sai kiji dadin jikinki
_ Ba ta;musa masaba ta mike nan ya
soma KOkarin' zai “cire- ‘mata riga, . Zuciyarta .
ta ‘tsinke, ta yi saurin rike hannun sa, har bari
jikin ta yake tsabar firgita. Ya kalleta cikin
mamaki. "Deeda, wai ’mene ne- ki ka firgi haka?
Abin da kike tuna'ni ba shi nake~ 'niyya ba.
Deeda, ni mijin ki ne, bai ' kamata ki dinga tsoro
na haka ba. Na lura ‘ a duk lokacin da na matso
kusa da ke‘kina tsorata‘, jikin ki har karkarWa
yake, « 'me yasa? Ba"ki 'i'ya sa kaya ' gabana ,
kullum jikinki na rufe ~ Deeda, ban ce dole sai kin
yarda da ni ba, amma‘dai ya kamata ki saki jiki
dani a matsayina na mijin ki, ba zan taBa' cutar
da keba, ba zan taBa miki abinda' ba ki amince'
da shi ba.‘ Ki saki jikin ki, ki ‘ daina' rayuwa‘
cikin dar dar, nan gidanki ’ ne, ni mijin neni
(Please) Deeda, kinji?“ Ya fada 'cikin marya
kamar zai yi kuka
chapter 25
. . . Kanta . sunkuye ta ,.ce, "Na. ‘ji . Sabeer .
Nan .ta shige toilét din; ta bUde sabon babin
kuka.’ ;.. "Shin har yaushe' zan dinga rayuwa:
haka. a .takure, a tsorace? K0: gaskiya‘zan fada
masa?" 7.‘ ‘ ‘ ' "Ba zan iya'ba"; _ Ta bawa kanta
amsa. .. "Ban san. a wane hali zan jefa shiba
‘ , Ta jima a hali na tunani kafin tayi' wankan, ta
nemi .rigan towel tare da
tOWe’l din DA zai eufe k0 ina a jikinta, ta. dan
leko tana' dube-dube, tayi Sa‘a.‘Sabeer din
'ya fita daga dakin.Nan ta fita da sauri' ta}.
je ta. sa wa, Kofar, key; sannan‘ ta 'dawo ta
yi _saurin"shiryaWa' 'cikin 'gaggawa; Amma duk
saurin ta bata gama ba ta ji Sabeer na murda
Kofar yana kiran SUnanta.
Jikin ta na rawa ta hau neman (body suit) dinta
amma' ba fa samu ba, kayanta . ma da ta-daWo
da shi ‘daga kauye ba ta gansu ba, don haka tayi
saurin komawa *dauko wanda ta cire' a toilet ta
'saka, sannan' ta dora 'Wasu, kayaz akai; ta yi
hanzarin bude masa.‘ .Yana’ tsaye ya harde
hannu a Kirji. yana kallonta, ya ce. -"Su' Madam
Deeda mai' rufewa miji Kofa'» don- kar 'ya =ga
abinda Allah ya ‘halatta masa"... , Kanta sunkuye
ta" kasa cewa komai, ,» ‘ yayi murmushi. ‘ ‘ ‘ '
karki ,damu, tunda kinyi ' wanka“, saura abinci". "
Nan ya turo table din ’abinci cikin dakin, ya-
zaunar' da‘ ita. Yadda ya yi; mata k0 bata da
niyyar \ci ya zama dole ta ci don farin cikin sa,
don haka ta zauna ta ci sosai wand-a ta, lura'
hakan ya ~sashi‘
, farin ciki matuKa.
‘ Haka Sabeer ya ‘dinga; qokarin sa‘ Deeda,
dari'ya, sam-“baya. barinta cikin damuwa', ‘
__ Ya koma aiki, sai’ dai ita har yanzun- ' ba ta
koma‘ba, saboda a wannan lokacin Ibrahim ke
samun damar zuwa _ya: 'duba Deeda shi da
’Farida tare-da bata' magani. Saboda dama shi
Iikita ne‘ Kwararre _na fata‘, amma duk da haka
sai da _ya hada da (reséarch) bincike game da
ciWon ta, don» samun'nasara. .
"‘Alhamdu lillah Deeda ta soma Samun sauKi,
fatar ta soma Sakewa daga .nannadewar da yayi.
~Haka "nan yadda jikinta ‘yayi rudu-rudu, ya
tashi‘ kamar an mata bulala har _sun soma
.Bacewa, A. Kokarin .da Ibrahim yake mata Shi
ne. tasamu ta ‘rabu da'-wannan ciwo gabadaya.
" .
' Sai dai k0 bai samu kai ga cimma‘ '
wannan nasarar ba, da alama nan gaba akwai
abinda zai iya dawo da_ shi. Abinda ya kuma fi‘
daure masa‘kai shi me; ya yi mata (test) ’gwaji,
akwai ~bambanci tsakanin ciwon dana kwanakin.
baya Wan'can~ yasan (Allergy) take da» shi da
qauyensu' ‘da ruwan garin su,’ yayin da 'wannan
ya sha bamban, ya ‘rasa mene ne yajawo shi?
Mene ne dalilin fitowar sa? ‘ '
Sam Ibrahim bai 'da hutu, 'kullum yana fadi tashi
akan tashin lafiyar Farida da, Deeda, ‘ duk da
yanzu sun sami nutsuwa da. kwanciya‘r hankali,
komai na' tafiya musu dai dai, amma shi ba shi
da: nutsuwa har sai ya kai ga cin ma nasara.
Sabeer Office kadai‘ ke ' raba shi da Deeda,
hakan nan ~ya samu nutsuwa; saboda yanzu ‘ta
rage (far-(far da shi, ta: sake da shi sosai._
Yawanci k0 da yaushe Deeda tana‘
ta samu la'flya,;ta rayu tare da. mijinta da ‘yan
uwanta. Hakabya bata. karfin gwiwa,- ta ji ._
itama: ba zata karaya ,akan nata ciwon ba, don
haka ta‘dage da addU'a} da ’bin dogar: maganin-
Wanda ta': yi nasara a kwana a tashi fatar'ta ‘ta
mike,ciwon ya zama tarihi, _'sai_., .wani. ~kyau
da' baske ma da fatar ta-yi.‘ . 'Babbar nasarar ta
shi ne yadda ta yita. yaqin zama‘da‘ Sabeer bai
ga jikinta da ciwon ta ba, duk da k0 Suna kwana
ta're su tashi tare‘ Deeda” tanA matukar ~
girmama Sabeer, saboda tunda ‘ya lura ba ta
qaunar ya,je kusa da. ita 'bai sake Kokarib.
kusantar taba. ' Zama da Deeda ke yi da Farida
agidanta tana kula; da ita ya batadamar'. 'koyan
abubuwa da yawa. a Wurin.ta,~ musamman'. in
Ibrahim~ ya dawo yadda sukekula da' juna da
nunawa juna ’Kauna Yana burge;
a haka taji tanason yima sabeer wannan kular k0
fiye da’haka.
A cikin dabara ta dinga yiwa: F arida tambayoyi
yadda mata zata 'sanya namiji~ farin ciki, jan
hankalin sa tare da' kWantar .masa da hankali,
da sauran zamantakewar
aure ‘ ' '
Farida takan yi murmushi, .sa'boda, ta -fahimci
manufar Deeda, hakan._,kuma ya' mata dadi',
don haka 'ta ' dinga koya ‘ mata abubuwa da
dama, tun daga - . kwalliya, iya‘ . magana mai
dadi, da‘ kallo ‘ mai jan hankali. .Yayin data bata
babban sirrin sabeer, yana son a shagWaBa shi
tamkar yaro Karami, da yawan sa' shi a jiki. . . "
Farida’ta .kalle ta tayi murmushi, ta ce. ‘ ‘, ,. -- ~
"K0 yaushe ki dinga- manna shi.‘ a jikin'
yana«son haka; "Sannan (body ,~ Contact) Wani
babban‘ 'sirri ne da‘ yake'
dasa mugun shakuwa da Kauna tsakanin mata da
'miji,_ ‘kikaasance, kina 'yawan kwanciya a jikin
sa, k0 shi ya kasance kullum yana jikinki Yin
'haka{ tamkar da ne da mahaiflyar .sa kullum
tana like ’ da yaranta suna manne a jikinta ta
basu abinci suna zaune cinyar ta,‘ maganiko
ruwa k0 abinci suna manne tare: To duk ran da '
suka flta ba tare da ita ba 'unguwa k0 da na
wuni, daya ne haka .‘za ta yi kewar su, kowane
motsi kadan ‘sai ta yi maganar su', hakat zasu-
zauna ranta. ‘Suma haka yaran, Don haka jawo
mutum a ka, manna- shi k0 uwa da yaranta, ko
mata da miji .da sauran su, yana dasa so da
qauna tare da .shaquwa. dauwamamiya~na har
abada.‘ .Don haka 'kar kiyi Wasa da wannan". -.
~, ‘
Ganin Farida na kallon ta yasa ta sunkuyar kai
don kunya .sai dai duk
maganganunta sun Shiga KWakwalwar ta. Ta
tuna Sabeer yana' yawan sata a jiki‘
k0 yawan kWanciya a jikinnta
l"K0 shi yasa nake yawan jinsa a
raina da zuciya ta? Deeda". ' _ . . Farida ta katse
mata tunanin kinajina
‘Ta daga kai, Ba tare da ta -
dago kai ta kalle ta ba. , Faridan tayi
murmushi,»ta ce,
"Deeda, a dinga gayu burge qanina
, (please) ko zaisa mu samu' labari' “me‘ dadi. ,
Lokaci yayi da za aji‘kukan‘ jariri a BIRNIN'
GAYU, lokaci yayi da Deeda za
.ta zuba irinta a BIRNIN GAYU".
‘ Kunya tasata mikeWa da' sauri za ta
fita,‘.Farida tayi saurin jawo hannunta;
tace
"Ina zaki tafu tun ba ki gamajin burina ba?
Deeda, ba‘ ki ganin 'lokaci 'yayi da Sabeer‘, zai
zama Baban baby?. Tunda yanzu Alhamdu. lillah
komail:,yayi daidai.ba matsala, kina son Sabeer-
yana sonki Sabeer ya samu nutsuwa da
kwanciyar ' hankali," yanzu ya zama
(responsIble)mutum...". ' .1
Shigowar Ibrahim - ya katse musu hirar, hakan
‘ya‘ bawa Deeda damar-‘fita daga dakin farida
tace.
"Kar ki‘manta da magana ta fa?" . Bata amsa
mata ba. ta fita, Ibrahim ya kalle,‘yace
Naga alamun-samun sauki '"a‘tare
. da ke kwanan nan, na ji dadi Kwarai
Alhamdu lillah_ Tayi ' murmushiKa. san-
kwanciyar . hankali da. nutsuwa;~ tare ‘ .da .farin
ciki;na karawa _.-mutum lafia Yanzu nake ceWa
Deeda ya kamata mu ‘ ”
ji labari me dadi daga gare ta". ‘ ‘ Ibrahim ya
kalle ta, ‘Wanne irin labari kUma?"" ’ Ta ce,
"Kukan jariri a gidan nan"; Dam Ya ji gabansa ya
fadi,‘ Wanii ' irin .kishi ya ji ya turnike shi, da
Ryar ya - " samu yayi ‘ (controling) din kansa,
yaqe yayi DA yafi kuka ciwo ,ya,ce.‘ ‘"Haka ne". ,
‘ Nan ya kawar da maganar ta hanyar- dauko
(report) dinta yana dubawa, ya ce. "Ina ganin‘
nasara «kwarai‘, 'insha ~ Allah ciwon ki zai zama
tarihi". ‘ " ' Ta kalle shi ta'ce, "Ibrahim, ni me
'kake ganin ya hana ni haihuwa? Naga daga ni
har kai ba mu da matsala". ' Ya yi murmushi,
"'Allah Ne ,Bai ‘ kawo ba". ‘ '-
Nan ya fice‘ ya da sauri. tare da ‘ fadin. ‘ "Ina
zuwa". Ya nufi dakin sa.
, Bayan ta gama- koma bangarenta ta gyara
»=ko-ina,. sannan ta? shiga kicin 'ta shiry'awa‘
Sabe‘er irin abincinda' ta san Zai so. Sannan
taje’‘ta yi wanka, ~‘t'a fito ta" zauna» ‘a gaban‘
‘tafkeken madubin dake a dakin,-.wanda ya bata
damar kallon kanta gaba" daya.-:'Ta'kurawa
kanta ido," gaba daya ta- ‘canja; don har wani
sheqi ‘ take tsaban; sumi DA gyaran farida
‘ , Ita dai kwalliya" ba ta' dameta ba donba zata
iya tuna yaushe taYi kWalliya‘ da hannun ta ba
don haka batasan wane gyara zata yiwa‘ fuskarta
ba: Ita dai kwalliya mai sauki, - take so ba wai
ta‘ ‘ tashin hankali ba.’ Yauce"'~rana ta 'farko
data zauna yin kwalliya da niyyar yiwa mijinta
Sabéri donya gani yaji‘ dadi ta samu‘lada; ta
kuma Sashi farin- ciki'.kamar yadda. kullum
yake ’mata..
(P.C) dinta ta dauko, ba Bata lokacin ta ,shiga
yanar..,gizo, ta shiga Bangare na kwalliya anan,
ta dinga dubawa, har, -ta hango wan} wuri inda,
taga-‘ansa (Simplicity of‘dress and style).- Nan
taryi murmushi saboda ta zo inda take'so, bata '
bata lokaci ba ta dinga bi tana. dubawa
har‘ .ta_dace- da irin kwalliyar da ’kuma'
shigar da take sonyi, Wanda; ya; dace.:da
TSarin kwalliyar, ta yi shiga mai sauKi, amm
kuma mai daukan» hankali da shiga zuciya,
wanda duk ya gani dole ta burge shi koda kuwa
maKiyinta ne.” ' ‘
saidata jima tana kallon kanta. ; ‘ , 'Wato [Deeda
kema da kyanki baki‘sani baTadan kwanta tana
murmushi.
. ‘Nanta dinga kaiwa da kamowa tana' jiran
,shigow'ar Sabeer', har qarfe biyar
shiru, don haka ta yanke shawaralj kiran office , "
aka ce mata ‘ya’ shiga (meeting).Zama tayi tana'
jira, nan ta mike tana kallon kanta, ba ta taBa ,
k0 da ' makamancin wannan shigar ba, don haka
yau kyan da tayi daban ne.- Amma duk da haka
da zata samu wacce zata? Ce mata tayi, kyau, k0
ta gyara wani abu za .ta so haka. '
' "Sister’ ce zan .iya nunawa, kuma ba zan iya
flta haka inje gidanta ba". ' ‘
Nan da‘bara fado mata; ta dauko (Caméra) ’da'
sauri ta daukan- hoto, ta saita ta (Automatic
camera) ne, don haka ta dauki hoto kala‘ biyu ta
tura cikin wayar ta _.ta turawa Farida tare da
tura mata sako
{Sist‘er ga hotonanan na turo miki kiga kwalliya
ta . shin tayi kyau? Wanda
inna yiwa Sabeer zaiso? (hope he will like .it).
Farida na kwance Ibrahim na‘ mata hira ta ji’
karar 'saqo ya shigo wayar ta, nan ta sa hannu.
ta dauka ta duba
"Wow a, ta fada tana murmushi, ibrahim ya kalle
ta.'Me ya faru?"-'A'a ba komai, wannan bata
Shafe ka ba, sirri na ne ni da Deeda". Girgiza kai
yayi yana murmushi, ya
Ce, "To. masu sirri, bari na shiga na , shirya, zan;
shiga asIbiti..Indai Jikin ki. da ._ Sauki ma 'ina
so in kwana a can, akwai' ~ aikin'da zanyi". _ , '
*‘ ‘ Ya lura hankalin ta na kAn waya, bata ma san
yana ‘yi ba.. . ',_ Murmushi' yayi ya shige "K0 ba
komai (she is happy ya fada a ransa. Farida ta
yiwa Deeda I (reply) da
cewa- . ‘ . ' (He will only 'not like u, but also
love you more) Kin burge ni kwarai, (I am proud
of you). Ta tura mata; . ' Deeda dadi‘ ya-lulluBe
ta, yayin da ta
kasa ,zaune da'tsaye,don ganima take kamar
lokaci baya. tafiya haka kawai, taji
kaWar sa da s0n sa sun dame ta‘ Wayar ta ta
sake daukowa ta soma' rubuta masa message
kamar haka:
Assalamu. 'Babyna (i
" Wonder Why i am missing you so much
._ today?) Haka- nan son Sabeer‘da
tunaninSabeer sun matsa ma zuciyar deeda
(come back soon I love you)
. Sabeer ne zaune "tsakiyar‘ (meeting), kansa ya
dau zafi, ya gama gajiya gaba' daya’, sannan yau
tunda' ya bar gida‘ baiyi magana .da Deeda ba
saboda aiki; Ya ja ‘.
dogon numfashi, yace 'deeda (i really need you
here) na gaji, ya kamata ki fara zuwa aiki, cikin
Wannan yanayi yaji shigoWar saKo wayar sa,;da,
dai yayi “kamar bazai duba ba sai kuma ya fada
ya dauko- “yabude‘ : Wani murmushi yayi tareda
jin‘ wani sanyi da sukuni a zuciyarsa ya bata
amsa DA cewa Wslm ; my Deeda. ~ -Kina
tunanina da missing din Saber ne .Saboda . " ina
buqatarki Ina tsakiyar (meeting), da client ne duk
na gaji ganin text dinki ya Kore duk wata gajiyata
. (thanks Deedan 'Sabeer, I luv : you more)ina
hanyar daWoWa (take care).
wani dadI taji
ya lullubeta ta kifa wayar .a: .kirji -'tare-da
lumshe ido'tana jin
.son Saber nabin jinin jikinta daga
a karshe ta dinga juyi akan. gadon tana shakar
Kamshin kayan sa da turaren‘ sa, tana jin sonsa
mai' karfi a ranta.’
‘_ Karfe shida dai dai ya‘bar offlce ya nufi ‘gidé,
'zuciyarsa ciké“ da‘ ' nishadi da son Deeda. *"Kai‘
*tsaye’ ya: wuce" (area) dinsu Tun' da ya shigo
gidan ta hango Shi *daga sama, da sauri' ta-
sauk'o ta nufi kofa » don taryansa.. Don haka
kafin'Sabeer Ya .kai ga bude kofar ya ga ta bude
Ita ' ya gani tsaye'tana masa murmushi; '
, ’ Ido yasa mata bakinsa bude fuskar .sa Kunshe
da mamakin ‘ganinta a yadda ‘ bai zata ba.
Zuciyar sa ya ji na bugawa da karfi,'”kyan da
Deeda‘ya- ga ‘ta 'yi ‘gaba 'daya: ya rikita shi. Ya
bude’ baki .zai yi magana, kuma sai yai ka‘sa.‘ ’
~
."De‘...De..Deeda"‘.
Gaba ‘daya ya susuce, lokaci guda kuma' ya sake
murmushi. Wani sabon
sonta ya ji yana taso masa mai karfin
gaske._
Kwantar da kai tayi, ta masa waye
hannayenta alamar yazo jikinta. Da kyar
ya iya daga kafar sa saboda ‘gaba? daya,ya ji
jikinsa‘ya mutu, gajiyar da yakeji-ta “ koma
kasala, tabbas yana- ;_bukatar
_ kasancewa a jikin Deeda. , ’
KamShin turaren. ta mai "dadi da sanyin gaske
ya dinga shigar sa yana kara tsuma Shi' ‘da
sonta, nan; ya bata ”
‘ kyakkyawar‘ runguma. Itama ba a barta a
. baya ba, kwanciya. tayi sosai a jikinsa
tana shafar» kansa tare-da sumbatar sa.
; Numfashin .‘sa- ya ji yana -shirin daukewa,
ya.ji gaba 'daya, bashi -»,da‘ 'saran qarfi ‘
Zubewa suka yi‘ Kasa a Kofar’ Wurin, ya
Kankame ta tare da lumshe“ ido, ya kasa.‘ ‘kOmai
sai shakar .. Kamshinta ‘ da
' tunanin sonta mai dadi da . ‘sanyi. Ya
dinga jin wani‘ sukuni, .Kaunarta na ratsa shi
Yadda Deeda ta .nu‘na mishi so "da Kauna da
.kulawa. da jikinta da bakin-ta, ' da idon ta ya
tsyma shi 'sosai. ‘ ‘ don idonsa rufewa yayi ya
tsinci‘ kansa a wani duniya', ’ bai ’san yauShe
hawayen dadi; hawayen‘ so, hawayen nutsuWa,
nishadi, tare da tsantsar jin dadi -.ya gangaro
masa ba Cikin nutSuWa ta dinga 'rada masa 'irin
son da take masa'a‘ kunnen sa tuni' ya ji
tsigar‘jikinsa na tashi, ya rasa da waccé - kalma
zai yi amfani don .bayyana mata ‘tsantsar farin
cikin ‘sa’da ganin wannan ranab. Da Kyar ya~iya
bUde idonsa yana «kallon ta, 'ya rasa abinda zai
ce mata '"Deeda na,rasa' me zan Ce miki?" Ya
fada cikin » murya_ ‘Kasa Kasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login