Showing 9001 words to 12000 words out of 98666 words
ba
duniya kadai nake so in taimakawa Sabir ya
samu ba, har da Lahira wanda ita ce Matabbata.
Kafin kai na yima wata wannan alkawari kuma na
yiwa kaina.
Sai dai dama tuni kaine ka shiga tsakanina da
’cika wannan alkawarin sabo da k0 ya ya ba ka
so a batawa Sabir k0 a cusguna masa, kai ka
kyale Sabir ya yi duk abin da ya ke so ya yi duk
abin da ya ga dama, wani bai isa ya hanashi k0
ya sa shi ba, don haka wannan magana da ka
fada min yanzu ya kawo
min sauki sosai, kuma na ji dadin hakan, Sai
ka’bimu‘
da addu'a'da fatan Allah Ya bamu ikon inganta
masa
rayuwa. . Sabir ina jin’sa tamkar‘ Kanina na jini,
ina
matuqar kaunarsa kamar yadda ka ke kaunarsa,
don
haka zan baka karfina da kokarina dari bisa dari ;
wurin inganta masa rayuwa da fatan za ka bani
hadin kai sosai." Dr. Sulaiman ya fada, "Zan baka
dukkan wani hadin kai. Sai dai don Allah ka bishi
a hankali i ‘ kar a Bata masa rai Ibrahim ya yi
murmushi ya Ce, "Daddy sai ka kau da kai". ‘ Dr.
Sulaiman ya ce, "Ba zan iya ganin Sabir cikin
bacin rai ba, sai dai ina ga zan yi tafiya ma‘ sabo
da kar ma in ga wani hali da zai shiga, zan barshi
(In your care) ka kula da shi, duk da zan yi
kewarsa -‘ gara in yi kewarsa da in ganshi cikin
yanayi na. quntata ko na takura." ' ‘ Ibrahim ya
ce"Duk yadda ka yi daidai ne ‘ Daddy. Bari muje
Asibitin".To Allah Ya taimaka, Ya bada'sa'a". ‘
Nan sukai sallama Ibrahim ya fita, ya yin da Dr.
Sulaiman ya kwanta yana tunanin dansa a ransa
da yadda rayuwarsa za ta kasance
sabir
ya fito daga zuriar ALHAJI BALA-RABE
ABUBAKAR Wanda ake_ma Zuri'ar lakani da
BIRNIN GAYU. Ba don arzikinsu kadai ba, har da
shaharar da suka yi da ilimin zamani wanda a
wannan lokaci ba kowa ke yi ba. ' Alhaji Balarabe
Kaka ne ga Mahaifin Sabir Dr. Sulaiman. Ya yi
zamani da' Turawa, kuma ya yi rayuwa ~dasu, ya
yi zama da su a engla ' Asalinsu mutanen Kano
ne. Sunada
' zuriarsu a gauraye suke Hausa-Fulani
Lokacin da Alhaji Balarabe ya dawo daga
ingila ne bayan ya yi karatu kuma ya yi aiki da
su harna tsawon shekaru ya dawo Kano tare da
Matarsa da 'ya'yansa. .
‘ Ya dawo da kudi maSu yawan gaske, ya sayi
makeken Fili ya ' gina gida a Estate guda Wanda
a wannan lokaci ya zamana abin kallo da
‘sha'awa sabo da gini ne irin na kasar waje' da
da yawan mutane akan gidan suke fara ganin ‘irin
wanna“ gidan... Wannan yasa -' akai ma gidan
lakabi' ‘daBIRNIN gAYU saboda irin yanayin'
ginin, da tsarinsa da kyansa da .kuma yadda‘ ~'
suke rayuwarsu irin na Turawa'ne tamkar ba
Hausawaba"
'Tsarin ° rayuwarsu ba irin
. tsarin rayuwar Bahaushe, bane haka dabi'unsu
da ; akidarsu.
A hankali zuri'ar Alhaji Balarabe ta cika" da yara
‘maZa da mata, shi da qannensa da sauran
danginsa sukai ta hayayyafa, Zuri'a ta girma ta
'cika, ta bazu kota ina,rasuwarsa, 'ya'yansa ,
‘ ,suka ci gaba da tafiyar da ,tsarin rayuwars kan
yadda ya‘bari.
Zuri'a ce mai cike da 'yan: Boko, 'yan
Kasuwa, 'yan Siyasa. Ba dai kalar da babu.‘
Hatta
masu (Uniform) akwai a zuriyar, wato manyan
Sojoji; 'yan Sandadasauransu
A hankali Suka dinga fita daga BIRNIN GAYU,
wato gidansu na gado, kowa'ya kama gabansa
yaje yayi irin kalar gininsa da yake so. Amma sai
ya dora BIRNIN GAYUN nan sbd sunan laqani ne
da shaida na zuriyar
Yawancin auren gida suka dinga yi, wato, AURE‘N
DANGI, shi'yasa kusan kowa dan uwan kowanene
azuriyar.
Dr. .Sulaiman 'ya kasance babba a cikin gidansu,
wurin nasu‘ Mahaifin su"uku, ne da- qannensa
duka maza. . "
lyayensu duka sun' rasu; saidai kafin su rasu
kowa‘ ya kama gabansa dukkansu kowanne- da
matarsa suna da yara suna zumunci ta hanyar
ziyartar' juna in Sun .samu‘". lokaci daga
harkokinsu sai dai gaskiya ba wani shaquwa a
tsakanin yaransu, in an yi la'akari irin akidar da
suka tashi da ita ba ruwan koWa da kowa ba mai
shiga harkar wani sai-ta kama, don haka Dr
Sulaiman yake nasa rayuwar daban da
yaransa
Dr. Sulaiman- ya riqe manya-manyam mukaman
Gwamna‘ti a cikin tarihin rayuwarsa. Bayan ya
kammala karatun Digirinsa na uku ne a kasar
Sweesland ya cancanci zama (Doctor sai ya
dawo qasa Nigeria. da zama inda nan ya gina
wani qaton Asibiti da ya yi masa lakabi da sunan
Mahaifiyarsa HAJIYA RABI HOSPITAL sabo da
sha'awarsa‘. ga taimakawa qasarsa. lYa riqé
mukamin comisionan ilimi na Jiha har tsawon‘ ‘
shekara takwas. Bayan shudewar Gwamnatin ne
sabuWar gwamnati ta sake nadashi a matsayin
kWamishinan lafiya, inda bai dade ba da wannan
mukamin Sunansa ya fito cikin jerin mutanen da ;
‘Fadar Shu‘gaban Kasa ta lissafa a matsayin
.Ministoci. ' ' Anan ma dai Gwamnatin Tarayya ta
sake : nadashi ;Ministan Ilimi na qasa gaba daya
har zuwa qarshen zangin Mulkin na' wannan
qarnin
Alhaji Dr. Sulaiman ya mallaki manya~ manyan
Kamfanunuwan da ake ji dasu a kasarnan. , ._dr
Sulaiman ya yi matan aure uku. ' Matarsa ta
farko ita ce Hajiya Sande wacce 'yar uwarsace;
Ita ta°fara haifa masa 'ya Mace mai suna '
Farida, wacce Dr. Sulaiman ke‘ ji da ita sosai.
Tana da shekara biyar a duniya Allah Ya yi ma ta
rasuwa, ba tare da ta sake haihuwa ba. Anan' Dr.
Sulaiman ya sake auren Hajiya Amina. .
’wannan karon ba' 'yar— uwarsa bane, 'yar
aminin Mahaifinsa ne ya ba shi ita. . . Bayan
Hajiya Amina ta haifa yaran ne Zulaiha da
Rufaida rikon Fadila ya gagareta, _. rainonta ya
Kare ahannun 'yan aiki. '
farida ta kasance cikin kewa da kadaici sabo ba
mai janta a jiki' sai Mahaifinta wanda kullum
baya nan, harkokin gabansa basa bari ya ‘
kusanta da ita, ’
Zuwan Ibrahim 'gidan ya dan kawo ma ta
sassauci. Wanda dane. ga abokin Dr. ‘Sulaiman
wanda ya samu hatsarin Mota shi da Matarsa
suka- rasu a.take.
A cikin zuriyarsu 'akai' ta kame-kamen mai
rikonsa, don haka Dr. Sulaimanya daukoshi ya
kawoshi. gidansa ya bawa Hajiya Amina amana
don shi bai san‘ma irin rikon da ake yiwa yarsa
ba. Farida na da shekara bakwai,‘ Ibrahim nada
shekara hudu
Shi ya zame mata abokin ‘wasanta, yana" debe
mata kewa, har goyo tana masa, ta bashi
abincisuje Ma‘karanta tare, yana rabin Aji
.itakuma tana Aji uku, ya yin da kulawarsu,-kayan
sawarsu da kOmai na hanmin masu Aiki. ‘
. Wata Kanwar Dr. Sulaiman neta~zo gidan taga
irin halin‘ da suke ciki,"tayi saurin sanar _ shi,
sai» suyi ciwo su kwanta ma Hajiya’ Amina .ba ta
da labari,‘ ita da yaranta kuwa basuma cika
zama qasarba kasar yarda take ta naci da‘
qokarin samun da namiji, amma ikon Allah k0 Ciki
bata
- sake yiba.
Bayan Dr. Sulaiman ya samu labarih abin da ke
faruwa, ranshi ya baci, ya yi niyyar yin maganin
Hajiya Amina, tana qasar waje k0 sai ji ta yi ya yi
aure, ya _auro Hajiya Fatima 'yar hamshakin mai
kudi Bafillatana"fara sol, kyakkyawa mai ilimi', ga
Wayewa
_Riqon 'Farida da 'Ibrahim ya"—koma hannunta
ta rungumesu. ko— hannu ~biyu kamar yayanta
So, “Kauna' da — Kulawa da 'Gata ba Wanda ba
ta‘ nuna musU' har suka manta da rayuwar ‘
kadaicinsu.
Hakan ya jefa soyayyarta ‘a'Zuciyar Dr: Sulaiman
sosai. Suka yi wata irin shakuwa.
Dr Sulaiman ganin ya» gama .sauka a
Mukamansa, kuma ya tara dukiya .mai-dumbin:
'_ yawa, ga kuma._ manyan - Kamfanoninsa‘ da
Asibitinsa na aiki yadda ya kamata, hakan ya
tattara Yaransa da Matansa Hajiya. Fatima da
Kasuwancinsa ya ‘koma kasar Canada, ya yin da‘
ya bar Hajiya Amina a Nigeria da Yaranta.
shi kansa Dr. Sulaiman sai dai -wayewar ta
ratsashi sosai, haka bokon ya shigesa sosai akan
addini. Tana burin gyara rayuwar gidan ' Wannan
magana na Hajiya Fatima» ya shiga
kwakwalwarSu sosai, musamman Farida da
takeda'wayo so Sai dai burin Hajiya Fatima bai
kai ga cika
ba allabYa karBi ranta ta hanyar haihuwar Sabir
Kwarai - Fatima da Ibrahim sunyi kuka"
Sun yi rashin Uwa' mai .sonsu da qaunarsu Haka
suka ’shiga’halin MARAICi da shi ’" da yaransab
dukda Yana da‘ wata-Matar, amman
" jinta yake ba kamar Hajiya Fatima,ba
‘ Rainon Sabir 'ya koma hannun‘ farida
qanuwar Dr. Sulaiman, musamman ya
daukota-‘ta dawo Canada’sabo da rainon Sabir,
don kuwa bata da aure, tana gida ta samu saBani
da Mijinta
har auren ya mutu. Tare suka zauna' su Farida
da
shared a profile .
birnin gayu
chapter4
Ibrahim. suka yi rainon sabir. Yana da shekara
uku a duniya Auntynsa ta yi aure.) ' , Farida da
Ibrahim da masu aiki da shi kansa Dr. Suleiman
din sun: sukaita rainon Sabir ya saba dasu sosai
ya shaqu da Farida sosai, komai Sister: haka ya
dauketa tamkar uwarsa, bashi da magana da‘ ya
wuce na Sister.
‘Sun dauki son duniya sun daura masa ,
musamman Dr. Sulaiman yadda yake Bata Sabir
abin ba,a magana duk abin da yake so shi zai'yi,
ba a sa shi ba a hanashi. Haka ya tashi sakale,
gata ya yi masa yawa. a wajen
Dr. Sulaiman tamkar bashi da wasu ‘ ‘ya'yan. duk
da yana kaunarsu amma soyayyar Sabir daban
take a zuciyarsa da ransa, don haka duk abin da
Sabir keso ya zauna ba mai hanashi.
Farida abin na damunta, duk yadda ta yi kokarin
gyara Sabir sai Daddy ya rushe, tana matuqar son
sabir; haka nan bata mance kaunar da
Mahaifiyatsa ta nuna musu, sannan nasiharta
da burinta yana nan a tsakar kanta.
Farida, Ibrahim, Sabir tare suka tashi, suka girma
cikin so da shakuwa, ya yin da farida ke musu
komai a matsayinta na babbar yayarsu.
Sun taso kuma sun girma a Canada, anan suka
yi, karatunsu, daga Farida har; Ibrahim Medicine
suka karanta, don dukkansu wannan' ne burinsu.
' ‘
Haka- tana da burin ta dawo gida Nigeria ta yi
aiki a'Asibitin.‘ Mahaifinta.
Kullum tana; cikin .katu bin.cike akan Mata; ta
kware akan sanin ciwon Mata da matsalolinsu
Ya yin da’ 'Shi kuma Ibrahim ya karanci bangaren
fata bayan ya zama cikakken ,Likita ya Sake
kOmawa karatu na, ‘ shekara uku don kwarewa
akan sanin ciwon Fata
Shi kuwa Sabir, bayan ya gama Secondary -
School dinsa da yaki karatun ma sabo da duk-
abin da yake'so a duniya yana da shi, kuma zai
samu sabir
Mutum ne Wanda ya ki jinin wahala k0 kadan,
baya'son abinda zai Wahalar da shi‘. '
Cikin‘dabara 'Farida da Mahaidinsa suka sa ya
fara karatu Da da farko Business‘ya soya';
karanta amma ; sai ' Farida‘ tace ‘masma" 'yana,
da kwakwalwa ‘mai zai hana ya Zama Likita
kamar:
yadda ita da Ibrahim suka karanta (Medicine) sai
, su tari su riRe Asibitin Mahaifinsu. ,ta Kara nuna
masa cewa burin Mahaifiyarsa ce hakan Sabir ya
amince ya ; ‘ fara karatunsa na Medicine " a
University of Albena da ke Canada. ’ ; ' Bayan
gama karatunsa ne‘ Mahaifinsa‘ ya ~ shirya
musu tafiya hutu tare dan-Shi, suka tafi
yawon bude ido qasashe daban-daban suka yi
Umarah a Saudi sannan suka Wuce Nigeria»
Wannan karon shi ne karo na farko da
Sabir ya zo Nigeria yaga 'yan uwansa da
danginsa na gun Uwa da Uba. Basuf1 Sati ba ya
daga musu hankali
suka koma Canada.
Zulaiha da Rufaida na tare da Mahaifiyarsu a
Nigeria haka nan duk sun gama ‘ ‘karatunsu‘
suna aiki a Kamfanin Mahaifinsa
, kafin su yi aure.
dr Sulaiman ya kasance tsakanin Canada 'da
Nigeria. _ Farida da Ibrahim na son dawowa
Nigeria amma Mahaifinsu ya hanasu sabo da
kawai su zauna da Sabir a Canada, .don ya ce
shi ba zai dawo Nigeria ba, rayuwar da- Sabir ke
yi a Canada yana mugun dagawa Farida hankali.
Ta shiga‘ damuwa sosai saboda ‘ko ta hanashi
bazai hanubA, haka Daddy ya hanasu’ takura
masa k0 su yi mishi abin da’baya so. .
Sabir kyakkyawan Matashi ne, dogo fari tas
sakalalle dan masu naira mai ji ‘da. ilimi 'da
kuma wayewa, wanda gata ta masa yawa, '
Yana yadda yake so da naira, ya shiga Mota mai
tsadar da ya ga dama, ya sa mai tsada,’ ya taka
mai tsada, ba shi da wata rayuwa da ya. wuce na
jin dadi da hOlewa.
Addini dai bai damesa ba, yana dai Sallah, lokacin
da ya ga dama, haka 'yan mata kuwa canjasu
yake'kamar riga.
’ Duk wata 'yar mai kudi da ke ji da kanta wurin
kyau da ilimi da aji irin wanda iyayensu ,
ke‘turosu karatu daga Nigeria; ba wacce Sabir bai
yi yayinta ya kyaleta ba. Tsananin suyi wata biyu
zuwa uku da Mace ya yar da ita.
Haka ma sauran Matan fararen Fata, ba kalar
Mace mai kyau da Sabir bai yi yayinta ya zubar
ba.
Hat gobe 'yan mata binsa-suke, yana musu .
yadda ya ga dama. A cewarsa shi yanzu ya gaji
da 'yan mata . wai kyawawa sun kare, shi k0
mutum ne mai son abu mai kyau, komai nasa a
rayuwa mai kyau da sha’awa yake so. _ Ya yin
da yaki jinin mummunan abu, k0
da kuwa dabba ne k0 Sutura.
‘ A fili ya ke nuna kyamar mummunan abu.
Wani lokacin in ya ga mummunan dabba bayan
kyamarsu ma‘har da tsoronsu yake
' Akwai ran da yaje Asibitin da su Farida da
Ibrahim ke aiki suka samu an kawo hatsari ba
kyan gani, mutumin kansa ya kumbura ” sosai,
gaba daya halittarsa ya canja'. Koda Sabir - ya
ganshi, ‘ ya yi tsananin firgita, sai da ya suma
sabo da firgita. a
Haka ranar yakwana a tsorace yayi ba bacci haka
ya qankame Ibrahim a jikinsa ya' kwana
Farida na masa addu'a. Da‘ taimakon Allurar
Bacci ya‘samu bacci da kyar
saida ya kusa sati kafin ya dawo daidai tun kuwa
daga wannan ranan bai sake zuwa Asibitinba ko
da wasa ba
. .' ’Wannan rayuwa ta'Sabir yana mummunan
,daga hankalin Farida. Sam bai san meye rayuwa
ba
, 'Su tsoratar da Sabir ga ‘ mutuwa. ya san
kwanciyar Kabari, su inganta‘
. masa' rayuwarsa ta duniya da lahira _tun kafin
'~ ‘lokaci ya kure musu gaba daya. ‘
_ Wannan ne yasa ‘farida ta ‘fuskanci’"
Mahaifnsu ta sanar da‘ shi illar rayuwar da ya '
kyale Sabir yana yi, dole ya san na yi da amanar,
da Allah Ya ba shi na 'ya'yansa. ‘
Farida ta 'yi iya qokarinta sosai nason ganin jawo
hankalin Daddy ya fahimci ‘ halin da 'Sabir yake
ciki- ammai sai ya kasa ganewa har’ zuwa
lokacin da suka dawo Nigeria don yin auren
Farida da kannenta Rufaida-da Zulaihat.
Da‘kansa ya lura da rayuwar da Sabir yake ba
abin da ya tayar masa 'da hankali kamar yadda
ya ga Sabir yana shan giya kamar ruwa
.Haka nan Sabir sosai akan abin da ya ke so in
an hanashi
Ranar ‘da Daddy ya kamashi da giya ya hanashi
sha rana ta farko ke nan da ya fara hana
shi wani abu a rayuwa.
Ranar ko ya ga rigimar. Sabir, nan da nan. ya
birkice musu, 'ga Sabir da wani irin fishi da
zuciya mara kyau. '
' ‘Sai da ya dagawa kowa hankali a ranar. ' ‘ Tun
daga lokacin hankalin Baban nasu ya fara
tashi sabo da ‘yadda ’ya ga Sabir na shan
giya;ne kuma ya saba da' ita haka to zata iya
taba lafiyarsa~
' 'innalilahi' Wa inna ilaillinaju ’un Abin' da Daddy
ke fada kenan cikin tashin hankali. '
Farida ta matso garesa tare da Ibrahim 'ta ‘ ce,
"Daddy abin» da nake kokarin- ka gane ke nan
tun-tuni ka kasa. ‘
Dubi~ irin rayuwar da Sabir yake, wannan ‘ kadan
ma ka gani, mu da ke rayuwa da shi-mu muke
ganin rayuwarsa. ..
Daddy kai iyayenka sun maka yadda kai ina
Sabir'kuwa? Na yarda suna da wani irin ' akida,
amma ba‘ su hallaka ma ka rayuwa ba, don da
sun maka haka da yau ba ka kai matsayin da
kake ba. . ' '
- ' Kai mutum ne da ya san'me yake, mai ilimi,
hikima da basira. “
Kowa ya san kai dattijon kirki ne, kowa- ya San
kai na Kwarai ne.
Daddy‘ ka dubi Sabir, kana ganin inya girma ya
kai shekarunka ba za a dinga yi mishi kallon’
dattijon banza‘ ba?‘
Daddy wannan soyayyar da ka ke yiwa Sabir ta
hallakar da shi, ta kashe masa rayuwa. - Daddy
duba da sauran yaran Abokanka wandanda suke
sa'annin juna da Sabir, dubi yanayin hankalinsu
da nutsuwarsu, sunanjin maganan iyayensu‘, suna
ginnama na gaba dasu ‘ ' Daddy ~ kana Mahaifin
Sabir ammn yanzu baka isa ka sa shi ko‘ ka
hanashi k0 ka tsawatar masa ba, sabo da tun
yana yaro baka mai haka ba sai yanzu Daddy
wannan' rayuwar ba shi ne wacce Mahaifiyarsa
taso masanba da shi“ da mu. .duka, haddakai.
Tana son nuna mana kyakkyawar rayuwa don!
muci ribar duniya da lahira‘. . Ina jin takaicin
rashin cika burinta sabo da baka bamu dama‘ ba,
duk da na yi aure zanci gaba da rikon Sabir
kamar dana,ne ,Mijina ba shi da matsala, ka san
zai iya yiwa Sabir komai; zamu yi Kokarin gyara
masa rayuwa "in har ka‘
amince".
. Hawayen nadama ya zubowa Daddy yace‘
"Tabbas na' tafka kuskure" babba, ’ zan-
yi"kokarin gyarawa. ‘ Ban san na yiwa Sabir illah
ba; sai da._, na gani da idona Tabbas sa'anninsa
sun masa, fintinkau A wurare da dama, duk da ya
fisu da komai, ba abin da ya rasa tun daga kan
dukiya, .asali, gata, kyan halitta." . Sai' dai Sabir
yana sakarci, 'a gaba ba :zai' ‘ iya aiki ba balle
kula da dukiyarsa, ga gadon da Mahaifiyarsa ta
bar masa mai yawa, gashi dan' gadona dukda
bamu san gawar far ba, amma - inna mutu na
barsa duk da dukiyar nan haka komai .zai kare ba
shi da dabara da hikimar zaman rayuwa. Asibitin
ma ba‘ aikin zai iya yi ba, ba abin da ya sani sai
dai kashe kudi Yanzu sai‘ a iya cutarsa‘ Sabir ko
kansa‘ba zai iya karewa
subhanallahi Na cuci kaina, na cuci dana. idan
ban baku Sabir ba, ba'zai iya kula da kansa ba
Nan Daddy ya fashe da kukan baqin ciki da Bacin
rai. Tsananin bacin rai da tashin hankali sai da
yasa hawanjininsa ya hau sosai.
Da'kyar suka samu Sukai controll din Bp’ dinsa,
ya yin da suka yi ta kwantar masa da hankali
cikin hikima da dabara, don in sun ce za su masa
ta. "tsiya zai yi wuya su cimma manufarsu
akansa: hummm sabir kenan
Sati biyu da biki 'kowacce ta tafi gidanta
Rufaida America ta wuce da'Mijinta, sai' .- dai
Gidanta na Kaduna sunje honey moon ne
Zulaiha kuwa tana Abuja. ne‘Farida kuma Canada
suka koma don daman mijinta a can yake DA
zama Likitane shima, tare
Yadda Sabir ya tada masu hankali akan su koma
Canada ne ya tabbatar musu da cewa ba
qaramar wuya za su sha ba idansun zo dawowa
Nigeria ' gaba daya. _
Sai dai za su koma ta shirya masa. Sun sallama
da Daddy, sun barshi cikin tashin‘ hankali da
tunanin rayuwar Sabeer da hanyar da ‘ zai bi ta
inda zai fara.
Bayan zaman Nigeria ba abin da Sabeer ya fi
tsana irin maganar Aure, a takurashi ace ya
zauna da Mace har abada. Sannan Macen ma
ace. 'yar nigeri'a wacce ba ta waye ba, irin 'yan
garin su.
'Don haka Mahaifinsa ya samo. hanyar da zai bi
ya sa shi yin abin da ya keso, k0 kuma ya masa
Auren da baya so, ya kuma sa shi dawowa nan
da zama.
bAYAN KOMAWAR Su DA Wata
_ biyu Farida da Ibrahim suka yi iya kokarinsu
amma Sabeer fa ya yi nisa don
Daddy din shi kadai zai iya lankwasa shi, ita kam
tana da rauni daga ya soma mata shagwaBa da
kuka sai tausayinsa ya kamata, haka za ta nemi
wuri ta yi ta kuka ita daya. '
Ibrahim shi bai da ta cewa sabo da dama can bai
isa yayiwa Sabeer wani abin ba na tsawatarwa
sai ya hadashi da Daddy ya yi ta masa fada. - "
' Sai dai damuwar. Farida da tashin hankalinta na
damunshi, ganinta cikin damuwa da qunci.
Sabo da Kaninta na daga masa hankali, don shi a
duniya ba shi da wacce ta fi Farida, ita ce
komansa a rayuwa, don haka zai iya yin
komai don ganin ya taimaka ma ta, don haka ya
yiwa Daddy Waya ya ce in yana so su gyara
Sabeer dole sai ya dawo Gida Nigeria kuma ba a
gaban Yaya Farida ba, don kuwa tana da rauni
Daddy ya ce, "Dama shima da na sa