Showing 66001 words to 69000 words out of 98666 words

Chapter 23 - BIRNIN GAYU COMPLETE HAUSA NOVEL

27 Dec 2024

8147

ta ina ke mata'ciwo? A mma k0.
magana bata iya yi, sai numfashi .take sama-
sama.
. “Deeda ce 'ta' tsuguna tana tofa ‘mata addu'a,
dukkan su sun rasa abin yi. A nan Sabeer ya
kalleta duk ta galabaita, bata da wani Sauran
karfi, za a iya: rasa ta da“~ abin cikin nata. Ya
lura yarinyacé ma karama.
“Nan. ya shiga ‘dUbata, ya kalle su, ya ce.,
"Haihuwa zata Yi; tana'bukatar asIbiti‘ cikin
gaggawa
Talle .tace, "Na yi- zaton'haihuwar da saura‘? To
mu‘ .ina‘ muka ga wani a’sIbi’ti? A'i wannan sai
Birni,‘ '.Inna ta. .ce,' "Bamu‘ da k0 'unguwarzoma
‘balle likita,haka“ dai 'muke haihuwar ‘ mu a- "
KauyE, in abin yayi sanani in da halli: “mu Shiga
cikin gari, in babu 'hali kuma sai .yadda Allah
Ya.yi.".
' Sabeer ya bude'baki cikin' mamaki, k0 aSIbiti_
babu balle 'ayi‘maganar likita;
-‘ . Ya. » kalli Tasalla da ’kyau,"Tana
bukatatae asIbiti" cikin ,gaggaWa,‘ gashi ba~
lokaci; kuma karfinta ya gama Karewa". ., . . -
~A nan ya .mata duk'dabarun da yasan zai
mata-‘a matsayin sai na- likita,sannan ba abinda
zai iya‘ yi saboda- ‘ba 'kayan aiki b‘a magani; ; '
Ya mike hankalinsa a tashe,yace.
..",Deeda,".ba ta da ‘sauran karfi, tana bukataf
(drip) da ruwan naquda' su taimaka mata, in har
ba haka ba zata iya‘rasa su duka', ga ta yarinya
ce, Karama, ba za ta iya ci gaba‘da’ jurewa ba,
Ina zan‘ samu (chemist)?"
,- Deeda hankalinta- a‘ tashe ta ce, ";Sai dai mu
- shiga gari, shima ba‘_ kowanne irin magani 2a.
mu samu ba";
. Saber' yace, "Bamu da lokaci', zan je in nemo '
magungunan, kafin nan Inna ku kula da ita,in ta
bata ruWan zaf1 kafin in dawo, zan yi KoRari in
dawo da wuri . Deeda ta ce, "Saber; zan bika, don
ba ka San gari‘sosai ba
_ Bai mata musu' ba suka' wuce, Deeda ta lura
hankalin sa ya tashi sosai, ta ce
"Sabeer, abin ya yi' tsanani ne
.Sosai ma Deeda, ina tsoron kar wani abu. ya
Sameta(She is in 3rd stage of labour) 'Karfinta
ya‘ kare duka, ina‘ga‘ mun yi amfani da (forceps)
don ya taimaka
mata, amma na san zai yi wuya mu samu".
Deeda ta kalle shi, "Me zai hana in mun samu
(Network) ka yiwa Ibrahim waya sai ya aiko
mana da kayan aiki kafin mu isa kayan sun iso,
sai mu taho da shi". . .
Dariya yayi gami da sauke ajiyar- zuciya, ya ce
, "Gaskiya kin kawo shawara mai . kyauu .
Yanayinta da kyanta asIbiti ya .kamata' a shiga
da ita, amma ba zai yiwu _a daukota . ba, don ta
galabaita. Sannan yadda Kauyen yake ba wuta ba
wani kayan aiki, ban " ' , tsammanin za mu iya
bata taimakon da ya kamata, sai dai kawai muyi
iya abinda zamu » iya mu barwa Allah sauran; ,
Gaskiya “ban ji dadi ba, matar- nan (is in pain
and) ba zan iya mata komai ba. (I can't do
anything for her As a Doctor)".
Deeda ta kalle shi,’ ta yi 'mUrmushi, ta ce
"Sabeer, kayi mata abinda za ka. iya, a
haka ma ka mata Kokari' ‘sosai ma wanda; ba‘ai
taBa mana irinsa a qauyen mu ba".
Haka ta'_dinga jinjina Kokarinsa tare da‘
bashi Karfin gwiWa, tana' tausar' sa - da
kalamai‘ masu dadi; Da hakan ‘suka isa” inda
Suka' samu (service) 'ya kira Ibrahim ya masa *'
'bayanin ciwon matar, bai Bata lokaci 'ba kuwa
ya je (store). din maganin su da ke
asibiti ya hada‘ masa . maganin
da yake bukata, harda ma karin;magunguna ,
kamar maganin zazzabi, malaria, ciwon ciki,
*ciwon kai na 'yara da na manya,_ duk
magungunan da yasan ‘ana yawan bukatar su
ya hada su' wuri‘ guda : cikin 'manyan
kwalayem Da kansa yasa a bayan mota ya nufi
garin su,. ' ‘ ‘ Sun iso cikin garin karamar
hukumar .suna jira .‘sa,‘ inda suke“ ,yawan waya
.yana ‘ 'fada‘musu ga inda, yake,. yayin da '
Saber 'yake“ ’kaiwa' da. kawowa. tare da tunanin
'wanne hali matar nan take ci-ki?
Sun yi awa guda . suna jiransa kafin
ya iso, tare suka shiga motar don ya‘ kaisu 'iya
inda za- su sauka Su Sami motar da'za'ta‘
Karasa da su'qauyen. , ‘Tunda suka shiga motar
Deeda kanta na sunkuye, ‘ ~ 'Ina kwana?“ Shi
ne‘ ka'dai ya hada ta da Ibrahim, ‘ ta kau dakai
gare shi, shima ya yi' karfin'- halin daga kansa
daga kallonta,‘ yayin da , ya mai da kallonsa kan
Sabeer. Ya lura'ya dan rame,~ yayi duhu; Sai dai
ya ga alamar "nutsuwa da -' girma a. tare da shi,
sani wannan yarintar da ke tattare da' shi yanzu.
babu. ‘ . - Ya’ lura Sabecr k0 maganar. gida
bayamasa; sai labarin' yadda haihuwar matarya
zo mata, yake ba shi. Haka sukai , ta tattaunawa
yadda haihuwar. za ta 'kasance,‘ har suka isa,
suka nemi‘ shatar ‘ Wata mota da-za-ta iya
shiga, da 'su’ kauyen, sukai ,sallama da Ibrahim.

Sai lokacin ya samu damar kallon Deeda, suna
tafoya yayin da ta kau da‘kanta gare shi, tautsayi
k0 ya juyo da Sabeer, nan ya ga irin kallon da
yake- yiwa Deeda. Wani irin kishi ya turnike shi,
ya ji tamkar ya juya ya shake shi. Haushin sa ya
kama shi, ransa ya yi mummunan' Baci, zuciyar
na tafasa. Cikin fushi. ya shiga motar ba tare da
ya sake waiwayawa ya kalle shi ba. Haka ya
dinga huci a mota, idanunsa sukai Ja. ~ .
. Deeda ta lura da halin da yake, "Sabeer,laf1ya?"

Kau da kai yayi bai kulata ba, duk da hakan- ba
ta fasa tausar sa ba, a tunaninta ganin Ibrahim
.ya sa shi tunanin gida, taflyar Ibrahim din ne ya
daga masa hankali. '
Ta kallé shi a zuciyarta tace yanzu in za ta ce ya
koma gida sai ya hau fushi da ita, amma har
yaushe Sabeer zai cigaba da
rayuwa da ita a kauye? Da irin wadannan tunane-
tunane suka isa Kauyen, kowa da abinda ke
zuciyar sa.
Sun samu Tasallah ta 'galabaita gaba daya, k0
Kwakkwaran motsi ba ta‘iya yi, ga mijinta da
sauran jama'ar Kauyen ‘a‘ cike
a gidan, daga mai jiqo sai mai rubutu. ,, ~
Haka akai ta dirka mata. _ Inna na ganinsu ta yi
godiya ga , . Allah, ‘ a nan kuma akai ta dirama
da- mijinta, don ya Ki Sabee'r, ya duba ta, duk da
k0 ya nuna masa shairdar sa na likita, amma ya
ce shi ba mai taba masa mata. Da 'Kyarda kyar
aka shawKo kansa .ya yarda. Sabeer ya~ kalle
shi Dattijo da shi, ita kuwa yarinya Karama. - . , '
"Allah Ya kyauta". Ya fada a ransa. A nan ya
shiga yi‘ mata taimakon da ‘ duk ya san zai iya,.
tare da dabarun su ‘na likitoci. Deeda dai ta
zama, (Nurse) din dole, duk da bata san komai a
aikin aslbiti
ba, ita ta dinga ‘kawo miKO, yi kaza, yi kaza,
*har Allah :Ya taimaka Tasalla ta‘
haihu; yaro namiji '-lafiyayye; Sai dai kam'ta
wahala.“
Nan kuwa Talle ta buga guxa, Wuri ya dau sowa,
Inna ta harare ta. ‘ "Ni fa ban 'son jahilci, ki-
gOdewa ’Allah ba guda zaki yi ba in kin gode
maSa kya yi duk abinda zaki yi"..' .Talle ta ce,
"Alada 'ce,’ bari inyi . kayana". ' ‘ ' ‘ .Inna ta
girgiza kai, ta mike Ita‘yiwa Tasallah barka, ta
nufi‘ gida, bayan Sabeer ya ,tabbatar kOmai
lafiya; suka- tafl ‘Tasalla tai’ ta masa 'godiya,
Haka ‘ya kom‘a gida ransa-ba‘ dadi;~ don har
yanzu yana: tare da .' -fushin Ibrahim, , ‘- Deeda
ta kalle --shi ta yi murmushi, ta ce. - ‘ "(W el
done my Hero)". Daga- kai yayi yana wani, sha
mata
Kamshi; _ _ Sallamar'jama'a suka ji,~‘ hakan
yasa suka fito a tare; "Yan‘uwan Tasalla ne: da”
mijinta suka.ta masa, godiya, da .sauran Dattijan
Kauyen.~ ‘ -- ,Shi dai ‘nauyin su ya dinga'ji, ’ya
‘nuna ' musu ,shi baison' godiya, aikinsa‘ ya.yi.
‘ . _ Haka.mata sukaita shigowa suna yiwa Inna
godiya. A wannan ,rana. da ' wannan ‘lokaci
kwatanta farin cikin Inna-da ;- 'Deeda ba'mai
yiwuWa bane. ‘ ' " . Deeda ganin' sabeer 'na
“wani'” sha' - matar Kamshi yasa 'ta" fita d0n
tafiya makaranta, ta barshi; a zaton ta Zai biyota
ga mamakinta‘har'.’suka tashii‘bai
zoba- Yanaf gida tare da..-Inna har
yamma_,"sannan: :ya fice‘ yaje "ya duba‘, ‘ " mai
jego da danta, ’ ya",fito~_ya ‘nemi :wurinda
ba ,kowai ya Zauna, zuciyarsa . na cikin ' Kunci
da BaCin-rai;
'
bayan deeda ta dawo ta fito yawon neman sa,
har tayi sa'ar samun shi. Nan ta nufi gurinsa ta
zauna a gabansa suna kallon juna, ta lura ya
daure fuskarsa
"Sabeer, mene ne?"
Ta fada murya Kasa-Kasa.
"(Please)- ka fada min, ba ka san yadda
hankalina ya tashi ba ganinka cikin wannan hali.
Na san dai ka tuna gida ne halan, Sabeer me zai
‘hana ka koma...". ‘
"Ya ishe ki".
Ya fada cikin fada. '
"Na fada miki cewa karki sake min wannan
maganar, kin manta? Ba zan koma ba sai lokacin
da na so kuma na ga dama, kuma na fada miki
qafata kafar ki. Lokacin tafiya ta bai yi ba, har
yanzu ina da abin yi da yawa a qauyen nan.
‘Sannan meye damuwar ki da Bacin raina tunda
ba so na kike ba, ba damuwa kika yi daniba? Yau
na ga irin kallon da Ibrahim yake miki na san dai
kinji dadin ganin masoyin
ki, ke kuma wanne irin kallo‘ kikai'masa?" '.
Deeda ta kalle. shi' cikin 'zare ido da mamaki,
tace. . ' "Haba sabeer, .ni wallahi har na manta
da Ibrahim ma, ban kalli k0 da_ ta inda yake‘ ba,
ban San Ibrahim'ya kalle ni ‘ko bai kalle ni'ba
Amma nina San iyaka 'ta, na sari darajar igiyoyin
aure da ‘ke kaina; ‘ na san muhimmancin aure da
matsayin: Sa a addini. — deeda, yace rana ta
farko da na ga Ibrahim ban yi doki k0 son
ganinsa ‘ba, asali ma na fara mantawa' da ,shi a
rayuwa .A‘~ yau idanuna' ba sa kan' kowa sai
kai ' Sabeér, kai nakeji da gani ,ba'waniba". _ ' .~
ta ,fashe..ma;sa da kuka abinda ya- tsana‘
kenan a rayuwar sa kukan Deeda. ' ‘ ya ji ’
hankalin ,sa» ya tashi,_ ya ' ce(Please)' . Deeda, :
kar ' kiyi kuka, wallahi wani irin mahaukacin kiShi
naji da
na- ga Ibrahim na kallonki, na dinga jin kamar
zan mutu don takaici, hankalina ya tashi. .
Deeda, kar fa Uncle Ib ya kwace, min ke, da na
zata ba ya son ki, amma kallon da ya miki yau ba
zan? manta da shi ba har abada. Deeda,’ ba zan
jure ganin wani yana son abinda nake so ba fiye
.da komai a rayuwa .ta. 'Idan Ibrahim ya Sake
wannan kallon zan cire masa idanu". Ya fada
yana huci, idanun sa sun juye.
Deeda hankalin ta 'ya tashi, ba ta taBa ganin
Sabeer haka ba. . ' ' ' “Ta matsa gare shi, ta
jawo‘ shi jikinta tana shafar 'sa mar yaro. .
"(Relax) Sabeer, kwantar da hankalin ka, ba
abinda zai faru.‘ Abinda. kake' tunani ba' haka
bane, Ibrahim Sister yake so, ita ce‘ matar sa ba
ni ba, ka cire wannan tunanin a ranka". ‘
Ya rungume ta, Wasu hawaye masu
zafi suka zubo masa, -yace, ,. "
"(Please) _Deeda ‘ko ba kya sona karki rabu'
dani, ba zan jure ganinki. tare da kowane, irin
namiji a‘ duniya ba. (Please)- . Deeda, (be with
me)". . ,
"(I will) Sabeer, insha Allah. _, Kwantar
da‘hankalin ka". -
Ya dago kai ya. kalle ta, "Na‘ yi alqawari zan
zama irin‘ mutumin da kike so, (I will'be' kind of
man that you will fall in love with)".
Hawaye ya ciko mata ido, ta kwanar da kanSa a
jikinta, ta-ce. ; ‘ _ _"Na ji Sabéar, zan‘ kasance
tare da kai". . ' 1
-Kalaman ta ya sa ya ji ,sanyi'a 'ransa, ya. dada
rungume ta yana shakar . sonta', yayin da ta
faShe da kuka tana tansayin sa. ."Me' yasa kake
sona; da yawa haka ‘ Sabeer? Ni bakowaba, ni ba
komai ba, ni ba 'yar boko ba, ni ba 'yar gaye ‘ba.
ba abinda
na baka sai .wahalar zaman Kauye, a halin yanzu
bani da zaBi daya'wuce in bika mu koma BIRNIN
GAYU. Tunda har ka iya Zuwa ka zauna,a’_
duniya ta, Zan maka
yadda. kakeso nima zan' bika duniyar aka, in;
rungumi dukkan_ rayuwar da ke cikinta, kamar
yadda ka rungumi nawa"; '
,Da Wannan tunani ta ja Shi suka koma ciki,
zuciyar su cike da Kaunar juna. Yayin data yanke
hukuncin nuna masa irin Kaunar da take masa. ‘
-
., Tun 'ranar da ’ Sabeer ya fara taimakawa
Tasalla ta haihu, Wanda yaron sunanshi aka sa
masa ya zama .duk‘ 'Wani .mai matsala kauyen
na rashin lafiya zai taho 'wurin sa; don haka ya-
maida Kofar gidan Inna kamar wani dan karamin
asIbitin sa. Tebur ‘da 'kujera" ya'nema a , gindin
biShiya tare da manyan tabarmai
aka shimfid‘a, haka yake -'zama ‘da (ste‘
thoscope) a 'wuyan' sa, . da "kuma (Digital
thermometer) :ga_ kuma kattin kwalin‘ magani a
gefen sa, duk Wanda ya duba in dai ba Wani
babban ciwo ba ne sai ya bashi maga'ni ya tashi,
layin mata daban, na yara daban, -na‘ maza
daban, har allura “yake ‘musu in ya kama. In
kuwa ya lura babban ciwo ne,haka zai tara
sunayen su ya shiga gari ya yi waya asIbitin su
ya turo su don a duba su dakyau». . '-Wannan
shine sabon aikin da Sabeer daya samawa kansa
ba ' shi da hutu, k0 dare k0 rana. ba ya gaze
taimakawa ama'ar Kauyen, ya duba laflyar su Ya
kuma basu shawarar abinda ya kamata. su yi.
Magani. kuwa Ibrahim ke turo masa akai ‘ akai,
daga sun kare. Wasa gaske Sabeer ya' Kware a
harka‘r. aikinsa, 'ya kuma .rungumi aikin -‘
hannu bIbbiyu, ‘yana taimakawa, ,jama'ar
Kauyen ba tareda gajiyawa‘ba.
. Da safe Deeda zata wuce makaranta, shi kuwa '
ya tsaya. .duba, marasa, lafiya Wani lokaci‘ inya»;
gama da. wuri' da mutane, sai ya 'WUCe -
makaranta wurin Deeda, tare 'za su karasa. Ya
dan yi wasa- da dariya da yaran,?ya shiga-cikin
ajin‘” ‘ - yayila zolayar Déeda, in ya gaji; ya taya
ta" koya musu, yayin da dama darasin‘._farko a
fannin" Boko to sunan “Deeda ne. Duk wanda ya
:koya ya rubuta ya karanta masa » har kyautar
minti, biscuit yake mUsu. Tun Deeda 'na damuwa
har. ta :daina.’
*Bangaren Arabic kuWa’ haka yake. Sa ta a gaba
,ta koya masa'kafin far-
a ina. yaran, .in sum ‘ gama ,su dawo tare, su
samu- Inna ta ‘gyara‘ ‘musu gida 'tsab, ta
'musu. cimar kauye kala—kala, Wacce , ta ‘
kware; a .iya hada su SuCi su sha suna hira tare
:da wasa da dariya;
Duk" da ’Deeda bata ‘budewa Sabeer
zuciyar ta ba, amma‘shi kansa yafara lura da
kula- ‘na, musamman 'da take masa, ga wani
’sabon shakuwa mai‘ .tSanani . da ya
shiga'tsakanin su. Wani yammaci Daeda' ta
sallami yaran. Islamiyya,» tana jiran ‘zuwan‘
Sabeer amma shiru; Ya, Saba ’duk rintsi yana
,Kokarin' zuwa su. dawo tare,‘ ganin har Karfe}
biyar bai .20. ba ya; sa ta: .taho. tana mamakin
me ya hana shi ‘zuwa? , ' _ . Tana isowa ta
hango shi 'kewaye da jama,a tare da ,wani tsoho
ana .ta rigima da shi, ba shi da lafiya sos‘ai
amma yakafe yaqi yardada Sabeer ya taBa shi,
_balle ya san matsalar sa. . Wai ance masa- ~in'
anyi maganin asIbiti mUtuwa ake _yi, shi gara ai
masa' na gida. ' ' -NanSabeer din. ya ‘taso ' ya
20 ‘har gabansa yana “ lallaBa- shi ‘ tare masa
bayani da yan dabaru kafin ya‘amince a dubashi.
‘ ' '-
_ Deeda ta harde hannu, "ta-kwanar da kai tana
kallon sa, tana Alfahari :da' shi tare. ’ da jin
Kaunar sa na! dada tasiri a zuciyar-ta; .son sa
mai tsanani ya dinga shigar ta; ta 'ji tamkar ta je
ta'rungume shi. Kallon. sa take ‘ ba ko Kyafta
ido. : . ' Bayan ya- gama‘ da tsohonya dawo kan
yaran yana 'lallaBa su cikin dabara "‘yana musu
allura. "Sabeer dina , ya zama‘ babban mutum". “
Ta sake kallonsa dakyau, ba wannan yarintar; ,da
sakarcin, ya. Zama jarumin ~namiji,.ya
zama'abinso ga kOwa a Kauyen - su. Ya Canja
rayuwar mutanen Kauyen ta ~ hanYa da dama;
ya canja musu tunani, tana kyautata‘ rayuwar'
'su, yana 'dukkan iya Kokarin sa ‘ ' "'Sabeer »
dina, ABIN .alfaharina". . Tana ,tsaye tana kallon
sa tana
maganar zuci har ya gama da yara ya nufo ta,
ganin tana kallonsa tana murmushi yasa ya‘taso.
ya nufo ta; shima. yana murmushin. Ya ware
hannu tare da rungumo ta, yace
"(My dear wife) me take kallo tana , yiwa
murmushi?Na san dai (handsome)
mijinki kike kallo". "
- Ya harde hannu ya ce,-'Bari in gyara ‘ miki da
kyau ki Kara kallo na, dUba ni da kyau har 'yanzu
kina da (chance) kar ki yi(missing) kyakkyawan
saurayi ’irina kar wata ta. Kwace ni daga baya ki
20 kina yiwa Inna kuka". ‘
Ya 'Karasa maganar tare da kashe mata ido, yana
wa'nnan (killer smile) din nasa.
Tabbas ya yi nasarar tsuma zuciyarta, ji tayi
gaba daya: yakashe ‘ mata jiki da soyayyar sa. ' '
'
Ta fadada murmushintata ce
"So (my dear hand'somehusband) ka
duba kanka da - kyau kuwa? (Handsome
Sabeer): dina-né .na BIRNIN. GAYU ne; ba
wannan na’ kauyen ba"
- Ta sa hannu tana shafa sajen fuskar sa, tare da
kananan gashida suka cika masa fuska,tace. ,
"Yaushe » rabon fuskar nan da ai masa
(shaving)? . Wannan ‘kai da ya tara gashi’
yaushe rabon- da ai' masa aski? Su (handsome)
manya".
Ya 'yi dariya, ya ce, "Ai' .kece ;'-yar Kauye... baki
- san (fashion) ba,' ba ki san barin gemu 'da
gashi a fufska’ yanzu gayu bane? ’Yar Kauye
kawai". .
-. Ta yi’ dariya, "Na ji (Mr fashion)",
Ta ja hannunsa, "Zo mu je in taimaka maka’, in
na .gyara' fuskar‘sai in ga da‘ gaske mijina
kyakkyaWa‘ ne- kamar 'yadda ya fadi?" ' . ‘
Dariya .sukai duka suka Shiga cikin gidan, Deeda
ta gai da Inna. sannan ta
dauko musu” tabarma ta shimfida a tsakar.
gidan. Sabeer k0 daki ya ‘nufa Wurin Inna
. yana_'zolayar'ta»' mar yadda ya saba, ita ko
tabiye‘masa. _ '
A Nan Deada‘ta finciko shi, ta ce 1
_ ' " oya, muje, yau' asiki zan maka da
reza, kwalkwal". ‘ ‘ ‘ _' ' _ ‘ .
‘ .' ya zaro ido, ya ce, "Yanzu nan fuska’r’,
Sabeer ba'ta burgekiba har saikin min kwalKWal
kObo?"
_ Dariya 'ta ' sa ganin, ’ yadda .yake maganar
yana_ .bata fuska' cikin shagwaba, tace. ‘ _ har
yanxu Sabeer dai ba zaka canja’ba "_ - ko?".‘
Kwai ciya yayi a cinyar ta ya‘lumshe‘ ido, yace ‘ ,
'
Haka nake Deeda, ba'zan canja ba,
sonki'ba zai taBa raguwa a zuciyata ba".
Nan ya. bude ido yanakallon .fuskar ta,yana
jin‘sonta'a Zuciyar sa, sai dai‘ta‘ Ki ‘ ' '
su hada ido. .
Abin askin sa ta dauko mai amfani da batir ta
kunna ta soma bin fuskar sa a hankali tana rage
‘masa gashi, tare da gyara masa fuska. Nan ya
lumshe ido da alamar ' yana jin dadin hakan, har
zuwa, kansa tadinga bi yana yi.
"Deeda". Ya kira sunanta 'idon sa rufe. .
"Ina jin dadin abindakike mini yanzu, ina jin dadin
kwanciyar da nayi 'a cinyar ki, hannunki na_
shafa fuska ta da kaina, sai ina jin ~sonki na
Kara ratsa ni,‘ yana taBa zuciya ta. '
Deeda,ina tsananin son kasancewa tare da ke,
wannan hannun naki," wannan tatausan jikin naki
mai dauke da tsantsar ni'ima tattare 'da jin dadi,
ina son jinsa a jikina".
Nan ya kara shige mata, "Deeda, banqi mu
tabbata a haka ba. Deeda(please) kar
ki motsa, ki barni inyi ta kwanciya a jikin
kinjiDeeda na?" " 'sunkuyowa ’yi kan, fuskar' 'sa,
idanunsa a rufe yanamata magana -. cikin
muryar' rada. Ta zura ma'sa idanu tana ’ kallon
kyakkyawar- fuskar ‘sa, tana‘ jin. sonSa da
kaunar na ratsa jijiyéyin ta, yana kashemata
dukkan gaBo Bin jikinta.‘ . A. ‘hankali ‘ ta dinga.
goga hancinta ‘ akan nasa, tana wasa da shi tare
da ' goga fuskar ta akan naSa, 'gami da 'yan
yatsun hannayenta a. cikin nasa,‘ ta hada gam.’
.- A hankali ta ji "yana- sau'ke ajiyar zuciya, tare
da Kara manna hannun nasa cikinnata. -
Bakinta 'takai ‘ 'kunnensa, ta sakarmasa kara, Da
.sauriko ya'tashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login