Showing 21001 words to 24000 words out of 29871 words

Chapter 8 - ETERNAL-LOVE COMPLETE HAUSA NOVEL

fams   

05 Dec 2024

5941

you ,na Baki ayki but all you do is to look down on me.yafada Yana nuna kansa ,daga ganin expression na fuskar sai Bai ji dadin abunda tace ba his face look scary .
hannun biyu Nasa na turashi da karfi Amma ko gezo Bai ba Yana tsaye kamar status ka dauka zanji tsoranka ,in haka kake tunani you are wrong bari na gaya Maka abunda baka sani ba Wanda mutane ke tsoron gayama gaskiya saboda kudinka.
You are nothing but an annoying jerk...and
Don't karki kuskura ki karasa ya fada Yana nunata da yatsa ,if not you will see the other side of me.
Idan nakarasa what will you do? Am not scared of you Tafada tana Kara matsowa kusa dashi Yar suna sharkar numfashin junan tana kallon zabar idonshi sanan tafara magana kamar haka.
Murad Yusuf A bulama you are nothing but a jerk! arrogant, heartless ,bad ..... jitai ya mannata jikin bango and unexpected sai Jin bakinsa tayi cikin nata zaro Ido tai waje cox she wasn't expecting that .
gabadaya jikinta ya dauki rawa ko ina ajikinta bari yake no man has ever kissed in her entire life .the feeling was too unbearable hannunta tasa tai rapping wuyan shi and she kissed him back batareda tasan tayi Hakan ba .
sallama......Kara tasaki tarada zubar da files din dake hannun ta tana kuku .
Da sauri Nuzla ta Bude idanta tareda tureshi daga jikinta .
jikinta sai shivering yake Inallilahi Mai nay haka ta tambayi kanta hankalinta ba karamin tashi yay ba
juyawa tai da sauri tafita har tana bige Mimi Dake tsaye abakin kofa har yanzu in shock this is unbelievable Daman ya Murad San waiter Nan yake ? itace kenan yarinyar da aka Bata labarin yayi employing so there's something between the two of them.
Da yake namijin duniya ne ko ajikin ,
Yes Mimi why standing ? come in ,yafada Yana zama kan kujerarsa .
Shiga ciki tayi tana goge hawayen dake zubo Mata . How can help you ? banza tai masa Dan itafa da gaskenta son Murad take kamar Mai ,tausayinta yaji for the first time, hannunta yakamo ya zaunar da ita kan kujera Yana facing dinta , tissue yaciro ya Mika Mata ta kArba tana goge hawayenta , tun ba yau ba yasan this is having crush on him .
Whats your problem ya tambayeta Yana duba files din data kawo .
Wani haushi ne ya turnike ta wato ita zai Maida yar iska takamasu suna tsotson bakin juna shifa PA dintashi sanan y¨¤nzu Yana nunata Bai San abunda yayi ba.
Yana gama duba files din ya Mike Yana kallonta you can go I will sign the file ok .
Tashi tayi jikinta a sanyaye zata fice dag¨¤ office din tajuyo muryanshi Yana magana .
About what happened earlier just forget it.
Sakai tai tafice ranta abace wallahi sai taci Uban waiter tunda har tashiga gonarta don Murad natane itakai bakuma Wanda ya isa ya hanata.

Nuzla dake guda tasami wani waje da ba mutane sosai ta tsaya tana Maida numfashi , tunawa tayi da ina zata ita da ba'a nuna mata office dinta ba .
kawai sai tai wajen parking lot,zama tayi kan kujerun da aka sa a wajen don zama tana Maida numfashi still Akai akai .
" What just happened ? Ta tambayi kanta
Did I just kiss my boss?
Bata fi goma da zama wata mata ta karaso wajen ,
Here you are I guess you are the new PA? tafada tana Mika ma Nuzla hannu I'm miss Roseline Johnson I was told to show you your office tafada tana nuna min Id card nata .
" Thank you nace mata da murmurshi Asama fuskata .
You are welcome please you can follow me ,sure na mike ,the same hanyar da zai kaika office din Murad Nan naga muke bi .
Dakatar da ita Nayi
Erm ....madam I thought you said you are taking me to where my office is ? Na tambayeta a hankali.

Of course I'm talking you there tafada tana min kallon are you oky? any problem ta tambayeni .

I shook my head vigorously No no..no not at all am just worried you know ,this way lead to the managers office ,that why am a little bit confuse.
Yes ....it Is you're his personal assistant you will be sharing the same office with him tafada tana smiling.
What? do you mean I will be sharing the same office with him?
Do you mean to say that I will be working In that same OFFICE as ....na tambaye ta ina streching din word din office.

No not at all what I meant to say is that your office is closed to his office so literally is just as working in the same office bakaramin Dadi naji ba Jin Ashe ba office daya bane dukda kusa da nashine
Don't worry let's go you are going to understand what am saying cewar Ms Roseline bin bayanta nayi to the so called office .

Wani office muka shiga Mai kyau I was so excited you mean this is my office I said happily?
"Yes this is your office ,
Oh my God can't believe this.
Yana da girma sosai ko ina a gyare harda toilet dinsa bayan tafiyan ms Roseline.

Ina zaune naji an banko kofar afirgice na mike wanan burdurwar ce da muka hadu sau biyu ce tashigo ,bin ko ina tayi da kallo tana kwabe fuska sannan ta Maida kallonta Kaina.

Miss waiter !so this is your new place Saida tafada brain Dina yay flashing back sai y¨¤nzu nagane ta wato customer ta ada Mai Dana waya.
Murmurshi Nayi yah this is my office ,come and have a sit.Ba abunda ya kawoni ba kenan tafada tana daga hannunta. So after being a waiter in a restaurant then now a prostitute and PA at the same time Wow !tafada tana tafa hannu you are such a brave girl.
Mind your words inda kin min na kyalleki y¨¤nzu I will not tolerate your shit Nuzla tafada tana nuna Mimi .

It's not your fault yarinya Banga abunda Murad yagani a wanan cheap jikinnaki ba da har yay employing dinki a such a famous company dinsa da baiyi deserving mutane irinku ba .
Zan ja maki kunne stay away from Murad karki yadda ki sake acting anything stupid if not am going to get you sacked .
Oh bangane Mai kike nufi ba, ban mayi 3 hour da fara ayki a Nan ba ,So what's your problem with me ?
My problem is for you to get out of murads life .daga zuwan ki you aucessed in seducing him harsai da yakai ga har kissing dinshi kinyi wanan yazama na karshe a matsayin kuskure kikayi .
See that as a warning Murad is mine and mine alone! And kika kuskura kikace Zaki shiga tsakanina da murad na ranste sai naga bayanki ki rike wanan a matsayin Jan kunnen sanan takalleni sama da kasa tana dariya murad will never fall for a low class girl like you ,in Banda talaka da dogon buri ina ke ina murad Mai zaiyi da ke banza karya

Ni kike cewa karya ?

Nafada Mai zakiyi ?

There is fire ?? on the mountain ?? Tambayata anan
Mimi Yar wani hamshakin maikudi ne
Karku ga na yi English waje miss Roseline remember batajin wasa shiyasa .
[2/6, 6:53 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA

1??4??


??
Ba abunda zanyi Dan ba abunda ya kawoni ba kenan ,da alama sai ankaiki asibitin dawano .
How dare you ! kan na ankara saiji nayi tadauke fuskata da Mari Tareda hankadani nayi baya zan fada !
How dare you slaped me Nuzla? tafada tana dafe da kuncinta .
Humm kadan ma kika gani ,idan Baki fita gonata ba.
wayar dake ajiye awajen ne yafara ringing.
Hannu nakai zan dauka ta rigani tana min wani sarcastic took
Don't you dare! know your places ,coz am still here tafada tana Dana botton din.
Yes ya Murad ! tafada tana wani kashe murya.
Bansan Mai yace mata ba naga Nan da Nan fuskarta ta chanza .
Bakinta ne ya fara karkarwa tana kokarin hada kalmomin da zata cemasa .
No ....yes ...I. ...just tana rasa wanne Zata kama gata nan ne dai jikinta yay sanyi ,kayi hakuri ganinan zuwa tafada tana dropping phone din.Ban San Mai yace mata ba Amma da sauri ta fice daga office din.

Huh wanan wacca irin mahaukaciyar Matace daga zuwa na yau zata samin ciwon kai Kuma Marin datai min bata Mari banza don sai na rama .
Mts ! because of one stupid Murad shine take wani tada jijiyoyin wuya ,Allah yasa ma yasan tana yi .
zama nai kan kujerar na fara duba masa emails dinsa dayace anturo masa Bai duba ba ,sai Dana Bi kowanne one after the other na duba tareda Basu response Saida na dauki 30 ina yi har secludes dinsa nagobe na duba .
Gajiya Nayi da zaman na fito da wayata don Nayi game kozai daiben zaman kadaici gashi am exhausted saboda wanan mahaukaciyar data karar min da energy Dina a banza .
Nayi jima ina game naji wayata na ringing ,dauka nayi tareda sallama .

helloo Nuzla !
Hello Aysha nafada ba ita bace guess who ?
murmurshi nayi tareda cire wayar daga kunnena naduba Amma new number.
Am not good at guessing,wake magana nasake tambaya.
it seems like wata tamanta best friend dinta ,tafada tana dariya
What ! samiha kece Daman ,ina ta jiran Kiran ki shiru sai bayan rabuwar mu naita Jin haushi ban karbi numbern ki ba ,nasan by now ma kin koma bakya kasar?

You are absolutely right bana kasar satina biyu da komawa ina ta son na kira ki Banda numbern ki sai da nai Taiwa Murad magiya sannan ya turo min .

So congratulations to your new job.mai labari ? tell about you first day at office ?What happen ? Dawa Dawa kika hadu tafada tana dariya .

I just love sami she nice and exceptional ,loves to make jokes.

Da ina Nan damun hada party sanan na kawo maki ziyara ,toh ya office din hope you liked it? tell me what happened today .

Dariya Nayi sosai saikace ni na mallaki office din wane party ? am just a personal assistant.

I know Ina son Jin labarin first day nakine am just excited my friend is working at one of the most famous company da ake ji dashi .
well um nothing too special kinsan Ba san aykin nan nake da Murad ?
Yeah duk nasan wanan now it's a begone ,just forget about that .
dariya ta bani kusan halinsu daya da Aida .

Ni kuwa kin hadu da wata Mimi ?
wata zaki ganta she's average in height,fara haka bata da kiba sosai.
No ?
And why do you asked?


Wait a minute ?
I think she's the girl that left my office some hours ago
tazo office Dina tana min magana akan Murad .
Exactly itace!
Wani abunne?

You have to stay away from her?
wai Menene Sami just tell you are scaring tana da Hadi da masu company din ne? ko tanada share coz tacemin she make sure I got sacked by any chance.

No duk ba haka bane ,she's just he's stepmother's niece .
Mts you got me confused ashema bata da alaka da Murad, so what's the big deal of staying away from her?

Yawwa abunda nake son Ji kenan !
ita wanan yarinyar dakika Dani sunanta Mimi, and mamanta itace sistern step mom dinsu , service take awajen ,so muneer ya gayamin son Murad take and ba wannan ba , lokacin danazo company din har Muka hadu dake ,bakiga irin Rashin mutuncin datamin ba thinking am murads girl .

She must be foolish I guess? to Amma shi Wanda take domin sa yasan tana son shi?

Kinsan Murad shegen Kansa ne inma yasani he will pretend.

Kyar yake kallonta shida yammata ke mutuwar sanshi kamar su bashi kansu haka suke ji .

Taba Baki Nuzla tayi ,so y¨¤nzu Mai yasa kike gaya min wayan Nan maganganun ?
please Nuzla don't act something stupid,I just want you to be careful with that girl mimi she might harm you.

Hahaha Sami ki kwantar da hankalinki Ni Nuzla ,Murad baya burgeni, Don da Yana gabana wallahi bata Isa taimin tsakani dashi ba, sa'arta guda I don't see him attractive
so wannan Mimi take ko wa ?
Zaki iya bata shawara ta jikanshi ta shanye for all I care ko abunda ya faru data gani dazu was a mistake

Mai yafaru Nuzla har Kinsa nafara Jin tsoro .


" He kissed me"
What!!!? tafada da karfi Saida na matsar da wayar daga kunnena .

Ba wanane yafi dagamin hankali ba
Sami I kissed him back"

Oh my God ! sai Mai ya faru after that?

Shine wanan so called mimin tazo ta ganmu a haka ,shine take zargin there's something between us.

"Who start it ?
Murad Nuzla ta bata Amsa.
So tambaya na anan did you enjoy kissi....Wacca irin tambayace wannan Sami ? Ina gaya maki mistake din danayi for kissing him back and here you are kina tambaya ko I enjoyed it .

Easy ...Nuzla y¨¤nzu yakike son ayi ?

Ni y¨¤nzu bansan Mai zanyi, kinga y¨¤nzu yadda waccan mahaukaciyar ta dauka .
Y¨¤nzu dai Mai kike tunanin Yi ? Shiru Nuzla tayi for sometime,sanan tace nayanke shawarar barin ayki I can't face him wanan abun kunya ne .

And where will you find another job ? Ni ina ganin barin aykin Nan bashine mafita ba Nuzla act like nothing happened between the two of you.just forget about it and move on .
Da kunya fa Sami kina ganin zan iya ?

Zaki iya mana Nuzla pretend as if ba abunda ya faru.

To I will try my best thanks for the advice.
Karki damu what are friends for. Saina sake kira ,take care ok ?
Sure nagode ! Tafada tana ajiye wayan .
Sallar aka fara kira agogo na duba naga lokacin sallah yayi ,tashi Nayi nashiga toilet din dake cikin office din nai alwala Daman da hijabina a jaka sai kawai na shimfida dankwalin dake kaina don bansan tsaftar wajen ba ,natada kabbara .
Ina idarwa na linke hijabin na Maida jakar sanan nakoma nazauna ina duba wayata y¨¤nzu Ina zansami abinci shine abunda ya fadomin ,don nafara Jin cikina nakiran ciroma ,ina ganin Roseline zan nema na tambaye ta inda suke Sayan abinci Don naga tana da mutunci.
Wayar dake office dinne yafara Kara dauka nai .
" Hello' this is Nuzla speaking from MTC company how may I help you?

" Come to my office,now! Muryar Murad kenan ganane yafadi in a bossy tone . Tsorone ya kamani Jin muryarshi kamar he's angry.

Kai nidai naga takaina wanan mutumin ba zai barni na huta ba komai yake nema Dani?
Kema dai kina batama kanki lokaci kokin manta he's your boss kina ayki a karkashisa dolenki ki masa biyayya .

Har takai bakin office din Amma takasa shiga saboda kunyar abunda ya faru tsakanin su datasa hannu zata bude sai Kuma ta fasa tayi Hakan yafi akirga .
Jitai an Bude kofar da sauri ta dago tana zare idanuwa ,miss Roseline tagani zata fito daga office din Hakan ne yaba wa Murad dake ciki Daman ganinta .
What are you doing here? cewar Roseline tana karasa Bude mata kofar donta shiga .
Ba yadda ta iya ,haka tashige tana wani daddauke Kai don ma kar yaga fuska ya dadin rainata .

It's alright Roseline you can take your leave now.
Thank you sir tafada tana Dan rusunawa alamun girmamawa tafice tana rufe kofa .

Aikinsa yaci gaba dayi ba tareda ya mata magana ba ,ganin tafara g¨¤jiya da tsayuwar yasata magana .

Kace kana son ganina nafada ina gyara tsayuwa gaban desk dinshi.

Oh kinzo Ashe ? Haushine yakamani Amma na danne since he's my boss .

" Sit " yacemin
Zama Nayi ina facing dinshi aykin dayake gabansa yaci gaba dayi .

Kace kana son ganina ?nafada ina kallonsa.

Mai yasa kika bari ta mare ki ?
Shiru nayi don bansan amsan da zanbashi ba ,ji yadda yake tambayata kamar wata yarsa.
Answer me " yafada Yana buga table din dake gabanshi harsaida na firgita " why did you allow her to slap you naga komai so don't act stupid.

What ? Wait kana nufin camera kasa a office dina don ka rinka monitoring abunda nake ? This is unbelievable nafada ina clapping hanuna ,
Ka dauka zan cuce Kane kona sace ma kudi nagudu dashi ne ,toh In haka kake tunani kasani am not that cheap you know nafada ina juya idanuna.

Gabantane yasake faduwa in har yaga abunda ya faru ni da Mimi Hakan na nufin kenan yaji maganan mu da Sami .
Wata zuciyar ta katse ni bahaka bane Nuzla da yaji he will make fun of you .Amma tunda baiyiba kenan bayi magananki da Sami ba ,ki Kalli table dinsa ji uban files din dake gabansa daga gani ayki yay masa yawa yaushe yakeda time din jinku.

Kinga nakawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login