Showing 3001 words to 6000 words out of 29871 words
tashi Amma ladi ta lallashita har damata Alkawarin kozata sadaukar da ranta sai sun ga bayan Ammi Harda mairama.
Haka taita danne zuciyarta wata Tara da sati daidai Ammi ta haifo kyakkyawan danta sak kamar tayi kaki.kyakkyawan gaske ,Yusuf kamar ya lashesu Dan murna, ranan da Azra tazo ma Amma barka Saida ta razana saboda kyan yaron .Nan taji wani tsanarsa aranta saboda bakinciki batasan kwallana zubo mataba ,Nan shedan ya raya mata kawai ki toshe masa hanci ya sheka ,Nan ta amince da shawarar da zuciyar ta tabata.
Mai aykin Ammi takalla Dan Allah taimakamin da ruwa kinji.
Toh Anty tafada yayin da Ammi ke toilet tana wanka. iya karfinta ta matse ma jaririn hanci Nan yafara mutsu mutsu ,Jin alamun Ammi na kokarin fitowa tai maza ta sakeshi ay Nan ya tsanyara kukun azaba .da sauri Ammi ta karbeshi a hannunta tana mata kallon ban yadda dakeba .
Kasan Akace mara gaskia Nan ta fara kame kame ko second bata Kara ba tabar gidan da bakin cikin Rashin samun nasara.
Ranan sunan yaro yaci suna Murad suna yaci kawai .Murad na ganin gata irin irin wajen iyayensa baranma mairama ba karamin so take masa ba duk kwana biu saitazo ganinshi.
Yana shekara daya Akai masa kanni Muneer haukane kurum Azra bataiba .
Murad da Muneer sun taso cikin kaunar junan su kamar wasu aminai saboda tsiransu ba yawa .suna da shekara biyar a lokacin ansasu a makaranta ,Azra tasami nata rabon murna sosai Yusuf yayi haka Itama Abu yasamu ,da gayya take abubuwa wai juna biyu .
Lokacin haihuwa ta haifo baby girl ba haka taso ba Amma tayi murna sosai.
Ranan sunan akasamata Maya .Maya ta shaku da yanuwanta don duk lokacin da Yusuf yafita da ita sai yakaita wajen su Muneer suyita Shan wasa batare da sannin mahaifiyarta ba tana kaunarsu sosai ,A lokacinda Azra ta farga lokaci ya kure yayi yayi Kuma ta rabasu ta kafin tuwa Amma Abu yaci tura .
Cigaban labari...
Please share
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
2??.
This book is going to be Hot and spicy,am telling you.
Mai son regular update zai biya just 200 ta wanan Acct Number 3078411837 first bnk message me ta Whatsapp ta wannan number 08062352006 Banda kira please.
wani music ne ketashi acikin gym dake part din Murda wanda ke dauke da kayan motsa jiki kala kala saboda kasancewarsa maabocin motsa jiki. Ina lekawa na hango Murad cikin workout outfit red Wanda sukai mashi kyau ba kadan ba akan treadmill Yana racing Duk ya hada zufa yayin da scout ke gefen shi rike da towel da ruwa in Yana bukata sai ya karba .speed din ya kara.hannu ya Mika masa alamun ya bashi ruwan ,aikuwa da sauri ya Mika Mai ,Saida yasa kusan rabi ya jefa masa robar da sauri ya cafke .
maya ce tashigo ;
Hey bro good morning inata neman ka banganka ba hardakinkafa naje tafada cikin shagwaba.
So why are you here? yafada Yana sauka daga kan treadmill din , Scout ya Mika Mai towel goge kanshi yayi zuwa wuya sannan yasake cilla ma.
machine din pressup Yakoma yafara Yi , bayansa ta hau ta Kwanta tana facing sama ,shikuma yaci gaba da Yi batareda yaji nauyinta ba ,Dama tun tana karama duk lokacin data gama pressup sai taita kuka itama zatayi Kuma bata iyaba sai yasata ta Kwanta a bayanshi Yanamata ita kuma tana kyalkala Dariya wai tanayi.
please ya Murad will you take me to college today please don't say no nace ma friends Dina inada wani brother that is Soo handsome and......
No! yafada yayin da yake fadowa alamun yagama ,mirginowa tayi daga bayanshi ,mikewa yayai Ya koma kan punching bag, boxing gloves yasa yafara .
Binsa tayi tana bubbuga kafa but why Yaya after boasting to my friends about you ,zakasan mumin Dariya tafada tana kwabe fuska Kamar zatai kuka.
Daka tawa yayi yakarbi ruwa yashiga zubawa akanshi Saida ya Karar ya cillar da robar hannu ya Mika da sauri scout ya samishi wani towel din ,ratayawa yayi a wuyanshi yashiga share face dinshi dashi Maya na tsaye ta chuno Baki tana kallon shi ya Murad is the most handsome guy is ever knows ,da ace kanwa na auren yayan ta da tuni ya Murad zata aura .
Jin Anja chicks dinta yasa ta dawo da hankalinta daga tunanin data tafi .
my little pumpkin what are you thinking? your boyfriend I guess! yafada Yana bita gefen ta ihu tasa tabishi tana mishi kukan Karya don tasan baya son Kara .
shhhh fine am just kidding you badai college bane I will take you myself okay?
yeeh thanks bro tafada tana bashi peck you are the best, let me go get ready ta juya zata fita kina wuce 10 minutes Saida Muneer ko driver sukai ki tajuyo shi Yana fada.
Wasu shegun gorgio Armani outfit yasa wanda suka karbeshi ,ya dauko wani wrist watch dinsa Rolex Wanda it's worth million's of naira asan kafarsa sanye da wani takalmi black Gustavo sai p cap dinshi ta kaida .
Tunkan yakaraso falon turarenshi har ya isar masu papa cewa Yana tafe.
A hankali yake tafiya cikin nutsuwa hannu ta Mika ma papa suka gaisa sai Ammi da yabawa peck a chicks dinta Good morning sweetheart, morning how was your night?
Great ya furta tareda Jan kujaera kusada Muneer ya zauna ,plate Ammi ta dauka zata zuba Mai abinci .
No only coffee ya furta !
you have to eat something Murad Amma coffee Bazai rikema cikiba .Cewar papa.Har y¨¤nzu bazaka rage shan coffee ba ko gashi kafara zama addicted.
Addicted na nawa Kuma Ammi ay arana Murad saiyasha maki 10 cups na coffee kinga kuwa already yazama addicted.Cewar Muneer.
Maya ce ta shigo fuskarta dauke da murmurshi sanye take da wata abaya lilac tayane kanta da mayafin ,hannunta na dauke da bag dinta, Am readyyy tafada tana Bude hannu tareda juyawa .Dariya suka sa gabadayansu Banda Murda dayai smiling donshi bakasafe keki Jin dariyarsa ba .
My daughter sai ina da safe Nan Ammi kin manta ina da lectures yau tafada tana hugging Ammi, and guess who's taking me to college? tafada tana waro Ido .
Who ? Ammi tace mata Murad ta nuna mata da Ido,Dariya Ammi tayi ah lailah daughter kinyi saa ,papa kullum cikin godema Allah yake dayasa yaranshi suka tashi da son junan su musamman Maya kwata kwata batayi halin Azra ba ,sai ka dauka Ammi ce ta haifeta shiyasa yakejin daita ba kadan ba.Come sweetheart cewar papa .
Zagayawa tayi da sauri side din da papa yake zaune Shima hannu tasa tasakalo wuyanshi tareda zama a hannun kujerar dayake zaune ,yes my best papa tafada tana smiling .
Please can someone give me an answer wai nikam yarinyar Nan magece ko mutum?
What a silly question Muneer cewar Ammi.
Yana dariya Yana kallon Maya da ta hada rai irin tayi fishi dinnan .
On a seriousnote Allah tafiya son jiki Ammi nikuma I hate cats yafada Yana dariya.
Papa kaganshi ko?
Kyaleshi sweetheart he's just jealous of you,gwalo tai mishi sanan tace papa Mai kake son gayamin am all ears I know it's gonna be something superb.
Yes dear!
Abunda nakeso dake idan kin dawo daga school ki rubuta duk abunda kike so zan maki transfer into yo..... Oh my God hannu biyu tasa ta rufe bakinta don murna sanan ta daka wani tsalle ya rumgume papa tana ihu.dariya akasa Muneer ya tose kunne wai ta cikisu da ihu.
Mikewa Murad yayi bayan yasa tissue ya goge Bakinsa let's go Maya, yafada Yana yin gaba.
Bye bye bye Saida duk tai waving dinsu ta blowing kisses sanan tafice.
Maya kenan she's so simple ba ruwanta always smiling gasan mutane don batada wulakanci Intana wajen tarinka baka Dariya kenan kowa naji daita Sam bata dauko halin mommy ba .
Suna fitowa wata motar Mercedes Benz EQS fara suka nufa daga ganinta ma sabuwace dal a laidarta papa yay ma Murad order . Scout ne ya Bude zaishiga saijin muryan oganshi yayi ,No I will drive myself .
But sir?
Hannu yadaga Mai ,keys din ya karba ,da sauri ya budemai shiga yay Maya tashiga yatada motar suka tafi.
Way To College
Bakajin komai a motar sai surutun Maya dukda ya kunna slow music,wani abun ya gane wani baya ganewa he's just listening.
Ina gayama ya Murad akwai wani sabon restaurant pLG da aka Bude Bai wani jima ba ya hadu karshe idan komai nasu baa magana so yummy tafada tana lumshe Ido ,
Inkaji coffee dinsu aika Daina Sha awani wajen in banasuba don kasami wajen zuwa.
Daman na gayama ya Muneer zan rakaka wajen inka dawa 9ja Dan nasanka Dasan coffee.
Ay haryanzu kana Sha ko ?
Ko ka Daina?
Oh little pumpkin zan chanza maki suna ki koma parrot aren't you tired of talking?Wanda a daidai lokacin suka karaso college din.
Gate pass suka karba suna shiga tafara directing nashi inda zaibi zuwa department dinsu .wayarta ta Ciro a jaka ta rubuta wa wata friend dinta text.hey babe bring everyone outside kiyi sauri ki tattaro min Yan iskan class ya murad ne yakawoni.
Ihu yarinyar tayi tajuya tana kallon Yan class din ku fito kufito akwai show a waje kunsan Yan makaranta da gulma.Before you know the was empty kowa ya fita yaga Mai zai faru.
A hankali wata Murad yay parking Benz dinshi gaban deperment din .Ganin shiru bata fitaba yasashi dagowa yakalleta Nan da Nan tafara kame kame please yaya tafada with pity face kafito ku gaisa da frie...nds Dina , will you get out of this car before I slap you ?
Fashewa tayi da kukan Karya don da ya kalle fuskar sosai zai gane ,da sauri ta Bude motar tafita .
Damn it! Ya daki stirring ya Bude motar tafita dan bin bayanta Dan ya lallasheta .
Aykuwa Yana fita sai Jin ihun student yayi harda masu yi masa pictures ta wayarsu Maida kallonsa Yayi kan Maya and to he's suprise she tayi masa blowing kiss tareda kashe Ido daya.
Murmurshi yayi ya girgiza Kai kurum wato kukan da tayi was just a pretence Dan ya fito.shiga motar yayi yafice daga school din.
Daidai wani junction traffic ya tsadasu can sai ya fara Jin hayaniya,Yana juyawa yaga wasu yammata su biyu, karama na Jan babbar dake masifa bakajin komai sai muryarta kamar na sarewa da Mai adaidaita sahu hakanan yaji gabanshi yafadi , yarinyar dake masifa yakeson ganin face dinta Amma mutane sunkare sai side view dinta yake gani ,saukar da glass dinsa yayi don yaga wacce irin mara kunya ce wanan anata bata hakuri taki daidai lokacin da zata zuyo aka Bada hannu Nan fa marasa hakuri suka shiga Dana masa horn dole yaja mota yatafi.Yana mamaki yarinyar ,dukda baisantaba daga Jin muryarta bata dakunya da Rashin kamun Kai.
Nuzla kiyi hakuri mu tafi kawai kinga kar ummi Taga mun gima cewar kanwarta. Kinsan Allah Aida ba inda zan tafi sai yabamu chanjin mu .wacca aka kira da nuzla na kallah Masha Allah kyakkyawan yarinyace kwankan tarwada bata da jiki haka Kuma bazaa kirata da sunan siririyaba saidai tana da fadi ta kasanta tana da shape me kyau Wanda Hakan ne ya tsarawa halittata kyau ,Kai tsaye bazaa kirata da doguwa ba ko gajeriya a shekaru zatai 19 years fuskarta kuwa tanada Dan madaidaicin baki,da Kuma dogon hanci,sannan tana da wasu irin rikittatun idanu masu daukar hankali yalwar eye lashes gashi ,duk da kanta a rufe yake kana ganin ta kasan tana da gashi sanye take cikin wata abaya baka tayi rolling da Maya finshi haka ma kanwarta Itama kyakkawace saidai ita fara ce .
Dallah malamai kushiga nakarasa daku ,haba tun dazu kike masifa ko gajiya bakyayi AI bacewa nai bazan kaikuba ,da tun farko kingayamin inda zaku sauka da baa Kai ga hakaba cewar Mai adaidai tan .Ai sanan halinku ne saikaga kahau adaidaita kayiwa mutum bayanin inda zaka sauka saikaga ya ragema ko yakarama bayan Kuma kabiyashi hakkinsa .
A daiyi hakuri kanwata gaki kyakkyawa dake baikamata kina fadaba ? Yafada Yana kallonta ta cikin mirron adaidai ta ,tabe Baki tabi ita ko Aida tunda ta daka mata tsawa dazu datake bata hakuri tayi shiru abunta don tasan yayar tata da taurin Kai .
Inkasami waje zamu sauka anan yayi Nan yafada Yana murmurshi ko akara gaba ,hade Rai tayi suka sauka suka yabasu chanji .
Asalamu alaikum waallaikumusalam Kun dawo cewar ummi wata matace zaune kan tabarma da mifici a hannunta kasancewar ana zafi sai radio dake gefenta tana saurara.
Mun dawo ummi cewar Nuzla yayinda take cire mayafinta ta ratayeshi kan igiya,buta ta dauka tashiga toilet Dan marar ta acike yake.
Aida ce ta zauna kan tabarman gefen ummi yakarbi mifici tana mata fiffita , Nuzla ce ta fito ,wanke kafarta tayi sanan ta ajiye butar .wash nagaji wallahi ummi ina Hakim yafita cewar ummi Allah yasa Yata fimmin da system Dan kafin mu tafi Saida nace masa yakaimun chaji ,ya kuka baro hajiyar cewar ummi .
Tana Nan lafiya tace a maki sannu intasami lokaci zatazo har gida ta dubaki tamace mubaki wanan ko magani a Siya, murmurshi ummi tayi Allah sarki hajiA harda wahala na kwagode ,Ay ummi gidan suna kaunar ki kowa tambaya yake ina kike cewar Aida.
Ummi toh ya jikin naki y¨¤nzu da sauki Nuzla Alhmdllh kam .
Manage pls
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA
3??
Mai son regular update zai biya 200 ta wanan Acct number 3078411837 first bnk message me ta Whatsapp number 08062352006 Banda kira please.
??
yo,yo, gun shot mehm it's your birthday we ganna p.....
Mts! aikin ka kenan bazaka shigo gida da sallama ba saikace wani bayahudai .Banni dashi Aida indai har Bazai rika sallama ba ko sau goma zai shigo Yana Wake wake sa na banza sai yakoma yayi sallama zai shigo .Cewar Nuzla. Ganin ummi a zaune yasashi komawa Yana rangada sallama Dan yasan sauran. salamu alaikum yafada Yana daga murya banza ummi tai masa Saida ya maimaita har sau uku sannan aka Amsa mai.zama yayi kan tabarman Yana daukan radionta ,karka kuskura ka chanza min Tasha ? Allah yabaki hakuri ummi yafada Yana ajiye mata radion inda ya dauka .
ya jikin ummi ?
da sauki Hakim ina ka tsayane kasan fa banason yawo ko?
tafada tana dauke Kai .Ummi Nan fa gidan Alhaji sani naje gyaran wuta,shiru tai masa bata amsashi ba ,Allah yagani Basan gyaran wutan Nan takeyi ba Amma shi yanace ,Yata iya dolenta ta hakura ta bishi da adua.
yellow fever wai sai Karfe Biyu Zaki daura mana abinci ?
harararsa Aida tayi tana fitowa daga kitchen hannunta dake da robar kayan Miya ta dauko tirmi ,Ay saika zo ka girki.
Wuta aka kawo Amma Bai zo masuba ,Hakim zo dan Allah ka taba mana wutan Nan naga ankawo bamu cewar Nuzla sannan ina system Dina ka kaimin chagine.
Eh nakai maki mana tun dazu yafada yana Mikewa Yana kallon ummi zaije ya taba masu wutan don yasan bataso .
mikewa ummi tayi da kyar tayi kamar bata ganshiba
,inkun kammala abunda kuke ku rufe komai ,sannan Hakim inka fita kasiyo mana maganin sauro na manta yakare zanshiga na Dan kwanta Kaina Yana dan saramin .
sannu ummi Allah ya sauwake .
Kodai muje asibitine ?Aa basai anje ba ina kwanta zai Daina .Allah yakawo sauki! Amin.
Bayan shigar ummi ciki,
Aida ta dawo kusa da Nuzla, nifa tsoro nakeji Nuzla kar wani Abu yasami ummi kina ganifa dauriya kawai take Amma da dukkan alamu tana Jin jiki !, gashi taki yadda aje asibiti.
Dafata Nuzla tayi nikai na am scared Amma insha Allah nothing will happen to her uhm Allah yasa tafada .
Saida suka gama cin abinci Aida ta nufi daki don tashin ummi ganin magariba ta gabato .
Ummi ! ta na bubbuga kafanta ki tashi magariba tayi ,shiru taji Hakan yasata tsugunawa tana jijjigata tareda kallon fuskarta ,kunnata tasa a kirjinta don Jin heartbeat Amma shiru ,Da karfi ta sake Kiranta Ummi ,Ummi ta kira da Dan karfi tana daga hannunuta ,gani tai hannun yakoma alamun ba Rai .
Ay kuwa da karfinta ta kwalla Wani kara Um.....Mii tana jijjigata Dan Allah karki mutu .
Nuzla ,Hakim tafita dagudo Dan kiransu ,a bakin kofa suka kusan Yin karo don tun ihunta na farko suka juyota.
gabadayan su suka fada dakin kowa na rige rigen zuwa wajenta .Aida maza dauko ruwa muga ko Suma tayi cewar Nuzla .Da sauri Aida tafita tana kuka dan akwaita da tausayi.
Yayyafa mata ruwan sukayi Amma shiru .Kunga bara naje titi naga ko zansami adaidaita sahu mukaita asibiti .Cewar Hakim yan¨¤ fita dag¨¤ dakin da gudu .
Nuzla dake rike da ummi tadaka ma Aida. tsawa malama ki Daina mata kuka ance maki tamutu ne .
Hakim ne yashigo ku fito ga Mai adaidaitan da sauri ya ciccibi ummi kunsan namiji akwai karfi suka sata a adaidaitan ,Nuzla tana kokarin rufe kofar gidan maman nabil tafito makociyarsu hankalinta tashe Dan nabil ne yashigo yake sanar