Showing 27001 words to 29871 words out of 29871 words

Chapter 10 - ETERNAL-LOVE COMPLETE HAUSA NOVEL

fams   

05 Dec 2024

5944

awajen wani nauyyayan bacci ya dauketa.


MURAD
Da kyar ya iya tashi sallar asuba A dakinsa yai sallah ,saboda wani zazzabi daya rufeshi sai rawar sanyi yake hakwaransa na haduwa da junan su .
Ganin tun jiya ranbata dashi , yasa Ammi tunanin zuwa part dinsa Taga ko lafiya don hankalinta Bai kwanta ba.

A hanya ta hadu da Muneer Yana kokarin shiga part dinsu.
Tambayarta yayi ko lafiya Ina zata da safen Nan .Part dinku nake Shirin zuwa naga halinda Dan uwanka yake ciki ,tafada cikin damuwa .

Oh nasan it's about yesterday kan abunda ya faru karki damu Ammi he's fine duk da Bai fito sallah ba , I think ko ya makara ne , Amma idan hankalinki har y¨¤nzu Bai kwanta ba muje sai mu dubashi tare .yafada Yana kama hannunta .

Muje Muneer don gaskiya hankalina Bai kwanta ba kasan Murad da bakar zuciya gakuma abunda gramma dinkun tace papa Kuma add salt 3 ina ganin yayi kadan Muneer kasa halin Murad akan maganan Nan sai yay harming Kansa.

Jin abunda Ammi tace yasa Shima y¨¤nzu hankalinsa tashi

Tun daga falon suka fara jin Kakarin Amansa ,da sauri suka shiga dakin daga toilet suke jiyosa ,hankalin Ammi ba karamin tashi yay ba .

Rikeshi Muneer yay don he's feeling dizzy ya taimaka masa ya kwanta Yana masa sannu ,maike dumunka? cewar Ammi tana taba Masa jiki !
My head Ammi Yafada Yana rike hannunta zafi taji sosai a jikinshi ,Muneer maza jeka kira min papan ku?
Da sauri Muneer yafita.
Sorry Murad sannu kaji tafada tana tofa masa adua .
A hankali Taga Bakinsa na motsawa kunnenta takai daidai bakinsa N..uzl...ah... I....
Shigowan su papa ne yahanata Jin abunda yake son cewa.

Papa ne tareda su mommy ,gramma Mimi ce kawai bata wajen gabadayansu hankalinsu atashe yake .
Call the doctor Muneer cewar papa Yana komawa gefensa Murad ,sannu kana jina Murad papa yarinka Kiransa .
Hello Doc safwan, cewar Muneer Yana fita dag¨¤ dakin saboda kukun mommy Yana ma doctor magana

Wayyo Allah Murad karka mutu cewar mommy tana rushewa da kuka ,papa ne ya daka mata tsawa Dan Allah kimasa adua kuka ba naki bane adua yake bukata Maya tana gefe tana nata hawayen itada Gramma datake ganin duk itace silla.

15 minutes sai ga doctor safwan yana zuwa ya Nemi a bashi waje ganin yadda suke koke koke , fita sukayi ya rage papa ,duba shi Yayi Tareda gwada temperature dinshi Yaya doctor hope it's nothing serious papa ya tambaya .
Yes! Alhj saidai Nayi mamakin yadda jininsa ya hau Amma dai y¨¤nzu zan samai drip don yasami enough rest please kar a tadashi abarshi har sai ya tashi da kanshi .Nan da na ya hada drip yasa Mai.

Tare suka fito daga dakin Nasa doctor safwan ya Mika ma papa hannu tareda Yi masa sallama yatafi.
Ammi ce ke zaune a dakin Murad ta zuba masa Ido tana ganin yadda lokaci guda ya fada .
Please Ammi go and rest zan zauna dashi .
Tashi tai a hankali tana kallonshi sanan tafita dag¨¤ dakin ,gyara zama Muneer ya yakishingida Yana lumshe Ido.

MOMMY
Nace maki ki Daina kukan Nan haka Mimi Dama tun farko Saida na gaya ga hanya Mafi sauki daza ki mallaki Murad batare da kin Wahalar da kanki ba ,kika ki.
Mommy a da Nayi wauta danaki amincewa da shawarar ki Amma yanzu a shirye nake duk abunda kikace Nayi akan Murad zanyishi indai har zan mallakeshi ni kadai .
Yawwa Yata takaina yanzu abunda nakeso dake kibar min komai a hannuna ,Nan Bada jimawa Zaki ganki a gidan Murad a matsayin matarshi da sauri Maya tai baya gabanta na faduwa gudun kar mommy taganta .
Inallilahi wa inna illiaihi rajuin hawaye suka fara zubowa daga idanta .
Mai mommy ke shirinyi Daman batasan ya Murad all this while , ahankali taringa bin bango harta shige dakinta tamaida kofar tana Maida numfashi a hankali.
Bazan taba bari mommy tama ya Murad komai ba nayiwa Kaina Alkawari I will protect him from my mother's evil act tafada tana lumshe idanuwanta.
[2/6, 6:53 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA

1??7??

??
A hankali ya rinka Bude Idanuwansa harya bude bagakidaya bin dakin yay da kallo hannunsa na dafe da kansa yanzu his feeling much better, tashi yay a hankali wani zafi yaji a hannunsa da sauri ya Kalli hannunsa yaga drip aka samai ga Muneer dake ke kwance gefenshi yana kwasar bacci .
cire drip din hannunsa yayi ya Mike Yana tafiya a hankali kamar Mai koyan tafiya ya wuce bathroom wanka yayi yashirya as usual cikin suit dinshi Niko nace mara lafiya ina zashi badai office zaije ba ?
Saida ya shirya tsaf duk abunda yake Muneer nata baccinsa peacefully ficewa yay daga dakin yafice daga gidan gabadaya .
Yau dakansa yake driving ya manta when last ya tuka Kansa ,sunso subishi Amma ya hanasu.
A hankali yake driving har yazo unguwar su yay parking daidai gidan . Yafi minti Biyar Yana cikin motar batareda ya fitoba kasancewar safiyace mutane Basu fifito ba .
Jin alamun ana Bude kofar gidan ne yasashi Maida hankalisa can.
Wani saurayi ne ya Bude kofar gidan su Nuzla a shekaru Bazai wuce 16 -17 ba kana ganinsa zakasan Kanin tane saboda kamani n dasuke da juna .
Motar dake kofar gidan ya Kalla da harya daga kafa zai wuce sai Kuma ya koma wajen motar don Jin ko wani yake nema.
kwankwasa glass din motar yayi saboda motar tint ce da sauri Murad ya sauke glass din motar tareda cire glasses din dake idanshi
Gaban Hakim ne yafadi wannan ay boss din Nuzla ne dukda Bai taba ganinshi ba face to face Amma Yana ganinshi a Tv . Da sauri ya gaidashi .

Murmurshi Murad ya sakar Mai
Am please ina son ganin sistern ka tana Nan na kira numbern ta bansameta and....

Bai karasa ba Hakim ya katse shi Dan ba karamin kwarjini yamasa ba
Tana na bara nakira Maka ita har ya juya Murad ya kira shi abokina what your name ?
Hakim !
Hakim yabashi Amsa .
Thank you nice name Hakim kana da phone?
eh inada shi ,ok give me your number sai mu rinka gaisawa .karanto masa number yayi Yana shigarwa Sannan yay saving .

Da sauri Hakim yashiga gidan akwance tana danna wayar hankalinta kwance yayinda Aida ke gefe tana karatun littafi .

Sallamu alaikum Amsa mishi sallamar sukayi .
Nuzla kinyi bako Yana waje Yana jiranki ?
sauke wayarta tayi kasa bako Kuma daga ina bai gaya Maka sunan Shiba ?
Bai gayamin Amma yace dag¨¤ office dinkune Yafada don jikinshi Yana bashi idan ya gaya mata gaskiya ba lallai taje ba .

Mts tayi tsaki tareda mikewa don zuwa taga wanene da sassafenan.
Hijab dinta dake rataye kan igiya ta dauka ta zumbula a jikinta ina zuwa bara naje naga wanene tace masu Aida .
Tana fita bata ga kowa ba sai wata hadaddiyar mota a Akai parking a gaban gidan.
Tunda tafito ya zuba mata Ido batareda ya dauke idansa ba hijab din bakaramin kyau yai mata ba , ganin bakowa a wajen tai tunanin ko Wanda yazo Neman nata ya tafi.
Juyawa tayi da nufin komawa Cikin gidan Dan batai tunanin bakin tane a motar ba.
Da sauri Murad ya danna horn ganin zata koma Cikin gidan ,tsayawa tayi tana juyowa sake mata horn yayi Kallon motar tayi tajuya baisan lokacin daya fito dag¨¤ Cikin motarba Yana Kiran ta PA, PA wait a minute.

Gabantane ya Bada Dam ta tsaya da sauri tajuyo Jin muryan boss dinta ,Da mamaki take kallonsa ,

Mai ya kawosa gidansu at this hours .
And why are you still at home you suppose to be in office yafada Yana kallon time .
hannunta tai folding a chest nata tana kallonshi straight in the eyes batare da shakkar komai ba.

Because I quit the job !
hope you have got your answers
Ina fatan shikenan abunda ya kawoka ?
Tafada tana dauke Kai daga irin kallon dayake mata right now Yana sata tana Jin kamar tsirara yake ganinta ganin yadda yake binta da wani shegen kallo.

Ok since you quit ina ganin basai na sake takura maki ba it's your choice.

Well" zuwa nai saboda wani file Dana hada maki dashi jiya acikin files din Dana Baki na contact ne
in ba damuwa zamuje dake saiki nin daukomin ki dawo, Yafada In a bossy tone.

Da kamar bazata ba sai Kuma tayi wani tunani yace ai yanzunan Zata dawo .

Motar ya Bude yashiga,baya ta nufa da nufin budewa ,muryarshi taji please hurry up tareda Bude gaba side dinshi zoki shiga kofar tasami problem, ba tareda tunanin wani abuba tashi ,hannu yasa da nufin rufe mata kofar har jikinshi na gogar nata ta zaro idanuwata zan iya tafada da sauri heart dinta na racing ,
Oops sorry yace Yana tada motar.

Tafiya suke a hankali kamar baya So , she's just feeling uncomfortable wakar Sa yasa Yana bi a hankali ,
Tsaki tayi what a stupid attitude " tafada Cikin ranta .
suna shiga direct office din da aka Bata ta nufa don dauko masa file din .

Ina shiga office din nafara dube duben banzan cameran daya sa Amma Banga alamun inda aka kafa wata camera ba,
Mts nakuma Tsaki Tareda komawa kan seat din na zauna ina duba files din dake Cikin drawer.

wayar dake office dince tayi Kara ,hannu Nasa Tareda kaiwa kunna yayinda na cigaba da files din.

Hello " this is Nuzla jemal speaking from MTC company, how can I help you?

Ina ganin kibar wahalar dakanki wajen neman inda akasa cameran so Baza ki taba ganinsa ba,

By the way aykin ki Yana kyau ,yafada Cikin deep voice dinshi.
Da sauri na dago ina dube dube tareda zaro Ido that mean this idiot has been watching me .
Haushine yakama ni Mai wanan mutumin yake nemana dashi nafada in an angry tone .
Mai Kake so danine karkaga nazo office Dinan kadauka nadawo kenan danaga file dinka zan bar ma office din .
Hello?! Hello?!! Hello?!!! Na fada sau uku Amma ba Amsa .
Wayar na Kalla Ashe Duk wanan maganganun danake yakashe wayarsa .

Dariya murad yai don yasan wahalar banza take already file din ba gabanshi kawai ya mata hakanne don yasata zuwa office din.

Gabadaya na hada gumi dukda Ac dake office din Amma gumi ne ke tsisstsifo min naduba file ko ina Amma banganshi ba, gabadaya na hargitsa office din .Ina kok¨¤rin mikewa telecom din yasake Kara .Daukan nayi
Oh my God dan Allah malam ka kyalle ni Mai concentrating akan duba file dinan ka takura wa rayuwata bazan yadda kana bossy Dina coz am no longer your staff, stop playing dirty games with me ,just tell what you want form me?! Can't you focus on what you are doing stop calling me ,I have work to do sai y¨¤nzu na sauki numfashi.

Masha Allah wanan wacece take magana naji muryar babbar macce.

Inallilahi sorry Anty kiyi hakuri wallahi bansan dake nake magana ba nadauka wanine wallahi ,kiyi hakuri Anty am very sorry nafada Dan harga Allah banji Dadi ba nadauka stupid boss Dina ne yasake kira.

Bakomai Yata karki damu ,Amma dawa nake magana .

Kai tsaye Nace my annoying Boss ,his so stu.....shiru nayi karnayi kwaba Dan bansanta ba .

Interesting! tafada
Inallilahi kardai taji zargin danayi ma Murad hankalina a tashe .

No Anty ba haka nake nufi ba Nan na fara kame kame.
You must be the new personal assistant daya dauka ko ? Ta tambaya .
Na shiga uku ! Ni Nuzla, kin shiga uku Nuzle Bakisan wacece ba ,wata Killa taje tagaya masa gashi ina murna mun rabu y¨¤nzu inyazi labarin Nan bansan Kuma maizaimin ba.

Hello" kina jina kuwa ? Matar tafada .
Uhm Anty ina jinki, Dan Allah Anty kiyi hakuri ni PA dinsa ce a da .

Karkiji komai Yata taimakon dazakimin shine so nake nasan ko yazo office ne ? To Amma Anty ina tsoron disclosing about the manager saboda bansan kiba inba damuwa ina son nasan dawa nake magana ba nafada Cikin girmamawa don daga ji matar babbace ,dukda Basan Murad takeba bazataso wani Abu yasa maisa ba saboda tasan Bazai rasa iyayensa da abokanen dasuke kaunarsa ba.

She just like the girl tun kanta ganta taji tana sonta .
Maima sunanki Yata ?
Nuzla jemal
Naji Dadi Nuzla dakika kasance PA dinsa saboda ya dauko PA ba adadi Amma ba kamarki ban taba Jin PA datake ayki tsakaninta da Allah kamakiba haka taita yabona .

iKon Allah wanan wacece tun dazu muke magana da ita akan Abu daya.

Ni mahaifiyar Murad ce .
Wani irin shook naji bansan lokacin Dana kware ba, da sauri na dauko ruwa Saida na shanyeshi tad.

Ma...hai...fiyar murad .
Wayar nacire daga kunne na ina sallati .
Da sauri na Maida Haj...iya ina kwana ? Dan Allah kiyi hakuri da yadda na Amsa maki waya da farko am really sorry bara naje na Kai masa wayar .

Duk sainaji na tsani Kaina saboda yadda naiwa danta harda zagi nasan ko wacca uwa bazata jidadi ba idan aka zagi danta a gabanta .
Ji zatayi ta tsaneni saboda tagane bana son danta .

Amma abun mamaki sainaji tana dariya !
What's funny?
Karki damu yata ,basai kin bani hakuri ba ,mubar wannan maganan y¨¤nzu Ina shi Murad din Yana Nan ? Nayi ta Kiran wayar shi bai dauka ba .

Eh Haj Yana Nan ,Yana office dinshi

Jairi shine Yana ganin kirana yaki dauka yasan laifin dayamin ay tafada tana dariya.

Shikenan Yata nagode ga lambata Nan ma rinka gaisawa cewar Ammi don haka Nan taji tana kaunar yarinyar .
Toh hajiya No kice min Ammi .
To Ammi nagode sai na kira ,yawwa Yata .
Saida na bari ta ajiye wayar na ajiye tawa.
Iska nafesar naso Nayi kwaba Amma hmmm.
Ganin lokaci yatafi Kuma gashi Azahar tayi na Yanke shawarar Nayi sallah sai naje na sanar masa Banga file din ba na wuce gida .

Hijabin jikina nacire take gashina ya zubo har gadan baya Yana Lilo tun rigar Dana sa da asuba iya gwiwa don bata zaci zata fitaba, don na manta da wata aba camera ina kokarin Bude kofar toilet din don yin alwala.

aka Bude kofar office din ihu nasa tareda da kamkane jikina ina neman hijab Dina dake kan kujera Wanda keda tazara tsakanin mu.

Murad ne tsaye hannunsa daya a aljinhun wandonsa dayan Kuma ya tura kofar office din.

What are you trying to do? Ka fita ,Mai haka na fada ina Kara Jan rigata kasa da hannu daya yayinda daya hannun nake kare kirjina .

Tsayawa Yani Yana kallona a dage ,

Meaning? Yafada
Ka tsaya anan, ka juya please nafada duk a rikice nake tuni hawaye sun fara zubowa .
Ok fine! Yafada Yana juyawa shi abun nata ma Dariya yake bashi don kawai ya ganta haka take kuka she's really crazy .

Da sauri ta tafi ta dauko hijabin duk Yana jinta Bai juyo ba cikin sauri tajuya zata sa hijabin ya tadiyeta ihu tai tatafi zata kiffa Dan ta saddakar faduwa zatai ,da sauri Murad yajuyo Jin karar ta yatare ta .
Ajiyar zuciya tashiga saki ahankali Jin bata Kai kasa idanta a rufe donta tsorata sosai kana ganin yadda kirjinta ke dagawa hannayenta biyu tasa yaruko Murad da karfinta gudun karta jita akasa .

A hankali Murad kebinta da kallon wani irin abuna fizgarshi her eyes,her nose ,lips ,her long hair long neck a second 2 yakare mata kallo baisan lokacin da bakinsa yakai kan wuyanta Yana kokarin kissing din wuyan ta Bude Ido ihu tasa ganin yadda ya matso kusa da ita a yanayin datake ba hijab wanan Abu yay ma Nuzla ciwo bakadan ba ,da sauri ta tureshi da hannayenta har sai da yay baya don jikinshi ba karfi tajuya baya tareda fashewa da kukan takaici tana rirrike jikinta .
Angudu baa tsiraba kenan don she looks more hot and sexy kuka take kamar ranta zai Fita .
A hankali Murad ya dauko hijab dinta dake yashe a kasa sai ji tayi ya lullube mata jikinta dashi sanan ya dawo tagabanta pink lips dinshi ya lasa a hankali ya Bude bakinsa for the first time and apologize Am sorry Nuzla ya kira sunanta .
Dip taji kukan ya dauke don bata taba tunanin Murad Yusuf A bulama the richest billionaire bata hakuri ba ,she did not expect that .
His apology was unexpected juyawa yay Yana barin office din yayin da tabishi da kallo kamar status.


IDan kinason ay adding naki a paid group for regular update Zaki biya 200 to wanan Acc din 3078411837 first bnk message me on my WhatsApp number 08062352006.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login