Showing 15001 words to 18000 words out of 29871 words

Chapter 6 - ETERNAL-LOVE COMPLETE HAUSA NOVEL

fams   

05 Dec 2024

5940

wani kallon gargadi.
Gwalo tayi masa tareda Jan hannun Muneer suka fice tana dariya.

I swear this girl is unbelievable ,shes just so different bakamar sauran matan danake haduwa dasunba.Sam batada tsoro and she's strong.
Time din danaji labarin tayi posting magana akaina, I was mad nadau zafi sosai don a lokacin Nasa araina duk Wanda yay posting sai na wulakantashi koma waye,Amma saimai ? The first time Dana daura idanuna akanta I threaten her scared the life out of her ,but reaction dinta yabani mamaki I expect her to kneel down back for mercy Amma ba tsoro a tattareda ita Sam taki yadda ,nakara threatening nata akan zata biyani kudin bata min suna datayi ,dukda nasan bata da kudin but tadage akan zata biyani.
Bayan barina gidansu da sati biyu Nasa yarana biyu suna samin Ido akanta 24/7 Nayi offering nata job Amma tacemin kozata mutu bazataimin aykiba ,mutane dayawa sunasan ayki anan Amma she rejected my offer .nacema yarana susamin Ido akan duk wani activities nata har wajen ayki datake zuwa nema ,dataje zasuimin waya nakira manager wajen nace karsu mata interview ko karsu dauketa.
Sanin matsayina yasa suke bin umurnina don sunsan bakaramin aykina na bane Nasa a rufe wajen ba.
Akwai lokacin da ina gidan gramma Dina suka kirani cewar akwai matsala fa ,maigidan dasuke ciki yazo da yara sunata Watso masu dakaya waje .rufe Adam nai da fadan Mai yasa Bai sanai Dani dawuri sai y¨¤nzu ,hakuri yayta bani sanan na dauko file din da private investigator Dina yabani Wanda ke kunshe da duk wani bayananta a ciki anan naga number landlord dinsu Nan take na kitashi.
Dauka yayi Yana wanene saboda Nayi hiding number na .
Ina fatan kasan Murad Yusuf A bulama, yes...yes ....yafada.
Naji labarin ance kazo gida Nuzla jemal kasa ana watsar masu da kaya,saboda Basu biyaka kudin hayansu ba.
In har bakaso ka hadu da fushina nabaka minti biyar kasa amaida masu yadda suke sanan karka kuskura kace mata ni na kiraka akwai yarana a wajen kasa maisu suna jiranka a waje zasuyi settling kudin dakake binsu .Do I make my self clear .
To to shikenan yallabai yafada Yana hanging call din .
Adams nakira nace yay settling landlord din.
Murad you are crazy wata zuciya ta bani Amsa nida nakeso na wulakanta ta want her to pay for her mistakes Mai yasa nake taimaka mata .
Today marks the 14 day Amma har yau ba alamun inda zata Samo kudin that huge amount of money indeed she's crazy.
Baa jima ba Adams ya kira ni cewa taje wani restaurant Nan ma Basu bata ayki ba har suna kokarin samata securities .
Ku taho min da ita office din na ,Amma boss intaki fa karkuyi mata da sauki ku tsorata dacewa in bata yadda ba Zaku dauki kanwata .saboda yakulla idan aka bita ta sauki she will prove her stubborness .
Muna cikin magana da Muneer Daya kawomin ziyara he runs another company so ba waje daya muke aykiba da Kuma samiha yarinyar da zai aura Yar Aminin papa data taso tundaga new york kawo mashi ziyar don acewarta tayi missing dinshi Adam yamin text sun kawota .
I have to dismis this two idiots .
And found out that wanan yarinyar kawar Sami ce.
Mts I don't care tafada.

Nuzla
Bayan tagiyansu Sami najuyo karaf muka hada Ido that means tun dazu kallona yake or what hankalina bakaramin tashi yay ba ,shikenan nasan yanzu zaisa atafi Dani jail Amma kafin zan nemi alfarmar yabarni naga su Hakim .
Juyawa yayi yakoma cikin office din har y¨¤nzu Bai cire hannunsa dake cikin aljinhun sa ba .
A hankali tafi bayansa zuciyarta fal cikeda tsoro yayin da fuskarta ke nuna dakewa.
Office din nashi babbane sosai don zaiyi gidanmu ko yafishi da kadan.
Wani irin kudi mutumin Nan yake dashine koma kagani acikin office dinshi Mai tsadane gwanin shaawa ko baa gayama ba.
So Where is my money ? Yafada fuskarshi ba alamun wasa ciki.
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA

9??

??
How was the interview ?dafatan an dace this time around cewar Hakim dake zama a gefenta .
Nuzla ya interview din Aida ta fada tana shigowa dauke da ruwa tana Mika Mata ,Saida ta shanye ruwan tas Tamika Mata cup din ,zama sukayi Suka sata a tsakiyarsu ,kun biya wajen ummi yau kuwa ? naje sai wajen 2:30 ma nabaro can kaifa banjeba wallahi saboda bamu tashi da wuri ba ,Amma gobe am free.
Hum it's terrible! kunsan bansamu ba duk wannan balayin da Wahalar danasha a banza.
Kai !!! Kina nufin har companing dasukai maki interview last week ki koma yau cewar hakim.
Naje shima sunce baza su daukeni ba sun dauki wasu already saboda haka basa bukatar sake dauka y¨¤nzu.
Kuma bakya Jin ko wanan Murad dinne yake sasu karsu Baki ayki awajensu?cewar Aida.
Nima Saida Nayi tunanin Hakan daga farko harma nai mashi magana Amma yay denying yace baida wanan lokacin harma yay min tayin ayki a company dinshi.
What!!!?
Yay maki tayin ayki Amma kika kin Karba ko ? hope you said yes Nuzla ,tabdi su dasuke da manyan companies a kasar Nan .
Wait a minute,
A ina ma kika ganshi ? Aida tafada karfi hartana kokarin fadowa daga kan kujerar datake zaune . Shiko Hakim Yana zaune Yana kallonshi baice komai ba .
it's a long story Nan ta gaya masu yadda yazo gidan in brief da maganan payment din daza taimashi .
Tashin hankali ,So you kept such a big secret from us .Aida bazaki gane bane inda nagaya maku most especially you kindinga blaming Dina kenan that's why I kept mute .y¨¤nzu bagashi na gaya ba .But inda kin gaya mana tuntuni ,we could have come up with a plan amma kin barshi aranki kekadai y¨¤nzun ma Bai bace ba cewar Nuzla shiyasa naketa neman aykinan don nay settling nashi, ta ina y¨¤nzu zamu Samo kudin nan cewar Hakim .
Shine abunda naketa tunani Gashi cikin kwanakin da yabani remain 3 days or he's going to sue me.
Then You have to accept he's offer shine kawai hanyar da Zaki bi kibiyashi kudin nan and kin gama zamu Sami kudin da zaayi ma ummi ayki, don nasan pay din ba kadan bane
Waike Aida Mai yasa bakida hankali ne Na maki kamada wacca take wasa ne?
Na gaya maki mutumin Nan he's baida mutunci ,his rude Yana da girman Kai da izza and you expect me to accept his offer? never!
Try to understand Nuzla bayan duk abunda kikai masa ,Sanin kankine dan babban gida kika tabo Amma ya kyalleki without taking revenge on you but he even offer you a job a company dinshi, And yet you turn him down .Kina barin ego dinki Yana controlling naki ,wanan ba daidai bane.
Shut up ! Zan mareki in Baki min shiruba Kya Zaki gaya min abunda ya kamata tadaka ma Aida tsawa .
can't you say something reasonable. cewar Hakim Wanda sai y¨¤nzu ya tsoma masu Baki , y¨¤nzu mutumin da ya wulakanta yar uwarki shine zakice he's nice enough to offer her a job .ke har kin manta irin wulakancin dayay mata ya Kuma kunyatata gaban mutane ,sannan Hakan Bai masa ba saida Yasa aka koreta a wajen ayki Hakim ya tambayi Aida Yana kallonta.
But ...still he generous enough to offered her a job , kaga zata Sami kudi , zatasamu kudin treating ummi and lastly we can live a comfortable life idan tayi ayki dashi,Bai kamata tarinka nuna stubborness nataba tunda tasami Dama dazata taimaka ma familyn ta.
Oh har y¨¤nzu bakya gane me nakeso ki fahimta ba , sometimes kudi bashine komaiba najin dadin rayuwaba .
y¨¤nzu dai so kike ta kaskantar da kanta saboda kawai company nin suna biya da kyau? what about her pride ?
manta da wanan Muna bukatar muci abinci ,musai kayyayaki sanann ......
Enough! Enough! you two should shut your mouth. Nuzla ta dakatar dasu kafin su fara catfight dinsu .
Amma ai gaskia ake nuna Mai
I said shut your mouth banasan Jin komai daga bakin ko wannan ku, the two of you are giving me headache thanks for the advice,Amma it's left for me to decide Kona karbi offer dinshi ko naki karba.

mommy ce tashigo falon papa Mimi na binta a baya,zaune samesu shi da gramma suna Yar hirar su ta da da mahaifi Har kasa ta tsuguna tagaida gramma da papa ,Mimi ma tayi yadda tayi tana sussunkwi da Kai. lafiya Lau papa ya amsa Yana murmurshi wanna wacece ? bakuwa mukayi?
ka manta Mimi Yar wajen ya baseera tafada tana washe Baki.
Masha Allah itace ta girma haka ? Masha Allah raban da na ganta tun tana Yar karamarta ya baban naki yafada Yana kallon Mimi.
sunkuyar da Kai tayi tana murmurshi alamar taji kunya Yana Nan lafiya. Gramma da take kallonta fuskarta ba yabo takalli mommy Hutu kenan tazo maki ?
Eh....aa Daman service ne zatayi toshine aka turata imo state shine ya baseera ke gayamin nataimaka nasa a dawo da ita Nan kusa tana mace ina ita ina zuwa imo .
Eh kina da gaskiya musamman a marran Nan da Rashin tsaro Yayi karanci ,Nan din an samu ne ?ina kenan zatayi cewar papa.
Anzo Inda takeso,
To gamu Nan dai Bangama yankewa ba ,dade ina tunanin ko a sama mata Kaduna inma bazatasamu anan din ba saitayi acan ,yafi kusa akan can imo din.
A a Mai zai Hana basai tayi a company su Murad ba Hakan zaifi mata gata kusa da gida .
kwarai kuwa ni har namanta da wajensu Murad din tafada tana wash¨¤ Baki ,Kai Amma naji dadin mungode yafada tana kallon Mimi kinga shi kenan gaki ga gida .
Mimi daketa zuba murmurshi tahau godiya ,bakomai cewar papa zamma Murad magana sai surinka tafiya tare.ba karamin Dadi Hakan yay masu ba suka fito suna murna .

Bugun kofar da akane ya tashesu daga daga bacci .
Mtw ko wane da sassafen Nan ,kodai Mr Murad ne cewar Aida hararar ta Nuzla tayi sannan Yasa hijab dinta taje don ta Bude kofa .
Tunkan ta karasa suka fara juyo muryar landlord dinsu wato malam baba gabansu ne ya Fadi don sun San kudin haya yazo karba.
Y¨¤nzu Yaya zamuyi cewar Aida tana magana a hankali .kawai mu bashi hakuri ay yasan halin da muke ciki .
Kan uban bakasan Rashin mutuncin malam baba bane nidai kawai mubashi hakurin zaifi .karku damu zan masa bayani yadda zai fahimta cewar Nuzla tana kokarin Bude kofar.
Da sauri ta matsa don saura kadan ya hankadeta yashigo Yana muzurai ,kokarin gaida shi take ya dakatar da ita ba abunda ya kawoni ba kenan ,ina kudin haya ,Dan Allah wallahi ke dakata min nagaji dajin wanan magana har wata daya nakara maku Amma kunki biya don haka nagaji kwai Wanda yaga gidan Yana so Dan haka ku tattara kayanku kubarmin gida zanyi amfani dashi .
Dan Allah malam baba ka Kara mana ko Nan da satine zamu biyaka insha Allah kaga ummi ba lafiya kudin maganin ta muke kokarin biya Amma ai kasan bama Maka haka .
Ina ruwana toh haka kukace wancen zuwa namayi kokari Dana Kara maku wata dayan,Kuma ni y¨¤nzu bama wanan ba Kawai ku harhada kayan ku nabaku minti Biyar bana son naga wasu tarkacen Kun .
Mai!!!
Au Kun tsaya Kuna kallona tunda bakusan mutunci ba bari kugani waje ya laika Kai cisgi Kuna ina kushigo ku fara ayki.
Malam baba ya haka ? Yazaka kira mana wasu Yan iska su shigo mana cikin gida Kai tsaye.
Kyalkyallewa ya da Dariya au haba gidan ku lallai yarinya Kai maza ku fara kwashe duk wani Abu da kuka gani ku fidda shi waje.nan fa su cisgi suka dinga Watso da kayan su Aida suna Basu hakuri Amma ko ajikinsu Hakim da Aida sai kokarin Maidawa suke Jan malam baba Nuzla tayi gefe tana Sharan hawaye tana rokonsa Amma kekeme ya shafawa idanuwansa Toka ke kima Daina bata bakin ki don wallahi zan maki Rashin mutunci kinsan ba mutuncine daniba ,wayarshice tafara ringing ya dauka Yana unknown number ce .
Hello waye ! Wai wake magana ne yafada cikin daga murya.
What? Nan da Nan jikinshi yafara bari I ...i.iyes ba damuwa toh shikenan an gama kayi hakuri yallabai Hakan Bazai sake faruwa ba nagode nagode yafada Yana kashe wayar .
Kai cisgi kumai da komai inda kuka ganshi .
Tsayawa sukai suna kallonshi cikin mamaki Anya kuwa lafiyarshi y¨¤nzu fa yace sukwashe komai Amma Kuma Yana cewa su Maida .
Tsawa ya daka masu tsayuwar Mai kuke kuyi sauri mana .Nan da Nan suka Maida kayan da suka fara fitarwa .
Su Nuzla kuwa mamakine ya hanasu magana dukda sunyi farinciki da yace a Maida masu kayan su kenan Yana nufin ya hakura kenan.
Suka fice da sauri .
Manage pls
[2/6, 6:52 AM] +234 806 235 2006: ETERNAL LOVE
SOYYAYA TA HAR ABADA

1??1??.

??
Erm ..... um bakinta na bari yayin da heart dinta ke racing fat fat kamar zai fasa kirjinta ya fito waje ,tace bansami kudin bane , Amma Ka Dan Karamin lokaci zan biyaka , saboda har y¨¤nzu Bansami aiki bane shiyasa Amma dana samu zan biyaka .
So bayan lokaci Dana Baki you expect me to give you another time uhm yafada Yana sipping ruwa .
My mind is telling me you are behind this, ta fada tana nunashi da index finger dinta .
Idan nace nine Mai zakiyi ? what will you do ? yafada Yana ware idanunsa akaina Yana smiling!
How dare you! nafada cikin bacin Rai ina nunashi.
Hey easy karki manta har y¨¤nzu kina cikin office Dina zan iya sawa Amin arresting dinki for trespassing yafada Yana dropping cup din da karfi.
what ! Amma you have no right to do that bayan kasa yaranka sunyi kidnapping Dina ban masu komai ba sun kawoni nan har suna threatening Dina ,Mai yasa kashigo rayuwarta? you ruined my life Da ina rayuwata cikin kwanciyar hankali not until you came into my life ,kasa na rasa aykina Wanda yake rufamin asiri ,I have a lot of things to do but you ruined everything.tafada in anger

Simple as ABC work for me and everything will go back how it used to be for you... maybe ma yafida because am going to pay you good amount kinga you can treat you mom yay smirking.
Karka sake Sako maihaifiyata a ciki nagaya ma, I will never work for you bari ma natuna ma idan ka manta .
Ni Nuzla jemal ba zan ma ayki ba,da nai ayki karkashin ka gara Kai jailing Dina for the rest of my life. Bazan ma mutumin da kawai Dan na zuba mashi ruwa a jiki yasa aka koreni talkless of ace ina ayki a karkashisa I mistakenly do something wrong bansan Kuma Mai zaimin ba may be he's going to skin me alive.
Daga ganin yanayin face dinshi nasan baiji dadin abunda nace masa ba .
uhm to Mai yake tsamani ? nace masa nagode da aykin daya min offering komai?
Ashe kuwa zai Dade Baitashi daga amafarkin dayake ba.

well ...nayanke shawara inma Nasa aka kulleki you're not going to end up being Locked forever .
Saboda haka you will start as my PA first thing Monday morning yafada Yana wani basarwa tareda gyara neck tie dinshi yakoma seat dinshi ya zauna .
As from next week kifara zuwa and bana son makara 8:00 dot tayi maki anan .idan zanyi tafiya you book my flight idan bukatan haka ya taso ,read my email and respond to them and lastly make me coffee kafin .....

Wait a minute ,I cut him off
bance Maka Nayi accepting aikin nan ba ,this is my life and my decision, nafada Maka kasa a kulleni because I will never work for you zan maimaita Maka sau dubu I will not work for you nafada stubbornly.

Buga table din yay da karfi Cikin gajiya Yana mikewa har Saida na firgita " "what the fuck is wrong with you?ya fada cikin tsananin bacin Rai .bansan lokacin daya karaso gabana ba sai jinai yay pining Dina to the wall .
gabadaya ya dauran nauyinsa ina iya jin yadda heart dinsa
ke beating very fast he looks very angry and scary
" what's wrong with you?
Do you know what it means to work here kinsamu Amma kina wasa da Daman ki ?
Na gaya Maka am not inter......hannunsa naji kan lips Dina shhhh don't say a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login