Showing 114001 words to 114708 words out of 114708 words

Chapter 39 - TUBALI book 2 complete hausa novel

18 Sep 2024

19374

kamo lips ɗinshi na ƙasan ya fara tsotsa ta ciki tamkar zai tsinkesu.

Shi kuwa Dr Sulaiman kai ya jinjina dan ya gamsu da ƙarfin halin Dr Sulaiman da har yake wannan cika bakin.
“Uhummm kayi kuskure Rayyern wlh na tausaya maka ranar da zaka shiga komar Jannart dole kayi azumi uku, na kaffaran rantsuwarka na fifita daɗeen chocolate aka mace.”
A kufule yace.
“Har abadako bazanyi wannan azuminba banza ɗan sa ido kai dolen-dole sai ka sani nayi mgn cikin fushi”.

Ya ida mgnar tare da katse kiran,
Kana ya zura wayar cikin aljihun tattausan jallabiyar dake jikinsa.

A hankali Jannart ta fara jan baya, sabida ganin yadda ya nufota haiƙan ƙadara,

Hannunsa yasa ya dafe ƙugunsa tare da ɗan kwantar da kanshi gefen dama, still yana tsotsan lips ɗinshi ta ciki,
Ita kuwa Jannart jin ta jingina da jikin ginine ya sata ɗago kanta ta kalleshi murya a raunace tace.
“Ya jikinka?”.
Tayi mgnar cikin rawan murya da kuma yin rau-rau da idanunta.

Numfashi mai nauyi ya fesar tare da zubawa pink lips ɗin ta da suka sha lipstick suna wani irin fitinennen sheƙi,
Fuskarsa a murtuƙe yace.
“Ke yaushe nayi kuka da kikayi ta shelantawa duniya na kwana kuka?”.
Yayi mgnar yana ƙara matsota kib da ita.

Kai ta fara jujjuyawa a hankali yayinda tsoronsa ya fara rufeta.
Mui-mui takeyi da ɗan bakinta tana jujjuya lips ɗinta alamun tana son yin mgn kuma ta kasayi,

Cikin ɗan ɗaga murya ya kuma cewa.
“Wato sharri zaki fara yimin kenan ko Janna, kuma har wurin su Abba da abokaina ko kunya bakijiba Janna kika faɗa musu sirrin mijinki wai na kwana k..”
Shiru yayi ba tare saya ida mgnar ba,
Sabida ganin yadda lips ɗin ta suketa karkarwa kamar mai jin sanyi bisa alamu kuwa tana gab da saka mishi kukane,
Ita kuwa Jannart so take ta buɗi baki tai mishi bayanin halin data ganshi daren jiya da kuma bashi haƙuri, sai dai ta sani tana buɗe lips ɗinta kukan da take dannewa zai kwabce mata.

Wani irin masifeffen kasala ne yaji yana dirar masa har yakejin kamar sawunshi bazasu iya ɗaukar sa ba,
Cikin wani irin narkekken murya yace.
“Wato wannan bakin shine maiyi min ƙarya da tara min jama'u koooh?”.
Yaja ƙarshen mgnar can ƙasan maƙoshinsa yana mai sa hannunshi ya fizgota jikinsa tare da cewa.
“Zanyi mgninsa kuwa yanzu”.
Cikin yanayin tsoron laifi da saurin kukan da yake ɗabi'arta ta saki wani irin raunataccen kuka mai kashe jiki da zuciya,
Tattausan tafukan hannunsa yasa duka biyu ya tallaɓo haɓarta kana watsa mata jarababbun idanunsa da suka sata saurin lumshe nata idanun.

Wani irin dogon ajiyan zuciya yaja da ƙarfi kana ya sauƙeshi a hankali tare da feso mata sassayan iskar bakinsa da yake kwamshin makilin.
wata iriyar fitinenneyar kasala na sare Garkuwar jikinta yayinda hawayenta kuma suketa ci gaba da tsiyaya.

Shi kuwa Dr Rayyern cikin wani irin fitinennen kwaɗayin lips ɗin ta ya manna lips ɗinshi akan nata tare dasa manyan yatsunshi yana murza hawayenta dake gangarawa.

Ita kuwa Jannart wani irin tsuma da karkarwa jikinta ya farayi,
Kana ta ƙara rumtse idanunta da ƙarfi.

Lokacin da taji yayiwa lips ɗin ta wani irin yinwataccen kamu.
“Heeyyyyyyhhhhhh”. taja wani irin narkekken numfashi jin yadda yaketa mata wani irin ni'imantaccen shafa da sauri ya fasa hannunsa ya zuge zip din sike....!




*🌟🌟 KANWATA🌟🌟*

Littafi. ne dake dauke da soyayya' cin amana 'kishi' darasin rayuwa.

*ƊANƊANO! ƊANƊANO!! ƊANƊANO!!!*

Mama kina ganin 'abunda Salma taimin' kin kasa magana 'jijjiga mama takeyi tana kuka mai tsuma rai.

Mama ta dago jajayen idanun ta 'dasuka ciko da kwallah ' cikin bakin ciki da bacin rai ' tace Rahma 'kiyi hakuri kanwar ki ce.

Sharr 'sharr 'idanunta suke zubar da kwalla 'da radadi hade zallah bakin ciki 'take kallon sama 'ta daga hannayen ta sama' tare fadin ya Allah ya Allah kagana ganin abunda *KANWATA* taimun ya Allah ka....

Ga masu bukata zasu tuntubi wannan numbar nan 09069080725

Littafin K'ANWATA
Naira dari biyu ne kacal kana
Vip 400

Account. 3115484026 Ikilima Adamu First bank.
Sai ki turo screenshots shaidar biyan Ku
Ta wannan nombar
09069080725. Sai in saki. Group. Ko kuma ku turo katin MTN ɗin ta wannan numben dai 09069080725... Kada ki sake a baki labari.

🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻🤝🏻😍

By
*GARKUWAR FULANI*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login