Showing 15001 words to 18000 words out of 34966 words

Chapter 6 - DESTINY LOVE oum yasmeen book 1 complete

15 Aug 2024

3231

sauri ya dauke ta miƙawa tareel yayi be jaba ya amsheta ana haka sai ga jami'an tsaro na kasar cikin fushi tareek ya tashi ya tare su yace

"Me kuka zo kuyi bayan angama komai kunzo ku binne kawarwakin wayan da basu ji basu gani ba tur da halinku me yasa baza ku kawo musu dauki ba a lokacin da suke tsananin bukata yanzu mene amfanin zuwan ku..?,

Jikin sune yayi sanyi...

besan cewa basu da ikon dakatar da cutarwar da Isra'ila ke musu ba wani abun sukan faki numfashin mutane suyi musu tabbas komai yayi farko zai ƙarshe suma ba'a son ransu hakan ke faruwa ba basuyi zargin shi ba dan ƙasar bane duba da irin launin fatar shi dan haka suka kashe wa'yanda suka mutu wa'yanda suka jinyata suka kawo masu duba lafiyar su...

Bayan an gama sallatar wa'yanda suka rugamu gidan gaskiya daman likitoci sun fara aikin kola da wa'yanda suka sami rauni ciki har da abrar ansamu ta farfaɗo dan haka tareek yace...

Tafiaya zasu yi sarah bata ji dadi ba ganin yanzu bata da kowa mijinta jalaluldeen ya mutu cikin muryar kuka tace...

"Zan ƙara jaddada maka amanar Abrar Ibrahim kesar  a yanzu bata da kowa sai Allah sai kai kaji tsoron Allah ka kula da ita kabata ilimin addini da na boko ka tarbiyantar da ita kamar yarda Ubangiji ya fada wata ran ka dawo ka kawo ta taga a halin ta

yan uwan mahaifinta suna Jordan da zama can suka koma nasan koman daran daɗewa zasu dube ta zasu dawo gare ta,



jikinsa ne yayi sanyi zuciyarsa tayi rauni....

yawa me ciwon baki yace

"Insha Allahu zan roƙe amana ko baku bani amanarta ba ni bazan iya Cutar da kowa ba.,

Farin ciki ne ya mamaye zuciyarta tace

"Nagode Allah ya yi muku albarka,

Amin yace jameel ya dauki kayan su

shi kuma ya dauki abrar saboda raunin kafarta akafada yasa ta haka ya juya ya fara tafiya jameel ya mara mai baya lub abrar tayi hawaye na bin kunci ta garin da aka haife ta yau zata barsa lumshe idanuwan ta tayi har suka zo gabar teko Palestine da Jordan ba wanda yace da dan uwansa kala kowa da irin tunanin da yake...

Jirgin ruwa suka shiga da zai sada su da kasar Jordan daga nan kuma in sukai kwana biyu su huce kano dole sai yayi wa abrar viza tunda bata da shi shiga sukai

a hakali jirgin ya fara tafiya abrar gyara kwanciya tayi a jikin sa Allah yayi mata son jiki da yake da abin da ke damunsa be damu da yarda take shige masa jiki ba......


SHATTIMA BABA GANA



Ƙanta ne ke wani irin sara mata cikin karfin hali tace

"Yagana yanzu ya kikeso inyi da raina kinfi kowa sanin damuwata,

gauran numfashi tasaki ta jin gina da luxury sofa tace

"Ya kaltum tun farko gabaki ɗayan mu mun kasa sarrafa zukatan mu mun kasa ɗaukan kaddara da mun rungumi ƙaddara wallahi da yanzu wani zancen ake ba wannan ba duba ki ga komai na shirin jagule mana ..?,

ɗaga kanta sama tayi ta ƙurawa p.o.p ɗin dakin ido cikin raunin zuciya tace

"Yagana wallahi har yanzu banyi danasanin hukuncin da alanguburo ya dauka ba ,

Dan murmushi yagana tayi ta gyara zaman ta tace..

"Hmmm ya kaltum kenan,

glasses cup ta ɗauka ta kai bakin ta duk daɗin tatatcan pineapple and coconut juice wani irin ɗaci take ji yana yi mata a bakin ta wai sai yaushe ƙaddara zata dena wala gigi da'ita..?,

aguje nur ta shigo tace


"Auntin barno..,

Cikin fara'a ta ware hannunta tace

"NUR,

Ƙara'sowa tayi ta rungume ta tace

"Aunty ina lubna...?,

Lubna tana gidan hajja kaka

Aisar ne ya shigo farin ciki ne ya mamaye shi ganin aunty sa yace

"Sannu da zowa aunty,

Yauwa tace masa nan fa hira ta farke a tsakanin su kowa na nan nan da antin barno

BN NADER FAMILY

Ran Alhaji Abdullah ne ya ɓaci cikin faɗa yace

"Wanna ai shashancin banza ne in zaku farka tun huri Ku farka saboda rashin hankali kuna so ku zautar damu wacce irin fatalwa ana zaune ƙalau ke Rahama zan laminci wannan ƙageggen zancen naku ba...
namasu taɓin ƙwaƙwalwa..?,

cije leɓen ta tayi domin wallahi ita ganauce ba jiyauba dan haka dole fa malan me turakar yasin yayi mata addu'a a gidan nan ba fashi mom Amina tace

"Amma ai...,

ɗaga mata hannu yayi yace

"Ƙar ki ɓatan rai nide na gama magana tun huri kisa wancan mashiriki ya barmin gida..,

tashi tsaye tayi tace..

"Yanzu kai min adalci kenan kasan kuwa irin tashin hankalin da jiya nashiga..? yanzu malam me turakar yasin ɗinne mashiriki..?

To wallahi a iya bakin ka har da aljanu faɗa yake kabi shi a hankali kar ya shanye maka ruwan ƙwaƙwalwa

da'katawa yayi daga tafiyar da ya fara yace

"Rahama naga kina so ranki ya ɓaci to ki bar wannan mutumin ya ƙara hour daya a gidan nan  saboda kin rainani ni zai shanyewa ruwan ƙwaƙwalwa yana faɗar haka yasa kai ya fita

Gyara ɗaurin kanta tayi tace

"Wallahi saina yi ai bakai ake tsoratawa ba..,

Ba ko sallama ya shigo yana rawa da'katawa yayi ganin wani uban carɓi a huyan wani tsoho cikin mamaki yace

"Kai lafiya me ya kawo ka..?,

Malam me turakar yasin yace

"Hattara dai yaro ka iya bakin ka ko yanzu in maida maka da bakin ka  huya..,

haɗa rai Salim yayi yace

"Kai anfaɗa maka wannan kurarin naka zasu tsoratar dani..? wallahi tun huri kwashe wayan nan matattun ƙafafuwan ka kayi gaba ko yanzu in nuna maka zamani ,

Cikin sauri mom Amina ta ƙara so tace

"Na shiga uku Salim kanka ɗaya kuwa kasan wannan wane...?, wallahi iya bakin ka ƙarya maida ka ƙunkuru,

taɓe baki yayi yace

"Mom ƙunkuru kuma..?,

Cikin tabbatar wa tace

"Eh,

Dariya ya saki yace

"Ai shi kansa kunkurune kinga kuwa in kura na maganin zawo tayiwa kanta,

Haɗa rai tayi tace

"Wallahi salim ka kiyaye ni..,

buɗa baki yayi zai magana sai yayi farin gani zabgegen kumurcin muciji

Ke saɗaɗowa dai dai da shigowar safna da mom hafsa baƙin ƙofar floor yaja tunga ya tsaya ya fasa kai  cikin tashin hankali mom Amina tace

"Malam me turakar yasin tarnaƙi faɗan ibilisai yi mai magana ya bar gunnan,

gumine ya wanke fuskar malam ya ciro carɓin huyan sa duk tsayin sa haka ya fara jan Uku uku hurhuɗu ko za'a samai huƙa a huya bazai ce ga abin da yake faɗi ba....

ai ƙafin su ankara tuni ya fara zagaye su duk kuwa faɗin floor haka ya datsi iya gunsu iya tashin hankali yau suna ciki kaf cikin su ba wanda ya tuna da addu'a balle suyi....


Wayyo Allah ashe daman ajalina ke kirana shiyasa da miji ki yazo ya zuɓa min tujara na'kasa tafiya masu iya magana sun ce ƙwaɗayi ma'buɗar wahala ashe zancen zucine ya fito fili

be sani ba duk irin tashin hankalin da Salim ke ciki be hana shi sakin wata irin dariya ba yana tausayin kasan yana tausaya masoyi yar sa SAFNA domin ita ko motsi ta kasa.....

Allah ya bawa malam sa'ar guduwa da sauri salim ya ruƙo ƙafarsa yace

"Yaba malam me turakar yasin ya zaka gudu kai fa har maida mutum kake wata halittar..,

A fusace ya buge hannunsa zai ƙwaci kafar sa mucijin nan ya nan'naɗe musa kafa tare da hannun salim kuka salim ya saki ganin rayuwar sa ta zo karshe burin sa be cika ba..

Ganin ya naɗe su salim mom hafsa ta sami damar guduwa aikuwa kamar wasa ji tayi sanyi a kafarta saurin duba ƙasan'ta tayi sai tayi farin gani tace

"Wayyi na ga takai na ni hajara,

Kuka take we'we kai kace aiko mata akai da  saƙon mahaifinta ya mutu

Ashe su safna sun ɓoya a kitchen safna na janyo mom amina ita na janyo ta dan a ganin safna su sunci duniya dan haka ballale a'damu ba dan sun mutu..

A fusace mom aminatou ta fusgota akafin ta ankara ran safna ya ɓaci ta janyo ta tuni tayi zaman daɓaro a ƙasa cikin wani irin raɗaɗi da yaziyar ceta tace

"Summa'inna alaina bayyana ya ashafi ya ma'afi tun tanayi a hankali har ta dawo da karfe ai yarda kasan a makarantar allo haka  suka kama...

Ganin duk inda ake zaibar gun kowa ya kama yi
in yaje gun mutum yana gamawa zai bar gun ya koma na ɗayan da yazo kan malam diriricewa yayi ya kasa ɗan haka tun da ya saita shi yana zaro harshe besan lokacin da ya saki gudawa ba warine ya turnuƙe floor....

Assalamu alaikum ɓat ya ɓata ba muciji ba labarin sa ganin yarda sukai hujuga hujuga kai kace ɓarin mota akai a kansu ga karatu da suke yawa wani abun ya ɓata cikin mamaki BASMA tace

"Mom lafiya na gan ku a haka..? wannan wane?,

Ba sudena ba saima ci gaba sukai da karatun su

Cikin sauri ta juya domin ta kira sitti da su uncle suzo su ga halin da suke ciki...

JORDAN

yamma likis suka iso Jordan hotel suka kama bedroom da floor cikin gajiya jameel ya ce zauna yace

"Wallahi duk na gaji haba wannan  aikin huya yanzu dafa wani zancen yake ba wannan ba..,


TAREEK yace

"Hmm kai taka me sauki ce.,

Dariyar da yake ruƙe'wa tun ɗazu ya sami damar amayar da ita cikin zolaya yace

"Haba angon mata biyu da balarabiyar Palestine da yar Nigeria,

Tsaki yaja ya shige ɗaki cire kayan da yayi ya shiga toilet wanka yayi ya ɗauro alwala fitowa yayi ya buɗe trolley  ɗin sa ya ɗauki kaya mara nauyi yasa ATM cars ɗin sane ya waɗi

da sauri ya ɗauka dan siririn tsaki yaja tuna abin da ya faru wayar sa da ta faɗa ruwa ya ɗauko ko kunnuwa batayi balle yayi musu order abinci


fitowa floor yayi shaf ya manta da wata abrar hullamai ATM yayi yace

"In ka gama lalacinka kayi mana order abinci plate biyu sai limo Ka duba wannan fridge ɗin ko a kwai ruwa kaga ba sai mun siya ba ,

Cikin zolaya yace

"Plate biyu kuma..? nifa wato tun yanzu anga jar fata an fara yi min wariyar launin fata ko,

da sauri ya dubi bangon dake pacing ɗin sa  four eyes sukai da ita tausayin tane ya kama shi kauda kansa yayi yace

"Harda kaya zaka tawo dashi kamar na wannan yarinyar kayan ta yayi dadti ,

ɗauka yayi ya zagaye shi ya shiga dakin domin yayi wanka

prayermat ya shimfida ya fara sallar magarib ba da ake kira wowa yanzu

yunwa ce ta ishi abrar dan haka kuka ta fara ga ciwo da cikin ta..

Wanka jameel ya gama a cikin bedroom ya yi sallar dan haka be ji kukan taba idarwa yayi daidai da idarwar tareek ganin tareek ya idar kawai sai ya fita be tsaya jin ba'asin kukanta ba

karamin tsaki yaja ya zauna akan royal chair yace

"lafiya me ke damun ki?,

haushi ne ya kama shi tunawa da yayi bata jin hausa balle turanci alama yayi mata da tazo aikuwa yawa jira take ta fara ɗingisa kafarta ta ƙaraso zama tayi a kasa ta nuna mai cikin ta fahimta yayi kamar ciwo yake mata ganin irin dadtin jikin ta ya ruke mata hannu ta tashi har toilet ya kai ta ya hada mata ruwan wanka ya fito

Zama yayi kunna tv ya fara kallo ihunta yaji da sauri ya shiga sabulu ne ya shigar mata ido

daman bata iya wanka ba k'arasawa gunta yayi ya wanke mata fuska

ganin ko cuda jikin ta batayi ba ya fara yi mata wanka tun da yake betaɓa jin yanayin da yaji yau ba sakamakon arba dayi da matasan Breast ɗin ta yawa an kafe hannun sa ya kasa ɗauke wa be yi zaton cewa wannan abun zai dau hankalin sa ba sosan wankan ne ya zame wani irin dadi yaji lokacin da ya ɗora hannu a kansu a hankali ya fara matsawa kuka tasa saboda zafin da ya ziyar ceta.....✍️




*DESTINY LOVE*


Arewa books@Oumyasmeen

Watt pad@ Aminaoumyasmeen

                Perfectly pen's


*Ina godiya my fans kodai ku ƙara hakuri dani wallahi bana jin dadin ƙorafin da kuke min wallahi bako yaush nake samin damar typing ba ga makaranta ga hidimar gida*


*Ban yarda amai damin shi document ba ko audio in kune yaji jiki ya tsira*



Episode 51-52

ture hannunsa tayi taja baya tana kuka sosai gun kemata zafi daƙyar ya iya tashi ya fita daga toilet

zama yayi ya zuba tagumi idanuwansa sun kaɗa sunyi ja lips ɗin sa na kasa ya ciza shikkenan yarinyar nan ta ɓallo mai ruwa da sauri ya tashi ya buɗe trolley bag yafara dubawa ko ya tawo da maganin sa hamdalah yayi sakamaƙon ganin sa da yayi...

ɗauka yayi da sauri ya buɗe fridge ya ɗauko ruwa ya watsa abakin sa shan ruwan ya shiga yi ba kakkautawa...

Ajiye ledar hannunsa yayi ya shigo cikin mamaki yake kallon tareek da sauri ya ɗurƙusa ya ɗauki kwalin maganin da ya yar yace

"TAREEK wai yau she zaka san wannan abun yana da illa wallahi tun yana yi maka aiki wataran bazai maka ba kai ba  likita ba bakomai ba ka tashi kana shan magani ina cewa yanzu ka huce gun mata har biyu ko wannan da kake rainata zaka iya rage zafi da ita?,

Banza yayi mai be tsaya tattara kayan da ya fito da su ba yasa kai zai fita dai dai fitowar abrar ɗaure da towel sai kuka take chak ya tsaya wani abune ya tokare mai ƙahon zuciya shide yasan ba kishinta yake ba amma ai ta bari jameel ya fita sannan ta fito ya tsani kuka a rayuwarsa musamman na mace tsawa ya daka mata

dariyar jameel ce ta subɓoce mai tun yanzu yafara kishin ta kana kallon kwayar idanuwansa zaka ga zallar so amma ya fake da tausayin ta yake ji

kuka ta ƙara fashewa dashi a fusace ya juyo kan jameel yace

"Kai kuma lafiya ka ke wannan dariyar harda ruƙe ciki ..? ina kayan da nace ka siyo?,

da hannu yayi mai nuni domin bazai iya yimai magana ba tsaki yaja ya fita shima binsa yayi ledar kayan ya buɗe riga da wando ne har guda uku cikin sauri ya dubi jameel yace

"Jameel ƙarfa kafara samin zargi a zuciya ta anya kuwa..?  tsakani da Allah karasa kayan da zaka ɗauko sai riga armless da three-quarter har guda uku yawa muna garin arna,

zama jameel yayi ya fara fiddo da take away yace

"Ai gani nai ku masu auran nan kunfi son irin kayan nan balle kai uban jaraba daga kallon yarinya har da shan pill,

kasa magana yayi dan haka yabar  gun komawa dakin yayi

samun tayayi har ta fara rawar sanyi jikin ta zafi raɗo da sauri ya ƙarasa gun jikin ta ya taɓa yaji zafi raɗau

saurin rungume shi tayi tana kuka lallashin ta ya fara luf tayi yawa tana jin me yake faɗi abinci ya fara bata abaki amsa ta fara yi tana ci bayan ya gama bata ya miƙa mata kaya ba musu ya ta amsa fita tasa yayi domin gudun abin kunya...

SITTI POV


Bugu take yawa zata fasa kofar a fusace sitti ta fito ta buɗe tace

"Ke basma lafiya wannan wane irin bugu ne yawa zaki karya min kofa?,

kama kugu tayi tace

"Sitti ina fa lafiya ga su mom amina ce suna karatu,

cikin rashin fahimta tace


"Karatu kuma..?,

Wahalallan numfashi ta  sauke yawa tayi tsare tace

"Sitti lamarin gidan sai addu'a wallahi gasu nan dai kizo ki gansu,

cikin sauri ta bita basma tsayawa tayi ganin uncle Nasir zai shiga mota cikin sauri tace

"Sitti ina zuwa ya kamata mu tafi da namiji domin a san yarda za ai da su nifa ina ganin aljanu suka tada,

Cikin yanayin tashin hankali amma sai ta danne domin Allah yayi mata ƙi faɗi tace

"Ke bana son shashancin banza wanne irin aljanu kuma nayi ma dana sanin biyo ki wallahi naman ta ke jule juice ce abin jikawa asha a ruwa ..,

banza tayi mata ta ƙara gaba cikin sauri ta ƙarasa tace

"Uncle nasir wallahi ga su mom nan ba lafiya kazo,

da katawa yayi cikin yanayin mamaki yace

"Wacce irin rashin lafiya..?,

A gajarce tace

"Aljanu mana,

da sauri ta ƙarasa gun ya mudassir tace

"Dan Allah aka zo su mom ba lafiya,

juyowa yayi cikin i don care yace

"Kar inje inga ba daidai ba fa,

Wallahi gaskiya nake faɗa maka tawo wa yayi suka fara tafiya har main floor curko curko sukai ganin hannun malam da salim a sarke da juna suna kuka mom hafsa da safna sunyi hujiga juhujiga kai kace ɓarin mota akai mu a kai

can ga mom amina ruƙe da ƙafa tana kuka

tsorone ya kama sitti ta ja da baya dan kar a zarge ta tana jintsoro tace

"Nasir mudassir Ku ƙarasa kuyi musu ruƙiya ke basma jiki shashin mazan gidan nan ki kirawo su mannir wannan daga gani yar mero ce a kansu,

Dariya basma tayi tace

"Haba sitti karfe 6:34 pm fa yanzu basu dawo ba kinsan wani ma sai 11:00 yake dawowa balle yau ana buga ball,

Shiru tayi can tace


"Kinga da wannan yaron yana nan me suffar samudawa daya zo domin shi kansa aljanine,

Haushi ne ya turnuƙr uncle sai kuma ya danne domin yason halin sitti bata da dama yace

"Sitti  wa..?,

Harara ta zabga mai tace

"Tareek mana kaf gidan nan wane me suffar aljanu sama dashi,

banza yayi mata ya ƙarasa gun su salim

ruƙe salim yayi duk ya fita daga hayyacin sa cewa yake

"Summa inna isimi sim sim dan Allah akar kuyi sama dani wayyo Allah mom zasu tafi dani wallahi bana son mutuwa,

Tsawa uncle ya daka mai yace

"Wannan wanne irin shashanci ne,

Kama bakin sa yayi yace

"Toto to nayi shiru kalas inji larabawa ,

zama yayi ganin kamar sun dawo hayyacin su yace

"Me ya faru..?,

nan mom amina ta kwashe komai ta faɗi

dariya mudassir da basma keyi malam yayi huƙi huki mom hafsa kuwa haushi ne ya kamata ganin ɗanta yana dariya tace

"jibe ka yawa wani mutumin kirki shashasha kawai bar nan gun,

shiru yayi ya juya ya fita basma bin bayan sa tayi haka uncle salim kuwa kunya ce ta kama shi da ya tuna abin da ya aikata

mom amina ta sami targaɗe malma kar kaɗa rigarsa yayi ya cika ta da iska domin yau yaga bala'i har abada shi da gidan nan

safna ma tashi tayi ta bar gidan baki daya  baza ƙars dawowa gidan nan ba


Misalin karfe 9:30

abba ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login