Showing 30001 words to 33000 words out of 34966 words
buƙatar su kaga tsohon gwamnan nan hmmm har yanzu ina tantama anya kuwa Musulmi ne...,
file sageer ya ɗauko ya bashi yace
"Amin ya Allah ashe bani ƙadai nake wannan zagir ba kasan kisan da akai kwanaki baka ƙasar nan da mukai bincike dasa hannun'sa aciki ga wannan file ɗin goga ne...,
Amsa yayi yace
"Ai ina nan saina kai shi ƙasa kowa sai yasan wanene shi kasan NANNE...?,
Saurin kallon sa yayi yace
"Ina kagan ta ....? lokacin da kasami matsalar nan aka kai ka India to ita ta sama ka guba ka shaƙa har tayi sanaɗin sai da aka samaka inji domin temaka wa zuciyar ka ... ba afaɗa maka ba saboda muna tsoran kar garin nemanta tasa ka awani hali bayan wanda tasa ka..,
ajiyar zuciyar yasaki me nauyi yace
"Yau na haɗu da'ita har tace min tana gaishe'ka....,
saurin kallon'sa yayi yace
"A ina...?,
gyara zama yayi yace
"Anan na gan'ta....,
da sauri ya tashi yace
"What anan..? kenan ta shigo gidan batare da sanin kowa ba ...,
layin nan na ajihun'sa ya ɗauko ya ajiye akan table yace
"Kwantar da hankalin ka ai tabar wata alama amma Ni ina zargin tun daga gidan mu take bina sai dai tayi sa'ar muka shiga lifter ɗaya bayan yawan lifter dake gidan nan tun daga lokacin dana ganta na samata ayar tambaya...,
zama yayi yace
"Amma nifa Ina ganin da sahannun wasu a gidan ta shigo taya akai har ta shigo gidan nan security ɗin waje basu gan'ta ba ,
dafa kansa yayi da ya sara mai yace
"Hakane wallahi....,
sageer yace
"sai mun dage tukunna zamu kawo karshen irin wa'yan nan mutanan..,
Tashi tareek yayi yace
"Hakane Ni zan koma... dukkan wasu bayanai da ka samu ka turomin bazan ƙara shigowa ba sai dai inyi aiki ta computer Sannan zanyi shigar baza'ta in tafi barno....,
ɗaukar sim ɗin nan yayi ya nanna ɗeshi ya zura a aljihu ya ruƙe file ɗin nan
Tashi yayi domin raka shi yace
"Allah ya temake mu ya kuma tsare...,
Amin yace har gun lifter ya kaishi sannan ya dawo
Flash back ABRAR
************
Ƙara ruɗewa tayi ganin ya fita ya barta aunty Ayesha ƙagota tayi ta rungume'ta tana lallashi shafa bayan'ta take har ta samu tayi shiru zaunar da'ita tayi akan gado ta fita bata jima ba ta dawo riƙe da Leda ƙatuwa yawa ta famfas ajiye tayi a kan gaɗon abrar ta ja stool ta zauna buɗe leɗar tayi ta zaro pad guɗa ɗaya wardrobe ta buɗe ta ɗauko pant ɗinta ta saita audigar tace
"Abrar wannan jini daki kaga ko wacce mace nayin'sa shine shedar mace ta girma zata iya ɗaukan ciki.... kije kiyi wanka ki cire kayan jikin ki kisa wannan...,
Ƙasa tayi da kan'ta kunya'ta kamata amsa tayi ba zato ba tsammani taga aunty ta ajiye mata ledat bra tace
"Ga wannan sauran kiƙi amfani da ita ta muce ni da ke..,
Yawa ƙasa ta tsage ta shiga haka takeji cikin sanyin murya kamar ko da yaushe tace
''nagode,
tashi aunty Ayesha tayi tace
"Maza kiyi abin da nace ga kayanki nan mijinki ya ba nasiya miki inya dawo kimai godiya inna juma zata zo ta shirya miki su a wardrobe...,
tashi tayi tace
"To ..,
shiga toilet tayi...
Intesar da hafsa da basma suka shigo ko wacce ajiye jikar dake hannunta tayi ban da basma da ko littafi bata fita da shima zama tayi tace
"Wash Allah nagaji wallahi malamin nan ɗan rainin hankali ne ....,
baƙi buɗe intesar take kallon'ta lalle basma bata da kunya tun da yafara karatu ko a bata ce ba har ya gama hafsa kuwa ko biyawa ta kansu batayi ba domin duk ga baki ɗayan su ba kirki ne da suba...kan gadon'ta ta kwanta
Abrar ce ta fito da ƙaton hijibi a jikin'ta harta gashin kanta ta wanke ya dame'ta tun da tazo gidan nan ko sau ɗaya bataje saloon ba cikin fara'a tace
"Aunty hafsa kun dawo...?,
gyara kwanciya hafsa tayi tace
"Ehwllh matar yaya mun dawo...,
harara abrar ta watsa mata ta juya ta buɗe wardrobe zuciyar'ta na wani irin bugu aduk lokacin da aka kira abbu mijin'ta takan shiga wani yanayi tana mugun tsoran'sa barin ɗazu da yayi wannan abin ya ƙara samata tsoransa a zuciyar'ta ajiyar zuciya ta sauke ta ɗauko riga doguwa me sauƙin nauyi
bata cire hijabin'ta ba tasa ga kuma wannan bra da anty tasa ta sakawar dole dan ma me net CE ba soso ko ɗaya a cikin'ta hijabin jikin'ta ta zame dressing mirror ma haɗin gadon'ta ta nufa stool taja hairdryer ta ɗauko ta busar da kan'ta inteesar tace
"Komai Allah ya baki abrar...,
taɓe baki basma tayi tace
"a'a ba komai ba sadaka fa aka bawa yaya ita kinsan'fa yahudawan nan fa sai a hankali Allah isa baturo'ta sukai ta kashe mu ba .... ,
ci gaba tayi da aikin'ta bata kula'ta ba bayan ta gama aunty Ayesha ta shigo tace
"Ku fito lokacin dinner yayi....
Tashi sukai banda basma dake haɗa kaya da sauri aunty Ayesha ta dube'ta tace
"Basma lafiya kike haɗa kaya...,
ɗan ya tsuna fuska tayi tace
"Aunty komawa part ɗin mu zanyi nayi ma ƙoƙari da na kwana hudu tare da baya hudiya ƙar nima a wayi gari aga na mutu....,
ƙasa dakai abrar tayi zuciyar'ta nawani ƙona Cikin ɓaƙin ciki Aunty Ayesha tace
"Wai basma me isa bakyaji ne... wannan ai cin fuskane to sai kin dawo...,
tana faɗar haka ta juya tabar ɗaƙin inteesar ma dawowa tayi ta kwashi kayan ta yanzu ɗaƙin daga hafsa sai abrar
Cikin kwanciyar hankali suke dinner bakajin ƙarar komai sai ta chokali ƙarar bugowar ƙofa su kaji da sauri ga baki ɗayan su suka ɗago ban da uncle Nasir
domin ya fara gajiya da wannan gutsiri tsomar da ake a cikin gidan nan kullum ba kwanciyar hankali ya ɗebo su Hafsah ne lokacin da aunty Ayesha take da cikin Sultan abin mamaki duk yar tsamar dake tsakanin su da iyayensu basu hana shi ba saboda shi baya son yar aiki inna juma ma
yan sharere da goge goge take musu tana gamawa ta tafi be a fusace mom hafsa ta shigo tana hura hanci cikin masifa tace
"Wato shi yana gudun ransa shine ya kawo miki ita kika amsa dan neman suna hafsa maza maza haɗa kayan ki kizo mu tafi ko inci mutuncin ki yanzu wallahi....,
kamar zata yi kuka ta buɗa baki xaya yi magana mom hafsa tace
"Wallahi kina magana sai na ɓatar miki ...,
tashi tayi ta shiga ɗaki ta gumi aunty Ayesha tayi abubuwa da yawa na damin ta tashi tayi ta hau sama tareek ne ya shigo tuni mom hafsa ta kama kan'ta
be kula da hafsa da mom Hafsah ba domin kaf matan gidan ba shiga shirgin'su yake ba cikin mutuntawa
Jan kujerah yayi ya zauna Form ya ajiye akan dinning table yace
"Ki ajiye gobe jameel zai zo ya kaiki makaranta...,
Tashi uncle nasir yayi ya bar gun karɓa tayi a hankali ta motsa laɓɓan'ta tace
"Nagode Allah ya saka da alkhairi anty ta bani kaya...,
ƙai ya ɗaga zuba mata ido yayi a hankali yace
"Sai kuma me kike buƙata...,
ƙasata tayi da idon'ta bata son wannan kallon da yake mata ko wanne lokaci in suka haɗo tana jin idanuwansa na yawa a jikin'ta bata da ba magana girgiza mai kawai tayi tun da ya shigo ya kurawa lallan hannun'ta ido ba zata ma tsammani taji ya kama mata hannu yawa me ciwon baki yace
"Wayayi miki wannan kunshin....?,
kallon ɓakin kunshin hannun'ta tayi yahau kan farar fatar ta tayiyi kyau wacce tayi zanan ta ƙare cikin sanyin murya tace
"Wata ce wacce tazo yiwa anty kunshi tayi min..,
Wani abune ya tukare mai zuciya yanzu fa inta fara zuwa makaranta maza da yawa zasu kalli hannun'ta suce yayi kyau kamar yarda yayi mai kyau cikin deep voice ɗin'sa yace
"Kar ki ƙara yi..,
kai ta ɗaga mai su take ya saki hannun'ta amma yaƙi cije lips ɗin'sa yayi yace
"Kina yiwa su umminki addu'a in kinyi sallah....?,
Kwallah ce ta taro a idon'ta tace
"Eh...,
tashi yayi ya cika mata hannu yace
"Jeki ki ajiye kizo mu tafi zaki haɗamin kayana..,
tashi tayi da ƙyar take tafiya saboda bayan'ta da ya zubawa ido bata dade ba ta fito riƙe hannun'ta yayi suka fara tafiya salim ne ya fito cikin suɓutar baki shi da abokinsa yace
"Masha Allah kaga wata baby kuwa..,
saurin rufe mai baki salim yayi yace
"Kai rufamin asiri ka bari kwai wata gada da ake haɗawa tana waɗawa dashi zan aure'ta...,
Allah yayi wa tareek ji dan haka duk abin da suke ya ji shi nunawa yayi kamar be gansu ba part ɗin'sa suka shiga ya rufe kofar floor sa yasa hannunsa ta buɗe shi ya fara shiga sannan ita ya rufe...... tun shigowar su safna na kallon su wani irin ɗaci zuciyar'ta keyi..
yanzu zai kulle kofa da ita waya san me zai faru wasu hawaye ne suka zuɓo a idon ta me yaji da sauri ta koma ɗakin'ta
********
kulle kofar yayi kallon'ta yayi hasken kwan lantarki ya haske fuskar'ta pink lips ɗinta sai sheƙi yake ba abin da tasa saurin kawar da kansa yayi yace
"Ki shga ki buɗe wardrobe ɗina kawai trolley bag akan gado na a bude ki haɗa min kaya na ...,
wasa ta fara da hannun'ta tace
"Bansan bedroom ɗin ka ba..,
Ɗan tsaki yaja yace
"Zo in nuna miki...,
tare suka jera ɗaukan system ɗinsa yayi ya fara aiki ita kuma ta buɗe wardrobe kayansa ta shiga haɗa mai yana kallonta lokaci zuwa lokaci ba abin da ke tsolemai ido irin kirjin'ta a duk lokacin da ya ganta yanzu ko da yasha maganin baya yimai aiki..anya kuwa ba shawar jameel zai bi ba ..... yace
"ab..rar ya faɗa a rarrabe...,
Juyowa tayi ta kalle shi tace
"Na'am,
Ture system ɗin'sa yayi yace
"Zo..,
ajiye jeans ɗin hannunta tayi tazo ɗurƙusawa tayi a gaban sa ɗagota yayi ya zauna da ita akan cinyar sa zamewa tayi domin jin wani abu yana gogar'ta.......🗣️✍️
DESTINY LOVE
Masu yimin fatan alkhairi ina godiya Allah ya bar zuminci dan Allah duk me son document zan fitar da shi complete idan na gama amma adena kirana duk yawan saƙon WhatsApp inhar kin min zan duba ko ba akan kari ba duba da irin harkar mu ko da yaushe muna online bezama lalle ina kan WhatsApp ba ina yi muku fantan alkhairi
*Sanarwa 🗣️🗣️🗣️🗣️*
*`Sannan masu tambaya'ta wannan novel ɗin na kuɗi ne bana kuɗi bane tun farko nasa book 1 free book kar wanda yace na kuɗine ku turomai da kuɗi ya baku document Ni baruwa ba wani Agent da nabawa document ɗin wannan littafin complete saboda har yanzu ban gamaba book one ba book two shine na kuɗi ₦400..,`*
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
*فصل 65 -64 פרק (perek)..*
Ina be ba'ta damar sauka ba saima ƙara riƙe'ta da yayi yawa za'a ƙwace mai ita jikin'sa wani rin tsuma yake tun da ke be taɓajin wannan yanayi ba ba zato ba tsammani taji ya fara yi mata wani irin zazzafan kiss me tsuma zuciya da gangar jiki kuka tafara amma bema san tana yi ba tsoransa ne ya ƙara NiN kuwa a zuciyar'ta tayi dana sanin biyoshi ba adadi .....
Ganin hijabin jikin'ta zai hana shi aiwatar da abin da ayayi niya ya zare baƙin sa daga nata ƙoƙarin kwacewa take amma ina masu iya magana sunce....ƙarfin mace da namiji ba ɗaya ba cirewa yayi ya jifar ta ƙara ƙiɗima yayi lokacin da yayi arba da rigar dake jikin ta gown ce armless Allah yayi mai son gashi sai ya ci karo da tulin
sumar'ta da tasa ribbon ta tubke gashin'ta zare ribbon ɗin yayi gashin ta ya watso har gadon baya karfa kuma ta abrar ruwa biyu ce mahaifin'ta
Balaraben ƙasar Palestin mahaifiyar'ta yar ƙasar Isra'ilah wato (bahudiya) kyau biyu ne yasata a tsakiya zip ɗin gabar rigar'ta ya zuge ƙara tasaki..... Wacce dawo da shi hayyacin sa saurin cika ta yayi ta koma gefe ta haɗa kai da gwuiwa
tana wani irin kuka abin tausayi tashi yayi ya haɗa kai da bango na wasu tsahun sakanni tukunna ya ɗago bedside drawer ya nufa ya ɗauki gorar rowan da ya ajiye tas ya shanye duk kuwa da yawan ruwan kallon agogo yayi yaga 9:00 cikin deep voice yace
"Tashi ki tafi dare nayi...,
😂😅😅Malam tareek sai yanzu kasan dare yayi da kana nema kayi
......... uhmm uhmm
baiwar Allah kamar jira take yi ta tashi ta manta dagaban rigar ta a buɗe kallo daya yayi mata ya ɗauke kai yayi baya son raini gashi ya jawo abin da yarinyar zata raina shi cikin haɗe girar sama da ta ƙasa yace
"Tsaya ki ɗauki hijabin ki sauran kuma inji wata magana....sai nayi miki abin da yafi wannan,
ɗauka tayi jikin'ta na rawa yawa mazari kai ta ɗaga mai ganin duk wani me hankali zai iya karantar yanayin ta yace
"Shiga toilet ki wanke fuskarki...,
a wannan ƙaron ma batayi magana ta shiga a kan sink taga soap dispenser matsowa tayi ta wanke fuskarta wani irin zogi bakin'ta ke mata musamman kirjin'ta da tun a hijabi ya sha matsa fito wa tayi tana raƙuɓewa a jikin bango
Fita yayi ya buɗ kofar floor tamkar wacce kwai ya shewa a ciki haka take tafiya a bakin kofa ya tsaya fita tayi ko waiwayen'sa batayi ba karo ta ci da mutum a bakin gate ɗin shashin nasa ja baya tayi salim ne da abokinsa ƙara ta sa ta fara ja da baya riƙe mata hannu yayi gam ƙasa kwace tayi ihu take gidan shiru.....jan ta yake
Can kuwa bayan fitar ta zuciyarsa wani irin tsanan'ta bugu tayi har ya kulle ya buɗe dai dai sautin ihunta zuciyarsa wani irin bugawa tayi da sauri ta dafe saitin inda zuciyarsa take da sauri ya fita dawowa yayi ya ɗauki gun a cikin lokar da yake ajiye ta ya fita har sun shigar da ita mota a guje ya hau motar'sa ya fisge ta binsu yake suma da suka gane yana bin su ƙara gudu sukai
Ice man bani tuƙin nan wallahi muddin tareek ya kama mu zai ya kashe mu kasan bashi da imani wata iriyar zuciyar ce da shi
Faɗar salim
Ice man ruɗewa yayi domin ya sheda akwai lokacin da suka kama wani dan fashi a unguwar su tareek be fito da shi ba sai da ya sumar da shi da yake in kasan mutum ka sanshi duk fusakar su a rufe amma da ya fito kallo ya gane tareek da ya fuskanci ya gane sa besan ina ya samo number sa ba yayi mai text message yace
`wallahi ka sake naji maganar nan abakin wani ka ganni Ni dass ne sai ka sha mamaki`
gumi ya sharce daman shi baya neman mata amma salim ya zuga shi su ɗauke'ta ko dan su baƙan'ta tawa tareek yace
"Kaga salim mu hullar da ita...,
da sauri ya kalle sa yace
"Kai baka da hankali ta mutu fa...,
Ko da jin zancen su abrar ruɗewa tayi
Fito da kansa yayi ta window ɗin motar ya .......
Samin nasar harbin tayar motar yayi chak ta tsaya da sauri ya fito a kuje suka fito harbin ƙafar salim sai ta abokinsa yayi ina ya gudu
harbin be samesa ba da sauri ta fito rungume sa tayi tana kuka ransa ya ɓaci iya ɓaci hutar kishin'ta sai ruruwa take a zuciyarsa
Dafe ƙafa salim yayi yayin da azaba ke ratsa kashin'sa tareek yace
"Wallahi ko kallon da be gamshe Ni naga ƙara yi mata sai na datsai hannunka ta hanyar harbi hannunka kuma daka riƙe'ta yanzun nan zan hukunta shi bindiga yasa ya harbe ɗan ya tsansa.........
wata ƙara ya saki suma abrar tayi riƙe'ta yayi da ɗaya hannu tace
"Idona idon abokin ka kashin sa ya bushe wallahi ko an faɗa muku bani da information ɗin ku kuna sida koken da sauran kayan shaye-shaye ita kanta mahaifiyar ka tarata nake ta guji ranar da zan waiwayo kanta yana faɗar haka ya juya ya ɗauki abrar yawa wata yar baby a kujerun baya yasa ta da yake baya rabo da ajiye ruwa roba daya ya samu juye mata yayi a fuska ....agigice ta farka tana cin karo da fuskarsa ta ja baya ta saki kuka
a yanzu tsoron da take mai ko ganin'sa bata sanyi ashe shima bashi da imani kamar yan Isara'il duk mutumin da zai iya kashe rai ai abin gudu ne da ƙarfi ya rufe motar ya koma ɓangaran driver tuƙi ya fara har yaje waje jen gadon ƙaya yaga bazai iya kara sawa ba duk da be gani ba amma zuciyarsa Imagen ɗin abin da ya faru take mai
dishi dishi ya fara gani a bakin titi yayi parking gashi be ɗauko waya ba balle ya kirawo jameel idon'sa ne yayi ja aman gudan jini yayi tuni ya ɓata gaban rigarsa abrar ta haɗa kai da gwuiwa bata san me ke faruwa ba jin shurun yayi yawa ta ɗago a zaton ta sun zo gida
ya fita ya bar ta gashi motar tinted ce har ta glasses ɗin gaba tinted ne balle agan su a temaka musu jin saukar numfashin sa fat fat ta leƙa riƙicewa tayi komawa tayi gaba tana kuka tana girgiza shi tace
"Dan Allah abbu kar ka mutu ka tashi....,
abin da take nanatawa kenan.....
POV SHATTIMA BABA GANA
Ya aziz tun waccan week ɗi kake samin rai amma kaƙi kai ni wajan lion
operating system ɗinsa ya ci gaba dayi be kulata ba ya gaji da iya shegen lubna gwara ya kawo karshen matsalar su jiya