Showing 18001 words to 21000 words out of 35109 words

Chapter 7 - AFIF Hausa Novel By oum yasmeen

15 Jul 2024

4831

mi?amai cikin salon jan hankali tace

"Sunana dr ikiram junaid rashi ni ?aliba ce mai sanin ma kamar aiki kawo wayarka insa maka number ko zan iya temaka maka tawani bangaran wani ban zan kallo ya watsa mata tuni hantar jikinta ta ka?a ni kuwa

nace hmmm wannan ba aimai ganinta da alama ikiram ta mato hucewa yayi ya barta da sakakken baki wasu hawayene suka zubo mata Allah yaga ni tun ranar da tayi tozali da bawan Allah nan ta wa?a tsundum cikin koginsa sa kai tsaye ?aki da aka adjiye abie yanu fa masu tsaronsa suna ganin sa suka matsa mai ya shiga kujerah ya jawo ya fara duba file ?in sosai ya ?auki haske game da gubar da ya sha a cikin lemo fito wayayi domin ya je lab yana da bu?atar ganin samfirin kunfar da tafito daga baki abie karo sukayi da wani matashi hannu matashin ya mi?a mai yace ,

Sunana Kamal sa'eed ni ma aikaci ne a shashin kula da binkican cututtakan da ke da mun al'umma ko zan iya temaka maka

kai kawe ya jin jina me binshi yayi suka je lab tare ya ji da?in aiki da kamal sai dai Allah yayi mai surutu ahaka suka pito pharmacy ya aiki kamal domin ya ?auko mai wasu magununuwan da ba a dora abie akan suba sosai ya dukufa kansa ta haka ya gano wata ma k'ar?ashiya da akai yiwa abie ashe sunan injin yana aiki ne amma bayi yake ba a saita shiba abu ya zura mai a cikin sa tuni ya dinga zu?o wano irin yalon ruwa ai kuwa tuni ya taro acikin wata roba wanda tunda aka kawo shi ko motsi bayayi ido ya bu?e sai akan fus?ar dan sa wanda yayi shekara shidda be sanya shi a idonsa ba ido ya murza gani yake gizon da ya saba yi mai yake cikin farinciki afif yace,

"Abie Abie Alhmdllh Allah kai ne a bin godiya Abie ya jikin ka ?"

cikin farinciki ya in ?ura zai tashi sai ya kasa dayake jikin sa ba ?wari yaru?o hannunsa tuni suka shiga farinciki cikin muryar mala lafiya yace,

??? kai nake gani ?ara rukeshi yayi tam?'ar za a ?wace mai shi ya lumshe idanuwansa ya bu?e ya zubawa aliyu su yayi shiru nawa su sakannin sannan ya magantu da cewa, Afif Afif Afif be jira amsawar shiba ya?ora da cewa mai kake so duniya ta ?auka mene dalilinka na ?in aure Allah yasani kullum da kai nake kwana nake tashi inaso rayuwar ka ta alkinta kamar yarda ta yan uwanka ta zama duk ?annan ka sunyi aure sauran biyune basuyi ba mai kakeso duniya ta dauka ina mulkin al'umma amma nakasa na gidana wallahi ALIYU

a wannan karon inbaka fito da mata ba zan za?a maka sanin kankake a zuri'armu babu saki shiya bana so in maka auran dole sannan kuma dole ka zauna a?asar nan ban hanaka zuwa k'asar waje ba amma ba zaka ?ara tafiya kayi da?ewar da kayi abaya ba

Tambas yau yasan ran abie ya ?aci tunda har ya iya fadar sunan sa tunda yake arayuwar sa bata ?aji ya fa?a ba sai yau daman yasan abie kaifi daya ne yana da taurin zuciya shisa ma magauta suka kasa cin masa gashi daga ta shinsa ya fara magana akan abin da ya da me sa iya girgiza ya girgiza da jin kalaman abie aure aure tuni zuciyar shi ta fara harbawa numfashin shi ya fara sar?ewa hannu ya shafa cikin aljuhin wandon sa domin ya ?auko inyila amma sai dai ina babu ?arfan a gadon ya kama ya rumtse ido tuni jijiyoyin kansa sukayi rada rada sallama akai wacce da sauri abie ya ?ago kai mamy ce da kabir

da sauri kabir ya ?arsaa gunsa ya ru?esa akwai ???? ???? ??? ma'ana akwai extra gado a ?akin ya kwantar da shi tuni ya shiga bashi tema ?on gaggawa yiyi da abie da mamy suka zuba ido ganin irin wahalar da yake sha yasa nusaiba kuka wasu injina kamal ya kawo aka dinga danna mai a girji ana cirewa sai yayi kamar zai tashi sai kwanta ahaka har aka samo numfashin sa ya dai dai ta rumtsai ido yayi da sauri nusaiba da nur suka ?arasa gunsa daddy ka bu?e i donka ta?a mai fuska ta ?arayi tana daddy bu?e idon ka kuka ta saki ganin yayi shiru

kansa ya dafe dake sara mai ya dago a hankali ya kalle ta murmushin ?arfin hali ya sa ?armata daukan ta yayi ya rumgume a hankali yayi magana wanda ko nusaiba da ke kusa da shi bata jiba yace

"my princess kin hi nauyi ,

"Dariya tayi ta bu?e mai wahulan ta da alama famfara take shima dariyar yayi ya sauke ta a?asa ya sauko ya fara shirin tafiya

" Afif ina zaka?"

Abie ya hullo masa tambaya ya kuma kafe shi da idanuwan sa

"Abe lokacin sallar magarib yayi daga can zan huce gida inyi wanka sai in dawo yau a gunka zan kwana,

Kai kawe ya ?aga mai a lamon zancan za ya amsu tuni kabir ya mara mai baya tare sukai sallah a masallacin cikin a sibitin azkar ya tsaya yayi ya yadan taba karatun al'Qur'ani rufe wayarshi yayi ka bansane ya yanke ya wani tuni ya fara ambaton sunan ubangiji a ransa,

"KABIR yace,

zan tsaya in kulada abie kafin faisal da salim su zo baba ya kai nusaiba gida taiwa abie girki ,

Okay yace ya juya ya fita kai tsaye gun da ya anjiye motarsa ya nufa shiga yayi duk ya gaji tafiya yake cikin nutsuwa da kwarewa jami'an tsone suka tsaida shi daya dan sandan yace Dr zamuyi bincike

"Bisimillah zaku iyayi ya basu ammasa ,

tuni suka fara dube dube inda suka fara bu?e cikin motar sa wani shi'umin murmushi yayi wanda shi ka?e ya barwa kansa sani nima nace muje zuwa inga me yasa yayi wannan murmushin me cike da ma'anoni kalakala

"Salati suka saki suka tsaya akan sa suka ce Your under ares Dr Aliyu mansur,

"A wanne dalilin ya jewo musu tambaya?"

Mun ga gawa a cikin motar ka

"Inna lilahi wa inna ilayhi raji'un, Hasbunallah wa ni'mal-wakil , La ilah illa anta subhanaka inni kuntu minaz zalimin ya shiga mai maitawa sai dai benuna firgicinsa ba yawa ba abin da ya faru sai de ?asan ransa yana jinjina ?arfin hali da mak'irci irin na su mai dala yasan ba wanda zasu aikata mai haka amma mene dalilin su nahin haka mai Na tsare muku numfashi ya furzar mai huci cikin cije lips dinsa yace muje saidai ba zan hau motar kuba muje atawa ..........??

_______Basu wani ja ba suka amince

waya dayan ya dauko ya kira ogansu domin akawo mota yayin da shi ya ?ira kabir domin ya tafi da motar shi aikuwa yawa ha?in baki sai gashi sunzo tare da sauri kabir ya ?arasa gunsa ya ru?o hannun sa yace,

"AFIF lafiya dai ko ?


ko dai ciwanka ne ya tashi ya na ganka da yan sanda lafiya me ke faruwa ?"

Wasu yansan dane biyu suka zo a mota bak'a gunsa suka nufa da ankwa ahannusu hannu ya mika musu yayi da yak'i cewa kala duk kuwa da tarin tambayoyin da kabir yake mai

tuni komai nasa ya tsaya wannan wacce irin rayuwa ce tun yana yaro suke cutar da shi hakan be ishe suba sai sun ha?a da sharrin

*KISA* yauni aliyu ake tuhuma da sharrin kisa ban aikata ba tuni kalamansu suka dinga amsa kuwa a kunnuwansa suna fassara kan su ido ya rumtsai lokacin daya ga amsa mai an?wa ahannu a hankali ya bu?e ido ya dago ya dubu kabir tuni ?warin gwuiwar daya keji dashi yayi ?asa saboda ganin kukan da kabir keyi kai ya girgiza mai tace,

"Kabir komai yana da iyaka sunyi nasu wataran ni zanyi nawa ubangiji baya zalinci be kuma yarda ayi shiba mesa kuke cutar dani. ?,

" ba gudu ba jada baya wannan duk a cikin nasarata ce sannan ?ar ka fa?awa abbie ga motata ka tafi da ita sai nadawo wani ?aramar abu ya dauko yace

"KABIR ka kulamin da shi wannan rayuwata ce a kwai copy a guna duk rumtsi duk huya ka kulamin da shi koda hakan ya zaman to rasa rayuwar dayan mu a daman dole sai an sadau ?ar da rayuwa sannan mutane zasu rayu suji da?i,

be jira mai zaice ba yashiga mota da sauri suka shiga sai jiniya suke yau zuciyar su mai dala yawa farar auduga saboda farinciki ganin haka kabir ya shiga ya bisu babbar hukumar yan sanda ta farin kaya suka kai shi

inda aka hana kabir shiga ya shiga tashin hankali mara misaltuwa ya kasa tsaye ya kasa zaune yasan afif ba zai ta?a kisa ba kuma ya rasa wanda zai kashe sai tsoho domin duk da bega fus?ar sosai ba yaga kamar ta tsohoce


cikin office kuwa afif ne zaune a wani ?aki mai hudu sai wata fitila saitin kansa wani dan sanda ne ya shigo ya zauna ya dora ?afa daya kan daya cikin isgilanci yace

"Yau sai ga matashin dan kasuwa a hannu mu ya saki wata dariya ya kake ganin wannan wasan namu 1-0 game over ya ?ara sakin dariya harda ruke ciki ,

be cemai ?ala ba sai da ya gama tuni fus?arsa ta koma ja saboda ?acin rai jijiyoyi kansa sun tashi cikin izza da ?asaita ya dora kafa daya kan daya ce

"SUFIYAN BIRNA kana tunani zaku iya kare hassken rana da tafin hannayan ku ?,

kana tunanin haryau ALIYU ba zaki bane ? mai tarwatsa namin dawa to kunyi kuskure da ido daya nake bacci duk kan wani motsinku a tafin hannu aliyu yake domin wallahi inba kai gaggawar sakina ba kwa?ar ka za tai ruwa lumshe idanuwan sayi be ?arsa lumshe su ba ya bu?e ya cije lips dinsa ya ?aga mai gira ya ce,

"kasan sauran domin videon ka yana guna na ku?in da ake baka cin hanci ake shigo da miyagun ?wayoyi sannan ina kallo mutumin da ake cewa na kashe ya shiga motata kuma ka fa?a musu kucan za shiri ni

*MURUCIN KAN DUTSAINE*

ni kainuwa ne da shan Allah

Allah yana tare da mai gaskiya kaima zan baka sa?o ka fadawa wayannan tsofaffun banzan cewa sudaina sawa mota tana bina domin ni ba zan kamuba Ni bakaran. *FARAUTA BA NE* da za'a fito ne

*NI WARKIYA NE IN NA FITO DULE IN HASSAKA*

kuma kayiwa gwamna albishir cewa ina nan zuwa kujerar nan tasa dole ya sauka mun gaji da zalinci ankwar hannusa ya mi?a mai ya saki dariyar rainin hankali yace


" safiyanu birna kuna wasa dani ga kayar ku mamaki da ta ajibi ya kusan kashe safiyanu a zauna domin yayi mamaki wa ya cire mai ankwa a ina yaji labarin nan anya kuwa wannan yaron mutunne shima fa ya fara yarda da zancan dr maganar da yayi ce ta dawo da shi daga duniyar tunani
.
"AFIF yace,

Sai mun ha?u da kai a fadan ?arshe yayi mai alamar jinjina ya sara mai ya fita ya barshi da sakakken baki da sauri kabir ya ?araso ya ru?e wa a afif hannu yace

"sun yarda kenan ba kai ka kashe shi ba?"


?afa?a ya ?aga yace


"Eh kabir mu tafi gida na gaji bani abin da na baka ajiya ?"

"mi?o mai yayi suka fita sauran jami'an tsaron sunyi mamakin ganinsa shiga mota sukai suka fara ta fiya wata babbar mota ce ta huce su aguje kamar wal?iya suka jefar da wata da sauri ya taka burki ganin ya kusan take wanda aka jefar da sauri ya fito kabir ya mara mai baya yayin da ya haddace far?on harafan sunan dake jikin motar bata da number

tuni memory sa nabaya ya sheda mai harafan da jiddah ta fa?amai kafin ta mutu moto wwzz to mai hakan ke nufi kan sane ya fara juyawa ,kabir ne yayi haka zai bu?e fuskar wacce suka jefar da yake gashi ya rufe mata fuska da sauri ya ru?emai hannu kabir mu tafi

"Aaa A.M mu temaka mata tana motsi tana da rai in ta far fa?o zamu san suwaye wanda suka jefar da ita ,

"KABIR ya isa bazan temaka ba baka ganin matsalar da nafito yanzu ni tunani nake anya kuwa ba yana ?aya daga cikin shirin su ba ?,

ni ta kaicina ?aya banga ?arashan rubutuba wannan kalmar ita jiddah ta fa?amin kafin ta mutu www,zzzz,


juyawa yayi zai tafi

da sauri kabir yace


"haba afif ka zamo mai tausayi kaga muna kusa da *KAINUWA HOSPITAL* mu kaita can koni sai in duba ta ga yarda jini yake zuba a goshin ta dan girman Allah da manzon sa ka tausayawa rayuwar wannan yarinyar baka sani ba ko ta sana din temakon da kai mata ubangiji ya warware maka matsalar ka,

tsayawa yayi be juyo ba


"Amma tambas maganar kabir ta sanya yamai jiki saboda duk inda aka ce Allah annabi to bashi da ja akan abu ya zaiyi ya riga ya ha?a shi da Allah dolle ya temake ta juyowa yayi ya dauke ya bu?e k'ofar baya ya sata tsaki ya ja ganin jini duk ya ?ata mai riga yace


"wallahi kabir sai dai kai driving,

ya shiga mota yayi gaba sosai kabir yayi dariya shima ya shiga ya fara tu?e yace

"afif nifa gaskiya ina sauke ka gida zan tafi madam zatayi fushi ?arfe ba?wai fa gashi gobe za a fara azumi dole mushirshirya ko ya ?age mai gira ,

"banza yayi mai domin yalura abin na kabir harda rainin hankali kafin yayi aure aini na fara har zai fa?amai we zasu shirya ,


gaban wani tam?ameman asibiti suka tsa iya haduwa ya ha?u tundaga waje zaka tambatar anka she dukiya gurin gina shi darene amma kamar safiya horn yayi

da sauri mai gadi ya bu?e mai suka shiga nurse ya ?ira wacce zata tema mai wajan kula da mara lafiya daya ke ya duba wayar shi yaga wayanda suke night duty bugu ?aya biyu basu ?auka ba ?ofa ya bu?e ya dauke ta yawa wata yar baby ya rungume ta ya fara tafiya kabir kuwa juyawa yayi ya rufe motar ya bishi komai na asibitin mai kyaune yawa wani babban prevent ko ina ?a?al ba dadti ga bishiyo kala kala


gawani waje anyi circle da bishiyo anyi rubutu ajikin su an rubuta kainuwa da manyan baki sukuwa bangaran likitoci suna ta sharafinsu ga marasa lafiya azube sunce we ba gado iya ?acin rai yau ya sha shi wani bawan allah ya kallah yace,

BABA lafiya naga ba likitoci na gashi yar ka tana kwance a ?asa

Hawayene suka zubo mai ya share yace,

Wallahi tun jiya muke nan ba wanda yazo ka kula da mu da naje office na fa?a musu sai zuka ce ba zasu yi aiki ba suma ba biyansu ake ba ?ar inda mai su

kaga wallahi inkana da ku?i kawe ka kai yarinyar ka na ku?i domin yarda take zubar da jinin nan ba zasu ta?a taba we shi mai asibitin nan mai yasa ya bu?e yasan ba zai iya kula dashi ba ya bu?e shi to yabawa gwamnati mana ko da yaushe talaka shine a ?asa ,


Ransane ya ?aci sai ya ?anne yace

"BABA kahi ha?uri insha Allah zanyi magana da me asibitin yanzu bara in mai magana komai zai ?edai ta ,

tafiya yayi ya nufi hawa na biyar ya nufa ya shiga lifter nan da nan ta kai su kabir ya duba da suka shiga ?aki yace

" dukan wani temako bata ni ina zuwa yanzan nan zan ?auko hayar likitoci clerner ne kawe zasu zauna a sabitin nan amma wallahi yau kowa sai yabar aiki tunda su ba susan darajar dan adam ba kabir ka duba ka gani marasa lafiya duk a zube a ?asa ,

Kabir yace

"AFIF kai ha?uri ka tuna wasu fa suna da iyali dasu suka dogara wasu suna ?aukan nauyin iyayan su ka duba ka gani ban hanaka daukan mataki ba amma ?arka kore su ka daka tar da su na wata biyu sannan kayi binkice

kagano wake da sahannu acikin wannan lamari nifa ina gani ko gaskiya likitocin nan suke fa?i wata kila an sami mai cinye ku?in nan ne ,

Cikin jinda?i yace


"KABIR na gode haki?a kai aboki na garine insha Allah zan bincika kuma yau insha Alla zan duba komai ba sai gobe ba ,

kabir yace,

"Hakan na da kyau sosai Allah ya shige mana gaba ,
.
Amin yace ya fita kai tsaye office ?insa yanu fa ya bu?e komai yana nan yarda ya barshi komai kal?al tam?ar koda yaushe yana ciki tashi yayi da ka kan kujerar da ya zauna wani abu ya dannan sai gashi gun da ya ajiye ta?ar dunsa ya bude


ashe ?aki ne gabaki ?aya dakin na'urorine ga labtop sunfi biyar rufe kofar yayi yashiga binkici baji ba gani duk wani lungu da sa?o na asibitin yana gani ta cikin computer gaban sa ba kowanne office akwai CCTV CAMERA ba kuma wanda yasan da ita tuni ya gano hal?allar da MD da ACCOUNTER duk wani ku?i shike fitarwa na asibitin suka ?ulla ashe gaskiyar likitoci ba a biyansu albashi fitowa yayi ya gyara komai yawa ba gun a wajan

waya ya ?auka ya bugawa P.A dinsa ta sanar ya dawo kuma yanzu yana bu?atar su za ai meeting sannan general ACCOUTER ya tawo da document din ku?in daya fitar na shekara shidda harta cleaner suma suzo sannan akwai likitocin da na hayo nanda minti biyar zasu xo


"cikin girma mawa tace, OKay sir

cikin sauri ta nufi office ?in manager domin shine mutumin ta ba sallama ta shiga ta ce ,

"Yau zaki ya dawo zai gyarawa ko wanne shege da shegiya zama sannan yace kowa ha halatta a ?akin meeting da alama yau akwai tan ka?e da rairaya ,

"Biron hannunsa ya hullar yace,

KEE Dan Allah mino kinfa san bana son shashanci da zancan banza kusa da shi ta tsaya ta dafashi ta ce,

manager

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login