Showing 27001 words to 30000 words out of 35109 words

Chapter 10 - AFIF Hausa Novel By oum yasmeen

15 Jul 2024

4837

shashin sa dake gidan domin an kusa shan ruwa gashi shi zayyi kiran sallah yana isowa kata faran shashin nasa zuciyar shi tayi wani irin bugawa ya tuno da sahibar sa sai yake ganin tana mai gizo

barka da zuwa mijina nasan ka sha hanya sannu da zuwu uban ?a'?a na


" ya ka tsaya kana kallo na shigo gidan ka cikin aminci ,

"Kamar ra?umi da akala yana binta ,

Mijina kai min magana yau na dafa maka abincin da kafi so

Murmushi yayi yace

ni yanzu bana mu?atar komai ki dawo gareni mai yasa ki ka tafi kika bar mu kinsan irin ?acin zuciyar da na shiga ni da yar mu kin tafi nur tana tsananin bu?atar ki

Dariya tayi tace

Na tafi gidan gaskiya inda kowa zashi

Dan Allah jidda ?arki ?acewa ganina muna bu?atarki


Shish tasa hannu a bakin ta ta ?aga mai hannu tana mai bye bye

Dasauri ya ?arasa cikin hamshakin floor nasu wanda iya tsaruwa ya tsaru ga kayan alatu iri iri yawa da mace agidan dan kullum amintatcan yaron sa sai ya gyara komai duk wani abu na jidda yana nan

" duk inda ka ratsa photo tane katu yawa kai mata magana ta amsa gawani glasa ?ato da kifaye kala kala gaban sa taja ta tsaya tace

Habibty kalli ina son yellon kifin nan da ba?i zan so ko da yaushe in bu?e ido ingan sa

Da gudu ya ?araso gun ya sa hannu zai ta ?ata ?att ta ?ace duk zuciya irinta Afif dur?usawa yayi ya rushe da marayan kuka mai nayi muku kuka kasheta me tayi muku wallahi ko iya nan kuka tsaya iya bakantamin arayuwa kunyi dama kun ha?a dani mun mutu tare


" jiddddddah jidddddah daman ana mai da hannun agogo baya da na gudo dake basu kashe kiba,


ta shiyayi yawa mashayi ya shiga toilet iya tsaruwa ya tsaru komai farine yawa kayi bacci anan saboda kyansa wanka yayi yayi alwala ya fito wata jallahbiya yasa milk color da hula tashi kafiye naci

yasa slippers ya dauki carbi turare ya fesa tuni sassanyan ?amshi ya fara tashi ya ha?u da turaran wankan da yayi amfani dashi ya bada wani irin kamshe ba zaka so ka dena sha ?arsa ba fita yayi kai tsaye babban masallaci yanufa dake fadar masarauta ya fara kiran sallah duk wani dake cikin masarautar ba zai manta zazza?ar muryar sa


"dede da bugawar zuciyar wata tsohuwa dafe girjin ta domin iya kidima ta demauta tuni hawaye ya fara zarya a idon ta idonta yayi ja ?arya kake aliyu wallahi sai na shafe tarihin ka dole inkoma gun boka domin yayi min ?arya ya cemin bazai ta?a dawowaba ya akai ya dawo ta fara jifa duk wani kayan dake kusa data


" na shiga ukku da raina aliyu ya dawo ?asar nan ba zata sa?o ba wallahi tuni gumi ya wanke mata fuska saboda tunowa da tayi shekara shiddda baya boka ya ce mata duk lokacin da aliyu ya dawo topa komai yana gab da zuwa ?arshe kuma a kwai yarinyar da zai aura kuma ba acikin masarautar take ba ina hakan baza faruba ina yau dole aliyu ya je lahira ,

dole sarauta ta dawo gidan mu wallahi kai ?ana waziri dole ka zage dan tsai domin bazan dau asara a wannann karan ba wannan shegiyar uwar tasa ce ta warware min shirina dole aliyu ka mutu keee moma kiramim sarkin ya?iii
*...............???*

*AFIF*



Oum yasmeen



*My first novel is return black*


_the writer of BINTA YAR JAGALIYA_

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k

*____________________________________*

*____________________________________*


Chapter 75-76



"Dasauri moma ta tashi ta zube agaban ta yawa zata yi mata sudjada tace,

an gama ranki yada?i ta tashi ta nufi shashin sarkin ya?ii da sallama moma ta shiga inda ta tarar da matar sa tana girki

sannu da zuwa moma yakike yau kece a gidan na mu ?"

"Ehwllh lafiya qalau surda aikoni akai ina sar?in ya?i yake ?"

Surdah tace

yana ?aki bara in miki iso da shi tashi tayi ta goge hannuta ajikin towel ?in kusa da ita ta nufi ?akin nasa bata da?i ba ta dawo tace ki shiga da sauri ta shiga da sauri domin isar da sa?on uwar ?akin nata sallama tayi inda ta tarar dashi yana shan ruwa barka da shan ruwa sar?in ya?ii

"amsa sallamar ta tayi yace,

Yauwa moma lafiya na ganki haka?"

uwar ?akina ce ta ce

Tana son ganin ka

"To, jikin sa na rawa ya tashi domin yasan ba abu bane mai sauki yasa hajjar waziri neman sa ,

Wanan kenan

an idar da sallah inda ya shiga shashin inna cin abinci sai ga kiran abbie ya shigo wayar sa da sauri ya dauka yace

"barka da shan ruwa,

"kana ina ka same ni a shashin mamanka?"

Dam yayi sai kuma ya shiyu kashe wayar sa da sauri ya tashi ya kalli inna yace

na tafi abie na kirana da ganan zan tafi gidan radio birnin zaki zasuyi hira dani

"To, masha Allah ka amsa gayyatar su kenan ,

Eh kawe yace mata da sauri ya fita


"kai tsaye shashin mamy ya nufa duk da zuciyarsa ta na wani irin har bawa addu'oin tsari ya ?inga karantowa a'ransa tuni duhun da yake gani ya fara raguwa jikin sa har rawa yakeyi addu'a ya karanto sannan ya sa ?afarsa ashashin nata

tun yana yaro ya dena zuwa ashashin ta ba don dukan da mamy ke mai ba aa sai dan in yazo sai ya rasa hanya ko kuma yaga mucizai sai ya koma amma ko mamy zata kashe shi yana son ta a matsayin ta na mahaifiyar sa

sallama yayi

yayi da suka amsa mai duk wani ahalin mamy yana gun harta matar abdulraman da yar su ?aya dugon dining table ne suna zaune suna cin abinci yayin da abbie ya gama ci ya sami gu yana zaune da sauri ya dur ?usa ?asa ya tsuguna cikin ladabi yace

barka da shan ruwa abbie gani

yauwa abbana satin da na baka ya cika ka sami matar?"

cikin ladabi yace

Ai min afuwa insha Allah zanne mo

"Abbana tun yaushe nake maka afuwa ?,

to insha Allah gobe bayan shan ruwa ni da galadima zamu dau rama aure ba zata tare ba sai ranar sallah

"a di mauce ya dago kansa ya dubi abie toni kansa ya fara juyawa da ??ar yace,

abie ba zan iya auran ko wacce mace ba abie nafa rasa jidda na har abadah

Cikin tausayawa abie yace

"wanda ya mutu ya mutu sai ha?uri afif itama wannan zaka sota insha Allah zakayi alfahari da ita tashi ka jeka Allah yayi maka albarka,

Kamar mashayin giya ya tashi yayi ya fara tafiya da sauri nur ta rumgumai shi tace

daddy na yau nayi azumi

"To, my princess ?ita sai da safe yayi maya kiss a kumatu fita yayi yana ha?a hanya ya nufi shashin sa shiryawa yayi cikin manyam kaya ya fita domin zuwa gidan radio tafi yake yana fusgar motar sa lura yayi da ana binsa yasa ya ?ara gudu ga kansa dake ciwo kamar ya fashe...

Sosai yake gudu amma basu fasa binsa ba yana daf da zuwa wajan yansandan da suke kula da hannya suka juya sosai abin ya daure mai kai to mai hakan ke nufi kenan basu dr tane ba suka turo suba ba ko de canza salo sukai ?,

anya kuwa ba wasu bane yanzu suke bibiyar sa iska ya furzar mai huci

ci gaba yayi da tafiya har yazo gidan radio birnin zaki iya kawatuwa gurin ya tsaru duk wata katanga ta gun anyi zanan masarauta inda da harshan amheric na kasar ethopia suka sa gidan radion jaha

hade yake da gidan tv na birnin zaki gurine babba ga wani irin tsari akai mai yawa kana gidan tv aljazirah komai anyi shi bisa tsari da ?warewa tunda ga farkon shigowar ka CC tv camera tana haska komai ga wasu irin kayan aiki horn yayi mai gadi ya bo?e mai da yake ansanar dashi suwansa parking yayi

"yafi to yafara tafiya cikin nutsuwa da ?asaita kallo daya za kai ma kasan ya hada komai kamilin mutum ?warjini izza kamala har ya isa ?ofar da zata sada shi da inda za'a gabatar da program ?in

darene amma kamar rana yana shiga kowa yana aikin gabansa suna ganin shi kowa ya taso MD ?in gun ya zo ya mi?a mai hannu sukai musabaha yace

"barka da zuwa saraki ansha ruwa lafiya,

a takaici yace lafiya

"kai MD ya jin jina sannan ta nuna mai wani gu yace ,

Bismillaah shi go a nan zamu gabatar da ashirin sannan tun last week muka sa a shafikan mu na internet cewa zaka zo to mutane da yawa sun aiko da tambayoyin su a kalla sun fi dubu daya

jimyayi a cikin deep voice din sa ya ce

"iya 40 minutes kade zan iyayi ,

Tom shikkenan ba damuwa

ba?in sa dauke da addu'a yashi ga gun inda ya sami daya daga cikin gujerun da aka tanadar domin yin shirin ya zauna ashe dan jaridar masanin makamar aiki shi yake jira

har ?asa ya dur?usa ya gaisheshi da yake afif ya girmeshi kuma ubangidan shi yace

in aka sami matsala to zai ko reshi domin wannan wata damace da kowa yake so ya samu na yira da saraki to shi ya samu ?ar yayi mai wasa da damarsa tuni mai dauka ya shirya yayin da ?yamarori suka haska shi ko wanne mai dauka ya bada attention ?in sa gudun samin matsala haka sound man ma ya bada hankalin sa abar magana aka ma?ala mai

"Dan jaridan ne yace,

assalamu alaikun barkan mu da shan ruwa da fantan kowa yasha ruwa lafiya sannun ku da sake kasancewa damu a filin

daga bakin mai shi shirin ne da yake gayyato shahararron yan kasuwa manyan ma aikatan gwamnati da ma masu gwagwarmaya har da yan siyasa a yau mun kawo muku fitatcan ba?on mu wanda duniya take damawa da ashi al'umma da yawa sun bu?aci a zo dashi

domin yayi fashin ba?i akan abubuwan dake faruwa a wannan ?asa tamu ta ethopia yankin birnin zaki ?ar inci kaku da surutu ba kowa bane face wannan gwarzon dan kasuwa kuma babban likita a sibitin kainuwa inda ya ruke mukaimai kala kala wato

"Dr kuma professor Aliyu mansur mai zaki ,

"dr barka da zuwa ,

"yauwa "

dr ka gabatar da kaika gamasu kallo da sauraran ka domin gabaki ?aya shirin nan mun sa shi a radio television

Cikin voice ?in shi mai da?in sauraro yace


Sunana Aliyu mansur Aliyu mai zaki an haife ni a garin birnin zaki dake ?asar ethopia nayi karatu a birnin zaki inda nayi primary har izuwa secondry a Al'rasheed comprehensive school inda bayan nayi sauka na tafi america nayi karatuna a kan gynecology bayan na gama na tafi addis abba university na tafi nayi phamarcy wato ilimin sanin hada magunguna nayi aiki da Chicago hospital na tsawan ashekara daya zuwa biyu nayi aure amma Allah yayi wa matata rasuwa mun sami rabon ya'daya

wannan shine ta ?aitatcan tariyina

'To, dr ya akaji da gwagwarmaya duk da sai aka ne mai ka rana tsaka aka rasa we mai ya faru?"

shiru yayi yan wasu sa?anni yace

"abin da yasa ni natafi ina kasuwanci ne a ?asar ethopia shine na koma can da kasuwanci na kuma ina son hutu shiya sa na tafi tsahun shekara shidda na zauna,

Amma mutane da dama sunce we ka gamu da ciwan damuwa ka gamu dashi ranar litinin biyar ga watan shekara ta dubu biyu da ashirin da ukku gidan wata jarida sun bayyana cewa ka tafi

america ba ethopia ba neman lafiyar ka saboda ka gamu da ciwan dis order an sami wasu mutane suna zuwa kafar yada labarai suna cewa sai an ?wace maka lasisin ka shin ya abin yake ?"

dan murmushi yayi wanda sai ka kula sannan zaka gano shi yace

"a gaskiya ba haka yake ba saboda a lokacin ina gidana a zaune na sami jaridar nayi mamaki tabbas bayan mutuwar mata ta jidda na shiga damuwa sosai wallahi ina nan ina binkice duk wanda na samu da sa hannu cikin kashe matata yayi kuka da kansa domin jinin ta ba zai tafi a banza ba

dr kamar kana gugar zanane cikin wannan kalaman naka kasan wayan da sukai wayannan kisan gillar ne

dan jarida yanzu nace maka ina binke ce sannan inna gama zan mi?a ta?ardar ?otu


we shin da gaske ne ne mai martaba sarki yayi wasu kalame ida kowa yake zargin da kai yake amma kafin ka amsa mana

"To masu kallo gashi mun shiga cikin hira gadan gadan ku jeramu zamu tafi hutun ta ?aitatcan lokaci a daka cemu,


tuni team ?in su dr uzairu suka zobawa tv ido zuciyoyin su tam?ar su fashe saboda ba?in ciki mai dala ne yace

Uzairu wallahi yaron nan sai naga bayan sa da tuni na kashe sa amma kuka ?i bani ha?in kai

hmm mai dala kenan wannan fa da kaki gani uwar tsafin mu tace ayanzu ba abin da zai ?ara ta siri a kansa shirin mu ma yana gabda warwarewa

"What ai ban san haka ba to fadar ta ba fadar Allah ce ba to wallahi ko zanyi yawa wo tsirara sai naga bayan sa saboda shifa na bada ?a tuniya gyara kalamin sa saboda yana shirin ban kadowa kansa asiri ya ballowa kansa ruwa........???

*AFIF*



Oum yasmeen



*My first novel is return black*


_the writer of BINTA YAR JAGALIYA_

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k

*____________________________________*

*____________________________________*


Chapter 77-78



*Takun karshe*

Barkan mu da dawowa daga hutun ta kaitatcan lokaci yanzu shirin zai cigaba

"we shin da gaske ne mai martaba sarki yayi wasu kalame da kowa yake zargin da kai yake mai ne gaskiyar al'amarin ?"


wacce magana kaki nufi nidai iya sanina mai martaba sarki yayi magana ne akan zaiyi murabus ban san wannan maganar taka ba

"amma mutane dayawa suna ganin da kai yake ,

hmmm cewa yayi fa zai dora wanda ya can can ta ni kuma tsarin masarautar birnin zaki be min ba bana son mulki kaga kuwa ban can can taba

"ranar daya ga watan marus an sami mutuwar matar ka a asibitin ka shin babu cctv camera da har aka kasa gano wanda yayi mata kisan gillah ?,

Akwai amma kisan anyi mai mummunar shiri ta yarda ba mai ganowa duk wata cctv camera an kasheta bata aiki wata kuma an juyar da ita tana kallo sama yaya za ai agano fuskar wanda yayi haka

Dr wasu suna ganin rashin tsarone ya janyo hakan

Ba rashin tsaro bane

"TO, kana dawowa sai kuma akaji matasa na cewa sai kayi shin da gaskene kai zaka fito gwamnar garin nan ,

wannan bani da magana akasan saboda komai nufine na Allah

"kenan kana so?"

Ciki da gajiyawa domin ayau ya tambata sai yayi ciwon baki yace

"mulkin ?asar nan yana bu ?atar masu tsaurin zuciya domin cin hanci da rashawa sun yi mata yawa ba damar yi gaskia sai an kawar da kai to wallahi ina nan na kusan gyarawa kowa zama kuma zan bayyana fuskokin da suke safarar ?ananun yara suna lalata musu rayuwa ya kama al'umma ku sani cewa kusan wanda zaku ?in ga za?a amatsayin shugaba

Tuni mai girma gwamna ransa yayi mugun ?aci cikin fusata ya dubi matemakin sa yace


" da hallacan kashemun wannan yaron,


ai dole musan yarda zamu kawar dashi amma kamar yaka mata mutsaya muji ?arashan hirar musan yarda zamu bullo masa

"hakane kuma dole insa a kashe mun shi ,



Sanan kuma kana dawowa sai ka kori wayan da suka kulalma da asibiti lokacin da baka nan har ka kai su kotu yan zu haka suna gidan ?oyan tarbiya .


"laifi sukai min sun cinye mun ku?i masu yawa kuma ku?in al'umma ne da ace nawa ne xan iya bar musu

TO dr ayi sallama da musu sauraran ka

wannan ke nan

a gajeye ya fito daga dakin daukar shiri iya gajiya ya gaji lambar yabo suka bashi tare da kyaututtuka fito wayayi nufi inda ya ajiye motar shi ya dauka tafi yake cikin nutsuwa gidan shi dake j.r.a ya nufa a gajiye ya yi horn mai gadi ya bode mai car park ya nufa


inda ya ajiye motarsa ya fito cikin nutsuwa duk da gajiyar da take tare da shi ya fara tafiya wani kati ya fito da shi mai kama da ATM ya zura a kofar nan da nan ta bu?e yashi ga yayi

switch ya danna nan da nan haske ya mamaye da?in kai tsaye bedroom ya nufa inda ya fara cire kayan sa ya shiga toilet

wanka yayi yafi to sanye da bathrobe a cikin sa dressing mirro ya nufa ya ja stool ya zauna ya fara shafe shafe komai nasa cikin nutsuwa busar da gashin kansa yayi

yashir sai ?amshi yake zubawa inda ya nufi wardrobe ya dauko pajamas yasa masu ?auri saboda sanyin da ake safa yasa

ya zura slippers yafi ta floor saboda ya samawa kansa abincin da zai ci fridge ya nufa ya dauko cake da fresh milk ya dauko tumble da plate ya fito dining room ya nufa ya za kujera ya fara ci sosai yaji da?in cake ?in daya ke ci

wayar shi ce tayi ?ara alamar shigowar ?ira banza yayi saboda be son number ba sai da aka kira sau ashirin a gajiye yadaga domin kiran yana neman ya hana shi nutsuwa bayasan damuwa dagawa yayi beyi magana ba yayi shiru

"cikin salon jan hankali tace,

Hello my man how are you hanal ?in ka ce

Zaro ido yayi yace

Pls bawan da kike tunani bane kika kira be jira me zata ce ba ya kashe wayar

Kuka ta fashe da shi ta wa?a kan gadon gimbiya rumaisa tace

Anty rumaisa kinji de abin da yace wallahi ina son sa in narasa shi ban san ya zanyi ba

Ki kwantar da hankalin ki boka yace inde kun ha?a ido dashi in har kinsa wannan kwallin to ya dawo hannun mu

Da sauri ta tashi ta rungumai anty rumaisa tace

Dan Allah anty rumaisa

Wallahi kuwa

"aikuwa naji da?i bara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login