Showing 24001 words to 27000 words out of 35109 words
shekara talatin baza nuna mata giniwar jiki ba goge mata jikin ta tayi ta daura mata tawel ta dauke ta suka fito kaya ta dauko ta fara samata iya kunya tashiga kunya ganin ta dauko bra ta sa mata sannan wata riga mai siririn hannu ta sa mata ta busar mata da gashi ta sa ribbon ta daure mata gashi
tuni kyahun ta ya fito tea mai kauri ta ha?a mata tana bata tana sha
Wannnan kenan
Afif yaka mata yau yarinyar nan ?arta ?ara kwana asibitin nan saboda ta sami sauke sai kuma a dinga yi mata addu'a ko allah zaisa ta dawo hayyacin ta ta fa?i inda yan uwanta suke
Kabir ina zan kai ta tunda kai kace mu temaka mata ni nayi nawa sauran naka ka kaita gidan ka dan ni wallahi ba zan ajiye mace a gidana ba
"afif kasan halin madam ko tana da kishi kuma ko da asa misali zan dauketa wazai kula da ita bayan ko ?aga hannunta bata yi kasan fatisat tana zuwa aiki ko dolle mu sami mafita wallahi dr farida tayi ?o?ari yau kana hu?u tana ?aweniya da ita ,
Hannusa ya wanke ya cire hulal kan sa yace
"kaga malam matsamin in huce fito wata daga aiki ka tsareni duk na gaji mutum ukku nayiwa aiki ?ar ka ?ara tarata da maganar nan kai kasan yarda za kai da ita in kana sonta zan baka auran ta har sadaki zanbiya we madam kishine da ita Allah yasa ita ta kawo kishi duniya yama ka mata kai aura ita da take aikin banki sai shida zata dawo ina taga lokacin kula da kai ya ka mata kai aure ,
_Tofa fans shi kenan be kamata yayi aure ba muje zuwa_
hmmm ai wannan maganar da kai ta kamata afif ba dani ba yaka mata kai aure ka manta da rayuwar jiddah ka gina sabuwar rayuwa ka nemawa nur uwa ta gari
wallahi kb zamu iya ?atawa in ka ?ara yimin zancan in manta da jiddah fuuu ya fita
Kabir sak'ar baki yayi yana kallon sa wannan wane irin kaddarah ce afif ya ha?u da ita shekara shida ana abu ?aya wayar shice tayi ringing yadawo daga tunanin da yake da sauri ya ?aga kanin mamy ce ta kirawo yace
"barka da wannan lokaci ya jikin abbie ?,
''da sauki kabir dan Allah kana da lokaci yau k'arfe ukku kazo ?''
insha Allah zanzo
Okay nagode
Bakomai mamy ai haifatace baki ba nine da godiya
*??KAUYAN GARKUN??*
wallahi magen juyda ?ahuru ku kiyayeni ko fita daga harka ta in kunki yasin zan farke cikin mutum
"wani banzan kallo ?ahuru ya yimai yace,
Jagwa kake kowa to in kafasa baka haifuba inbada iskanci
ai kafin ya ?arasa yaga jagwa ya fito da wata sharbebiyar hu?a sai kyalli take aguje ya nufi gida yana ihu haka ma magen juyda
kahu manu yana tsugune yana alwal la'asar yaga suna gudu yarda butar yayi ya mara musu baya dan aciwar sa allah ne yasan kade masifar da tasa su magen juyda gudu
gida ya shiga a guje har babbar rigarsa tana har?eshi cireta yayi ya wullar ganin ya shigo a guje yasa tsahare da tun da ta dau azuminnan ta fito bakin bishiya ta zauna ashe wata huyar na shafe wata ?akin jagwa ta shiga tayi maka fa
dagudu manu ya shigo ya shiga makewayi ya rufe yana haki suma haka su magen juyda suka shigo da sauri ?ahuru ya haye kanbishiya domin yasan duk inda ya ?oya a gidan jagwa zai iya fito da shi ko yayiwa mutanan gidan barazana afito dashi muryar jagwa yaji yana cewa
"Yasin duk inda kake ka fito dan wallahi kowa na gidannan yau bazai sha ruwa ba cikin kwanciyar hankali kai manu ina ku?in ta kalmina yau zaka bani ko in cire kunnan ka jin haka keda huya manu ya saki gudawa a wando domin yasan jagwa zai iya Allah ya zazzagewa su juyda albarka duk su suka jawomin wannan
tsiyar hawaye ya sharce duk yunwar da yake ji yadena jinta garam jagwa ya buka kofar ban?aki jikake tsuuuu ya saki gudawa ya ?ara lafewa a jikin garu iya tsinuwa yau su ?ahuru sun shata har cewa yayi bashi basu
ji yayi ya ?ara ?arta huka a ?asa gumine ya shararo mai yawa anji?a shi da ruwa ga kuka da yake da majina Allah yana gani bayasan mutuwa yau gashi ?annansa sunja maiiii
Daman ni nasan ?ahuru da magen juydah ba sona suke ba Allah sarki duna zaiyi maraicina be tsinke da lamarin jagwaba saida ya tsin ce muryar sa tuni cikin sa ya ?ara mur?ewa
"wallahi ?ahuru kafito tun muna shedar juna da kai kun kama ?aryata kun mata duka nayi magana kace inyi duk abin da na gadama kai kuma manu zaka sani yasin zamu ha?u a way za kai baya ni futa yayi zuciyarsa sai ta fasa take ,
jiiib kake ji ?arar sauko war mutum daga binshiya wandon sa duk ya ji?e da futsari k'ar ka?e jikin sa yayi yana ce wa
"jibi magen juydah duk na ?aci wallahi yau naga tsiyar anjiye ?an daba a gida kaga duk yarda nabi na ?aci,
*KAHU MANU* ne ya fito yarab rab sai ?oyi yake idonsa duk ya kumbura yana ruke ciki ya sami kan tabarmar da tsahare ta tashi ya zauna shi kuma yana sauke a jiyar zuciya hannu ya ?ago yace
"ai kafin yayi magana suka she?e da dariya harda ruke ciki ,
Wallahi bashi kuka ci shegu marasa mutunci ina dan uwan ku kuke yimin a haka shegu da fuska yawa anyi dauryar zunumi .
*wannana kenan*
wata motace ta nufo shashin mamy inda ta yi parking wata matashiyace za tayi shekara ashirin da biyar ta fito sanye da kayan gargajiya na ?asar ethopia inda tsagar rigar tundaga cin yarta har ?asa tana taunar cingum jikake kas kas ta saki kwai ta fasa da alama bama ta san yau al'ummar garin birnin zaki sun tashi da a zumi
tasa farce ga make'up fuskarta kamar tayi magana wata dadtijuwar mata ce ba zata huce shekara arba'in da bakwai ba tana sanyi da duguwar riga blue black ta yane kanta da wani ?aramin mayafi tafiya suke a nutsa har suka isa tam ?ameman floor mamy babu kowa sai ha?iman tani takaici ne ya ma maye zuciyar ta da hassada cikin isa ta sami gu ta zauna ta dubi hadiman ta tace
"Kee jiki ki fadawa wannan ishashshiyar kice mata ni kilishi na zo ,
Cikin girmamawa suka zube suka gaysheta bata amsaba tafiya ?aya daga cikin su tayi domin ta isar da sa ?onta ba dawowa tayi tace ,
"tana zuwa,
ita kuwa *HANNAL* tasan ya airpon a kunnan ta tun kafin ta iso kamshinta yayi musu maraba tana sanye da abaya milk color an mata ado da duwatsuna masu hasken Diamon taci jan ?unshi hannu da ?afa hannuta sanye da awarwaron gold da zoben sa ta nanna?e gashinta hannunta ruke da wayarta tace,
Assalamu alaiku kaf cikin su ba wanda ya amsa sai wani cika sukeyi suna batsaiwa bata nuna ko a fuska taji haushi ba sai ma wani shi'umin murmushi cikin isa ta sami ?aya daga cikin ha?ad?un gujerun floor ta ta zauna ta mike kafa wata bewar ta tana matsa mata sai ga su hajiya rumaisa yawa an hanka?o su ba gaisuwa suka sami gu suka zauna
"ganin haka mamy ta dauke wayar ta tana dan nawa domin basu ce mata ba bazayi magana ba ,
Kilishi tace
"Amma jiba,
Ko kallon ta ammy batayiba haushine ya kamata tace
" yau na kawo yarinya ta ajiya dan haka ?ar'inji kar in gani abarta ta wala tunda nan gidan ubanta ne ba zaita?a can zata ba amma ke zai iya can zaki bare kawe ,
Rumaisa ta ?ora da cewa
"batasan ta kuraba dan haka bama bu?atar ai mata iyayi da sunan tarbiya koda yake rashin tarbiya ya ?are a kan ki tunda saboda kwai dayun ku?i kin haifar wa maimar taba shege
murmushi tayi tace
"zan muku uzuri saboda jahilci yana damun ku mai kuka ?auke kazafi kowa ya dubi ALIYU MANSUR ALIYU jinin mansur ne dan haka ba abin da zan ce muku in lokaci yayi kwai sani wallahi ni Asiya nafi ?arfin in yi da ku kun ?auka abin da kuke shi kowa keyi ta me?e ta tashi tace
"kilishi zaliha baku da bakin magana saboda kunsa zina ta kame jikin ku watama har rabo ta samu wata kuwa ita saidai tayi ko rabon bata samuba wallahi bazan hada gur?atatcan jini ba saide tsabtatatce ina gab da nuna muku sirikar ku daga haka ta nufu dakin ta
Gabaki dayansu sun sha jinin jikin su
hajiya we uwar ?akin mu tace in kaiki can ?akin
Wani banzan kallo hanal ta yi mata alama tayi mata data dauke jakar ta takai mata
"Duk shegiyar da tai miki kira ma kinji hanal,
Okay anty rumaisa zanyi amma anty rumaisa banga yaya afif ba
Dasauri hajiya zaliha ta rufe mata baki tace
baki da hankali ko kinga abin da ke hadani da ke wallahi daddare kizo muyi maganar nan
farin cikin ne ya ma maye ta ta kusan mallakar afif domin saboda shi taki yin aure sai gashi kuma a yanzu tana hasasowa kanta samunsa
Mun tafi ki kula da kanki
"To, bye momcy na
*AFIF*
Oum yasmeen
*My first novel is return black*
_the writer of BINTA YAR JAGALIYA_
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
*____________________________________*
*____________________________________*
Chapter 73-74
cikin fitar sirri bawan da yalura da fitar ta tanufi shashin inna domin a can su kabir za su same ta da sallama ta shiga ?akin tsohuwar matar tace inna barka sa wannan lokaci
"yauwa uwar masu gida ,
numfashi ta fesar tace inna nazo ne akan wata shawara da zaki bani
Uwar masu gida ina jinki
"hajiya anni ce take so ta ha?a aliyu da hanal a gaskiya hankalina ba zai kwantaba kinsa bakin su ?aya da su rumaisa ina tsoron in rasa ?ana a karo na biyu domin nasan da manufa za suyi haka kina ganin waziri zai yarda ya bawa afif yar sa bare da wata manufa ba ?
kinsan fa sawa mai martaba gubar nan inna rantsai bazanyi kaffara ba da sa hannun su tunda tsoyake yayi mulkin birnin zaki kinsa kuma a jiya dadtawan masarauta sun aiko da ta?arda cewa inhar sarki be sami sau?iba zasu na?a waziri ru?an kwarya kwallace ta taru daga idonta ta share tacigaba da cewa
"inna we yaushe mutanan nan zasu bar mu ne ashe daman mulki ba?ar inuwa ne kowa babban burinsa yazamo shike juyaka wallahi dana san haka yake bazanyi kwa?ayin sa ba da yanzu yana zaune a matsayinsa na ma aikacin gwamnati koba komai duk wata zamu sami abin da zamu sa abakin mu ga dukiya iya dukiya amma ba kwanciyar hankalincin ta inaso intafi Qatar amma ba dama saida masu tsarona badama inyi sirri saina baki numfashin mutane kinaga ina zargin jakadiya tanayiwa su rumaisa aiki aboye
Uwar masu gida zancan ki hakane kinyi tsinkayi mai kyau tabbas
domin yana auran ta sai yarda sukai da shi kuma sun shirya su hallaka shi nima yau na tashi da damuwa yarinyar da kanwata ta mutu tabari kwana biyu ina mafarkinta acikin mugun hali dole gobe inje kauyan gar?un anan tayi aure data mutu nane mijin ta yabani ita in ru?e ya?i shekara goma sha?a kenan yawa anmin asiri ban ?ara biyawa takanta ba za zamemin dole inje inga halin data ke ciki
"To, Allah isa lafiya
hmmm amin amma zuciyata bata min da?i ina ganin ba lafiya akwai wani abu da ubangiji yakeso yasanar dani shiyasa nake mafarkinta Allah isa ba mutuwa tayi ba
Amin ya Allah
Asalamu alaiku
Walaikassam aa babana yau kaine a gari daman tare da mai gari nake ganin ku in yana ?asar
ina hinin ku barkan ku da wannan lokaci na sameku lafiya
"lafiya lau kabir ina mai gari yake ?,
inna sai addu'a yana nan yarda kika sanshi kowa ya ra?e shi gani yake cutar sa zaiyi ko yaushe afif zai koma kamar da yaushe komai zai daidaita Allah yakawo mana ?arshan wannan lamari
Amin kabir
Kabir anni tana so ta ha?a auran afif da hanal
What wallahi ?arku yarda da idona na ganta awani asibiti an zubar mata da ciki ni nayi mai sha'awar auran wata yarinya tuni ya basu labarinta yanzu haka tana a sibitin mu ko za kuje ku ganta ayi auran a sirri in zata iya yin magana musan gidan su ayi binkice
"Mamy tace,
yauwa kabir in ansha ruwa zamu je a sirrin
a'a uwar masu gida yanzu mu tafi
"To, shikkenan bara mu tafi kira min abduraman da lamir su same mu a can ,
okay bara in kirawo su
aa uwar masu gida muje mu gani sai mu zauna ayi shawara
"To, inna.
wannan kenan
cikin manyan kaya ?anyar shaddah ce fara kal sai kamshi yake zubawa yayi wani irin kyau yawa ka sace ka gudu wayar sa ya dauka ya fito motarsa ya dauka
ya nufi masarauta kamar ance ya dubi glass din motar sa ya ga wata mota ba?a tana binsa shi'umin murmushi yayi we yaushe su dr uzairu za zu barsa gudu yafara yi har ya isa masarauta kai tsaye yasan yanzu abbie yana fada da sallama ya shiga cikin fadar ta ha?u iya ha?uwa hannun dama galadima ke zaune na hagu waziri sai sauran manyan masarautar
gaidasu yayi kowa yayi mamakin ganin sa a yanzu sauram awa daya a sharuwa
*Su inna a madubi*
tafiya suke cikin nutsuwa harsuka isa asibitin kainuwa kabir ya bi dasu ta ?ofar sirrin saboda in aka gansu zai zamo abin magana cikin har suka isa kofar ?akin da take ciki mamy ce sahun gaba ta bu?e handle ?in ?akin sallama tayi ta shiga sai kabir sai inna me zata gani suman tsaye tayi ta fara cewa
wallahi itace ?iyar yar uwata fa'iza da ta mutu duk inda jinin fa'iza yake ba zan ?i gane saba
'''da sauri inna ta ?arasa gun ta ta ru?e mata hannu tace,
"ya akai ki kazo nan ina su hadiza da baban naki ?"
Hawayene ya zubo fus?arta ba ba?in magana ko nuni ma baza iya ba
"itama hawayene ya zubo mata Allah sarki jinin fa'iza ne na bari rayuwar ta ta zamo haka ya a ?ai na manta dake har shekara goma sha daya ban waiwayeta ba anya kuwa lafiya su hadiza mai mugun hali suka barri bana boka bana mallam su hadiza ne suka saki a wannan halin da kike ciki anya kuwa hadiza zata gama da duniya lafiya tunda ran fa'iza take cutar ta rungumai ta tayi tana kuka mai tsuma zuciya duk wanda ya gansa su a haka sai ya tausaya musu
"mamy ce ta matso ta dafa ta tace,
ayanzu ba kukan ki take bu?ata ba addu'ar ki take bu?ata kiyi ha?uri inna insha Allah komai yazo ?arshe
Zancan mamy gaskiya ne mu ?auke ta mu tafi sai ta zauna a ?amgaran inna har zuwa ta sami lafiya ko
"Eh tu yanzu ya za kai da uban masu gida?"
hmmm inna kenan ai yanzu ya manta da ita domin cewa yayi insan ?ar da zanyi da ita shi yayi nasa
wannan kenan
cikin girmamawa ya gaida su mamaki ya kusan ?ar da waziri
Tuni annurin fus?ar waziri ya dauke
"har ta su yarima suhal sun ha?e fuska faisal ne ka?e yake walwala domin sai lamir da abdulraman da suka gan shi farin cikin su ya da?u
Alhaji adam ma yana farinciki alhaji ibrahim kuwa da suke ciki ?aya da shi wani irin tsana yayi mai saboda ashi ya so yayi sarki a ka bashi tun daga lokacin suka fara takunsa?a da shi duk shi yake zuga anni akan lamarin Afif tuni kowa ya bar abin da ?e sa?awa a zuciyar sa domin jin gyaran muryar da mai martaba yayi
" martaba yayi yace"
Alhmdllh bayan doguwar rashin lafiyar da nayi na sami sau?i shekaruna ta tafiya ya kamata in matsa in bawa wanda zai iya dau?ar nauyin masarautar nan mai albarka ina yin godiya ga duk wani mai mu?ami dake masarautar nan da yabani ha?in kai na gudanar da mulkina lafiya tuni yan jaridu suka sai tashi da camera domin dau?ar shirin kai tsaye al'umma zasu gani wato LIVE program
sannan yace
Ina bawa al'ummar kasar nan ha?uri ba dan na gaza da daukan nauyin ku bane kuyi ha?uri zan za?a muku shugaba mai a dalci wanda yafini zai ja jirce a kan mulkin wannan ?asa sanin al'umma ne abubuwa sun faro da yawa ya kamata in matsa kafin rai yayi halinsa ina neman afuwar ku ga duk wanda na cuta ba da sanina ba
Tuni mutane suka fara kuka domin iya adalci yana yi musu ba su san waku ma zai dora ba
"daya ga watan babbar sallah zan na?a wanda zai maye gurbi na wanda ya daci da mulkin garinnan mai zuciya irin tawa wanda na ke farin cikin kasan cewar shi ahalina
tuni fadawa suka rufeshi domin zai tashi daga zaman fada har ya fita kaf cikin su alhaji ibrahim ba wanda yayi motsi sai galadima da su faisal da lamir da abdulraman sai uban gayyar domin yana ganin dama abie be wahalal da kan shiba gun kiran shi dan shi tsarin mulkin masarautar baya burge ashiba suka fita
da ??ar alhaji ibrahim ya iya bu?e bakin sa yace
Waziri kaga abin da tsohon nan yayi mana ya samu a duhu ya fa?i wanda ya bawa in zamu bujire tun yanzu mu bijire shekaran jiya ya aikawa da sarkin musulmi na kasar ethopia ta?arda ya bawa wannan munafikin nan galadima ba musan mene aciki ba
Hmmm alhaji ibrahim sarkin fada dana kofa sun fa?amin harda sarkin shela nan ba gun magana bane kai sahal bayan shan ruwa akwai zama domin mu mu kai hidimar masarauta ba zamu tashi abanza ba wallahi ba za'a na?a wani mahaukaci ba domin duk mai hankali yasan wayake nufi wallahi mahaukaci bazai mulke muba ato
Yarima suhal yace
nima a bin da nagani kenan tashi sukai suka fita
cikin sauri ya nufi