Showing 12001 words to 15000 words out of 22737 words
ita , ada ta dauka neman mata ana yin sa ne saboda samun kudi ashe abin ba haka ba ne.
zama tayi a kujerar kusa da ita tace '' ya hakuri..?,,
Hidaya tace '' hakuri kuma mene ya faru?.''
Bestie tace '' auren da mijin ki zai yi.,,
tab ni wallahi Allah ma na manta yarfe ne na social media fa , saheer ba zai taɓa aure ba ni wallahi da naga picture din naci dariya Al fa zata iya kashe aure.
Bestie shiru tayi tana kallon ta , tace '' shi da bakin sane yace miki haka?.''
no bamu yi maganar dashi ba amma wallahi Saheer ba zai taɓa aure ba ke ni bani da lokacin tambayar sa wannan banzan tunanin
cewar Hidaya.
Bestie tace '' da sauki ma tun da kin san halin sa.,,
Wannan kenan.
tun da kahu ya fara yi mai bayani ya kasa cewa komai har ya kai ƙarshen zancen sa yace '' to shikkenan duk hukuncin da suka yanke dai-dai sai mu jira su ,,
shiru yayi domin jin me zai ce mai sai yace '' amin ya Allah.,,
Sannan yayi mai sallama.
HAJIYA tace '' yaje can ne ?.''
saheer yace '' eh yaje amma mahaifin ta yaƙi amincewa wai saboda su basu da kudi, nafi karfin yar'sa.,,
mswww zancen banza kamar gaskiya yayi haka ne domin ya nuna muku kudin ku be dame sa ba sai daga baya ya fara fito da halin sa.
Cewar Hajiya.
Saheer shiru yayi yana jin ta can yace '' Hajiya bara na tafi tun da naga sun yi bacci .''
Hajiya tace '' to ka ajiye su a hankali karsu tashi su hana mu zaman lafiya.''
to yace a hankali ya sauke afrah daga kan cinyar'sa ya kwantar da ita faruq daman yana kusa da shi
kallon su yayi ya kalli Hajiya yace '' sai da safe.''
Allah ya tashe mu Lafiya Ubangiji Allah ya tsare hanya.
Amin ya Allah yace ya ajiye mata kuɗi a kusa da ita sannan yace '' gobe inshallahu za'a kawo kayan nan.''
Albarka ta ƙara saka mai sannan ya fita samun direban sa yayi yana jiran sa da sauri ya fito ya buɗe mai gurin me zaman banza.
shiga yayi ya dauki magazine din da aka ajiye mai dubawa ya fara yi magana ɗaya ce dai akan auren sa ajiyewa yayi yana ciro wayar sa miss Call ya samu duba dayar yayi itama miss Call ce da kuma messages.
dukkan kiran akan kasuwancin sa ne na manfetur da ya fara yi, kafin ya ajiyewa wayar sai ga wani kiran ya shigo da gawa yayi.
ƙara wa yayi a kunne magana suka soma yi akan Company sa da yake ibadan yace '' inshallah acikin satin nan sadam zai zo ni kuma zan huce chaina inshallahu a cikin satin nan.''
sun jima suna waya Sannan yayi mai sallama ya amsa wata wayar har suka isa gida be dena waya ba kashe wayar sa yayi ya dauko jakar sa da ɗaya wayar sa ya fito.
kai tsaye part din'sa ya nufa ajiye jakar sa yayi a kan kujera yana sauke a jiyar zuciya.
duk da dare yayi dole ya gyara wajen kwana biyu da baya nan yayi datti jiya da ya dawo sai da ya share bedroom din'sa sannan ya kwanta baya son yan aiki su gyara mai daki da tuni ya dauki masu aiki suna gyara mai.
zama yayi ya dafa kan'sa ajiyar zuciya ya sauke har yanzu mamaki yake da al'ajabin abinda kahun sa ya faɗa.
ba mamaki yanzu haka , haɗa baki suka yi, amma zai nuna wa alhaji nuhu be isa ba auren yarinyar kamar yayi shi ya gama ne.
knocking yaji da sauri ya kalli kofar tasa , a tunanin sa ko dai kunnuwan'sa ne suka ji mai ba dai-dai ba amma sai ya saurara tabbas knocking din kofar sa ake yi.
tashi yayi ya buɗe Hidaya ce ta ci ƙananan kaya tamkar wacce zata gasar kyau dauke idon sa yayi daga kallon ta ya koma ya zauna ba ko sallama ta zauna a kujerar da take facing din'sa tace '' sannu da dawowa.,,
saheer yace '' sannu dai.''
taunar chingum ɗin da take yi ta dena tace '' amma naji baka kara cewa komai ba akan tafiya America ina so na dan sami hutu kaga anan bana samun wani hutu duk da akwai yan aiki wani abin dole nayi.
Saheer yace '' a'a.,,
da sauri ta kalle sa ji tayi kamar ta shaƙe sa tace '' amma ka yi min adalci kenan kasan fa zaman da nake yi acikin gidan nan, ya kamata ka sakar min yanci na tun da a ka'ida aure be kama ce ka ba , saboda son rufa maka asiri na yarda zan zauna dakai a haka ba wanda ya taɓa jin maganar nan sai dai kowa ya kalle ni bakya haihuwa bakya haihuwa.,,
idon sane ya canza launi wannan kalaman nata sun bugar mai zuciya kallon ta yayi ya cire glass din'sa yace '' okay fine amma dai kin san ban miki dole ba ? kuma ni bana kallon ki a matsayin ba matata ba , da ace yau bani dashi wallahi Hidaya baza ki taɓa rufamin asiri ba amma lokaci yana nan zuwa da zaki sha mamaki.,,
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un kenan kallon da kake min me son kudi ko to shikkenan saheer ba damuwa.
ta faɗa tana tashi tsaye buɗe kofa tayi ta fita .
tashi yayi ya gyara ko ina sannan ya shiga toilet cire kayan jikin sa yayi, abubuwa da yawa suna damun ƙwaƙwalwar sa sakarwa kan'sa shower yayi yana rintsai idon'sa ga damuwar kasuwancin sa gashi ya dawo Hidaya bata kwantar mai da hankali ba shi kuma wallahi bata isa ta saka shi a bin da be yi niya ba tsanar ta ce ta ƙara samun matsuguni a cikin zuciyar sa.
dakyar ya iya karawa wankan da yake saboda zazzaɓi da ya rufe sa lokaci ɗaya towel ya dauro ya fito hannu ya saka a jikin wardrobe din sa sai ya buɗe dauko riga da wando na kayan sanyi ya saka sannan ya kwanta bakin sa dauke da addu'a...
Wannan kenan.
har kin dawo? Cewar bestie.
Uhmmm ta fada tana hawa gado ta fita ne domin ta nunawa bestie lafiya suke zaune da mijin ta , tun da dai duk wata matar arziki ko da ace ba tare zasu kwana ba ya kamata taje gurin mijin ta idan ya dawo.
ya naga kamar ranki a ɓace?.''
bestie ta faɗa tana riƙe hannun ta.
turo mata hannu tayi domin maganar da saheer ya faɗa mata , ta bata mata rai dole ta sauya taku tace '' ɓacin rai kuma a'a ni raina ba'a ɓace yake ba .,,
bestie haɗe baƙin su tayi tana kokarin ɓalle botiran gaban rigar Hidaya.
wash ta saki wata ƙara tana riƙe hannun bestie gaba ki ɗaya bata cikin hayyacin ta cire bakin ta tayi daga nata ta mai da kan kirjin'ta tana wasa da ɗayan.
𝙰𝚕𝚕𝚊𝚑 𝚔𝚊 𝚔𝚊𝚛𝚊 𝚜𝚑𝚒𝚛𝚢𝚊 𝚖𝚞 𝚜𝚑𝚒𝚛𝚒𝚗 𝚊𝚍𝚍𝚒𝚗𝚒𝚗 𝚖𝚞𝚜𝚞𝚕𝚒𝚗𝚌𝚒𝚗 𝚝𝚊𝚛𝚎 𝚍𝚊 𝚣𝚞𝚛𝚒'𝚊𝚛 𝚖𝚞 𝚋𝚊𝚔𝚒 𝚍𝚊𝚢𝚊.
Wannan kenan.
Malam tun da ya shiga daki ya rasa wanne tunani zai yi tabbas idan dan uwan sa da yayar sa suka ji wannan magana to fa auren nan kamar anyi an gama shi yasan halin aunty talatu bata da dama akan kudi ga yaya hadi dole yaja bakin sa ta tsuke to idan bakai shawara da wa'yannan ba da wazai yi mahaifiyar su ta jima da mutuwa sune dai yan uwansa wata zuciyar ta jefo mai wannan tambayar.
Malam malam firgigit ya ɗago yana kallon ta , yace '' hafsatu lafiya kike kwaɗa min wannan uban kiran..?.''
zama tayi tace "' tunanin me kake yi haka ? Wallahi na shiga damuwa lafiya ka zauna kana tunani..?.''
ajiyar zuciya ya sauke yace '' wallahi abin murna ne ba abin murna ba wannan sallamar da aka ce ana sallama dani to wane ne yazo nemawa ɗan sa auren, NIMRAH ni kuma gaskiya ba zan iya aura musu yata ba.''
gaban hafsatu ne ya faɗi tace '' aure kuma? to dai kasan tana da aljanu kuma ba ko wanne namiji bane zai yarda ya auri me aljanu ga fatima nan ka bashi.''
kallon ta yayi yace '' baki tambaye ni dalilin da ya saka nace ba zai aure ta ba kin tsaya kina cewa ga Fatima nan wato idan ki ya rufe ke ba nagartar mutum kike so ba kawai yar ki ace tayi aure shikkenan ko to ba a nan gidan ba.''
Hafsatu tace '' ba haka nake nufi ba kaga yanzu yadda rayuwar ta kasance yanzu shekarar nimrah sha takwas duk wannan kyan nata an taɓa zuwa ance ana son ta ? sa'anin ta nawa ne sukai aure wasu har da ya'ya rayuwar ce ta koma haka malam Allah ya kawo kawai ka aurar da ya' ni ina ganin kamar da son zuciyar yarinyar nan ita kawai me kudi take nema kalli su Fatima da yaya suke karatun nawa na haɗa zan basu, su mallaki takardar secondary saboda ita akwai lamarin aljanu a tattare da ita ko secondary bata kara sa , taje ta shiga dashi tana ganin za'a bata daukar farko ta samu ta biya kudin jarabawa to kalli yadda abin ya kasance dasu dawowa tayi wai mota ta buge ta Allah ya saka ma ba motar aljanu bace yanzu kawai duk wanda zai zo ya tambaye ka nimrah kace akwai yan uwan ta ya zaba ita tana da aljanu sai randa Ubangiji ya yaye mata sai kai mata aure da saboda me ya saka , kake ganin ana yawaita sakin masu aljanu ba kowa zai iya zama da su ba kallo ɗazu yadda ta raba mana cuta kana ganin idan ba me ƙarfin zuciya ba , wa'zai iya zama da irin su...?.''
Kuma fa zancen ki haka ne amma dai gaskiya shi dai wannan bazan iya bashi yata ba.
Cewar malam.
Ajiyar zuciya ta sauke burin ta , ya cika bata so tas ya'yan ta su zauna nimrah ta tashi , shi ya saka taje akai mata wannan aikin gwara tai ta zama insha Allahu haka zatai ta zama ba aure tace '' to shikkenan ba damuwa Allah ya zaɓa mana abin da yafi Zama alkairi.''
amin ya Allah yace ya koma ya kwanta itama kwanciya tayi, tana fatan Allah ya saka maganar ta , tayi tasiri kar kuma hankalin sa ya dawo dai-dai ya canza zance.
Wannan kenan
Meeting Hall
naso ace wannan damar da na samu na rusa saheer tun da yaƙi zuwa muyi tafiyar nan tare a wannan satin Company na , na shinkafa na samu asara sosai saboda kasan a satin nan Company sa na shinkafa ya yi ragi sosai ni na rasa dalilin da ya saka yake son yaga faduwar mu.
Cewar Alhaji hudu.
Alhaji iliyasu yace '' dole mu haɗa hannu da hannu wajen rusa shi dole mu haɗa baki da gwamnati ta ce kayan Company sa ba me kyau bane ta haramta siyar dashi a ko wanne shago
tafi suka yi suna jin jina wannan shawarar tasa sai ɗaya daga cikin yan kasuwan yace '' me zai hana mu dai-dai ta farashin mu irin nasa ko kuma mu saka ƙasa da ƙasa.''
ya za mu yi da masu siyan hannun jari a company mu idan muka ce za muyi haka ? a gaskiya ba zamu bi ƙaramar riba, ba .
Alhaji iliyasu yace '' aini kaga na ma kasa yin magana Alhaji Ali shifa yana sane yake komai domin ya rusa mu kuma wallahi abin mamaki yake bani kayan sa ba low quality bane idan har muka ce za muyi irin nasa mu samu riba kamar yadda muke samu a yanzu dole mu yi low quality tun da araha mutane suke so.''
da wannan shawarar suka amince , suka rufe taron da shirin ruguza saheer.
wannan kenan
Washe gari
a hankali Hidaya ta buɗe idon ta sakamakon hasken da ya ratso ta cikin window ta ratsa fararen curtain din d suke motsawa a hankali sakamakon iskar da ake yi, yau.
dafa kan'ta tayi ta shafa jikin bestie da take kwance itama a lokacin ta , tashi da sauri tace '' innalillahi wa'inna ilaihir raji'un rana tayi ba muyi sallah ba .''
Hidaya tashi tayi tana ya mutsa fuska tace '' 10 :00 clock fa karki damu shiga toilet din nan ni sai na shiga na parlour.''
da sauri bestie ta , shiga sauko daga kan gado, babu koya a jikin ta ko daya haka ma Hidaya.
komawa tayi ta kwanta tana jan tsaki, jan blanket tayi ta lulluɓe kan'ta a toilet kuwa wankan tsarki tayi sannan tayi wanka ta daura towel ta fito tana tsane gashin dokin da ta saka da mamaki ta kalli Hidaya abubuwan ta mamaki yake bata , tamkar ba musulma ba tace '' my love lokaci fa ya kure kuma kin san sallar asuba ba kamar sauran salla bace ita lokacin ta bashi da yawa kalli ki ga yadda hasken rana ya haske ko ina .''
Hidaya banza tayi mata sosai bestie take mamakin halin Hidaya ita dai gashi girman kudu ce amma tana da riƙon addini to ita wannan da take arewa ya akai rayuwar ta , ta lalace irin haka bata da me bata amsa haka ta saka kayan ta , ta dauki hijabi ta , tada salla bayan ta idar ta zauna tana azkar,
sai a lokacin Hidaya ta , tashi bata ko kalli inda take ba , ta shiga toilet.
bestie ajiye wayar hannun ta, tayi da yake a cikin waya take azkar din, cire hijabi tayi, ta fito parlour tana mamakin to taji jiya taje gurin sa yau da safe ya kamata ace ta yi mai breakfast kafin ya fita afili tace '' rayuwar me kudi ma dabam take kowa da irin tsarin rayuwar sa kamar ba ma'aurata ba.
TV ta kunna ta mai da hankali kan kallon da take ji tayi an dafa ta da sauri ta kalli Hidaya tace '' har kin fito?.''
Uhmmm am sorry fa na barki da yunwa bara nayi mana order kinsan baya son yan aiki iya kacin su , suyi shara da wasu abubuwan to Nima da natarar da wannan tsarin kawai sai naci gama da zama da shi a haka sai nake order sai abin da ba'a rasa ba nake shiga kitchen ina yin girki.
Bestie jin jina kai tayi tace '' ikon Allah amma kayan abinci basa lalace miki ne ?.''
dan murmushi tayi tace '' no.,,
daga haka bata ƙara cewa komai ba domin kayan abincin ma fitar da su take ta siyar dana siyarwa ta bawa mahaifiyar ta wani.
danne danne ta fara tana cewa kin mata magana kuwa.
bestie ɗora kan'ta tayi a kafaɗar ta , tace '' bata bani amsa ba amma yau ya kika jini?.''
tabe baki tayi tace '' ba laifi kin yi dad'i amma dan Allah ki daure ki haɗa ni da ita wallahi hankali na ya kasa kwanciya.''
hannu ta saka a bakin ta tace '' shiii har tayi min magana zan miki karki damu.''
ya faɗa tana shafa lips din ta tare da wuyan ta ,
limshe ido Hidaya tayi tace '' me zaki ci..?.''
komai ma inhar daga wajen ki ya fito ina so,
Cewar bestie
Okay Hidaya ta faɗa tana yi musu order abinci bayan ta gama ta ajiye wayar ta , tana kallon tv.
Wannan kenan.
buɗe abin zuba ruwan su tayi ganin wayam tayi babu komai kallon Halifa tayi tace '' yau shi ne kaki ɗebo mana ruwa gashi nan yanzu nazo zan shiga ban daki ba ruwa sai ka tashi ka ɗebo mana ai wannan iskanci ne .''
Hafsatu tana jin ta , tayi mata shiru taci gaba da yankan doya da yake yi.
NIMRAH kallon ta , tayi tace '' wai kin biya wa su Fatima kudi ne naga yau sun tafi makaranta ?.''
uhmmm na harhada abin da nake dashi na basu.
jikin nimrah yayi sanyi tabbas mutuwar uwa ɓala'i ce har yanzu mutuwar maman'ta tana taɓa ta uwa gatan ɗan ta , tace '' Allah sarki .''
daga haka taja bakin ta , ta tsuke zama tayi, tana cewa ni wallahi ban ma san ta ina zan fara ba komai fa ya ƙare dan jarin ma da nake dashi wacce mara tsoran Allah ta cinye.
Hafsatu tace '' uhmm Allah ya kyauta.''
nimrah kallon ta , tayi ta ja kwafa sarai taga shan kamshin da take mata.
tashi tayi, ta shiga daki ta kwanta tana so ta je ta dauko takardar ta , to bata san yadda za tayi ba su bata takardun ta ko zata dace ta samu aiki a wani Company.
tana cikin wannan tunanin ne taji sallamar farida kawar mama dogon tsaki taja ta tsani munafukar matar nan tun maman'ta tana da rai bata shiga harkar ta domin idan tazo sun dinga yadawa maman ta habaici.
gyara kwanciyar ta , tayi kwata kwata, ta rasa wanne tunani za tayi ta samawa kan'ta mafita har ga Allah ba zata iya ci gaba da rayuwar nan a haka ba gwara ta nemi mafita.''
Amina alhasan Muhammad opay 1k 8141785374
Special group 1,500
Ku turo da shedar biya ta wannan number 0814185374
ZAMAN KANTA TAKE
Episode 5
NIMRAH nimrah sarai ta jita sai tayi mata ban za domin a yanzu bata da lokacin ta.
Mama ɗaga labule tayi tace '' yanzu NIMRAH kina jina kikai min banza?.''
juya idanuwan'ta tayi ta chanza murya tace '' eh lafiya kike yi mana wannan kira irin na hukuma..?.''
dafa kirji hafsatu tayi ta juya jikin ta na rawa kawar ta , tace '' lafiya kika fito a firgice kina da kamar yarinyar nan ace aikin gida ma sai kin yi shi ni wallahi Allah da ace yar miji na ce wallahi tsinke ba zan daga ba tun da dama taki ba sai a koma wa hagu ba Allah be kawo mata miji aure ba kin ga sai ta zama yar wanke wanke da share share kafin Allah ya daga ta.
tun da ta fara wannan zancen mama take saka hannu a bakin ta , take mata alamar tayi shiru amma kamar kara tun zurata take yi sai da takai aya.
NIMRAH da take ɗaki ta daddage ta zunduma wani irin ihu tare da cewa kin gama ko akwai sauran magana mu barki, ki karasa zancen ki na ƙarshe a duniya.
Farida dafe kirji tayi ta kalli mama tace '' hafsatu wannan kamar ba Muryar mutum nake ji ba?.''
Hafsatu ɗaga mata kai tayi tana daga mata hannu tana sakawa a baki alamar tayi shiru da bakin ta kafin aljanun nimrah su zane ta tas.
da sauri ta dauki