Showing 15001 words to 18000 words out of 22737 words

Chapter 6 - ZAMAN KANTA TAKE HAUSA NOVEL

02 Jan 2026

287

mayafin'ta da ta , rataye ta fita da gudu daga cikin gidan.

Nimrah tana daki wani murmushi ta saki ta juya ta kwanta cikin ta na yi mata kugin yunwa.

tashi tayi ta fito daga kan'ta sama tayi a fili ta furta tab wallahi ba zai yiwu ba dole duk yadda za a yi na koma wajen nan.

Hafsatu da take cikin daga a hankali ta ɗaga labule jin abin da take fadi ido hudu suka hada da nimrah tace '' mama kin gama girkin nan ne?.''

Mama tace '' kina ga ko tukunya ban dora ba kike maganar na gama girki.,,

nimrah dafa bango tayi tace "' zan fita idan kinji shiru ki je police station domin wallahi Allah banzan yarda ba sai matar nan taba ni kudi na yo hauka ake yi haka kurum ta cinye min kudina."

Kinga nimrah ki yi hakuri ki dauki kaddara wannan matar da kike gani bata tsoran Allah da ace tana tsoran Allah da baza ta cinye miki kuɗin ki ba.

Cewar mama.

Mama wallahi zuwa zanyi na dauki akuyar ta kaita bakin kasuwa gurin Me Dabba.

NIMRAH ta faɗa tana kallon mama.

Mama tace '' tun da bakya ji sai kin dawo gaki ga hanya nan ke ko ciwon da kika ji a kafa be isa ya saka ki zauna na sai kin fita gantali.''

shiru tayi tana sauraran ta , daukan botiki tayi tana cewa wallahi Allah na ɗebo ruwa wani me dogon hannun ya daukar min sai ransa ya ɓaci ya za ayi kamar gidan nan mu dinga zama babu ruwa.

banza mama tayi mata , fita tayi tana ci gaba da fadan ta.

Wannan kenan.

Gaskiya abin nan ya ban mamaki, anya kuwa hakan baya cikin shirin su?.''

cewar Saddam

Saheer harde hannunwansa yayi a kirji yana juyawa akan kujera yace '' ba mamaki domin wallahi lamarin su Alhaji Nuhu yana daure min kai ko baka ji yadda price din su ya sauko ba ? wato sun bi ta wannan hanyar sun ga ba riba amma ni ina ganin kamar mu ajiye maganar auren nan saboda kaga ni yanzu ba wannan ne a gaba na ba tun da alhamdulillah mun yi maganin wannan matsalar sai mu ajiye ta a gefe.''

baka tunanin za su iya dawo da zancen Saddam ya faɗa yana kallon sa domin shi a yanzu Babban burin sa ne huce ganin ogan nasa yayi aure ba ko dan ya samu farin ciki a cikin gidan sa uwa uwa zargin da da yake wa Hidaya.

Saheer yace '' to shikkenan ta ina kake ganin zamu bi ne ?.''

Saddam yace '' idan tana da yan uwan uba mubi ta hannun su ina ganin wannan hanyar me bullewa ce domin kar su kara dawo da wannan labarin.,,

to shikkenan ya faɗa yana buɗe laptop ɗin sa.

saddam sallama yayi mai kai kurum ya ɗaga mai yaci gaba da aikin da yake gaban sa sosai ya mayar da hankali kan aikin sa wani murmushi yayi ya cije lips ɗin'sa.

bisa dukkan alamu dukkan wani zargin sa , ya fara tabbata hakan da yayi, yayi ne domin ya gane ita wace'ce.

shi ya saka har yanzu ya kasa yarda da ita akwai abin da ya faru shekarun baya ba zai taɓa manta tawa dashi ba tabbas ita ya gani a hotel amma me sai ta nuna ba ita bace bayan da idon sa ya ganta ta riƙe hannun wani namiji shi kuma tare da yake da wani bakon sa da yazo kasar dan kadar Pakistan ne.

ganin tunani na ne man yi mai yawa sai ya yi saurin kawar da wannan tunanin ya ci gaba da aikin sa cikin nutsuwa.

wannan kenan.

Ki bari zuwa gobe sai ki tafi cewar Hidaya.

Bestie tace '' gaskiya gwara na yafi so nake gobe na hau jirgi na koma lagos.''

Hidaya tace '' okay ba damuwa karki manta da ki ƙara yi mata magana.''

Inshallahu , ta faɗa tana tashi tsaye hada kayan ta , tayi Hidaya tana ƙwance tana danna wayar ta.

Bestie gama shiryawa tayi tace '' to sai mun'kara haduwa ni zan tafi.''

tashi tayi ta riƙe mata jaka tace '' muje na raka ki ko...?.''

No da kin zauna naga kina jin dadin kwanciyar da kika yi karna takura miki.

Cewar bestie.

bata rai tayi tace '' wanne takura ana zaune qalau muje na raka ki.''

ta faɗa tana riƙe hannun ta a hankali suka fara tafiya har suka fito harabar gidan Hidaya kallon katon gidan tayi ji tayi kan'ta ya ƙara yin girma duk ita kaɗai ce a cikin wannan gidan kuma ba macen da ta isa ta shigo shi idan ba ita ba.

shi ya saka take tsula tsiyar ta son ranta, a bakin gate ta , tsaya tace '' sai mun yi waya.,,

to shikkenan Allah ya sai an jima.

ta faɗa tana karbar jakar hannun hidaya hidaya juyawa tayi ta fara tafiya, barka da fitowa Hajiya cewar me bawa shukoki ruwa.

ko kallon inda yake ba tayi ba ta dauke kan'ta ta ci gaba da tafiya tana zuwa kofar da zata shiga part din ta sai ta bude da kan'ta shiga tayi tana kallon wajen kamar yau ba'a share shi ba duk furen bishiya ya bushe ga alamun duk kura akan tayar ɗin.

da sauri ta fito tana kwalawa kai kai mai bawa shukokin ruwa zuwa yayi ya ɗurkusa a kasa yace '' ranki ya dade gani.''

Kira min duk wani ma'aikaci da yake cikin gidan nan

da sauri yace '' to an gama ranki ya dade.,,

Ya fadi haka jikin sa yana rawa a guje ya kirawo kowa , dukkan sune suka taru kowa yayi kasa da kansa Hidaya tace '' su wa'yancan raini ne ya saka suka ƙi zuwa ko yaya....?.''

ta faɗa tana nuna sojojin da suke kofar farko ta cikin gidan.

kallon kallo aka shiga baba buzu yace '' ranki ya dade ni aikin gadi nake sauran kuma jami'an tsaro ne shi ya saka kika ga basu zo na basu da alaƙa da wannan maganar.''

What kai na saka kane a ciki da zaka faɗa min haka?.''

Baba buzu yace '' kiyi hakuri.,,

hararar tsohon tayi sosai yake jin jina rashin kunyar Hidaya Alhaji saheer yana girmama shi, a yanzu kawai yana zama ne a cikin gidan yana biyan shi albashi maharazu ɗan sane ke komai shi yana zaune be dena bashi albashin shi ba , ya bashi ya bawa maharazu.

Ran maharazu ne ya ɓaci amma sai danne Hidaya tace '' a cikin ku wa yake yin share share...?''

isa yace '' ni ne hajiya.''

daga yau na kore ka saboda baka san aikin ka ba ya za ayi kabar min waje duk datti saboda baka san darajar kanka ba , so kake cuta ta kama ni na mutu ko saboda kai jahili ne baka lura da abin da ya dace.

HAJIYA Alhaji ne yace min nade na sharewa zai dauko wasu ma'aikatan ni iya kaci na harabar gidan nan sauran matan kuma gyaran bangaren ki da bayan gida.

har akwai wanda zai zartar da hukunci ban sani ba ta faɗa tana kallon su.

Isa yace '' Alhaji ne ya fada min haka.,,

juyawa tayi ta bar gurin ranta duk a ɓace me saheer yake nufi wato ita kenan photo ce a cikin gidan dole ta ƙara jan ɗamara.

tana shiga parlour ta , ta zauna tana sauke ajiyar zuciya , da sauri ta , tashi ta shiga daki buɗe wardrobe ɗin'ta, tayi ta ciro doguwar rigar ta , da yake riga da wando en a jikin ta kuma hakan be dame ta ba ta da duk irin kallon da ma'aikatan gidan za suyi mata dora abayar tayi a saman kayan'ta, ta dauki katon glass ta saka mayafin'ta abayar ta saka akan ta kitson kari da aka yi mata ya zobo gadon bayan'ta jakar ta da key ta dauka zuge zip din jakar ta , tayi ta dauki wayar ta , ta saka wajen da take ajiye takalman ta , ta zuge glass din kalma ne da yawa iya lissafin'ka ba zaka iya zama ka kirga su ba sai kace shagon siyar da takalma daukan wanda ya dace da kayan'ta, tayi ta saka a hankali ta fara tafiya tana taunar chingum har yanzu bata kai matsayin matar sa ta farko ba saboda A'isha idan zata fita tamkar matar me muƙami haka motaci ke mata jiniya har da masu tsaron ta musamman ma ace zata wani taro ko bada tallafi, wannan abu shi yake ƙara bata haushi kamata yayi ace a yanzu da ta mutu komai na rayuwar Saheer ta san sa ya zamo ita ke mulki da komai sai tace ayi za ayi.

inda tayi parking din motar ta , ta nufa ma'aikatan gidan binta sukai da kallo zuwa yanzu sun fahimci Allah ya haɗa saheer da bakar ƙaddara matar sa mace ta gari kullum cikin hijabi sai gashi ya auri wacce babu batun kunya a tare da ita , ita ba ma'aikaciya ba amma kullum cikin fita take yau wacce zasu gani dabam gobe wacce zata kawo dabam yawa shugabar Kungiyar kare hakkin mata ta kasa baki ɗaya...

haka suka raya a cikin zuciyar su.

buɗe motar, ta ' tayi ta shiga key tayi mata s hankali ta fara tafiya horn tayi wa mai gadi ya buɗe mata a guje ta fita daga cikin gidan babban rufin asirin da Ubangiji yayi musu babu ƙasa da yau tayi musu wanka da kasa.

hawa kan titi tayi anan sai ta dai-dai ta tafiyar ta saboda cunkoson ababen hawa da ta samu.

wayar tace tayi ringing tsaki taja ganin abbas ne buɗe jakar, ta tayi ta dauki wayar ta saka a handsfree tace '' Abbas gani nan zuwa ni dad'i na dakai gajan hakuri kamar wanda kayi shekara baka ganni ba.,,

Abbas yace '' oh haka zaki ce kin san kuwa na saka samun nutsuwa babban buri'na na jini cikin jikin ki.''

cije lips ɗin'ta tayi tace '' okay gani nan amma ba dadewa zan yi ba zan je gida ne.,,

kashe wayar , tayi tana fadar haka ci gaba tayi da tukin ta har ta isa gaban wani gida horn tayi me gadin ya buɗe shiga tayi parking din motar ta , tayi ta fito tana daukar jakar ta , rufe motar ta tayi ta , ta fara danne danne kara wayar tayi a kunne tace '' ya zaka barni ina jiran ka bayan na faɗa maka ba dadewa zan yi ba.,,

kit taji alamar ya kashe kiran tsaki taja ta mai da wayar cikin jakar'ta

ba zato ba tsammani ji tayi an rungume'ta ta da sauri ta juyo tana cewa haba Abbas wallahi na tsorata.

riƙe hannun ta yayi yana sakar mata wani irin murmushi yace '' tunanin me kike har kika tsorata...?''

fari tayi da idon ta tace '' naka...''

Uhmmm ba gaskiya bane ko dai tunanin sabuwar budurwa da kikai ne ?.''

Cewar Abbas

da sauri ta kalli abbas tace '' kai baka gajiya da zargi wallahi mu karasa ko ya faɗa yana kallon hantsar wandon sa .''

riƙe hannun'ta yayi suka fara tafiya yana cewa yau zan nuna miki zallar farin cikin da nake ciki hidaya kin zaɓi kuɗi, kin barni duk irin son da nake miki.''

ni wallahi idan kana yi min irin wannan zancen zan dena zuwa gurin ka ,kai baka da damuwa sai zancen miji na miji na haba ni wallahi Allah na gani ni ba karuwa ba ka zamar dani karuwa.''

Abbas yace '' hmmm Hidaya a ina muka haɗu? kawai dai a rufa da fatar akuya.''

banza tayi mai ta shiga dakin zama tayi akan kujera tana sauke ajiyar zuciya abbas cire jean din sa yayi ya zauna daga shi sai boxer daman babu riga a jikin sa.

hararar'sa tayi tace '' ai ka bari na huta ko?.''

dariya yayi ya fito da abar'sa yana shafawa yace '' kalli ki ga yunwa take ji please ki temaka mata.,,

Kawo min ruwa na sha ƙishirwa nake ji.

ta faɗa tana dauke ido daga kan'sa.

tashi yayi ya buɗe fridge ya dauko mata robar ruwa da glass cup rufewa yayi ya buɗe mata ya tsiyaya mata ya miƙo mata.

amsa tayi tana kai wa bakin ta , tas ta shanye tace '' Allah ya saka baka saka min pills ba domin yau ba zama ya kawo ni ba kai idan baka yiwa mace mugun ci ba , baka sanin ka ci mace.''

a'a akan me zan saka miki magani wancan karan ma gardama kikai min Hidaya ban san saboda me kika zaɓi mata zuji dad'i dake ba tun kafin mu rabu na gane haka ban tabbatar da zargina ba sai ranar da na ga kin saka jamcy a status din ki , Allah yayi miki diri me kyau.

da sauri Hidaya tace '' mu rufe wannan chapter ya isa haka bana son maganar nan .''

zama yayi a kusa da ita yana ƙoƙarin cire rigar jikin ta temaka mai tayi ta cire har shirt din da take jikin ta a hankali ya furta wow nayi missing din wa'yannan kyakkyawan breast din ki

ya ƙara she maganar sa yana shafa wa , Hidaya tace '' minti goma na baka.''

haɗe rai yayi yana zura hannu a ramin cibiyar ta yace '' gaskiya yayi min kadan idan wancan mutumin baya nan , ki kwana mana mu sha soyayya.''

ya faɗa yana kashe mata ido ɗaya.

daure fuska tayi tace '' serious wallahi ba jimawa zan yi ba ,,

to shikkenan ya na iya tun da kin riga kin zama sai dai gani daga nisa kin gwammace ki budewa mace kafar ki ta kaƙule'ki tas iya son ran'ta bakya son jela.

kaga abbas ni wallahi sauri nake idan zance zaka tsaya to ka kira ni,

Jikin abbas ne yayi sanyi yace '' Hidaya kin canza min ba kamar da ba wai me yake faruwa idan laifi nayi miki dan Allah kiyi hakuri wallahi bana jin daɗin abin da kike min...?.''

rungume shi tayi tace '' Abbas dole na damu ina zargin yaron miji na , yana bibiyata kai kuma baka daga min kafa idan aure na ya mutu ban san ya zan yi ba .''

da sauri ya cire ta daga kirjin 'sa yace '' idan ya sake ki sai me ? rasa manema kika yi ne ? basai a mayar mana da auren mu ba ni wallahi a yanzu ko S.D RICE ba gani sai nayi ball da ita na tsane shi bana kaunar ganin sa naso wallahi da aka ce a kwanaki an kai mai hari dama kashe shege suka yi komawa ya huta.,

Salati ta saki tace '' haba Abbas me yayi maka ?.''

Kinga Hidaya karki bata min rai bayan nasan asiri kikai min na sake ki wallahi Allah kin cuce ni gashi nan kin jefa mu cikin halaka abin da ban yi ba ina yaro sai gashi da girma na ina yin ta , ko da kin san iya kaci na a sha love bana zina.

Hidaya ganin yana shirin yin tone tone da sauri ta haɗe bakin su guri ɗaya wani irin kiss take mai duk abin abbas sai da ta goge mai hadda shi ya saka yake son ta, ta iya sarrafa mutum.

sai da ta tabbatar ta , jikin sa yayi sanyi babu abin da yake buƙata sama da ya zura gugar sa , a hankali ta zare jikin ta , tana cewa lokaci yayi abbas zan tafi.

da sauri ya riko hannun ta yana cewa dan girman Allah kiyi hakuri karki barni a cikin wannan halin

rintsai idon ta , tayi ta rasa dalili ita yanzu sam namiji baya gaban'ta ko da gaske ne da ake cewa hakan yana daga cikin illar neman mata idan kuwa haka ne tofa akwai gagarumar matsala saheer yace yana ganin ya samu lafiya ya za tayi dashi tana cikin wannan tunanin ne.

ya rungume ta itama bata da wani zaɓi da ya huce ta bishi

sai da komai ya dai-dai ta sannan tayi wanka ta shirya tace '' ka ɓata min lokaci wallahi.,,

Hmmm kawai yace domin shi mamakin lamarin, Hidaya yake yi.

daukar jakar ta , tayi ta fara tafiya sai da taje bakin kofa sannan tace '' sai munyi waya.,,

Abbas yace '' okay.,,

da sauri ta fita har tana tuntube wayar tace tayi ringing zuge zip din jakar tayi ta fito da ita sunan saheer ne ya fara yawo a screen din wayar ta dauka tayi tana karawa a kunne tace '' hello.,,

Assalamu alaiki muryar sa ta daki dodon kunnen ta ba karamin kwarji Muryar sa tayi mata ba duk abin ta , tana shakkar sa , ko wani abin zata faɗa mai sai ta yi ƙasa da idon ta bata iya faɗa mai ido cikin ido dai-dai ta nutsuwar'ta tayi tace '' barka da wannan lokaci.,,

ba tare da ta amsa gaisuwar sa ba babban burin ta ya faɗa mata abin da ya saka ya kira ta.

baya kiran ta ba tare da wani dalili ba.

Saheer yace '' kina ina ?.''

Gidan mu ta bashi amsa

Saheer yace '' mommy tana gida tana jiran ki.,,

yana kai wa wannan ya kashe wayar sa , a hankali ta cire wayar daga kunnen ta , tamkar an zare mata laka haka ta dafa bango ta shiga uku shikkenan zargi zai ƙara shiga tsakanin su.

daman akwai wata kullalliya a tsakanin su.

kiran mommy ne ya shigo wayar ta gaban tane ya faɗi duk irin halin mommy bata kaunar wannan ɗabi'ar tata kasa ɗagawa tayi har kiran ya , yanke.

Amina Alhasan Muhammad opay 1k special group 1,500

8141785374

ku turo da shedar biya ta wannan number 08141785374

free page ya kusan karewa.
Episode 6

Dakyar ta iya daga kafar ta , ta fara tafiya motar ta ta buɗe ta shiga tana sauke ajiyar zuciya jikin ta duk ba dad'i tamkar an zare mata laka haka ta fara tuki horn tayi me gadi ya buɗe mata gate.

fita tayi a hankali har yanzu ta kasa samun karyar da za tayi ta fitar da ita musamman idan saheer ya dawo gidan ya za tayi da wannan tunani ta isa gida horn tayi mai gadi ya buɗe mata shiga tayi ko dai-dai ta

parking ba tayi ba ta fito daukar jakar'ta tayi ta fara tafiya miƙawa maharazu key tayi bece komai ba ya karɓa domin ya gane me take nufi.

da sauri ta fara tafiya ta shiga part din ta , jin muryar mommy da sauri ta shiga tace '' mommy sannu da zuwa kin zo na tafi saloon.,,

a fusace mommy ta , tashi ta mare ta , tace '' baki da hankali ko baki san ciwon kan ki ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login