Showing 9001 words to 12000 words out of 22737 words
ba karka fara yi min ita yau yarinyar da take son zuwa gidan nan kullum kafar'ta na nan gidan kullum da abin da zata kawowa yaran nan shi ne zaka bata damar zuwa taki zuwa.
be taɓa zaton haka Hidaya tayi wa Hajiya illa ba irin haka sai yau kai gaskiya mutum me two face be yi a rayuwa ba , kallon arfa yayi yace '' afrah daddy tashi zan wanke hannu na.''
to daddy afrah ta faɗa tana tashi
dauke plate ɗin yayi, ya tafi kitchen shi rayuwar sa me sauki yake yi ba ruwan sa , da girman kai, ajiye wa yayi ya wanke hannun sa ya fito faruq ne ya matso kusa da shi yace '' daddy zan bika.''
shafa sumar kan'sa yayi yace '' ba tafiya zan yi ba muje parlour ko.,''
to yace suka tafi parlour wasa suka dinga yi yana biye musu idan ka gan'sa a cikin ya'yan sa ba zaka yi zaton wannan mutumin bane me daure fuska,
sallah magariba aka tayar tashi yayi ya riƙe hannun faruq aikuwa ihu afrah ta saka ihsan ce ta fito ta gaishe dashi ta riƙe ta , suka fita alwala suka yi sannan suka tafi masallaci.
Wannan kenan.
abbas ba zaka fahimta ba wallahi ni yanzu bani da wani right jiya saheer ya dawo ƙasar nan kai hakuri zuwa na samu kaina ni kaina nayi kewar ka ,
Cewar hidaya
Abbas yace '' ke dai kawai kice baki da lokaci ne ke yanzu namiji baya burge ki sai mace.''
a zuciyar ta , tace kamar kuwa ka sani a fili kuwa sai tace '' no ba haka bane abbas ni nace bana son namiji yanzu mace nake aure ko namiji..?.''
kin ga sai an jima ya faɗa yana kashe wayar sa , tsaki taja ta kunna datar ta ƙara yiwa bestie magana tayi cikin Sa'a tana online tace '' wallahi Allah na manta amma bara yanzu nayi mata magana ina fa garin ku ko na zo ne ?.''
dan jin tayi kafin ta bata amsa Sannan tace '' to dan Allah kiyi mata kece baki iya gamsar dani ba wallahi shi ya saka ma ni ban neme ki ba.''
emoji's din dariya bestie ta sako mata tace 😂 aini tun ranar farko na fahimci ke wace'ce amma karki damu zan gyara wallahi ina bala'in son ki,
Hidaya tabe baki tayi ita bata son mace me kananun breast tafi son masu auki wa'yanda zata dinga kama su , su cika mata hannu kuma g**ndinta bashi da zurfi daga antaɓa ta , ta kawo tace '' to ki zo amma gaskiya idan baki shirya kwana muna yi ba to karfa kizo, nifa bana gajiya wallahi,
bestie sai ta ce 💃 gani nan zuwa yau sai kin yi kuka.
reacting din dariya Hidaya ta sako mata , ta kashe datar ta.
number amrah ta nemo buga daya tayi mata ta dauka gyara muryarta tayi kamar tana magana da namiji tace '' baby na ina cike da kewar ki, kin je gida lafiya.''
a shagwaɓa tace '' uhmm uhmmm bayan tun safe baki neme ni ba sai yanzu ni nayi fushi.''
Sorry my princess daughter bani da kamar ki wallahi ko wacce mace idan na kalle ta gani nake bata cika mace ba kece dai nake wa kallon cikakkiyar mace.
Cewar hidaya.
Amrah tace '' i love you.''
wani farin ciki ne ya kama Hidaya tace '' i love you too,,
amrah tace '' yau za'a kawo min kudi fa..''
gaban Hidaya ne ya buga tashi tayi daga kwanciyar da take wutar kishi tuni ta fara ruruwa a cikin zuciyar ta , tace '' wanne kudin?.''
Kai aunty wanne kudi ake kawowa mace ban da na aure.
Cewar amrah.
Hidaya tace '' sam ba zai yiwu ba wallahi ban yarda ba , kin ga idan auren kike so ni ki aure ni zan yarda.,,
da sauri amrah, ta tashi zaune bata , yi zatan shedancin hajiya Hidaya yakai haka ba tace '' auzubillahi ina neman tsari haba mommy kamar ba musulmai ba a'a wallahi sai ki saka duniya ta zage ni, mahaifana su tsine min ina kaunar naga ya'ya na idan na aure ki mene riba ta ke ba'a gidan mijin ki , kike ba ? gaskiya idan kika ƙara yi min wannan maganar za mu rabu.''
Hidaya rasa ina zata saka ran'ta tayi kawai sai ta kashe wayar neman mafita, ta shiga yi bata kaunar taga amrah tayi nisa da ita dole ta wargaza auren nan idan har tana so taci gaba da kwanciyar hankali kafin hawan jini da ciwon zuciya su kama ta tashi tsaye tayi ta shiga kai kawo a cikin parlour zuciyar ta , tana yi mata wani irin bugu kamar zata faso kirjin ta , ta fito...
Wannan kenan...
N.N.D.C QUARTER.
ana idar da salla ya dawo afrah bata dena kuka ba tana ganin sa sai ta tawo gurin sa rungume ta yayi yana cewa hi shiru gani nan na dawo.
shiru tayi ta kwanta a jikin sa , tana sauke ajiyar zuciya.
HAJIYA tace '' ka samu wacce kake so ne ? .''
ɗago kan'sa yayi yace '' eh so nake na fadawa abba ya je ya tambayo min gidan su.''
ikon Allah a ina take daman iyayen ta basu san ka bane ko yaya naji kana maganar tambaya...?.''
Ajiyar zuciya ya sauke yace '' yar nan tudun bala ce so nake na fara neman izinin mahaifan ta.''
Hajiya jin jina kai tayi tace '' wane mahaifin ta ?.''
abinci ken da nayi ance min direba ne suna zaune a wani gida , gidan ma na haya ne amma ni duk ba shi ne damuwata ba yabon da ake mata shi ne abin da yafi min dad'i.
HAJIYA tace '' kai kuwa saheer be ka gani a jikin yarinyar nan bafa naso ka auro dangin yunwa duk su ɗora maka nauyin da ba naka bane ci da shan iyayen ta ya zamo yana kan ka , kasan talakawa ne ke son mallake miji da yan uwan sa Gaskiya da zan faɗa maka ka dauka sam ba tayi min ba ni nayi zaton auren nan za ka yi na ƙwarya tabi ƙwarya sai kaje ka samo mana yar gidan malam shehu.''
jikin sa ne yayi sanyi, da zai iya faɗa mata da yayi mata bayani auren nan shine rufin asirin sa, zai toshe bakin alhaji nuhu ne musamman ma sharrin da yake kokarin yi mai sharri mafi munu duk da ya fitar da wannan labarin amma wannan maganar ta auren sa ta danne wannan yace '' Hajiya kamar dai yadda kika ce a farko kin amince dan Allah ki amince bana son abin da zan yi ya zamo ba da yardar ki ba.''
Buɗe baki tayi za tayi magana sai ga Alhaji Tahir yayi sallama hamdala tayi me taya ta yaƙi ya zo ta amsa mai sallamar sa tana gaishe da shi amsawa yayi yana zama.
tace '' yauwa gwara da Allah ya kawo ka dan ka yau ya dauko mana abin da yafi karfin mu nan ta faɗa mai komai.''
Alhaji Tahir yace '' a'a ai ba wani abu bane Hajiya ki taya shi da addu'a kiyi mai fatan alkairi saheer yana da kudin da zai iya auren mace hudu har da kwarkwa'ra .''
shiru tayi ya ci gaba da cewa ni wallahi sam matar nan tasa ba tayi min ba , gwara ya auri yarinya kina ga tun da akai bikin nan ya dauke wa kowa ko ni da ina ganin ta a cikin gida na amma yanzu bata zuwa ita nunawa take a yanzu tafi karfin kowa kawai kiyi mai fatan alkairi sau da yawa abin da muke gani duhu ne ba haka bane haske ni talaka da me kuɗi duk ɗaya ne Hajiya.
Ba yadda ta iya haka ta amince yace '' ni yanzu haryar ma zan yi sai na biya bani address din.''
HAJIYA tace '' da sauri haka?.''
to Hajiya shi da ba yaro ba , me kuma za a jira,
HAJIYA tace '' haka ne.''
Saheer sosai yaji daɗin zuwan kahun nasa , bashi address yayi, baba jummai ta kawo mai abin motsa baki faruq zama yayi akan cinyar sa da yake mutum ne me son yara be damu ba.
WANNAN KENAN.
kwanon abincin ta hafsatu, ta dauka tana cewa ke umaimah uban wa yace ki zuba mata kamar haka yafi na kowa...?.''
nimrah ɗaga kan'ta tayi, ta kalle ta buɗe baki tayi, zata yi magana sai ta kalli malam da yake zaune jira take taga wanne mataki zai dauka sai taji yayi shiru.
hmmm idan baku san wata ba to yanzu zaku gane Allah da girma yake ta faɗi haka a cikin zuciyar ta .
tashi tayi, ta fara tafiya sai da taje dai-dai tabarmar da hafsatu take zaune ta zube ta sako wani irin ihu dukkan su tashi tsaye suka yi suna kallon ta.
mimmiƙewa tayi tana cewa shi ne kuke takura mata kuna kuntatawa rayuwar ta akan kun ga bata da gata to mune gatan ta yau za mu toshewa kowa taka shi, shi kuwa malam mun dade muna tara shi yana gani ana hanata abinci amma baya magana saboda yana ganin ba shi bane ya nemo to yau za mu dauke shi mu kai shi duniyar mu, muhukunta shi dole mu hana yin bacci na tsawon shekara arba'in.
salati malam ya saki lokacin da yaji tsassauran hukuncin da aljanun nimrah sukai mai.
Hafsatu tace '' dan girman Allah kuyi hakuri ku sassauta min banyi zaton abin zai bata muku rai ba , yarinyar ce bata da kunya.''
Kan uba lallai yau zamu nuna miki ainihin mu suwa ye , kin ƙara laifi cikin laifi dole mu katsai miki jijiyar idon ki na tsawon shekara dari uku dole mu sakar miki gudawa.''
habawa hafsatu tana jin haka , cikin ta yayi wata iriyar murdawa dafa cikin ta , tayi ta fara matsar kwalla hawaye shar shar yana bin fuskar'ta tace '' dan girman Allah kiyi hakuri.''
Khuce nayi meri zandagi bayya mun gama dake au kai wuyan ka ya isa yanka baka iya bada hakuri ba ko? yau zaka fuskanci hukuba wallahi.
Malam yace '' a'a kai na bisa wuya na kuyi hakuri jira nake ta gama sai ni nayi kar kuce nayi muku kutsai cikin lamarin ku ko kuce na nuna rashin girmama wa kuyi min afuwa.''
Umaimah tace '' malam Ayatul khursihu za kuyi mata sai su tafi.''
Yeeee huuuuuuu Yeee huuu dan bantan uban ki damu jiya aka sauke Kur'ani dole mu tsayar miki da bakiin ki a buɗe mu zubar miki da haƙora sai muga da abin da za kice ayi mana addu'a.
fatima tace '' ni wallahi ba ruwana kuyi hakuri.''
wata uwar atishawa tayi sai kuma jikin ta ya saki , malam yace '' Alhamdulillah ku dauke ta , ku shigar da ita daki idan gobe tayi zan je gurin malam Liman, yayi mata rubutu ni daman gani nake nimrah kamar tana da aljanu .''
mama hawaye ta share tace '' na shiga uku malam gudawa fa Allah ka yaye min.''
Ke ba abin da suka isa suyi miki bara zana ce.
nimrah da take kwace ta saki wata ƙara tace '' yanzu zamu aiwatar da shirin mu tun da kace baraza ce dole mu dauke ka.,,
almajiri ne ya shigo yana sallama cikin tashin hankali fatima ta amsa mai tana ja baya almajirin nan yace '' wai ana sallama da malam.''
da sauri umaimah tace '' karka je malam wata kila sune , sukai basaja.''
malam bece komai ba ya fara tofawa nimrah duk addu'ar da tazo bakin sa , tashi tsaye yayi yace '' muje.''
fara tafiya yayi suka fita kofar gida sai da gaban sa ya fadi Saboda wata ƙatuwar mota da ya gani kasa ƙarasawa yayi ya tsaya yana addu'a domin ko tantama baya yi aljanun nan sune suka zo daukar sa to ayar Ubangiji tafi su.....
yana tsaye yaga an buɗe murfin motar nan shi dai tsayuwa ya ci gaba da yi domin gani yake shikkenan ƙarshen sa ya zo.,,
Assalamu alaikum.
yaji sallama, amsawa yayi mutumin miƙa mai hannu yayi suka gaisa.
Sannan yace '' idan ba damuwa ina so muyi magana da kai.''
kallon kayan jikin mutumin yake turkashi to shi da ba wani attajiri ba , balle yace yana da hadi da wannan attajirin da alama ma tukashi ake yi ,malam yace '' to ba damuwa Allah dai ya saka lafiya wallahi ni nan talaka ni kuma ba ruwana da , shiga sabgar wasu balle nace hadakar kudi ta haɗo ni da wani,
murmushi Alhaji tahir yayi yace '' alkairi ne ke tafe dani ka kwantar da hankalin ka .''
malam yace '' to ina jin ka .''
domin shi har ga Allah, Allah Allah yake ya bar mai kofar gidan sa barin yanzu da duniyar nan bata da gaskiya sai a cutar dashi kuma ba yadda ya iya ba shi da ke rama mishi idan ba Ubangiji ba , kaf dangin su babu wani me sharararen kudin da zai daukar nauyin sa kowa takan sa yake.
murmushi Alhaji tahir yayi yace '' okay ba damuwa na lura tsoro kake ji har yanzu hankalin ka be kwanta dani ba da farko dai sunana Alhaji tahir bashir nazo nemawa ɗana Alhaji saheer dalhat dauren yar ka , nimrah idan ba ayi mata miji ba .''
Ƙwaƙwalwar Malam Umaru ce ta tafi tunani da sauri ya ɗago yace '' saheer dalhat me Company manfetur ko wani ba wannan ba ?.''
Alhaji Tahir yace '' shi.,,
Malam jinjina maganar sa yayi a gaskiya ba zai iya aurawa nimrah kamar saheer ba Saboda a komai ya fisu baya so tayi auren da ba kwanciyar hankali a cikin sa , irin su ma basa so talaka ya rabe su, to shi bashi da wannan son zuciyar a ina ma yaga nimrah anya kuwa daman ance masu kudi suna tsafi ko dai dodon tsafi su ne ya nuna musu NIMRAH duk da kowa yana yi mai kyakkyawan zato musamman ma temakon al'umma, malam Umaru yace '' kayi hakuri NIMRAH ba sa'ar auren sa bace kaga dai a yadda muke ba sai nayi maka bayani ba kai hakuri Allah ya basa dai-dai da shi itama Allah ya bata dai-dai da ita.''
turus Alhaji Tahir yayi mamaki ne ya kama shi daman akwai irin mutane nan har yanzu yace '' kayi dai tunani na baka nan da sati biyu kayi shawara.''
Hmmm Alhaji ke nan gaskiyar nan ɗaya da na faɗa maka ita ce sai dai ban san me Ubangiji zai yi a gaba amma ni in a ra'ayina ne babu chaji.
Alhaji Tahir yace '' Allah ya zaba mana abin da yafi Zama alkairi.
amin ya Allah yace.
sallama yayi mai ya shiga motar sa shi kuma ya shiga gida jikin sa a sanyaye abin da yake fatan samu gashi ya samu amma yafi karfin sa.
ganin NIMRAH yayi a zaune kamar ba ita bace ta gama aljanu yanzu.,,
zama yayi hafsatu tace '' kaga an samu ta farfaɗo.''
dan Allah mama me nayi naga duk kuna kallo na
Malam yace '' hmmmm nimrah kedai ki dinga addu'a Allah ya baki lafiya yau cewa kika yi za'a dauke ni duk irin soyayyar da take tsakanin mu.''
dariya ce ta kusan kubbuce mata ganin yadda malam ya koma abin tausayi tace ''dan Allah malam?.''
hmmm kedai idan ana cin ɓaure ba'a tone tone.
kwanciya tayi tana cewa mama akwai abinci kuwa ...?
mama da sauri tace '' eh sauran nawa umaimai dauko mata , taci.,,
NIMRAH tace '' a'a mama ci naki bazan ci ba .''
NIMRAH ba komai ki ci ai ba wai koshi kikai ba.
Ke dan uban'ki, ba zaki je ki dauko mata ba.''
to ta faɗa tana tashi zuwa tayi ta dauko mata amsa tayi tana cewa ɗebo min ruwa fatima zo kiyi min firfita.
dukkan su da to suka amsa mata.
★★★
Okay eh gurina tazo ku barta ta huce Hidaya ta faɗa tana kashe wayar ta security din gidan ne suka hana bestie shigowa.
tashi tayi ta dauki cake ta fara ci tana kurbar lemo idon ta na kan TV ɗora kafa ɗaya kan ɗaya tayi.
a kullum kara farin ciki take , saboda ita kan'ta tasan Ubangiji yayi mata ni'ima tana auren salihin miji wanda ba ruwan sa baya takurawa rayuwar sa tun da ta zo gidan bata , taɓa bashi abinci ba bello ta sauke mai wani nauyi nasa bata san ta gyara mai party ɗin sa ba , bata taɓa tambayar sa ba wa yake gyara mai..
Assalamu alaiki.......
da sauri Hidaya ta ɗago tana amsawa bestie ta karaso rungume'ta, tayi tana cewa i love you.
Hidaya sakar mata kiss tayi a kumatu bestie tace '' na fa dade a tsaye mutanen nan suka hanani shigo wa.,,
ba laifin su bane suna akan aikin su.
zama tayi kusa da ita tana yi mata wani irin kallo Hidaya tace '' bismillah.''
no nafi bukatar ki fiye da abinci ta faɗa tana kama hannun ta .,
kallon agogo Hidaya tayi tace '' ki daure ki taɓa ko dan wani abin ne .''
Bestie tace '' ban dade da cin abinci ba .''
Hidaya hannu ta saka akan lips din bestie tace '' shiiiii kin manta yau kwana za muyi muna aiki gwara ki cika cikin ki.,,
Amina alhasan Muhammad opay 8141785374
1k
Special group 1500
ku turo da shedar biya ta wannan number 8141785374
𝐙𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐊𝐀𝐍°𝐓𝐀 𝐓𝐀𝐊𝐄...
OUMYASMEEN
𝑬𝒑𝒊𝒔𝒐𝒅𝒆 4
Bestie tace '' ciki na a cike yake bana buƙatar cin komai.,,
Hidaya tace '' okay amma dai da kin daure kinci nifa bana so bako ya zo gurina yaƙi cin komai Please dan Allah ci ko ba yawa ne..,,
bestie tace '' tun da kin matsa bara naci ko yaya ne.,,
ina so zan wanke hannu na
Bestie ta ƙara tambayar ta.
Hidaya tace '' a dining room akwai sink.''
to tace ta , tashi tana ƙara jin jina arziki irin na mijin Hidaya gida kamar ba'a kasar nan kake ba babu abin da ta nema ta rasa parlour ta sai kace fadar sarkin Dubai ikon Allah, step ta , taka guda hudu sannan ta hau kan barandar inda dinning din yake nan ma gida guda ne wani irin decoration aka yi wa gurin painting ma shi kan'sa abin kallo ne tana kai hannu inda sink din yake ya kunna kan'sa da yake automatic ne wanke hannun ta , tayi tana gamawa sai ga wata iska ta fara ratsa ta me kamshi nan take hannun ta ya bushe ta fito tana mamakin to ban da tabewar rayuwa matar da take cikin daular nan me za tayi da wannan rayuwa