Showing 15001 words to 18000 words out of 19186 words

Chapter 6 - SAUYIN LAMARI BOOK 2 HAUSA NOVEL

05 Oct 2025

38

da tayi cikin rigar ta ya kama k'irjin ta. Ido ta d'an zaro tana kallon yanda nashi suka chanza launi.

"Ka manta inda muke ne? A waje fa muke."

Numfashi yaja murya a tsarke yace " and so what? Su meya dame su. I tell you they will be very pleased to watch us. "
Kai ta jinjina tana k'ok'arin tureshi a jikin sunkuyo ya yi ya k'ara bata quick kiss kafin ya koma kujerar sa ya zauna yana kallonta da murmushi kan fuskar. Shi Sam baya gajiya. Yau kusan awa uku cur ya yi a kanta tun asuba saida garin Allah ya waye, amma yanzu ma wani yake nema. Har yanzu ta kasa sabawa da girman sa. Tana jin yanda yake poking kafafuwanta alamun yana neman abinci. Bata kalleshi ba ta kama murfin motar ta fice tana jin idon. Kai tsaye tayi wajen su Ava dake ta jiranta d'an kunya ya kamata ganin sunayi mata knowing look.

"Oh My God"

Taji muryar Kate tayi saurin kallon taga yanda ta zare ido tana kallon bayan ta. A hankali ta juya ta kalli Moha dake jikin motar ya kafeta da manyan Blue eye's nashi. Ai tuni mata suka fara tura k'irji ana jefansa da wani flirtatious kallo. Kishi ya rufe Jadwah ta koma da sauri inda yake tsaye fuska a had'e tace

"Tsayuwar me ka ke kuma? Ka tafi mana"

Ido ya zuba mata yana murmushi. Wani irin farin ciki na ratsa shi saboda kishin da yake gani kwayar idon ta. Matsawa ya yi daga jikin motar ya matso gabanta inda ta harde hannu sai zuna harara take duk inda idanta ya fad'a. Ita kanta bata san tana hakan ba. Sunkuyawa ya yi daidai saitin fuskar ta ya sumbaci goshinta da kuncin tare da furta

"I love you"

Murmushi tayi cike da y'ar kunya ta tura shi ya tafi yana murmushi ranshi fes. Saida taga yabar cikin makaranta sannan ta sauke numfashi wata matsananciyar kunya ta rufeta jin idanuwan mutane a kanta. Ihun Ava da Kate taji da sukayo kanta a guje suka rungume suna ihu.

"Damn girl. That you're husband?, why can't i found someone just like him?. Damn his to hot. He look like someone who just came out straight from Novel"

Dariya Jadwah tayi duk da kishin dake cinta. Su gama fantasies nasu Moha nata ne ita kad'ai.


Murmushi kawai yake yana hasko kishin sa dake kwance cikin kwayar idon ta. Wayarsa data hau k'ara ta katse masa tunani. Number da yaga na kiransa yasa shi cikin mamaki. Tunda ya auri Amina bai tab'a kira yaji ya take ba. Fakin motar ya yi gefen titi ya d'aga wayar cikin girmawawa. Gaisawa suka farayi da mahaifin Amina kafin ya kwashe dukkanin abubuwan da suka faru ya sanar da Moha. Wani irin shiru Moha ya yi kaman wanda ruwa ya cinye. Allah mai iko. Maganan gaskiya tunda yaji wannan abu bazai iya cigaba da zama da ita ba. Shi dama yana ta tunanin hanyar da zaibi ya yakice ta. Inhar yace zai cigaba da zama da ita to tabbas zai cutar da ita. Numfashi ya fesar a hankali yace

"Baba kayi hak'uri, amma bazan iya cigaba da zama da Amina ba. Na sake ta saki d'aya. Allah ya zaba mata mafi alkhairi "

"Babu komai Muhammadu. Duk wani uba na kwarai bazai so ka zauna da y'ar sa cikin wannan hali ba. Allah ya yi maka albarka kaji. Ka gaidamin da mahaifin naka da matar ka"

"InshaAllahu Baba"

Wani irin sauke Numfashi ya yi ji yake kaman an sauke masa dukkanin wani damuwa da yake ciki. Alhamdulillah. Abunda yake iya furtawa kenan cikin ransa. Ummi ya bata kusa sai Gwagwo ce ta d'auka. Bai b'oye mata komai ya kwashe ya gaya mata yanda sukayi da Mahaifin Amina. Sosai Gwagwo tayi mamaki dayi masa Addu'a. Kafin suyi sallama ya kashe wayar.

B'angaren Gwagwo , Ummi na fitowa tare da Daddy ta tare su da zanjen. Suma sunyi matukar mamakin jin wannan abun. Daga Daddy har Ummi babu wanda baiyi hamdala cikin ransa da Allah yasa Moha bai kusanci Amina, auren nasu yazo k'arshe tun ba'aje ko ina ba. Ga Asiya ma daya kira ya sanar dasu abunda suka iske tanayi da hukunci daya yanke mata. Tabbas Jadwah ita ce alkhairi sa. Yanzu fatansu su gansu da jikoki.


Sai yamma likis Jadwah tayi masa yawa. Tuni yana bakin makaranta ya k'arasa. A gajiye ta shiga motar tana kallon Moha dake zuja wani uban kamshi. Sanye yake da farar riga da bakin wando gashin kansa a tufke tsakiyar kansa sai yan silli-silli da suka zubo gefen fuskarsa dake d'auke da farin glass. Fad'an matsanancin kyau da ya yi abun bazai kwatantu. Ido ta zuba masa yana kasheta da blue eyes nashi. Murmushi kawai ya yi ya tashi motar suka bar cikin makarantar. Saida ya fara wucewa dasu KFC ya yi order abinci sannan ya juya suka koma gida. Sallah Jadwah ta farayi sannan taci abincin ta miƙe cikin kujera. Kwanukan ya kwashe ya kai kitchen ya wanka kafin ya dawo ya d'aga ta ya shige kujerar ya kwantar da ita kan k'irjin sa yana shafa bayanta a hankali. Ba ita ta farka ba sai magriba ta miƙe tana mik'a. Cikin kunne yace mata suje suyi salla bata musa ba ta miƙe tsaye ya tashi ya d'auke chak ya haura sama. Saida ya fara wanke tas ya naduta cikin tawul ya fito ya shafeta da turaruruka masu kamshibya saka mata y'ar k'aramar riga ta shan iska data tsaya mata iya gwiwa. Pant kawai yasa mata babu bra. Itama bata damu ba don kwana biyu sosai take damunta ga wani irin cika da k'irjin nata ya k'ara. Basu tashi daga kan dadduma ba saida akayi sallan isha suna ta tilawa da muryoyinsu mai tsananin zaki da gard'i.

Suna shafawa ya Mike ya fice. Miƙe tayi itama tana k'ok'arin hayewa gado ta kwanta tana tufke gashinta. Karar Moha taji kaman wanda ya yi wata mugun fad'uwa. Ai a guje Jadwah ta fito tana kiransa. Kafin ta kai k'afar bene taji ya rik'o ta yana y'ar dariya. Saurin juyowa tayi tana kallon. Ganinsa lafiya lau ta kai masa duka yana kaucewa yana dariya. Da bango ya had'ata yana cewa

"Baby. Haka ki ke sona?"

Harara ta watsa masa tana turo baki. Hannu ya kai ya lakuce mta hanci. Sannu a hankali ya fara shafa gefen fuskarta zuwa wuyanta yana matso da fuskarsa sosai kusa da tata. Bakinsu ya had'e da wani irin slow motion yake bata deep kiss. Matseta ya yi sosai jikin bangon da katon jikin sa yana bata zazzafan sumba tana mayar masa da martani. Hannu ta tura cikin gashin sa tana ya mutsawa. Yana gurnani ya tura kai gefen wuyanta yana sumbata har zuwa k'irjinta daya kama da hannun sa yna juyasu yanda yaga dama. Durkusawa ya yi gabanta ya rungume kugunta. Rigar ya d'aga ya tura kansa cikin. Tayi d'an k'ara tana kallon yanda ya d'aga k'afarta guda d'aya ya dura a wuyansa. Kafin Jadwah tayi wani abu taji fuskarsa cikin kugunta. Ihu tayi ta riƙe kansa jikin na rawa. Cikin d'an k'ank'anin lokaci tsayuwar ta fara gagarar Jadwah sai rawa jikinda da kafafuwan ta suke.

DUBAI

Asubar fari suka daga zuwa Dubai. Tun kafin su sauka Jadwah ta d'ago. Jirginsu na sauka White House ta dire a guje tayi wajen su Gwagwo da Ummi dake nufosu cikin matsanancin farin ciki. Kai ranan Jadwah taga gata. Kememe ta mak'ale wajen Gwagwo duk yanda sukayi ita da Ummi ta tafi d'aki ta ta kwanta tak'i. Moha kuwa sai sunturi yake ya kasa zama guri d'aya. Tun Gwagwo na mata fad'a har ta gaji tayi shiru ta zuba musu ido. Moha kuwa ya shak'a don washegari haka ya tashi yana ta kumburi kaman wanda aka yiwa wani abu. A daren ranan labara da sukayi a Dubai suka wuce ENGLAND wajen Baba da suke saka ran tawowa dashi da yardar Allah.

To Asiya dai ciwo ya yi tsanani gashi an rasa danginta. Tun ana bata kulawa har aka daina. Jinya take sosai ta zama paralysis banda ido babu abunda ke motsi a jikinta. Saboda hatsari ne tayi mummunan daya tab'a mata kwakwalwa. Sai kuma abun ya had'e da Shaye-shaye da take wanda yasa dukkanin wata jijiya dake kanta take kai sak'o lungu da sako na jikin d'an Adam ta daina saiki. Har yanzu ana kan gabar samo wani nata. Cikin ikon Allah saiga Jojo tazo asibitin checkup saboda ciwo da take kwana biyu. Da akayi mata test aka ga HIV ne da ita. Bata damu da ciwon ba sam tunda tasan zata samu magani ta warke. Tana bin dukkanin wani kaida daya dace amma kuma ciwo yaki ci yak'i cinyewa. Ta k'ara dawowa second test aka gano ashe harda Blood cancer take d'auke dashi. Yau ta dawo ne booking ranan da za'ayi mata aiki. Har ta wuce d'akin Asiya ta dawo cikin matsanancin mamaki tana kallon Asiya da duk ta fice daga hayyacin ta. Hankali tashe ta kira Balaraba dake fama da kanta ta sanar da ita halin da Asiyan ke ciki. Kai Balaraba taga tashin hankali. Tayi kuka tayi kuma kaman babu gobe. Ance kaikayi koma kan mashekiya. Gashi nan dukkanin abunda suka shuka ita da ya'yan nata suna girba.




SECOND TO LAST PAGE INSHAALLAHU.






51-55.


Not edited.


Jiki Baba alhamdulillah don kwana biyu da zuwansu aka bashi sallama. Kai tsaye suka wuce Saudiya saboda gabatowar watan azumin ramadan da kuma nuna godiyar su ga Allah (S. W. T). Satin su d'aya a Saudi aka tashi da azumin ramadan. Daddy da kwanan sa biyu a can ya juya Nigeria saboda kiran Balaraba. Lokacin daya sauke ya iska ta cikin tashin hankali da mawuyanci hali. Sosai yaji tausayin ta ama bazai iya cigaba da zama da ita. Maganan gaskiya inya cigabada zama fa ita to tabbas zai cutar da ita kuma Allah bazai barshi haka ba. Saboda haka ya bata takarda. Ya yi zaton zata tayar da hankali amma sai yaga tsabanin haka. Kuka kawai take tana share majina da k'ara neman gafarar sa kan abubuwan data aikata masa. Daddy yace ya yafe mata . Gidan da take zaune ya bar mata shi da mak'udan kuɗi. Duk wani abu daya san zata buƙata ya ajiye mata. Bai kuma barta ba saida ya tura jirgi aka d'auko Asiya dake shi kuma Isma'il aka kaici asibitin kwakwalwa don bashi taimakon da yake bukata. Ko da wannan kad'ai Daddy ya gama mata komai. Bata da wani baki da zata gode masa. Haka ya k'ara nemo mata mutane da zasu dinga bata kulawa duk da yasa an kawo mata had'addiyar wheelchair tun daga waje.

To Jadwah dai cikin watan ta fara wani irin laulayi mai wuya. Kullum ciki zazzaɓi take ga barci kaman kasa. Da kyar take d'aurewa fita sauke farali. Gwagwo da Ammi da suka fuskanci halin da take ciki suka fara saka ido Sosai a kanta wajen ganin sun bata kulawa yanda ya dace. Haka gogan duk inda tasa kafa yana nan. Duk da kasancewa ana tare da iyaye ne bai hana Moha duk inda ya ganta ya danne ya yi yanda yaga dama da ita ba. Babu abunda ya damesa. Ita ce dai zai bari da kunya kaman ta nutse. Bata tab'a sanin haka Moha keda mugun jaraba ba. Musamman ma yanzu da take d'auke da juna biyu ta sake masa wani irin dad'i ga gyara da take sha Kullum wajen Ammi irin nasu na larabawa. Sunana Saudi kanwar Ammi ,Ain ta iyayen ta suka zo sauke farali. Sosai Ammi taji dad'i ta nuna musu Jadwah da Baba da a yanzu Moha ya mayar dashi tamkar uban daya haifeshi. Koda yaushe idan baya tare da Jadwah to yana tare da Baba. Har shagwaɓa zakaga yana yi masa wani lokacin Jadwah saidai ta zuba masa ido tana kallon ikon Allah. Da gaske dai ana kwatar iyaye tunda gashi ita ya kwace mata nata uban. Zuwan Ain, Jadwah ta fara fuskantar yanda take yawan kallon Baba da yanda take jin matsanancin kunyar sa. Aina budurwarce don bata wuce 25 to 26yrs. Yarinya ce kyakkyawar gaske gata da hankali da nutsuwa. Duk da cewa shima Baban ba baya ba don su Shuwa Arab ne. Daga shi har Mamanta. Duk da shekaru sunja amma idan ka kalli Baba baza kace yana da y'a kaman Jadwah ba. Har yanzu da kyan jikinsa. Dagwas yake abunsa gwanin sha'awa musamman ma yanzu da hutu da kwanciyar hankali suka samu. Har wata y'ar kasaumba ya tara a fuska data k'ara masa kau. Sak kamansa ta larabawa ta fito.

Numfashi ta fesar a hankali tana kallon Moha dake kwance gefen sai ajiyar numfashi yake duk ya had'a zufa kaman ba babu Ac a d'akin. A hankali ta matsa a kwantar da kanta kan faffaɗan k'irjinsa tana shafawa zuwa gefen fuskarsa. Idonsa dake a lumshe ya buɗe ya watsa mata da predator look muryar sa a mugun hankali yace

"Kina buƙatar wani round d'in ne Baby?"

Kai ta girgiza tana d'an murmushi tace

"Love. Me ka ke tuni yake faruwa a Mind d'in Ain.?"

Ido ya zuba mata sai kuma ya yi y'ar dariya yace " that girl is very clueless. Babu wanda bai fuskanci abunda take ba idan tana gaban Baba. Kowa ya sani harta Daddy jiya bayan mun dawo daga masallaci yacemin gulma. "

Y'ar dariya ya k'arayi yana k'ara matse cikin k'irjin sa ya cigaba da cewa

"Mahaifin Ummi sunyi magana da Daddy yace zai tuntu'bi Baba da maganan. Gani nake kaman bazai amince da hakan ba. Baby please ki nunawa Baba age doesn't matter. Wannan sunna ce ya yi
Ain tana sonshi wlh ko makaho ya shafa zaiji. Shima kuka Baban nasan ya fuskanci hakan shi yasa ya rage zama a cikin gidan."

Numfashi Jadwah ta sauke a hankali. Tabbas zatayi wa Baba magana. Indai saboda ita ne karya damu ya yi auren sa. Don Ain ba yarinya da za'a jefar bane. Babu abunda yafi burgeta da yarinyar sai matsanancin hankali da nutsuwa da take dashi gata da ladabi. Duk da cewa ta girmi Jadwah amma Aunty take kiranta. Bakin Moha da taji a nata yasa ta sauke ajiyar zuciya ta tura hannu cikin gashin kansa daya k'ara tsayi da laushi.

Kwana biyu da yin maganan da Moha ta samu Gwagwo da batun. Itama maganan da tayi kena tace ai sunyi magana da Mahaifiyar Ain d'in don Ain ta sanarwa dakowa tana son Baba. Saboda haka zata samu Baba da maganan. To alhamdulillah yau salla baifi sati ba. Bayan ansha ruwa duk sun hallara a falon ana karyawa. Da yake yai ranan juma'a ce nan da nan aka sha ruwa. Ain data ci kwalliya cikin wata had'addiyar laffaya dataji tsone mai hula ta sauko sai zuba kamshi take ta ko ina. Kai tsaye wajen Baba ta nufa ta durkusa har k'asa tana gaida shi. A karo na farko Jadwah taga matsanancin kunya kan fuskar Baba Sam yak'i kallon inda take amma bai hana kaga walwala da farin ciki kan fuskar sa ba. Bayan ta gaisheshi tabi kowa ta gaisar har iyayen ta sannan ta miƙe cikin nutsuwa ta fara zubawa Baba abinci kan plate. A hankali ta jiye masa gabansa cike da kulawa . Mamaki kaman zai kashs Jadwah ganin Baba ya d'auki abincin yana ci a kunyace. To daga Ammi da iyayen ta har Moha babu wanda ya damu da hakan ,dan wannan al'ada ce ta larabawa ko gaban wa suke babu ruwan su da nunawa mazansu ko matansu kulawa. Ta k'arkashin table Moha ya zunguri Jadwah dake kallon yanda Ain ke bawa mahaifin ta kulawa kace su kad'ai ne a falon. Ku ruwa ya mik'a hannu zai d'auko zatayi saurin kai hannu ta rigasa ta zuba masa sannan ta mik'a masa cikin girmamawa. Cikin kunne taji Moha yana cewa

"Congratulations step mom. Baba just get married "

Ido Jadwah ta zaro tana kallon Baba. Ashe shi yasa yaki kallonta tunda suka hallara a nan. Murmushi ne ya kwubce mata na tsantsan farin ciki. Alhamdulillah ta furta cikin ranta. Miƙewa Moha ya yi yana goge baki ya wuce zai bar falon. Juyawa ya kalli Jadwah da bata da niyar tashi yace

"Baby. Ina son magana dake pls"

Da ido Jadwah ta bishi don tasan maganan. Kai ta jinjina shi Sam bayajin kunya ya nuna yana buƙatar ta a gaban kowa. Gwagwo ta zuba mata harara tana cewa

"Ba kiranki naji yanayi bane"

Baki ta d'an turo ta mik'e a d'an kunyace ta haura sama. Tana shiga d'akin ya fisgota da sauri ya had'a da k'ofar ya matse yana bi da wasu fazafan kiss. Tuni Jadwah ta fara fita hayyaci tana maida masa martani. Sket nata dake jikinta ya fisge shi da k'arfi ya d'aga ta saman kugunsa. Bakinsa cikin nata ya shige ta cikin zalama kaman wani mayuunwaci. A tare suka sauke wani irin numfashi Jadwah ta maida kanta ta kwantar jkin k'ofar ido a lumshe. Tura kansa ya yi cikin wuyanta ya cigaba da lasar tana bugunta kaman babu gobe.

To washegari da kyar ta kwace daga jikin Moha dake ta sharar barci ta shiga tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga mai kyan gaske mara nauyi pitch colour. D'ankwalin rigar ta d'aure shi a kanta. Fitowa tayi bayan ta gyara masa kwanciya da k'ara rufa maaa bargo. Kitchen ta nufa da sauri don zuwa d'ura musu abinci kaman yanda take yi. Turus ta tsaya k'ofar kitchen tana kallon Ain. Sanye take da wata arniyar riga da wando mai kama na Pakistan ta yane mayafin kayan a dogon gashinta. Hannu ta yasha jan lalle da awarwaro na gal. Kallo d'aya zakayi mata kasan cewa komai tana yinsa ne cikin dakiya. Wani irin banbarakwai Jadwah taji na tuna cewa Baba ya kwanta da Ain. Sai taji wata matsananciyar kunya itama ta rufeta. K'ok'arin juyawa tayi ta fice sai kuma ta fasa tana ganin bai kamata ta bar Ain tayi wanna aikin ba. Numfashi ta fesar ta shiga da sauri tana cewa

"Aunty Ain. Barka da asuba"

A hankali Ain a juyo cike da kunya ta ran sunkuyar da kai muryar ta a sanyaye gata a dashe kaman wacce take ciwo tace

"Ina kwana?"

Sai Jadwah taji wani iri tayi saurin kama hannun ta tana cewa

"Haba Mummy. Nifa yanzu y'ar kice. Meya kawo ki kitchen kuma yanzu da sassafen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login