Showing 9001 words to 12000 words out of 19186 words

Chapter 4 - SAUYIN LAMARI BOOK 2 HAUSA NOVEL

05 Oct 2025

39

da kallon su yana murmushi. Washegari k'arfe takwas daidai suka bar ENGLAND. har jirgin ya d'aga Jadwah kuka sosai. Sai matseta ya yi cikin k'irjin sa baice mata komai baya barta tana ta kuka har barci ya nauketa. Iska ya hura mata kan fuska ta d'anyi motsi a hankali ta fara buɗe idonta. Dashi taci arba yana mata murmushi. A hankali takai dubanta ta jikinta taga yanda taje zaune d'are -d'are kan cinyarsa. Wai me yasa yake son ganin ya d'urata a jikinsa ne?. Da sauri ta zame ta zauna tana kallon window. Sautin murmushin sa taji ya miƙe yana cewa

"Mun iso Baby "

Bata kalleshi ba ta miƙe a hankali tabi bayansa suka fito daga cikin jirgin. Garin duhu sosai sabanin sanda suka taso daga UK. Had'addiyar Limo dake fake gaban jirgin wajen Biyar suka shiga guda da tafi ko wacce kyau. Tunda suka shiga tak'i kallon sa duk yanda take jinsa idonsa. Jin idansa take har cikin bargon jikinta. Y'ar tafiya sukayi kaman ta minti talatin kafin su tsaya k'ofa wani had'edd'en gate dake d'auke da wai moder house mai kyan gaske. Gidan bashi da wani girma amma an kashe masa dukiya .ciki da wajensa da glass akayi. Motarsu na fakin ya buɗe da sauri ya ficeya zagaya ya buɗe mata. A hankali ta fito tana kallon kayataccen gida. Gana ya yi tana binsa a baya har k'ofar porch na gidan da akayi da glass. Tana kallo ya danna wasu password jikin k'ofar ta buɗe a hankali kafin ya juyo ya kalleta yaba murmushi yace

"Ladies first "

D'an murmushi tayi ta wuce shi a hankali ta shiga bakin ta da y'ar siririyar sallama. Mugun birki taci ta kasa k'arasa sallaman da takeyi ta zaro ido d'an k'aramin ihu da salati ya maye sallaman tata.
A hanzarce ya shigo yana cewa "Menene what happ..?"

Maganan ta mak'ale shima ya zare ido yana kallon Asiya da Jojo dake kwance tsakiyar falon haihuwar uwarsu. Ihun Jadwah yasa suka dawo daga duniyar sa suka lula hankali tashe suka miƙe suna neman suturta kansu. Hankalin Asiya ya yi masifar tashi ganin Moha da tayi unexpected gashi ya ganta cikin wannan mummunan hali ita da Jojo. Jiki na rawa suka fara saka kaya. Idon Moha da sukayi wani irin mugun jaa kaman garwashi yake kallon su dasu ransa a matuƙar bace. Wannan wace irin masifa ce. Shi wlh harga Allah ya manta da wata Asiya. Bai tab'a tunanin tana nan ba. Da yasan tana nan tana yi masa irin wannan kazantar a gida da tuni ya sa anyi mata korar kare. Jikisa har wani tsuma yake saboda b'acin rai kalma data fito bakinsa kuwa tafi komai muni.

"Na sake ki saki uku. Ki tattara barmin gida nan da minti biyu"

Wayyo wani irin ihu da kururuwa Asiya tayi ta nufoshi a guje ya watsamata wani mugun kallo taci burki taja gunjin kuka. Jadwah dake b'oye a bayansa ya ja hannun ta suka fito daga gidan sai kuka take tana tur da wannan rayuwa. Mota ya jefata shima ya shiga daidai Asiya na k'arasowa tana wani irin kuka ya fisge motar a guje ya bar gidan. Zubewa tayi a gurin tana kuka sosai ta shiga uku. Bata san cewa tana son Moha ba sai yanzu data rasashi.
Jojo dake tsaye bakin ciki kaman zai kashe ta. Mugun tsaki taja ta wuce fuu zata fice daga gidan cikin matsanancin b'acin rai. Asiya tayi saurin riƙe ta tana kuka tace

"Ina kuma zaki tafi ki barni cikin wannan halin"

Ran Jojo a matuƙar b'ace tace da turanci " bazan zama second option naki ba saboda mijinki ya rabu dake yanzu. Tuntuni nasan cewa dama ni kad'ai ke sonki. Ni kad'ai zan iya bada komai nawa saboda ke. Saboda haka na gaji ,banza cigaba da zama dake matsayin option ba"

Tana gama fad'in haka ta wuce fuu ta bar gidan rai a matuƙar b'ace. Hannu Asiya ta d'ura a ka tana wani irin kuka. Bazata bar gidannan ba dole tasan yanda tayi Moha ya yi hak'uri ya zauna da ita. Yaushe zata bar wannan dukiya. Juyawa tayi zata koma ciki sai wuff taga wasi manya sojoji da suka shigo gidan yanzu sun tare k'ofar. Tanaji taja gani suka hanata shiga bare ta d'auko ko wayarta ne. Daga bisani sukayi mata korar k'are. Umarnin da Moha ya basu kenan.

Tunda suka fice daga gidan Jadwah ke zubda hawaye a hankali. Duk sai taji tausayin Mohan ya kamata. Gaba d'aya tunda suka shiva motar yake sauke wata irin ajiyar zuciya ta tsananin b'acin rai. Ace mata har biyu amma babu wacce ka samu nutsuwa da kwanciyar hankali da ita. Tana kallon yanda ya koma ya jingina jikin kujera ya lumshe manyan idonsa yana sauke wani wahalallen numfashi. Wani had'edd'en gidan suka shiga daya ci uwar wanda suka baro. Da sauri ya fice ya zagayo ya buɗe mota motar ta fito a hankali tana kallan sa. Hannun ta ya kama suka shiga. Kamshi da sanyi ya ratsa ta har saida ta lumshe ido. Suna shiga k'aton falon da aka k'awata ya juyo da sauri ya rungume ta tsam cikin k'irjin sa. Numfashi ta sauke a hankali ta d'aga hannu ta d'ura bayansa tana d'an bugawa kaman yanda akewa yara idan suna kuka. K'ara matse ta ya yi cikin k'irjin sa yana jin wata irin nutsuwana ratsa shi. Sun jima a tsaye kafin ya janye daga jikin ta ya sureta chak ya haura saman had'edd'en glass stairs dake falon. Wani had'edd'en d'aki ya shiga da komai nasi fari ne tas. Kan makeken gadon ya kwantar da ita da aka kewaye da labule tsakiyar sa harda fitila mai masifar kyau. Koma shima ya yi ya kwanta k'irjinta gaba d'aya ya sakar mata nauyinsa. A tare suka sauke ajiyar zuciya ita ta wahala shita samun nutsuwa sa ya yi. Babu wanda ke tattare da yunwa cikin su don sunci sunyi nak.

Babu abunda ka ke ji a d'akin sai sautin bugun zuciyoyin su da dake tashi cikin d'akin. Na Jadwah yafi k'arfi don ita harda tsoro da nauyin sa gaba d'aya daya sake mata. Sun jima a haka taji numfashin sa ya fara sauka a hankali alamun ya samu barci. Sai alokacin ta iya sauke doguwar ajiyar zuciya tana d'an k'ok'arin tureshi. Ai wani iri k'ara matseta ya yi ya k'ara tura kai tsakiyar k'irjin ta . Numfashi kawai ta sauke tana kallon sa da yanda yake wani abu sak na shagwaɓabbu. Kai kawai ta jinjina barci ya fara fisgar. Addu'a tayi musu ya shafa musu haka tayi barci a wahalce.


Ina Balaraba?. Tunda labarin cin zaban Daddy ya riske ta take ta rusa kuka kaman wacce aka aikowa da sakon mutuwarta. Sosai tayi nadaman abubuwan data aikata tana inama ace ana dawo da hannun agogo baya. Suwaiba ta daina jinta ko labarin ta bataji. Ita dai batayi sa'ar haihuwa ba. Daga Asiya har Isma'il babu wanda ya lek'o ta. Shi Isma'il ma da yake nan kusa da ita. Yana can d'akin yan matansa a kwana ana cin mace da Shaye-shaye wanda yanzu harta fara tab'a masa kwakwalwa ya zama kaman mara hankali-hankali. Wata k'ila da tayi hak'uri ta zauna da Daddy da zuciya d'aya tasan da ,da ita za'a samu wannan cigaba. Bata da kowa sai Allah yanzu. Tasan kuma a halin da take yanzu na musaka babu k'afafu babu lallai Daddy ya cigaba da zama da ita. Duk da cewa yaba bata kulawa yanda ya dace amma rabon data sashi a ido tun fitar da ita da ya yi aka yanke k'afar ka dawo da ita.




36/40



Ina Amina?
Tunda Jild'e suka tsinci ta suke bata taimakon gaggawa na jike-jiken su da turaruruka. Amina bata farka ba sai washegari. Lokacin data farka bata iya cewa komai sai aikin kuka kaman ranta zai fita. Nadama da dana sani ta rufeta ta ko kuna. Tsananin tashin hankali da damuwar da take ciki lokaci guda duk ta fice hayyacin ta. Jild'e da matarsa Barira sosai suke iya bakin k'ok'arin su wajen ganin ta samu lfy. Kwanan Amina biyu a rugarsu Jild'e. Gana d'aya hankalin ta da nutsuwar ta ya yi gida ne . Ko ansan ta b'ata yanzu. Moha ya sani. Idan takoma me zatace musu?. Saudat na raye ko sun kasheta?. Ranan da tayi kwana uku ta tambayi Barira ina take inda take ce mata ai an fita daga Bauchi. Hankalin Amina ya k'ara tashi. Tana kuka ta dinga rokonsu su barta ta koma gida wajen y'an uwanta. Tasan yanzu hankali duk ya tashi babu wanda yasan inda take. Babu musu Jild'e ya tattara y'an kuɗin sa na noma shka rako Amina har tasha da zata koma cikin Bauchi. Sosai Amina ke musu Addu'a da godiyar taimako da sukayi mata gashi babu yanda zatayi ta saka musu. Jild'e ya yi murmushi yace

"Na taimake ki ne saboda Allah badan ki sakamin da wani abu ba. Allah ya k'ara kiyaye gana ya sauke ki lfy"

Jikin Amina ya k'ara sanyi hawaye suka cigaba da gudu kan fuskar ta. Tayi nadama, tayi nadam. Jild'e da matarsa suj k'ara sa mata wani irin tsoron Allah. Ji take idan ta koma gida babu abunda zata b'oye na munannan aiyukan data aikata. Wata k'ila idan tayi hakan ta samu sassaucin halin data shiga. Wajen azahar lis dan sahu ya sauke Amina k'ofar gidan su. Daidai Huzaifa na fito da Mahaifin su da wani d'an sanda gefen su. Turus suka tsaya suna kallon Amina da duk ta fice hayyacin ta. Wani irin kuka ta fashe dashi tayi kan mahaifin ta ta rungume tana kuka sosai. Huzaifa shiya sallami d'an sahun yaja ya tafi. Ciki suka shiga da Amina ,Hajiya Fati dake zaune falo da Yayyan mata biyu cikin matsanancin tashin hankali. Batan Amina ya riske su jiya da suka je gidan babu kowa. Maigadi yace ai sun fita ida da Saudat tun ranan da aka kawo ta gidan. Abun kaman wasa aka nemi Amina ko sama ko k'asa an rasa. Ga duka wayoyin su a kashe ita da Saudat. Hankula suka fara tashi mahaifin Amina tuni suka garzaya police station don bada sallahon b'atan Amina. Huzaifa ya d'aga waya zai kira Moha mahaifin su yace a dakata tukun sai an samo Amina koma mene sai yaji daga baya.

Shigowar Amina da mahaifin nasu yaja hankalin su suka miƙe suna salati. A guje Amina ta zube jikin Hajiya Fati tana wani irin kuka.

"Innalilllahi Amina. Meya same ki haka?"

Hajiya Fati tace tana duban Amina da duk ta fice hayyacin ta. D'an sand'an da suka tare da Mahaifin su ya matso yana cewa

"Hajiya Amina ko zaki iya gaya mana abunda ya faru don muyi bincike?"

Jikin Amina ya fara rawa. Zamewa tayi ta durkusa tana gursheken kuka. Yau dubunta ya cika. Jiki na rawa ta fara zayyano abunda ya ru tiryan-tiryan tin farko zuwanta wajen Jalli. Da yanda ta samu Moha harta aure shi, da yanda suka tafi ita da Saudat don k'ara had'a wani tuggun da iri mummunan k'addara data same sh. Bata gama rufe baki ba taji wani irin mahaukacin duka ta ko ina da waya. Ihu take sosai tana bawa mahaifin nata hak'uri. Daga Hajiya Fati har yayyenta dake d'akin babu wanda ya yi yunƙurin hanashi saima kuka da suke suna mamakin wannan rayuwa da y'ar tasu ta fad'a. Saida ya yi mata lilis d'an sanda yana k'ok'arin hanashi Huzaifa zai tare shi. Kallon Huzaifa ya yi yana huci yace

"D'auko min ita Huzaifa "

Babu musu ya ciccibi Amina dake numfashi da kyar ya yi waje da ita. Mota ya sata suka bar gidan. Can wani kauye kayau suka kaita ya bawa wani babban mutum ita yace ya ajiye masa ita har sau ta koyi hankali. A bata dukkanin wani aiki na wahala ta dinga yi. Amina tayi kuka tayi kuka kaman zata shid'e . Tana kallo Huzaifa da Mahaifin ta suka tafi suka barta a nan. B'angaren y'an sanda sunyi nasarar bin hanyar da Amina tace sun kuma samo gidan. Sun jima suna misayar wuta da y'an indiganan nan da suka addabi rayuwar al'umma. Saida suka kashe kusan rabinsu Allah ya basu nasara suka kame ragowar harda ogan su. Nan suka iske Saudat da babu yanda take. Bayan sun fuskanci bata mutu ba suka dawo da ita suna yin yanda sukaga dama ta ita. Taimakon gaggawa aka bawa Saudat bayan kaita asibiti da akayi. Y'an uwata suka zo cikin matsanancin tashin hankali da jamamin abunda ke faruwa. Saudat kwanan ta uku a asibiti tace ga garinku nan. Allah yasa mu cika da imani.

Mahaifin Amina na dawowa ko takan Hajiya Fati da yayyenta baibi bare ya gaya musu inda ya kai Amina. Ya dai ce musu

"Na kaita inda zata k'ara koyar hankali. Tunda har ta bari son zuciya da sharrin shed'an ya yi galaba a kanta. Dole ta girbi abunda ta shuka. Zan kira yaron na gaya masa dukkanin abunda tayi. Idan yaga zai iya zama da ita cikin wannan yanayin da irin mugun kullin da tayi masa harya aureta falillahilhamdu. Idan bazai iya zama da ita ba sai ya sake ta. Ai ba kanta aka fara zawarci ba"

Yana gama fad'in haka ya wuce su fuu cikin matsanancin b'acin rai. H Fati ta cigaba da kuka sosai. Wannan wace irin kaddara ce?. Ace daga yin aure ko sati ba'a yi ba ,aure ya mutu. Kai Amina bata kyauta wa kanta ba da ta bari rayuwar ta ta lalace da kuruciyar ta.




UK

18+



Sanyin asuba da kiranda wayarta yake yasa ta farka. A hankali ta buɗe idonta tana kallon fitilar dake tsakiyar gadon dake kawo haske kala-kala. Nauyin da taji a kanta ya k'ara tabbatar mata har yanzu Moha na kwance kanta. Wnai gauren numfashi ta sauke a wahalce tace.

"Ya Moha"

Murmushi kawai ya yi don ya dad'e da farkawa. Manyan idonsa ya buɗe ya d'an d'ago yana kallon ta. A wahalce ta k'arasa cewa

"Ka d'aga ni don Allah. Kana da nauyi"
Dariya kawai ya yi ya mirgina gefenta. Numfashi ta sauke mai k'arfi ta yunƙura ta miƙe zaune. Yana kallonta ta miƙe ta shige banɗaki . Bata jima ba fito da sauri tana kallon sa har zuwa lokacin yana kwance ya kafe k'ofar banɗakin da kallo.

"Lokacin sallah fa ya yi"

Tace tana kallon sa .yunƙurawa ya yi ya miƙe ya wuce ta ya shige banɗakin. Shima alwala kawai ya d'auro ya fito. Sanda ya fito harta saka mayafin ta tsaya tana jiransa. Shiya shimfiɗa musu dadduma suka yi sallah asuba. Da suka idar sai ya k'ara jansu wata sallah. Duk da mamakin dake kwance ran Jadwah ta bishi suka k'arayin wata raka'a biyun kaman yanda Annabin Rahama ya koyar damu. Miƙewa ya yi ya fice ya barta nan zaune kan dadduma tana tasbihi da Addu'a cikin ranta. Har sama da
minti talatin bai dawo ba barci har ya fara d'aukan ta. Motsin shigowar taji ta d'ago kai a hankali tana kallonsa. Daga shi sai dogon wando da afron daya d'aura a wuya. Katon farantine a hannun sa shake da wani irin gashin kaza sai turi yake kamshi ya cika d'akin. Ga wani had'edd'en fresh milk zallan madara sai kamshi yake. Cikin Jadwah ya yi kusa. Saida ya ajie abinci tsakiyar d'akin sannan ya kamata ya mik'ar suna matsa gaban abincin. Zama ya yi ya d'urata kan cinyarsa. Kunya yasa ta kasa kallonsa saboda yanda jikin sa babu riga. Yahoo kazar ya yi ya saka mata a baki. Saida kunnen ta ya kusa tsinkewa saboda dad'i. Ashe haka ya iya girki?. Sosai taci kazarnan da yake bata da fresh milk. Saida ya tabbatar taci tayi nak sannan shina yaci kad'an ya ture don ba wannan yunwar yake ji ba. Miƙewa ya yi da ita a jikinsa ya nufi banɗaki. Ido a waje take kallonsa tana k'ok'arin kwacewa ya riƙe ta gama saida suka shiga ya d'urata kan sink. Kayan jikinta ya fara k'ok'arin cirewa ta riƙe hannun sa idon ta a waje.

"Me ka ke shirin yi?"

"Wanka zanyi miki"

Ya bata amsa kai tsaye babu alamun wasa kan fuskar sa. Cigaba ya yi da labulen rigar zau cire ta fashe masa da kuka

"Ka bari dan Allah. Zanyi da kaina"
Ta kai hannu tana kara cukwikwuye rigar a jikinta. Ido kawai ya zuba mata na d'an wani lokaci kafin ya kawo hannu wuyan rigar kaman mai shirin yin dambe da ita, sai ji tayi kett ya yaga rigar biyu. Ihu tasa tana k'ok'arin kai hannu ta kare k'irjinta daya fito cikin wata farar bra mai kyan gaske. Kama hannun nata ya yi duka biyun ya bankara su gefe da gefen ta. Wani irin yawu ya had'iye yana kallon k'irjin ta dake a cike gasu jajaye dasu MashaAllah. Runtse ido Jadwah tayi da k'arfi hawaye suka fara gudu kan kuncinta. Ya jima yana k'arewa halittan k'irjin ta kallon dukkanin wani nutsuwa tashi ta gudu. Da kyar ya iya d'auke idonsa daga kansu ya kama sket dake jikinta ta zameshi. Yanzu kaman kuka sosai Jadwah take yana jinta baice komai ba sai ajiyar zuciya da yake sauke da sauri da sauri. Chak ya k'ara d'auko ta suka shiga cikin shower ruwan zafi ya fara sauka a kansu. A hankali ya sauket tayi saurin juya masa rungume da k'irjin ta. Numfashi kawai ya fesar mai zafi ya d'auko wani irin sabulu mai shegn kamshi ya fara goga mata a jiki. A hankali yake goga mata kaman wata kwai. Tana jinsa yana yi mata wanka a hankali yana bin dukkanin wasu sassan jikinta yana shafa mata sabulu. K'ank'ame jiki tayi sanda taji hannun sa kan hips nata yana shafa sabulu. Wani irin sark'akken numfashi taji ya fesar mai zafi gefen wuyanta . Jikinta in banda rawa babu abunda yake har ya hauro saman kanta ya wanke mata gashinta dake ta zuba uban kamshi kafin ya zuro hannu ta wuyanta yana goga zuwa saman k'irjinta. Tana jin yanda ya mannu da bayanta sai sauke nishi yake a wahalce. Innalilllahi ta shiga uku. Ganin yanda jikin ta ke rawa ya matsa daga jikinta ya wanke ta tas ya juya gefen ta yana wankan shima. Runtse ido tayi gam jinsa sa tayi kusa sa ita k'afada da k'afad'a. Tasan kusa ya cire wandon dake jikin sa don taji alamun hakan sanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login