Showing 12001 words to 15000 words out of 19186 words

Chapter 5 - SAUYIN LAMARI BOOK 2 HAUSA NOVEL

05 Oct 2025

35

ya manne jikinta. Abunda ya k'ara firgitata kenan.

Bai dad'e ba ya wanke kanshi ya juyo inda Jadwah ke tsaye kaman mutum mutumi ya sureta har tana sakin y'ar k'ara. Waje ya yi da ita a hakan sa ko tawul bai d'aura ba gwanda ita da bra da pant nata da suke a jike jagab har d'iga suke. Kwantar da ita ya yi kan wata lafiyaryar kujera mai kaman gado dake d'akin gata da mugun laushi. Yana kwantar da ita ta shige cikin kujerar ya yi mata rumfa da katon jikin sa. Babu shiri ta buɗe idonta ta zaro su tana kallon Moha dake kwance a kanta babu kaya a jikinsa gashin kanta daya zubo goshin sa sai digar da ruwa yake saitin fuskar ta. Murya na rawa tacd

"Wai mene haka?"

Tana rufe bakin ya fisge shi da wata irin zalama kaman mayunwacin zaki.

41/45.


18+


Not fully edited.


A/N -The longest chapter dana rubuta kan SMUT😂



Wani irin deep throat kiss yake bata kaman zai cinye bakin. Had'awa yake da numfashin nata yana sucking kace zuketa zaiyi. Duka Jadwah ta fara kai masa tana k'ok'arin kwace bakinta da k'ok'arin ganin taja numfashi. Jin yanda take kokawar kwatar numfashi yasa ya janye bakinsa daga nata. Tsabar yanda harshen sa ke can k'asan makogaranta. Daya cire bakin saida ya bada wani d'an k'ara kaman Pop sound. Yawun bakinsa da nata ya biyo gefen kuncinta. Wani irin wahalallen nishi Jadwah taja mai k'arfi kaman wadda aka busawa numfashi. Harshe ya fito dashi ya fara lashe yawun dake gangarowa daga cikin bakinta zuwa wuyanta. Da harshe ya dinga binsa har wuyanta kafin ya kama wuyan yana masa wani irin tsotsa kaman maishan alawa. Sosai ya tura kai cikin wuyanta yana lashewa da bata wani d'an k'aramin cizo enough da hickey zai fito. Wani irin sanyi dukkanin wani sassa da gabban jikin Jadwah ya yi kaman wacce aka sa cikin deep freezer. Jikin ta gaba d'aya ya saki ko yatsan ta bata ita d'agawa. Ido a waje take kallon silin d'akin dake d'auke da wasu irin fitilu masu tsananin kyau da jan hankali. Bakon yanayin data jita a ciki abune mai ban mamaki a gurinta. Hannu ya tura k'arkashin ta ya wai bank'aro k'irjinta. Gurnani ya saki ya kai harshe yana lasan saman Nonon ta. Wani irin rawa jikin Jadwah ya yi ta fara k'ok'arin d'ago hannun ta kare k'irjinta nata da yakewa wani irin mahaukacin tsotsa. Buge hannun nata ya yi da hannun sa guda d'aya sai bal taji ya balle bra d'in gaba d'ayanta ya yi wurgi da ita. Ihu tasa a wahalce da dashashshiyar murya. Bai bata daman gama processing abunda ke faruwa ya wa wani fisge left boob nata cikkn bakin ya hau bashi wani irin sucking gaba d'aya jikin ta ya hau wai irin masifar rawa. A take wani irin ruwa ya yi gushing tsakanin kafafuwanta. Tana jin yanda yake juya sa kam harshen ya kama d'ayan yana wani irin juyashi cikin yatsun hannun sa.

Jikin Jadwah in banda rawa babu abunda yake ta tsinci kanta cikin wata duniya daban. Komai haza haza take ganinsa. Jinta take kaman wadda tasha wani abu. Hannun sa dake murza k'irjinta ya tura cikin wandon ta. A razane ta buɗe idanuwan ta da take ta kokawa dasu wajen ganin ta hanasu rufewa. Amma yanda yake juya k'irjinta cikin bakinsa da wani irin salo daya zautar da ita saida suka lumshe har batasan sanda ta rungume kan nashi cikin k'irjinta ta. Yatsu biyu taji ya dura kan spot nata yana murzawa tayi wani irin zabura zata mik'e ya k'arawa speed. Wani irin ihu tayi saboda wani irin abu da taji yana neman kwace mata mai k'arfi gaske. Ganin ta kusa edge ya miƙe da sauri ya kama wandon ya rabas biyu. Durkusawa ya yi gabanta kan gadon yana kallon yanda take sauke numfashi da k'arfi k'irjinta sai up an down yake. Murmushi gefen baki ya saki ganin yanda ta runtse idonta gam kaman mai tsoron wani abu. K'afafuwan nata ya d'aga ya hard'e su kan wuyansa ya k'ara kai kallonsa kan fuskar ta da take k'ok'arin buɗewa su. Suna had'a ido ya sakar mata wani predator look da smile yana k'ara saita kansa tsakiyar ta. Ido ta zaro tana kallonsa cikin rashin fahimta. Kafin tayi wai motsi ya kifa kansa cikin kugunta yana kallon fuskarta. A guje Jadwah ta yunƙura zata mike tana ihu. Ta shiga uku. Menene ke faruwa da ita ne. Yana d'ura fuskarsa kugunta ta saki wani azabebbe fluid dake bakin k'ofa yana jira a buɗe masa k'ofa. Jikin ta ya fara wani irin jijjiga idonta na farfar kace farfad'iya take. Duk abunda take idansa na kanta da wani irin lust da bai tab'a tsintar kansa a cikin ba. Shinkansa gushing kawai yake yana tsiyaya. Bai bar Jadwah ba saida muryar ta ta dashe da uban ihu da sumbatu data dinga yi tana bashi hak'uri ya kyaleta ta haka baza ta iya cigaba da d'auka ba. Saida tayi wani irin laushi har yana tunanin ya k'arar da dukkanin wani juice daje jikin ta sannan ya hauro yana kallon fuskarta da jike jagab da gumi. Goshin su ya had'a yana sauke wani irin nishi da kanaji kasan ya kai kuluwa. Idonta ya sumbata zuwa hancinta kafin ya haura ya sumbaci goshin ta. Juyowa ya yi a hankali ya wajen bakin ya d'an k'ara karkata kai ya had'e bakinsu. A hankali yace tsotsar su very tinder. Kugunsa ya had'e sosai da nata yan gogawa . Wani irin nishi suka sauke gaba d'aya kafin ya fara goga jikin sa ciki nata da k'arfi sa yana sakin gurnani cikin bakinta.

Ita kam Jadwah yau ta shiga uku. Cikin bakinta taji ya yana Addu'a kafin taji ya d'auki hanya da k'arfin sa jikinsa . Daga ita harshi suka saki k'ara a tare. Ita natsanin azabar ratsata da ya yi shi kuma gigitaccen dad'in daya ji dake neman zautashi. Kuka sosai Jadwah take tana kiran sunan Gwagwo da Baba. Moha sosai yake juyata kaman bazai barta ba. Kuka babu wanda Moha baiyi ba. Albarka kuwa tasha shi kaman babu gobe. Da kyar ya mirgina gefe yana sauke wani numfashi a wahalce ya had'a uban zufa. Har zuwa lokacin a wahalce take sauke numfashi. Hannu ya kai a hankali ya goge hawayen dake gudu kan fuskar ta da majina. Murya a raunane kaman zaiyi kuka yace

"Baby I'm sorry. Don Allah kiyi hakuri. Sonki ne ya yi min yawa na rasa inda zansa ki. Allah ya yi miki Albarka "

Miƙewa ya yi ya shige banɗaki ya had'a musu ruwan zafi kafin ya dawo ya sureta. Yana sata cikin bahon ta saki k'ara tana k'ara rushewa da matsanancin kuka. Ji yayi shima kaman ya saki kukan. Sosai yake lallashin ta yana gaya mata kalamai masu kashe zuciya. Ganin yanda duk ya birkice yasa ta daure a hankali tana cije baki . Saida ya gasata sosai cikin ruwana sannan ya zubda shi ya had'a musu wani ya yi mata wanka dana tsarki shima ya yi suka ya d'auko ta suka fito. Kan gado ya kwantar da ita ya d'auko riga mara nauyi ya saka mata. A hankali take bin gabban jikinta yana mata tausa da gaya mata irin matsanancin so da yake mata ga albarka da yake shi mata kaman zai ari baki. Sosai take jin wani irin farin ciki cikin ranta barci mai dad'i ya yi awon gaba da ita. Matseta ya yi cikin k'irjin sa suna barci yana ji kaman ya maida ita ciki. Wajen azahar ya farka ya zareta a hankali ya sumbaci bakinta kafin ya fice daga dakin. Abinci ya d'ura musu mara nauyi. Cikin minti talatin ya gama ya jero kan flat ya hauro saman. Yana shigowa Jadwah na farkawa. Bata kalleshi ba saboda matsanancin kunya daya rufeta. Murmushi ya yi ya ajiye tiren kan drawer gefeb gado ya zauna yana kallon da kwayar idonsa mai kashe jiki. A hankali yace

"Baby kin tashi?. Ya jikin naki?"

Kai Jadwah ta k'ara saukewa tana wasa da bargon daya rufeta dashi. Murmushi ya yi mai k'ayatarwa ya kai hannu a hankali ya shafa gefen fuskarta.

"My love. Say something "

Taki cewa komai ya yi murmushi yace

"To muje kiyi wanka sai kiyi sallah muci abinci "

Sai a lokacin ta d'ago suka had'a ido tayi saurin kawar da nata tana k'ara hango abubuwan da suka faru d'azu. Miƙewa ya yi ya mik'o mata hannu. A hankali tayi yunƙurin miƙewa abu ya faskara. Kaman an d'aure tun daga kugunta zuwa yatsun ta. Murmushi ya yi daya fuskanci hakan ya ruseta chak ya yi toilet da ita. Kaman dazu yanzu ma shiya yi mata wanka ta d'auro alwala sannan ya d'auko suka fito. Shiya k'ara jansu sukayi sallah. Suna idarwa ya d'auke ta ya dura kan cinyarsa ya d'auko abincin yana bata yana kasheta da wani irin sassanyan kallo mai kashe jiki. Saida taci tayi nak sannan ya d'auke suka fito falon . Rana dai Moha sam baibar Jadwah ta taka ba. Ko banɗaki zata zai d'auke ta ya kaita.

Wajejen biyu saura ta farka tana sakin wani irin nishi a hankali jinta cikin wani bakon yanayi. A hankali ta buɗe ido tana kallon Moha dake juyata cikin fita hayyaci. Kuka ta saki mai k'arfi dayaja hankalin sa ya d'ago ya had'a bakinsu yana sauke numfashi a wahalce yace

"Kiyi hak'uri don Allah. Nasan halin da ki ke ciki. Don Allah kiyi hak'uri ki bani ko minti goma ne. Bazan iya riƙewa ba pls don Allah "
Yanda yake maganan kaman mai shirin fashewa da kuka yasa ta had'iye nata kuka tana sauke ajiyar zuciya. A hankali yace

"Inyi?"

Ido ta runtse ta d'aga masa kai hawaye na bin gefen fuskarta . Bakinsu ya had'e yana bata sawi zazzafan kiss. Tayi tunanin zai shigeta ne sai taji akasin hakan. Kugunta kawai ya had'e da nata yana gogewa da full speed. Ita kanta taji dad'i hakan da ya yi don sosai taga wasu taurari suna mata yawa cikin ido saiga Jadwah na mayar masa da martanin sumbar da yake. Kafin kace me duk sun fice hayyacin su sai gurnanin shi da nishin su kawai ka ke ji cikin d'akin.

Kwana biyu Jadwah taga kauna a yanzu itama ta fara tabbatar wa da kanta soyayyar Moha tayi mata babban kamu. Tana jinta cikin farin ciki duk lokacin da suka kasance tare. Har yanzu dai bai k'ara neman ratsa ba amma kullum sai ya rikitata da wasu zafafen romance masu zautar da mutum. Tun bata iya biye masa yanzu da kanta take bashi goyon baya d'ari bisa d'ari.
Yau ta tashi da kanta ta shiga kitchen ta d'ura musu tuwan masara miyar d'anyen k'ub'ewa. Taji kaji, nama ,kifi da ganda. Gee ta hada musu lemon kwakwa da madara. Sosai Moha yaci abincin nan sai zuba uban sumbatu yake. Bayan sun gama cin abinci ya d'auko ta suka dawo falo suka zauna tana kan cinyarsa . Fuskar sa ya tura cikin wuyanta yana shinshinan kamshin da take mai masifar kashe masa jiki. A hankali ya hura mata iska cikin wuyan ta d'an lumshe ido ta kai hannu ta tura cikin gashin sa mai laushi gaske. Janyewa ya koma jikin kujerar yana kallonta hannun na gyara mata gashin kanta yace

"I have a suprise for you "

Far ta d'an yi da ido ta sunkuya ta sak'ale hannun ta cikin wuyansa tana kallon kwayar idonsa. Karkatawa ya yi ya ciro wata takarda daga aljihun wandon ya mik'o mata yana cewa

"Na gama miki process na school. OXFORD dake nan UK. Zaki fara zuwa next week"

Wayyo wani irin rungume Moha tayi tana tsalle a jikin tsabar farin ciki. Ashe akwai ranan da zata makamancin haka?. Tana ji ya k'ara matseta cikin jikin ta saitin kunnen ta yace

"Are you happy?"

Kai kawai ta d'aga masa tana k'ara shige masa. Murmushi ya yi yace

"Hakan na nufin ina da reward kenan?"

Janyewa tayi da sauri daga jikin sa ta kai masa d'an duka cikin k'irjin sa taba turo baki. Dafe gurin ya yi a d'an shagwaɓe kaman sak'alallen yaro yace

"Auch Baby da zafi fa"

Kara kai masa wani dukan tayiya kauce yana y'ar dariya kafin ya janyota ya rungume. Bakinsu ya had'a suka fara bawa juna wani zazzafan kiss. Kafin kace me sun fice hayyacin sai gasu warwas a kasa suna juyi kaman macizai. Bata san yanda akayi ba ya raba su da kayan jinki su sai ji tayi saitin kunnen ta yana cewa

"Na shiga?"

A hankali ta buɗe ido tana kallon yanda nashi suka cike tab da hawaye. Kai ta d'aga a hankali ya mirgina da ita ta koma kansa. D'aga ta yi ya zaunan da ita kansa yana kallonta murya na rawa yace

"Ride me. Please "

Ido cike da hawaye . Numfashi Jadwah taja ta yunƙura da kyart ta saita kanta jikinsa. Saida tayi wani k'aramin ihu tana cije baki saboda azaba ya riƙe kugunta yanaji kamanan ya rushe da kuka.

"Relax. Your almost there. Keep going "

To Jadwah yanda tayi tunanin zataji abun ba haka taji ba sai wani matsanancin pleasure dake ratsa. Saiga ta zage tana bin umarnin da yake bata. Moha kuwa harda kuka yana sumbatu dashi kanshi baisan me yake cewa ba.


Idan kaga Asiya yanda ta lalace saika tausaya mata. Ta fice hayyacin ta. Tunda Moha yake kureta take nemansa ruwa a jallo. Tsananin damuwa data shiga da ta tare gidan Shaye-shaye. Kullum ka ganta a bige take babu hankali a tare da ita. Haka take kwana kwararo kwararo. Gashi kuma taki ta nemi Balaraba bare ta snar da ita halin da take ciki. A ganin ta wannan sirrin tane da zata binne ba kowa sai yaji ba. Shima Moha idan yaga irin nadamar da tayi zai maida ita. Yau tsautsayi ya rutsa da ita. Ta fito daga mashayarta ta hau kan titi tana tafe tana had'a hanya mota kuwa tayi sama da ita ta jefar gefen titi. Wanda ya bugetan kuwa bai tsaya baya fisgi motarshi ya yi gaba. Da kyar aka samu wasu suka kira motar asibiti aka tafi da ita don bata taimakon gaggawa.

Ina Suwaiba?. Tunda Moha yasa aka kulle ya hana kowa yasan kurkukun da aka kaita bare a kawo mata ziyara. Hankali Suwaiba in ya yi dubu ya tashi. Da fari tana ta bala'i da cika baki sai tasa an kama kowa da kowa dake da saka hannu wajen yi mata wannan kamu na wulkanci. Data ga abun bana wasa bane ta fara kuka da magayi ko y'an uwanta ne wato yaranta a bari ta kira ta sanan dasu su samo mata lawyer. Amma Moha ya hana Sam yace a barta sai taji jiki kuma a had'a mata da aiki mai tsananin wuya. Dole haka Suwaiba ta saduda babu yanda zatayi bata cire rai da cewa ko Balaraba ko yaranta zasu nemota ba. Saukin ta d'aya ma d'aki da aka had'ata da wata suka d'inki suna saukewa kai damuwa. Samun abokiyar harka cikin cell ya rage mata kashi d'aya daga cikin kashi dari na damuwa da take ciki. Ita yau Suwaiba duk kuɗi n ta da gatanta. Itace yau cikin magarkama cikin kazanta. Abinci mara kyau, babu gurin kwanciya sai kan siminti?

Damuwa tayi mata yawa taci buri da alwashi inhar ta fito sai taga bayan Jadwah da Moha da suka jefata cikin wannan hali ,saidai bataje ko ina ba ta fara wani irn ciwon mara. Da fari ta dauka abun wasa ne saida taji gabanta na wani irin zafi da rad'ad'i kaman ana zuba mata barkono. A wahalce tayi kan masansu dake cikin dakin tana k'ok'arin cire wando. Tana cirewa kuwa wani irin wari da ruwa ya biyo kafuwan ta shar kaman mai yoyon fitsari. Ihu ta saki saboda wata irin azaba da taji kaman ana zare mata rai. Abu taji tsananin cinyoyinta ya yawi ta kai hannu jiki na rawa ta duba saiga wasu katun-katun tsotsi. Wani irin gigitaccen ihu ta saka daya ja hankali masu tsaron cell d'in suka nufoshi da guje daidai tana zubewa k'asa a sume. Abokiyar zaman cell d'in nata tayi kanta tana salati.





46-50


Not edited.



Sati d'aya kenan da fara zuwan Jadwah jami'ar Oxford. Cikin d'an k'ank'anin lokaci ta saba da mutane musamman yanda take da kwakwalwa. Dukkanin wani miss da tayi na semester d'in ta tarar dasu. Kaman koda yaushe yanda ya saba kawota yauma fakin ya yi harabar makaranta dake cike da dalibai suna tai kawo. Da yawan su had'addiyar motar taja hankalin su suka zuba mata ido harda masu d'aukan hoton ta. Wani irin kallo yakewa Jadwah da yasa matsanancin kunya ya kamata tayi saurin kauda kai tana kallon mutanen dake ta yawo a gurin. Numfashi ya fesar a hankali ya yi d'an murmushi mai sauti yace

"Har yanzu baki ce komai ba. Na baki suprise gobe zamuje kiga Gwagwo da Baba da ake sa ran sallaman sa this week. "

Baki ta d'an turo a shagwaɓe tace "to ai kai ne"

"Ni ne me?"

Yace wana wani murmushi ya k'ara matsowa kusa da ita. "Hmm"

Baki ta k'ara turowa tace " ba kaine ba kane sai na baka wani abu"

"Yes Baby. Nothing comes on a silver plate. Dole ki bani reward"

K'ara turo baki tayi tana d'an k'unk'uni da sakin murmushi. Idan ta cigaba da biye masa a nan zasuyi ta zama kuma tana da test. Kunya ta cire ta juyo ta kalleshi kaman yanda ya zuba mata mayun idonsa. Ganin yanda fuskar ke gabda tata ta d'anja baya tana kallonsa. Murmushi ta k'arayi ta matso da sauri ta sumbaci bakinsa. Ido ya zuba mata yana kallonta da gira a d'age.

"Me ke nan?"

Zumbura baki tayi " reward naka mana"

Dariya ya yi " No. Baki isa ba. I need to feel your mouth. All of it"

Numfashi ta fesar a hankali ta kalli waje inda ta hango Ava da Kate tsaye suna jiranta. Juyowa tayi ta kalli Moha daya d'aga mata gira. Hannu ta miƙa ta kama fuskarsa tana matso da tata. Sannu a hankali ta hade bakin su da wani irin deep french kiss. Tuni notin kan Moha ya kwance sai jinsa kawai tayi a kanta ya mata rumfa yana wani irin tsotsan bakinta kaman zai cinye. Tsawon minti biyar suka d'auka a haka kafin ta kwace bakinta jin hannun sa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login