Showing 24001 words to 27000 words out of 36837 words
isa gida, Parlor babu kowa duk sun gaji sun tashi mussaman Hafsa da akaci Uwar kwalliya kamar matar gida ana jiran sa ya dawo ya gani k'arshe sai ta 'buge da gyangyadi, gefe guda kuma 'konar ta na yi mata zugi da rad'ad'i! Babu arziki taje ta kwanta, Inna ta bita a baya tana mita......granny kuwa Dariya take musu tare da fad'in kwaji dashi haka kurrum saboda daukar dala ba gammo Ku gayyato jiki Ku dawo gidan mutane nima barin gidan zanyi sai ku 'k'arata Ku kad'ai."
Asma'u kuwa komai cikin d'aki Tayi shi saboda yanayin da take tafiya babu sauki shiyasa ta kulle kanta Har baby ta gaji da kukan ta ta ha'kura.... Yini tayi babu abunda yake cikinta sai yughot da granny ta tilas ta mata dole tasha kwata-kwata bata jin test a bakin ta.... Sallah ma da k'yar! Tayi ta jikinta ciwo kawai yake yi cikin wannan halin ya shigo ya same ta.
Tana kwance kan dadduma da ta idar da sallahr Isha'i ya shigo ya same ta, sama-sama taji muryar shi ta bud'e idonta da suke cike da bacci.... Mik'ewa tayi zaune tana mutsike ido zatayi magana ya Riga ta ta hanyar fad'in.
"Tashi zamu yi magana." Yanayin yanda ya fad'i maganar ne yasa ta bud'e idonta sosai tana kallon fuskarsa taga ya wani murtuke fuska, gabanta ya fad'i sunkuyar da kanta tayi 'kasa.
A hasale yace." A rayuwata na tsani rufa-rufa Asma'u a yanda na d'auke ki a zuciyata Sam bai kamata ki rufe min sirrin cikin gidan Ku ba yau da tun farko kin Sanar dani cewar gidan da kuke ciki ba naku bane ni mai mallaka mu gidane tun kafin azo ga jallin tonan asiri! Ina fatan kin saurari hirar da akayi dani a tashar freedom redio."
Cikin rashin fahimta nace"Abban baby ban fahimci maganar ka nifa tunda ka futa ina kwance ina bacci in banda yanzu da na tashi nayi sallahr Isha'i wallahi ban saurari komai ba, kuma naji kana wata magana kamar ta cikin gidanmu ka Sanar dani kome ye."!? Baba walwala a fuskar shi yace." E maganar cikin gidanku ce ko bata shafe ni bane."!? Ya fad'i maganar cikin gatse! Kallonsa nayi naga ya tsura min ido cike kamar wacce tayi masa sata!!! Gyada kaina kurrum nayi takaicin halayen sa ya soma damuna Sam shi baya daukar Abu da sauki! Sai yayi dakawa mutane tsawa! Mik'ewa nayi ba tare da nace masa komai ba. Na cire hijab jikina toilet na nufa cikin yanayin tafiya kamar me koyo..... Muryar shi a sama! Yace." Ko bakya ji ne wato ina miki magana kina tafiya kamar wani sa'an ki, ki bar ganin jiya na kwanta dake Wallahi kika raina ni sai na baki mamaki."!
Cikin fada yake maganar
Hawayen dake kokarin zubo min nake mayar wa a zuciya nace wai dame zanji ne Da bala'in sa ko da haibaicin da Innah sa ta yini tana yi min ko kuma da ciwon jikina zanji.... "Abban baby Allah ya baka hakuri maganar da kake wallahi ban San da ita ba." Toilet din na shige ban San saurari abunda zai ce min ba... Ruwan zafi na hada na kara shiga tsawon minti goma sha biyar na futo daga ciki, wanka nayi tsaf na futo daure da towel na rofu jikina da wani jin wani irin sanyi na shiga ta Nasan zazzab'i ne har yanzu bai tafi ba.
Yana zaune inda yake na jikina babu kwari na lalubo kayan bacci cikin Kayana gaban dressing mirror na tsaya na shafa mai sama-sama humrar gurin aunt Hauwa na shafe jikina da ita sannan na zura kayan baccin masu Riga da wando rigar mai siririn hannu ce shi kuma wando iya gwiwa yaje gashin kaina na tubke sai na d'aura d'ankwalin abaya a kaina... Kai tsaye bed din na nufa.... Amjad da tunda ta futo daga toilet yake binta da wani irin kallo sai da yaga ta juyo ne yasa ya dauke kansa da sauri hade da kara hade fuskar sa, sai da ya bari ta kusa karasowa ya sanya k'afarsa ya tade tata ta fado kansa
'Dankwanlin a bayar ya cire ya jefar kasa ya rike tarin gashin ta da tayi parking dinshi tsakiyar ka, jansa yayi da k'arfi yace." Ina a matsayin mjinki kina kin daukar magana ta da muhimamci Asma'u magana ta dake ta farko ta k'arshe shine ki kira Yayan ki Aminu cewar insha Allah gobe yazo ina Neman sa maganar zaman gidan haya ta 'kare in dai ina Raye a duniya."
Cikin kuka nace"A rayuwata na tsani mutum mai saurin daukar zafi da rashin fahimta nifa Wannan maganganun naka Sam ban fahimce su ba kamata yayi daga shigo sai ka warware min kome cikin ruwan sanyi amma kazo kana tayi min masifa ko tunanin halin da nake ciki baka yi."
Sassauta rik'on gashin yayi yace." Kece kika jawa kanki da ki'ki tsayawa ki saurari maganata." Nace'ta yaya zan saurare ka kazo kana yimin hayaniya.!" Duk ina hawaye nake maganar tsira min idonsa yayi yana kallona yace." Kiyi kokarin hana hawayen ki zubowa bana son ganin su." Jikina na fuzge da k'arfi nace"Ni ka k'yaleni ko waye yace maka haya muke yi a gidanmu karya yake yi."
Yace." Nine makaryaci kenan." Banza nayi masa na shiga cikin bargon ina share hawaye.... Mik'ewa yayi ya futa daga d'akin, ni kuma na shiga tunanin maganganun shi.
Amjad na futa parlor ya tadda Hafsa a zaune ta k'urawa kofar dakin Asma'u ido, cikin mamaki yace." Ke Lafiya me kike yi bakiyi bacci ba."? Furgitt Hafsa ta dawo hayyacin ta. Sai ta hau ya 'ke da kame-kame yace." Tashi kije ki kwanta dallah." Cikin tsare gira yayi maganar! Hafsa ta mike simi-simi ta shige daki gwiwar ta duk ta sage, Amjad yana yi mata mugun kwarjini a rayuwar ta ta inda ko muryar shi taji sai taji gabanta ya fad'i kusa da mahaifiyar ta ta kwanta cikin sarewa dà al'amarin shi ta fashe da kuka me cin zuciya.
Bedroom dinshi ya bude ya shiga yana Jan tsaki in banda abun Innah yana da Asma'u a gidan sa me zaiyi da wata Hafsa a halin yanzu Sam babu maganar aure a tare dashi domun yana ganin Asma'u shi ta Tara dukanin abubuwan da yake so matar auran shi ta kasance dasu.
A gurguje Yayi ya wanka yana tunani k'amshin jikin Asma'u da yanda yake jin wani sihirtaccan kamshi na futa daga sumar kanta. Lumshe idonsa yayi ya nufi d'akinta cikin karsashi da k'warin gwiwa.
[12/12, 10:04 AM] .: *BABBAN YARO*
*85*
Cikin bargon ya shiga yana laluben ta... Hannunsa na ture lokacin Dana ji yana 'kokarin kama Brest dina tsigar jikina duk ta mike saboda yanayin jikinshi sanyi ruwan da yayi wanka take na fara sauke ajiyar zuciya.. Birkitoni yayi muka fuskanci juna dashi ya kura min idanunsa masu mugun kashe min jiki sai wani lumshe so yake yana cizar lips d'insa, nagane shi mutukar zai yi futuna zai dinga lumshe min ido yana lasar leb'e kamar wani yaro.... Cikin wani irin voice yace." Ki d'auka a ranki kin zama ni na zama ke a duniya bani da wacce zan kawo wa matsalata sai ke ina so kema idan wani Abu na damun ki naki ko na cikin gidanku ki fad'a min insha Allah zanyi iya iyawa ta akai, ina fatan kin fahimta." Duk wannan maganar da yake yi yana yi yana shafa min jiki da hannunsa hade da goga min fuskarsa a wuyana, bakina na rawa nace"Nima ban 'b'oye maka komai ba wallahi abunda kake tuhumata dashi ban sani ba ina jin bayan barina gidan abun ya faru, amma mungode sosai da wannan karamcin naka ubangji Allah ya kara maka suttura."
'Kasa kasa yace." Amin." Ya cigaba da ya mutsa min jiki daurewa kawai nake yi don kar yaga gazawa ta amma fa gabana sai fad'uwa yake yi ina jin tsoron yace zai 'kara wani sex din dani don ko yanzu dana shiga ruwan zafin banji wani sauyi ba gurin har yanzu rad'adi yake min.
Hannunsa ya zura ta bayana yana kokarin cire min Riga.. Nace." Abban baby ban... Maganar ta katshe lokacin da naji saukar fuskar shi tsakanin Brest din yana gogo min gurin.... Naji wani irin Abu jikina yayi hannuna na sanya ina kokarin ture kanshi murya na rawa nace "Bani fa da Lafiya ka bar...kabari don Allah."!!
" Uhum-Uhum."!! Ya fada kamar wani yaro 'karami wannan salon NASA yana mugun kashe min jiki... Na dinga motsi da kafafuna ina ture shi. Da kyar ta d'ago kansa yana kallona da idanunsa da suka sauya yace." Ki Bari in 'kara wani zaki ji dad'i Wannan karon kuma baza kiji zafi kinji."!? A shagwabe Yayi maganar, zuciyata ta 'kara dilmiya a cikin kugin son sa.... Rintse idona nayi saboda bana so ya fuskan ci wani Abu daga gare ni fuskarsa ya matso da ita daf da tawa yace." Me kike so in miki." Shiru nayi masa gabana na fad'uwa in San samu ne zance masa ya tsotsi Brest d'ina domin ina mugun jin dadin haka, amma kunya baza ta barni ba
Cikin wata kasallaliyar murya yace." Ki insha nan."? Yafad'a yana 'kokarin zare min dogon wandon jikina, kara runtse ido nayi ina turje k'afafuna domin hanashi aikatawa, cikin zuciya INA fadin "Sam bashi da kunya wallahi.... Duk abunda take yi da k'afafunta sai da Yayi nasarar zare wandon dama babu 'k'aramin a jikinta, wata lafiyayyar ajiyar zuciya ya sauke jiki ns kyarma ya kafa kansa s gurin..... Asma'u ta saki a jiyar zuciya me k'arfi ita da take turje-turje tana hanashi sai gashi ta bude masa 'k'afafu sosai tana saki nishi hade da shafa sumar kansa
*Zaku ga ina rubuta abubuwa masu tsauri cikin littafin, ina in fahimtar daku abunda yake faruwa tsakanin ma'aurata, rashin sakin jiki da juna gurin mu'amular aure tana kawo na'kasu da koma baya kan zamantakewa aure yana da kyau ace ma'aurata su amince da junansu gurin auratayya su dunga 'kokarin farantawa junansu mata muna da wasu abubuwa da yawanci maza basa so shine gidadanci da kunya mutukar akace wannan mijiki ne kun Riga kun zama d'aya ke dashi ki saki jiki dashi ta ko wane fanni ki kula dashi mussaman a shimfid'a duk abunda kika lura yana so gurin mu'amular Ku ta aure kiyi masa zaki samu BABBAN matsayi a zuciyar sa kuma zaki samu lada gurun ubangiji, amma abun mamaki shine zakiga namiji ya zake yana miki wasa gurin sex kina jin dad'i amma shi da yace yimin kaza Ku tab'a mun nan ko kuma tsotsar min nan sai ki hau no'ke-no'ke wai ke kunya dan rainin hankali wasu suce 'kyamkyami wato shi baya jin 'kyamkyamun naki yake tsotse ki, don Allah mata mu ringa ma mazan mu adalci Wallahi mafi a kasari wasu matan ne suke jawo mijin su shiga bariki ko kuma in yaga 'yan mata ya dinga rawar jiki ko dako a gabanki ne, ke kuma kiyi ta jin haushi gashi dai Matsalar daga gurin ki ne kin kasa gyarawa. Wallahi maza suna son jarumar mace wacce zata iya daukar dukanin futunar su idan sunzo da ita ko wane sitayal mijin ki yace." Zai yi dake gurin sex kar ki Gaza ki bashi hadin kai koda Ku ke kina jin zafi ne ki barshi yayi domin ya samu gamsuwa dake ko ya futa bazai ji sha'awar matan waje ba, ke ko yaji sha'awar ma yasan idan ya dawo gida yana dake bashi da matsala. Yawancin maza suna son matansu suyi masu goho domin su kadai suke jin dadin da suke ji gurin hakan, mafi a kasarin mata mu kuma bama son wannan gohon saboda zafi gashi babu wani dadin kirki, ki saka a ranki don ki faranta masa rai kikeyi ki Bari tukkuna ya samu nutsuwa dole kema zai biya miki taki bukatar, akwai matsaltsalu sosai a zamantakewar aure mussaman gurin sex yana da kyau matan da mazan kowa ya gyara domin kawo zaman Lafiya a zamantakewar auran gaba daya.... Nasan cikin gruop din nan akwai 'yan mata sosai akwai kuma iyayena akwai wa' yanda na girma suka girme ni duk dai matane mu ina fatan wannan tunasarwar da nayi ta amfane mu gabadaya ubangji Allah yasa mu dace*
****
A ranar Amjad da Asma'u rayuwa suke yi me dad'i da sanyaya zuciya duk wani takaicin da ya shigo dashi gidan ji yayi ya yaye domin Za'kin Asma'u ya mantar dashi komai ita kad'ai yake gani a halin yanzu ko wace gaibu ce indai da Asma'u a rayuwar shi, Asma'u ta ji dad'i aure domin ta faskanci mijin nata jarumi ne kuma jajirtacce sai da ya tabbatar ya gamsar da ita sannan ya saurara mata, suka rungume juna suna sakin numfashi cikin gamsuwa.
Da asubah tare suka yi wanka tsaf Asma'u take tafiyar ta domin wannan tale-tale da take yi ta daina yi sai dai yanayin jikinta da Yayi sanyi wannan kuwa dole ne tunda an yage mata wannan tantanin na budurci hak'ika budurcin 'ya mace yana da mutukar daraja a tare da ita Wannan zai siya miki daraja da martaba gurin mijin ki zai ta gani kimarki saboda yasan shine ya fara sanin ki to hakane ya kasance gurin Amjad wani irin 'kimar ta yake gani yana sawa iyayenta albarka da shi kanshi Jahid din da ya sadaukar masa da Asma'u
***
Yana kwance kan bed yana bacci sosai Asma'u ta gama shirnta tsaf ta tsaya kanshi kura masa ido tayi tana kallon fuskarsa ganin yanda take futar da wani irin annuru gaskiya ta more miji kyakyawa me kyawun zuciya uwa uba kuma jarumi cikin maza dole ta dage a kansa.. Ajiyar zuciya ta sauke tana tuno al'amarin da faru tsakaninta dashi jiya, murmushi kurrum tayi da ta tuno irin sambatun surutun da ya dinga yi mata k'arshe sai da ta rufe masa baki sanin cewar basu kadai bane a gidan. A hankali ta runkufo kansa ta sakar masa kiss a kunci karaf! Ya rike ta tsira mata rikitattun idonsa yayi yana kallonta.... Duk sai ta diririce ta fara kame-kame! Ya mike zaune sosai hade da sanya ta s tsakiyar k'afafun shi yana shakar kamshi jikinta sai wani lumshe idonsa yake jikinsa har ya soma kyarma! A sark'e yace." Zaki sumbace ni ki gudu to na kama ki idona biyu kiyi min yanzu Ku kuma in 'bata wannan kwalliyar."
Asma'u ta diririre "Ni fa b... ba wani Abu Zan.... Maka ba." Tafad'a cike da kunya.
Yace." Ok zaki gyaramin kwanciya ne kika rankwafo kaina kome ."? Cikin sigar tambaya ya fada."
Kunya duk ta isheta fuskarsa ya cusa tsakanin wuyanta yana gogo mata gemunsa tuni tsigar jikinta ta fara tashi da kyar tace." Abban baby ka bari ba babu dad'i Wallahi."
A hankali yace." Kike rantsewa babu dad'i.'' Daga kanta tayi a shagwabe!! Babu zato taji ya damk'i dukkanin Brest din nata da hannunsawa biyu yana murzawa yace." To Wannan fa."!!. Hannunsa take kokarin cire shi kuma yana kokarin d'age rigar Yana so ya zura hannusa sosai yaji laushinsu cikin hannunsa duk ya wani burkice mata kokari kurrum yake ya kwantar da Ita ita kuma ta turjewa.... Da kyar ta samu ya sake ta ta mike da sauri tana gyara rigar Dan har biriziyar ta balle daga baya.... Hararsa tayi kasa-kasa ta zumb'ura bakinta hanyar futa ta nufa yace." Kizo kar ki futa nace." Kin zuwa tayi ta bude dakin ta futa da sauri tasan halin futunar shi jiya idan ba matantawa tayi ba sai tace sau kusan uku yana yin rileazing a jikinta da ya kawo yake 'kara wani 'k'arfin kamar wani doki
Kicin ta nufa tana baza kamshinta mai dad'i gaske Innah Suwaiba da Hafsa ta Tarar a tsaye suna yiwa Iyami masifa kamar wasu iyayen ta
*12/12/2019*
[12/12, 10:23 PM] .: *BABBAN YARO*
*86*
'Kamshin turaran ta ne dauki hankalin su, suka juyo da sauri suna kallon bakin 'kofa. Asma'u ta hade fuska sosai domin taga irin kallon da Innah ta watsa mata, cikin ladabi tace"Innah kin tashi lafiya." ? Innah Suwaiba tace"Da ban tashi ba zaki ganki, don baki da kirki zakiyi min irin wannan gaisuwar kamar wata sa'ar ki, ko kuma shi mijin naki bai fad'a miki matsayi na a gurin shi ba." ?
Cikin kwantar da harshe nace"Inna kiyi hakuri don Allah ba sai Abban baby ya fad'a min matsayin ki a gurin shi ba na sani dani dashi duk muna karkashin ki kuma ke a matsayin mahaifiya kike a gurinm...... Inna Suwaiba ta katse ta hanayar fad'in.
"Ke bana son kinibibi da iya samun guri da kin dauke ni a matsayin uwarki ai baza kiyi min irin wannan gaisuwar ba."!
Shuru nayi mata ganin yanda take magana a hasale bana so ina fada tana fada babu mutumci yin hakan.....Iyami na kalla cikin taushin murya nace" Iyami me ake had'awa na kalaci."?
Iyami tace"Yanzu dai zan fara aikin." Cike da mamaki nace"Yanzu kuma."? Tace" E wallahi na shigo kicin din ne nagansu suna aiki shine kika shigo wai bazan ta'ba komai ba sai sun gama."
Raina ya 'baci sosai Iyami macace mai 'kokari da ganin girman mutum Sam bata raina mutum tana da mutumci bazan so abunda zai "bata mata rai ba. Nace''Innah da kinje kin huta Iyami zata hada komai na kari kamar yanda ta saba kome kike so ki karya dashi ki fad'a zata miki."
Hafsa ta hasalo! Ta inda take fad'in"Babu wata banza da zamu tsaya ta yi mana iko da abunda muke da iko dashi ke kibar wani hura hanci a gidanan kina wani baza 'kamshi ke kanki mu muke da iko dake saboda haka ki iya takunki."
Duk 'kokarin danne zuciyarta da nake yi abun ya faskara na kalli Hafsa fuskata a had'e nace"Kiyi shuru tunda ba dake ake ba."! Innah tace"Baza tayi shurun ba sai ta saka baki domin itama watarana mai bada doka da oda ce a gidanan.""
Na bude baki kenan zanyi magana granny ta shigo kicin din tana fadin"Hayaniyar me nake ji ne a gidanan da safiyar Allah." ? 'Kasa nayi da kaina INA 'kokarin mayar da hawayen da suke 'kokarin min...... Innah tace"Yarinyar 'kankanuwa ta tsaya a kaina tana 'kokarin zagina da safiyar."! Granny ta kalleta cike da mamaki tace"Asma'u baza ta zage ki ba Suwaiba don Allah mu zauna lafiya ki k'yale yara suyi abunsu."
Innah Suwaiba