Showing 12001 words to 15000 words out of 16335 words

Chapter 5 - JIKAR MAMMAN BOOK 1 HAUSA NOVEL

13 Oct 2024

2326




"Zaki abin da nace ko sai na ɓalɓallaki....,


tashi tayi santsin tiles da aman da tayi ya kwashe'ta ta kifa kuka tasa duk wanda ya ga dije a yanzu sai ya tausaya mata zuciyarsa ce tayi rauni fita yayi ya dauko face mask yasa ɗagata yayi cikin kyamkyami ya ɗagata hawayene kawai ke zuba a idon'ta ba bakin magana jikinta zafi raɗau cire mata kaya yayi duk sun ɓaci ya jefa cikin dustbin Danna wani jan abu yayi tuni kayan dukai ƙasa ajiye ta yayi akan kujerar dake toilet ɗin dakyar ya samu ruwan ya tsaya haɗa mata ruwan wanka yayi me dumi yace



"Zaki iya wanka....,


kai ta girgiza tana shashsheƙar kuka takaici ne ya ishe shi yace



"tambayar ki nayi bacewa nayi ki kuka ba....,

ƙasa tayi da idonta tsaife mata kai ya fara abin ya bashi mamaki ganin irin tulin sumarta shampoo na maza yasa mata domin bashi da na mata da kayan gyaran kai ya wanke mata tas kamar ance kalli ƙasanta kuka yasa tace



"Dan birni kalli ƙara fitowa yake shikkenan mutuwa zan yi ko.....,


kallon gabanta yayi kenan yau dije ta fara period banza yayi mata wanka ya fara yi mata tun da yasa mata soso akan kirjinta shi ƙadai yake wanke wa har soson ya waɗi be sani ba kuka tasa ta janye hannunsa tace.


"Dan birni zan iya wankan da kai na...,


harara ya gallamata yace



"da nace zakk iya ce min kikai a'a dan haka sai na ƙarasa miki.....,


to haka aka gama wankan duk rabi wasa towel ya bata ta ɗaura kamata yayi suka fito bayan ya ajiye ta a kan gado ya koma ya gyara toilet ɗin sannan yayi wanka fitowa yayi lokacin har bacci ya ɗauketa tayi daddai buɗe wardrobe yayi ya ɗauko riga t-shirt yar gidan mont blanc maroon colour sai threequarter milk colour sosai yayi kyau farar fatar sa har ɗaukan ido take hand dry yasa ya busar da sumarsa sai sheƙi take zama yayi ya ɗauki wayarsa


Online shopping mall ya shiga yafara yi mata order kaya masu kyau da tsada bayan ya gama ya ajiye wayarsa kura mata ido yayi dija baza ka sata a sahun munana ba


yau sai yaga tayi mai kyau ko dan yayi mata wanka ne.....tsaki yaja ya tashi gyara mata kwanciya yayi wayar sa ce tayi ƙara da sauri ya ɗauka har sun kawo kayan


fita yayi ya karɓo ya dawo ciki har yanzu tana bacci duba kayan ya shiga yi yawa wanda zai buɗe shagon sai da kayan mata pant ya ɗauko tare da audiga haɗamata yayi ya a hankali yake samata dan kar ya tashe ta daga baccin da take ihu tasa ta miƙe zaune tana zare ido cikin takaici tace



jan bakin'ta tayi sakamakon wani kallo da ya watsa mata kallon wandon tayi tace



"dan birni me ce wannan....?,


ƙarasa samata yayi ya zauna gyara towel ɗin tayi ta jin gina da frame ɗin gado cikin deep voice ɗin'sa yace

"i hukunce-hukuncen jinin al'ada wanda ake kira Jinin haida, yana da matukar muhimmanci sanin hukunce-hukuncen jinin al'ada, muhimmancin ba wai ya tsaya ga mata bane kadai a'a har da maza, domin abubuwa da yawa na ibada da na zamantakewa suna da alaka da jinin al'ada, misali mai jinin al'ada bata sallah ko azumi ko dawafi, wannan bangaran ibada kenan amma ta bangaren zamantakewa mai jinin al'ada ba'a sakinta idan Kuma aka yi sakin to ya tabbatar, ba kuma a saduwa da ita, sannan ga yadda Allah ya sanya idda da jinin al'ada, ta yadda idan aka saki mace sai ta ga tsarki uku (al'ada uku) kafin aka ce ta kammala iddah sannan ai maganar sabon aure, to idan tana al'ada bayan kowadanne watanni shida kenan sai bayan shekara daya da rabi za'a fara maganar aure, shi ya sa muka ce sanin hukunce-hukuncen wannan jinin ba wai ya rataya ga mata bane kadai har da maza...,


tun da ya fara tayi ƙasa dakai tana wasa da yanyatsunta Khadijah da sauri ta ɗago wannan shine karon farko da ya ambaci sunan'ta kuma full name ɗin'ta be damu da kallon mamakin da take mai ba yace



"Da fatan kin fahimci me nake son ki fahimta ba mutuwa zaki ba wannan alamace dake nuna kin girma duk wani shashanci sai ki dena shi...ki zama nutsastsiya...,




kamar taji nasiharsa ta daga mai ka tashi yayi yace



"ga kaya nan kisa ni zan fita..,



kai ta ɗaga mai daukan mukullin motarsa yayi ya fita ta jima tana sake sake zuwa yanzu zaman birni ya isheta ko masallaci zai fita sai ya kulleta


tashi tayi ta fara duba kayan da yasiya mata kayane masu kyau da tsada wata duguwar riga ta ɗauka c-green tayi kyau sosai an kwatata da adon flowers masu kyau komawa tayi ta kwanta



*********

motarsa ya hau sai unguwar karkasara unguwar shiru baka jin motsin kowa sai abin da ba'a rasa ba

gaban wani gida me kyau da tsaruwa yayi horn me gadin ha fito ya buɗe shiga yayi ya tsaya suka gaisa gurin da yake parking ya shiga ya ajiye motarsa ya fito ya fito bashi da


shahararran girma daidai zaman mutun ɗaya tafiya yake cikin nutsuwa yawa me tausayin ƙasa gaban wata kofa ya tsaya kama tantance shi tayi ta buɗe ya shiga


ba kowa a floor amma tv na aiki sallama yayi maman fanna ce ta fito cikin farin ciki tace



"amsa sallamar sa tayi ta ci gaba da cewa uban masu gari kai ne yau a gidan na mu.....?,


sosa ƙiyarsa yayi da mukullin motarsa yace



"Ehwllh maman fanna....na same ku lafiya...?,

ga guri ka zauna wallahi Alhmdllh zama yayi inda itama ta zauna a two seater tana kallon'sa tace



"kwana uku da suka wuce malam hamma ya faɗa min yaga wasu mutane na zagaye gidan nan da alama akwai abin da suke nema.....ko labari ya isa kunnan mery...,

ajiyar zuciya ya sauke yace


"ban jin cewa ta sani.....ko wanne takun'ta yana kan idona zan ƙara matakan tsaro a gidan nan in hakan be yuhu ba zan dauke ku daga shi in mai da ku wani gurin.... babban hatsarine a yanzu su san da zaman ku....,


kai maman fanna ta jinjina tace




"hakane kuma ina su NASMA....da fana suna lafiya...?,



suna lafiya qalau


Maman fanna tace



"Ni wallahi hankalina bazai kwanta ba inhar ba ganin ka dawo da su NASMA nan gidan ba kar ta cutar da su....,


baza ta taɓa cutar da su ba saboda a yanzu idon mutane na kanta babban hatsarine a gareta ace wani abu ya samesu a cikin ma'aikatan gidan akwai wayan da nasa suna yimin aiki ban taɓa zaton cewa aunty Mery za tayi haka ba ashe son karya take nunamana ban san ya akai daddy ya ƙara auran ɗaya daga cikin dangin ummi ba bayan yasan ba son addinin mu suke ba ni yanzu ina zargin wani abu anya kuwa aunty mery ta musulunta duk dabi'un'ta dana da ba banbanci



dariya maman fanna tayi tace



"Mery shu'uma ce nasan da tasan da zamana a doran duniya hankalin'ta bazai kwanta ba sai ta kashe ni.....,


tashi yayi yace



"Hakane Bara in duba ummi....,

To tace mai hawa sama yayi dakin dake kallon sa ya buɗe kuramata ido yayi kwalla ta cika kurmin idonsa sauran kiris ta zubo kamar ko yau she ba ci gaba tana kwance ba abin da ke aiki ajikin ta ba ta ƙara haske ido ta kura mai kokarin tashi take ganin sanyin idaniyanta amma ina takasa


ƙarasowa yayi ya durkusa hannunta ya riƙe ta riƙe shi gam cikin rawar murya yace


"Ummi ya jikin naki....,


ido ta kura mai kamar ko yau she ba magana sai murmushi da take mai hawayen da yake riƙewa tun da ya shigo gidan suka sami nasarar zubowa murya na rawa yace



"ummi zalinci baya ɗorewa insha Allah Ubangiji sai ya kawo karshen duk wata matsala.... Allah ya baki lafiya....,


so take ta sa hannu ta goge mai hawaye amma ta ƙasa fahimtar hakan da yayi yasa hannunta a fuskarsa ya haɗiyi wani yahu me kauri yau ummi dake shirya shi yau ummi da take dafa mai abincin da yake so ita ta koma haka

duniya abar tsoro ce in mutun be mutu ba a gamai mai halitta ba tashi yayi yace


"Ummi nasan kina jina gobe zan tafi gurin Chicago ki min addu'a Allah ya kai ni lafiya.....,


Ido ta ƙura mai tuni ya gane me take nufi yace



"KHALIFA SUHAILA AUTA NASMA suna lafiya kullum suna kiwar ki Khalifa ya tafi Cambridge yau....ya zo hutu..,


yana kaiwa nan ya fita ganin hawayena na zuba a idon ummi ya dade a be sauko ba sai da ya gama kukansa ya sauko maman fanna ta miƙe tsaye tace......✍️



*labari ya dauko zafi me kike jira har yanzu baki payment ba ranar Litinin zan fara book 2 bazan fitar da document ba yau na buɗe paid group karfe 7:00 na ranar Litinin zan yi update na book 2*


`Zaki iya biya ta wannan account ɗin`

*`814175374 amina alhasan Muhammad opay 500`*

~Ki turo da shedar biyata wannan number~


09061890481


```Niger Cameroon chadi za ku iya turo da katin VTU ta wannan number```
*0906189048*

*_zuwa 14 gawata zan fara posting ku hanzarta biya wannan karon bazan fitar da document ba_*

*dan Allah in kinsan ba siya zaki ba kar ki min magana*

*Me kuke jira sauran pages 4 book 1 ya ƙare*



*Jikar Mamman*


Episode 15-16 end of book one

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k

Kai namijne kana kuka ina ga mu mata kamata yayi mu rungumi ƙaddarar da Ubangiji ya bamu inna ga kana kuka zuciya'ta rauni take Imran insha Allah wata rana sai labari



da yardar Allah maman fanna ni Zan tafi


da huri haka....?,


Inna koma zan ɗauki Khadijah in kaita ai mata biza jibi mu bar ƙasar nan Insha Allah



Murmushi tayi tace


"Allah ya kai ku lafiya amma kuma shine baka kawo mana ita mun ganta ba...,

kamar ko yau she murmushi yayi yace


"Amin Allah ya ƙaddara saduwar mu....,


Amin tace ya fita motarsa ya hau sai unguwar sani me nage horn yayi me gadi ya buɗe mai gate daidai'ta parking ɗin'sa yayi ya fito shan gabansa nabeehat tayi tace



"Sweet tun ɗazu fa nake jiranka amma ka ganni kamar baka ganni ba....,


matsa min zan huce ya faɗa ransa a ɓace

cije lips ɗin'ta tayi ranta duk a ɓace yake jiniya suka ji da alama daddy ya dawo Hilux Hilux ne suka danno hancin motar su gidan tare da yan rakiyarsa da sauri


Imran ya jiyo daddy yayi zuwan bazata bodyguard ɗinsa ne suka fito ɗaga daga cikin su ya buɗe masa kofa ambassador Ibrahim Mamman takai tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa sanye yake cikin ɗanyar shadda kamanninsa da na mahaifinsa sai suka fito sak tabbas jini ba karya ba jinin ambassador Ibrahim Mamman ke yawo a jikinsa

ɗaga hannu yayi tuni bodyguard ɗin suka dakata da binsa



yan rakiyar su ka juya daskarewa nabeehat tayi inda ta shiga tashin hankali dawowar daddy na nufin abubuwa da yawa karfa ya rusa musu target ɗin su jakar hannun daddy Imran ya ƙarɓa nabeehat ta lula duniyar tunani bata san ya huce ba da sauri ta shiga cikin


Kai tsaye bedroom ɗin mamy ta shiga tana zaune da laptop a gabanta gefen ta ihasan ce zaune da fruit salad a gabanta tana ci da sauri ta ɗago tace


"daughter lafiya kika shigo a hargitsai.....,

mamy ina batun lafiya daddy ya dawo fa


wata iriyar dariya mamy tasa tace



"nabeehat daddy zan dawo haka kurum ba tare da ya iɗa abin da yake ba zai dawo da ga Dubai ba tare da ya sanar ba zai yo tafiya ba shirine......? wannan aikin nawa ne dole a gobe ko a daran yau a daura muku aure da Imran dole ki bishi kije ki gasa waccan jakar bawai na kyale ta bane a'a in gama da manyan ƙwari sannan indawo kanta......,


Tsalle nabeehat tayi tace


"I love You so much mamy.....zama tayi a kan gado tace



"zuwa gobe Imran ya zama mallakina harara ihsan ta gallamata tace



"Nabeehat an samu abin da ake so..,


fari tayi da idonta tace


''wllh kuwa buri ya cika.....,



******



har part ɗinsa Imran ya raka shi zama yayi Imran a ajiye mai jakarsa zai fita yace



"Imran......,

juyowa yayi jikinsa a sanyaye yace



"daddy gani....,


guri ya nuna mai zama yayi kamar saukar aradu yaji mahaifinsa yace



Imran mahaifiyar ka tanuna rashin jin dadin haɗaka da dije da nayi to na kawo masalaha yau insha Allahu za a ɗaura maka aure da nabeehat na ma faɗawa malam ya amince haka yan uwana


da sauri ya ɗago ya buɗa baki zai magana daddy ya tari numfashin'sa yace



Imran a wannan karon ma kai min biyayya Allah ba zai taɓa taɓar da kai ba Allah yayi maka albarka ka amshi kai muku biza tare dukkan ku ku tafi Allah ya bada zaman lafiya


Tashi yayi jikin'sa duk a sanyaye ba nabeehat yake ƙi ba halinta dole kuwa in har tana son zama da shi ta gyara amin yace ya fita yana fitowa sai ga sa'eed amininsa cikin farin ciki da kaunar juna suka gaisa cikin zolaya sa'eed yace


aa tuzoru har yau kaƙi kai aure


harara ya zabga mai yace


"mu shiga daga ciki mana ya su hajiya.....?,

wallahi hajiya tana lafiya ashe kai aure ba labari sai maman da sauri ya tushe mai baki yace



"me kake shirin yi haka.....,


hakane kuma kar sisi Lagos taji Kai wannan yar uwar mahaifiyar taka sai addu'a tazo gida sai cin karanta take ba babbaka

dukan wasa yakai mai ya goce study Room ɗinsa suka shiga zama yayi shima sa'eed ya zauna yace



"Abokina kamar kana cikin damuwa.....?,


ajiyar zuciya ya sauke yace



"ba ƙarama ba sa'eed ga rashin lafiyar ummi daddy ya manta da wanzuwar ta a duniya tun shigowar mamy Ihsan komai ya can za da muna cikin farin ciki da walwala yanzu kuwa babu ko ɗaya abin da baka sani ba mamy house girl ɗin ummi ce ba yar uwar ummi bace...,


da sauri sa'eed ya ɗago cike da mamaki yace



"House girl ya akai daddy ya aureta me ya faru da ummi ta zama haka.....?,


ajiyar zuciya ya sauke yace



"Sa'eed nima bansan na tambayi su nasma wai sun manta sun kasa tuna me ya faru daman khalifa baya nan na tarar da ummi ne cikin wani muhuyacin hali tana cikin wannan hali daga nan bata kara sanin inda kanta yake ba shima har yau be ƙara yi min maganar ba ni kuma ban mai ba maman fanna a gabanta komai ya faru sakamaƙon raunin da taji akai har ta shiga koma sai da akai da gaske sannan ta tashi ita ce hujjata amma kash komai ya goge na kwakwalwar'ta amma likitoci sunce inhar taga abin da yayi shock nata komai zai dawo mata.....,


Imran wannan wacce irin sarkaƙiya ce haka....?,


Kafa ya ɗora kan ɗaya yace



"A gidan nan muna da CCTV camera da abin zai faru sai da aka lalata komai na duba banga komai ba ashe an lalata wayarin ɗinsu.....insha Allah komai yana gab da zuwa karshe.....,




Da yardar Allah

yau daddy yayi zuwan bazata amma ni yayiwa zuwan mamy ta haɗa aurena da nabeehat yar gidan aunty Rebecca yayar mamy amma ni yanzu ba wannan ce damuwata ba wannan auran auran manufa ne tayaya aunty rabecca da ta tsani musulunci ta bari yar'ta ta musulinta sannan ta auri musulmi saboda da fa ummi tayi ƙoƙarin musulta family ɗinsu suka koreta ta zo kano hisba ta musultar da ita.....,


Runtsai idanuwansa yayi ya ci gaba da cewa



dole kafin in tafi inje Benue gurin uncle yohana shi kaɗai ne ya ragewa ummi ɗan uwa shi zai bani labarin me ya faru ya akai aunty Mary ta zama matar daddy.....



Good idea uncle yohana ne kaɗai zai iya warware mana wannan kullin....


Sai kusan 3 da rabi ya tafi yana tafiya ya bi tawa kofa da zata sada shi da shashinsa bata floor dan haka ya shiga bedroom tana kwance sai sharar bacci take girgiza pillow da take kwance yayi ba alamun zata tashi sai ma ƙara gyara kwanciyarta da tayi dan ƙaramin tsaki yaja yace



"Khadijah Khadijah Khadijah....,


shiru ba alamin zata tashi abin da be sani ba Allah yayi wa dije nauyin bacci ganin zata ɓata mai lokaci yasa hannu ya fara tashin'ta cikin takaici ta miƙe tana mutsussuƙa ido harara ta gallamai ta murguɗa baki tace



"Wallahi dan birni kana ɗaukan alhakina tunda nazo garin nan ban samu nayi bacci me kwanciyar hankali ba ni wallahi ka mai dani inda ka ɗauko ni......,



hawa kan gadon yayi yace



"bana hanki wannan tsiwar ba.....,


kau da kanta tayi ta haɗe rai tace



"ni wallahi na gaji ka mai dani gida yanzu haka nasan madu yana nan yana nemana yanzu ina mafarkinsa ya ban furan kauna ka tashe ni.....,


Ji yayi wani abu ya chaki zuciyarsa besan lokacin da ya haɗa bakin suba wata iriyar sunba yake mata kamar zai tsinƙa mata harshe kuka yasa amma ba damar yinsa sai dai hawaye kara birkicewa yayi ya zura hannunsa cikin rigar ta wani irin mustsuƙa yake wa breast ɗinta yawa zai tsinka su sai da yayi me isar ta sa sannan ya kyale ta yace


"Wannan shine hukuncin da zan dinga yi miki duk randa kika ƙara furta wani abu da ya shafi madu tashi kisa hijabin ki mu tafi....,


kifa kanta tayi a pillow wannan wacce irin ƙaddara ce haka tun da tazo yake mata izaya wani irin zogi kirjin'ta ke mata yawa zai cire kuka ta ci gaba da yi har ya shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login