Showing 9001 words to 12000 words out of 16335 words

Chapter 4 - JIKAR MAMMAN BOOK 1 HAUSA NOVEL

13 Oct 2024

2324

wani abu ya biyo baya tsakanin ka da mamana da yake sunan iya aka samata sai mahaifiyar ka ta bar gidana ban hanaka ba bin umarninta amma ban da na sakin mamana hakkin kula da ita in ka sauke kanka nasan kai ba jahili bane ita kuma mahaifiyar ka taje gata ga duniya nan tafi bagaruwa iya jima kai da mamana ɗaya kuke a gurina...na lura maryam ta manta haka.....bazan taɓa hufuntar da Khadijatou ba ko dan amanar dan uwana yau maryam ta kai ni mukura duk abin da take ina sane da ita bata kaunar dangina na....da duk wanda zai raɓeni indai ba nata bane....,

runtsai ido yayi me mahaifiyar'sa tayi wa daddy yau ne karon farko da yaji dad'i yayi mummunar furuci akan'ta wa yake zuga mamy har daddy yayi fushi da ita haka sun sa shi tsaka me huya da kyar ya buɗe baki yace



"Insha Allah hakan ma ba zata faru ba...,


ka fara gyara gidan ka dake darmanawa ka koma dan bazan yarda da zaman ka ba bayan kana da gida da mata


Lumshe idanuwan'sa yayi yace



"insha'Allahu zan ƙarasa... gyarawa,


Sallama sukai ya kashe wayar zuba tagumi yayi abin duniya ya ishe shi shi yanzu ma ba wannan ce take damin'sa ba wai ya tare da DIJE a gidan'sa a matsayin wa...?

tuni wata zuciyar tace mai


*MATAH* girgiza kai yayi wannan abin kunya ne a gare shi consultant doctor na Illinois Chicago friend ɗinsa da suke tambayarsa yau she zai aure sai su tsinci wannan doctor me firgita class lady ya ƙare da auran yar karkara mara ilimi yarinya ai wannan dariya za ai mai ina turawan da yake ma'amallah dasu ga wacce ya ƙara da ita ganin tunani yana shirin zautar da shi ya miƙe da sauri ya haura kan gado DIJE ta suma rubar da ya sha ruwa ita ya ɗauka ya tafi toilet ya ɗebo ruwa ya watsa mata firgigit ta farka ƙara ta saki ta ja baya tace



"Wallahi Allah ya isa....ɗan ai bata ƙarasa ba ta fita aguje duk kuwa da ciwon da jikin'ta ke mata sai ta nemi ciwon ta rasa ganin ta fita ya dakata jingina yayi da bango yana tuhumar kansa


Me..isa ya aikata haka ya buɗewa yarinyar hanyar ƙara raina shi tsaki yaja lokacin da ya tuno irin dattin kayan ta da sauri ya shiga toilet ya fara kakarin amai amma ba abin da ya fito toothbrush ya ɗauka yasa MacLean yafara wanke baƙin'sa

ya wanke baƙin'sa yafi sau biyar daga karshe ya hakura ji yayi ya taka wani abu da sauri ya kalli ƙasa kayan'ta ne ai besan lokacin da ya sa kansa cikin sink ba ya shiga kwara amai sakamakon wani wari wari da ya bigi hancin's

ahaka daddy yake cewa ya tare a gidan'sa ya tabbata ko kwana biyu bazai ba ya mutu ko wata gagarumar cutar ta bacteria ta kama shi sai da ya gama ya yayi wankan tsarki fito a hawalce kan'sa har saramai yake saboda ciwo cire jallabiyar jikin'sa yayi ya kwanta yana mai da numfashi.....sahannu yayi ya kashe futular daƙin dakin yayi duhu

zazzaɓi ne ya rufe shi ya ja blanket ya rufe jikin'sa har kansa Allah yayi mai kyamkyammi..... addu'ar bacci ya karanto da kyar ya shafa jikin'sa tuni wani wahallan bacci yayi awon gaba da shi.....


DIJE kuwa tana fita taci birki saboda ba kaya a jikin'ta takurewa tayi tana yi mai Allah ya isa ita kan'ta bata san adadin ta ba


ganin ta dade kuma ta dena jiwo mutsinsa ta sallalaɓa ta koma ɗakin da dakan kayanta yarda ta barsu haka ta same su sakawa tayi duk kuwa da sanyin da ake yi takurewa tayi ta zauna tana mai da numfashi bata san lokacin da bacci ya ɗauketa ba......



**** *KAUYEN TAKAI*




..............tun a suba shatu ta tashi ta ɗora kunun tallah tana gamawa gamawa tayi wanka tasa uniform ɗinta ɗaukan kunun tayi ta dubi mahaifiyar'ta wacce take sharar bacci tace




"Uwani uwani...,

da sauri uwani tashi duk baƙin'ta yahun bacci daga gani ko sallar asuba tayi ba cikin baƙin ciki tace



"Wallahi shatu baki min adalci ba ina tsaka da mafarki naje birni ana rabon kuɗi har an zo kai na kika tashe ni....,

ƙasa tayi da kanta tace



"Hi hakuri na tafi tallah....daga nan zan huce makaranta sai in bawa isah ajiyar bokitin....,


Afusa ce tace


"Uhmm ta koma ta kwanta


Fita tayi ta zauna a gurin da take saidawa tun da ta zauna ba wanda yazo ya siya tana yi tana duba lokaci har karfe tara da rabi jikin'ta ne yayi sanyi tabbas ta koma gida ba ko ficika sai uwani ta naɗa mata duk

Isah me sai da indomine ya fito yace



"Shatu zan rufe guna na tashi sai kuma dare ko zaki fita daga ciki.....,


ɗagowa tayi kwalla ta taru a idon'ta tace


"to.....,


kamar kina cikin damuwa


ehwllh isah ko zan bar maka kunun nan zuwa an tashi daga makaranta in zo in karbi abin da ka siyar wallahi na koma ba ko ficika uwani dokana za tayi


komawa yayi ya zauna yace



"Wannan ba abin damuwa bane zan siye duka ki rabawa almajirai amma da shara ɗi....,


cikin jindadi shatu tace



"Wallahi na amince inhar zaka rabani da dukan...uwa..,


kallon gefe yayi ya kalli ya gu yace


"To shiga ɗakina...,

dan cirani ne ya zo garin dakin sa a rufar da yake sai da shayi take


da sauri ta shiga fita waje yayi ba kowa shigowa yayi ya zura hannun'sa ta wata ɓula ya rufo gunsa yasa mukulli ba wanda zai yi zaton yana ciki....


*Bazan fitar da document ba wannan littafi yana da tsayi sosai wallahi wata kila ya kai mu har book 3 ya babban'ta da irin wanda nake yi sai kuyi kokari a fara da ku da jin yarda zata kaya zan buɗe group ranar Lahadi Litinin na fara posting paidbook 500zuwa ranar Monday 14-10-2024 zan fara book2*

Kuɗinsa 500

Zaki iya biyata wannan hanyar

Amina alhasan Muhammad opay


8141785374

Ki turo da sheda ta wannan number


09061890481

In kina so ki magan tun yanzu ki biya kuɗi ki shiga group tafiyar book 2 ta daban ce

***********

shiga ɗakinsa yayi inda shatu ke zaune tana ganinsa tace


"Yauwa bani kuɗin in tafi tunda na shigo dakin naka.....,


dariya ya bushe da ita yace



"ai ban miki abin da zan baki kuɗi ba.....,



da sauri shatu ta kalle'sa tace



"To maza yi min in tafi lokacin makaranta yana kurewa...,


matsowa kusa da ita yayi da sauri ta matsa baya haɗa rai yayi yace



"Zo ki fita har ba zaki tsaya ba kuma kuɗi da zan baki na fasa ta kashe ki saboda duka ba damuwa'ta bace....ke da kina tunanin ba abin da zan miki in baki kudina to ko subaraka da kike ganin ana siyan a bincin su haka muke da su...,


chak ta tsaya ba yarda ta iya tasan halin uwani sarai yau sai ta kusa karyata cewa za tayi maba ta je tallan ba makaranta ta tafi hawayene ya zobo a idon'ta tace



"To kai hakuri na yarda...,


da sauri ya washe baki yace


"Yauwa ko ke fa.....,


kama hannunta yayi ya zaunar da ita akan matatciyar katifar'sa shima ya zauna cire mata hijabin'ta yayi


wani irin waɗuwar gaba take gata da ƙananan shekaru balle ta banbance fari da baƙi


rigar ta ya cire mata da da sauri yasa hannusa ya fara taɓa kirjinta...yau ba zafin jiya sai ma baƙon yanayi da ta shiga dan haka ta saki jiki sai da yazo kasan'ta sannan taji zafi amma haka ta daure in ta tuno da mahaifiyar'ta


......ana me afkuwa ta afku saidai da ya gama ya bata kuɗi ta tafi makaranta


******Unguwar sani ménage kwaryar birnin kano


Aunty Rebecca wallahi na rasa ta inda zan ɓollowa lamarin nan


ɗora kafa ɗaya kan ɗaya tayi ta gyara gyara gashin dokin da yasa tace


"Mery tun farko sai da muka faɗa miki kar ki aure Muslim kika ƙi yarda...ai ga irin'ta nan ya nuna miki yafi son yan uwansa akan ki.....,


kallon sama ceiling tayi tace



"Wallahi na gani aunty Rebecca daman be san cewa kura ce da fatar akuya ba an fada mai....sai kuma tayi shiru...,


dafa kafa ɗar yar uwarta tayi tace tsafi abin mukai miki kika aure shi shi za mu danki ya rabu da ita



"Kar ki damu ko za mu yi yawo ba kaya sai ta bada wani sauti da hannayen'ta tace


"Sai ya rabu da ita har mu za'a faɗawa tsafi besan cewa IBO gidan tsafi bane....,



da sauri SUHAILAH ta fito tace


"Mamy naji jikina.... ai bata ƙarasa ba tace



"Zaki huce ko sai na ballaki...,



kai ta girgiza tabar a yau tasa ayar tambaya akan mahaifiyar tata aunty Rebecca tace


"Mery har yanzu kina fuskantar matsala akan wannan yarinyar.....,



ehwllh aunty ita kaɗece ban shawo kanta ba ko shi wannan yaron yanzu yana girmamani amma baya cin abinci na naso ace na haifi namiji ba mace na haifa ba wallahi amma bakomai IHSAN ita ma zata maye min gurbin na miji lokaci kawai nake jira


*🤔 🤔.....?*

Aunty Rebecca tace


"Mery ita ma takusan zuwa hannu shi kuma kyale shege za muyi maganinsa...in daughter ta ta aure shi Alex ba kalar kowa bace face lmran


dariya suka sa gaban sune ya waɗi lokacin da Imran ya fito zai fita da sauri mamy ta tashi Rebecca tayi maza ta ɓoye giyar da suke sha har inda yake taje tace



"Imran nan da sati ɗaya na baka kaje gidan aunty Rebecca ku dai-dai ta da nabeehat....,


kansa ya dafe ganin ta juya mai kamar mahaifiyar'sa sak kamar ita ce take bata wannan umarni bazai iya bujere mai ba dan haka ya ɗaga mata kai ya fita


dariya tasa lokacin da idanun'ta ya dawo dai-dai a ɗazu kuwa wani hasske ke fita

komawa tayi ta zauna tace


"Aunty Rebecca pastor Joseph inchiwe ya iya aiki ya kika ga wannan abin da wannan yaron ne ke kawo min cikas....,

wata dariya ta sa tace


"Weldon sister good job...,



shigowa nabeehat tayi da ga ita sai mini skirt da karamar riga mara hannu tace


"Oyoyo ma...,

tashi aunty rabecca tayi ta rungume'ta tace


"how are you my darling Alex....,


Nasma ce ta fito riƙe da plate cike da chibis da glass cup a hannun'ta waɗowa ƙasa yayi ya fashe tuni su aunty Rebecca da mamy suka jiyo.... baƙin tane yayi mata nauyi.....✍️


*JIKAR MAMMAN*



*naga kuna ta joining group two to zuwa ranar 13 ga wata zan buɗe paid group wanda ya biya ya jishi a ciki littafin nan yana da sarkakiya a hankali za ku gane me yake ciki*



Zaki iya biya ta wannan account ɗin

814175374 amina alhasan Muhammad opay 500

Ki turo da shedar biyata wannan number


09061890481


Niger Cameroon chadi za ku iya turo da katin VTU ta wannan number 09061890481

zuwa 14 gawata zan fara posting ku hanzarta biya wannan karon bazan fitar da document ba

*dan Allah in kinsan ba siye zaki ba kar ki min magana*

episode 10-12

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k

book 1



da sauri mamy ta kalleta tuni ta manta me akai me ya faru kasa tunawa tayi mamy tace


"Nasma lafiyar ki..... tunanin me kike har kika fasa plate...?,

"Sorry mamy nima bazan iya tuna me naji ba da yayi shock nawa har ya fashe......,



kai mamy ta ɗaga yace

"Okay taking care....,


kai nasma ta ɗaga mata ta batare da tace komai ba ta shiga bedroom ɗinta gaban wani photo tsaya shafa fuskar matar tayi da sauri ta cire shi ta buɗe wardrobe ta ajiye cikin wata akwati ta mayar ta rufe zama tayi a baƙin gado ta zuba ta gumi so take ta tuna me ya faru a rayuwar'ta ta baya amma ta kasa


Suhaila ce ta shigo dafa ta tayi tace


"nasma tunanin me kike yi.....?,

ɗagowa tayi idanuwan'ta fal da hawaye cikin kuka tace



"Ummi....na,

da sauri suhaila ta rufe mata baki tana girgiza kai tace



"Nasma Allah zai duba lamarin mu....,

ta rungume yar uwarta tata hawayar suhaila ce tayi karasa da sauri ta ɗauka ganin ya Khalifa ɗagawa tayi tace



"ya Khalifa kardai tafiyar tazo...?,


a'a kizi ke da nasma part ɗina amma kubi ta baya kar mamy ta ganku


Okay ya kashe wayar kama hannun yar uwar tata tayi suka fita ba tare da mamy ta sani ba tura kofar shashinnasa sukai baƙin'su ɗauke da sallama ganin har bigbro yana nan sai ta kansu sukai suka shiga samin guri sukai suka zauna Imran yace


"Nasma Suhailah ku haɗa kan ku duk abin da mamy zata baku da hannun'ta kar kuci ke suhaila kece babba ki ɗinga yi muku girki ko na yan aiki ban yarda kuci ba....,


suhaila tace



"Insha Allah zan kiyaye....,


Allah ya yarda zuwa jibi zan bar garin nan cikin rashin jin dadi nasma ta ɗago tasa kuka rarrashin'ta yi yana tuna rayuwar farin cikin da sukai abaya amma bakomai da sanin Allah khalifa ma rarrashin'ta yake yi da kyar tayi shiru tashi sukai suka fita shima Imran tashi yayi yace



"nan da goma sha biyu jirgin ku zai tashi sai ka ƙarasa shirinka....,


To Allah ya kai mu


Amin ya Allah tashi yayi ya ɗauki key ɗin motarsa yace


"Zan fita gusto inci abinci....,


bigbro ina DIJE

dafe kansa yayi sai yanzu ya tuna da DIJE shaf ya manta ta yace


"tana part ɗina yana kaiwa nan ya fita gurin da yake ajiye motocin sa ya nufa gaban wata mota ya tsaya back colour yar gidan Rolls-Royce La Rose Noire Droptail wacce kuɗin'ta ya tasarwa
$30 million

buɗeta yayi ya shiga ya a hankali yake tafiya har yaje gate kafin yayi horn tuni me gadin ya buɗe masa gate dan haka fita kawai yayi tafiya yake cikin nutsuwar da kwarewa har yaje

*Gusto restaurant No. 17 Lodge Road, Nassarawa, Kano*

ajiye motar yayi a harabar gun ya fito shiga ciki yayi ta sami guri ya zauna oder Chicken Salad yayi da Chicken Fettuccine Alfredo ko wanne kuda biyu
Soft Drinks sai Meatball Sub na kadar Italian kawo mai sukai ya basu Atm suka cire kuɗin su ya fi buɗe motarsa yayi ya shiga....


Wayar sa ce ta fara ringing Saboda yana tuƙi be ɗauka ba me kiran be dena ba yaja tsaki ya fi cikin ƙwando fitowa yayi ɗauki ledojin'sa da wayarsa batare da ya duba waye me kiran sa haka part ɗinsa ya nufa buɗewa yayi a yarda ya barta har yanzu tana gurin da sauri ta tashi ganin sa tace




"Dan Allah dan birni ka kai ni gida wallahi ban saba da horan yunwa ba...,

ajiye mata leda ɗaya yayi ya huce bedroom ɗinsa da sauri ta dauka ta buɗe kallon abincin take wani iri ba irin wanda ta saba ci ba haka dai tasa abaki jin dadi ta saki jiki ta cinye tas gyatsa tayi lemo ta buɗe tasha dariya ta saki tace



Komai na birni daban yake ga wani lemo a gwangwani tab daman iya tana nan ta ga duniya shanye shi tayi tas ta nemi guri a lallausar carpet kirar Turkish me uban taushi tayi daddai ga room heater na aiki kamar ba'a sanyi sallah azaharce ta fito da shi takaicine ya kama shi sai yanzu ya tuna tunda ya kawota be ga ta saka goshinta a gabas ba fuskar nan ba annuri yace



"Ke wai bake sallah....,


tashi zaune tayi tana sosa kanta saboda daɗewar kitson kanta ko tsaga ba'a gani ta turo baki tace



"Ai ban girma ba sai na girma zan fara sallah....,


sakar baki da hanci yayi yana kallon'ta sai yau ya ƙara tabbatar wa bayan hajilci da rashin tarbiyyar da iya ba ta bata ba inno nayi iya na ruguzawa DIJE tana da cutar hauka to hauka mana daman wanda ya girma ne yake sallah tsanarta ce ta ƙara samin matsugunin a zuciyarsa daka mata tsawa yayi yace



"Wallahi in inbaki tashi kinyi sallah ba ke kafin kiyi sallar ma yi wanka sannan ki salla ki sabtace jikin ki in ba haka ba ya lanƙwasa yan yatsuna saka bada wani sauti ƙas yasa kai ya fita

binsa tayi da kallo har ya kauracewa ganin'ta tsaki taja tace


"Anki yin wankan ɗan iska ai wallahi duk randa naje gida saina faɗawa IYA abin da kai min akwai ƙazami sama da kai me sa ɗan yatsa a inda ake fitsari ai ƙazanta tabi bayan wannan bayan iya tace min sai angirma ake salla ni yaushe ma nazo duniyar da har zan fara salla tab komawa tayi ta kwanta kamar an tsikareta ta tashi tace



"Ya barni a ƙasa ina kwanciya shi yana kwanciya a ƙatuwar katifa tab na sami bati bara in kwanta kafin ya dawo shiga bedroom ɗin'sa tayi bedsheet ɗinsa fare ne tas ba ɗigon baƙi kwanciya tayi taya blanket me uban taushi tana kwanciya ciwon ciki yace salamu alaikum juyi take tarasa inda zata saka kanta taji dad'i


riƙe mararta tayi ta miƙe ji tayi hawa ana hautsina ya'yan hanjin'ta shiga toilet tayi ta cire wandon'ta kamar ance kalli ƙasa taga jini ai bata san lokacin da ta ɗora hannu aka ba tana rusa ihu shikkenan mutuwar'ta tazo wayyo Allah na na shiga uku tuni ta nemi ciwon cikin ta rasa ashe wani tashin hankali na danne wani amai ta shiga kwarawa

ga zazzaɓi da ya rufeta bata iya kunna fanfo ba balle ta wanke jikinta tashi tayi ta ɗaga kan fanfon da ƙarfe aikuwa ya ɓalle ruwa ya ɓalle har tsiri yake rasa yarda za tayi ruwan ya dena zuba tayi ba zato ba tsammani taji wayar chaja a jikin'ta juyowa tayi ido huɗu sukai da........✍️



*Yau ba yawa sai hakuri*



*JIKAR MAMMAN*



*naga kuna ta joining group two to zuwa ranar 13 ga wata zan buɗe paid group wanda ya biya ya jishi a ciki littafin nan yana da sarkakiya a hankali za ku gane me yake ciki*

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k

*`episode 13-14`*




Zaro idanuwanta tayi ta fara ja da baya kama ƙugu yayi da wayar chaza a hannunsa shi mutum ne da bame son duke duke ba barin mace da take da ƙima a gunsa cikin gargadi yace


"Ki maza ki gyara gun nan wallahi ki wanke shi yadda kike gansa in kin gama ga bedsheet da blanket ki wanke min su tas....,


ɗurkusawa tayi tana kuka tace



"Dan Allah kai hakuri wallahi bani da lafiya....kuma kai ka fasamin gurin da bake fitsari lokacin akafin ta ƙarasa tuni ya daka mata tsawa yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login