Showing 15001 words to 16335 words out of 16335 words
toilet ya fito har ya gama shirin'sa bata ɗago ba ke ba dake nake ba ki tashi mu tafi.....
ɗagowa tayi ta fuskarta ta kumbura saboda da kuka ga baƙin'ta da ya ɗaga zama yayi akan stool yace
'' jeki ki wanke fuskarki ki fito mu tafi.....,
Ina.....?,
banza yayi mat ya ɗauki wayarsa ya fara dannawa tashi tayi ta shiga toilet hand washing liquid soap dispenser dake kan sink ta ɗauka ta wanke fuska da shi kumfar cikin idon'ta ihu tasa da sauri ya shigo warin kashi ne ya buge shi farin gani yayi a kusa da masai tayi kashi tushe hancinsa yayi cikin ɓacin rai tayi yace
"Ke waya saki ki min kashi a ƙasa...,
ƙarasa wanke fuskarta tayi ta turo baki ba tare da ta buɗe idon'ta ba saboda har yanzu yaji yake mata tace
"banga gurin yin bahaya ba shine nayi nan na nemi gurin na rasa duk sai wasu abubuwa masu kama da randa.....wani har ruwa ka zuba a ciki.....,
dafe kansa yayi wayyo Allah Khadijah tana son kashe shi yanzu ta ina zai fara ɗebe kashin nan anya kuwa zai tafi da ita taje cikin mutane ta tozarta shi ba tare da yace ƙala ba ya fito zama yayi ya zuba ta gumi wata shawara ce ta faɗomai yana fatan Allah isa mahaifin'sa ya yarda tashi yayi ya fita
Episode 17-18
direct bangaran mahaifinsa ya shiga sallama yayi mamy na zauna ta amsa sallamara'sa taci ado yawa ba gobe gaishe da ita yayi ta amsa faran faran yawa za ta mai da shi ciki tace
"Ina daughter in low ɗita.....,
da sauri ya ɗago amma da yake shima dan duniya ne sai ya ɓoye mamakin'sa yace
"Tana lafiya qalau....,
cikin kissa ta tashi ta ajiye glass cup ɗin dake hannunta tace
"daddy Imran bara in baku guri..ku tattauna..,
Dadi daddy yaji ganin irin kulawar da take bawa Imran yace
"Mamyn Imran zauna kema ai mahaifiyar Imran ce dan haka zaki iya zama...,
Wani irin murmushin gefen baki ta saki tace
"to ta koma ta zauna daddy yace
"My son ina jin ka....,
gauran numfashi ya daki yace
"daddy wata shawara na yanke..,
shiry yayi daddy ya gutsiri tufar dake hannun sa yace
"Ci gaba ina jin ka...,
me zai hana in bar Khadijah anan ko dan tayi karatun addini tun da kaga karatun can da nan ba ɗaya ba ga kuma yanayin tarbiya da halayyar can da nan ba ɗaya sai in sata makarantar su nasma
Wani irin daddy mamy taji ta sami damar kuntatawa dije karab tayi ta amshe zancan tace
"Wallahi kayi kyakkyawan tunani lokacin da zata iya fuskantar mene aure da kaina ma sai in kawo ta kaga ko fa girki yanzu bata iya ba zata dinga yo mata take away ne kullum da ke zaka ji barmin kula da ita a hannu na ai ba a yiwa dan Mutum mugun ta
Saukowa ƙasa tayi ta ci gaba da cewa
"Daddy Imran Ka yafe min nasan ka ji haushi na abin da nayi maka wallahi nayi na dama....,
Daddy yaji yace
"Bakomai tashi Allah ya yafe mana baki ɗaya kai Imran ka barta zuwa wani lokaci sai ta dawo gurinka...,
murmushi Imran yayi me cike da ma'anoni kala kala yasan sarai rawar ƙafar nan da mamy akwai abin da ta shirya amma ba danuwa gata ga dije nan ba kwanwar lasa bace yace
"To shikkenan Allah ya ƙara girma sai anjima....,
Mu jima da yawa fita yayi rawa ce kaɗai mamy bata taka ba ji take kamar yau take Christmas
🤔 zaman mamy da dije tab....muje zuwa
bayan ya fita shashinsa ya koma tana zaune a floor ta zuba ta gumi be ce mata komai ba ya huce bathroom moper ya ɗauko da brum ajiye mata yayi a gaban ta yace
"Kafin in dawo daga masallaci ki wanke min komai na gidan nan har kitchen toilet da kika ɓata shima ki wanke taso muje in nuna miki in da zaki zuba gashin da kikai kiyi polishing ba musu ta tashi domin ita yanzu tayi wa kanta alkawari ta dena shiga sabgarsa tunda ɗan iska ne har toilet ta bisa nuna mata duk yadda zata anfani da komai
kamar gaske ta nuna mai ta gane jin dadin sauyawar'ra yayi fita yayi ya barta a ciki saka dustpan tasa ta kwashe shi tas ta tunani ta shiga yi ina zata zuba shi leƙa cikin Bathtub tayi taga ba gurin huce warsa ɗaga masan tangaran tayi ta zuba shi danna inda ɗazu taga ya danna
Tuni ya tafi tsalle ta doka yafi a hour ɗaya tana danna wa tana ganin ruwa na tafiya fara wanke toilet ɗin tayi da ta gama ta fito tas ta share ɗakin ta ɗauko moper da ya gwada mata yarda ake amfani da ita cika botiki tayi da ruwa ta shiga kwarawa a ɗakin duk yayi jirwaye ga Centre carpet a gurin yabi ya jiƙe yayi sharkaf kai kace ɗaukansa akai ka dilmiya cikin ruwa......
gama gyara wa tayi har ta fita sai ta dawo ta manta bata goge dressing mirro ba shima jiƙa shi tayi da ruwa ga laptop ɗinsa akai ya manta ɗazu yayi aki da ita be ɗauke ba sharkaf ta jiƙata da ruwa da sunan ta goge ta iya gajiya ta gaji dan haka ko floor bata shareba ta bi lafiyar kujera ta kwanta domin ba zata iya kwanta wa a gadon ba ɗakin yayi sanyi
Toro kofar'sa yayi ya rufe ganin tana bacci ya kyale ta wayar'sa ce tayi ƙara ganin sunan Dr. Smith na yawa a screen ɗin wayarsa da sauri ya ɗaga yasan important kira ne dalibin sane da yake koyawa aiki ɗagawa yayi
Dr. Smith hello Good morning, Dr. Johnson. I'd like to discuss the case of our patient, Mr. Johnson, who's been experiencing severe abdominal pain and vomiting.
Imran yace
"Ah, yes. I've reviewed his file. What's your assessment so far....?,
Dr. Smith Based on the symptoms and lab results, I suspect acute appendicitis. The patient's white blood cell count is elevated, and the CT scan shows inflammation in the appendix.
Dan jim yayi sannan yace
"That's a good call. Have you considered other possible causes, such as diverticulitis or gastroenteritis...?
Dr Smith yace
Yes, I've considered those possibilities, but the patient's symptoms and test results point more towards appendicitis. I'm planning to schedule an emergency appendectomy.
Agreed. I concur with your diagnosis and treatment plan. Have you discussed the risks and benefits with the patient?
Smith: Yes, I've explained the procedure and potential complications to Dr Imran and his family. They understand the situation and are willing to proceed.
Excellent. I'd like to review the patient's medical history and medication list to ensure there are no contraindications for surgery.
Dr Smith Of course. I've attached the relevant documents to his file. Please take a look.
Dr (after reviewing the file) Everything looks good. I recommend proceeding with the surgery as planned. Keep me updated on the patient's progress.
Dr. Smith yace
"Will do, thank you for your expert opinion, Dr Imran I takai ,
Murmushi Imran ya saki har yana ina jiyowa yace
"Anytime, Dr. Smith. Let's work together to ensure the best possible....,
Dr. Smith yace
See you later
kashe wayar yayi yasa cikin ajihu
bedroom ya shiga domin ci gaba da aikin da yake cikin laptop ɗin gabansa ne ya waɗi ɗaga ganin ruwa litsin litsin da sauri ya ƙarasa gaban dressing mirror ɗaga laptop ɗinsa yayi zaro ido yayi lokacin da yaga ruwa na ɗiga a jikin laptop ɗinsa......✍️
Alhamdullah
Alhamdullah Alhamdullah
Ayau na kawo Karshen book 1
Sai ku biyoni a book 2 duk kan amsoshin ku suna cikin book 2
Zuwa ranar monday zan fara posting Domin shiga paid group
Ki biya 500
Kacal
Ta wannan account ɗin
8141785374. Opay
Amina alhasan Muhammad
Ko katin waya ta 09061890481
Ki turo da sheda ta nan
09061890481
MTN
Ko katin VTU ta wannan number 09061890481
*`akwai fa chakwakiya ya zaman mamy da dije zai kaya wa zai ci riba tsakanin su ya zaman nabeehat Alex zai kaya wacece mamy wacce ummi`*