Showing 6001 words to 9000 words out of 16335 words

Chapter 3 - JIKAR MAMMAN BOOK 1 HAUSA NOVEL

13 Oct 2024

2325

jikar Mamman gidan nasu ta jiya batare da tayi abin da ya fito da ita ba tun daga main floor take cewa


Mamy mamy mamy tsaki taja ta isa gaban tabkekiyar plasma ɗaukan remote tayi dake kan hadaddiyar royal TV drawer ta kashe tace



"Da magaribar nan SUHAILA ta samana kiɗa... wannan kiɗan ne ya hana mamy jina



a hankali take taka stairs case ɗin yana bada wani sauki kasancewar ta sa platshoe a kafarta me dan tudu sanya take cikin swiss lace c-green me mayan zane onion colour an mai sirki da dar pink kafar'ta jan kunshe ne amma mara zane (kwalta) yayi wa farar fatar kyau ta tayi dauri maryam abacha huyanta shake yake da sarkar gold wacce ta ƙara haskata sai zabga ƙamshi take kamar su ɗaya da Imran kabo da kabo ƙarasa saukowa tayi tace




"Ihsan besab yau she zaki girma ba.... wannan wane irin kirane....,



ƙasa tayi da idon'ta tace


"Nyemaka mamy...,


zama tayi akan luxury royal chair ta ɗora kafa ɗaya kan ɗaya tace




"Me ya faru kike kira na.....?,


a kujerar dake kallon'ta ta zauna tace



"Mamy bigbro naga ni da jikar mamman....,




tunani ta shiga yi ta buɗe baki za ta yi magana sai ga nasma ta tawo da saurinta tace



"Mamy daddy na kiranki ta mika mata waya....,



amsar wayar tayi ta danna kore ta ɗaga kiran sallama yayi mata amsa wa tayi tace


"Barka da dare.....,


daga can ɓagaran yace



"Yauwa mamyn Imran.....ya kuke ya yarana...,


gyara zama tayi tace




"Lfy qalau alhmdllh....da fatan dai kana lafiya qalau.....,



lafiya qalau mamyn Imran yau Imran ya tawo da surukar'ki



cikin rashin fahimta tace



"Daddyn Imran in-law fa kace yau she Imran yayi buɗurwa har da zai kawo min ita...,


Ajiye coffee cup ɗin dake hannun'sa yayi ya zama dole ya faɗawa Maryam komai tunda ita bata sani ba yana fatan Allah yasa ta ɗauki abin da sauki yarda taci buri akan matar Imran sai gashi Allah be nufa ba yace



"Mamyn Imran.....,


Cikin ɗaguwa tace




"Na'am daddyn yara.....,



Yau shekara tara da mutuwar ɗan uwana lokacin da ya mutu Imran yana ƙasar America bayan anyi sadakar arba'in mahaifina ya ɗaurawa Imran aure da yar gidan kanina sulaiman saboda yana ganin shi kadene zai iya tallafar maraicin'ta batare da an sami wata matsala ba to yanzu da ya dawo shi ne ya haɗosu dashi in zai tafi ya tafi da ita......


Gumine ya shiga karyo mata yau ne karon farko da ta ɗaga mai murya ga kuma yaron su tashi tsaye tayi tace




"Never wallahi bazan taɓa amsar taba a matsayin suruka ka nuna iya karka a kan Imran nima Zan nuna nawa ikon akan sa bayan kasan cewa nabeehat tana jiransa har ya dawo shine kai min wannan yankar kaunar......,



duk wannan zance a kunan IMRAN dake shigowa DIJE da buhun'ta a hannu ta sako kafa ba tare da ta cire ta kalmi kashe wayar mamy tayi cikin tsana ƙarara tace



"Stupid village girl maza cire min takalmi nan ba ɗakin tsohuwa bane nasma maza kai'ta bedroom din house girl.....,


ya tsuna fuska nasma tayi tace




"Mamy daty girl...,

ta wane taɓe baki yawa wasu sababbin mutane haka DIJE ke kallon'su harɗe hannuwa Imran yayi yana kallon su ajiyar zuciya ya saki ya shigo bakin sa dauke da sallama kasa yayi da idon'sa ganin irin hutar kiyayyar dake ruruwa a idon mamy yace



"Mamy Barka da dare na same ku lafiya....,



daga mai hannu tayi tace



"My son yau she ka fara boye min sirrin......? ka lallai wayan nan tsofaffi sun yi tasiri akan....,



dafe kansa yayi da ya fara sarawa yace


"Please mamy mu ajiye maganar nan mayi daga baya...yana faɗar haka ya fita

Mamy gaskiya Imran ya raina ki kinga fita yayi kina magana cewar IHSAN


komawa tayi ta zauna tace



"In sunsan wata ba susan wata ba wallahi....,



NASMAH tace



"Zo mu yafi.....,


harara DIJE ta hurga mata cikin tsawa nasma tace



"Ke bagijiya ba zaki zo mu tafi ba .....,


sosai DIJE ta ji haushin maganar'ta dan haka ta shamma ce ta ta buga mata gana most go ɗin ta ihu NASAMAH ta saka ta zube tana kwara amai da sauri mamy ta yo kanta a guje DIJE ta fita ita kanta ta tsorata ganin dan dukan da tayiwa NASMAH ta zube tana amai


kofar rabar mata tayi hanya uku zabar ta farko tayi tabi ko ita ce zata sadata da waje ta bar musu gida turawa tayi da karfi sai kuma tayi sa'a a buɗe take shiga tayi sakar baki da hanci tayi ashe ba waje bane wata hadaddiyar faranda ce an kawata ta da flowers masu nau'in fure me kyau


...................wata glass door ta gani da sauri ta tura ta shiga jin muryar mamy tana cewa SUHAILA ta faɗawa security kar wanda aka bari ya fita a gidan nan su rufe ko wanne kofa ta gidan nan shiga tayi zare ido ta shiga yi tana kalle kalle.......,




floor iya haɗuwa ya haɗo tsayawa fadar kyansa ɓata baki ne kofar da take kallon'ta da sauri ta karasa saboda wani kyau da tayi tana turawa kuwa ta buɗe dai-dai cire War towel ɗin IMRAN wata iriyar ƙara ta saki Sakamakon........✍️




*Muje zuwa my lovely fan's taku har kullum fatahiyyah nickname (oum Yasmeen) nake cewa mu huta lafiya*




Ga me buƙatar tallata masa hajarsa ya neme ni a wannan number 09061890481


*JIKAR MAMMAN*



https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k

episode 7





ganin'sa da tayi ya cire towel yana sa wando fita tayi a guje cin burki tayi a baranda kujerun gabion da aka kawata gun da su anan ta zauna ta zuba ya gumi a yarda taga wannan mata me kirar tanki tsab zata zaune ta ta shiga uku.... amma yanzu ta ina zata koma takai tana wannan tunani taji an tsulamata waya a'a wanne dan takazar.....ai bata ƙarasa ba tayi shiru sakamakon ido hudu tayi da Imran tushe baƙin'ta yi ta ja baya tana zare ido


Kallonsa ma wanni tashin hankali ne musamman da tagansa ba riga daga shi sai boxer kallon ƙasan wandon'sa tayi tana tunani a ranta tab ko ina yakai mucijin da ta gani amma Bara ta tambaye shi ciki tsoro tace



"Dan birni daman akwai farin muciji....,



Hamdala yayi ganin ba ma ta fahimce mene ba yace



"Zaki huce ko sai na karya ki....,


Ƙasa ƙasa tace



"ni da ba karaba ya za'ai ka karya ni...,


kai ya girgiza Allah ya hada shi da aiki in yace zai biye mata tofa kullum za'a ɗebe'ta a sume yace


"Ki gaggawar barin gun nan tun kafin in fusata....,


kallon sa tayi hawaye na bin kumatun'ta tace


"Wallahi na fita zaune ni za su yi da shirga shirgan ciyoyin's...,

be kalle'ta ba ya tura kofar sa yace



"da nafi kowa jin dadi suyi maganin rashin kunyar ki....,


rasa inda zata sa kanta tayi ga yunwa tana ji komawa tayi ta zauna ta zuba ta gumi tun kafin aje ko ina zaman gidan na neman gagarar'ta


*******



Cikin floor kuwa mamy ce sai kaiwa take tana komowa IHSAN tace



"Mamy wallahi yarinyar nan tana gidan nan dole mune muta ta bar mana gida....,



Mamy ina bigbro ance min ya dawo



Wani kallo mamy ta watsa mai tace



"Khalifa neme shi....,


Kallo yabi su NASMAH da shi ya taɓe baki ya huce cikin kuluwa NASMAH tace



"Wallahi bigbro da ya khalifa yawa ba jininki ba mamy duk wannan abin da ake yana ji fa amma ko a jikin sa...,


zama mamy tayi ta ɗora kafa ɗaya kan ɗaya tace



"Barshi zan maganinsu wallahi....,


joromi joromi I want to to love me joromi baby da sauri NASMAH ta tashi ta karɓi wayar SUHALA tace



"haba ya suhaila tun da safe kike samana kiɗa... saboda kiɗan da kika sa bama kisan me ya faru ba....,



a fusace ta karɓi wayar ta tace




"Wallahi mamy ki rabani da yarinyar nan ina ruwana da abin da ke faruwa sarai inna jin ku mene laifin su malam dan sun aurawa big bro Mata daman hakkin sune in shi ya kasa samowa su zaɓamai ta gari wacce zata dauke mu matsayin yan uwa ta ɗauke ki uwa a matsayin ki na uwa mamy sai kice Allah isa haka ya fi alkairi mamy ada kina da hangen nesa amma yanzu duk kin koma wata daman ban taɓa tsammanin cewa zaki yarda mom nabeehat ba a tunani na kinsan halinta so baza ki amince da zancan haɗa bigbro da ita ba wallahi NABEEHAT yar tasha ce ai bata ƙarasa ba taji saukar mari har guda biyu mamy tace



"Suhaila ashe rashin kishina da kike har ya kai haka....,


dafa kumcin'ta tayi tace



"Wallahi mamy gaskiya nake faɗa miki ki duba zance na....tana kaiwa nan ta koma bedroom ɗin ta tana addu'ar Allah isa ba dana sani ke jan mamy ba kar bigbro ya aure nabeehat karshe mamy ta shiga uku a ko da yaushe mahaifinsu me kaunar mamy ne amma lokaci ɗaya ta juya mai baya



floor kuwa sosai IHSAN ke yiwa mamy fanfo ta hau kai kuwa ta zauna shigar khalifa ke da huya ya ci karo da jikar Mamman cikin mamaki yace



"Jikar Mamman.....,


da sauri ta ɗago ta lula duniyar tunani tashi tayi cikin farin ciki tace



"Ya Khalifa dan Allah me dani garin mu,


da huri haka ke da bigbro kuka zo kenan...?


da sauri ta kallesa tace



"wani kuma bigi baro....?,

me khalifa zai yi inba dariya ba yace




" Ya Imran nake nufi...,


au shine kenan bigi baro ikon Allah amma wannan mutumin sunan'sa na da yawa


zama Khalifa yayi yace


"Gaskiya kam a kwai yawa...,



khalifa zaka mai dani


gaskiya ban miki alƙawari ba saboda gobe zan koma Cambridge bazan dawo ba sai karshen shekarar nan



shiru tayi saboda bata fahimci ina za shi ba har da zai wannan dadewar ji sukai an turo kofar da sauri DIJE ta tashi tana neman gun tsira ganin ba su nasma bane ta koma ta zauna ta tsare wacce ta shigo da ido lallai ta yarda yau Allah ya kawo ta gidan yan iska cikin yar fuska Khalifa yace



"Nabeehat ina huni....,


ya tsuna fuska tayi ta yarfa hannaye da suka ci farce yawa me shirin shan jini wandon ta crazy ne duk a huje ga uban attachment da tasa har duwawu fara ce amma ta daɗa da mai ga uban glass da ya cinye rabin fuskarta rabin kirjin'ta a waje sai taunar chingum take tace



"Fine....,


sosai jikar Mamman take dariya tace



"Ya khalifa amma wannan mahaukaciya ce....,


tura kofar da nabeehat ba tayi ba tayi kanta ya khaleefa ya tashi yace



"Nabeehat ba girman ki bane hi hakuri ke kuma jikar mamman kar in ƙara jin wannan magana.....,


ya Khalifa kalifa wandon ta a bule in ba mahaukaci ba wazai fita a haka



ɗauke DIJE tayi da lafiyayyan mari kama ƙa hannunta DIJE tayi ta gantsara mata cizo wani ihu nabeehat ta saki dai-dai da fitowar Imran cikin mamaki yake kallon su yace



"Khalifa lafiya....,


dariya Khalifa ya kwashe da ita yace



"Dukan ta tayi ta rama...,

haɗa rai yayi yace



"Ke cika ta.....,


ci kata tayi ganin abin son'ta sai ta ma manta me ya faru wara hannu tayi zata rungume shi da sauri ya ja baya yace



"Don't touch me...,


ɓata rai nabeehat tayi tace


"haba sweet nayi kewarka fa.....,

kukan takaici DIJE ta saki da sauri ya Khalifa ya kalleta yace



"Lafiya....,


fyece majina tayi da sauri nabeehat ta matsa tana ya tsuna fuska haka Imran da yake jin kamar yayi amai cikin kuka tace



"Ni ya rabani da masoyina mudi....amma shi gashi ashe yar iska yake tare da ita wallahi...,


zaro ido nabeehat tayi tace



"Sweet ina kuka samo wannan ƙazamar yar aiki mara hankali....?,


murguɗa baki tayi tace



"Matar sace....kuma wallahi kece mara hankali ba ni.....ba.,


da sauri nabeehat ta kalli Imran cikin tashin hankali tace



"Sweet kana jin abin da tace....,



wallahi na ƙara jin bakin ki anan sai na fasa miki baki


bayan yaya Khalifa ta ɓoya tace



"Wallahi ya Khalifa an daura mana aure tun lokacin mutuwar baffana....,


Wallahi karya kike me sweet zai yi dake gaskiya sweet kukai wannan yar aikin naku asibitin marasa hankali



ihu DIJE tasa ta fito tana girgiza ta kama kugu tace



"Wallahi kece mara hankali bani ba ga shinan alama ta nuna duk wandon ki a bole....,


hannu takai zata kifa mata mari Imran yace



''kar ki kuskura ki dake'ta inba haka ba zan ɓatar miki....,

sauke hannu tayi ta fita a fusace juyowa kan DIJE yayi yace


"Zo ki fita....,

marairaicewa tayi tace

"dan Allah kai hakuri na zauna a gunka wallahi in suka ganni dukana za suyi yunwa kuma nake ji....,


be kulata ba ya fice domin yana nema ya rasa jam'i yace



"Ya khalifa zo mu tafi masallaci....,
bin bayansa Khalifa yayi ya rufo kofar ganin sun tafi sun barta ita kaɗai ta shiga floor kurawa kayan kallo ido tayi da sauri ta tashi ganin surarta a jiki ƙara matsawa tayi taga ita ce dariya ta sheke da ita tace



"Yau na zama yar film gani a cikin TV.....,

da sauri ta matsa kusa da ita zata kunna kallo ganin tayi tayi taƙi kunnuwa ta bar gurin bedroom ɗinsa ta shiga kalle kalle ta tsaya yi tura wata kofa tayi da sauri tace


la ga korama ganin Bathtub cire kayanta tayi ta shiga wata zuciyar tace mata sai kin huce ta cikin wannan koramar kin tafi wani garin tsaki taja a fili tace



"Ina neman tsari....,


wasa ta shiga yi da ruwan yanzu da sata wanka akai da tace sannyi duk da ruwan yana da dumi ga kamshi dake tashi......



Nabeehat kuwa da kuka ta ƙarasawa mamy tace



"Mamy wace wannan tana cewa sweet mijin'ta ne......,



dafa kai mamy tayi tace



"Kar ki kulata bata da hankali zanyi maganin'ta ne a gidan nan....



zama tayi ta share hawaye tace



"Wallahi har taban tausayi yarinyar ta da ita tana hauka a ina kuka samota....,



cikin takaici nasma tace




"Yar kanin daddy ce bigbro ya ɗauko ta dan nema mata magani....,



Wayar ta ta zaro a aljihunta ta fara charting bedroom din'ta mamy ta koma ta shiga tunani kafin nan da sati biyu da tasa za ai auran Imran dole ya saki mahaukaciyar yarinyar nan


isar su masallaci yayi dai-dai lokacin liman zai ta da Sallah shiga sukai

a sujjadar ƙarshe ya dade yana kaiwa Allah kukan'sa Allah ya daidaita tsakanin mahaifan nasa ɗagowa akai ya dago shima



Bayan an idar da sallah basu tsaya a ko'ina ba sai a gidan su da yake Khalifa yana shayin Imran tun da ya dawo ba inda ya fita daga gida sai gida shiyasa yake Allah Allah gobe tayi yabar garin ace mutum ya dawo hutu be zagaya gari ba wannan wacce irin rayuwa ce


ta wata kofa yabi ya koma part ɗin'sa khalifa kuma yayi cikin gida ji hamdala yayi lokacin da yaga DIJE bata part ɗin nasa kofa ya tura ya shiga floor nanma shiru be tsaya a ko ina ba sai a bedroom ɗinsa jin alamun karar ruwa yaji

daman ban kashe fanfo ma da nayi alwala abin da ya raya kenan a zuciyarsa da sauri ya buɗe toilet ɗin jin kamar harda dariya turuss yayi ganin DIJE haihuwar uwar...ta tana wasa da ruwa ransa ne ya ɓaci tabbas yau sai ya nunawa yarinyar nan true colour sa
harde hannuwa yayi a kirji yana huci


kamar ance ɗago sukai ido huɗu da shi ihu tasa ta dauki zanin'ta ta rufe jikin'ta tace



"Ba kyaufa wani yaga tsiraicin wani amma ka tsaya kana kallona to wallahi ban yafe ba....ai wannan iskanci ne...,



maganar zuci ce ta fito fili batayi tsammanin yaji'ta ba kamar wani mayunwacin zaki yayo kanta tashi tayi zata gudu ya cabkota ƙoƙarin kwace hannuta take amma ina yayi mata irin daurin goron nan janta ya shiga yi suka fito gado ya hullata Allah yasa kanta be bugu ba da frame ɗin gado tashi tayi tasa kuka tace



"Wallahi sai na faɗawa IYA...,


kan kagon yahau yace



"Me kike jira maza jeki ki faɗa mata....,



ja da baya tayi ta rufe kirjinta da hanyanta dariya ta bashi amma sai ya gimtsai yace



"Mai mata abin da kika ce.....,

turu baki tayi tace



"Ni ba abin da nace......,


cikin shan toka yace



"Cire hannunki me zan gani....waje duk fata..,



dije ta tsani a kushe mata halitta tace



"Naki ranar ma da kake ganin na kyale ka gani nake kurjine amma yanzu nasan bashi bane...,


hannunta ya ruke dukka biyu kuka tasa kwantar da ita kurawa breast ɗinta ido yayi matasa da su nipple ɗinsu ja da yake DIJE tana da hasken'ta ita ba fara ba ita ba baƙa ba wani irin feeling ne yata a mai abin da yake rainawa yana nema yasa shi a wani hali ganin ba zai iya jurewa ba ya riƙe mata hannu biyu ya shiga wasa da breast ɗinta kuka tasa


mai saboda zafin da take ji kamar ta tura shi ci gaba yayi da abin da yake sai ma abin da yayi gaba duk kyamkyamminta da yake cewa yana yi sai gashi ya fara yiwa breast ɗin'ta wata irin tsotso naban mamaki


🤔 🤔

gashi ya hanata sakat yayi mata katanga da faffaɗan kirjin'sa ya sakar mata nauyin'sa tun tana kuka a hankali har ta fara da karfi ko Allah zai kawo mata ɗauki

ɗaya hannunsa yana matsa ɗayan breast ɗin nata sai da ya gama luguguta ta son ransa sannan ya cire bakinsa ƙasanta ya kuma


fingering dinta ya shiga yi ihu tasa zafi zafi yaya ba wanda bata kira ba.ya temaka mata wallahi na dena yi maka rashin kunya na tuba ...amma besan ma me take faɗi ba.......✍️



*Iya yawan comments ɗinki iya read more...... ɗin ku*

*Please comments and share yan aljanna*


*JIKAR MAMMAN*




Episode 8-9

book 1


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


Special Ringing ɗin yasa wa mahaifinsa shi ya daki kunnan'sa da sauri ya yashi ruwa ya ɗauka dake kan bedside drawer ya buɗe gorar ruwan ya sa abaki be cire ba sai da yaga babu komai nutsuwarsa ya saita ya dauƙi wayar danna kore yayi alamar ɗaga wa cikin deep voice ɗinsa kamar ko yaushe yace



"Wassalamu alaika daddy barka da dare ya amsa sallamar da mahaifinsa yai mai


cikin karkausar murya daddy yace



"IMRAN IMRAN IMRAN wallahi innaji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login