Showing 3001 words to 6000 words out of 16335 words

Chapter 2 - JIKAR MAMMAN BOOK 1 HAUSA NOVEL

13 Oct 2024

2322

malam kahi hakuri wallahi ban san inda DIJE take ba....,

A fusace yace

" zaki abin da nace ko sai na fasa kanki ...,


matsowa tayi cikin tsoro ta kama 🍌 wacce take ta harɓin iska kasa sawa tayi abaki ɗanna kanta yayi yana zura mata yana zarewa

Rabi kuwa azaɓa ce ta ishe ta malam musa ya kwantar da ita sai goga mata jijiyarsa yake ban da ihu ha abin da take


komai ne ya lafa cikin haÉ—a rai malam musa yace



"Wallahi duk wanda kuka faɗawa abin da ya faru hmmmm..kashin ku ya bushe maza ku sa kayan ku ku tafi gida gobe in an tashi ku tsaya sauran ku ƙi zuwa....✍️



*Kuyi hakuri da wannan tun 7:30 na tafi makaranta sai 6:30 na dawo*




*JIKAR MAMMAN*

arewabook @ oumyasmee
Wattpad @ Aminaoumyasmeen


🔞


*Wannan littafin sadaukar wane ga iyayen mu mata ba'in da be taɓo ba dan*

*Da fatan dai kuna lura da darasin dake cikin sa*



_*masu fatan alkhairi ina godiya haka ma masu akasin haka ina godiya daukaka bata zuwar wa mutum ta cikin sauƙi batare da kalubale ba bana jin tsoron kowa abin da nayi niya shi zan aikata .....*_


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


*`Episode 4 free book`*






Jikin su na rawa suka bar makarantar ba me wa É—an uwansa magana shatu na shiga gida ta tarar da uwani tana gaban huta sai zabga gumi take fa sauri tata tashi tace



"Allah ya temake ni maza zo ki É—aukar min abinci na...,


bata dubi yanayin da yarinyar tata ta shigo mata ba

Shatu tace



"Uwani bani da la... ai kafin ta ƙarsa ta rufe ta da faɗa ta inda take shiga ba ta inda take fita ba



🗣️yaye ga shawara


akwai iyayen da basa lura da me yaransu suke ciki wannan zamani ya fi karfin wasa karki ce mace kaɗai zaki kulada tarbiyar'ta a'a yanzu an zobo ɓata gari masu lalata ya'ya maza da mata ki ɗin ga karantar yanayin yarinki kina lura dame suke ciki


Wanne abokin su wane malamin su makarantar da kuka saka ya'yan ku mene tarbiyar malaman cikin ta

yanzu duniya ta lalace akan kuɗi ƙalilan sai abin alalata yara


Social media wannan kaface da take bawa Kowa damar yaÉ—a abin da ke zuciyarsa malaman addini nayi haka malaman banza nayi kar ki yarda saurayi ya bawa yarinyar ki waya

haka kar ki bawa yarinyar ki waya kasa da shekara 18 hakan babbar illa ce domin a wannan shekaru lokacin ne take tasowa bata babban ce baƙi da fari

in ya zamo dole to ki dinga kula da ita kar ki faɗa mata ga lokacin da zaki amshi wayar'ta kika me take aikatawa kawai tana cikin amfani da ita karɓa ki duba WhatsApp chart ɗin'ta har na saurayin'ta


duk wani application da take amfani da ita karɓi ki duba hakan yana da amfani iyaye domin tanan yaran na lalacewa bazaki ankara ba sai abu ya ƙore


Sannan ki dinga faɗa mata bata da sama dake damuwar'ta taki ce ku ɗinga jan yara a jiki ta yarda ba za su ɓoye muku matsalar su ba ki zama ƙawa abokiyar shawara ga yarinyar ki ko ga yaron ki


Kuna zaune ki É—auko darasin me girma ki basu labari akai da kuma illar aikata haka ga yarda karshan mutum zai zama in ya aikata haka

Sannan kice duk wanda ya ce cire wandon ka kar ka yarda ka gudu in yayi maka barazana ka sa ihu jama'a su zo

karya yake ba abin da zai maka sai ma ya jefa ka cikin halaka rayuwar ka ta ɓaci Ubangiji yayi fushi da kai


Ki nuna musu mahimmancin tsai da sallah

ɓagaran marubuta sau da dama ana yiwa marubuta kuɗin goro yan iska ne suna lalata tarbiyyar yara


tabbas wasu marubutan suna lalatawa wasu na gyarawa in yarinyar ki ta na karanta littafi karbi wayar ta ki tura duk littafin da take ji ko take karantawa


Zauna a nutsai kiji wanne darasi ke ciki domin yanzu a kwai kwartayen marubuta wanda suna ɓata addinin mu suna lalata tarbiyar......

Ina kuÉ—i kika ga É—anki ko yarki da shi tambaye shi a ina ya samo wa ya bashi wanne aiki yayi mai ya bashi.......



Samari na taka rawar gani gurin sa miki tarbiyyar yarinyar ki haka ƙawa ko aboki na taka rawar gani gurin rusa tarbiyyar yaran mu

Cikin shatu a sanyaye tace


"Uwani Bara nayi sallah....sai in zo in daukar miki,


a zafafe ta É—ago tace


"To ta sallah maza zoki É—auka ana ta cini ki ba ni...,

Jakarta ta ajiye ko uniform Bara cire ba ta fita



Ci gaba tayi da aikin da take na isa huta zata É—ora a warar yamma a fitar mata da shi bata gane komai in ba zancan kuÉ—i akai mata ba


Allah ya shiryi wasu iyayen





**********GIDAN SU RABI'AH




rabi tana shiga gida mahaifiyar ta tana tsaye da sauri ta iso gunta ganin yanayin na yarinyar'ta tace



"Rabi'ah meke faruwa me yasa kika dade yau baki dawo da huri ba wallahi kin É—agan hankali....gabana sai waÉ—owa yake....,



Rungume mahaifiyarta tayi tana kuka kasa magana tayi gaban mahaifiyar Rabi'ah ne ya waÉ—i kama hannun'ta tayi suka shiga É—akin su na laka suka zauna tace



"Rabi'ah baki da sama dani baki da wacce zaki faɗawa damuwar ki inba niba.....nadau cikin ki tsawon na wata tara da kwana tara duk halin da kike ciki nasa ni duk abin da kike ina lura da ke ba abin da zaki ɓoye min.....,



Cikin far gaba ta kwashe komai ta faÉ—a mata da sauri tata ko me ta tuna tace



"Me isa kike ji tsoro duk wanda zai ce zai yanka ki karya yake ko zai miki wani abu daga yau na cire ki daga makarantar.....,



kai kurum Rabi'ah ta gyaɗa zuciyar mahaifiyar ta kuwa wani baƙin ciki ne ya mamaye'ta ta wanni fannin ta godewa Allah da ta farka kafin abin ya fi haka


******



Maza yar albarka haÉ—a kayanki kin ba son ki bishi yake ba



Zunɓoro baki DIJE tayi tace



"amma dai iya zan É—in ga cin kayan dad'i inna je ko...?,


washe baki IYA tayi tace



"Sosai ma ai ke zuwan da zaki zuwa ne me mahimmanci dakin mijin ki fa zaki shiga.....,


ɓasgar raken'ta tayi sai da ta tsotsai sannan ta tofar da tutuwar raken tace


"IYA amma zanje gidan kaka É—an dashi ko in mai sallama sannan su shatu da rabi.....,



dan jim IYA tayi ta sani sarai in ta nunawa DIJE kar taje sai taje dan haka tace



"to yarda kika ce....,



wata dariya ta sheƙe da ita harda dafa ƙasa tace



"Allah ya barni dake IYATU yau annoba zata bayyana a birni.....,


da sauri inno ta shigo tace



"DIJE annoba kika ce fa birni fa ba kamar nan bane DIJE wallahi a cajimoshan za'a saki.....,



Zuɓuro baƙin'ta tayi da yasha jan janbaki ga wata uwar gira da ta yi yawa taɓarya ga farar hodar da tasa yawa aljana tace


"Inno IYA na tafi kafin ya dawo shi da mamman zan dawo.....har ta fara ta fiya ta dawo ƙasa ƙasa tace



"Inno iya hmm yau akwai badaƙala a garin nan sai dai na dawo....,


Kai inno ta girgiza iya kuwa ko a jikin'ta fita tayi tana yan wake waƙen ta cin karo tayi da halilu da gari alamun ya dawo daga niƙa


da sauri ta koma bayan katangar wani gida ta laɓe ta ɗauki wani icce tasan dole ta wannan kwanar zaibi ai be ankara ba yana shawo kwana ta kifar da garin murguɗa baki ta shiga yi tace



"Wana kama....ai wallahi daman nace maka sai na sa rasa kunya ta dake ka har zata ciza akan na dake ka wato ita ga kaza uwar son ya'ya ko....,


Kuka yaron yasa yace



"Allah ya isa wallahi sai na faÉ—awa mamman...,



kasa ta watsa mai baki tace


"Sanini zaka faÉ—awa wato uban mamman....tana faÉ—ar haka tayi gaba abin ta bata dubi asarar da tayi mai ba tafiya take har ta zo wajejan
makarantar su ganin kofar gate É—in a buÉ—e



washe baki tayi tace



"Zan sha mangwaro....,


Salallaɓawa tayi ta shiga idi be lura da ita ba haka su malam musa da suke office har kawo iyan zu ba su fito ba

shiga tayi sun kawo kai juya idanuwanta tayi suka koma kamar hulƙilili ga uwar hodar da tasha dan haka basu gane'ta ba tabi ta shanye hannu da kafa dafe kirji malam ɗan ladi yayi malam musa kuwa besan lokacin da ya saki fitsari ba domin yasan cewa



Yau kashin su ya bushe sun hi gamo maƙe murya tayi tace....✍️



*JAKAR MAMMAN*




Wattpad @ Aminaoumyasmeen

Arewa book @ oum yasmeen



*🔞`freebook`*

*Episode 5*


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k



*Masu tambayar complete har yanzu typing É—in'sa nake ban gama ba...*


*`ku hakuri yau inna yi posting gobe bazan ba haka za dinga yi har in kammala wannan littafin..........`*







Ku ka sake kuka ƙaraso nan sai na shanye muku ƙafa


Chak suka tsaya kirjinsu na lugudan tara tara wata irin dariya ce ke cin ta ganin zata ƙwaro ta kyalkyale da dariya yadda kasan ta aljannu tace



"Wato ku bil adama Allah yayi muku kunnan ƙashi to yau zan maganin ku....,


Kuka malam ɗan ladi yasa majina shaɓe shaɓe yace


"Dan girman Allah kimin rai wallahi ko auran fari ban yi ba...,


shi kuwa malam musa idonsa ne chak ya tsaya baya ko motsi ba addu'ar da bekaranto ba ko Allah zai dube su ya kawo musu É—auki haÉ—a rai tayi tace



"Dan kunga ina dariya yi ne kuka kawo min raini to kun ƙara tabka uban laifi ni surkutiya yar gidan sarkin aljannu yau dole in kai ku gidan yari inda ake sa aljannu masu laifi kuje can su gasa naman ku...,


Ai ƙarasa warta ke da huya malam musa ya ɗora hannu aka ya runtu mai da ihu me yake shirin faruwa da su


Shiiiiii yi min shiru ko sai na shafe baƙin ka yaza mo babu


tsit yayi yana zare idanu malam É—an ladi yace



"Dan girman Allah kimin afuwa wallahi ba musan laifin da mukai miki ba....wata kila shi musa ya sani...,



duka ya kai mai yace


"A gidan uwar....ka na sani...,


Ran JIKAR MAMMAN ne yayi fari yau zara yi maganin yan iska tace



"Au a gabana kuke wannan iskan cin lallai yau lahira za tayi baƙi....ina tsaye kuna tsaye bako risinawa lallai yau sarkin aljannu zai yi sama da iyayenku da basu baku tarbiyyar mutunta na gaba ba....,


zube wa sukai a ƙasa haɗa baki sukai su na bata haƙuri ɗauke kanta tayi tace


"Shi ne kuka ci mutuncin JIKAR MAMMAN har da me zagin'ta to wallahi yau zan maganin ku baku san jikar sarkin aljannu bace ina sane na É—auke ta na kai ta faÉ—ar mahaifina amma saboda ku kwakwalan dusa ne daku kuka ci gaba da neman'ta.....,



"HaÉ—a hannye sukai suna bata hakuri amma kamar turata suke yi....,


Ku yi shiru tsit sukai tace



"Na hakura amma da sharaÉ—i.....,


Mun amince wata dariya tasa tace



"A'a ai baku ji ba....,


wallahi ko bamuji ba mun amince wallahi.........,


Zaku dena dukan ya'yan al'umma sannan ku faÉ—awa sheÉ—imasta.....nasa zuwan na musamman ne


toto zamu faÉ—amai ku rufe idanuwanku kar in tashi da ku

rufewa sukai salallaɓawa tayi ta fuce a guje a zaton su tashi sama tayi buɗe idanuwa
nsu sukai suna sakin ajiyar zuciya





`**********`






tana fita daga makarantar gidan É—an dashi ba nisa bako sallama ta shiga cikin gidan yana zaune yana jin Radio da sauri ya tashi yace



"Yau a gari.....,


Zama tayi tace


"Ni ba gunka nazo ba ina innata take....,

jarbin dake kusa da shi ya cauÉ—a mata tace


"ban sani ba.....,

tashi tayi ta shiga cikin gidan samin kanwar mahaifiyar'ta tana ruÉ—an tuwo tace



"Inna ina huni.....,



É—agowa tayi tace



"jikar mamman kice a gidan namu......,



ehwllh inna zuwa nayi muyi sallama saboda zan koma birni gidan wan baffana



ajiye ruÉ—an tuwon tayi tace



"Kardai abin nesa ne ya matso kusa....,



Cikin rashin fahimta tace



"Me kenan....,


auran da aka É—aura miki lokacin da mahaifinki ya mutu kenan tarewa zaki ba gayya




hannu ta yarfe tace


"Owo ni dai nayi nan ta fita kai inna ta girgiza tace



"Allah ya shirye ki....,


har yanzu kahu É—an dashi yana zaune da wata hularsa yawa an kifa kwano fita tayi ba tare da ta shiga cikin gidan ba sun gaisa


Sai yamma liƙis ta ɗauko hanyar gida Imran har ya gaji da jiran'ta dan dai yana ganin kimar kakansa da tuni ya tafi amma bakomai zai koya mata hankali yana kofar gida suna hira da Salisu dan gidan adamu ƙanin mahaifinsa tun daga nesa ta hango'sa haɗa rai tayi dan kar ya raina'ta


ta canza tafiya sai harɗe kafufuwa take tana wani lanƙwasa ita ala dole ga budurwa kafin ta ƙarsa so Mudi saurayin'ta ya taso daga inda ya zauna yana jiran'ta washe baki tayi tace



"Me lobi lobi ( my love)....,


da sauri Imran ya ɗago ƙansa jin wani wari ya buge shi wani yaro ƙazami ya gani da wasu koɗadɗun gwanjo ya sa p-cap saman'ta a buɗe ya riƙe wani fure zura wayar'sa yayi a aljihu dan shi kallon mahaukaci yake mai buɗe mota yayi ya ɗauko air freshener ya fesa dan gudin ɗaukan ciwo'ta ƙara sowa tayi tace


"Me lobi lobi...,


Washe kuɗanɗun hakoran'sa yayi ga wani wahulu a bakinsa haƙoran'sa na gaba sun zuɓe yace



"Na'am masoyiya....me maƙon kikirani na raki shine kika tafi ke kaɗai....,


washe baki tayi tace




"Wallahi me lobi fitar ce ta zo min ba shiri lobi.....,



uhmm nidai ki dena fita ba mayafi kinsan ai ina kishinki...



ɓata rai tayi ta murguɗa baki tace



"Bayan shekaran jiya na ganka da wata a dandali kuna zance.....,


Ran Imran in yayi dubu ya ɓaci Salisu kuwa tuni ya shige gida dan faɗawa malam Mamman tasowa yayi ya tushe hancinsa da hannunsa yace



"Kai barnan gun....,


dadine ya kama DIJE Imran na kishin'ta tace



"Ya zaka ce ya bar nan gun bayan ba gunka ya zo ba....saurayi na ne shi zan aura...,

ai bata karasa ba ya É—auke'ta da wani gigitatcan mari malam ya daya fito yace


"Kara mata baki da kunya ko......yana mijin kina fadama mai haka...,


zubewa mudi yayi ya dafe zuciyarsa yace



"Na shiga uku me lobi 💕💕💕 maƙiya sun yi nasarar rabani da ki shikkenan.....,


ballet Imran ya ɗauko a motarsa ya labtawa mudi a gadon baya tuni ya miƙe a zuba a guje dan har wani taurari ya gani dan a zaton sa ba mutunne yayi mai wannan dukan ba


ran maza ya ɓaci fuskar Imran har ja take saboda ɓacin rai yace



"Malam wannan wane yaron ne mara tarbiya ya dube ka ya faÉ—a maka wannan magana ya akai kuka barta tana kula irin su har guda nawa take.....,


Salisu yace


"Ai wallahi yaya IYA ke daure mata duk abin da kaga DIJE tayi da sahannun IYA


dafa shi malam yayi yace



"Be kamata ka dake shi ba Imran a koyo tankwara zuciya....,


To yace da gudu ta shiga gida tana kuka fitowar iya kenan daga bayi butar hannun'ta ce ta waÉ—i tace



"Na shiga uku me ya faru...,


Wallahi iya ba zan yarda ba wancan dan birnin ne ya korar min saurayina mudi har da duka na



salati IYA ta saki tace


"Dan gidan inyamurar ne ya dake ki...tun kan ki tare ya fara mayar min ke jaka....,



zaman dirsan tayi tana kuka ta girgiza kanta inno ce ta fito tace



"Ke lafiya kike wannan kukan....,


Wallahi inno bazan yarda ba dan birni ne ya korar min saurayina mudi har da dukan mu kaniyar ki KHADIJATU tsit tayi ganin mamman ya shigo tsab zai iya naÉ—a mata duka be iya fushi ba ku haÉ—a mata kayan'ta tazo ta barmin gida


To inno tace daman ta riga ta gama haÉ—a mata dan haka shi ga uwar É—aka tayi ta fito da su a cikin wani ganah most go cikin tsawa malam yace




"ĆŠauki ki bishi ku tafi....,


ba musu ta ɗauka hajibi iya ta saka ta riƙe hannun DIJE har mota a buɗe take shiga tayi tana kuka IYA na lallashi haushine ya kama Imran dan haka be musu magan ba


cikin faÉ—a IYA tace



"To me kafurar zuciya a canza hali wallahi kana ganin matar ka na kuka ko dan rarrashin ta bazaka kai ba ɗan inyamura kawai ta juya ta shiga gida daman sun hi sallama da su malam dan haka fitowa yayi ya rufe motar'sa ba tare da yaci mata ƙala ba ya

ɗauki hanya karatun Alkur'ani ya saki yana bi tun tana kuka har tayi shiru hanyar cikin garin kano ya ɗauka sun bude ƙauyuka karfe 7:30 ya iso ɗaukan hanya yayi da zata kai shi Unguwar sani me dage tun da ya shiga DIJe ta tashi daga baccin da ya ɗauke'ta wara idanuwa ta shiga yi ganin manya manyan gidaje yawa ba a duniyar nan take ba



gaban wani tabkeken gida ya tsaya horn yayi me gadin ya buɗe mai buzune shiga cikin gidan yayi tashi zaune DIJE tayi tana raba idanuwa dai-dai'ta parking ɗinsa yayi ya fito remote ya danna kofar'ta buɗe kasa fitowa DIJE tayi ɓare baki tana kuka kallon mamaki yake mata cikin ɗaure fuska yace



"Zaki fito ko sai nayi ƙasa ƙasa dake..,



cikin tsiwa hade da tashin hankali tace




"Wallahi bazan fito ba ina taka wannan abun (interlock) lumewa ƙasa zanyi....kana sane kakawo nan...✍️






*Muje zuwa My fan's ga DIJE abirni ya abin zai kaya ku following É—ina arewabook watt pad channel domin iya suka dai zan dinga É—ora jikar mamman yau in nayi anan gobe ba anan zan yi ba zama dai ku na ko wanne shafina*



*JIKAR MAMMAN*



wattpad @ Aminaoumyasmeen


Arewa book @ oumyasmeen






*`Episode 6 🔞`*




Ransa ne ya ɓaci cikin karkausar murya yace


"Zaki fito ko sai na jawo ki a ƙasa....,


kuka ta ƙara rushewa da shi tace



"Ka dubi ƙasa ka gani har da ci yayi alamin a kwai ruwa a gun ina takawa ƙasa zanyi....,


Fin ciko'ta yayi dai dai fitowar Ihsan sanye da riga armlees blue color da three-quarter wando White colour da adon flower blue ganin big bro da gudu ta ƙaraso gun kallon mamaki takewa DIJE tace



"Ị dị welu, nwanne nkem..., da Ibo
barka da dawowa babban yaya


be kalle'ta ba yace


"yauwa...,


ganin ba fuskar tambaya me ya kawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login