Showing 162001 words to 162126 words out of 162126 words
wani lokacin ma gurinta suke weekend dinsu suna jin dadin zuwa gidan suyita wasa da su hamza da zainaba
Yanayin zamansu da abdallah kawai koda bai furta mata ba ya tabbatar mata da cewa *ABADAN* da ita da shi babu rabuwa,wata zazzafar qauna mai tsayawa arai yake gwada mata kamar yau ya fara saninta,ashe samun mijin na garin shine babbar dacewa sa'a gami da farinjinin baki daya bawai gaggawar yin auren ba,tabbas wani hanin ga Allah baiwa ne,hakanan wani jinkirin alkhairi ne
_TAMMAT BIHAMDILLAH_
ππΎππΎππΎππΎππΎππΎ
_ku saurareni cikin DAURAYAR LITTAFIN ABADAN_
_tare da ni_
_safiya huguma_
_DA KUMA_
_SHARHIN LITTAFIN ABDAN_
_DAGA_
_QUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION_
*SUBHANAKALLAHUMMA WA BI HAMDIKA,ASH HADU AN LA'ILAHA ILLA ANTA,ASTAGFIRUKA WA'A TUBU ILAIKA*ππ½ππ½ππ½