Showing 6001 words to 9000 words out of 15928 words
da zarar ya kammala primary dinsa itama ta dawo gida ta barshi ya cigaba da karatun sa ta masa korafi akan lafiyansa yace mata akwai wanda zasuna kula dashi Kuma bayason tayi nisa da shi haka dai ta hakura tacigaba da zama da danta har ya gama primary an masa komai na secondary sa'annan tayi shirin dawowa gida Nigeria inda sunyi kukan rabuwa,fu'ad kuwa yayi kuka sosai saida ta hanashi kafin yayi shiru tana tsoron kar kukanda yayi ya saka masa wani rashin lafiya,haka dai ta tafi ta barsa dashi da masu zama da shi.
A lokacin sarki ya dawo gida kuwa sarauniya ta rinka murna ita a nata tunanin maganin da aka masa ne bata kuwa san saboda mutaninsa ya dawo ba...
Written
By
Leeemat 💮......
.
[3/21, 5:45 PM] +234 703 003 6037: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
Päge 1⃣7⃣
Amarya fa'iza kuwa tundaga kan fu'ad bata kara koda batan wata ba,bata nuna damuwanta ba saima godiwa Allah tayi tunda har ya bata fu'ad,inda kuwa a bangaren sarauniya taci alwashin sai ta halaka fu'ad ko badade ko bajima toh yaya kenan za'ayi mundai ji furucin sarauniya amina,bari mu leka India.
India kuwa fu'ad tun yana damuwa har ya dawo ya daina damun kansa inda ya mayar da hankalinsa kan karatun sa yana gama jss three sai aka applying masa school of army dake New Delhi saboda fu'ad akwai son soja ya fara daga ss1 har Allah ya taimaka ya gama sa'annan yacigaba daga inda ya tsaya yayi karatunsa har ya gama lafiya sukayi passing out parred ya fita da second leutinant suka dauke sa aiki inda suke zama a barriki,aiki yake cikin gaskiya da rikon amana inzasu tafi yaki kuwa a koda yaushe suna cikin nasara idan wayansun su Sun samu rauni shi yake musu treatment saboda Allah ya bashi wannan baiwar....
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
Päge 1⃣8⃣
Akwai wani yakin da suka tafi duk da dai su sukayi nasara amma mutaninsu sunji rauni sosai bayan fu'ad ya gama treating dinsu sai major dinsu yayi kiransa a office dinsa yanatafi ya sara masa yanda dai munsan sojoji ke yi yace masa ya zauna yana zaunawa saiya fara da cewa dama wani sharawa na kawo amma bansan ya zaka dauke a abinba murmushi fu'ad yayi yace sir ai shawara kace ai nasan mai kyau ce fada min ina saurarunka sai yace masa naga kana da baiwar treating mutani to me zaisa bazaka tafi course na likitanci ba iyaso dai idan ka dawo sai ka cigaba da aikin ka anan kana duba mana marasa lafiya,fu'ad kuwa ya amince suka turashi course na shekara hudu a California yaso ya tafi Nigeria ya sallame ma'a dinsa amma amarya fa'iza tace ita tafi son idan zaya taho ya taho gabadaya haka dai ya hakura tare da missing dinta.....
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
Päge1⃣9⃣
Ya tafi California tare da samun nasarar karatunsa har ya gaima saidai karatun yaso yadan bashi wuya kadan amma da taimakon Allah da ta adu'a ya gama ya dawo India na nasarori sosai inda yayi kudi sosai abin sai wanda kagani kawai,yayi aiki a India saida ya kai matsayin major kafin ya dawo Nigeria inda aka hada masa liyafa ta ban girma saboda tunda amarya fa'iza ta tafi India da cikinsa sai a ranar aka Fara ganinsa amma a garin Zaria babu wanda baisan labarin dan sarki ba duk da ba wanda ya taba ganinsa haka dai a ranar da ya sauka garin Zaria cewa zakiyi shugaban kasa ne yazo haka dai suka masa liyafa akaci aka sha,inda mata kuwa sai kawo kansu suke amma duk sonda suke ikirarin suke masa na karya ne wasu saboda kudinsa wasu Kuma saboda mulki,haka dai ya tayi har ya auro ki amma bansan ya akayi har ya yarda an muku aure ba saigashi kina tambayata labarinsa nasan duk yanda akayi bakisan waye yarima dan sarki ba.daga mata kai nayi tare da cewa tabbas bansan shi ba amma jakadiya meyasa ake kiransa da jalal bayan sunan sa fu'ad toh me karatu ku biyomu domin jin meyasa ake kiransa da jalal taku mai son nishadantar da ku leeemat
Written
By
Leeemat💮.....
[3/21, 5:45 PM] +234 703 003 6037: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)??
2⃣0⃣
Yarima fu'ad Wanda akafi sani da yarima jalal duk da dai ban zauna da shi a lokacinda yake India ba amma yarone mai hankali ya tashi da taimakon na kasa da shi,ko a makarantar su in zasu zana jarabawa yakan taimake wanda basu sani ba duk da yana fuskance matsala saboda ana hukuntashi amma bai hanashi taimako ba sa'annan tun bai mallake hankalin kansa ba yake bayar da zakkah saboda malaminsu yamusu WA'azi akan idan mutun yana da arziki da kudi sosai to Allah yace ya bayar da zakkah tun daga lokacin ya fara zakkah saboda anasa tunanin shima yana da kudin da zaya iya baida zakkah,da azimi kuwa abin ba'acewa komai saboda yana saka a dafa abinci kullum ana kaiwa masallatai tare da gidan marayu da yamma kuwa idan za'ayi breakfast watan lokacin sha ruwa kenan tea ake da bread a bawa basu bukata,yayi gidan marayun da bazana iya lissafa miki ba da yake daukan nauyin komai nasu cin su da shan su duk tare masallatai,lokacinda ya dawo Nigeria kuwa abinda yake a masarautar nan sai san barka saboda duk wani abinda mai martaba sarki keyi haka yarima yakeyi kamar yanda bayi sa'annan ya hada musu aure da mazajansu bayi yantattu sa'annan shi yake komai na auran ya kuma bawa mazajan aikin yi.
Saboda hali irin na yarima fu'ad babu abinda bai dauka ba a hali irin na mahaifinsa shiyasa muka lankaya masa ko kuma nace muna kiransa da sunan mahaifinsa wato ❗Y@RIM@ J@L@L❗.......
Written
By
Leeemat??
[3/21, 5:45 PM] +234 703 003 6037: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)??
2⃣1⃣
A ranar na dafa masa abincin da ni kaina bansan na iya dafa abinci mai dadi sosai haka ba,ina kammalawa wanka na fada nayi sallar asr na fito falo na zauna ina kallo domin inada tabbacin zaya shigo idan ya dawo daga gun aiki saboda duk da dai ban zauna da shi sosai ba amma irin mutanin nan ne da idan nauyi na kansu suna kokarin saukewa ban idar da tunanin da nake ba na jiyu sallamar sa na amsa ya shigo na gaida shi ya amsa sa'annan na kawo mar abincin sa ina ajewa na shige daki mintina kadan naji yakirani (R@NI S@HIB@)a raina nace na yau kuma kenan na gobe saiyafi haka yau kuma sunan da za'a kirani dashi kenan a gidan mu SONI@ yake kirana oho ai na ma mance dan India ne jin wani kiran nayi da sauri na fito gani wai ke wacce irin mara hankali ce ke sau nawa na fada miki akan a duk lokacin da zaki kawo min abinci inason ki kawo da coffee ya hakuri na mance ne shiyasa kafansa ya dura akan kafata ya matse wani kara na saka sa'annan yace kinga wannan zaya tunatar dake a duk lokacin da zaki kawo min abinci kichen na huce na kawo masa zan huce daki yace dawo nan ki zauna haka kike ganin mom keyi a duk lokacin da ta kawo ma dad abinci?na dawo na zauna a kujeran da ke fuskartansa ina mai kallon irin halittar da Allah ya masa.....
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)??
2⃣2⃣
Fu'ad dogo ne sosai na nuna wa sa'a fari ne shi irin dai fatar indiyawa sa'annan ga sumar sa inda dai kuka ga na India a raina nace dole komai naka ya fita irin tasu ko saboda komai naka da rayuwan ka a garin kayi shi Wow beauty point dinsa kuwa ba'a magana saboda duk abinda yake ko magana yake ko karatu zakaga ya lutsa baton idanunsaa kuwa sleeping eyes gareshi ga idon manyan2 dasu kamar an masa gorin idon shiyasa idan ya daga ido ya kalleka duk fitsarancinka sai ka natsu saboda yanda idon keyi like magic,fatar jikinsa kuwa kina ganinsa kawai kinsan dan hoto ne saboda yanda skin dinshi yake fresh ga wani sheki da yake yi kamar ba soja ba,kirjinsa kuwa a bude yake tafiya yake a baude kamar dai soja.idan an zo batun magana kuwa kamar ana saka shi dole ne kafin yayi wani magana mai tsayi sai da wani kwararrar dalili sa'annan yana maganar tare da lumshe ido kamar mai shirin bacci kai dole ne ma idan yana magana ya bake sha'awa.mari na ji amma hannun nasa kamar auduga naji a firgice na kallesa yace me haka da wani kallo kamar tsohowar mayya kallonsa kawai baki a budi saboda yanda idonsa keyi a raina nace maiyasa ban taba lura da fu'ad kyakyawa bane sai yau......
Leeemat ??
[3/21, 5:45 PM] +234 703 003 6037: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano (leeemat)💮
2⃣3⃣
Inma maitar kika ci to kurwata kur yafada, bude bakina nace masa ai haka mom takewa dad in yana cin abinci ko ba kai kace min inyi abinda mom ke ma dad ba nayi maganan cikin shagwaba kamar zanayi kuka kallo yake saboda yanda na masa kyau tashuwa nayi nace masa nima kurwata kur yanda yafada da hausansa kamar na makoya amma fa idan kaji zakayi zaton slangs na hausa yakeyi amma hausan ne bai tsaya masa a baki sosai ba Cup ya dauka ya jefeni dashi kafin na shiga daki Cup din ya saman a kafa faduwa nayi a gun ina mai yarfar da hannu na alamar zafi nan da nan jini ya fara gangarowa.fu'ad kuwa ko a jikinsa saima kama gabansa da yayi a haka na shiga bayi na wanke ina saka ruwan dettol ina ihu kamar wanda aka sakani dole saboda zafi.haka dai nayi jinyar kafata har ya warke fu'ad kuwa ko sannu bai taba hadani da shi ba a cewar sa ai nima likitace zana iya kula da kaina basai an kula dani ba.
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
2⃣4⃣
Tashuwar asuba kuwa babu abinda ya janza domin kuwa kullum shi yake tashina nayi sallah sa'annan da ruwan zafi haka dai har na saba tashuwa da ruwan zafi a jikina ni kuwa wai na irin tashi wani rana kafin yazo din nan bana iyawa saboda sanyi masarautar ko ina bishiya kamar wani dauji.nayi wata daya chaf kafin na fita a gidan muka nufa fadan sarki jalal muhammad mulki akwai wahala sannan akwai dadi tafiya muke cikin kaya ta alfarma duk inda muka huce gaisuwa ake mana fu'ad kuwa sai amsawa kawai yake cikin Fara'a da kamala kawai sainaji sonsa ya kara tasiri a cikin zuciyata muna isa fada muka tarar babu kowa sai sarki yana jiran mu muna shiguwa da murmushi a fuskarsa yace yau na bawa kowa hutu ya zauna da iyalansa inason na gana da ya ta murmushi kawai nayi muka gaida shi cikin girmamawa yace ma fu'ad babu ruwana da kai fu'aduddeen tunda kanamin rauwar yata sai yau kaga damar kawo min ita susa keya yayi alamar kunya ni kuwa kamar na nitse a kasa saboda kunya ya juya ya fuskanceni bari muyi maganan da da mahaifi fu'ad yawani tura baki kamar wani karamin yaro Papa wato anyi sabuwar ya shine kuka manta dani daga kai har ma'a ko to shikenan babu damuwa kowa da ranar shi,sarki kuwa ko sauraransa baiyi ba yace min ya ta nace na'am babu wani matsala ba ko na juya na kalle fu'ad yanda yamin da idonsa ya saka ni saurin kawar da fuskata.sarki yace min kar kiji tsoro ki fadamin idan da wani abu budi bakina sainace.......
Written
By
Leeemat💮....
[3/21, 5:45 PM] +234 703 003 6037: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
2⃣5⃣
Babu komai fu'ad ya sauke wani ajiyan zuciya sa'annan yayi murmushi yace Papa kana shakku da irin rikonda nake mata ne sarki yace a'a bada kai nake ba kamin shuru amma ya ta kamar da magana a bakinki amma kin kasa fada min nayi murmushin da bai kai zuci ba na rasa wani karya zana masa sai wani dabara ya fadu min sainace masa dama so nake na ga mom da dad amma yace ba yanzu ba nan da nan fuskar sarki ya sauya ya fara fada amma fu'ad ka ban kunya ace yarinya nason ganin iyayenta amma ka kasa kaita su gana ina kai kullum saikaga naka iyayen amma kar ka sake yin haka Kuma ko kullu yaumin take son ganinsu to ka tabbata ka gaita.kai daga yau na kafa doka duk ranar jumma'a a kaita itama ta gaida iyayenta godiya mukayi sa'annan muka nufa bangaran sarauniya amina,sallama mukayi fu'ad ya zauna tare da cewa mamuji ganinta mukayi ta fito a daki cikin shiga ta alfarma tana ganinmu da Fara'arta ta karaso tana fadin a'a yata tashi ki zauna a kujera mana saboda a kasa na zauna tun farkon zowana a kasan ma naga irin tarbar da ta min ballatana zowana ta biyu amma mamaki ya hanani rufe baki.cikin mamaki nace a'a nan ma ya isa ta hada fuska tare da cewa nace miki ki tashi ki zauna sa'annnan na tashi na zauna ta saka aka kawo mana abin mutsa baki dukkan mu mukace mun koshi saita ce oho my son yau Kuma baza'a ci abinci a gidana bako saboda an taho da amarya ko Kuma dai kana tsoron karta xane ka inkun koma gida ne dariya kawai mukayi muka sallameta sai gidan mahaifiyansa muna shigowa na cire rigarda ke cikina saboda zafi na kwanta a three seater.....
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
2⃣6⃣
Muna komawa gida yana bude kofa na shiga daki a guje domin nasan nayi laifi amma me kafin na kulle kofata ya shiga dakin ya cafkoni ya jani zuwa bangon dakin yana kokarin sunbatata ina kokarin kwace kaina hannunsa ya tallafe kaina ya fara kissing dina,naji dadi amma sai zafi nake ji kamar labban bakina zai fito saboda zafi yana gama yace ki kara saka papa yamin fada saboda ke sa'annan karki san irin maganan da zaki rinka fada masa wannan kadan na miki yafice a dakin hannu na saka a labbana ina taba saboda zafin da nakeji.washegari na kai masa abin kari tare da coffee dinsa na mance da kashejin da yake min na gaisuwa bugu naji a bakina wani kara na sake saboda zafin da ya ziyarce ni da sauri na gaida shi sa'annan na saka hannuna a baki naga jini da sauri na shiga daki na nufe gaban mirror ina duba bakina sainaga ya kumbura a raina nace me ya saka bakina yin haka ba zanace dai bugun bakina da yayi ne ya saka bakina haka ba,ok ko dai kiss da yamin jiya ne yasaka bakina yin haka amma kuwa Allah ya isa na fada tare da cire anpiclox na sha,
Ina zaune a falo da kumburarran bakina yace min yau jumma'a amma bazaki tafi gida ba sai bakinki ya warke saboda kar suce ban iya riko ba a raina nace dama ka iya ne,amma fili sai nace masa to Allah ya kaimu ya kalle ni cikin mamaki yace hmm baki ya mutu ko da kuwa na nuna miki ko ni waye da kin min wani rashin kunya....
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
2⃣7⃣
Cikin ikon Allah har bakina ya samu sauki jumma'a ta kewayo ya kaini gidan mu na shiga da ihu ina mom domin nasan tana gida saboda ranar jumma 'a bata dadewa a office bayan mun gaisa nake fada mata abin AL'ajabi jalal yaron aminin dad ne sarkin Zaria mom itama kanta tayi mamaki domin yan uwanta babu wanda ya fada mata murmushi tayi cikin cin dadi tare da cewa kai amma nagode wa Allah amma dad dinku bai taba cin min komai ba kullum ina cikin damuwa ya tura ko su hassan da hussaini ne su duba ke amma saiyace lafiyan ki kalau amma meyasa kika rame haka nasan ki da rashin cin abinci ko Kuma dai kina da wani matsala ne ki sanar dani murmushi nayi nace mata wlhy babu komai mom komai lfy kalau kinsan yau da gobe sai Allah bare ni da na tsince kaina a cikin sarauta kinga kuwa sai a hankali zana saba muka hira kafin na ce mata zani gidan jalilah tacemin abincin fa nacemata in na tafi gidan jalilah zanace mom tace da take fama da rashin lfy shine zaki sakata wani aikin ko domin nasanki da Sun jikin babu gara babu dalili a raina nace da kuwa kinsan irin aikin da nakeyi yanzu da baki cemin mai son jiki ba ina shiguwa gidan sainaga jalilah a jikin mijinta saina koma baya nayi sallama ganin jalilah nayi tana oyoyo sis simra cikin dariya nace ya akayi kika gane muryata tace amma ai ko a cikin magagin bacci ne san gane muryanki,mijinta kuwa ya gaida ni sa'annan yace hmm yau anga yaya simra na huta da kuka kullum waini inkai gun ki batasan a wani hali kike ciki ba dukkan mu mukayi dariya sa'annan ya fice a gidan to ni bari na fita tunda ga yayanmu ta zo ko cikin shagwaba tace masa yaushe zaka dawo cikin lallashi yace nan bada jimawa ba,kallon such as nake cikin sha'awa saboda yanda suke tafiya da rayuwansu ta birgeni sosai......
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano (leeemat)💮
2⃣8⃣
Sis simra ina magana kinyi shuru na juya ina kallonta ina mai murmushi rayuwanku ne abin sha'awa jalilah tace yaya simra mu bar wannanan maganan yaya gidan yake ko kuma nace kauyan yake cikin murmushi tace jalilah a garin nan muke gidan ma a gidan sarki aminin dad jalilah cikin cikin mamaki