Showing 9001 words to 12000 words out of 15928 words
tace kina kardai nace jalal shima yana daga cikin bayin gidan ne amma yantacce simra tace ko daya jalilah ina munajin labarin yarima jalal a lokacin da muke gida da har kike damuna da kinason kuwa ki ganshi saboda irin labarin da ake bayarwa akansa to ba wani bane yarima jalal sai jalal mai mana kwanke da guga.cikin kaduwa jalilah tace kina nufin jalal shine yarima jalal dan sarki jalaluddeen muhammad! Murmushi nayi na tace mata kwarai da gaske kina mamaki ko sa'annan na fara bata labarin shi amma bansan ya akayi har yazo gidan mu ba sa'annan na fada mata irin abinda yake min saboda bama boyewa junan mu sirrin mu ina kuka har na gama fada mata tare da cewa kinga abinda na masa Allah ya juya lamarin ya zama mijina kuma walhy tunda an daura mana aure nayi alkawarin masa biyayya amma shi babu irin wulakancinda bayamin hakuri jalilah ta rinka bani tare da cewa kar ki damu wata rana sai labari saikinyi alfahari da auran sa godiya na mata muka shigaba da hiranmu wanda duk nasa ne da tuna irin abubuwanda yake mana lokacinda muke gida amma bamu taba lura da irin abubuwanda yake yi kamar na jinin sarauta amma bamu taba gane ba har kusan magriba kafin na bar gidan ina shiguwa gida na tarar da fu'ad na jirana gabana sai faduwa yake tayi kichen na nufa na kawo masa abinci ina ajewa ya kama hannuna ya matse da farcansa nayi kaman banji ba saboda mom na gun amma fa ina shiga kichen na duba hannuna naga har yana jini ina shiga falo na tarar ko taba abincin baiyi ba haka muka tafi gida gabana sai faduwa yake saboda fargaban abinda zan Tarar.....
Written
By
Leeemat ๐ฎ
[3/21, 5:45 PM] โช+234 703 003 6037โฌ: !Y@RIM@ Y@RIM@!
Nah halima musa akano (leeemat )??
2โฃ9โฃ
Muna isa gida yace na dafa masa abinci yunwa yake ji cikin mamaki nace masa amma na kawo maka abinci kace bazakaci ba ka koshi saiyace to yanzu zanci ko kuma ban isa na sakaki bane Allah ya baka hakuri na shiga kichen na masa indomie na kawo masa yauwa wa ya baki izinin tafiya gidan jalilah cikin inna inna nace masa babu kowa oho saboda kin rainani shine kika tafi ba Tare da izinina ba koh to yau zana hukunta ke dai dai da laifin ki cikin kuka nace dan Allah ka yahakuri bazan sake ba ko ta kaina baiyi ba ya huce side dinsa ya kawo kayansa ya watsa min a jiki tare da cewa yanzu nake son ki wanke sa'annan ki goga saboda gobe zana fita radin suna cikin hawaye na mike tare da kwashe kayan na nufa toilet na fara wanke kayan har hannuna na jini saboda alkyabba ce akwai karfe2 a ciki amma haka na wanke ga idona kamar zaya fada a kasa saboda baccinda nake ji ban gama wankin ba sai sha biyu na dare saboda tsoro ban iya fita waje na shanya kayan ba a toilet na shanya nayi zaman hour biyu amma kayan kamar yanzu na shanyata ganin karfe biyu ya huce har da kwata ya sakani kwanciya nayi bacci da niyar da safe zan tashi na goga kafin ya shigo. amma me cikin barci naji kamar ana zuba min ruwan zafi da sauri na mike tare da bude ido amma hasken ranar da ya kashe min ido ya sakani rufe idona cikin sauri, cikin fada yace har na fita suna na dawo amma baki tashi daga bacci ba ina kayanda na sakaki wanki da guga cikin sauri na nuna masa hannuna daya tashi saboda wanki nace masa wlhy na wanke amma ban guge ba fincikoni yayi muka fita falo yace oya maza dauko ki taho nan ki goga yanzunnan ina shiguwa daki kuwa alwala nayi na yi sallah da sauri sa'annan na fito da kayan na saka iron na Fara guga amma kamar banayi fu'ad cikin sauri yace min ki danna hannunki sosai ko bakisan wannan alkyabba bace cikin hawaye nace wlhy ina dannawa hannuna zafi yake min, nuna min hannunsa yayi yace kinga kayanki abinda yamin?tun ban iya guga ba har na iya duk da dai wani lokaci ina badawa a wanke tare da goga amma saida na kune saboda jaraba irin nake cikin kuka na cigaba da gugan har na gama......
!Y@RIM@ Y@RIM@!
Nah halima musa akano (leeemat )??
3โฃ0โฃ
Amma duk da irin cin mutuncin da fu'ad ke min bai taba zagen iyayena ba shiyasa ma ban taba nuna damuwata ba saboda nasan ni na masa laifi ba su ba kuma yana hukuntani ba tare da su a ciki ba haka dai na cigaba da rayuwa a gidan fu'ad babu abinda na nima na rasa ta fannin abinci har ma sitira sa'annan ko wani jumma'a ina tafiya gaida iyayena abu daya ko kuma nace biyu shine kawai damuwata amma ni daya yafi damuna wai ace ina matsayin matarsa amma ban taba tafiya side dinsa wai da sunan gyarawa ba sai na biyu wani abu bai taba hadani da shi ba wai da sunan tarayyar aure saboda yace saiya gyara min zama sa'annan zayayi zaman aure dani ni wannan bayama damuna kamar hanani gyara masa makwancinsa sai bayin gidan su suke gyara masa ni kuwa abin haushi yake ban amma babu yanda na iya saboda ya ce a duk ranar da ya tarar dani a side dinsa ko kuma an fada masa saiya karairaya min kafata kamar na muciyan nan shiyasa nake wa kaina kiyamallaini.....
Written
By
Leeemat ??...
[3/21, 5:45 PM] โช+234 703 003 6037โฌ: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano (leeemat )??
3โฃ1โฃ
Yau ta kasance ranar juma'a mun dawo daga gidan mu kenan fu'ad na zaune a falo da kofin coffee a hannunsa na zauna a kasa a gefensa nace masa dama so nake na maka magana inajinki ya fada tare da cigaba da shan coffee dinsa dama dad ne ya min magana akan aiki wai ya samu min aiki shine yace na fada maka saika amince kafin na fara tafiya ina gama fada masa ya juya sosai yana mai kallona da sleeping eye dinsa ya lumshe su saiyace min ina miki murna da samon aiki amma inason kimin wani aiki guda daya kafin ki fara zuwa aiki sa'annan zuwanki aiki bazaya canja daga abubuwanda kike min ba cikin murna nace masa me kake son na maka ka fadamin kuma nayi alkawarin insha Allah zan maka shi,toh mai karatu saiku biyomu domin jin me yarima jalal ke son a masa taku har kullum leeemat ??.
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano (leeemat )??
3โฃ2โฃ
Kallonsa nake ina jiran ya fadamin me yake son na masa amma bai fada ba saima cigaba da shan coffee dinsa da yayi ina zaune har ya kammala shanyewa saiyace min wani baba nake son ki masa aiki a kafa ina medicine and surgery kika karanta na daga masa kai yace magana nake miki da baaki ba da kai ba eh na amsa masa,ya cigaba da cewa maciji ya sare shi babu inda ba'a kaishi ba amma idan kafar ya dauke warkewa saiya sake dawo kamar sabo kuma wata uku kawai na baki kije kiyi tunani in zaki iya to zaki fara tafiya aiki da zarar kin gama aikin amma in bazaki iya ba to kinga zaman gida ya kamaki daman inda kika fi dace kenan yana gama yace to zaki iya tafiya ina jiranki nan da two days mikewa nayi cikin kasala na huce dakina ina mai tunanin abinyi, idan na tuna da kalmar da yake cewa wai daman zaman gida ya kamace ni da gurbataccan hausa dinsa dinnan sainace raina ya kara bace (amma fa yanda yake hausan ma abin a tsaya saurarune ).kai zana maka cewa mu mata zaman gida bamu ya kamace ba ina gama tunanin abinda zana fada masa na kwanta sai barci.....hmmmmmmm ku biyomu
Written
By
Leeemat ??
[3/21, 5:45 PM] โช+234 703 003 6037โฌ: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano (leeemat )๐ฎ
3โฃ3โฃ
Washegari na gama hada masa breakfast na kawo masa da coffee dinsa ina zaune har ya gama ya tashi ya koma falo ya zauna na bishi a falon nace masa maganan jiya ne nake son nace maka na amince, cigaba da kallonsa yayi kamar babu mutun a wajan. daga bisani yace min to Alhamdulillah gobe za'a kawo shi a dakin wajan nan zai zauna bude bakina sainace masa ah meyasa baza'a kawo shi yau kawai ba nayi maganan ne cikin gatsi har saida ya juya yayi kallona ni kuwa a raina murna nake saboda inada nawa kimar tunda har an juya anyi kallona.cemin yayi abinda yasa ban kawo shi yau ba saboda inason na gyara masa dakin ne tare da kayan aikin da zaki mishi kwabe baki nayi na tashi alamun I don't care dinnnan na huce dakina tare da cewa Allah ya kaimu fu'ad kuwa kallona yake baki bude saboda mamakin da na bashi. Washegari abinda na saba yi kullum aka yau ma nayi ina jiran patient dina ba'a kawo shi ba sai da yamma lokacinda ma na gama komai na gida nayi wanka sallah nake yi naji sallamar fu'ad daya ga ina sallah ya fito falo ya xauna ina idarwa na gama adu'o ina a raina nace wato ina sallahr ma bazaya jirani a daki ba sai ya bani wahalar biyosa falo bayan abinda yake nima a guna bukatarsa ne ba nawa ba.na shiga falon na xauna nesa dashi nace masa sannu da dawowa amsar da yabani wlhy haushi ya kamani cewa yayi gashi an kawo shi zaki iya zuwa kiganshi ko ya tashi ya huce, raina a jagule na tashi na bi bayansa
Oh ni leeemat bansan me ya same gimbiya simra ba ganinta kawai nayi tanata kwarara amai ๐ณ ko dai abin ne an samu ๐
Written
By
Leeeemancy๐ฎ
๐ข๐๐ฝ๐ข๐๐ฝ๐๐ฐ๐ฆ๐๐๐๐บ๐บ๐ป๐ก๐๐ฃ๐ฒ๐๐HAPPY Birthday MAMAN ALEESHA wishing you happy many many returns and may u celebrate more and more of it........
[3/21, 5:45 PM] โช+234 703 003 6037โฌ: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano (leeemat )๐ฎ
3โฃ4โฃ
Ina dosowa kofar dakin nafara jin wari muna shiga dakin kuwa sai abinda ma ya karu cikina har wani koowa yake na dan kalle fu'ad ta gefen ido abin mamaki kamar bayajin warin ni kuwa kamar zanyi amai amma na daure saboda kar na bashi kunya ballanta da naji yana cewa baba ga mamata wacce zata kula da kai murmushi yayi yace falalu haka yake kiransa ko kuma yace muhammadu saboda yace sunansa da wuyan fadi haba haba duk dawainiyyar da mai martaba yayi dani kaima ka gwada naka bajintar ba'ace sa'a ba da ka bari ai har Allah yayi halinsa cikin dauriya nace haba baba ai ciwo ba mutuwa bane zamu gwada wannan mugani insha Allah zaka samu lfy nayi shuru domin ina gab dayin amai na juya gun fu'ad nace masa sai gobe kenan zan fara dubashi Baba yace Allah ya kaimu na gode sosai Allah yayi muku albarka mukace ameen.fu'ad ya mike tare da cewa to baba saida safe ko yace Allah ya tashemu muka fita a dakin fu'ad yayi side dinshi nima nayi nawa,da gudu na karasa toilet dina saboda amai da ya tahomin nayi ta kwararan amai kamar hanjin cikina sai fito, a ranar dai baccina rabi da rabi ne saboda amai har na galaibaita da naga ban samu nayi baccin ba sainayi alwala kawai na cigaba da sallah(anan nake son ja hankalin mata a duk lokacin da kin since kanki da dare bakyajin bacci to kiyi alwala kinyi nafilfili kiyi ta rokon Allah basai kina cikin matsala kawai zaki na tashi sallah ba domin akwai wasu matan da masusan akwai Allah ba sai suna cikin matsala kafin zaku ga Suna ibada which is not ryt Allah yasa mu dace ameen.) ina idarwa na kwanta sai wani zuciyan nace min ki fasa aikin idan zaya zamu miki matsala Allah ma nacewa a cikin qur'ani akwai abinda bazakayi ba in zaya zame maka matsala ko zaya baka wahala wani zuciya kuma nace mata kiyi Allah zai baki ladah hakuri da juriya kawai zakiyi tunda ma mijinki ne ma ya sakaki kinga kuwa lada biyu kenan gana mijinki gana taimakon da kikayi ba tare da an baki ko kwandala ba kinga kuwa ladan mai yawa ne har bacci barawo ya sace ta bata sani ba
Toh ku biyu mu don jin yadda abinda zaya kasance tsakanin likitar da patient dinta.
Written
By
Leeemancy ๐ฎ
๐กMaman aleeesha happy birthday once again ๐ฃ๐๐๐๐ฒ
[3/21, 5:45 PM] โช+234 703 003 6037โฌ: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano (leeemat )??
3โฃ5โฃ
Washegari bayan na gama breakfast nayi wanka na saka labcoat dina da mask na huce dakin tare da kayan aikina ina shiga na gaida shi na tambaye shi ko ya ci abinci yace min eh na masa allura sa'annan na wanke masa kafar da concentrated hydrogen (wanda ba'a diluting dinshi da ruwa ba )ina gama na masa dressing din kafar na bashi magunguna nace mishi sai da yamma kuma zana sake wanke maka kafar.haka zamu rinka wanke kafar har muga inda Allah zayayi sai muyi maganan surgery ya ce to tare da saka min albarka na fita ina fita daga dakin toilet na huce nayi wanka yau ma nayi amai amma bai kai na jiya ba saboda mask dinda na saka.haka dai na shiga da attending ma patience dina alhamdullilah kafar na improving har muka shiga watan Ramadan abinda fu'ad yace min ayau har ya saka ni kuka saboda takaici...
!Y@RIM@ Y@RIM@!
Nah halima musa akano(leeemat)??
3โฃ6โฃ
Ya kasance gobe za'a fara azimi bayan ya gama cin abincin dare ya kirani na taho na zauna nace masa gani sai yace min gobe za'a fara azimi koh nace masa eh saiyace ok dat means a daren yau kenan za'a tashi sahur koh nace eh saiyace min to zaki rinka tashuwa kina min abinci da asuba saboda bazana iya cin dumame ba na naga ido ina kallonsa nace masa nifa bana tashuwa nayi sahur kafin na gama maganata yace ni ina tashuwa da asuba don haka a rinka tashi ana dafa min abinci saikuma abu na biyu banason ready made juice inason wanda za'a min a gida ne with fresh fruits kin gane idona na zubar da hawaye nace masa eh saiyace abu na karshe kuma abokanaina anan zasu rinka zuwa sunayin breakfast don haka a kara hannun girkin I hope i made myself clear nace masa eh na tashi na shige daki na fadi a gado kuka nake sosai saboda takaicin tashuwar asuba dafa masa abincin nayi kukana mai isata kafin na setting alarm a karfe 3 na kwanta.karfe ukun nayi na tashi na masa tuwo da miyan kuka taji man shanu na ajiye masa da coffee dinsa na huce daki na kwanta amma saida nayi sallah kafin na samu na kwanta saboda fitina irin na fu'ad,da safe na tafi gun patient dina na masa dressing kafar sa na dawo daki na kwanta domin nayi bacci kafin lokacin abinci tayi godiyar Allah a watan azimi nake da yaushe naga ta hutu har da baccin rana nasaka alarm dina a 12......
[3/21, 5:45 PM] โช+234 703 003 6037โฌ: !Y@RIM@ J@L@L@!
Nah halima musa akano (leeemat )๐ฎ
3โฃ8โฃ
Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya har aka gama ramadan kullum banda hutu har na rame saboda aiki ga azumi ga aiki kamar na gidan biki ga kuma baba wato patience dina.bayan sallah na masa aiki inda naci nasaran aikin domin kafar tayi sauki har yana iya takawa da sanda yanzu magani kawai yake sha, kafar na warke wa nayi wani ciwon da kamar zana mutu wato da asuba na tashi sallah sainaji na kasa tashuwa jikina yayi zafi sosai da rurrufe na shiga toilet ina idar da sallah na hau gadona kwanta nida idan na tashi da asuba to babu ni babu komawa barci sai fu'ad ya fita amma yau na kasa ina kwance amma na kasa bacci saboda tunanin abin da zaya biyo baya idan ya tarar ban hada masa breakfast ba ban gama tunanin da nakeyi ba naji kiransa (RANI SAHIBA) da kyar na iya mikewa na fito falon ina mai tafiya kamar wanda ta sha kayan maye saboda jikina babu karfi hada fuska yayi yace ina break dina nace masa wallahi bana jin dadi bane shiyasa ina jiran saukan mari sainaga yanayin fuskar sa ta sauya alamun tausayi a cikin tarihin aurena yau ne mijina ya kalle ni da fuskar tausayi saiyace ok kinsha magani nace a'a saiyace mai yasa nayi shuru ok kawo min coffee na sha nayi late sauri nake to nace kawai ina juyawa kawai sainaji wani jiri kawai ganin falo nake yana juyamin nayi suuu na fa.......
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)๐ฎ
3โฃ9โฃ
Suuu nayi zana fadi sainaji ni a jikin mutun yaune ta kasance rana ta farko da najini a jikin mijina nasan ma saboda rashin lafiya ne amma da babu abinda zaya kaini jikinsa bansan inda kaina yake ba.jin sanyi sanyi ajikina yasaka ni bude idona caraf idona ya sauka a fuskar fu'ad ganin yanda duk yabi ya sukurkuce kamar ba mijina mai gayu ba saina kirkiro murmushi sainaga ya mayar min kokarin tashuwa nake son nayi na kasa saboda yanda jikina taimin nauyi kamar an dora dotse sainaga ya tashi da sauri ya taba wani guri a jikin gadon sainaga gadon yana tashuwa a hankali nikuwa sai cije baki nake saboda yanda jikina ke mikewa sai inajin zafi ya tsayar da gadon ganin yanda nake yi.ya dauka briefcase dinsa na aiki yana dubani yana gamawa ya dan gyaran