Showing 3001 words to 6000 words out of 15928 words
kaini yau ba sai gobe muka tafi kai jalilah gidanta dake g.r.a da zamu dawo kuwa munyi kukan rabuwa domin nima gobe zan tafi yafeyar ta na nima saboda bansan wani irin rayuwa zanyi a can ba...
Written
By
Leeemat 💮
.....
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano (leeemat )??
Washegari aka kawo min kaya kamar na sarauta na saka sa'annan na dura da alkyabba kamar wata sarauniya na ce a raina motoci kuwa Sun kai goma,ni duk abin mamaki yake da ban domin har na kasa cewa komai aka kaine wajan mom tamin nasiha mai rasa jiki na kuka sosai na rumgumeta ina cewa umma ki gafarceni nasan na muku gardama da dad inason ki yafemin kuka nake kamar za'a kaini gidan ajalina,domin har na saka mutanin falon kuka mom ta kasa daurewa ita ma sai kuka takeyi tare da cewa nayafe miki simra dama bakimin komai ba da kyar aka babbare daga jikinta domin inaga kamar bazana sake ganinta kuma ba side din dad aka nufu dani dad shima yamin nasiha tare da cewa yasan bazan bashi kunya ba domin yasan sainayi alfahari da zabinda yaymin wata rana,nima na masa alkawarin insha Allah zanyi biyayya ga jalal bazan bashi kunya ba natashi muka fita a gidan sai kuka nake tare da ma gidan mu kallon karshe,mota na biyar aka saka ni ina shiga muka tafi ina kuka tare da kallon gidanmu, munyi tafiya mai dan tsaho sainaga mum tsaya saboda tsakani na da driver akwai wani abinda ya rabamu maganan zuce nake wai har mun iso kenan amma kuwa garin babu nesa kofar aka bude min na fito gabana yayi mummunan faduwa sakamakon abinda nagani.....
Päge 8
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano (leeemat )??
Me zan gani,ganinmu nayi a gidan sarkin Zaria me muka zo yi anan nayi tambaya a raina amma babu amsa wani bamgarin cemin yayi kila kunzo gaisuwa ne ko kin mance sarkin Zaria aminin dad dinki ne,gimbiya mutafi naji muryar wata na mace namin magana tafiya take ina binta a baya har muka iso wani side muna shigowa muka tarar da wata mata daga ganinta kaga Mace mai sarauta saboda yanayin zamanta cikin kasaita fuskar ta a daure yanda naga matan sukayi haka nima nayi muka gaida ita amsawa take kamar dole nan da nan haushi ya kamani Allah yasa nima ba talaka bace da za'a raina min wayo muna zauni kusan minti talatin amma batace mana komai ba ni kuwa na kumbura saura kadan yarage na fashe ina shirin zan mike kenan sainga wacce muka shigo da ita tace uwargijiya samu shiga can,ban ma tsaya sauraron abinda zatace ba na fita muka danyi yin tafiya sosai sa'annan muka shiga Wow abinda na fada kenan sakamakon daular da nagani a falon sai kamshin turare ke tashi a falon muka zauna saiga wata mace kyakyawa ta fito daga wani daki da Fara'ar ta ta karaso sannu da zuwa tashi tashi ki zauna a kujera tacemin amma nace mata a'a nan ma ya isa kaina a kasa cikin jin kunya,ai nan gidan ku ne kar kiji kunya kinji murmushi kawai nayi aka kawomin kayan shaye2 da na ciye2 ruwa kawai na sha,muka cigaba da hira da ita inda take tambayata ance nagama karatu koh eh nace mata sa'annan tace ai munso muzo amma fu'ad ya kiya a raina nace waye mai wannan sunan kuma har wajan karfe 8na dare ina wajan sa'an muka nufe wani gu nisa da gidan sarkin ko Kuma nace a baya gidan yake katoton gida aka shigar dani sa'an matar tace min nan ne gidanki na daga ido ina mai kallonta saitace sunan indo amma anfi sanina da jakadiya duk abinda kike da bukata zaki iya aikowa a kirani ta fice ta barni a gun da tambayoyi a zuciyata...
Päge 9
Written
By
Leeemat??.....
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)??
Na shiga toilet nayi wanka ina fitowa na sauna a kan stool na dressing mirror ina shafa mai domin komai yana gun abin mamaki duk maiyukanda nake anfani da shi ina gama shafawa na zauna inata tunani bangane abinda ke faruwa ba jiran jalal kawai nakeyi yazo yamin bayanin mekefaruwa ina cikin tunani naji an budi kofa gashi Kuma banda komai a jikina na mike da niyyar dauko wani abu na rufe jikina amma is too late me kikeyi haka kamar wacce bata da gaskiya naji yafada na juya da niyyar masa rashin mutunci amma saina tuna da alkawarinda nama dad dinmu sainayi shuru matsowa yayi kusa dani najada baya ya kamamin baki ya murda kara na saka domin wani azama naji rashin kunyan da kika saba zakimin?kin dai san da da yanzu ba daya bane yanzu sai abinda nace Kuma sai abinda naso,banason gardama idan nayi magana sa'annan idan na kiraki kar ki bata min lokaci ko me kikeyi ki barshi kizo inba abinci kike kikedafawa ki barta kizo inya so ya kune zaiki dafa wani tunda dai abinci na ne kindai ji abinda na fadamiki koh? Daga masa kai nayi ya kara matse min baki da baki na miki magana ko da kai kara na sake saboda yanda yake min da bakin hawaye na bin kunci na sa'annan ya sake min bakin saina ce masa babu yanda zana amsa maka bane ai saboda hannun ka na baki na juyawa yayi ya fice abinsa jalal nace masa ya juya yana zuwa inaja da baya hannuna ya kama ya saka farcinsa a fatar hannunta kara na sake sa'annan yace baki da kunya koh?jalal kika kirani yanzu mijinki nake ba mai kwanki da guga ba ki san sunanda zakina kirana ba jalal ba,me ke tafe dake na sassauta muryata sa'annan nace kaya nake son na saka ya nufe drower ya cire min night gown mai kyaun gaske ya bani yayi yafiyar sa yana kaiwa bakin kofa ya cemin daga yau abincina ya dawo hannun ki kai har dama wanki na yayi tafiyarsa,zaunawa nayi a bakin gado na sake kuka mai tsuma rai oh ni simra na shiga uku meke shirin faruwa dani ne kar dai ace Y@RIM@ J@L@L na aura? Ku biyone domin jin wanine jalal....
Written
By
Leeemat ??..
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
Päge 1⃣1⃣
Na kasa bacci sai juye juye nake tayi ga yanayin garin Zaria da sanyi ni kuma ban iya kwanciya ni daya ba tare da naji dumin jikin wani ba,ko a gida haka nake manne wa jalilah saboda banason sanyi ga kuma tunanin auran da nayi bansan a zahiri jalal mai wanki da gugan gidan mu na aura ko kuma yarima jalal dan sarki na aura ba,haka dai tunani yamin yawa ga sanyi ya daman kamar nayi kuka bani dayin bacci ba sai da asubah(kunsan dai shaidan babu abinda bazaya iya ba sai lokacin sallah na samu Mai dadin gaskiya).ban tashi ba saida naji saukan ruwan zafi a jikina kuma kunsan Allah inaga tafashashshan ruwa ya xuba min domin naji xafin ruwan har zuciyata dama ga jikina baida kyau nan da nan wajan ya tasa kamar wuta ya kuna ni a gun,maganan da yake yi yadawo dani maganan zuci da nakiyi,haka aka kuya miki a gidan ku da safe bazaki gaida mijinki ki hada masa karin kumallo ba,wai ma tsaya kinma yi sallah kuwa domin nasan a gida bakya sallah da wuri wai ke sanyi ko rau rau da ido nayi nace masa wlhy sanyi yayi yawa banyi sallah ba fincikoni yayi ya fitar da ni waje na dibo ruwa a wani randar da ake sallah a masallacin da ke gefen gidan ya zaunar dani oya Fara alwala mugani ina taba ruwan hannuna yayi wani shocking na yarfa hannuna ina mai bashi hakuri ya barni na shiga ciki nayi In kuma bai yarda ba na dibo ruwan zafi nayi dashi,ga jikina duk a jike sakamakon ruwanda ya zuba min a jiki,haka nake alwalar ina kyarma jikina sai rawa yake kamar wacce ake kada da ruwan bazari ina gama nakasa tashi saboda yanda jikina ke rawa dibo wani ruwan yayi yace tunda sanyi bai isheki ba bari ba karo miki a guje na shiga ciki ina idar da sallah kichen na nufa na masa breakfast mai sauki na kawo masa da ruwan zafi a flask ina ajiyewa yace nashiga kichen In bude kichen cabinet zanaga garin coffee na kawo masa,ina kawo masa na juya zan tafi yace daga yau abinda zaki rinka kawo min kenan in kin kawo min breakfast to kawai nace na juya na shiga ciki wanka na fada ina fita na saka leshi mai ruwan pauda da ruwan kwai sai da ratsin purple gaskiya favourite colour dina kenan(pink yellow and purple ) ina gama na fita na tarar da bayanan na dan leko waje na aika a kirawomin jakadiya na komu ciki na tarar da abinci a kan dining table na zauna sainaga note a gefen cooler din ina budewa sainaga a rubuta abinci ne daga gun hajiya ina budewa naga su kayan mu da gargajiya ne naci sosai na kai saura kichen na zauna a falo ina jiran jakadiya ta karaso banfi minti biyar da zama a falon ba sainaji salama na bada umurnin a shigo tana shigowa tafara kwasar gaisuwa na amsa sa'ananan na gaida ita tare da fada mata bukatata nason ta fadamin labarin jalal murmusawa tayi sa'annan tace tohhh..
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
Päge 1⃣2⃣
Sarki jalaludden muhammad shine mahaifin yarima yana da mata biyu sarauniya amina itace uwargida kuma matarsa ta farko auran gida aka musu inda sarki bayasonta itace ke so asiri suka mar har ya aure ta anyi aure shekara daya ta haife masa na mace yayi murna sosai ta biyu ma haka mace bai damu ba saboda masanin adini ne sosai, ta uku ma mace duk bai damu ba mutanin fada suka bashi shawara akan ya kara aure mana murmushi yayi sa'annan yace mu kara hakuri mana dodo yaran nawa ne uku fa insha Allah mu tsaya muga abinda Allah zayayi nan gaba mana sarauniya amina kuwa magana yazo kunnin ta akan ana shirin sarki ya kara aure idan bata haife magajin sarki ba hankalinta ya tashi ta fara shige shige domin ta samu na miji har Allah ya bata wani cikin murna ba'acewa komai domin wani malami yace mata zata haife na miji haka dai kowa a masarautar yana jira sammanin na miji zata haifa haka dai ranar da zata haihu gidan sarki ko ina shuru kake ji domin kowa ya kasa kunne domin yaji me za'a fada haka dai ta haihu lafiya anata sanarwa ni kuwa leeemat na kagu naji me aka samu abinda kunnuwa na suka jiyu ya saka wayata faduwa....
Written
By
Leeemat💮....
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)??
Päge 1⃣3⃣
Kunnuwa suka jiyu min Allah ya raya mana gimbiya yar sarki bari mu leka dakin mai jego sarauniya amina kuwa babu abinda take sai kuka tana Allah ya isa wa malamin da yace mata na miji zata haifi saboda ba'udan kudin da ta bashi babu yanda aka iya anyi suna amma ba'a dadin rai ba bayan sati biyu an hadu a pada waziri ya fada ma sarki akwai wata yarinyar da ya yaba da hankalin ta a gidan wani makocina ko za'a daura muku aure da ita insha Allah za'a samu abinda ake so,sarki yace za'ayi haka waziri yace babu abinda baza'ayi ba yallabai sarki yace to amma zanji mu dan gana da ita,waziri yace babu damuwa basai ka tafi ba sarki yace a'a zan tafi kar ka damu haka dai sarki ya shirya suka tafi saiga sarki a gaban budurwa ana hira abin gwanin sha'awa,sarki ya kasa kwanciya sai tunanin fa'iza haka dai ba'a dauki wani lokaci ba aka daura aure amarya fa'iza ta tare a gidan mijinta saidai wani abun mamaki tunda aka kawo ta bata kara ganin angonnata ba kusan wata daya kenan ta rame saboda damuwa sallah kuwa babu dare babu rana tana kai kukanta ga rabbin izzati ya karkato mata da kan mijinta kareta saboda tanajin lbr uwargidan ta da biye biye gefen sarauniya amina kuwa tunda taji lbrn sarki na tafiya hira da tashi tsaye da shige shige har Allah ya bata sa'a asirin ya kamashi a ranar da aka kawo amarya,fa'iza kuwa babu irin abinda bata gani da dare intana barci amma sakamakon adu'a datakeyi aka dai take ta fama wulakancin Kala kala babu wanda bata gani daga gun sarauniya har kuyanganta haka dai take hakuri har Allah ya amshi adu'ar ta.....
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)??
Päge 1⃣4⃣
Ranar AL'amis da dare ta idar da sallah isha'i kenan tana adu'a saitaji anyi salama har tsoro ya kamota tana tunanin waye kenan da Daren nan ta mike ta budi kofar wa zata gani sarki tayi wani ajiyar zuciya sa'annan ta mashi gu ya shiga ciki ya zauna ta kulle kofar ta kawo masa ruwa da abinci domin bata rasa da abinci a gidanta yayi murmushi yace amarya bakya laifi kamar ko kinsan banci abinci ba murmushi tayi ta gaidashi ya amsa yana mai kallonta tare dacin abinci yana santi ita ku mezatayi sai dariya ya gamaci ta Karo masa ya cinye ya karace a karo masa binsa kawai tayi da ido ta tashi da kawo masa yankakkyan kayan marmari yasha sosai sa'annan ya dan kishingide,yallabai yallabai tashi ka tafi dare yayi fa sosai domin har ya Fara bacci lumshe idonsa yayi yace korata kike tace waneni yayi murmushi yace to yau a anan zan kwana zuciyarta yayi fari tare da godiwa Allah daya amsa mata adu'ar ta,cikin damuwa tace anty amina fa yace tana bangaranta mana ai tasan inada amarya ai murmushi nayi cikin jin dadi nace to tashi kayi wanka yallabai na hada masa ruwa yayi kwanka kafin ya gama kwankan na fitar masa da rigar bacci na ajiye masa a kan gado yana fita ya ganni a kwance cewa yayi har zaki kwanta eh kawai nace masa ya gama saka kayansa ya kwanta kusa dani,inda yafara sarrafani nikuwa mezanyi sai adu'ar mijina ya dawo gareni har yana niman hakkinsa kayana ya fara cirewa sa'annan tsoro ya dirar min amma ban nuna masa ba saboda inajiran ranar da zaidawo gareni kuma ace ban kwata ma kaina yanci ba haka dai na daure ya kawar da budurcina kuka nake na farin ciki domin adu'a nake wa iyayena da suka bani tarbiya mai kyau har na kawo abinda kowacce mace take burin kawowa gidan mijinta,sarki kuwa sai hakuri yake bani tare da lallashina a daran ya min wanka yayi nasa muka sake kwanta bacci har washegari sa'annan na tashi na hada masa kari yace ya huce pada......
Written
By
Leeemat ??
[3/21, 5:45 PM] ‪+234 703 003 6037‬: !Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
Päge1⃣5⃣
Haka dai sarki ke zowa gidan har sahon sati daya kafin ya koma bangaren sarauniya,haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya wani rana fari wani baki,yau da gobe babu wuya a gun Allah na waye gari da son cin goroba a rana daya sainaci guda goma ko fin haka sa'annan Allah ya taimakeni babu wani rashin lafiya ko Kuma wani laulayi shiyasa ma cikin ya haura wata bakwai babu wanda ya sani sai sarki haka dai muke rainon cikin har ya kai watan haihuwa sarki yace bazan haihu a Nigeria ba aka mana shirye2 tafiya India kafin sarauniya amina tasan ina da ciki nan da nan ta huce gidan malaminta inda take fada masa abinda yafaro murmushi kawai yayi yace mata yanzo me kike so tace masa ita tanason indan suka tafi kar su dawo su mutu daga ita har abinda yake cikinta,malamin dariya yayi yace bazayaji ba saboda matan tana da kariya sosai amma abinda zan iya miki shine idan ta haihu saimu karkata hankalin mijinki ya dawo gareki bakince tare zasu tafi ba ta daga masa kai yace to zaki iya tafiya ta danka masa kudi masu yawa tayi tafiyar ta.kafin ta dawo amarya fa'iza Sun tafi tana dawowa ta kira wayan sarki take fada masa akan mamanta ne bata da lfy ta tafi gaida ita to kawai yace tare da cewa Allah shi bata lfy tace ameen.
Sun sauka garin India inda suka tafi masaukinsu saboda sarki yana da gida a gun haka dai suka cigaba da rainon cikin har ranar haihuwar ta yayi ta haife yaron ta na miji mai kama da ita murna kuwa ba'a cewa komai ya kira waziri yafada masa abinda aka samu masarautar kowa na cikin farinciki inda sarauniya amina na cikin bakin ciki har kuka sanda tayi...
!Y@RIM@ J@L@L!
Nah halima musa akano(leeemat)💮
Päge1⃣6⃣
Sarki ya masa huduba da fu'adudden inda suke kiransa da fu'ad bayan sati daya suna shirin dawowa domin ayi suna amma fu'ad ya tashi da masakaicin ciwo suka dakatar da tafiyan su aka kaishi asibiti yayi kusan wata daya a asibiti yana warkewa doctors din suka basu shawara Akan su guje abinda zai saka shi kwanciya wai da sunan baida lafiya saboda shi irin mutaninda in rashin lfy ya kwantar da su sai Sun kasance a kwance na sahon wani lokaci kafin su farfadu suka dawo gida,haka dai suke kula dashi har ya kai shekara uku suka saka shi a makaranta a Indian tare da saka shi a islamiyya.sarki kuwa anata kiransa a gida akan ya dawo kan milkinsa yanajin su saida yaga idan ya musu haka bai kyauta WA kansa ba sa'annan ya fara shirin bar India a ranar da zaya dawo ya fadawa amarya fa'iza akan