Showing 72001 words to 75000 words out of 76857 words

Chapter 25 - KARUWAN CIKIN GIDA HAUSA NOVEL

23 Jul 2025

7373

juyawa yake ya jima yana karatu sannan ya rufe Alkur'anin ya ajiye shi a ma'ajiyar sa ,
ya ninke prayer mat. ya ajiye ta daukan key yayi, ya kashe hasken dakin ya fito yana saka slippers din sa rufe dakin yayi
duba ko ina yayi ya kashe dukkan wasu fitilu na sama.
saukowa ƙasa yayi ya rufe kitchen da kofar shigowa parlour.

★★★★

idan Jawaher ta tashi ya kuke ganin za a yi kusan fa ba lallai ta barmu fa musamman wannan shegiyar tsohuwar idan ta sani.
Na'ilah ta fada tana zama a kujera.
hmmm abin da nake tunani kenan kalli dare yayi amma kamar ba dare ba tunani ya haɗa sakat..
Cewar eman.
da sauri deeyana ta kalle su tace '' ba shakka amma ku kana nan ƙwaƙwalwa gare ku bisimallah ta faɗi me ya faru wallahi tun daga sama har kasa saina tona mata asiri wallahi ku saka wa ranku ruwan sanyi, ko giyar wake jawaher ta sha wallahi ba zata fadi yadda abin yake ba..,
eman tace '' nima haka nake tunani amma ga wata shawara mana..,
haɗa baki suka yi suka ce muna jinki,
ajiye wayar ta tayi akan center table tace '' kinsan inna badai bin malamai ba daga ita har jawaher to kafin su fara bi akan mu, mu, muje a doke mata baki, ko maganar mu suka ji, jikin su ya soma rawa ba abin da ta isa tayi mana a dai yanzu munfi karfin ta , amma zata iya bin bokaye da malamai ta sabauta rayuwar mu jawaher da kike ganin ta bata da imani ko kaɗan duk da wallahi idan na rantsai bazan yi kaffara ba hassimi da TJ sune ƙarshen ta sune ajalin ta musamman ma hassimi da neman ta yake ruwa a jallo kwanaki dana hadu dashi sai da nayi fitsari a wando iya firgita nayi faɗamin yayi duk lokacin da ya hadu da Jawaher kuma wa'adin daya diba mata ya cika ranar ba za tayi kwanan duniya ba , shi ba'a cin amanar sa , kinsan fa da shi zata aura bayan ta rabu da TJ sai UMMEE ta zo mata da tayin auren Jawad hassimi ya kashe mata kudi kamar ba gobe kuma ɗan daba ne kisa a gurin sa ba wani abu bane kinga TJ wallahi karyar iskanci yake hassimi ya taka shi a komai..,
DEEYA tace '' malaman sunci kuttumar uban su ashe zama da jawaher ya saka kin fara bin malamai kudin ki, zai cinye abanza a wofi..ni dan da kike gani na wallahi nafi karfin ko wanne shege da shegiya kuma duk inda hassimi yake zan nemo shi domin ga dama ta samu da zai rama abin da tayi mai...,
dariya eman tayi tace '' wani abu da baki sani ba baby saboda jawaher tazo abuja akwai abin da take nema yar taraba state ce..,
da sauri Na'ilah tace '' to uwar kwashe kwashen mata , karke ma kina cikin target din ta..,
takalli deeya tana faɗar haka.
dariya deeya tayi tace '' wallahi Na'ilah kin ban dariya me kike tunani idan nace miki nasan abin ya kawo baby garin nan zeey ce kawai bata san wace ita ba tane mi muyi kawance nace mata a'a ni bana wannan abu da wanda ban sani ba gudun bacewar rana shi ne take ce min gashi gashi ga abin da ya faru..,
gaskiya deeya ko shaidan haka ya ganki ya kyalle ki eman ta faɗa tana tafa mata.
kan deeyana ne ya ƙara fasuwa ta jita a sama tace '' hmmm sai randa na kwace kujerar chairlady shugabar classis ladies zaku san ni din bata wasa ɓace wallahi daman aure na da nayi yasin hijabi ya zame min wallahi baku da tunani, shi ya saka kwata kwata bakwa zancen aure Hajiya yi aure zauna a dakin mijin ki ba me zargin ki, fita inda kike so kusan daukan ku da ake yi kwana sun san baku da abin yi ne wacce matar aure ake dauka kwana..?,
tafawa suka yi suna shewa Na'ilah tace '' amma Jawaher har fita ƙasar waje take yi..,
wani kallo deeya tayi wa nailah tace '' baki da tunani jawaher ai mahaukaciya ce dole wata ran mijin ta ya fahimta kece kullum akwai wanda kike da appointment dashi ni kuma sai na hanga na hango na faki numfashin san nan nake sha'ani na randa mijinta ya fahimci an koreta a makaran wallahi ranar kashin ta ya bushe..,
da sauri nailah tace '' ke dan girman Allah an kore ta..?,
hmmm wallahi an koreta da ba rawar kan'ta ba tana da manya bata san idan aka kore kana University, ba manya ba ko uban manya ne dakai gaba da gaban ta inhar shugaban makarantar ba dan iska bane to wallahi ba wanda ya isa ya dawo dakai ita fa bata gyara C.O carry over din ta , tafi ashirin ni kuwa din iskanci na da tara yan tasha da nake yi wallahi ina zama ina karatu eman kece sheda bana satar amsa jawaher kuwa ta kware wajen satar amsa..,
cewar deeya.
Na'ilah tace '' wa'yannan wacce Jawad ya shigo da ita , ita ce wacce take zaune a cikin gidan nata..?,
ehmn itace cewar eman..
DEEYA tace '' insha'Allahu sai ta aure shi..sai muga ta karyar miji na miji na yawa ita ce a duniya me aure...,
hamma eman tayi tace '' wallahi bacci nake ji..,
waya riƙe miki kafa..cewar Na'ilah
banza tayi mata , ta shiga daki ta kwanta Na'ilah tace '' dakin mijin ki ta tafi ta kwanta fa kina kallo..?,
deeya tace '' ai ta raina ni, nida mijin nawa..,
suma tashi sukai, suka shiga daki suka kwanta.

★★★★ Landon. UNITED KINGDOM
Westminster.
Buckingham palace.

1:45

Mom Ihsan hawaye ta share idanun yayi jajir saif yace '' insha'Allah zan tashi ..,
saif idan anyi magana daddy ihsan yace ba abin da ke damun sa kunne ga ni kuma wallahi duk lokacin da ya tafi yola ya dawo sai ya kwanta a asibiti..
da sauri yace '' a'a mom karki ɗorawa kowa laifi an dai samu haka ya faru ne amma ba wanda yake tayar masa da ciwon sa ko yaya da kike gani yana Abuja sanin kanki ne abubuwan daka gaban sa yawa ne dashi...
shiru tayi ta dauki tissue ta share hawaye ta na matsar kwallah babban tashin hankalin ta da aka dauke shi daga dakin da yake aka mai ICU ɗazu da taleƙa dakin wasu irin na'ura tagani a jikin sa tamkar an samu bangon da za'a ja hutar lantarki.
zama tayi, tana share hawaye mubashshar yace '' kai wallahi na rasa wanne irin tunani ne dakai saif abune a buɗe tun da ya kirawo shi jikin sa ya rikirkice amma kake wani kwana kwana shi ne sanadi wallahi..,
mom Ihsan tace '' kyale ni dashi kawai kallon sa , kawai nake gani banzan zance da yake yi yawa wanda ya sha kwaya..,
mubashshar yace '' ke kuwa dan uwa rabin jiki ai dole ya kare shi yadda kika san tare sukai naƙudar sa da rukayya..,
cije lips din'ta tayi tace '' barni dashi barni dashi zan maganin sa...,
shiru yayi musu domin yasan ba zai taɓa ganar dasu gaskiya ba , amma yana rokon Ubangiji ya ganar da su gaskiya.

★★★ ABUJA OSOKORO.

12:50 GMT.

key ya saka ya buɗe dakin najlah, a hankali ya mai da kofar ya rufe.
pyjamas din'sa ya cire daga shi sai boxer ya hau kan gadon juyota yayi tana facing din sa light kiss yayi mata a kumatun ta yana jin zuciyar sa na ƙara in giza shi akan abin da yayi niya limshe idon sa yayi ko yaya yana kusa da najlah sai yaji ya samu wata iriyar nutsuwa a tare da ita wacce a gurin jawaher ko rabin ta baya samu shi ya saka aka ce mata suna suka tara ashe wannan maganar gaskiya akwai mace akwai muna mata..
zuciyar sace tayi wani irin rawa zai so ace wanna abin da yake faruwa tana kallon sa yana kallon ta , suna aikawa da juna kalaman soyayya dukka shidin bakon shiga ne a wannan fagen amma tabbas tun da zuciyar'sa ta samu abin da take so bema san lokacin da zai zubo mata da nasa kalman ba...
jamata hanci yayi yana kwantar dakan sa a kan kirjinsa.
fara sama yayi da rigar ta sa'a yace bata saka bra ba limshe idon sa ya ƙara cikin zafi zafi yake sararafata tamkar ba'a hayyacin sa yake ba , ji yaka anya kuwa ya taɓa jin abin da ya yaji a duniya...?
kuka ta fara tana kokarin ture shi dukka bata da wani karfi still idon ta a rufe yake cikin yanayin bacci da ya ƙara haifar mai da wani irin energy a jikin sa tace '' dan Allah kai hakuri dan Allah karka cutar min da rayuwata karka tarwatsa min rayuwata kai waye ne me ya saka kake san cutar da baiwar Allah yarinya..,
habawa jawad besan lokacin da ya haɗe bakin su guri ɗaya ba ya hanata maganar da take yi lakwas tayi daman bata da wani karfi maganin baccin da tasha a lemo me karfi ne....
addu'a ya karanto ya soma daukar hanya gam ba wata kafa cije lips din'sa yayi ji yake idan be yi ba ba zai mutu ji yake duniyar da yake cikin ta bama ya fatan dawowa zai so ya dawwama a cikin ta har abada tabbas najlah duniya ce...,
tabbas ta cancanci fassara sunan tana kyakkyawa ce ta ko wanne fanni..
still bakin sa hana haɗe danata ko kuka be bata damar tayi ba sai dai buge buge take ƙara kwatanta shiga yayi amma abu ya ci tira sai da yayi haka yafi sau biyar sannan Allah ya bashi nasara da sa'a ya danna da karfi wani irin ihu ta saki saboda a lokacin ya cire bakin sa , ya maida kan kirjin'ta daga nan bata sake sanin inda kan'ta yake ba.
Jawad be samu kan'sa ba sai misalin karfe hudu da rabi, ji yake tamkar an cire mai dukka wata damuwa tashi..
rungume ta yayi yana saka mata albarka kunna fitila yayi, abin da ya gani yayi mamaki sosai tashi yayi da sauri white bedsheet din gadon nata yayi faca faca da jini..,
a lokacin JAWAHER be ga wannan abu ba dukkan ba wani abu bane saboda ko wacce mace akwai yanayin ƙaddarar ta , idan tazo ba jini bawai haka , yana nufin cewa ba , budurwa bace amma tabbas ni'imar najlah dabam ce..
daga ta yayi ya gyara ko ina ya cire bedsheet ya canza ɗayan ya dauka ya ninke shi tamkar ba ayi komai a dakin ba wanka ya shiga yayi ya fito ya mai da kayan sa itama mai da mata da kaya yayi bayan ya share mata jinin jikin ta haɗe da sperm din da ya hade da jini ya mai da mata kaya sosai ya tausaya mata saboda yadda ya ga gaban ta yayi Allah ya saka bata samu stitch ba domin yadda wajen yayi dakyar ne bata samu matsala ba ,
shi kan'sa yasan yafi karfin ta..
tashi yayi ya fita hawa sama yayi ya chanza kaya ya zauna yana jiran a kirawo sallar asuba yana duba agogo yaga lokaci yayi, ya fita.
ana idarwa ko tsayawa azkar beba ya dawo domin hankalin sa gaba ki daya yana kan'ta..
shiga dakin ta yayi still har yanzu tana bacci ga lokacin sallah yayi gashi jiya bata samu wani ishashshen bacci ba kyale ta yayi ya koma sama tunowa yayi da bedsheet da sauri ya dauko shi a washing machine ya saka shi tas ya wanke ya busar dashi sannan ya shanya shi ya ƙarasa bushewa.
zama yayi yana duba lokaci karfe bakwai dai-dai ya sauko still tana kwance yadda ya barta gaban sane ya fadi ya soma tashin ta sai dai ko motsi bata yi.
habawa Jawad rasa inda zai saka kan'sa yayi, baya so kaita asibiti saboda kunya mutum kamar sa ace abu kaza ya faru ko safeera zai nema tunda gynaecology ce da wannan shawarar ya tashi ya dauko wayar sa kiran number HISHAM yayi ɗagawa yayi yana cewa Jawad me kake yi haka , kasan ni fa ba gauro bane ina da iyali kake kirana a wannan lokaci...?
takaici ne ya ishe shi yace '' kaga bani da Lokacin ka sai ka nemo wanda bashi da mata ɗaya ɗaya dan Allah safeera tazo da kayan aiki najlah ba lafiya..,
innalillahi wainna ilaihir raji'un me ya faru da ita..
sanin da yayi HISHAM ba aminin da zai yiwa rufa rufa bane kuma yana cikin tashin hankali be sa ni ba ko ba zata tashi ba ko motsi bata yi yace '' wallahi ko motsi bata yi nayi ne..,
kai me kayi kaifa dan iska ne faɗa min me ya faru...?,kace kayi nasan me kayi...kana magana a juye ce maka akai hausa ba karanta..?,
tamkar me rada Jawad yace '' am daman jiya ne..,
JAWAD kabar yar mutane a wani hali kana kwana kwana jiya me aka yi...?
Jawad tamkar wani zautacce yac
"Yesterday I almost said she would wake up, but until now she hasn't woken up,
sai dakai dan kunar bakin wake yarinyar Mutane tana kwance har kana da lokacin hada kalmomin turanci ka faɗa min..
lura da yayi HISHAM yana sane yake mai haka domin dariyar da yake danne wa ta subbuce mai kashe wayar sa yayi yana ayyana Allah ya saka komai ya lafa wallahi sai ya rama abin da yayi mai tasss.
fitowa parlour yayi yana zagaya shigowar su rose ya gani tun daga parlour na ɗaya ransa ne ya ɓaci ya sauko daga kan step din da yake ya ƙaraso gurin su gaishe da shi suka yi kan'su a kasa dan jim yayi sannan yace '' yauma basai kun girka komai ba ku tafi..,
rose cikin fargaba tace '' sir Allah dai ya saka ba wata matsalar aka samu ba..,
Jawad yace '' a bakomai kuje har yanzu kuna kan akin ku kawai JAWAHEER bata nan ...,
to suka ce suna godiya.
fita suka yi suna fita safeera ta shigo gaisawa suka yi tace "tana ina...,'"
jagora yayi mata har dakin ta , samin sa tayi tamkar ba abin da ya faru sai fuskar ta da ta kumbura haka ma idanuwanta..
taɓa zuciyar ta , tayi tace '' karka damu kawai ta shiga shock ne zan duba ta insha'Allahu yanzu...,
to yace tamkar wani yaro Karami abin dariya ya so bawa safeera zata so ace Hisham yana nan da yau sai cikin sa ya kusan murɗe da saboda dariya Jawad din da ko kallo mata basu ishe shi ba Jawad me ji da kan'sa yau yarinya karama ce ta mai dashi haka..
ɗaga rigar'ta, tayi zaro ido tayi da sauri ya leƙo yana cewa doctor ba dai wata matsala ta samu ba ..
tunda yasan yara ƙanana suna kamuwa da cutar, yoyan fitsari dan haka ta faru ba zai taɓa yafewa kan'sa ba da ya kasa control din kan'sa gaskiya najlah ba ƙaramin Sa'a taci ba ta cabke zuciyar namiji kamar jawad, duk da shima da alama bema son yana matukar sonta ba..
da sauri tace '' a'a zan yi mata stitch ne...,
jawad yace '' to idan akai zata , tashi kuma ba zafi kar zafin ya zame mata biyu ba'a bari a warke daga wannan ciwon sannan sai ayi stitch din..?,
safeera ta danne dariyar ta domin ta lura iya gaskiyar sa Jawad yake fadi tausaya mata radadi da azabar da zata sha yake tace '' a'a idan kuma ya jima sai yafi haka zafi taji dad'in jikin ta sai yafi mata zafi..,
to ya fada yana fita alurar kashe zafi tayi mata , tas ta dinke ta , sannan tayi mata allura ta saka mata ruwa fitowa tayi tana cewa na gama yi mata dan Allah a kula ban da aiki me nauyi karta motsa jikin ta abu me ruwa zata dinga ci mara nauyi saboda bayan gida zai iya haifar mata da matsala..idan taci me tauri wajen zai iya farke'wa , zuwa sati biyu zan dawo na duba shi na rubuta mata magani nayi maka text messages domin ba takarda a hannu kaje ka siyo suna rage radadi banda magana me karfi ko tari sannan ta dinga shiga ruwa me dumi zai temaka mata...,
jikin Jawad a sanyaye yace '' to ngd safeera nawa ne kudin aikin naki...?
haɗe rai tayi tace '' kanwa ta fa na gyara haba yallabai ko kobo ba zan amsa ba...,
godiya ya kara yi mata sannan ya raka ra har wajen motar ta shiha tayi shima ya dawo key ya dauko ya shiga motar da well care ya isa ya mika wayar da maganin da ta rubuto suka bashi Sannan ya basu kuɗin su ya fito.

shiga mota yayi, gudu sosai yana tunanin karya ta , tashi parking yayi, ya fito cikin sauri ya shiga parlour shiga dakin ta yayi ya zauna a kusa da ita...
ya zuba mata ido yayi yana kallon ta fuskar ta , tayi fayau ture kalbar kan'ta yayi yana riƙe hannun ta ,
ruwan hannun ta ne ya kare cire mata yayi yan ci gaba da kallon ta , ya dade sosai a zaune wanda shina be san iya adadin lokacin da ya ɗauka a haka..
najlah a hankali ya soma daga idon ta , dayi yi mata nauyi tas abin da ya faru da ita jiya ya dawo mata ihu ta zunduma da sauri ya rufe mata baki hana cewa na shiga uku najlah baki san baki da lafiya ba akwai ciwo a jikin ki..
fisge fisge ta fara dakyar ya samu ta dena yana cewa nine fa baki gane ni ba..? wani marayen kuka ta rushe dashi tana kwantar da kan'ta a kan cinyar sa sosai kasan ta ke mata zugi wanda ta rasa dalili jawad tausayi ta bashi yace '' kiyi shiru kinji yan zu me ke miki ciwo....?,

ɗago idanuwan'ta tayi ta kalle sa so take tayi magana amma ji take bakin ta yayi nauyi ƙara kwantar da kai tayi a jikin sa zuciyar'ta sai wani irin harbawa take.
shiru tayi tamkar ruwa ya cinye ta saboda duk wani kuka da take da motsin da take tamkar ƙarawa jikin ta ciwo take ko ina na jikin ta ciwo ga kasan ta zafi.
shafa bayan ta yake a hankali yace '' tashi na raka ki, kiyi wanka sai kiyi sallah..,
bazan iya tashi ba kafafuwana cirewa za suyi zafi suke min dan Allah me likita tace maka nace nayi losing virginal din'na ko..?,
shafa fuskar'ta yayi yace '' virginal kuma...? faɗa

27, July 2025
Maryama

Dan Allah oum yasmeen nayi nayi ya shiga rin na karanta yaki Yi sai book 1 yake ta nuna min

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login