Showing 3001 words to 6000 words out of 21680 words

Chapter 2 - 'YAR AIKINA HAUSA NOVEL

18 Nov 2024

8428

malam komai daya faru.
Kuma yakare dacewa"dan allah adaina dorawa wannan yarinyan talla.shekarunta bai kaiba.
Malam nan yaga Ya mawa anwar komai dangane da Aisha kuma yayi mai alkawarin andaina doramata tallah daga Ranan.

Haka sukai sallama yanamae anwar godiya Anwar yatafi da tunanin Aisha hadi da tausayinta...

Koda malam yashiga gida fada sosai yama lanti. kuma yace angama doramawa Aishat talla Agidan.lanti taji haushin fadan da malam yayi mata,amma tadao alkawarin baxata daina doramawa Aisha tallah ba.


Koda anwar Ya koma Barack yaji labari tuni Ya isa wurin major kuma wai yanason ganinsu...

Haka suka isa gun major m. Lawal,nan yahau fada yanacewa xaikoresu tunda sunki fadan gasky..ganin haka yasa anwar gayama major komaie.
Nan major yace"ama daniel horo mai tsanani sannan akawoshi wurinshi.
Sati daya kullum daniel nacikin horo har tausayin shi anwar keji.

A satin lanti tacigaba da dorawa nana tallahn ruwa.
Nana tadaina shiga barikin sai dai ta tsaya wajen Barack din.
Ana haka anwar wata Rana Sun dawo training Ya ganta.nan yaje yatanbayeta mai yasa tacigaba da saida RUWA...

Nan tagayamai abunda inna tace"harda dukan data Shaa,haka takemai xuba.ganin surutunto baxai kare ba.yasa shi cewa"muje insaida miki ruwan.

Dan allah da gaske yayana,tafada tana Dariya...
Daga mata kai yayi,sannan yakalla ruwan da befi na40ba.koshi parck din pure water yake siya kullum...


Haka anwar kullum nana xataXo saida ruwa yake siyewa.sannan ya xaunar da ita yakoyamata karatu.da sukai nisane yasamo mata wani katako yana mata Anan.



A haka nana takai primary5 a public school.kowa na mamakin kokarinta...dan taxama talent...
Shikanshi anwar na mamakin kokarinta.

Ana haka akafara shirye-shiryen passing out din anwar.wanda yakama saura 2day's.

Tundaga lokacin da nana taji anwar xaitafi gida tafara mai rigima da kuka.kullum cikin lallashi take.

A haka ranan passing out yayi,mom din shi taxo anan taga nana Aisha dayake damunta da Magana,malam ma yaxo mawa anwar passing out.
Anan Mom taje har gidan su Nana Aisha.inna bataimata kallon arxikiba harsuka tafi..

Da anwar xasu tafi nana Aisha rungume shi tayi tana kuka, nan yahau lallashinta.shima Yana rungume da ita.
Dakyar yasamu tayi shiru anan yakecema ta xai dawo nan da 1mount kuma xai aureta inyadawo.
Saurin dagowa tayi tana dariya.tace"are you serous ya anwar?
Murmushi yayi sannan yace"u now i really luv you.yanagayan haka nana Aisha tayi saurin sakinshi tayi gida da gudu...

Dakinta ta ta wuce nan tadauki jakan da abada na Gift din anwar tana gani.anan taga anrubuta anwar abdulrahim...a axuciyanta tace dama airforce ne kenan shiyasa yafuta da sojoji guda 12Wanda xasu ringa mai hidima,mota2,damilliouns a account fun shi GA gida.hmm murmushi tayi takoma ta kwanta tacigaba da tunanin magn anwar....

Anyi haka da kwana2 inna tace mawa malam sukama kano..dafarko malam yaki amma daga baya Ya amince. Hakanan inji ingani na bar kaduna.....
Sai yau naga Ya anwar,kuma yayimun nisa.gani amatsayin 'YAR AIKIN SHI.hawayen idonta ta share hadi da mikewa don ta dauro alwala....


Gabadaya anwar yafita hayyacin shi kullum so yakeyi baby ta amsa uxurinsa.amma ko sauraransa nana batayi...Don haka yayi fushi da Ita.kallonta ya daina yi,gashi intana wuri sai ya dinga wani jan mimi da soyyaya.itakuma tai ta wani manne mai...

Wata Rana nagama mopping din ko ina saura dakin Ya anwar.dan haka Nashiga dakin kaina taste. .
Saurin ja baya nayi sakamakon ganin mimi danayi daga ita sai pant da Bra.tana kan cinyan yaya anwar...


anwar dayaganta yayi saurin hade bakin shi dana Mimi. Saurin juyawa nayi.ganin haka yasaketa hadi dacemun"keeee...
Waigowa nayi. baybani amsa ba.sai kallon mimi yayi yace xata yi ainkinta.

Mimi ne tace"ke jekijiramu afalo,nan da awa2 xankira ki...

Fita nana Aisha tayi don taxuna a falon....




Toh free page xai ending a page 10.
Mai bukatan novel dina xaituro #100 mawannan number airtel 08021737594



Maman teddy 🧸
Sai najiku masoyana aduk inda kuke💃💃💃
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*


*Home* *of* *peace* *joint* , *entertaiment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our* *reader's*




💕 *yar* *aikina*💕


*WRITTEN* *BY* :
*AISHAT* *MOH'D*
*MAMAN* *TEDDY* 🧸



*Wannan* *labarin* *kudine* *xaka* *turo* # *100* *airtel* *ma* *wannan* *numbern* *08021737594*



*DEDICATION*
*I* *dedicate* *this* *page* *for* *you* *my* *easher* *xoncoo* *love* *u* *more*😘


*Free* *page*
5️⃣➖6️⃣




Koda nana aishar tashiga dakin ta,kuka takeyi kaman ranta xaifita.
Ayau gashi taga ya anwar dinta ammah yayi mata nisa.kuka take tana karawa...can wani bangaren nazuciyanta yace"kai nana Aisha bakiso kankiba kuwa,ya anwar yafi karfinki fa, koda dayake nuna maki so saboda tausayinki ne dayakeji,kuma da son dayakeyi naki karatu sosai.nan tajawo karamun allon dake kusa da ita.nan kukanta yakaru data tuna lokacin da Ya anwar ke koyamata karatu.

Cewa tayi"matsayinki bai kai anwar ya sokiba.anwar na mimi ne banakiba yafikarfinki nana Aisha.kitsaya amatsayinki na 'YAR AIKIN shi.dan dama matsayinki kenan...

Goge hawayen idonta tayi.tamike don tayi aikin da mimi tasata.idonta ne yakai kan wani takarda nan tadauka hadi da tuno iyayenta.fitowa da wani bongles tayi guda 2 tagirma taganshine ahannunta abba ne kecemata lokacin tana karama ne abba da ummanta sukaje duba Abdul Hafeez. anan ne yabata bongles din,koda umma tasamata yayi mata yawa,aiko Umma tace"xataringa dauremata da igiya kowani abun.haka ko akayi kelle Umma kesamata har lokacinda tabarta a hannun lantie da bongles din a hannunta....


Kalllon bongles din tayi,nan tagoge kwallah idonta tanufi part din mimi danta shiryamasu dirnning.


Koda tashiga bakowa a sittting room din,dan kowa Yasan me House yadawo,shiyasa kowa tayi ta kanta.


Nan nana Aisha tafara shirya dirning da abuncucuwa iri-iri ahaka saida tacika dirning din da abuncuwa kala-kala.
Mamakin irin girkin da akeyi a gidanta keyi da amma yanxu hartasaba Gani...





A bangaren mimi da anwar kuwa takasa gane kan gadon shi kwata -kwata.datana murna da dawo wanshi sosai dan ko awaya dayacemata"xai dawao ya nuna mata farin cikn shi na dawowan...hartana cewa"yaji fadan mom kenan,ai yanxu duk inyayimata laifi Mom xata ringa fadamawa tunda yafijun magannanta sama da kowa.

Amma kuma sai taga lokaci daya yacanja mata kaman ba shiba.

Matsawa kusa da anwar mimi tayi hadi da cewa husby tunda ka shrya kaxo muje kaci abinci kaji my champ.

Banxa yayi da ita.can takara maimaita mai.still kaman baxaibata amsaba.

Can kasan makoshin shi yace mata"am ok.

"cewa tayi"pls husby kaxo wlh kasan baxan samu natsuwa ba sai kaci abincinnnan sai indauka da wani abune ko baka da lfy...

Anwar dayaga ta dameshi yasa ya mike dan isa dirning din.bunbayan shi tayi da sauri suka nufa sitting room...



Nana Aisha nacikin ajiye spoon saita ji isowansu.nan tamatsa don su xauna a chairs din.

Mimi ne tayi saurin jan ma anwar chair, nan yaxauna fuska daure. itama mimi jannata chair din tayi hadi da Xama.

Nana Aisha tafara serving dinsu.anwar tafara mikamawa agaban a Shi ta aje.
Sannan tajawo wani plate dan tasamawa mimi.muryan anwarne ya xiyarci kunnanta yana cewa"ke mimi Bazaki'iya serving dina ba sai ita???yafada cikin tsawa.wanda ni kaina na firgita sosai.
Mimi a dan tsorace tacemun inbata wuri.
Barin wurin xanyi sai ya anwar ya tashi daga inda yake yabamu wurin gaba daya..
Mimi tayi shiru nan ta mike tabi bayanshi.
Niko mituwan tsaye nayi ina tunano maganan su kuluwa.. Nan nayi part dina da tunani iri-iri.

Bankoma part din ba saida safe
Na shiga.a gaggauce nagama jera break din a dirning,tana shirin barin wurinne suka sauko.gaishesu tayi batare da tajira amsan suba tayi waje...

Anwar dayaga nana aisha tayi waje nan yayi saurin bin bayanta.waige-2yakeyi ammah bai gantaba.yarasa inda tabi,hakannan yakoma ciki...



Da rana nana na aiki a Kicinne kaman daga sama sai taji muryan anwar nakiran sunanta.
Saurin waigawa tayi nan taga shi dinne.kafun yayi mata magana tayi saurin cewa"ina wuni alhaji.
Kasa bata amsa yayi dan haushin sunan da ta kirashi dashi,tsayawa yayi ranshi namai wani irin xafi,yau shine baby xata kirashi da alhaji.
"cewa yayi "babby ina kukaje na dinga nemanki amma ba agankiba.kafun yayi wani magana tafara hawaye hadi Sacela pls ya anwar ka kyaleni kasa mawa ranka cewa baka taba sannun nana aisha ba arayuwanka,ya anwar nikaina nasan kafi karfina ni ba tsaranka bane so pls karabu dani kar matanka taxo taganmu anan..

Kafun yayi wani magana tuni tayi waje tabarshi anan...



Meke tsakanin anwar da Aisha ne?

________________________________


Bayan batan iyayen nana ne... abba ganin kukan da nana aisha keyi tana neman nono yasa yace"mawa inna tunda kwannanta buyu da yaye mahammad ta shayar da nanan..nan lanti tace baxata shayarda itaba sai dai ya sai mata madara arinka bata..

Haka abba yayta siyan madara har nana tayi wayo.
Lokacin da nana takai 8-9yrs ne. Inna tafara dauramawa aisha ruwa tana shiga barikin sojojin kusa dasu na kaduna NDA.
Ahaka nana kullum ke saida ruwannan kuma Nandanan yake karewa.
Wata rana anwar yazo wucewa sai yaga yarinya da ruwa gashi yamma yayi. Nan yasiye ruwan dacewa tayi sauri tatafi gida. Da murna Aisha tanufi gida.
Washe gari da taxo anan ne tanufi windown anwar dan taga jiya yasai mata ruwa dayawa.
Lekawa windon tayi aiko taganshi a dakin, da xakin muryanta tace"yayana xakase ruwa daga mata kai yayi yana murmushi.
Kaafun yace mata gayanan futowa tuni tayi cikin hostel dinnasu.
Anwar ganin bata awundon dakinnashi yasa yayi saurin fitowa dan yasan halin sojojn.koda ya fito ba nana ba alaminta.nan yahau kiran Babby.... Babby...dan besan sunanta ba.

Manage with this..



Maman Teddy 🧸🧸🧸


More typing......
More comment
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*



*Home* *of* *peace* *joint* , *entertaiment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our* *reader's* ...



💕 ' *YAR* *AIKINA* ..... 💕
(my house maid.)





Written by:
Eashar moh'd.
maman teddy🧸

*________________________________*



*بسم* *الله* *الرحمان* *الرحيم*





*Free* *page*
9️⃣➖🔟




Koda nana Aisha tafito falon xama tayi jugub akan royal cushines din falon.

Daga kai tayi idonta ya sauka akan wani frame da yake dauke da pix din anwar da mimi,sunyi kyau matuka.mimi ansha wedding gown dark blue,sai head fari mai ratsin blue daga sama.
Shikuma gogan ansha danyen gexna fari yayi babban riga,hulan kanshi blue da ratsi-ratsi.

Kila ranan aurensu ne...
"nana Aisha tace"a xuciyanta.

Ana haka wata ma'aikaciyyan gidan tashigo dauke da xuma a hannunta.kallon inda nana take tayi.
Nan Aisha ta gaisheta.ma'aikin ne takarako inda nana take nan tamika mata xuman hannunta hadi dacewa" nana Aisha ga xuma inkina sha.

Nana aisha da farin ciki ya rufeta batasan lokacin da ta hau yima matan gdy ba.wucewa tayi mai aikin tana murmushi,a rayuwanta itadai tana son nana Aisha saboda kyau natsuwa,hankali,dakuma tarbiyanta.

Nana Aisha takalla xuman tana murna,a rayuwanta na duniya ita dai tana son xuma...nan take tatuna lokacin da taraka anwar trainning acikin barack din su.anan ne suka shiga wani wuri kaman daji-daji.anan tace mawa anwar"ya anwar nan shine daji ko...murmushi anwar yayi sannan yace nan lombune...

Dariya tayi,sannan ta waiga bayanta nan idonta ya sauka akan wani bishiya.

Nana Aisha ne tasaka ihu hadi dacewa lah yaya bishiyan xuma....

Anwar ne ya kalli wurin hadi da dariya sannan yace"baby ba bishiya bace sakar xuma ne...

Aisha ne tace"yaya dan hau ka dakko mun.anwar ne yace"kina san sha ne...saurin daga kai nana easher tayi tare da cewa ina son shi ya anwar..

Ok yace"kafun yayi magana na Aisha tuni ta dau dutse xata bugama xuman.saurin rike hannunta yayi tare da cewa"suna dani fah...

Bubbuga kafa ta hauyi tana cewa"ya anwar ina son insha wlh...
Tohm ya isa ina xuwa.anwar yace"da barin wurin..

Tsayawa tayi nan saiga anwar da basket2.yace"baby shiga karki futo sai nace kifito kinji.
Daga mai kai tayi sannan ya kifamata basket din.dutse ya dauka nan ya jefah ma xuman.haba nan suka tashi jikake yuuuii yuuuu,anwar yayi sauri shigewa basket dinshi na kusa da Aisha...
Bayan 5mins ne yafito dan xuman sun tafi.nan ya bude nana tafito hawa bishiyan yayi sannan yaciro mata xuma.gudun kartabata jikinta yasa shi cewa" open ur mouth.ahankali nana tabude bakinta ,nan ya hauxuba mata.
Yana xubawa ne yawaigo ya kalleta yace"ya kikaji...
Da dadi nana aisha tace.

Haka har ya isheta tace"ya barshi haka.
Nana Aisha tace"ya anwar ina sonka sosai wlh saboda duk abunda nace inaso kana bani...
Dariya anwar yayi yana mamakin surutu irinnata ga wawta na yarinta,tayi tamai shirme.cewa yayi"i really luv u my baby...

Katse tunaninta tayi sakamakon shigowan su kuluwa.kuluwane tace"nana mekikeyi anan. cewatayi hajiya ne tace injirata. ohoo kuluwa tace hadi da barin wurin...

Shiru mimi tace 2hours gashi 3hours yawuce bata balabarinta...
Maman teddy nace"tana can suna ruwan +tama manta dake nana aisha tanacan wani duniyan,tayi nisa...


Kusan 4hrs sai taji budewan kofah,waigawa tayi nan taga mimi cikin wani black short neecker da yellown jriga.karemawa mimi kallo nayih mace ce ita mai tsawo ga jiki,amma bata da shape bare hips.farace karrr amma bata da hanci ga ido fici-fici sai goshi dum a gaba...hmm amma iyayinta gani take tafi kowata mace.
Karasowa inda nana aisha jeki gyaramun dakin.
Tohm nana tace"tanufa dakin anwar...

Tana shiga yana shirin fita,saurin rabewa nayi ya wuce...

Nufan bed din tayi nan tabi bed da kallo.bra da komai na mimi ne yashe a wurin..
Haka ta isa tafar gyara abunta.muryan mimi taji tana kiranta.saurin barin dakin tayi ta nufa sitting room.
Nan taga mimi tana wani yatsine a royal cushine,gefe guda anwar ne ke aikin latsa waya...


Ina isa naxube inajiran jin me mimi xatace.
Husbyy kuje da ita walh baxan iya xuwa ba.
Why???
yatambaya.mimi tace husby nafa sha wuya kasani yau da kyar nake tafiyy...anwar yayi saurin cewa ok.hadi da daukan keys ya fice.
Mimi ne tace"jekisa mayafi ki bishi.tom nace sannan nai part dina.
Ina xuwa na dauki gyalan abayan da ke jikina nai rolling nafito compound din motocin.

Ina isa naga ankunna fitilan wani mota araina nace"may be wancanne.ina xuwa kusa naga shine aciki,gidan baya na bude sannan na shiga na rufo ofan.
Fiye da 20mins bai tada motan ba.can naji yace"dawo gaba dan ni ba drivernki bane...
A hankali na bude na koma gidan gaban.nan yaja motan muka bargidan...

Tafiyya muka bansan ina xamuba a haka har muka isa wani shopping mall.
Nan yabude ya shiga ciki nima nabi bayanshi.

Bayan munshiga ne yabani chance inxaba mawa mimi kayan makeup,cewa nayi tohm sannan najuya nafara lalube acikin duhu danni bawani makeup nake yiba.

Waigawa inda yake nayi sai naga yana ta xaben dogayen abaya,axuciyana nace ai gomma kadai sai mata dan shigan arxiki bayinshi takeba.kullum da kanan kaya ko angelika ta gaji ta daina ima baturiyya kenan.

Daukan kayan makeup nayi na nufi yaya anwar da su.ina xuwa nagan shi tsaye shi da wani matashin saurayi wanda baifi32yrs ba sa,an ya anwar kenan.
Kyakkyawa ne na gaske,dan har sai na fara tunanin ko kaninshi ne.saboda kamansu ga kyau kaman larabawa.

Ina xuwa ne naji yaya anwar nacewa"captain hafeez baka da kirki wlh,xuwana yakatse masu mgnsu..
Gaisheda wanda ya anwar yace mai captain hafeez nayi sannan nace"ya anwar nagama.

Anwar ne ya kalleni da mamaki rabon daya Jinacemai ya anwar harya manta..kallon da yakemun yasani dukar da kai na kasa...
Muyar hafeez ne yakatsemun tunani.cewa yayi"friend kanwarka ce... Daga kai anwar yayi.nan hafeez yace tana da hankali gsky,ko xa'ban ne..
Ina ruko captain.
Anwar daga banshi sai da yafadi dayaji magn friend dinnashi.yace"haba karatu takeyi ba yanxuba ok.
Hafeez yace"ai ruko nakeyi dan haka beuty secondry sch.kk.
Nana Aisha tace"this year nagama ss3.
Ok anwar naso kishiga makarantan gaba kenan kafun kifara xance..nana batace komai tana ta wasada yatsun hannunta.

Nan yace" to fadamun numbernki sai inkiraki.
Anwar kuwa ya cika yayi fam,sai kumbura kumbure yakeyi.yana hararan nana Aisha.
Nana duk taganshi amma tanuna kaman batasan yana yiba.

Haka taba hafeez numbern sannan tanufi mota dan tasan halin anwar,tacika kallonshi saiyayi wani haukan..

Daxata yafine,hafeez yace"beuty sao kinjini...

oook nace"sannan ne gaba.
Ina cikin mota saiga wani ma'aikacin wurin yabude mawa anwar mota ya shigo.shikuma yasa kayan da muka siya abaya..
A mota anwar baicemun ba bancemai ba.harmuka isa gida.anan ne hamdala dan gudun da anwar keyi yabani tsoro.

Budewa nayi xantafi na debi kayan.anan yacemun"it's for you kitafi dasu part dinki.yana kaiwa nan yayigaba baijirajin mexanceba.

Haka na nufi part dina da kayan.ina mamaki tah maixaice ma mimi...



Bayan ne sallahn magribane na bude kayan abaya nagani 12,takalma6,mayafi da hijab ma6,bude ladden dayan nayi nan naga bra da pants,vest dasauransu.mamakiya kama niganin duka kayan size dina ya anwar ya siyoo..

Ina haka sai ga kira daga wayana.sai da yakusa katsewa sannan na daga.

Assalamu alaikum
Nana Tace"
Hafeez ne yace".amin wa'alaissalam.
Kingane mai magana beuty.jin ance beuty nan ta tuno da shi...



cewa tayi"ya hafeez ne.amsawa yayi da ashe kina gane mutane.dariya tayi anan suka cigaba da fira,adaren dai hafeez yasamu karbuwa a wurin Aisha.
Basu rabu ba sai da aka kira sallah sannan sukai sallama..
Shikenan tundaga nan hafeez kulum cikin kiran beuty yake,shikedebe mata kewa kullum.ko aikita ke yana makale da ita,duk da tagaya mai maysayinta a gidan anwar ammah yace"shi ba ruwanshi da wannan ita yake so.ba wani abuba.

A haka wata rana suna chirt da anwar.. yakecemai kai anwar xanyi waya da beuty fah yanxu dan haka gud night.
Jin haka yasa anwar jin wani irin kishi.yau tabbas xai rabata da wayanta,dan ya lura ko aiki takeyi tutur waya na kunnanta.a gogon bango ya kalla 9pm.a haka yabar mimi da tunitayi bacci yafuta.


part din nana ya nufah,yanazuwa yaga dakin abude.saaka kai yayi nan ya ganta tana aikinta mgn a waya.tsawa ya daka mata.wanda batasan lokacin da ta katse wayan ba.
Fizge wayen yayi.sannan ya hau kici kicin budewa.
Kukatasa ganin ya ciro sim din yana shirin karyawa.
Saurincewa tayi" ya anwar wlh ina sonshi dan allah karka rabamu..wani wawan mari anwar yabata wanda saida takifa kan katifanta...saboda tsaban haushi anwar komai yakasa cewa.inbanda futa dayayi uana huci kaman xaki...

Kwana buyu anwar ya daina ganin Aisha tun baidamuwa har yafara.nan ya tambayi mimi lfy bai ganin Aisha anan take cemai"bata da lfy ne amma taji sauji gibe xata dawo bakin aikinta .......

Washegari da safe nana na kichin tana shiryama mimi break,jitayi anrungumata ta bayanta.saurin waigowa tayi.anwar yagani da sauri taja baya ta na hawaye..
Nan yakara matsowa kusa da ita.nan ma still tayi baya.nan yafara baby plz nagaji da horon fa kikemun,kinsan ya anwar me sonkine,baxai iya rayuwa ba keba...
saurin cewa a'a ya anwar baxaka yaudaren yanda kasaba ba..
Furicinta yayi mai xafi na yaudar.har abada baida kamanta..
saurin kallon wani side yayi nan yaga rexa.dauka yayi sannan yace"baby wanan rexane ko,nace xan iya komai akanki kincemun mayaudari..kafun tayi wani mgn tuni yafara rubuta I IUV U NANA a hannunshi..nan take jini ya balle kaman fanfo.nana tagama rudewa batasan lokacin da takai bakinta kan hannunshi ba.tafara shanye jinin.shiko anwar idon shi ya yakada yayi jah..
Saurin tashi nana tayi tarungume anwar tana cewa"i luv u too ya anwar...

Ihun mimi shiya farkardasu.cewa.. take"nixakici mawa amana,mijina...💕YAR AIKINA...
Walh saina kasheki yau.huka taxaro xata yanki nana fashi.anan anwar yayi saurin rike wukan hadi da yumata lafiyayyen mari.wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login