Showing 6001 words to 9000 words out of 21680 words
sai da kimai ya tsaya mata da aiki.nan nana tafita hanyar barin gidan tanufa.anwar ne yabibayanta
Mimi ne tayisaurin kiran wani soja dacemai"yayi sauri ya futa inyaga nana Aisha ya kashemata ita.soja yafuta da axama dan isar da sakon mimi..
Anwar niman Aisha yake baigantaba.
Aisha natafi taji ansamata bindiga akai..dai-dai anwar na bullowa tsawa uadaka ma sojan hadi da jan hannun aisha.
Xai tsaya fada,aisha tace"yaya kafuddani gidannan dan allah.tafada tana wani matsanancin kuka.ganin haka ysa anwar bude mota yasa ta,sannan,yaxagaya maxauninsaya bar gidan.
Aisha tun tana gane inda suke dosa,har takasa ganewa.addu,a kawai take dan wannan gudu bana lfy baane.toh yanxu ina anwar xai kaita.tambayan da take mawa xuciyanta kenan....
Toh masu karatu free page yayi ending a wannan page din.
Xakaturo #100airtel mawannan number dan samun cigaban labaruin.
08021737594
Writeen by:
Aisha moh'd
Maman teddy🧸
Saina jiku masoyana a duk inda kuke💃
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
*Home of peace joint,entertaiment to educate and enlighten our reader's*
💕' *YAR* *AIKINA*...💕
(my house maid.)
*DEDICATION*
*I dedicate this page for you my belove Abdul hafeez my future husby,my forever,happiness,my every thing.love u untill the end of my life* 😘
*Kawayena abokan arxiki kuma abokan tsegumi da gulma in yinku irin overn nan,kaman su ummu hanan(mrs n j) hajiya hauwa(madam queen😇)in missing naku,kuma nagode da shawar warin da kuke bani allah ya saka da alkhairi kuma yabarmu tare* ...
*Wannan labarin nakudine banyar da wani ya yimun 'yar xagaye ba.innagani a wani wuri baxaimun dadi ba,so plz muyi komi tsakani da allah banda yaudara aciki tnx*
**Story and written* *by*
*Eashern hafeez*
*Maman teddy* 🧸
_____________________________*_*
*Page*
1️⃣1️⃣➖1️⃣2️⃣
Da mamaki naga mun nufo hanyar kaduna,bance mawa ya anwar komai ba sai kukana dana keyi kaman raina xaifita.
Koda muka isa kaduna,direct wani asibiti ya anwar yanufa dani.bayan mun isa ne yabude mun murfin motan na fito.
Daga kaina nayi nan naga anrubuta *EASHWAR* *HOSPITAL AND* *MATERNITY*
Nan naga ma,aikatan asibitin na gaishe cikin girma mawa.
Damamaki naji wasu nurse nacema ya anwar"u ar welcome doctor,jin haka nayi saurin kallon ya anwar da mamaki a fuskana.araina nace ya xa,ayi captain yaxama doctor kuma?
Anwar yaga yanda Aisha kekallonshi,yasan da magana a bakinta.amma sai ya kauda kai suka cigaba da tafiya xuwa wani office....
WAYE ANWAR NE...
Anwar dane a wurin achetec Abdulrahim machido gombe.shi kadai ne mahaifin shi ya haifa,shiyasa duk wani gata na duniya suke bashi.mom din shi sunanta doctor Aisha musa itama 'yar gombe ne dan auran xumunci ne tsakanin mom da dad... A yanxu mukamin dad a nigeria shi ne minister of petroluem.
Tun anwar na karami yakeson soja amma mom bataso kwata kwata.a haka anwar yagama secondry school,dama mom tana cewa"doctor anwar yafi cancanta.don haka dad yatura shi maleshia acan ya karanci medicine.kuma anan yahadu da mimi.
Mimi tun a nigeria take son anwar amma kasancewan yaki bata fuska yasa tadaina kulashi ta hakura.sai gashi sun hadu a maleshia.ita tana karantan dentist ne,kuma mimi irin 'yan iskan student dinnan ne, itane neman mata da maxa.anwar baya santa kwata kwata,kuma sa'nni ne dan baxai bata yakai 3yrs ba..don yanxu mimi tayi30yrs.
A haka anwar yagama karatunshi ya dawo gida najeria.mom da dad sunyi farinciki matuka da dawowanshi.kuma anan dad yakemai albishir da ya budemai asibiti.murna wurin anwar na,a magana..
Bayan anyi celabrating din bude a sibitine, mimi ta taso tundaga maleshia wai taxo taya anwar budewan asibiti.
Mom tagi dadi sosai duda ta dago abynda ke tsakaninta da anwar amma nunawatake bataganeba.anwar ko cewa yake"inbadan kawancen dake tsakanin mom da mamanta da sai yayi mata rashin mutuncin fa baxaya kra kulashiba...
Ana haka wani friend din dad major ne yake cema dad ansamu bacance din yara a NDA.shekara buyu xasuyi sufuto da mukaminsu mai girma kuma insuka kara1year xasu xama captain...
dad yaxauna sunyi tunani da mom xasu bar amwar. yayi tunda till nowr yanason sojan.
Anwar dayaji maganar bakaramun dadi yajiba,ahaka ya taho NDA har yahadu da nana Aisha.
Bayan rabuwansu ciwo yayi kaman xai mutu,wanda har india sai da akafita dashi..bayan ysamu saukine mom tayanke shawaran aurensu da mimi saboda koyasamu kulawan matan sosaihaka anwar bainuna mawa mom bayasoba. akayi aure.tundaga ranan da anwar yakusanci mimi ya hane ba vj bace tsanan dayakemata ya karu fiye da da...
Itakuma mimi ta daina bim maxa,amma tana sana,anta na less da yara har safaransu akemata...wannan kenan......
Koda nana Aisha suka shga office cewa tayi"ya anwar kai dama doctor ne?
Murmushi yayi sannan ya gayamata komai nan ta shamamaji sosai.anan yake gayamata 4pm xasu bar asibitin.nan tace" xatayisallah.toilet uanuna mata sanan yaje don kawomata abincin da xata ci...
4pm girginsu yadaga xuwa Abuja..ita dai batasan inda anwar xai kaitaba binshi kawai take...
A haka harsuka sauka..nan a airport taga jerin motoci najran xuwansu.haka akabude masu mota suka kama hanyan gida.
Tsoro da mamaki yakama nana ganin gidan dasuka shiga anguwa guda.get sai da suka shga sau4 ana budewa ana rufewa,,ga sojiji gunin bantsoro,har gumma na gifanshi basukai nan yawaba..gasu fuskansu ba imani aciki..
Suna isa mom tasha less golden daarshi pink. Wow masha,allah tayi kyau sosai.nan tanufo su da sauri ta bude side din nana Aisha tarungumeta tana cewa"oyoyo my baby...
A bangaren hafeez kuwa yakira num Aisha amma akashe hakan yatadamai hankali sosai,nan yayanke hukuncin xuwa gidan anwar dan yaga ko lfy.dan ruwa da iska ba mai rabashi da beuty,shidai allah yasanma tsananin sonta wanda baitaba yima wata 'ya macaba...
Itako mimi tadau aljawarin duk inda taga nana Aisha sai ta kusan kasheta.
Bata da aiki sai sun batu tanacewa"mijina,'yar aikina....ni xakuci amanata...
Manage with dis fans
Kuya hakuri fa wannan wlh saboda na amsa kudinkune nayimaku,ina hanyan tafiyyane shi yasa amma na gobe xanyi maku read more3 inallah ya yarda..
Eashan hafeez
Maman teddy🧸
More typing...
More comment
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
(Home of peace joint,entertaiment to educate and enlighten our reader's...)
💕 *'YAR AIKINA...* 💕
(My house maid.)
Story and written by
Eashan hafeez
Maman teddy🧸
Banyarda wani/wata tayimun editing novel dina ba.inkuma anyimun xan sada mutum da mahallici.shi kadai yasan yanda xai yi dashi...
*BISMILLAHIR* *RAHMANUR* *RAHIM*
_______________*___*_____________
*PAGE*
1️⃣5️⃣➖1️⃣6️⃣
Mom ne tayi saurin jan nana Aisha dake kokarin shiga tsakanin su..nan taja Anwar hadi da wanke shi da lafiyyayen mari,kana hankalin kuwa Anwar?wannan fah hafeez ne ba wani ba.
Meyasameku ne?
Hafeez ne yadukar da kai kasa,baice komai ba.
Shikuwa anwar cewa yake"mom wai nana Aisha yake so...
Nan mom ta fahimci inda suka dosa.
Au akan macane kuke wannan damben mutuwan?hmm yayi maku kyau.wlh Anwar hafeez kunban kunya,tunda kuke baku taba kwana biyu bakuga juna ba, balle fada.haba dan allah...
Mom ne taja hannun nana Aisha sannan tace masu"ku biyoni ciki.
Mom daki takai nana Aisha sannan ta dinga bata hakuri,tana lalashinta.a haka ta kwantar da ita sannan ta rufeta da blanket ta fito.
Anwar da hafeez a falon mon banda hararan juna ba abinda sukeyi.
Mom ne tashigo fuska ba yabo ba fallasa.
Kushines ta xauna sannan tafara da cewa"yanzu abunda kukayi kun kyauta kenan,yanxu wanan mekukayi kenan?kuna tunanin Aisha xata soku a haka,kuma kunan sonta kuke?hmm wannan basanta kukeyiba.dan da kuna sonta baxa kutaba tayar mata da hankaliba...
Karkumanta Aisha yarinya ce karama,tana da karancin shekaru xata iya yanke shawaran barin gidannan.toh intai haka mai akayi kenan.
Yaxama bawanda ya aureta kenan.kunga duk kuntashi abanxa...
Kuma karkuman tafa election saura 10 days.motsi kadan xakuyi abata ku.kuma siyasan ta watse in haka kukeso shikenan...
Mom ta fada hadi da kallonsu.
Mom kiyahakuri in allah ya yarda baxamu sake ba.
Hafeez yace haka.
Anwar ma abun dayace kenan.
Mom taji dadi sosai kuma tayi masu alkawarin daxaran anci election xatasa nana Aisha taxaba wanda takeso acikin su....
Hmm niko nace toh maman teddy wa Nana aisha xata xaba ne?kowa dai tana mai son jini ne.ba hafeez ba ba anwar ba.toh kowaye gwarxon nata ohoo..
*KANO*
A wannan satin aka daura auran jidda da ummi.abba yaso daga bikin saboda rashin nana.sai lanti tace"inah ita 'ya 'yanta aure xasuyi,baxa sujira wanda taje yawon karuwanci ba.
Abba baiji dadi ba.nan yace"karuwanci fah kikace..
Ehh karuwanci mana.tagama dai tadawo.dan yanxu masu kudin basa auran yaran mataiyata.auran kwarya tabi kwarya akeyi...
Haushi yasa baba kasa magana futa yayi yabata wuri...
Haka da biki in antambaya nana Aisha sai tace"taje yawon karuwanci..
Haka akai biki.baba yayi kokari duda bawasu masu kudi suka auraba.ammah lanti sai iyayi ake kaman sum aura 'ya'yan senatoci..
Jidda mai wankin hula ta aura.du yagama mata karyan saurautan amma har akaibiki suna ganin lokaci kadan xai arxuki...
Itakuma ummi mai provision takare mawa...dan jalin gaba daya shagon bai dubu dari ba...
Mom hafeez tasauka gida nigeria lfy.hafeez bakaramun murna yayi ba.dan rabon shi da mom kusan 1year kenan...
Mom anwar batai shawara da kowa ba taneman ma nana Aisha admission a japan.sai ana sauran 2days tafiyanta sanna take gayamasu hafeez dan tace"baxata aura masu nana da karancin shekaru ba.kuma amatsayin secondaria ba...
Anwar da hafeez sun so mom tajanye amma tace"nanaG sai tatafi,shekara 2ne xatayi sannan ta dawo.
Anan suke tambayan mom wani karatu Aishan xatayi?
"mom tace"karatun likitanci xatayi.
Abba mom da dad suka samu.dan harkano suka je.kuma abba yace"ya amince.amma surike mai amanar marainiyyan allah.
Mom da dad sun godiya sosai da amincewan abba.kuma sun mai alkawarin rike Aisha tsakani ga allah...
Hafeez yaso Momyn shi taga nana Aisha.amma mom tace"sai ta dawo sa hadu.hakanan ya hakura...
Mom datasamu nana Aisha taji dadin maganar.aranta tace" ta tafi ta huta da futinan su anwar.kowa suka hadu aikinsu kenan in antambayeta watake so tace shi....
Mom da kanta tace"xata kai nana Aisha jaapan.
Anwar yayi bakin ciki dan yaso shi xai kai ta...
Safiyar lahadi mom da nana Aisha ne suka fito dan xuwa airport.anwar da hafeez,daddy duk suna jiransu a parking space.
Nana Aisha mom takama mata hannu tashiga da ita motansu.dan kowa yawasa wukan motanshi xata shiga.
Ganin mom taraba gardama yasa kowa shiga motanshi.
Nan get man ya bude masu get.nan motoci fiye 5 suka mara masu baya xuwa airport.....
Manage with this banda chagine...
Maman teddy🧸
Fans inajin comment dinku ina godiya sosai allah ya bar kauna.💃💃💃
Eashan hafeez
08021737594.
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
(HOME OF PEACE JOINT,ENTERTAIMENT TO EDUCATE AND ENLIGHTEN OUR READER'S...)
*💕'YAR AIKINA...* 💕
*(My house* *maid* ...)
*WRITTEN* *BY* :
Eashern hafeez
Maman teddy🧸
*BISMILLAHIR* *RAHMANUR* *RAHIM*
______________*_*_________________
*PAGE*
1️⃣3️⃣➖1️⃣4️⃣
Captain hafeez yanke shawaran tafiya gidan captain anwar yayi,dan haka yadauki key yanufi mota yashiga ya dau hanyan kano...
A motane yafara tunanin lokacin da suke waya da nana Aisha yaji tsawan hafeez,atunanishi fitinan shine da 'yan aiki amma tundaga ranan ko ya kira wayanta baisamun ta.kuma inya kira anwar bai dauka.toh meyake nufine?meye ruwanshi da aisha.axuciyanshi yake wannan tunanin,nan yayi saurin buga sitiyari hadi dacewa"No Anwar baxaimun haka ba.
A haka ya isa kano direct gidan Anwar ya nufah.yana isa nan wani soja yayi saurin bude mai get,nan ya shiga da motan shi.sauran sojojin haka suka hau kame mai na sojoji hadi da gaishe shi.kallonsu bai yiba yawuce abunsa cikin gidan.direct sitting room ya wuce.anan masu aikin ke kwasan gaisuwa baibi takansu ba yayi ciki yanacewa sukira mai mimi dan yasan baxai samu anwar a gida ba.
Nan hadixa tayi saurin shigewa tare dacemai toh alhaji.
Kuluwa kuwa cewa take aranta"wannan mutumin haryafi alhaji futina wlh,ga isa ga gadara mtssw.tsaki tayi aranta gashi tana neman Aisha bataganta ba.yanxu kowa gidan yasan halin da akeciki.wasu dayawa tausayama Aisha suke dan mimi baxata kyaleta ba.akan anwar xata iya komai...
Nan hadixa suka saukkoda mimi atare.nan kowa yabar falon dan yanxu kowa bala,i take mawa.
Tana saukowa suka hau gaisawa da hafeez ba yabo ba fallasa dan bawani yi suke ba...
Anan yake tanbayanta 'YAR AIKINTA...dacemata yana kiranta baisamunta...
Nan mimi tadago captain yana son Aishane.
Aiko nan ta kwashe mai komai yanda sukayi da anwar ta gayamai hadi da fashewa da kuka.
Inah baisan lokacin da ya mikeba yana wani irin huci,nan take alluran shi yafara mikewa.da sauri yabar falon yanufa mota yabata iska.ganin jan motan da yayi ba mimi ba har sojojin sun tsorata.dan haka da sauri get man yabude mai get tare dajah baya.dan ahalin dayake ciki xai iya kisa baisan yayi ba...niko nace allah ya kare captain hafeez...
Mimi daki takoma tare da tunani iri-iri dan tasan xuciya irin na aminan insuka fara fada kaman xakuna...toh yanxu mai xai farukenan.azucyanta take wannan tunanin...nan tadau phone dinta tafara dirlling numbern aminiyanta kuma abokiyan sheke ayanta juwayriyya...
Hafeez tafiya yake baisan inda yake nufah ba.har ya iso jaji.kuma ya yanke shawaran gobe xaitafi a buja...
Ana haka saiga kiran mommyn shi na shaidamai xasu da nigeria.saboda election saura 2weeks.anan yatambayeta yaushe xasu dawo?
Tace mai jibi in allah yakaimu.
Nan sukai sallama.
Abunka da soja yana daki yayi tunani yakoma kano ya tanbayi gidan su Nana koxai sameta. haka a lokacin ya juya ya nufa kano gidan su Aisha...
Mom bayan ta rungume Aisha anwar tayi hugging dunshi hadi dacewa"welcome back my son.
Nan takama hannun nana Aisha sukai cikin gida.
Koda suka shiga da mamaki nana kebun dakunan da kallo.dan atarihin rayuwanta bata taba ganin daki mai kyan na mon ba.nan mom tace ma Anwar"yaje dakinshi yashirya kafun tagama kintsa nana Aisha.
Daki ya nufah itakuma mom ta wuce da nana Aisha wani daki...
Bayan sun shiga mom kecemata"baby kinga nan ne dakinki yayi maki ko akwai abunda xa,a canja...
Bin dakin tayi da kallo nan tayi saurin cewa"mom nagode sosai.mom tayi saurin rukota hadi dacewa"no baby don't mension that,you are my daugther now so duk abunda xanmaki kisa ni mom dinkice ok...
Nana tadaga kai dan baxata iya magana saboda kwallan da ya cika mata ido sai yaxubo.tun da take ba macen da ta taba cema uwa sai mom.
Mom jan hannun baby tayi xuwa privacy...
Anan ta nuna mata komai daxatai amfani sannan ta wanke mata kai ta fito tana mamaki gashi irin na baby.dan takasa wankewa tabarshine inyagama hutawa suje a wanke mata kai...gashi gayawa ga tsayi ko a india sai haka...
Nana Aisha sai da tayi kukanta mai isanta,sannan tafara wanka.bayan tagama ta tafuto nan taga mon najiranta.
Nan mom ta hau gogemata jiki da towel sannan tafara shiryata...
Wani riga da wando mai axaban kyau mom tasamata.rigan fari da kwalliyan pink colour and flowers pink.wandon kuma pinkne daga kasa akai mai flower fari.wow tayi matukar kyau,abunka ga farin fata...
Haka mom takama mata gashi da pink ribom,sannan tamata simple makeup hadi da samata plate shoe.
Mom ganin kyan da baby tayi batasan lokacin da tayimata kiss ba hadi dacewa"wow my baby u look so quite...
Dariya nana Aisha tayi wanda side dimple dinta saida ya loba,wanda yakara mata kyau sosai.nan tace"allah mom.....
Hmm nana kenan duk inda taje sai tayi surutunta,gasaurin sabawa da mutane...
"mom tace"so saima babyna.inaxuwa mom fita tayi hadi da rufomawa nana Aisha kofa.
Nana bin bayan mom tayi da kallo aduk lokacin da Anwar yacemata"baby ko mom tuno da iyayenta takeyi,dan abbah yace maman ta batakiran sunan ta saboda sunan kakanta taci,sai dai tace mata baby...
Nan kwalla yacika mata ido hadi dacewa"allah yaji kanku iyayena...
Nan tatano hafeez koyana wani hali oho,gashi sun saba sosai.ga son dayake nunamata kaman bashi.yanxu yaxai yi .anya tayimai adalci kuwa,gsky baxatace bata son shi aranta ba.dan yasota arayuwa dan shine mutum na2 dayanuna mata so a rayuwanta...
Mom ne takatsemata tunani hadi da jan hannunta xuwa dirning.baby ximuje kici abinci kinji...
*KANO*
Koda hafeez ya isa gidan Anwar kuluwa akahadashi da ita xuwa gidansu nana Aisha.anan ne gidan sukejin lbrn nana batanan.
Koda lanti taji labari ba karamun bakinciki tayi ba,dan da tasan gidan captain anwar ne baxata turata aikiba..
Dan koda da suka bar kaduna saboda ta fahimci akwai abunda dake tsakaninsune...
Gashi yanxu abunda take gudu yafaru...
Ammah ahaka tayi alkawarin nana Aisha baxata aura daya daga cikin suba.ko da ko xatayimu su sharri ne....
Abba yaji badadi amma dayaji anwar ne ya gudu da ita sai baidamu ba sosai,dan yasan baxai cutar da ita ba...
Ga tausayin hafeez dayakamashi.dan dukawa har kasa yayi yana mawa abba magiya akan ya aura masa Aisha wlh xai riketa amana,xai kulada ita fiye da tunaninshi...
Abbah ganin ya fita hayyacin shi soja mai amsa sunan soja amma yana xubda hawaye akan wata mace..lallai son bana wasa bane.don haka baisan lokacin dayace"daina kuka hafeez nayima alkawarin xan aura ma Nana Aisha koda kowa xaiki.toh ni xan aurama ita....
*ABUJA*
Koda mom takama hanyan dirning surutu kawai takema nana dan tasaki jiki dasu.
Haka taxaunar da ita a chairs din wurin.dai-dai anwar na saukowa daga step.tsayawa yayi yana kallon aisha kaman ba itaba...
Tayi wani mugun kyau.
Wow kinyi kyau baby kinganki kuwa...
"mom tace"ban san shakiyanci son.
Mom serious kai yauxamiyi pic dayawa baby..
Mom tace"dawa xaku fita kuyi pic din badai da baby ba dan yanxun nike da ita ba kai ba.baxan yarda karinka fita da itaba. ai ba maharramanka bace...
Kafin yabata amsa dad ya shigo falon.
*KANO*
Hafeez ya yanke shawaran nufowa abuja,don duk inda yake tunani yaje ba anwar ba,alaman shi...
Da safe yanufo abuja a hanya mom take sanar mai da sun taso daga America.nan yace mata"yana hanyan a buja xaixo yau.
Mom taji dadi dan a tunaninta saboda sune xaixo tun kansu dawo....
Haka hafeez ya isa abuja cikin koshin lafiya...
Dad ne yaxauna a dirnning hadi dacewa"nana Aisha amayar anwar.
Kunya yakamata tayi sairin cewa"antashi lfy daddy.
"cewa yayi lfy nana,ki saki jikin ki nan gidankune kinji.kuma mom mamakinne dan haka karkiji kunyan komai.
Murmushi Aisha tayi.
Mom tace"ai ni nayi baby na huta da wancan yanxu sai adaina damuna...
Dariya duka sukayi.nan mom ta xuba mawa nana Aisha abincin,nana dai tanaci tanajin nauyin dad.nan mom tace"tasaki jikinta.nan anwar yadau spoon wai xai bata a baki...
Mom tace"sannu mara kunya.nan aka suka hau dariya...
A kwana biyu tuni nana tasaki jikinta.mom kayan gayu ba irin wanda bata saima nana ba...
Anwar da Aisha na xaune a sitting room suna firansu da dariya.
Sallaman hafeez yakatse masu xancensu.saurin mikewa nana tayi hadi dacewa"ya hafeez.....
Hafeez karakowa inda suke yayi,shi ko anwar yana xaune kaman bai ga kowa ba...
Hafeez haushi da kshi bai san lokacin da yahau cema anwar mayaudari,munafiki, anan yaudarannaka yatsaya.na dauka kabar kasan da itane ai,matsoraci kawai...
wannan furucin shiya batama anwar rai.ni kake cema matsoraci?
Hafeez yace"ehh ance maka.
Ina kafun kace wani abu dambe ya kaure tsakanin hafeez da anwar.fada na mutuwa sukeyi,nan nana Aisha ta fasa ihu hadi dacewa"dan allah kuya hakuri...
Kukan nana mom taji wanda yasa mom fitowa da sauri....
Maman teddy🧸
More typing✍🏻
More comment
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: Typing,,,,,,,,,,📱
©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*
'''( *Home* *of* *peace* *joint* , *entertaiment* *to* *educate* *and* *enlighten* *our* *readers*....)
*STORY* *AND* *WRITEEN* *BY*
Eashan hafeez
Maman teddy🧸
*💕'YAR AIKINA...* 💕
(my house maid.)
~Wannan labarin kirkirarrene ban amfani da fasahan wani/wata acikinta ba...~