Showing 21001 words to 21680 words out of 21680 words

Chapter 8 - 'YAR AIKINA HAUSA NOVEL

18 Nov 2024

8424

mom cewa"tayi batayarda ba...sai da dad yy da gske sannan ta amince sai anyi suna sannan xata koma wurin Anwar din...



Haka kwana biyu da haihuwa kowa yacika gidan mom en uwa da abokan arxiki tuni suncika gida...

Haka innah kenan nan da Aisha komai na wankan gargajiya ita take kawo mata tayimata wanka.

Haka Anwar tundaga wanan lokaci koyashiga part din mom a tsaye yake tsayawa.ko kuma yadauki danshi suyi waje...

Hafeez kuwa anwa ta haihu kullum cikin kawomata mgni yake...tare da nunamata kulawa.

Ranan suna mutane bamasaka tsinke,kuma da yaci sunan shi moh'd Asim wanda sunan kakan Anwar ne...yaro yasamu gata iya gata annuna mai,Aisha masu jego anshiga anfita tawaniyi kyau abunta tayi kiba kaman sabuwan amarya an dau hotuna anyi vidio sosai....
Haka laila ake firi firi da tutsetsen cikinta adole anyi da...


Haka bayan suna da kwana biyu mom bayanda mom ta,iya ta tattara yanata yanata suka tafi...mom tadinga ma Aisha tsiyan karta amince ma Anwar dan shi ba ruwanshi yy maki cikine kekuma ki haife mai dan inxaki haifi 'ya'ya goma bazai damuba...

Haka axuciyan Aisha tace mom ai nasanshi,shi kawai kahaifan mai 'ya'ya.



Bayan Aisha takoma da wata mata akahadasu wanda xasu rinka yimata wanka...

A daren ta kwanta ne dan har lokacin anwar baidawo ba...
Cikin dare taji anwar yana lalubeta da sauri ta farka da tambayan waye?
Anwar ne yajawota hadi dacewa"harkinyi baccine..ehh nayi.Aisha tace"

Daukan Aseem yy yanufa baby care ya kwantardashi...
Mamaki yakama Aisha toh mayake nufi?
Kusa da ita yadawo ya xauna...nan ya rungumota...ai nan tagane inda yadosa kuka tasa tanacewa"wai meyasa baka da tausayine ya Anwar.

Anwar ne yafara mata magiya hadi da bata hakuri bayanda ta iya hakanan ya kwanta da ita daren....





*AFTER 7 YEARS*
wasu yara nagani suna gudu suna guje guje suna wlh buu haidar bro Aseem kubamu teddynmu.

Wanda akakira da Asim ne yace"baxamu bayarba mom tace"karatu xamuyi yanzu...

Haudar ma mara mashi baya yy akan su dauko book dinsu su practicing na maths...

Wata yarinya da xaxxakan murya wanda naji ankira da mom easher cike da tsiwa tace"let dad come aswear he will funish u...

Teemah tace"allow dem mom esher let dad came back..

A nahaka saiga sallaman Anwar da gudau teemah da easher sukayi jikin Anwar....

Nan teemah da saurin kuka ta hau kuka tanacewa"dad yanxu bro suka dinga yimana shouting suna damun mu...

Kuka sosai teema keyi,itako mom easher tsiwa takeyi tana surutu...
nan Anwar yace Aseem da haidar suyi knee down.

Haka suka fi 30mns ahaka sai sorry sukecema anwar amma yy masu banxa...

Haidar dane waajen laila haka easher,termah kuma er anwarne...

A nahaka Aisha tayo sallama..sanye take da kayan likitoci farare....da gudu su haidar suka nufeta mai cwtan su tadawo.....teemah ko haushi yacikasu shikenan mom ta kwacesu....


Nan Aisha tahau tambayan lfy hadi dafadan akan mene xa,asamata yara knee down...

A nahaka saiga hafeez da laila sun shigo saboda anan sukeda lunching dn haka suka nufo....

Itama laila funciko teemah da easher tayi xata buga nan hafez ya kwacesu....

Nan suka hauba su laila hakuri.nan Aisha tace subasu Haidar hakuri sannan takyalesu..

Haka su teemah suka hada baki tare dacewa"bro kuyahakuri baxamu karaba...
ok shikenan muje muyi lunch...
Cewan aseem.

Easher ne anacin abuncisai tahau kuka tambayanta ake lfy...
nan ta hau wlh mom my miji xai bani abaki..

Dariya akahauyi ganin yanda Asim ya hade rai.sunan yarane insuna duk abunka saikayi drya.

Haka takecema Asim my miji.in yace bamijinta bane shi.toh ranan baxaman lfy...dan kuka xataitayi harsai yace ya yarda..

Haka yanxuma ganin tana shirin kuremasu kunne yashi daukan spoon hadi dacewa pen ur mouth yana mata murmushi.damurna ta bude bakin ya haubata cike da farincik.dan yadawo daga rakiyanta...


Haka cikeda farinciki suka hau cin abuncinsu hadi da firan Aseem da easher suna dariya...
Niko maman teddy nace allah yatabbatar da akhairi tsakanin Aseem da mom easher yasa aure ya kullu muga yanda abun xai kasance.dan xamusha drama da alama....





*ALHAMDULILLAH*
DUKAN GODIYA YA TABBATA GA ALLAH MA DAUKAKIN SARKI.A YAU NA KAMMALLAH NOVEL DINA MAI SUNA...
'YAR AIKINA....



kura kuran dake ciki allah yayafemun.wanda nayimawa wani abun da baiji dadinshi ba da saninaba ayefemun dan allah.
Kuma allah yasa novel dina xai fadakar,waanxartar tare da nishadantarwa....nagode da soyayyar dakuke nunamun masoyana naku
sa dana nesa.inayinku aduk inda kukeπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ




Saimun hadu asabon lttafina mai suna πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»
*MARYAMU SARAUNIYA*
πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»πŸ‘ΈπŸ»


Daga alkalaman✍🏻
Easher moh'd
maman teddy🧸

08021737594....






Saina jiku masoyana πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

6
7
8

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login