Showing 9001 words to 12000 words out of 15735 words
gaban abada kenan da wani ze sake yunƙurin kashe mai mahaifi ba amma illar da sukeson yi mishi yafi su kasheshi muni ma.
Haƙiƙa kowa damar shi yake nema a hannunsa shi kuma ya samu daman, saboda haka zaiyi amfani da loƙacinsa koda hakan na nufin rasa abubuwa nashi da dama, dole bazai ƙara saken da dahar zaa kuma yunƙurin cutar da paah ɗinsa ba ciki kuwa harda rayuwarsa.
Hayaƙin cigarette ɗin ya saƙe zuƙa tare da buɗe rinannun idanunsa.
"Its time for me to take revenge!!"
Ya faɗa yana me miƙewa tsaye
tare da juyawa ya fice daga cikin ɗakin.
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
_MADINAH_
*emirated place*
shine kalmomin da wani babban majigin dake kusurwa kusurwa yake rubutawa yana kuma haska kowanne sashe na ciki place ɗin.
Wani babban majigi ne na daban dake rubuce da manyan baƙin *Ash mayesh*
Abinda ke rubuce kenan da manyan baƙi masu sheƙi da nuna haske a jikin wani katafaren signboard na karfe mai tsada. Wanda shi kansa signboard ɗin kallo ɗaya zaka masa kasan yaci kuɗi ...
Haɗaɗɗen gini ne irin na masarautun nan da sukayi zarra sukayi fice a cikin manyan masarautu. Yana yin tsarin ginin kuwa tsaf zaka ɗauka hotel ne ma saboda tsananin yadda yake da kyawu, da kuma passes daban daban dake cikin emirated ɗin wasu shegun benayene iyaka ganinka wanda aka tsarasu da iyaka zallar gilashi.
Masarautar Madina kenan! Masarautace me cikakken iko wacce take taƙama da Al'adarta da kuma Addininta. Masarautar _Ash mayesh_ ginanniyar masarautace wacce take tsaye da ƙafafunta tun iyaye da kakanni, tun a wajen masarautar zaka fahimci ba ƙaramin Mutum ne ke mulkar Masarautar ta Ash mayesh ba cikin cikakken iko da kuma ginshira haɗi da wani irin kwarjinin daya ma duk wani family daya dangaci Ash mayesh ba. Bare kuma azo kan uwa uba me mulkartar baki ɗaya kaima me karatu ai kasan babu ƙarin bayani domin ɓatama kai loƙacine domin magana ake ta sarkin sarakan masarautun duniya.
Wasu Arnayen Colombodia's car's ne shigo masarautar a tsiyace. Duka tarin motocin kalansu ɗayane domin a ka'idar masarautar basa fita da mota masu kaloli na samfurin banbancin company's. Bawai motacin ne babu ba A ahhh suna da tarin motocin na hauka ma kuwa wanda da za'a mutum iyaka wurin adana motocin cikin wannan masarautar me cike da ƙarfin iko kaɗai sai sun ishe har tattaɓa kunnenka rayuwa ba' a cikin talauci.
Idan mutum ze fita ka'idar masarautar koda motoci hamsin zaka fita to dukka iri ɗaya zaka ɗauka in colombondia, in Bugatti, in Ralls R Rayce, in mercadex benz, in Toyota avalon, in jeep, in magarland, in Bcc, in Gtv, in Thailand, in colombian, kai duka dai ganan duk kalan da zaka fita dashi to zaka fitane da duka rakiyan wasu shegun tigh securitie's dogarai.
A nan mahaukacin street house parking loot kawai na ada motoci suka faka.
Tundaga kan sady pary, peery mian kowanne da sunan sa a wajen da motar da zasu faka daga rank ɗin jerin tagwayen sunan wuraren adana car's nasu yake.
Mai karatu idan nace zan tsaya zayyano muku adadin kuɗi masu tarin yawa da aka kashe wajen zuba ado a departmen house kawai na adana motocin ma wanj sabon ɓatama kai loƙacinne sabo ma kuwa.
Fari kall ɗin matashin da perry mian ɗin suka kewayena ta hanyar masa garkuwa. Matashi ne daya ɗan fara manyanta kaɗan wanda kuma na tabbar zallar hutu da kuma jin daɗine suka ɓoye manyan tan nashi. Cikin wani irin tafiyan ɗaukan hankali ya fara tafiya da zaratan sawayensa, perry mian ɗin nan jere a gaba da bayansa wasun su riƙe da wayoyinsa wasun su riƙe da systerm's nashi wasun su kuma ɗauke da lugage brifcase nashi. Tafiya yakeyi cikin tsananin gajiyawa da kuma cunkushewar da zuciyansa ya may tun ƙarshen wayan sa da ƙanwansan kuwa na safiyar ranan.
Da sashen shi yayi niyan nufa amma kuma abinda yay masa tsai a kahon zuciyansa ya hana hakan tabbatuwa, dole ya nufi haromian Ash mayesh entrance na fadar mahaifinsa Sarki _ASHFUDDEERN MAYESH GAANTE's_
Tun daga harabar masarautar ya fara cin katari da manyan kuyangu, bayi, barori, ko wanne da kalan uniformɗinsu komai na masarautar tsare yake. Duka wasu nau'in ma'aaikatan dake compound na wurinne suka tsaya da duk abinda suke kawunansu ƙasa kasantuwar wanzuwar Babban ɗa ga sarki ash mayesh wato _Jalaludden Ash mayesh Gaante's_
Bayason hayaniya ko wacce irice kana bai fiye yawan magana ba shi yasa kwakwkwaran motsi ba'ayi idan yana da wanzuwarsa a wuri, hakan ya sanya ko irin busar algaitar nan baya da buƙata bare kirari. Mutum ne daya kasance me wani irin zafin zuciya wanda ya haddasa tsoronsa a zuciyar kowa. Saidai yana da tsananin tausayi zuciyarsa me raunice akan duk wani abu daya kasance rauninsa. Duk inda ya ratsa na'ura ce aikin buɗe masa hanya da rufewa bayan tayi kuruwar sanar da wanzuwarsa a wurin.
Haka harya tsinci kansa a babbar fadar mahaifinsa me ƙarfin iko akan addinin musulincinsa. Wani farin dattijon balarabe ne ke gishin giɗe akan wata lafiyayyar Royal cough me tsananin laushi. Idanunsa sanye da wani yankakken farin gilashi na ƙara ƙarfin gani, jingine yake da cough ɗin Alqurani me girma riƙe a hannunsa gefen wata farar dattijuwa ce zaune hannunta riƙe da bowl ɗin dake ɗauke da yankakkun fruit tana ɗauka da slick tana sanha may a baki.
Kansa ya sauƙe kas yana sakin ijiyar zuciya gabansa na mugun buga mai domin tsoron faɗan da yasan dole dolen dole yariskeshi ahar kullum indai zaiyi ido biyu da mahaifan nasa. Bisa bijerewa umarninsu da yayi na ƙin amsar sarautar da yayi shi kima alhalin ba laifinsa bane sun riga da sun sani, Wata shuɗaɗɗiyar ƙaddara ce data gimla ta cikin rayuwarsa shekaru masu dan dama wanda. Amma duk da hakan baya taɓa shallake faɗan Ash da kuma Queen Lajja ɗinsa.
Ba tare da Ash mayesh ya duba inda yake ba ya furta.
"Uhmmm meke tafe da isashshe kuma a wannan loƙacin?"
Idonsa sam ba'a kansa yake ba yana a kan Al'Qur anin da yake dubawa. "Ya Abana DID........
Taryar numfashinsa mahaifin nashi yayi ta hanyar ɗaga masa hannu "Na sani DIDI tayi magana dani kai tsaye kuma nayi magana da zayeed ba buƙatar maimaicin hakan" Da hannun ya masa alama da yajekawai ɗan satar kallon Lajja yayi saidai ko ƙyallin idonta be samu gani ba jiki mace a sanyaye ya juya yana farin barin parlorun. Saida yaje daf da ƙofar fita ya tsinkayi nusassiyar muryantan me cije da zallar damuwa da rauni tana me faɗin.
"Lil Anum Asha tazo inason ganin ta"
Saurin juyawa yayi yana ɗauke kwallar daya tarun masa da zayeed Ash yakusa cin karo. Saurin taro ɗan uwansa yayi yana faɗin "Subhanallah jalaal Ash lafiyanka?"
"Kaje kazo ma da Lajja lil Anum asha"
"Asha anum? okay"
Sakinsa yayi yana komawa da baya wani ɗan jiriri na shirin kwasar sa ya kayar. Jingina yayi da jikin glash yanajin sadda idanunsa ke cikowa da ruwan hawaye ya rasa ta yadda zaiyi yagaya kawo ƙarshen waɗan nan abubuwan da sukayi jerin gwanan wa rayuwarsa, Yana a yadda yake zayeed ya wuce da Lil Anum asha wacce kallo ɗaya tama Pappin nata ta ɗauke kanta tana me fuskantar gabanta.
Fuskansa babu walwala ya bar wurin yana ɗaukar entrance ɗin da zaya sada shi da passes house ɗin ba tare daya nemi abin hawaba. Tafiya me ɗan nisa ne ya sada shi da sassan ginin gidansa me wani irin amintaccen kyawu. On tampring door handle ɗin yayi kana ya kutsa kansa da babban palon magamar gidan baki ɗaya.
Oum Anum asha tana zaune hannunta ɗauke da Sultan meerah Jall. Da sallama a bakinsa ya shigo bayan ya cire cover shoe ɗin dake ƙafarsa sanyi da ƙamshin palon na shigarshi loƙaci guda.
Da gudu irin nasu na yara nufo inda jalaal ash ɗin yake, ɗaukar yaron yayi yana mannashi da ƙirjinsa da yake buga masa, da hannu ya yafito Oum Asha kyakykyawar macece sosae. Fuskanta ɗauke da murmushinta mekyau ta ƙariso gabansa kwantar da gefen kafaɗarsa tayi tare da furta. "Komai na duniya dan haƙurine komai zai wuce kamar wani abu bai taɓa faruwa ba kaji Zauj"
Kanta ya ɗan shafa zuwa fuskanta shima yana faɗin. "Bath first kafin dinner pls"
Zare jikinta anashi tayi hanyar sama ta nufa don cika umarninsa. "Amma yau Asha Jikinta yayi sauƙi right?" kanta taɗan kaɗa may tana me ƙarasa hayewa saman, bata ɗauki woni dogon loƙaci ba ta fito tana me sanar ta gama haɗa mishi Sauƙe sultan meerah yayi ya nufi upsaid ɗin....
★★★
Kowa besan da zuwansu ba har sai washe garin ranar domin kowa yana a cikin alhinine, kuma alhamdullih Oum ma ta farka saidai Ak yaƙi bayyanama kowa hakan me martaba kuwa dama tun a daren ya farka. Jesrah ce tama fulani jagora har zuwa ɗakin da Oum take ba tare da Merrah taje ba domin ita kanta jesrah ɗin bata san fulanin tare take da baƙuwa ba.
Ta jima sosae tare da oum ɗin kana ta koma kodan merrah data baro ita kaɗai, shi kuwa zayd suraj yana can tare da zaid Emaar's da kuma arms da dama shima yana a cikin masarautar......
_Bayan kwana_
Alhamdulillah zuwa yanzun oum tana shashinta ta warware dama shock ne har yau babu wanda ya sake ganin me martaba AK ya kasa ya tsare a halin yanzun ma yana part ɗinsa. Kuma babu mahaluƙin da yayi gigin zuwa ko kofar sashen. Sosae fulani tayi jinyar merrah kuma itama oum ɗin bawai ganinta tayi ba tunda itama kusan a kwancen take. Zaune suke su duka A ƙayataccen palon oum ɗin domin yin dinner, Ak da zaid ne kawai babu se merrah da ba kowane yasan da zuwantaba ita dama.
Fulani ce ta ɗan dubi jesrah tare da fadin "Kije ɗaki ki tahomin da baƙuwa"
Da mamaki ta ɗan dubi kakar nata tare da faɗin "baƙuwa kuma grenny?"
"Ehhhhhh zakije ko tsareni da idon zaki tsaya na aiki uwarki tunda ita na isa da ita!"
Tsammmm ta miƙe domin tasan halin kakar nasu ba wasa take dasu ba. Babu jimawa kuwa sai gata riƙe da hannun meerah. A sanyaye ta zaune kan kujerar data saura ita kaɗai wacce take fuskantar kujerar da oum take zaune kai tsaye. Gaisar da duka mutanen palon tayi wanda ya sanya oum ta kusan kwarewa da tea ɗin da take sha, wani irin ɗago kanta tayi daidai meerah na sake ɗagowa tana me sake gaisar da oum ɗin ganin kamar ko bata jita bane. Wani irin tarine ya sarƙeta idanunta kafe akan merrah ɗin.
Da sauri zaid ya ɓalle gorar ruwa yana bata a baki tare da dan buga bayanta kaɗan, Mahaifiyarta ta kalla tare da faɗin "Mommah wannan ai DID......
Saurim katseta fulanin tayi ta hanyar faɗin "eat itt, yanzu loƙacine na dinner bana magana ba ok?"
Duk yadda taso ci gaba dayin dinner ɗin kasawa tayi dole itama fulanin ta miƙe tana me mata magana data bita zuwa ɗakin data sauƙa.
Magana sukayi sosae wanda sai faman ɗaga kai oum take tamkar wata kaɗan garuwa, sun jima kafin ta fito tare da kama hannun meerah tana faɗin "Yarinya na muje mu sake gaisawa ki bani labarin ƙasata"
Ita dai merrah cike da kunya duk wannan zafin kan ya tafi nashi wuri na wani ɗan loƙaci.
Itane tayi ta janta da fira harta samh taɗan sake idan ta mata tambaya daƙyar take bata amsa. Amma kuma mamaki sosae take da ganin matar domin ka tsaye fuskan wancan tantirin na ƙasar Nigeria take a face na matar, saidai tasan gari banban Allah ɗaya domin babu ta yacce za'ai wannan kamilallar matar tama haɗa jini da wancan da satar mutane kawai ya iya, kuma ma tasan me zai kawo wancan babban criminals ɗin cikin ƙasar nan kuma ma har gidan sarauta me girma irin wannan. Sallar zuhr itane ta fito da meerah daga sashen oum. Bisa taimakon jesra da kawai taji merrah ɗin ta shiga ranta kai tsaye ta komar da ita har sashen da fulani take.
Itama anan tayi sallar nan suka fada fira bata sake jin ƙaunar meerah ɗin ba sai da taji ashe itama jornalish ce wato ƴar jjarida, Dan duban Fulani tayi fuskanta na bayyana zumiɗinta ta furta "Ayya Mommah dama zaki bar mana merrah anan dan Allah!".
Dake babu wanda yasan da batun auren sai Oum da shi kansa Boss ɗin wanda shi harma ya manta da wancan batun na Sarki suraj.
"Gata nan dama ai tazo kenan tunda Yayanki take Aure"
"Da gaske mommah wanne amma akie zaid aka aura mata ko?"
"Abdoul-maleek, dai waye yaje nig a cikinsu?"
Wani irin zaro ido waje Jesra tayi tana rufe bakinta da hanunnunta, "Wai kinanufin Gargalion din Oum ne yayi aure ba tare da mun sani?"
Wata harara fulani ta watsa mata tana faɗin "Tunda kina matsayin uwar ne meza hana ki raba auren tunda baki sani ba"
Daga haka ta miƙe tana bar musu ɗakin domin jirgin gobe zatabi Insha Allah ma kuwa.
A ta can ɓangaren Moh jiddoh kuwa Abubuwane suke neman hargitsa mata kwakwalwar kanta, domin Abubuwan da suka faru cikin kwanaki biyun nan zuwa uku. Shin mene fassarar abinda ya faru da ita a daren ranar can? Shin me hakan ke nufi Kenan sanya idon da akama ma hassan Al-hassan ya ninka na baya. Da ita a ranar taso aika shi inda ba'a taɓa dawowa har gaban abada, me wannan nu'urar take nufi kenan wani ya ganta kome? Amma idan tai duna da ganin har yanzu babu wanda ya magantu a kan maganar sai wani sanyi ya ziyarci zuciyarta.
Amma har yanzun abunda ya faru ya gaza barin tunaninta domin kamar tarihi na shirin maimaita kansa kenan, rabo da taji irin wannan yanayin tun a sadda da ɓatar da _AYESHERH_ babbar ƴar sarki Hassan Al-hassan ta farko. A ranar da tabar cikin masarautar a ranar akayi makamancin irin wannan yanayin idan lissafint ya tafi daidai kenan yau kimanin shekaru ɗɗaɗɗai har Hamsin da arba'n da shida kenan. A fili ta furta "me yasa tunanin yaƙi barin raina ne?"
Haka dai tayi ta tunane abubuwa maban banta na mata kai kawo a tsakar kanta.
Zumbir ta miƙe tamkar wacce aka zabura ta firta "JADDERN ASHAAN"
Fita tayi a duhun magrib ɗin cikin shigar ɓatta kama kamar yadda ta saba. Wani surƙiƙin yankakken daji ta nufa na wani shashi daga cikin masarautar.
Tayi nisa sosae ta tsinkayi muryan mahboob ata bayanta yana faɗin "Kai waye wannan tsaya anan, Ko waye kada ya kuskura yayi ƴunƙurin guduwa domin zan saki Nightingale, da Rhino da pig tare da unicorn su yagalgalamin namansa"
Ɓari jikin moh jiddo ya ɗauka cikin tsantsan tashin hankali mara misaltuwa tasan ba shiri take da mahboob ba bare ya fuskanceta,ta kuma san tana gudu zai saki su pig ɗin kamar yadda yayi alƙawari. Cikin dakewa da kuma kame fuska tana dawo da ainihinta na jiddoh ta tsaya cahkkkk. Cikin wani irin shegen tuggu ta taryi numfashinsa tare da faɗin.
"Taya zaka saye da haka ita dama kuskuren kunya ai da hauka ake naɗeta, wato fahimta kayi da ina bibiye dakai shine zaka wayance da faɗar haka! Idan baka sakar min suba kaiba haifaffe bane a cikin _ASAAD EMAAR's_ ubanka da yake gudun mahaifarsa dan ubanka da uwarka _SOFIYYERH ANAAN_"
A gabanta yaja ga tsaya riƙe da ƙugu kallonta yayi daga sama zuwa ƙasa kana ya fesar da iska yana me faɗin cewa
"Ai shi ba lusari bane da zai zauna zaman dogaro dana wasu, neman halak ɗinsa yake kinga kuwa babu laifi da bai zauna zaman jiran tsammanin na wani zuciyarsa a tsaye take shi ƙamm Kuma zaman. _ENGLAND_ yan zun ya fara muje kuma ko yanda babu kowa na ɓalla ƙafafuwanki na zubar anan"
"Tirrr da haihuwar ɗa irinka wllh Assad ya haifamin masifa har abada jinin uwarka Sofiyyerh da jinin Maryam ba alkhairi bane a gareni masifa ne ku a cikin rayuwata"
Kota kanta baibi ba haka dole don kaucema zargi tabi bayansa suna komawa ta barma gobe.
Washe gari jirgin fulani ya lula bayan ta sake duba jikin me martaba da sukayi magana sosae da shi, Anan ta tajama Ak mugun gargaɗi akan matarshi. Shi kallon basu da hankali daga ita har mijin nata ma yake musu yasan kawai gigin tsufane ya fara kamasu. In banda haka Shi me zeyi da wata mace kuma ai ya ɗauka dan jin daɗi da samun nutsuwa ake yin auren?, to shi kuma duk baya da buƙatar hakan wine ɗinsa tafiye masa komai na cikin duniyar idan aka ɗauke mahaifansa.
Dan haka ko maganar bebe wani muhimmanci ba yace koma wace idan ta gaji da zama tama ware da ƙafarta, Shida kansa ya kaita airpot zayd suraj nta famar tsokanarsa yana cewa kardai daga baya ya kwarema matarsa kuma yazo yana musu mimison goɗiya wllh ubanshi zasuci, haka jirginsu su fulani ya tashi cike da kewar ƴarta........
A gimtae
*BY AMMEY LAYLERH*
*🦅 MIKIYA 🦅*