Showing 24001 words to 24075 words out of 24075 words
ga wanda suje aikata hakan ya kuma zama silar gyara halinsu ina roƙon Allah haɗa mu a ladan kuskuren cikinsa ya yafe mini👏🏻
Ina miƙa ɗimbin godiya ga masoyana a duk inda suke ina ƙaunarku irin sosai ɗin nan😍❤️🚶🏻♀
Sai kun sake jina a sabon littafina mai cike da barkwanci mai suna ƘARA'IN INNA DELU wanda zai nishaɗantar da ku kamar littafina YAR ZAMAN WANKA. NA GODE
MAMAN AFRAH😍🚶🏻♀️