Showing 6001 words to 9000 words out of 22968 words
buga kujera da take kwance buɗe idanunta tayi tana kallonsa "tashi muje ko" miƙewa tayi cikin sauri bata yi tunanin ma tayi bacci ba
*Ayi haƙuri wollah ban samu damar typing da yawa ba bana jin daɗi kuma ga wayana ba chaji naso na muku page mai tsayi sosai*[8/13, 4:06 PM] Masoyiya 🤗🔥: https://chat.whatsapp.com/BW8T7i1jpeZ5QpVVl4hxuZ
# SQUAD 2024
A WANI COMPANY
BY
HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS
Fallow my account.
Arewabook@hauwauomar
Page 6.
Miƙewa tayi da sauri tana gyara zaman hijjab ɗinta. kama hanya yayi ya tafi bin shi tayi abaya zuwa wajan pearking lot ɗin shiga yayi cikin motar itama tashiga suka nufi cikin Company har sun kai yace ya juya su fita gaba ɗaya daga company haka kuwa akayi sai da sukayi tafiya mai nisa kafin ya ɗago kai ya kalleta "inane anguwarku?" ya faɗa a hankali "lokogoma dai-dai gidan lima" shiru yayi dan shi baima san inane hakan ba drive ya duba "kasan in da ta faɗa?" "eh na sani sir" "maza ka kaimu cen ɗin" sun yi tafiya mai nisa kafin su isa kasan cewar unguwar na da nisa da Company suna isa ta fito zata nufi gida "babu Salama kenan" ya faɗa a takaice murmushi tayi mai kyau "nagode sosai sir" shima murmushi ya maida mata drive ne ya ja motar suka yi gaba tana shiga ciki ta samu Mamanta a bakin murhu da gudu ta karasa ta na rungumeta ta baya murmushi Mama tayi tana juyota "yar gidan Mamanta har andawo" "eh Mama yau bama da Dad su habib muka dawo ba" "dawa kika dawo" "Mdee guri namu ne na raka sa wajan meeting shine da aka tashi ya kawoni gida" "okay mun gode sosai Allah ya saka masa da alkhairi amma dai ki dunga kula" "Insha Allah Mama"
Da da-dare suna zaune a ɗakin Ayrah ta ke bawa Mama labarin Company, "Wollah Mama baki ga Company ba babba nifa wallahi jiya da muka shiga sai naga kamar ba a Nigeria ba, kuma ma wai kinsa me?" girgiza mata kai Mama tayi alamar a'a "idan zaka hau sama tawani abu fa ka ke shiga sai yayi sama da kai" ta faɗi hakan tana dariya mai sauti ita dai Mama sai kallonta ta ke a duniya ta na ƙaunar farin cikin yar'tata matiƙa.
Kwance yake ya rufe idanunsa kamar mai bacci gaba ɗaya ya rasa mai yake masa daɗi juyi kawai yake akan bed ɗin nasa ganin ciwon na kara masa tsanani ya sa ya yi saurin tashi daga kwanciyar bude freeg yayi ya ɗako ruwa mai sanyi tare da tablet ya kora dan-danan kuma ya fara zufa kamar wanda yake acikin zafi tashi yayi ya hau kan bed ɗin cikin muntina da basu shige biyar ba bacci ɓarawo ya ɗaukesa niko nace asuba ta gari Mdee Suhail.
Washegari dawuri ya tashi ya shirya dan fita aiki sai da suka yi waya da dad ɗinsa kafin ya fita
Sanye ta ke cikin wata doguwar riga mai kyau Mama ce ta daure mata gashinta da rebom ɗan ƙaramin hijjab ta saka wanda bai fi iya rabin ta ba Masha Allah tayi matiƙar kyau kyawun da duk wani namiji ya ganta dole ne ya ruɗe sunbatar Mama tayi agoshi kafinta fice daga gidan tana fita taga habib a tsaye babu dad murmushi tayi suka gaisa "amma ya habib ina dad ya ke koshi ba zai je bane"yau" ta tambayesa "a'a Daddy zai tawo daga baya, yaje wani aiki ne legos so idan ya dawo yau zaizo shine ya ce na zo na kaiki" "Allah sarki Daddy" ta faɗa ta na murmushi buɗe motar tayi ta shiga shima shiga yayi ya ja suka tafi.
A hankali ta ke tafiya gaba ɗaya ta daburce sai wani irin tafiya ta ke ta marasa gaskiya, dai-dai bakin kofar ta zuba wani abu mai ƙauri kafin ta koma wajan zamanta tana sakin murmushi mugunta. Cikin tafiyarta da ta saba ta tawo dan shiga cikin office ɗin ko kallon p.a ba taiba. Da sauri ya miƙe ya nufo ƙofar yana buɗewa dai-dai zata taka abun yayi saurin dakatar da ita wani irin kallo ya watsawa p.a mai cike da tsantsar tsana da ƙyama sunkuyar da kanta tayi ƙasa "five minutes na baki ki goge abunda kika zuba agun nan sha-sha-sha kawai" ita dai Ayrah tsayawa tayi tana kallonsa dan bata san akan me yakewa p.a faɗa ba
Da sauri ta ta so ta ɗako mofa ta na nufo gun sai da ta goge tass kafin ya bawa Ayrah umarnin ta shiga p.a komawa ta yi wajan zamanta wani irin kuka ta fashe dashi mai tsima rai shikenan yarinya nan ta ɓata mata duk wani shiri da ta ke da shi akan Mdee ina wollah da sa ke mudum tana raye sai ta sa ka yarinyar kuka da idanunta bazata taɓa barin yarinyar ba aje zuwa "yarinya sai shegen kyau kamar yar aljannu" ta faɗa tana jan tsuka
Nuna mata wajan haɗa coffee ya yi da sauri ta karasa dan haɗa masa sai da tabi komai a hankali tana karantawa kafin ta gama a hankali ta ƙaraso gabansa ta aje masa "Thanks" taji ya ambata "sir ina so naje waje idan babu damuwa" "me zakiyi a wajen" babu komai" bai kara mata magana ba sai da ya shanye coffee ɗinsa tass dan ba ƙaramin daɗi ya mai ba telephone pole ɗin ya danna "ina son ganinki" shine abun da yace yana aje wayar kanta a ƙasa ta shigo cikin office ɗin ko kallonta baiba ya ce "ki kaita office ɗin ƙanan ma'aikata, idan kinje ki haɗani da ɗaya daga cikin su" "okay sir" tafaɗa ta na dubansa "ta so mu tafi ta cewa Ayrah" tashi tayi ta bi bayanta lumshe idanunsa ya yi a hankali ya na sakin ajiyar zuciya suna fita suka nufi wata hanya wadda zata sadasu da left ta bene hawa sukayi ya kaisu ƙasa shiga cikin wani office tayi binta Ayrah tayi suna shiga suhailat ta sakarwa Ayrah murmushi, karasawa p.a ɗin tayi wajanta ganin babu kowa sai ita kaɗai a office ɗin "dama Mdee ne ya ce na kawota nan sanann kuma na haɗaku a waya" "okay" suhailat ta ce tana murmushi kiransa p.a ta yi ya na dagawa ta miƙewa suhailat sai da suka yi magana sosai kafin ta kashe wayar ta na murmushi, kama hannu Ayrah ta yi ta na zaunar da ita akan ɗaya daga cikin kujerin "Zaki iya tafiya" ta bawa p.a umarni murmushi tayi wanda iya ka cinsa laɓɓanta tana fita daga office ɗin. "Ya sunanki?" suhailat ta tambaye ta "Fatima Mahir" "amma ana kirana Ayarh" "Wow nice name" "nikuma sunana suhailat ki daukeni tamkar ƙawarki kinji" murmushi tayi tana ɗaga kanta
Hira suke sosai gwanin sha'awa duk da Ayrah bata da yawan magana amma yau sai da suka yi hira sosai lokacin sallah ne yayi suka fita dan zuwa masallaci fitowarsa kenan daga office ɗinsa ya nufi masallaci dai-dai sun nufo hanyar kanta aƙasa take tafiya jinta bugi abu yasa da sauri ta ɗako tana kallonsa wani irin kallo ya watsa mana ke baki da hankali ya faɗa a zafafe hawaye ne ya fara zuba daga fuskarta ɗaga hannu yayi a zafafa zai mareta jin an ruƙe masa hannu ta baya yasa yayi saurin juyowa yana kallon wanda ya masa haka wani irin kallo ya watsa masa yana cije laɓensa sun kuyar da kansa ƙasa yayi kus-kure ɗaya zaka yi rayuwar ka shine kus kuran marin fusakarta da ace ka aikata haka tabbas da sai dai ka zauna babu hannu har karshen rayuwarka yar fa da hannusa ƙasa yayi ya na cigaba da tafiya da sauri Suhailat ta kama Ayrah suka cigaba da tafiya suna isar da Sallah suka kama hanya dawowa ciki suna isa cikin office ɗin nasu Ayrah tafashe da wani irin kuka mai cin rai menene abun kuka Ayrah ki yi haƙuri kuma ai kinga Mdee ya zo "ke mai Sa'a ce Ayrah"
Kirane ya shigo cikin photo ɗin dake wajan da sauri ta ƙarasa ta na ɗaga wayar "ki turomin ita" ya faɗa a hankali "okay sir" "tashi kije Mdee na kiranki Ayrah" "okay" ta ce ta miƙa tana barin office ɗin da salama ta shiga ciki ɗogowa yayi yana kallon idanunta wanda suka yi ja daga gani kasan tayi kuka zama tayi tana sunkuyar da kanta "Ayarh" taji ya ambati sunanta akaran farko ɗagowa tayi tana kallonsa ba tare da tayi magana ba "menene abun da ya haɗaki da shi?" turo baki tayi dan-danan kuma hawaye ya fara zarya "Ya salam" ya furta ya na dafe kansa "Please ki bar kuka bana son ji" cikn shagwaɓɓa ta ce to ba shine kawai dan mun taho da aunty Suhailat, ban sani ba na bigesa shine ya ke tamin faɗa kuma wollah babu abunda na masa" tsayawa yayi yana kallonta abun ba karamin burgesa yayi ba ganin yadda ta ke magana.
"Shikenan ki tashi kije ƙasa office ɗinsu Suhailat ɗin saboda zan yi magana da wasu anan kuma kin ga maza ne bai kamata ki zauna ba gyaɗa masa kai tayi ta miƙe tana tafiya"
ta na fita ta ga Daddy su Habib murmushi ta yi "Daddy yaushe ka dawo?" murmushi shima ya mai da mata yanzu nan dawowa ta kenan daughter" "sannu da zuwa" "yawa daughter ina zaki yanzu" "zani ƙasa ne office ɗin su aunty Suhailat" "Masha Allah Allah ya taimaka" "ameen dad" "maza ki je kin ji" nufar hanya tayi shikuma ya shiga da Salam ya karasa shiga cikin office ɗin zaune ya taddasa ya na latsa lapton ɗin dake gabansa zama yayi akan kujera gaisawa su kayi da Suhail "dama ba komai ne yasa na ce idan ka dawo kazo ba sai chanjin wajan aiki da ka samu zuwa Austiralia" murmushi alh hadi yayi irin nasu na manya "amma ko wani abun ne ya faru"? "A'a babu abunda ya faru mun yi duba da yanda kake gudanar da aikinka tabbas kai ɗin mai amana ne, wannan dalilin yasa muka yanke hukunci haka" yalwatace murmushi ne ya subuce masa "ina matukar godiya da wannan shaidar da Kuka min da kuma ƙarin girma sai dai wani hanzari ba gudu ba shin idan na bar ƙasarnan wanene wanda zai dinga ɗako Ayrah?"
"Karka damu da wannan Insha Allah za'a san yadda za'a yi" godiya ya masa kafin ya miƙa zuwa waje dan lokaci tashi yayi har ya akai bakin ƙofar ya dakarmtar da shi "idan ka tashi tafiya karka damu da jiran Ayrah zan kai ta gida" godiya ya masa sosai sannan ya fita a office ɗin
Fitowa yayi zuwa ƙasa dai-dai office ɗin da Ayrah ta ke ya tsaya ya na nocking ta sowa tayi dan buɗe ƙofar ganin Mdee tsaye a jikin ƙofar ne ya bata mamaki murmushi ya sakar mata "muje ko" shine abunda ya ambata kallon Suhailat ta yi taga ta sakar mata murmushi fita tayi ta bisa abaya.
Dai-dai grand towers mall suka tsaya "muje ciki" gyaɗa masa kai tayi alamar a'a dan gaba ɗaya tsoro ya kamata "kina jin tsoron ne" ya faɗa dai-dai kunnanta ƙara gyaɗa masa kai tayi "a'a ni kawai kuje ku dawo inan" shima kwai-kwayar maganr tata yayi "a'a ni dai sai mun tafi tare" wata irin dariya ta tin tsire da ita dan ita abun ma dariya ya bata ganin yayi magana kamar wani yaro shima dariya ya ke yana kallonta. "Maza ki buɗe muje" buɗe murfin motar tayi tafita suna shiga kai tsaye ya nufi wajan wasu dogayan riguna yan uban su jida ya dunga yi kamar babu gobe wata Black ya hango cen nesa da shi sai walwali ta ke mai adon golden karasawa yayi ya ɗakota ya saka cikin basket ɗin ita dai Ayrah ta zama yar kallo dan babu abun da ta ke sai kallosa yana gama kwasar abayar ya nufi wajan Englishwest ya shiga jidar su suma yanda kasan zai haɗa lefa Ba karamin kaya Suhail ya jidaba har dangi su bra da pant sai da ya ɗibe su kafin ya nufi bangaran chocolate da beskit suma ya jida bayan ya biya kuɗi wanda a ƙala sun kai sama da 2m security gurin su ka ɗauka ledojin su ka samasa a mota a hankali ya ke takowa inda take dan ita dai ta zama mutum-mutumin tun lokacin da taga iyayen kuɗin da ya kashe hura mata isakar bakinsa yayi ya na kallonta murmushi kawai tayi ta nufi waje, shima binta ya yi a baya zuwa wajan motar, suna tafiya ta na kallonsa jin muryasa ta yi yana cewa "Shikuma kallon na menene" sadda kanta ƙasa ta yi don har ga Allah ba'tai zaton ma yana ganinta ba
[8/13, 4:06 PM] Masoyiya 🤗🔥: https://chat.whatsapp.com/BW8T7i1jpeZ5QpVVl4hxuZ
A WANI COMPANY
BY
HAUWAU OMAR
CUTIE MEEYRAT
MIKIYA WRITER'S ASSOCIATIONS
Fallow my account
Arewabooks@hauwauomar05
Page,07.
Suna isa ƙofar gidan na su da kansa ya buɗe murfin motar ya fito, drive ya sa ya ɗeba kayan zuwa soran gidan. "Amma sir naga ana shiga da kayan gidan mu aje maka zanyi ne?" murmushi ya yi ya na dubanta. "A'a ba jemin zaki yi ba mallakin kine, zaro idanu tayi waje tana kallonsa "To ni ina zan kai wainan kayan?" murmushi ya yi kawai ya shiga cikin motar su kayi gaba, tsayawa tayi ta na kallon motar har su ka ɓace mata cikin sanyi jiki ta shiga gidan tana kiran Mama Mama fitowa tayi da sauri dan gani menene ya faru Ayarh ke mata irin wannan kiran. "Lafiya Ayrah kike kira... Kasa karasa maganar tayi ganin uban ledojin a cikin soran, "Ina muka samu wainan ledojin kuma?" "Mama ki kama mu shiga ciki idan mun zauna zan miki bayani" babu musu Mama ta kama ledojin suka dinga shiga da su cikin gidan. zama ta yi akan kujera ta na sauke ajiyar zuciya, zu ba mata ido Mama tayi tana kallonta "Kefa na ke jira kimin bayani" bata labarin duk abun da ya faru ta yi, shiru Mama ta yi ta na mamakin wannan lamari kafin ta ɗago kai ta kalleta "Kina gani kuma ya miki hakan bada wata manufa ba?"
tasowa ta yi ta ƙaraso in da Mama ta ke ta kwanta akan cinyarta. "Mama ki tamin addu'a inaji ajikina babu wata matsala" "Allah ya sa" "ameen" ta ce ta na rufe idanunta saboda wani irin bacci da ya ke fuzgarta
Yau ta kama asabar kasan cewar babu aiki yau zaune ta ke cikin ɗakin hannuta ruƙe da beskit tanaci, Mama ce tashigo cikin ɗakin ta na kallonta "Hajiya shan zaƙi yau ansamu abunda ake so" sun kuyar da fuskarta ta yi ta na dariya "Ma za ki tashi muje gidan alh hadi, tin ɗazu ya aiko mu zo kina bacci" murmushi ta yi ta miƙa ta na gyara zaman riga dake jikinta hijjab ta saka na riga su ka fita suna tafe suna hira har suka isa gidan. a parlor su ka samu hajiya da sauri Ayrah ta ƙarasa wajan Hajiya sarai ta na murmushi ita ma murmushi tayi "A'a yau ma'aikata ne a gidan namu? sannu da zuwa lale marhabu da daughter" karasawa ta yi ta na rungumeta habib da shigowarsa kenan cikin parlor ya yi gyaran murya "Nifa na fahimci Momy kamar kinfi son Ayrah akaina Allah" ya faɗa ya na turo baki gaba kamar wani karamin yaro. tin tsirewa Ayrah ta yi da dariya ta na nunasa wollah ya habib da ka yi shagwaɓɓa ka yi kyau sosai" murmushi kawai ya yi, ya na karasa shiga cikin parlon
Gyaran murya alh hadi yayi ya fara basu labarin yadda sukayi da Suhail fashewa Ayrah ta yi da kuka "Yanzu Daddy idan ka tafi ni yaya zanyi kuma dawa zan dinga tafiya"?karki damu daughter Mdee ya ce za'a san yadda za'a yi insha Allah komai zaizo da sauƙi" Allah ya sa" anan alh hadi ke faɗa musu Insha Allah ranar Monday za su wuce Austiralia kuma shi da iyalinsa za su tafi, ba karamin damuwa su ka shigaba jin haka amma babu yadda za su iya "Shikenan alh Allah ya kaiku lafiya" Ameen ya ce ya na miƙewa dan yana son ya je wani waje Saboda shirin tafiyarsu
Suna isowa gidan kai tsaye Ayrah ta nufi ɗakin, ta na shiga ta kwanta gaba ɗaya sai tajima aikin ya fita kanta.
Zaune ya ke akan sujerun da ke garding ɗin hannusa ruƙe da cup ɗin juice ya na sha jin gidana ya yi da kujera ya na lumshe idanunsa ji ya ke ina ma yau ba ta zo a sturdy ba, gaba ɗaya zaman gidan ya ishe shi gashi babu wani wanda ya sani bare yaje in da yake. Ayrah shine abunda zuciyarsa ta faɗa masa tabbas gidan su Ayrah ya kamata ya je har ya miƙa kuma wani tunanin ya zo masa shin idan yaje gidansu ya ce mata me? kai ina bazaije ba gaskiya, gwara ya yi zamansa shi kaɗai. tashi ya yi ya nufi cikin gidan ya na shiga ya janyo lapton ɗinsa dan kiran Daddy ɗinsa.
Da fara'a dad ya ɗaga wayar murmushi ya yi ya na kallon mahaifinnasa "Allah dad ni na fara gaji da ƙasarnan, idan fa babu aiki sai dai na yi ta zama a gida kamar wani mara gata, ya faɗa cikin shagwaɓɓa" murmushi Daddy ya yi dan yasan rigima Suhail ce ta motsa "Ka yi shiru dad, yaji murya Suhail ta katse ma sa tunanin da ya tafi "Haƙuri zakayi son tinda kaga tunda ka dawo Nigeria ba'a kara samun wa ta ɓannaba, na san kana ƙokari kuma nima ina matukar kewarka. amma Insha Allah inan zanzo na kawo maka ziyara da zarar na gama da aikin dakenan" murmushi jindaɗi ya yi "Promise dad" "I promise