Showing 9001 words to 9074 words out of 9074 words
ban manta wahalar dana sha ba kullum sai na gasa wajen.
Suka yi sallama da Malam suka fito suna hira har suka isa bakin titi inda zasu hau motar da zata kai su Ƙauye suka ga mota ta tsaya agabansu.
_Aisha Yahya Tanko_✍️
Alhmdllh abin da na rubuta dai-dai Allah ya bani lada wanda nayi kuskure
Ya Allah ka yafe min
Mu haɗu a littafi na na gaba.......