Showing 9001 words to 10835 words out of 10835 words
wani bawan Allah ya bani kuɗi in mai addu'a to Insha Allah zasu isa,
Farin ciki yayi ganin ansami mafita yace
"To malam kaga ina gaban me siyarwa Allah ya fitar da mu kunya,
Eh wallahi sallama sukai ya kashe wayar zama yayi yana duba yawan sakonnin da aka rubuto musu masu tambaya a facebook amsa ya babbasu cikin iƙon Allah aka gama mai basu kudin su yayi ya burga abinsa sai unguwar madabo cikin gida ya shi ga da abin sa be tarar da kowa ba sai zakiyah da aliya suna hira gaishe shi sukai amsawa yayi batare da ya kalle su ba daman shi haka dabi'arsa take ya buɗe ɗakin sa ya shiga ya cire kayansa fanka ya kunna da yake a kwai huta
Zama yayi daga shi sai boxer sosai yake mamakin halin nasreen yana tausaya iyayen ta wani irin tsanar ta ce ta durar mai tun da yake shi ba me shiga hurumin mutane bane ba ruwansa da abin da ba'a sashi ba yau gashi sa'ar zakiyah ta faɗamai magana wayar sa tayi ƙara dauka yayi ganin me kiran yace
"Assalamu alaikum,
Uncle khalil yace
"Wa'alaikassalam adnan yakake?,
Adnan yace
"Barka da yamma alhaji daman ko baka kira ba zan kiraka a gaskiya ba zan ƙara zuwa koyar da yarinyar nan ba kai min afuwa tun farko da na ɗauki alƙawari ,
Ajiyar zuciya ya sauke yace
"Adnan ina ƙofar gidan ku magana za muyi me mahimmanci dan Allah ko kana kusa ?,
Mamaki adnan yayi to me zai kawo shi gidan su yace
"Eh ina kusa bara na fito,
To yace ya kashe wayar jallabiya yasa ya fito ya zura slipper ya fita kofar gida motar sa ya gani yayi parking budewa yayi ya shiga ƙara gaisawa sukai sannan alhaji khlail yace
"Dan girman Allah wata alfarma da kai mun wallahi sai da nayi binkice tukun na zo gunka,
Kan adnan turaki ne ya kulle yace
"Fadamin inhar bata fi karfina ba zan maka,
Gyara zaman sa yayi yace
"Ina so ka aure nasreen wallahi gata can ko motsi batayi ta bugu ina kyatata zaton cewa inhar ka aure ta zata nutsu Insha Allah ina fatan zaka amince sadaki kadai zaka bada,
Zaro ido adnan yayi duk mazan duniya arasa wanda za a yiwa tayin yarinyar nan to shi ina ma yaga halin bata cimar da take ci yace
"Gaskiya Alhaji bani da halin ruƙe nasreen duba da Irin gatan da take ciki ,
Ajiyar zuciya ya sauke yace
"Ƙar ka damu ai wannan ba wani abu bane zamu koya mata hankali zata san yarda rayuwa take Insha Allah zan nema maka aiki in komai ya dai daita mudai ta shiryu domin wallahi wannan auran ne sanadin shiriyar ta abin da kaci ka bata nidai dan Allah da Manzonsa ka amince sannan ina so muyi magana da malam,
Shiru yayi ya fita domin faɗawa malam yayi bako ya bashi izinin zuwa tarar da shi yayi yana ɗakin soro akan buzunsa yana karatu sallam yayi amsawa yayi ya bashi izinin shigowa yace
"Malam na same ka lafiya,
kallon adnan yayi yace
"Lafiya qalau,
Adnan yace
"Malam alhaji khalil Ahmad bajitah yana neman iso gunka,
Saurin ɗago kai malam yayi ya dinga nanata sunan a ransa yace
"Ya shigo,
Tashi yayi ya je ya faɗa mai ai kuwa Alhaji khalil ya ta shi ya shiga bakin sa dauke da sallama malam ne yayi saurin ɗagowa jin muryar da yayi shekaru goma sha tara rabon da ya ji shima Alhaji khalil suman tsaye yayi hannunsa na rawa ya nuna malam yace
"Malam Nasiru daman kai ne mahaifin adnan alhmdllh ashe ina da rabon.......✍🏻
*MU ZUBA MU GANI*
Story and writing
By
Oum yasmeen
```Ina masoya novel ɗina ina nan ina shirya muku sabon novel ɗina wanda ya shababban da irin wanda na saba kawo muku sai da nashirya tsab nayi dogun tunani sannan na kawo muku shi ku garzayo ayi wannan tafiyar daku```
*DESTINY LOVE*
*Love and romance story*
_Ai wannan ba irin nasu bane ku garzayo kudai kuyi following ɗina domin samun novels ɗina masu dadi_
*Zakarar da Allah ya nufa da cara KO ana muzuru ana shawo sai yayi*
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
"Ashe ina da rabon sake ganin ka a rayuwata ?,
Malam mansur yace
"Bisimillah zauna ,
Zama yayi yace
"Daman kai ne mahaifin adnan?,
Murmushi malam yayi yace
"Alhaji khalil a'a adnan amana ce a gare ni adnan shine wata sheda zata tona asirin makiya wallahi da ace sun san da zaman adnan a doran duniya da tuni sun dade da kashe shi amma wani iƙon Allah duk tsafin su Allah ya rufe musu ganin sa,
Alhaji khalil ya muskuta yace
"Allah shi kadai yasan me ya boye mu kam sai de kawai godiyar amma lamarin ba dadi nan ya bashi labarin komai,
Shiru malam yayi to wai su mene ribar su tahin haka ya ja dugon numfashi yace
"Allah yayi mana tsari da su yaran mune basa ji Basu san da wa zasu ma amala ba gashi ta sanadiyyar haka ga abin da suka jawa ya'yan su son duniya ya rinjaye su sun waɗa halaka,
Alhaji khalil yace
"Tambas hakane wallahi muma ai gashi sun ja mana ,
Malam mansur yace
"Ni bazan tursasa Imam auran yar ku ba haka ba zan sa shi ba domin shidin amana ne a guna ka kirawo shi in ya amince na amince duk da auran su insha'Allahu da alkhairi kamar kawo karshen matsalar nan ne ,
Alhaji khalil yace
"Hakane wallahi shi ya nima nafi aminta da shi ,
Waya ya ɗauko ya nemo number Adnan yace
"Ka shigo ya katse ya mai da aljihu sallama yayi ya shigo amsawa sukai ya zauna yace
"Malam ganin,
Malam mansur yace
"Alhaji khalil yayi min bayani amma ni inhar ka amince to na amince wallahi Adnan bazan tauye ka ba iya biyayya kana yi min ,
Shiru adnan yayi na wani lokaci yace
"Malam abu ɗaya nake gudu duba da irin gatan da take ciki ba zata amince zama dani ba ko tsakuwa bani da ita balle azo batun gida da sun yi haƙuri su nemi wani zan taya su da addu'a Allah ya shiryeta ,
Zuciyar Alhaji khalil ce ta buga wayar sace tayi ringing da sauri ya ɗauka ganin me kiran yace
"Hello hajiya rahama,
Zuciyar ta kamar ta tsaga kirjinta ta fito saboda tashin hankali tace
"Nasreen bata nan fa mum shiga ukku ga daddy ya waɗi ta ƙara fashewa da kuka ,
Tashi yayi ya yace
"Bata nan ba doctor cewa yayi sai nan da kwana biyu zata farka ba ,
Wallahi bata nan nima abin nan ya ban mamaki katsai wayar yayi ya kamo hannun adnan yace
"Kayiwa Allah da Manzonsa ka amshi auran nan wallahi wannan ce kadai damar mu in ba haka ba zamu wayi gari mun rasa nasreen,
Rumtsai ido Adnan yayi tambas tunda ya haɗa shi da fiyayyan halinta zai aure ta yace
"Na'amin ce ,
Godiya Alhaji khalil yayi mai har sai da yaji kunya farin ciki ne ya mamaye zuciyar uncle khalil yace
"Yanzu gobe sai a ɗaura aure ko,
Malam yace
"Da huri haka ,
Alhaji khalil yace
"Malam ba mu da lokacin tsayawa jan zancan auran nan yanzu ma kiran da a kai min wai bata nan annemeta anrasa,
Malam yace
"Ƙar ku ɗaga hankalin ku kuyi addu'a zata dawo insha'Allah,
Godiya yayi musu ya tashi ya fita jan motar sa yayi da gudu da yake magana zai yi me mahimmanci ko driver be tsaya ya ɗauko shi ba tafiya yake daƙƴar yake gane gaban sa a hanyar lahinsu yaji yayi karo da abu fitowa yayi jin ƙara gigicewa yayi ganin nasreen akwance ɗaukan ta yayi ya shiga Mota sai asibiti saboda jini ne ke zuba a ƙafafuwan ta cikin sauri suka karɓe ta a ka shiga da ita
Sai a lokacin ya sami nutsuwar kiransu duk su sitti ya fara kira cikin sauri ta ɗaga yace
"Na samota yanzu muna zahir hospital,
Salati sitti ta saki tace
"Muma muna nan din abdulmajeed ba lafiya,
Alhaji khalil yace
"Wallahi ban kula ba nabu geta tana zaune ta hada ƙai da gwiwa kinga yanzu sun shiga da ita ciki,
Sitti tace
"Allah ya tashe su yaron ya amince,
Nan Alhaji khalil ya bata labarin yar da sukai da shi batayi mamaki ba domin wallahi yayi jan hali wa zai yarda ya aure yar giya wacce tarbiyya zata bawa ya'yan sa tace
"Wallahi yayi ƙo ƙari wazai yarda ya haɗa zuri'a da yar giya,
Rumtsai ido uncle yayi domin sitti bata san meke faruwa ba tace
"Sitti ya jikin yaya,
Kallonsa tayi tace
'da sauki,
Sallama yayi mata ya katsai sitti ta dubi Hajiya Rahama tace
"Anganta tana asibitin nan ,
Ai kafin ta ƙarasa daddy ya tashi yace
"Alhmdllh bara inje in duba ta ,
Sitti tace
"Haba abdulmajeed kai ma fa baka da lafiya ka bari kasamu sau ƙi sai kaje,
Tashi yayi ya cire drip ɗin da aka samai yace
"Wallahi na sami sauke be Jira me zata ce ba yayi sauri ya fita suma ganin wanda suke jinyar ya tashi ya fita suka bi bayan sa samu sukai har angama mata gyaran kafar tana kwance ta rufe idanuwanta bawai bacci take ba a'a idonta biyu maganar duniya sun mata tayi shiru daddy yace
"My princess,
Buɗe idonta tayi ta saƙar mai murmushi tace
"Daddy,
Dariya yayi yace
"Ya jikin naki?,
Kau da kanta tayi tace
"Da sauƙi ,
Shiru tayi duk ƙoƙarin ta na ta tuna me ya faru ta kasa ta rasa ina tunanin ta yake ƙoƙarin kai ta uncle khalil yace
"Yaya ko zamu iya magana da ku ,
Abdullahi da abdulmajeed suka ce
"To,
A reception suka zauna uncle ya faɗa musu duk yar da akayi ran daddy ya ɓaci yana talaka har shi zai guji yarsa to ai shi bega abin da yayi ba yace
"Ni wallahi da ba dan sitti ba sai nayi maganin yaron nan,
Alhaji Abdullahi yace
"Yaya kawai abin da muke so ka kauda idon ka akan ta har sai ranar da Allah yasa komai ya dai dai ta ,
Shiru yayi sannan yace
"To iyaye na ina jin ku ,
Dariya uncle yayi yace
"Yaya ban taɓa neman alfarma a gunka ba kakasa yimin yaya ashe daman amanar da mahaifin mu ya baka baza ka iya ba yaya kasan illar barin nasreen a gaban mu yaya kasan hakan me zai jawo dan Allah dan son da kakewa mahaifin mu to ka yarda da wannan zance ceton rayuwar ta muke ko dan kai baka cin karo da sakonnin baraza a ga rayuwar nasreen ka ɗauke ta ka bawa arniya tayi shekaru goma a gunta sannan ka dawo da ita duk kana ganin mun takura mata irin su nasreen ba yaran da ake watsi da tarbiyyar su bane Please yaya help me✍️
Alhamdullahi a yau na kawo karshen free page 📄 📃 domin mallakar naku ku tuntubeni ta wannan number 09061890481