Showing 3001 words to 6000 words out of 10835 words
ya cire ya zare zallabiyar sa daga shi sai gajeren wando tambas Ramlah tayi gaskiya da tace mai me kama da samudawa jikin sa duk a murɗe yake fatar sa har wani sheƙi take yawa wani wanda hutu ya zauna mai wayar sa ya ciro a aljihu vivo jin ƙarar kira da sauri ya daga ganin me kiran sallama yayi
Wanda ya kira yace
''wslm abokina kana gida ne ?,
Cikin nutsuwa yake fidda sauti me dadin sauraro yawa baya san magana yace
"Eh ina gida yanzu na shigo,
Yauwa abokina gani nan zuwa
To yace ya kashe wayar jallabiya yasa ya fito da botiki a hannunsa yan matan duk suna zaune a kan tabarma har da aleeya tayi kicin kicin ta haɗe rai ita malam ya bashi yace ya aura amma ita da uwar ta basa so sauran yaran ne suka gaishe shi ban da ita tana ta charting taci ado saurayinta ne zai zo gidan anty rabi take zuwa anan suke xancan saboda malam amsa musu yayi ya buɗe jarkar ruwa zai ɗibi ruwa da sauri umma ta fito har tana tuntuɓe tace
"Haba yanzu nayi magana malam ya ga laifina dan ruwan da su ilu suka samomin shi zaka ɗebe kayi wanka da shi ?,
be ce mata kala ba ya juya zai fita da sauri Khadijah ta ce
"Yaya Imam kawo in ɗebo maka ,
cikin so da kaunar yarinyar bata dauko halin mahaifiyar ta ba da yan uwanta yace
"Khadijah Nagode zan sa wani ya ɗebo min nayi tunanin akwai ruwa a gidan ne ,
tashi aleeya tayi ta yafa mayafi duk rashin kunyar su suna tsoron Imam baya sakar musu fuska ta wuce shi ta fita tace umma sai na dawo
Cikin jin dadin yar da ƴarta take samomata abin duniya tace
"Allah ya tsare ki ya gare idanun talaka akan ki domin ke kalal gidan hutu ce wallahi duk wani talaka sai de ya ganki da ganesa ba a gidan sa ba yo ina ƙudan balle romansa ,
be nuna yasan da shi take ba ya fara tafiya bangajeshi ridwan yayi yana baza babbar riga hannunsa ruƙe da ƴarsa be kula shi ba yayi gaba a soro sukai kiciɓus da farida kallo daya yayi mata yayi gaba abinsa sai wani hura hanci take ala dole ita matar manya ce su nafi'u ya sama suna zaune suna hira yace
"Nafi'u zo ka ɗebomin ruwa,
Cikin sauri al'amarin ya tashi da yake suna girmamashi suna kallonsa kamar malam yace
"To ya Sheikh,
Malam ne ya dakata da rubutun da yake a allo yace
"Imam ba akwai ruwa a cikin gida ba?,
tun da ya taso malam ya tsoratar da shi dayin ƙarya ya hane shi duk ɗacin gaskiya sai ya faɗe ta ɗan haka yace
"Akwai na amfanin sune ,
Girgiza kai kawe malam yayi domin yasan halin tabawa ba zata taɓa canzawa ba amma yana jiye mata ranar nadama ranar da zata san ko wane Imam wannan rana yana tsoranta duk da yasan komai daran da ɗewa gaskiya zatayi halinta mutanan da kowa yake gani da mutumci ranar fatar akuyar da suka sa suka rufe matar kura zata bayyayana ranar kowa zai san matsayin sa tun da tace zata dawo yasan tana sane da ɗanta sai de maƙiya sun yi tasiri a rayuwar su Insha Allah iya wannan ne a kwai ranar nadama komai yana da ƙarshe ganin tunanin shekaru da dama zai dawo mai yasan zai iya kai shi da kwanciya a asibiti yayi saurin kawar da shi ya saki nannauyiyar ajiyar zuciya yace
"Imam ka sake haƙuri komai yana da lokaci,
Tsadaddan murmushin sa ya sakar wa mahaifin sa yace
"Insha Allah......✍️
MU ZUBA MU GANI*
_story and writing_
_by_
*OUM YASMEEN*
```Littattafai na👇🏼
```
*AFIF*
*YA ƊIN MAGE*
*RASHIN SANI*
*BINTA YAR JAGALIYA*
*MUZU BA MU GANI*
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
_DUK MEN SON DOCUMENT DIN_
```cigaban Binta yar galiya yayai min mgn ta wannan number 09061890481```
Ɗari ukku ne kacal
Wannan novels ɗin MUZU BA MU GANI paid book 300 n
Zaki iya biya ta wannan account ɗin
AMINA ALHASAN MUHAMMAD OPAY ACCOUNT
*8141785374*
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
```KUNGIYAR JAJARTATTUN MARUBUTA```
Saboda da masu posting ɗin banza ba zan buɗe group ba duk wani groups
ɗina rufe shi zanyi a channel zan dinga posting
```Duk kan yabo ya tabbata ga Ubangijin talikai ya Allah ka bani iƙon gama littafin nan lafiya```
*GARGADI!!!!!!*
_Ban yar da wani ko wata suyi amfani da wani shashi na littafina ba ko mai da shi document inƙunne yaji jiki ya tsira_
*EP ©*
Cikin gida almajirin ya shi gar mai da
ruwa ya fito yace
"Ya Sheikh na shiga da shi,
Duban sa yayi yace
"Nagode,
Ya shiga gidan a soro na biyu ya ga ruwan ya ɗauka ɗakin sa ya shiga ya ɗauko kwandon wankan sa ya shiga toilet
*_____________________*
Wulli tayi da akwatin ta a floor ta haye sama in ranta yayi dubu ya ɓaci zaman daɓaro tayi a tamfatsaitsan gadonta ta rasa me tayiwa sitti da mamy duk sun tsaneta har gwara uncle wayar ta ce tayi ƙara da sauri ta jawo jakarta domin ganin me kiran zuge zip ɗin jakar tayi ta fiddo da wayar ganin sunan besty da sauri ta ɗauka tace
"Hello john,
Baturan Dan ƙasar Spain mazaunin Cambridge yace
"Hy bestie yau she zaki dawo ?,
Shiru tayi na yan wasu sakanni sannan tace
"I don no ,
Ƙwalbar wine ya ɗauka yayi cilli da ita yace
"What amma kinsa birthday party na on jun ne ?,
Da sauri ta ƙauda wayar daga kunnan ta ganin yana shirin fasa mata dodon kunne ma yar da wayar tayi tace
" Calm down zan dawo a cikin watan nan ba ta jira amsar saba ta kashe wayar kwantawa tayi idonta na kallon silip lumshe shi tayi bacci ne ya ɗauke ta a haka ko takalmin kafarta bata cire ba
_______________________
Tun shigar nasreen ɗakinta hajiya rahama take kai wa da komowa tana so ta nemo mafitar shiryuwar ƴar ta tana tsoron randa duniya zata yi tur da halin nasreen wayar ta ce tayi ƙara da sauri ta ɗauka farin ciki ne ya ishe ta ganin wacce ta ƙirata hannunta har rawa yake ta ɗaga tace
"Assalamu alaiki anty junaideenah,
Daga can bangaran naji ansaki ajiyar zuciya tace
"Wa'alaikissalam auta ya kuke ?,
Murmushi Hajiya Rahama tayi tana ƙaunar yayar tata duk da tana yarinya anty junaideeyah ta bar ƙasar amma kaf cikin yan uwanta tafi sonta tace
"Aunty junaideeyah wallahi lafiya qalau,
Cak ta tsaya da abin da take ta ajiye kofin tea ta matsar da laptop ɗinta tace
"Auta kina cikin damuwa ne ,
Ƙwallah ce ta tarar mata a idon ta tace
"Alhaji nasreen sune matsalata na rasa yarda zan ɓullo musu gashi ke kinyi nisa ƙinƙi dawowa,
numfashi me huce ta fesar tace
"Auta damuwar ki kadance a kan tawa lokacin da komai ya faru baki da wayon da zaki fahimta rahaamaah ƙar ki sake ki zubdawa nasreen hawayen ki bara zanane da rayuwar ta ki ci gaba da addu'a komai yayi farko yana da ƙarshe ,
Insha Allah aunty junaidiyyah na dena damuwa zan ta addu'a har ta shiryu
Aunty junaidiyyah tace
"Yauwa auta ki ƙara juriya insha Allahu komai zai dai dai ta bi'izinillah yanzu kai mata wayar mu gaisa,
Tashi hajiya rahama tayi ta fara taka stairs case takalmin ƙafarta na bada wata ƙara handle ɗin ƙofar ɗaƙinta ta murɗa turus tayi ganin an ƙira magarib ana shirin ƙiran isha'i amma tun ɗazo da ta shigo ta kwanta ko ta ƙalmin ƙafar ta hill bata cire bacci ya ɗauke ta
Wani ta ƙaicine ya kamata tace
"Aunty junaidiyyah tana bacci ko sallar magarib nasan yanzu haka batayi ba ,
Okay tada ita tayi sallah
Hajiya rahama tace
To tace
Katse wayar tayi ta ajiye a bedside drawer ta fara tashin ta tace
"Nasreen nasrern,
Allah ya temaka bata da nauyin bacci tashi tayi ta ware manyan idanuwanta akan mahaifiyar ta tace
"Mamy wallahi bacci nake ji ƙin katseni ,
Idanu Hajiya rahama ta tsura mata ba ko ƙibtawa tace
"Nasreen lokacin sallah yayi,
Tashi zaune tayi ta saƙi wata uwar hamma tace
"Please mamy sai gobe na haɗa inyi da wacce ake bina,
A burkice mamy tayi kanta tace
"Wallahi wallahi wallahi i well dell with you ki tashi ki je kiyi alwalah kiyi sallah ,
Ganin mamy ta koma mata kamar wata zautatciya ta tashi da sauri ta faɗa toilet ba tawani dade ba ta fito shimfiɗa prayer mat tayi buɗe sif tayi hamshaƙe da kaya kala kala wani guri da akai da glass a cikin ta ta buɗe sai ga hijab na sallah kala kala ɗaya ta ɗauko ta tada hiƙama sallah tayi dai dai hammadala mamy tayi ta miƙe ɗaukar wayar ta tayi ta fita
Ganin ta fita nasreen tayi sauri ta sallame sallah a jiyar zuciya ta sauke tayi tace
"Ko ya akai su khaleesat suke iya zama da hijabi ni ko minti goma ba zan iya ba duk jina ya ta ƙura jin alamar buɗe ƙo fa da sauri ta juyo ta zata mamy ce ganin haleesa ce ta saki ɓoyyayiyar a jiyar ta zauna a bed cushion ɗinta
Haleeesa tace
"Auty nasreen nan da bayan isha za muje gidan adda zainab bata da lafiya da dazu za mu to ga Abin da ya faru shi yasa muka fasa zuwa sai anyi sallar isha,
Zuba mata kyawawan idanuwanta tayi ta fara tunanin anya yarinyar nan tana da hankali ga wannan dugon jawabi yawa ta tambaye ta to me take nufi kaf a zancan ta abin da ta fahimta zancan rashin lafiya amma gabaki ɗaya ba kalmar da ta ƙara fahimta tace
"Okay Allah ya bata lafiya maza rufo min ɗakina,
Cikin sanyin jiki haleesa ta rufe mata ɗaki
Kayanta ta cire zuwa wasu fitunnannun riga da wando three-quarter ribom tasa ta ɗaure tulin sumata wayarta ta ɗauko a kan gado ta fara wasu yan dan ne dane ne ƙira ɗaya aka dauka cikin bada umarni tace
"Hello manager kuɗi zaka turomin dubu dari biyar,
Shiru yayi kana yace
"Hajiya amma kin fadawa Alhaji bazan fitar da kuɗi ba batare da amincewar saba?,
A zafafe tace
"Kai nida dukiyar mahaifina har sai kafamin sharadi to wallahi man your business kit ta kashe wayar,
*_____________________________*
Kamal gobe in na dawo daga gidan Alhaji abdulmajeed bajita zaka rakani in siyar da ababur ɗina
Kamal dena cin aya yayi ya ajiye ta a kantar shagon nasa yace
"Yana fa da mahimmanci saboda da me zaka siyar ko dan kasuwancin ka ga yarda komai yayi tsada biyan ƙuɗin adaidaita sahu sada ga ba riba komai an ƙaremai ƙarfi,
Zan can abokinsa gaskiya ne amma ya zama dole ya siyar ba zaiso Malam ya ƙunyata ba yau shekaru biyu ana daga bikin Khadijah yace
"Nagode da shawarar ka amma sai na siyar da shi in zaka rakani ka rakani,
Sanin halin abokin nasa na zurfin ciki da rashin son magana yace
"To, angama oga zan raka ka ,
Wata budurwa wace da hijabi har ƙasa sallama tayi
Kamal yace
"Wa'alaikissalam a'a Fu'ziyya yau ba ki zo makaranta ba ko dan malamin ku baya zama yaune?,
Murmushi tayi tace
"Malam kamal Wallahi bana jin dadi ne nama tura a faɗa masa,
Kamal yace
"Allah ya bada lafiya,
Amin tace ganin malam Imam ya nuna halin ko inkula da ita taji wani irin ba dadi Allah ya sani tana mutuƙar son sa tana fatan ya zamo mijinta uban ƴa'ƴanta tace
"Malam bani kwai shidda fulawa gwangwani uku sai his na dari sai madara pik guda daya,
Tana fada yana hada mata ajiye mata yayi a kantarsa ya koma ya zauna kuɗin sa ta ajiye mai a kan kantar har ta juya zata tafi sai kuma ta dawo tace
"Malam Dan Allah in zaka kasuwa zan baka kudi ka fanso min *muwadɗa-maleek* tawa ta ɓata,
Be kalli Inda take ba ya rasa dalilin da yasa take son shiga harkar sa yace
"Bawa malam kamal,
Ba yarda ta iya haka ta miƙa mai ta tafi agogon sa ya duba yace
"Kamal lokacin sallah yayi mu tashi kai sai ka fara alwala kafin inzo inja ku sallah ni zan je gun malam,
Tashi yayi suka kullo yace
"Kai yaushe nace maka zani kasuwa nalura fa yarinyar nan tana hinka kai kuma tun da ka gwada soyayya sau daya bakaci riba ba ka haƙura,
Dafe kansa yayi yace
"Kamal kana so ka sani ciwon kai,
Dariya kamal yayi yace
"Uhmm gaskiya kuma fa ta haɗu,
Banza yayi mai ya shiga cikin gida malam ya tarar a zaune a kan ta barma da kwanon a binci tuwon shinkafane miyar danyar kuɓewa ya ji kifi tun Imam yana karami malam baya barinsa ya ci abincin tabawa Sai de ya siyoa
mai dan haka yanzu bemai tayi ba Imam yace
Malam yace
"Yauwa imam,
Zama yayi yace
"Malam nazo kiran da ɗazu kace kanayi min,
hannunsa ya tsame da ga abinci kwanon da aka ajiye mai a gabansa da ruwa yasa ya wanke hannusa yace
"Daman ina so in hada auran khadijatu da kai ,
Cikin sauri ya ɗago ya dubesa bawai baya son haɗa zuri'a da malam bane a'a yana gundun halinta da na mahaifiyar ta sannan tana da wanda take so ƙasa yayi da kansa yace
"Malam a yanzu bani da halin ci da iyali ,
Murmushi malam yayi duk wani motsi na imam a tafin hannunsa take kuma maganar da ya fada gaskiya ce yace
"Tom shikkenan imam Allah yayi maka albarka na fahimci me kake nufi zan bawa aleeya Wanda take so sai de ina jiwa aleeya da mahaifiyar ta ranar na dama duk abin da suke akan idona soke ,
Cikin jin kunya yace
"Amin,
Bayan sallar isha manyan samari da magidanta sun taru a ƙofar gidan domin daukar karatu askene ya mamaye lahin mutanan gun sun fi dari kowa da Kur'anin sa wasu ma sun girmesa cikin deep voice ɗinsa me dadi yana karatun Alqur'ani kowa ya tsaya yana sauraron sa cikin natsuwa yake fidda harafa gwanin ban sha'awa bayan ya gama suka hada baki suna biya wa fassara ayar ya farayi musu sai karfe 11:00 suka tashi gida ya shiga da takar dojin da aka kawo mai na tambaya sabida yau lokaci ya ƙure be bada amsaba ba shiryin kwanciya bacci yayi ya yi addu'a ya kwanta
*__________________washe gari*
Tunda ya fita da asuba be dawo ba sai da gari yayi haske a gurguje ya shiga wanka ya fito ya shirya cikin yadi sky blue riga da wando ya amshi jikin sa feshe jikin sa yayi da turare me dadin kamshi hula yasa ya daura a gogo yasa takalmin sa batoze dark brown be tarar da kowa a tsakar gidan ba sai aleeya tana waya kauda kansa yayi ya fita shago ya bude karfe goma sha biyu ya rufe shago ya hau adai dai ta sai kuntau gidan Alhaji bajita be wani sha wahalar shiga ba da yake sun ganesa tsayawa yayi a harabar estate ɗin wayar sa ya ciro ya fara lalubar number Alhaji khalil kira daya ya dauka yace
"Assalamu alaikum barka da rana nazo,
Cikin faranfaran da jama'a yace
"Wa'alaikassalam barka dai to bara insa a Kai ka inda zaku zauna kuyi karatun,
To yace ya kashe waya ai kuwa sai ga salele yace
"Biyo NI in kai ka Allah ya rabaku lafiya da hajiya,
Amin yace a ransa wani hadaddan floor ya kai shi ga kujeru na Alfarma zama yayi salele tace
"Bara in shiga in kirama ita ,
Duban sa yayi yace
"To,
Bai tsinke da lamarin dukiyar Alhaji bajita ba ashe akwai hanyar da zata sada mutum da floor Hajiya rahama a nan tab ya ce a ransa be wani jima ba ya fito yana dariya yace
"Ya Sheikh ta na nan zuwa amma ban san me ya kai ka zuwa koyar da arniyar nan ba ga kadai da kamalal ka yasin ko Alhaji abdulmajeed tsoron ta yake,
Ganin lamarin salele yawa mara hankali taya uba ya haifi yarsa ace yana tsoranta yace
"Nagode,
Shiru shiru bata fito ba wayar sa ya dauka ya fara karatun Alkur'ani me girma
*Cikin gidan su nasreen kuwa*
Wayar tace tayi ringing ganin sunan uncle khalil da sauri ta amsa tace
"Good morning uncle have are nice day,
Alhaji khalil yace
"Morning daughter I hope your fine day,
Dariya tayi tace
"Very well,
Dai dai ta muryarsa yayi Domin kar ta kawo mai raini yace
Nasreen malam Imam ya zo yana main floor yana jiranki,
Dan ƙaramin kukan shagwaɓa ta saki irin na sangartattun yarannan tace
"Haba uncle wai yanzu ka dage sai na je gun mutumin nan,
Cikin hikima da lallaɓawa yace
"Haba my princess dan Allah ki daure kinji,
Zunɓuro baki tayi yawa yana ganin ta tace
"Tom shikkenan,
Dariyar samun nasara yayi yace
"Yauwa babyn ya katse wayar,
tashi tayi sai yanzu na sami damar ƙaremata kallo wata irin english-gown tasa na wani material silver colour an mai ado da flower black colour ga wasu irin golding stone masu sheƙin daimon saman rigar har izuwa hannunta ansa skiln net ya saje da fatar ta sai ka ƙura ido sosai zaka gane ba fatar ta bace net ne kadan yarage ba ka gano kirjin ta ba wani irin hill ta sa me maƙon ai mai tsini sai akai mai tudu golding colour bata sa mayafi ba sai ta daura wani veils a kanta ta zubo da gashin ta ga wani uban ƙamshi da takeyi a hankali take tako yawa wata bauna ko wahainiya cike da ƙasaita har ta isa floor besan ta shigo ba da yake batayi sallama ba
Ji yayi ƙamshin daƙin ya canza da sauri ya dago four eyes sukai da shi hada rai yayi wani irin kwarjinin da ta gani da niya tayi ta wanke shi da mari saboda be iya gaisuwa ba shi ba dan kowan kowa ba sai girman Kai da nuna shi ya isa daya daga cikin kujerun ta samu ta zauna ta dora kafa daya kan daya tana girgizawa ta dauki wayar ta tana charting
Imam wani ta kaicine ya tokare shi yace...........✍️
*Oni yar mutan yakasai anya Imran zai yarda da rashin mutuncin nasreen ya kuke ganin wannan karatun da zai fara koyar da ita komai zai ce mata ko biyoni a page na gaba kuyi following ɗina ku danna min like*
*MU ZUBA MU GANI*
_story and writing_
_by_