Showing 12001 words to 15000 words out of 17203 words
ki sai ki mana bayani....,
Kuka gwaggo tasa tace
"Yara bansan inda take ba wallahi ni kakar ta ce in cewa kukai in bar gidan nan wallahi a yau sai in barshi..... wannan tashin hankali dame yayi kama sai ta fyece majina...,
Ganin abin da ta faɗa gaskiya ne babban su yace
."wallahi taci sa'a da sai mun mata walmu ƙali fatu.....amma zamu ƙara zuwa ku zo mu tafi
Kai baba haka zamu tafi bare da mun reɗi naman fuskar'ta ba
Ƙara sautin kukan'ta tayi tace
"Haba yaron nan kuyi hakuri in wacce kuke nema tazo ai sai ku reɗi nata ko...amma ni na tsohuwa ba abin da zaku samu...sai fata..,
Tafiya sukai bare da sun kulata ba
Gyara fuskarta tayi ta fito tace
"Kuna ina mutanan banza.....ai gashi nan na nuna musu jiya ba yau bace har ni yan daba za su zo guna...,
Fitowa sukai lantana tace
"Haba gwaggo kamar fa har kukanki naji...,
Aa na uwarki kikaji haka ta ƙare musu tanadi tas ba wanda yace ƙala sai da tagaji dan kanta ta koma daƙin'ta
************
Wannan littafin ne kuɗine domin karanta book 2 ki gaggawar payment ₦500
Wanda bazai iya jira ba book 2 ₦700 ne complete na gama shi
Sai bayan magariba dan isiya yazo dan haka ba ɓata lokaci ta hau a hanyar gangare suka haɗo da yaransa sai gidan su BARAKA a kofar gida suka tarar da mahaifin'ta jidda saukowa tayi tace
"Baba ina annamimiyar yarka take....,
daga tawa yayi da alwalal da yake ya dago yace
"Jidda wace kuma annamimiya...,
ɗan ya mutsa fuska tayi tace
"Baba ba dogon jawabi ne ya kawo Ni gun Ka ba kalli da mutanan da nake tare da su....,
kallon su ya shiga yi yana jinjina kai yace
"Eh na gani me ya faru.....,
Naxo ne ka jawa yarka kunne ba ita bani dan wallahi ta sake ta ƙara shiga harka'ta sai na sa anyi filla filla da ita har Ni za ta ciwa amanag ta auri ILIYA
kai ya jinjina yace
"To zata ji....,
ɗur kusawa dan isiya yayi ya kai huƙarsa kusa da kunnan mahaifin baraka yace
"Kaji abin da oga tace ko sai na bar maka shedar da za a gani asan kunnan kashe ne da ku.....,
Bakinsa na rawa yace aa basai ka bari ba
Tafiya sukai suka barshi da sakakken baki
Sai tara da rabi ta shiga gida
Sallama tayi da sauri gwaggo ta fito tace
"Kululu yau ni yan daba suka rutsa ai kuwa yan bantan uba har karyawa ɗta hannu nayi haka suka fita suna kuka wai inja kunna ki....,
Turus tayi tofa wannan shi ake kira da game over tayi anyi mata tace
"Dan Allah gwggo....,
Goro ta ɓantara tace
"Zancan kike so....,
Ƙarasowa tayi ta shiga ɗaki
Washegari da sassafe jidda tasa aka tara mara mutane tana siyan kuri'unsu ran kahu hamisu in yayi dubu ya ɓaci lamarin na jidda yawa wacce ake mata baki daga wancan sai wannan da ta addabi al'ummar gari yan zu kuma ga abin da take girgiza kai yayi ya huce sai kuma ya dawo yace
"Jama'a ina jan hankalin ku kar ku siyar da yan cin ku domin ita wannan kuri'a yan cin mutunce da shi za kuyi zaɓe ku zaɓo adalin shugaba wanda zai ji tausayin ku....,
Taunar cingum take aikuwa ba shiri ta tofar ta kunce damarar da tayi a kugu tace
"Kahu me zan gani ba gwaggo tayi min iyaka da akai ba...?,
Jidda wallahi ki guji randa duniya zata koya miki darasi
Turo dauri gaba tayi ta ci gaba da abin da take shiga cikin gida yayi ya barta
To a kwana a tashi ba huya gurin Ubangiji yau ta kama asabar yau za ayi zaɓen GWAMNA dana yan majalisu wani satin ayi na shugaban ƙasa
Al'ummar garine sukai turuwar ƙadawa sagir fegi kuri'a dan takarar jam'iyyar haske party jam'iyyar su ANSH tuni hankalin su me goro ya tashi duk yan daban da suka ajiye hukumar yan sanda ta nannaɗe su
Ga uban tsari da suka fito da shi amma ji kake shiru ranar jidda huni tayi tana yawa a maza ɓa daban daban
Har dare yayi dole ta koma gida sai jiran sakamakon shugaban jam'iyyar haske party ya tsaya tsayin daka ganin ba ai maguɗi ba inda baturan zaɓe ya sanar SAGIR FEGI yaci zaɓe gurin roɗewa yayi
aka fara faɗa da kone basa yi hankalin SA'EED MAI GORO ne ya tashi ya din ga zirga-zirga dole a zaɓen gaba suyi shi ne musamman bazai laminci faɗowa ba shi kuwa dan takarar gwamna waɗowa yayi sai gadon asibiti aka kai shi
Sosai suke tashin hankali sai da aka sa kafiyu
Gidan ANSH kuwa sosai ya shiga murna ganin sun yi nasara zasu kawo karshen zalincin me goro
Rana bata ƙaraya sai dai uwar ɗiya taji Kunya yau ta akama da ai zaɓen shugaban ƙasa
Tun safe Ansh me ɗakin sa Hajiya nadeeya da tawagar sa suka isa mazaɓar sa ya ƙadawa ƙasan kuri a dagowa yayi inda kowa ya gani tuni yan jarida suka shiga dauka ake haskawa kai tsaye a gidajen rediyo da talabijin Wato (live)
jidda ce ta iso ita da tawagar'ta ayayin da ANSH yake kokarin fita sai yau tayi gaba da gaba da wanda take zagi a gidajen rediyo da talabijin kallon kallo akai tsakanin ita da shi yayi da yan jaridu suka saita Camera ɗin su dan jin me zai faru wani irin kwarjininsa ne ya cika ta daman wai haka yake tsakanin su da tazara amma sai taga ta koma wata tsakuwa akan'sa gaban tane ya waɗi kamar ta taɓa ganin photo sa a gun inna ta gabas kardai ace shine wanda innar take bata labari
wani ɗan jarida ne ya matso yace
"Jidda woman leader me akice game da wannan zaɓen shin kina ganin zakuyi nasara.....?,
Da sauri ta dawo daga dogon tunanin da ta shiga lokacin har an buɗe mai mota buɗa bakin'ta tayi da ya bushe yahun bakin ta yayi wani irin kauri tace.......✍️
Yanzu ainihin wasan zai fara
Insha Allah mune da nasara tana faɗar haka tayi gaba
ƙara binta yayi yace
"Kamar kim karaya ba wani abu da zaki ƙara cewa...?,
banza tayi mai in ban da ikon Allah da tuni kowa ya fahimci hankalin da take cikin tun ganin farko da tayi wa ANSH hankalin ta ya tashi bata da wata kwanciyar hankali saboda kallon da ya jefe ta dashi kamar fa .......kallo ne me cike da alamomi kala kala
Kan Ansh dan jaridan ya koma lokacin har ya shiga mota yace
"Me zaka iya cewa game da zaɓen nan da ake yi shin kana ganin nasara...duk da ga al'umma sai kada kuri'u suke...,
Tsayawa yayi yace
"Nasara tana gurin Ubangiji Allah ya zaɓawa al'ummar kasar GEZA adalin shugaba na gari.......wanda zai iya sauke nauyin da ya daukowa kansa ba wanda zai baba kere da duniyar al'umma...,
kamar wannan maganar da kake gogar zana ce
Dan murmushi yayi yace
"Dan jarida wannan ai gaskiya ce ko ban faɗa al'umma da yawa sun san haka samu da rashi duk yana gurin Ubangiji.....,
To ranka ya dade shin gwamnatin ka me ta tanadar wa mata...?,
daidai karasowar jidda dan murmushi yayi yace
"Su mata abin a killace a gida ne macan kware bata fita yawo dan haka zamu basu jari su zauna a gida su yi sana'a.... duk macan da take da daraja bata fita yawo mace fa kamar kwatankwacin buredi ce da wanda ake siyarwa a bakery da wanda yake siyar da shi a kan taburin shayi ai kaga ba darajar su ɗaya ba .......kina mace be kamata ki shiga harkar siyasa ba da namiji ya dace....dan haka zamu tallafa musu su tafi gida su zauna... sannan duk wanda muka kama da siyan kuri'a sai mun kama shi shekara biyu a gidan yarin na zaɓin tara... sannan zan gyarawa kowa zama..,
da sauri jidda ta shiga mota ran'ta inyayi duba ya ɓaci bata ankara ba taji hawaye na suntiri a kumatun ta driver motar ne ya ya zaro tissue ya bata
amsa tayi tace
"Nagode....,
Kai ya jinjina yace
"Ki hakuri mutumin nan magana ya faɗa miki a fakaice....amma ai matar sa ma'aikaciya ce kin ga kenan ita ma ta shiga sahun marasa daraja....,
Hakane kai ni gidan inna ta gabas kar ka kaini gidan
To yace da yake ya taɓa kai'ta tafiya sukai me nisa tukunna suka isa unguwar Tanko fitowa tayi ta rufe kofar tace
"Nagode isuhu daga nan zaka gidan gwamnati ne...,
Tab wanne gidan gwamnati su kansu takan su suke kina ji dazu fa your excellency sai da ya waɗi Saboda yaji kuri'un da waccan gurgur yake samu shifa na uku yake zowa na gari uku kacal aka faɗi yana da kuri'a miliyan daya da dubu dari bafa a zo nan ba ai ba wanda zai saurareka in kaje ke dai Allah ya fitar da muke....
Ajiyar zuciya ta sauke zuciyar'ta sai lugudan tara tara take gaban ta waɗowa take in ta tuno kallon da yayi mata tace
"Amin dai in muka waɗi wallahi mun shiga uku yawo a gari sai ya gagare mu wallahi....,
hakane sai dai kawai Allah ya fidda mu
Amin ya Allah ta juya ta fara tafiya wani kawatatcan gida ya shiga iya kyau da tsarowa ya tsaru daidai zaman mace ɗaya sallama tayi cikin fara'a tsohuwar ta fito fara tas da ita tace
"Jikalle yau ni kika tuna....?,
murmushi ta saki tace
"Inna kullum kina raina....,
ja'ira kamar gaske shigo
Shiga tayi kallon mamaki takewa dakin inna ta zauna a wasu hadaddun kujeru tace
"Inna sake kayan daki kikai...,
kitchen inna ta shiga ta tace
"Dan albarka ne ya canza min...,
Kai jidda ta jin jina tace
"Masha Allah sunyi kyau....cak ta tsaya sakamakon arba da katon photon ANSH da tayi tare da inna da sauri ta tashi ta mustsika idonta tabbas zahiri photon sane a gidan innar'ta
Inna CE ta fito hannun'ta rike da plate cike da fruit da kuma jug a hannun ta a Centre table ta ajiye tace
"Jidda zo ki rabu da wannan photon in kika kwantar da hankalin ki zaku zauna ke da shi zama na har a badah...,
da sauri ta juyi tace
"Inna da wa .....zan zauna?,
zama inna tayi tace
"Zo ki ci wannan sai in miki bayani jiya ma naje gurin gwaggo da mahaifinki domin cika alkawarin da muka daukarwa marigayyah....,
Kamar wacce kwai ya fashewa a ciki haka ta tako ta zo zama tayi tace
"Gwggo wane shi a gun ki....?,
tsohuwar me ran karfe kallo ɗaya zakai mata kasan hutu da jindadi ya zauna mata tace
"Jika nane dan gidan Khadijah ne ya'ta da nake fada miki wacce ta mutu ita da mijinta....,
Zaman dirshan jidda tayi tace
"Uhmm.....ta tsakuri kankana tasa abakin'ta duk zakin ta dacin ta take ji
ta rasa meke mata dad'i yau inna tace
"Jidda....,
.dago manyan idanuwan'ta tayi tace
"Na'am inna...,
.amma dai kwana zaki ko
girgiza kai tayi tace
"A'a inna ina da abin da zanyi kinga muta nan tsaka mai huyar dole gobe ko yau da safe a faɗi zaɓe in mu muka ci to komai dare zan tafi gidan Gwamnati....,
cikin mamaki inna tace
"Jidda ashe daman abin da ake faɗa gaskiya ne....kin shiga siyasa to wallahi ba inda zaki koma da raina haka daman kika koma jidda gaskiya ban yiwa karima adalci ba da na barki a hannun gwaggo duk da nasan halin'ta ba saiti ne da ita ba...dan uwanki shi kike cin zarafi abin da yayi shi......shi yayi ki..,
ran jidda ne ya ɓaci domin ita kaf duniya bata da sama da gwaggo tayi mata komai matar da ko zata huni bata ci ba ita zata bata taci zare hannunta tayi daga cikin kankanar da take ciya ta tashi gyara mayafin'ta tayi tace
"Inna ni Zan huce daman ziyara na kawo miki...naga kina wasu zance ban gane kansu ba ni zanyi gaba saduwar alkairi...,
Ba inda zaki da sauri ta juya jin wanda yake magana kahu isa cikin mamaki ta buɗa baki maganar ce ta kakare mata ta kasa wannan abin bakinci da yawa yake da basu san cinta ba balle shanta ba sai yanzu sai nema su gwada fin karfi a kanta
Shigowa ya karasa yi yace
"Daman ko baki zo ba Ni ina da niyar inje in dauko Ni......wai ashe ko makaranta yanzu bakya zuwa jidda me kike so ki zama....so kike al'ummar gari su zage alhalin muna da karfin da za kiyi daga primary har izuwa University kin biyewa yan siyasa...,
Juya idonta tayi suka kalli sama ta zube a ƙasa da sauri suka yo kanta cikin wata iriyar murya tace
"Karka taɓata wallahi kana karasowa sai mun shanye maka allon ka faɗa.....,
Cikin sauri inna da kahu isa suka kalli juna kahu isa yace
"Inna daman tana da aljanu....?,
gumi ta share tace
"Isa ina zan sani....,
Kallo ya bita da shi yace
"Inna kawai mu barta ta tafi kina da ji abin da suke cewa....,
zuciyar jidda fari kalla tayi dan haka ta ƙara dagewa tace
"Zaku barni na tafi ko sai na shanye wa wannan tsohuwar rabin ƙwaƙwalwa ......,
a'a tashi Allah ya tsare hanya abin bekai haka ba...
tashi tayi ta dinga jera ati shawa sai kuma ta dawo daidai tace
"Kahu isa ina huni....,
Kallon mamaki yake mata yace
"Lafiya ya mutan gidan naku...,
Tashi tayi tace
"Suna lafiya inna kahu sai nadawo....,
Allah ya dawo dake lafiya
Futa tayi kofar gida ta dinga sheka dariya tayi maganin su
Cikin gida kuwa inna zama tayi ta zuba ta gumi tace
"Isa zauna...,
Zama yayi tace
"Isah bansan ya zanyi da alƙawarin marigayya ba ina son in cika shi kai ne wanda zaka temaka min gurin cika shi....komai ya dagule min kana ganin zai yarda da auran jidda mun Gama magana da mahaifinta yace Allah yasan ya alkairi daman ko ban zo da wannan magana ba aurar da ita zaiyi ya huta kar ta dauko mai abin kunya naso ace tafi haka girma amma Allah be nufa ba duk ɗan da fara fitina kawar da shi..... shi ne masalaha....,
*HAUWA KULU WOMEN LEADER*
daga alkalamin
*oum yasmeen*
Book 1
Domin malakar book 2 500 zaku iya biya ta wannan hanyar
8141785374 Amina alhasan Muhammad opay
Yan niger zaku iya turo da katin Airtel na 300 fcfa
Ku toro shaida ta wannan number
09061890481
Wasan yazu ya fara kar ki bari ayi bake
*Yan amanar DESTINY LOVE sauran one page fa*
🔞
A jiyar zuciya ya sauke yace
"Hakane bara komai ya daidai ta sai muyi mai magana tun da yanzu hankalin sa ba akwance yake ba...,
To Allah ya kawo mana mafita amma jidda sai addu'a wallahi
Amin yace
*****
Bayan ta gama kwasar dariyar'ta ta fara tafiya ba kowa titi ma haka da kafa ta ƙarasa gida saboda ba motar hawa a kofar gida ta ci karo da malamin su na islamiyya ɗauke fuska tayi.....
Tayi kamar bata gansa ba zata huce yace
"Hauwa bukar Rabi'u.....huce ni zaki ba ko gaisuwa...?,
juyowa tayi ta ɗan zamo da glasses ɗin'ta tace
"Au sannun ka...saidai ban sheda ka ba...,
Sakar baki yayi yana kallon'ta
Bawan Allah nayi gaba tun da baka da abin cewa ka tsaya kana kallona
Gauron numfashi ya saki yace
"ba shakka hauwa'u ashe abin da ake faɗi gaskiya ne....nine yanzu baki gane ba malamin Kur'ani .....,
Wani kallo tayi mai na up and down tace
"Malam nifa dogun zance ne bana so me ya kawo ka kofar gidan mu kar dai muna....ko tsaka uwar munafukan duniya ce ta faɗa maka wani abu....,
gyara tsayuwa yayi yace
"Me ya haɗaki da Baraka....har kika ɗebo yan iska suka ra zana baba...,
Mayafin'ta ta ciro taci ɗamara dashi ta ware idonta tar tace
"Isuhu...,
Hangame baki yayi yace
"Isuhu gatsal ba malam.....,
Au karya nayi ba sunan ka haka ba ina cewa har mutane aka tara aka raɗa maka suna ISUHU ka fita a idona kana da sauran mutunci a dona in kuma kaki wallahi zan saka rigar rashin arziki in ci baka mutunci in banda iskanci har ni zaka zo kana tambaya Me ya faru lallai mutun garin nan sun manta wacce jidda...kai kasan wallahi inda dane da tuni wani zancan ake bawan ba sa'ar ku ɗaya yanzu bata ku nake ba siyasa ta ɗauke min hankali wane a garin nan besan ILIYA saurayina bane amma haka kuka rufe idonku ku dangantakar dake tsakanina da baraka baku duba kuka amshi kuɗinsa insha Allahu sai Allah ya bani wanda ya fishi...shima ILIYAN jira nake mu gama wannan dambarwar zaɓen wallahi ya shiga uku a garin nan
Kee kina haka wazai aure ki yar iska irin ki wacce ta raba mutuncin ta ga mazan waje....
ba abin da jidda ta tsana sama da zina dan haka be ƙarasa ba ta zari katakon da aka jingine kofar gidan su ta loda mai a ka wani uban ihu ya saki
kama kugu tayi tace
"Wallahi kaɗan ka gani baka ga komai ka ka ƙara shiga sabgata wallahi sana sauke maka gana most go ɗin rashin mutunci har Ni zaka kira karuwa kaje gida ka binciki wace kanwarka.....,
Daga hannu yayi zai zabga mata mari karab aka riƙe hannu cikin jindadi tace
"Ya mage barshi ka barshi Wallahi ya sake ya taɓa wannan kyakkyawar fuskar sai na datsai hannunsa..,
Cika shi yayi yace
"Kanwata mu shiga wannan ba asan yinki bane.....,
gyaɗa kai tayi ta shiga ciki ya bita
Wani kululun baƙin ciki ne ya tukare huyan isuhu ba yarda ya iya haka ya tafi
********
Babban floor ne an kawata shi da kayan more rayuwa komai na floor up white ne da c green ga wasu hadaddun luxury sofa kallo ɗaya zakai mai kasan ya ɗan afa ya kara haske sumar da ta fito a fuskar ta kara bayyana ramarsa ka cewar bata sami kulawa ba kamar yarda take samu gefen sa jafar ne ɗaya kujerar Shuram ne zaune da biro da takarda suna ta aikin kirge
Knocking kofar akai be ɗago ba nuna wa yayi kamar besan a nayi ba shuram ne ya ajiye biro ɗin hannunsa yace
"Ansh ana fa knocking.....ina ga madam ce...,
tashi yayi ba tare da tace komai ba ya buɗe kofar kamar yadda ya zata haka ne ya faru yar aikin su ce cikin sauri ta zube a ƙasa tace
"Barka da wannan lokaci....,
Cije lips ɗinsa na kasa yayi wai yaushe nadeeya zatayi